Showing 21001 words to 24000 words out of 259215 words

Chapter 8 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt

25 Nov 2024

16514

nan babu wata soyayya a gabana, soyayyata ga kowace mace bata da wani amfanin ,bare ke karamar yarinya dake banason zunubin laifina ya shafe ki ,gara duk wani hukunci da zai zo min ya sameni ni kad'ai bazan ta'ba barin zunubina ya shafi kowa ba bare ke plz, dan Allah ki dawo daidai mu tafi dan hankalina bazai taɓa kwanciya ba idan na kai ki gidanku cikin wannan yanayin lumshe idanunta tayi numfashinta na tsarkewa heart beat d'inta na k'aruwa akai akai.


A tsanake ya zare hannunsa cikin nata ta sake runtse idanunta gam jikinta na sake ɗaukar zafi jallabiyar jikinsa ya zare, ya ajiye akan madaidaicin table din dake gefen gado, idanunshi na kanta yana zance zuci. 'Allah kada kasa wani abu ya sameta a dalilin wannan shirmen nata na banza ,ban da abunta ma guda nawa take da zata d'aurawa kanta damuwar soyayyarsa ? tayi kankanta da daukar wannan nauyin, matan da suka fita girma da wayewa da komai fiyye da nata sun kasa shawo kansa a batu na soyayya bare ita , shi sam babu wannan a ransa "


Rankwafowa yayi jikinta tare da tokare hannunsa da katifa idanunshi na kanta zuciyarsa cike da matsanancin tausayinta duk cikin masu nacin sonshi ita kadai zuciyarsa da gangar jikinsa ta tausayawa ,bai sani ba ko dan ita din yarinya ce mai karancin shekarun da bata wuce autar d'akinsu ba ,hannuta daya ta Kai gefen kanta da taji yana sara mata da karfi a hankali ta soma motsa bakinta, matsota ya sake yi dan jin abinda zatace "mr.no name am feeling very dizzy". tayi mgnr tana bude idanunta akan shi eye's into eye's suke kallon kwayar idanun juna "bana gani sosai ta karasa maganar tana kai hannunta kan damtsen hannunsa ta rike gam jikinta na sake daukar zafi "Mr.no name!". ta sake kira sunansa tana lumshe ido "na kasa fahimtar meke damuna kaina ke..."
tayi shiru tana sake rike gefen kanta, cike da sanyi jiki yake binta da idanunshi yana shafa gefen fuskarta har ya kai hannunsa daidai kunnenta tare da zira yatsansa ɗaya , wani irin zirrrrrrrr taji a gbdy ilahirin jikinta mai kama da shoking take jikinta ya ɗauki rawa ganin haka yasa yayi saurin yin kasa da hannunsa zuwa gefen fuskarta ya cigaba da shafawa a hankali ta sake Kai hannunta kan damtsen hannunsa tana lumshe ido matso da fuskarsa yayi daidai nata har karan hancinsa na gugan nata tare da riko yatsun hannunta ya dunkule guri daya yana kallon kyakkawar fuskarta yana jin yadda bugun zuciyarsa ke karuwa ,numfashi kawai take janyowa tana fitarwa da kyar .


Motsin kwankwasa kofar d'akin yasa ta tsaitsaita numfashinta ta buɗe idanunta fess tana kokarin kallon kofa shi kuwa har lokacin hannunsa na kan shafa fuskarta haka idanunshi na kan fuskarta ya kasa daukesu "mr.no name, kamar wani yana buga kofa". Ta furta a hankali "karki damu babu Wanda zai shigo d'akin nan sai da izinina tayi shiru "ki yarda dani babu wanda zai shigo hannuwanta duka ta Kai qirjinsa tana yarfesu, sautin wata murya ce ta doke dodon kunnenta "hey adnan open the door plz, is me". hade da buga kofor da karfi kamar za'a balla a hankali ya dan juyo yana kallon kofar sakamakon jin kuryar zahra "adnan!"..........
ta furta sunan tana lumshe idanunta wani irin dad'i taji ya mamayeta atleast she know his name yadda yake da tsananin kyau haka sunansa ke dadin ....... .


