Showing 258001 words to 259215 words out of 259215 words
Chapter 87 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt
hankali saboda kema maya ce akan sona.
“wannan labarin da né adnan ,wannan zuciyar ta daina sonka kai ina jin ma ban taba sonka arayuwata ba ,wancan ma na burgewa ce kawai kamar yadda na fada maka kana burge zuciyata ce da wasu abubuwa daga lokacin dakace kana sona naji babu wadan abubuwan da..."
“ you're lie tanwer ,why are you lie to me?"
“Daman akwai abun burgewa agurin dan dashi da makami ? Karki manta nifa tantirin dan ta’ada ne da kasa gbdy take nemana me yasa zan burgeki.?tayi shiru qirjinta na dokawa wallahi tasani ba iya burgewa bace kawai tsantsar soyayya ce sai dai bazata iya sadaukar masa da farincikin da yake bukata daga gareta ba “Wallahi ban taba faduwa a komai ba tundaga kan jarabawa aji har zuwa muamula ta rayuwa, lokacina na awa daya shine lokacinki na awa biyar ki maida hankalinki sosai bazaki iya komai akan ki raba zuciyarki da soyayyata ba gara ma ki yarda cikin sauki muyi abinda ya kamata lokaci na Kure mana d'an kome zai faru ni bazan rabu dake ba"yana gama fadar haka ya juya ya nufi hanyar fita cikin tsananin fushi ,yana qaqarin fito ib na kokarin shigowa babu wanda ya tsayawa danuwansa har gara ib ya dan karkace shi kuwa jaguwa kai tsaye ya fice ib ya bi bayansa da kallo babu abinda ya dauki hankalinsa kamar zanen hannunsa daya dan leko ta kasan hannun rigarsa .”
“Ib !
Ta kira sunansa da sauri ya maida hankalinsa kanta yana dubanta tare kulle kofar “tanwer waye wannan mutumin ?kaina ciwo ib kamar ya cire ,oh sorry my tan kinci abinci kuwa ?ta rausayar masa da kwayar idanunta tana girgiza masa kai “kefa likita ce bai kamata kina barin kanki da yunwa ki dinga kokarin kina cin abinci akan lokaci .”bari na qarasa aiki mu wuce gida yayi shiru yana kallon takardu dake watse a office din “wa yayi wannan aikin ?Tayi shiru dan ta rasa me zatace “wannan mutumin …”
“Kai Ib me yasa ka fiye damuwa da tambaya “okay nayi shiru qarasa muje ya cigaba tsayuwa yana tunanin zanen hannun jaguwa kasa yin komai tayi ta tattara abubuwanta tace su gida .”
Gudu jaguwa yake akan titi cikin rashin natsuwa ji yake kamar zuciyarsa zata buga hakan ne ma yasa yaga kamar baya gudu akan titi tsaki yake tayi yana qara gudu duk jikinsa tsuma yake kwakwaluwarsa ta hargitse kamar wanda sabon hauka ya kama bayan doguwar tafiyar da yayi ya qaraso bakin tafkeken get dinsa yayi hon me gadi ya fito da sauri daga dakinsa ya bude masa ya shigo tare da qarasawa inda yake parking motocinsa yayi parking ya fito ya nufi cikin gida duk zaune a babban falonsa ya samesu sun baje yayinda wasu daga cikin su ke shan taba wasu wiwi banda anas da kunnensa ke manne da waya wanda yasan da matarsa yake ."
Gbdy yaransa na ganinsa suka mike suna masa sannu da zuwa da kai kawai ya amsa musu ya nufi hanyar bedroom dinsa yana balbale botiran gaban rigarsa zuciyarsa na matukar zafi ."
A tsaye Ana's ya samesa yana zariya a d'akin tamkar wanda yayiwa sarki karya "adnan !.a zuciye ya juyo a hankali ya kallesa kamar zai yi kuka "meke faruwa da kai ?shiru yayi ya kasa magana ya rungume hannunwansa duka a qirjinsa yana jin wata irin tsantsar soyayyarta na ratsa shi "dan allah ka fada min abinda ke damunka duk kayi wani iri kallonsa kawai yayi batare da yace uffan ba ,"
"Ka fad'a min mana ko kana da wanda zaka fadawa daya fini ne ni abokin kukan ka ne idan ma damuwa ce muyi tare idan ma ta kama muyi kuka muyi ajiyar zuciya jaguwa ya sauke "ina cikin damuwa na rasa yadda zanyi Ana's wallahi ina son tanwer soyayyar da bazata misaltu ba zuciyata zata daina bugawa in har ban mallaketa ba ."
