Showing 36001 words to 39000 words out of 259215 words

Chapter 13 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt

25 Nov 2024

16529

ya haɗa ruwan dumi ya zuba turaruka wanka kala kala masu sanyi kamshi dan kawar da kamshin turaren zahra a jikinsa sannan ya shiga cikin ruwan ,jin dumin ruwan ya ɗan sanya shi jin natsuwa a cikin zuciyarsa , a hankali zuciyarsa ke masa faɗa "me yasa adnan ka biyewa yarinyar nan kai daya kamata ka mata mugun duka har sai ta fita haiyacinta shine ka bige da biye mata? girgiza kànshi yayi a filli yace "duk sharrin wannan dan iskan ne amman zan san abun yi dan dole na yakice zahra daga rayuwata domin samun kwanciyar hankali."


Kusan minti talatin ya ɗauka a bawon wanka yana cuta jikinsa sannan ya fito yana taku da kyar kugunsa d'aure da towel yayinda hannunsa ke rike da wani karamin white towel yana goge sansar jikinsa ,cike da karuwanci tabi jikinsa da wani mayataccen kallo sannan ta tsurawa kan nipple's dinsa ido ita tana son su suna matukar mata kyau da ɗaukar hankalinta, lumshe idanunta tayi a daidai lokacin da ya juya mata baya ya ci-gaba da goge jikinsa muryarsa a sanyaye yace "kwanciyar me kike yi ya kamata ki tashi ki shirya ki wuce "?
"Anan zan kwana ta bashi amsa tana gyara kwancinyarta a fusace ya juyo yana mata wani irin kallo "ki tashi ki kama gabanki ya fada yana sake juya mata baya ya ɗauki body lotion yana shafawa jikinsa bayan ya gama ya dauki kwalban turare ya shiga fesawa jikinsa da bayan kunneshi ,ita kuwa murmushi tayi tace "haba adnan wai me yasa kake min haka ?"me yasa kake son guje min?
" kaki ka tsaya mu fahimci juna kullum da zarar mun gama sex ka dinga Allah Allah na barka , nifa har ga Allah nake sonka kuma da aure " ta karasa maganar kamar zata yi kuka "


Shiru yayi mata yaki cewa komai ya cigaba da abinda yake ta sauko daga kan gadon ta tsaya a bayansa har lokacin babu komai sanye ajikinta tana kokarin haɗe jikinta da nashi
ta kai hannunta jikinsa tana kokarin kifesu a qirjinshi dan murza kan nipple's dinsa yayi saurin juyowa tare da tsareta da kyawawan idanunshi yana mata gargadin abinda take son aikatawa bata damu da irin kallon da yake mata ba ta kai yatsanta kan nipple's dinsa zata soma zagayewa taji ya ɗauketa da wasu maruka guda biyu ajere tasa tasa ..
Saurin dafe kuncinta tayi tana fidda numfashi da kyar gabad'aya marin ya dimautata ya gigiceta da kyar ta samu ta sauke numfashi da karfin gaske idanunta na kanshi "minti biyu kawai na baki ki tattara abinda kika san naki ne a dakin nan ki bar min gida kar na sake ganin kafafunki ya karasa maganar a fusace sannan ya soma daga zara zaran yatsun kafafunsa ya isa gaban wordrobe dinsa ya bude ciro wasu kananan kaya bakake wando masu taushi da kyau ya soma shirya kanshi.