Tsura mata ido yayi saboda jin sunan daga bakinta "sautin mace naji ko matarka ce?!". tayi maganar hankalinta a matukar tashe tana mai sake Kai hannuwanta qirjinsa ta fara turesa ya mike yayinda take kokarin saukowa yayi saurin maidaita "ki kwantar da hankaliki ki kwanta ki dan huta bari naje na dawo sai mu tafi". ya janyo rigarsa ya zira ya nufi kofar sai ganinta yayi ta mike tana neman hanyar buya yayi saurin riko hannunta "ina zaki?!"hannunsa tabi da ido ",ki koma ki kwanta ki bani minti biyu yanzu zan dawo mu wuce"


" adnan dan Allah ka bude min kofa mana!". Aka Kuma fad'a daga daya bangaren take jikinta ya kama rawa ta soma zazzare idanu hannunsa duka yasa ya riko kafadunta ta zaro ido tana kokarin fixge jikinta "wayyo Allah tsoro nake ji kar matarka ta ganni, if she see me what will she do nasan! kasheni zatai "yes she will definitely kill me, dan Allah ka boyeni". tayi mgnr a rud'e sound dinta na tashi tana ko'k'arin buya a jikinsa , hade rai yayi "ke malama ki kwanta nace!".
yayi mgn a tsawace yana nuna mata katifa cike da sanyin jiki da tsoro tayi taku biyu ta zauna a gefen katifa jikinta na rawa ya k'arasa jikin kofar ya Kai hannunsa kan handle yaji kofar a kulle gam tsaki yaja "a she a rufe kofar take shiyasa Zahra ta kasa shigowa" yayi magana a k'asan ransa , murda key yayi hade da zarewa ya fito yana sauke idanunshi akanta "Kai da waye a cikin d'akin?!". tayi tambayar kamar wata zararriya tana wani irin huci tamkar mijinta .


"Muje". Ya mata alamu da hannunsa yana nuna mata daya part d'in. Kallonsa tayi cikin zafin rai tabi ta gefensa ta tunkari ko'far da Tanweer take cikin zafin nama yasa hannunsa ya fincikota baya. "Me kake nufi Adnan karuwa ka kawo gidan nan ?". Tayi maganar tare da k'ura mishi ido. "Ba karuwa bace kar....". "Karuwa ce mana" ta sake furtawa cikin d'aga murya, runtse idannunsa yayi jin tana Kuma had'a Tanweer da mummunar kalmar sosai ranshi ya soma baci.
"Na fada miki ki daina kiranta da wannan mummunar kalmar dan ba ita bace". ya fada cike da bacin rai yana huci yayi cilli da hannunta daya rike , Kallonsa tayi tare da murmushin takaici ta kara yunk'urawa. "Koma wacece wannan karuwa sai na...". Fisgota yayi da karfi tare da shimfid'a mata wani irin gigitaccen mari, kan ta dawo hayyacinta ya fisgeta tuni zuwa hanyar da bataso, bai ajiyeta ko Inaba sai wani katon d'aki.
Cillata yayi gefe ya juya zuciyarsa na masa wani irin zafi. "Adnan!"ta Kira sunansa cikin d'aga murya tana sha gabansa. "Wacece kuke magana? Wace matsiyaciyar yar kar...". Tasssss ya sake d'auke kyakyawar fuskarta da wani gigitaccen mari wanda yafi wanda ya mata a baya, fashewa tayi da wani irin kuka. "Nace ki daina me yasa bakya...". "Yanzu akan wata 'ya mace kad'au hannu Ka mareni? na shiga uku!". Ta katse shi cikin muryar kuka tare da k'ara fashewa da wani sabon kukan ta koma gefen gadon ta zauna baka Jin komai sai fitar sautin kukanta.


Shiru yayi qirjinsa na masa wani irin rada'd'i da zafi wanda baisan na meye ba b'acin raine ko kukanta ko kuma kalmar karuwa da zahra ta danganta yarinyar dashi ne , shiru yayi yana sauraron kukanta gashi abunda yatsana kenan a rayuwarsa yaga mace na kuka ,sanin hakan yasa Zahra ta k'ara k'arfin kukanta, bud'e idanunsa dake runtse yayi , cikin wani irin zafi ya soma taku a hankali har ya k'arasa bakin gadon, zama yayi daga gefenta. "Look Zahra! Kiy...". Sake fashewa tayi da wani sabon kukan "Ya Salam! dan girman Allah kiyi shiru ki daina wannan kukan dan Allah"ya fad'a lokacin daya Kai hannu yana d'an bubbuga kafad'arta, a hankali Zahra ta sulale ta shige jikinsa. "Baby wacece wannan yarinyar daka mareni akanta ? "tayi masa tambayar tare da sauke ajiyar zuciya ..