Kamar anas yayi dariya amman ya danne "ai wannan duk abu ne me sauki zaka mallaketa sai dai na godewa da yau ka furta yadda kake ji akanta "kaga yadda tanwer take wasan kwallo dani anas,wai ni anas? Sorry my friend shiyasa naketa fada maka a can baya kaki fahimtata na fada maka ka kiyayi ranar da zaka dawo kana mutuwar sonta “ please Ana's ka taimakeni ta fahimceni ta barni da aikina kai kasan yana da mahimmanci "inshaallahu zamu san abunyi haka dai sukayita tautaunawa har sanda abokin cid ya shigo gidan basu sani ba ."
Cikin dakinsa ya turasa "da gaske da bindiga ajikinka ka shigo ?daita na shigo mana ,lallai hakarmu zata cimma ruwa yau zamu taki saa gabadayansu suna nan yanzu sojoji da polisawa da dss zamu kira suyiwa gidan diran makiya na godewa allah yau aikina yazo karshe matsayi na mai gadi ya qare ya dauki waya ya tura sako ,”
suna cikin wannna tautaunawar jaguwa ya fito ya nufi lambu yana zukar wiwi har zai shiga sai kuma adaidai lokacin mai gadi ya fito tare da bakonsa “kaga mu zauna anan kafin su qaraso suna zama sai ga jaguwa yana tafiya yana zukar wiwi yayinda hannunsa daya ke cikin aljihun wandonsa a hankali idanunshi ya kai bakin kofar dakin me gadi mutun biyu yagani zaune yayi mamaki matuka dan haka cikin tsananin tashin hankali ya yar da Karan sigarin hannunsa yana kokarin qarasowa inda suke “tun daga nesa me gadi yace “gashi nan fa shine jaguwa bakinsa kawai jaguwa ya kalla ya fahimci abinda ya fada .”
Yana gama karasowa yace “waye wannan?yallabai kanin abokina ne ya kawo min ziyra byn tsawon lokacin da yayi baya qasar Sa’ad ga gaishesa mana wanda aka kira da Saad ya gaishesa jaguwa bai amsa ba dan haka nan yaji maganar me gadi bata shigewa ba bugu da kari faduwar gaba me tsanani dake kai kawo a qirjinsa kuma ya kasa danganta hakan da matsalar tanwer juyawa yayi ya nufi hanyar baya bai tsaya a koina ba ya sai inda tukunyarsa take kallo daya yayi mata yaga alamun an taba koma yace an canza mata zama daga yadda ya ajiye dan shi mutun ne da ko yaya ka taba masa abinsa zai gane duk kuwa tsawon lokacin da yayi bai waiwayi abun ba .”
Tsaye daya yayi kasancewar dogo ya dauko nan yaji wata sabuwar faduwar gaba sakamakon ganin madubinsa da mahonsa sunyi bakin kiri sabanin yadda ya ajiyesa kuma baba ya fad’a masa duk sanda yayi haka akwai damuwa da sauri ya zagaya ta dayan hannun ya koma bangarensa hankalinsa a tashe yana kiran layin baba yana masa bayani “tabbas aiki aikin wannan alama da kagani alama ce da polisawa zasu iya shigowa gidanka a duk sanda suka so ,haka zalika Wacan aikin na saduwa da yarinyar nan ma ya lalace shiyasa nace ka aureta ka tsaya jayayya danj “kokarin da nake yi kenan ba saboda na kamu da tsanani soya …”bai qarasa maganar ba ya soma jin jiniyar yan sanda a guje ya fito daga dakin sunan Ana’s ya fara qira da karfi sannna sunayensu sauran ya biyo baya cikin kankanin alokacin suka hallara agabansa “ku kulle gbdy windows din part din nan da duk wata kofa da zata fitar da mutun waje akwai da…”
Mmm sudais