jikinta a sanyaye ta dauki rigarta ta saka tana kallonsa har ya gama shirinsa tsaf bandir din yan dubu dubu guda biyar taga ya dauko ya watsa mata "kije dan Allah ki bar rayuwata bana son damuwa idan ina bukatarki zan nemeki da kaina "naji zan tafi amman dan Allah ka dinga ɗaukar kirana .."
"Bazan miki alkawari ba saboda ina da abubuwan yi idan bukatar ɗauka yayi zanyi "bata ce masa uffan ba ta dauki jakarta batare da ta dauki kudin ba a dan zafafe yace "kudin fa"?
Ta juyo kamar zatayi kuka "bana bukatar su dan nafi bukatarka dasu ..."tana gama fadar haka ta sake juyowa idanunta cike da ruwan hawaye, ta bude kofar d'akin zata fita hannunsa ya kai ya shako wuyanta ya dawo daita cikin bala'in da tashin hankali ya amshi jakar hannunta ya kwashe dukan kudin ya zuba mata cikin jakarta , tayi shiru kawai tana kallonsa kamar ta daura hannunta bisa kanta ta fashe da kuka , yanayinta ya bashi tausayi sosai kamar ya lalla'bata su rabu lafiya sai kuma yaga hakan bai dace ba kamar wata dama zai sake bata.."


Muryarta a raunane tace "meye laifina adnan da kake wulakantani ? "shin laifi ne dan zuciyata ta soka ? ta k'arasa maganar wasu zafafan hawaye na zubowa a saman face d'inta, girgiza mata kai yayi yana furzar da iska sannan ya motsa lip's d'insa a hankali "laifinki daya zahra da kike takurawa rayuwata alhalin kinsan ni din mutun ne da bana son damuwa " sannan baki da wani sauran mutunci da darajan da zan soki zahra ,gaskiya ɗaya ce wallahi zahra bana sonki koda kuwa akwai budget din soyayya arayuwata bare babu mafi mahimmanci abu arayuwata shine ahlina "
ba iya soyayya kawai zata iya da zuciyar jaguwa ba Bare lalacewata bata kai na amincewa auren mace irinki ba ,"zahra da ƙaruwar gida da karuwar waje akwai bambamci idan aure kike bukata me zai hana ki koma gaban iyayenki ki tuba Allah zai duba lamarinki ya baki wanda yafini wanda zai soki da d'aukacin rayuwarsa amman batu na soyayya ko aure tsakanin zahra da adnan babu....."
"To mu'amular fa ?"idan bazaka aureni ba ka barni na rayuwa da kai shi kadai zai sanyaya zuciyata sannan zai sa na dangwama cikin farinciki "shima bazan yi alkawari ba dan ita kanta zinar ina son na daina shiyasa kika ga ina gujewa haduwata dake ,ta durkushe a gabansa "karka min haka adnan karka juya min baya ka taimakeni ka taimaki rayuwata wallahi bazan iya rayuwa babu kake "enough Zahra ya fada a tsawace "Haba me kike son nace miki kinga tashi tashi dan Allah yadda taga ya soma birkicewa yasa ta tashi da sauri tana fuskantar shi ido cikin ido yake kallonta"Ni ne na samo having sex dake ? "Ko ni ne na baki ticket din fitowa yawon duniya ?"ko ni nace dole sai kin soni ? yayi mata duka a lokaci tayi shiru hawaye na gangaro mata "kin yi shiru ki bude baki ki bani amsa yayi maganar yana zaro mata ido tayi saurin girgiza masa kai"okay tunda kinsan bani bane me yasa zaki ce kar na miki haka kar na juya miki baya ?"daga yau Karki sake tunkarata da batun soyayya bare wani aure okay ?"oya out idan kika sake tunkarata sai ballaki idiot Kawai ..