"Bakowa bace!". Ya furta hakan cikin ko'k'arinsa na kauda zancen dan jinta a jikinsa ba k'aramun tada mishi sha'awa tayi ba musamman yadda ta tura hannunta cikin k'irjinsa tana wasa da kan nipple's dinsa lumshe idanunsa yayi gaba daya tare da laso busasshen labbansa.


"Bakowa ba kace?ta fad'a cikin d'an d'aga murya lokacin daya ta tashi zaune tana kallonsa. Ganin zata b'ata mishi lokaci ya jawota jikinsa zatai magana ya had'e bakinsu gu d'aya.


Lumshe ido tayi ganin yanayinsa ya tabbatar mata bawata mai mahimmanci bace a rayuwarsa dan daya kusancenta tasan ba zai taba bata hadin kai a wannan lokacin ba , sai dai tambayar dake k'asan zuciyarta shine " wacece wannan yarinyar ? tayi ma kanta tambayar zuciyarta na kwad'ayin d'aura idanunta akan ko wacece ta shigo rayuwarsa da har baya son akirata da kalmar karuwa 'tasan akwai tarin mata bila'adadin masu kawo masa hari sai dai babu wacce tayi galaba akansa sai ita ,ita kadai yake saurara domin biyan bukatarsa lokaci zuwa lokaci amman duk da haka sai ta sake tabbatarwa kanta da ita kadai yake alqalla , wani irin kiss yake mata ,gbdy a rikice yake kamar zai cire naman jikinta ,yadda yake sa hannayensa yana matsar jikinta da sauri-sauri haka yake fitar da wani irin gurnani kamar mayun wacin zaki............


Sai data tabbatar ya gama fita haiyacinsa babu abinda yake muradi kamar yaji yana having sex ,ta zare jikinta daga nashi ta sauko daga kan gadon ta tsaya tana maida brest d'inta cikin riga ta ɗauki jakarta ta rataya a kafada tana masa wani mayataccen kallo da kad'a masa jiki ita kanta a matukar bukatar take dashi babu abinda take muradi kamar taji jijiyarsa cikin jikinta yana juyata amman still zuciyarta ta dinga karfafa mata gwiwar sanin wani abu dangane da yarinyar da matsayinta gareshi , daman daga ita sai wani gajerin wando iya cinya da riga otanet mai budadden wuya ,bude idanunshi yayi da kyar ya tsaida su akanta batare da yayi magana ba "bazan yarda kayi having sex dani ba sai na tabbatar da wacece a wancan d'akin tana magana tana kada jiki da bombom "na killace maka kaina , kai kadai na yarda na mallakawa kaina a fadin duniyar nan ,tun daga ranar daka kusanceni naji duk duniya babu namijin da zan sake yarda dashi bayan kai , dan haka kaima baka isa kayi mu'amula da wata mace ba muddin muna tare , ta k'arasa maganar tare da tsayawa daf da kofar d'akin tana kada masa qirjinta idanunshi dake cike da matsanancin sha'awa ya dan lumshe kad'an tare da mik'ewa ya karasa ya dauki t shirt dinsa ya rataya a kafadarsa yayi mata alamar ta bashi hanya ya wuce , cike da natsuwa ta matso shi tana ƙoƙarin shigewa jikinsa ya haɗe rai ya raba gefenta zai bude kofar , kamshin dake tashi a jikinsa ya ziyarci hancinta hakan yasa tayi saurin riko hannunsa dan tasan halinsa a duk sanda yayi irin wannan shiru abinda zai biyo baya mai tsanani hatta sex din ma hakura yake dashi .....