Tana gama jin abinda ya faɗa ta juya da sauri ta fito daga d'akin tana goge hawayen idanunta a bakin kofar suka kusan ci karo da Anas ,da sauri ta wuce shi ya biyo bayanta yana kiranta "zahra! zahra !! amman ina taki tsayawa ta wuce tana kuka yayi saurin biyota ya sha gabanta "plz Ki tsaya ki saurareni menene? " me yayi miki kike kuka plz tell me ko akwai abinda zan iya yi " muryata cike da kuka tace "tabbas nayi kuskuren afkawa cikin soyayyar adnan "
"Wani irin mutun ne shi nayi iyakar kokarina akan soyayyarsa amman sam yaki fahimtata na rasa yadda zanyi adnan ya fahimci irin matsanancin soyayyar da nake masa gabad'aya zuciyata ta kasa hakura dashi ka faɗa min me ya kamata nayi ya aure ni ? duk Sanda zamu kasance tare sai ɓacin rai ya biyo baya" why !why!! ? Ka faɗa min abinda ya kamata nayi ?"Ni kaina babu wannan tsarin arayuwata ban shiryawa aure a yanzu ba amma na rasa dalilin da yasa na nacewa mutumin da bai ɗauki kowa da mahimmci ba ? gabadaya ta fita haiyacinta sai maganganu take faɗa masu taba zuciya "kiyi hakuri muje muyi magana aciki "babu inda zani dan nasan kona koma wani sabon bakinciki zai kunsa min , kawai ka barni na tafi abuna ajiyar zuciya ya sauke tare da matsawa gefe ya bata hanya dan ta wuce kamar yadda ta bukata dan shima yasan ko ya maidaita sabon bala'i za'a yi a hankali ya juyo ya nufa cikin gidan
Yana ƙoƙarin tura kofar dakin jaguwa ya fito yana ciccin magani tamkar wani jinin saurata.


"me ka yiwa yarinyar mutane jaguwa ?',me tace nayi mata yayi masa tambayar atakaice , cikin natsuwa ya raba ta grfenshi yayi gaba "ko bata faɗa min ba nasan kayi mata wani abu shiyasa ta fita cikin fushi da ɓacin rai dan Allah ka dinga sausauta yarinyar nan tana bala'in qaunarka "kace mata daga yau ta daina son adnan dan babu wani amfani da zai mata ya karasa maganar yana ci-gaba tafiya " Anas ya biyosa da sauri "na rasa dalilinka nakin yarinyar nan bayan irinsu ne kawai zasu iya rayuwar aure da irinmu, ko kana tunanin akwai wata mace mai mutunci da daraja da zata iya da irin rayuwar da muke ?


Jaguwa ya tsaya cak tare da juyowa ya fuskanci Anas sannan ya zuba hannuwansa duka cikin aljihun wandonsa ya zubawa Anas idanunshi yana kare masa kallo tsaf "kai kake ganin haka amman lalacewata bata kai na auri mace kamar zahra ba, karka manta inda muka tsinto zahra da irin rayuwar da take duk gidan rawan fela kowa yasan wacece Zahra, nasan nima mai tarin zunubi ne agurin Allah amman ta nemi mijinta a gaba adnan baya sonta kuma bazai taba sonta a rayuwarsa ba kai gabad'aya ma babu wata soyayya a tsarin rayuwata "


"Wannan kuma karya ne dan da alamun ma a yanzu zuciyarka ta kamu da soyayyar diyar Minister of health dake cikin gidan nan "dariya jaguwa yayi wanda ya bayyana tsantsar kyawunsa sannan a hankali ya sake gyara tsayuwarsa ,fuskarsa cike da mamakin jin furucin Anas ",this is rubbish anas what are you try to say ? wannan maganar naka ba gaskiya bane abinda nake son ka sani zuciyar Adnan amad tayi nisa a kiyyaya babu wani mutun mai darajan da zan so kamar ahlina idan ma soyayya ce wannan yarinyar tayi min karama Anas , kuma idan duk duniya zasu taru akan na sota itama bazan sota ba "ya wuce ta gefensa ya soma tafiya da baya baya kamshin turarensa na tashi ya nufi dakin da tanweer take ya daura hannunsa akan handle din kofar ya murd'a ya shiga dakin Anas bai daina kallonsa ba har ya karasa shigewa dakin ya maida kofar ya rufe .."


Cikin natsuwa yake kallon inda zaune take akan kujera ,juyar da kanta gefe tayi kamar bata ganshi ba , ya jingina jikinsa da bango dakin yana Kallonta ,sosai yaga ta rame akan ranar daya d'aukota sai dai fuskarta tana nan da kyawunta ..."
ganin taki kallon inda yake yasa shi takowa a hankali ya tsaya a gabanta shiru taki dagowa ta kalleshi ya cire hannunsa daya acikin aljihun wandonsa tare da d'ago ha'barta ya tsura ma kwayar idanunta nashi idon yana Kallonta , da ido yayi mata alamar taci abinci ? bata fuska tayi cikin son nuna masa abinda yake son sani bai shafesa ba, furzar da iska yayi yana tabe bakinsa sannan ya cire hannunsa ya buɗe kwanon tangaran din dake ajiye akan table ,abincin na nan kamar yadda akawo shi ya waigo ya kalli inda take a hankali ya maida murfin ya rufe "you don't eat ?why don't you eat?" I don't want to eat food in this situation "why ? ya tambayeta idanunshi na kanta kamar zai had'iyeta "I'm not hungry"bakya jin yunwa ? ya sake tambaya ta yatsina fuska cike da shagwa'ba.


"yarinya idan kika sake ɗaukar lokaci baki ci abinci ba zaki mutu just for nothing yayi maganar tare da zama a bakin gado ya fuskanceta "tun safe rabon da ki sanyawa cikinki wani abu hakan fa babu kyau "it's not good for your health okay ? Ya kamata kici wani abu saboda taimakawa rayuwarki a matsayinki na likita kinsan yunwa na daya daga cikin abinda ke saurin kashe dan adam ko ba haka ba "?


shiru tayi taki cewa komai sannan taki kallon inda yake "you need to eat my friend so that you can survive ya karasa maganar a tsawace "go and eat I'm to talking to you ..........."
take jikinta ya dauki rawa gabanta ya shiga faduwa a hankali ta sake juya masa baya taki bin umarninsa kamar yadda ya bukata tana sheshekan kuka , gabad'aya hankalinta ya karkata zuwa gida tana son ganin iyayenta bata ga amfanin zamanta tare dashi ba alhalin jikinta na bata iyayenta na can cikin tashin hankali, wasu hawaye masu zafi suka gangaro mata a hankali ya sausauta muryarsa cikin tsigar rarrashi "you need to eat so that you can have strength because you don't know the task ahead right? you need food to live plz duk yadda yayi mata magana da tsigar rarrashi amman sam taki ci sannan taki magana sai kuka take tana ciza lip's dinta .
a can bangaren hajiya Zainab kuwa itama kukan take saboda jikinta na bata diyarta na cikin damuwa ,ta mike daga zaune da take ta shiga zagaye d'akinta zuwa babban parlou'n gidan ta wuce matar danuwan mijinta da suka kawo musu ziyara tare da yarinyar su zuwa haraban gidan tana baza idanunta gani take kamar zata ga diyarta daga sama matar danuwan Alh Abubakar da suke uwa daya uba daya ta biyo bayanta ta rungumeta ajikinta "kiyi hakuri inshallahu za'a ganta "jikina na bani tanweer tana cikin damuwa Allah kasa basu ma yarinyata wani abu me suke bukata daga garemu su kira mu su tambayi duk abinda suke so wallahi a shirye nake zan mallaka musu duk abinda nake dashi muddin zasu dawo min da farincikina ..."


Tunda Hajiya zainab ta fito hankalin minister ya rabu gida biyu wani bangaren ya koma gurinta yayinda wani bangaren ke gurin d'an'uwansa da suke tare "Haba Abubakar taya irin wannan babban abun zaifaru ace bazaku sanar damu ba 'yan uwa? Wannan wace irin rayuwace ta rashin zumunci kuka zab'a kai da zainab ?". Matashin Dattijon yayi maganar cike da b'acin rai yana binsu da kallo,
kallo d'aya zaka ma dattijon matashin kaga kamanni sosai da suke da Alh.Abubakar sai dai Ko a fuska zaka fahimci ya girmemishi.
"Kayi hakuri yaya Walh tallahi kaga dagani har zainab bama cikin hayyacinmu tunda wannan tashi hankalin ya faru, gaba d'aya Zainab bataci baresha ni kaina Walh bazan iya cema when last nasa abu a cikin nan nawa ba" Alh.Abubakar yayi maganar cike da damuwa wacce kallo d'aya zaka fahimci damuwa a kan fuskarshi me tsanani dan duk yayi baki ya rame kamar ba Minister of Health ba.
"Allah sarki Ubangiji Allah ya fito mana da ita lafiya dan walh tashin hankali ya zama dole. To wai basu Kuma kiranku Ko suna buk'atar k'arin kud'iba?". Yayi maganar cike da tausayin d'an uwansa.
Girgiza mishi kai Alh.Abubakar yayi. "Kod'aya walh! Ni da zasu kira Ko duka dukiyata ce saina had'a daita su dawo da munda Tanweer". Ya k'arasa maganar cikin rawar murya wacce ke k'ara fitar da damuwar shi. "Innalillahi wa'inna ilahir raji'un". Alh.Usman yayi maganar cike da tausayawa nan ya shiga lallashin Kanin nasa tilo musamman ya jima bai ganshi ba kasancewar shi a Arewa yake da zama kaduna State da iyalansa hakan yasa bai sama labari ba sai da aka kwana biyu, yaji ciwo amma yanzu jin zantukan d'an uwansa yasa yaji jikinsa ya mai sanyi gaba d'aya a tare suka koma cikin parlou'n inda diyar Alh Usman rukkaya ke kwance akan kujera mai zaman mutun uku .


Numfashi jaguwa ya furzar ya mike tsaye zai bar daki "ka maidani gidanmu plz yaji sautin muryarta cikin sanyi ya doki dodon kunnenshi "nasan ka taimaka min ,ka karasa taimakon ta hanyar maidani ga iyayena "idan kina bukatar zuwa gida ki ci abinci kina gama ci ko second biyu ba zaki kara a cikin gidan nan ba zan maidake gaban iyayenki "yana gama fadar haka yaga ta matso da kujera da take zaune ta bude kwanon abinci daya fara yin sanyi ta soma tsukura ...." wayarsa ce ta dauki qara sauti ya ciro wayar daga cikin aljihunsa yana duba screen din wayar sunan Alh Tahir ya gani yana yawo ya lumshe idanunshi sannan ya dauka batare da yayi magana ba "cike da in inna alh Tahir ya soma magana "har yanzu baka dawo da yarinyar nan ba gashi akwai next taget dina akanta ya kamata zuwa yanzu kasan yadda zakayi ka dawo daita plz "doka ce ko iko kake son min ? ya furta masa haka a natse wanda zaka ɗauka maganar ba daga bakinsa ya fito ba sai agurin alhaji Tahir kamar saukar aradu yaji maganar .


saurin girgiza kai Alh Tahir yayi kamar yana gabansa "no babu ko daya naga dai ya kamata ne a dawo daita haka nan "to baza'a dawo daita ba kayi duk abinda zakayi ya ja tsaki yayi disconneting din kiran ya maida wayar cikin aljihunsa tare da zura hannunwansa ciki ya juya "ki tabbatar da kin ciye abinci nan tass kin shanye driks da ruwa ke everything dake gurin make sure kin gama dashi idan kina son barin gidan nan ", Allah bazan iya cinyewa ba yanzu ma da kyar nake tura wa ",Karki yi kiga abinda zai faru "ya karasa maganar yana barin dakin kai tsaye bangaren daya tanada domin shakatawa ya nufa a can ya iske abokansa da yaransa suna shaye shaye , masu shan wiwi nayi masu shan win nayi, duk sun cika gurin da hayaniya da hayaki suna ganinsa suka hau sara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login