Kin Kallonta yayi yana tunanin abinda zai mata ,zuciyarsa na matukar bugawa da karfin gaske, "adnan ta kira sunansa tana ƙoƙarin kai hannunta kan joystic dinsa "ka aure ni plz dan idan baka aureni ba akwai matsala dan bazan iya rabuwa da kai ba ko nace bazamu iya rabuwa da juna ba zamu cigaba da ....
Stop.......
Ya fada a fusace yana mai juyowa "I can't marry you zahra coz you're prostitute "ko ina da ra'ayin aure bazan iya auren mace irinki ba bare babu wannan tsarin a rayuwata "I can't marry you zahra shine abinda kwakwalurwarta yake maimaitawa tana kallonsa gaba-daya yanayinsa ya sake sauyawa jijiyoyin kanshi sun fito sunyi rudu rudu "me yasa kike tunanin bazan iya rabuwa dake ba ?"ke kece bazaki iya rabuwa dani ba amman ni Adnan zan iya rabuwa dake ,idan kina tunanin bazan iya rabuwa dake ba ki daina wannan tunanin dan wallahi zan iya rabuwa dake a duk sanda naso kuma a randa na so ya k'arasa maganar yana jan dogon tsaki ya kai hannunsa ya fizgeta yayi jifa daita ta fadi bisa gwiwarta ta juyo da sauri tana kallonsa a tsorace, ya bude kofa ya fita a fusace yana bugo kofar da karfi hanyar main parlou'n d'insa ya nufa ya bude fridge d'insa ya dauki kwalban win ya dawo ya jingina bayansa da Cabinet din dake zagaye da ma'ajin win kala daban daban dake parlou'n ya ɓalle ya kafa a bakinsa yana runtse ido bai cire kwalban ba sai daya sha rabi sannan ya ajiye hannunsa na rike da kwalban tare da dafe goshinsa da hannunsa daya yana huci .......


Tunda ya bar d'akin ta mike ta tsaya bisa kafafunta tana tariyo maganganunsa da sauri ta runtse idanunta kamar zatayi kuka tace "am mad, am stupid ,am crazy why why me yasa nayi react haka ? wayarta ta ciro ta shiga neman layin Anas kira kusan uku tayi masa sannan ya d'auka a lokacin da yake tafka masha'arsa da karuwarsa a eko hotel "ya'akayi zahra ?" oga Anas kana ina plz ? na fita wani abu ne? nan ta shiga koro masa abinda ya faru tsakaninta da Jaguwa take ya fahimci akan yarinyar da suka d'auko ne numfashi ya sauke yana lumshe ido a dalilin cafkar jijiyarsa da karuwarsa tayi , numfashi ya ja ya fesar sannan yace "kina jina zahra ?tayi saurin gyada masa kai kamar tana gabansa "kiyi duk yadda zakiyi ki shawo kanshi ,nayi nisa ina cikin gari gashi ba yanzu zan dawo ba zan kirasa yanzu "okay na gode plz ka taimaka ka kirashi yanzu nasan zai hakura idan kai ne "karki damu idan ma bai hakura ba ki tafi ma haɗu gobe ..


Parlou'n ta karaso fuskarta cike da tsoro da fargaba tare da tsantsar nadama ta durkusa a gabansa "am so sorry adnan I don't mean to hurt you anymore wayarsa ce ta soma qara ya janyo yana dubawa sunan anas ya gani dan haka ya ja tsaki yaki ɗauka kusan missed call biyar Anas yayi masa ajere amman bai daga ba yana jan tsaki ya jefar da wayar akan kujera dake kusa dashi ganin haka yasa ta qara rikicewa ta soma zubdar da hawaye tana rokonsa "wallahi nayi nadama bazan sake magana akan ...
"daya fiyyewa rayuwarki ya fada yana furzar da iska "kayi hakuri i love You much "nayi but ki bar min gidana yanzu ya nuna mata hanyar fita "kar na sake ganin kafarki matsawar bani ne da kaina na nemeki ba, ya karasa maganar yana nuna qirjinsa "dan Allah ka barni bai tsaya jin abinda zata ce ba ya damki tsintsiyar hannunta "kinsan Allah ba zaki ƙara ko minti ɗaya a gidan nan ba out ya turata waje ya maida kofar ya kulle da karfi .................

Darling's




💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*



WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


https://my.w.tt/lcJskJdtpbb


🅿️08

"Ke din wacece da zaki dinga takurawa rayuwata ? "ni nake da 'yancin yin yadda naga dama da rayuwata bake karyar dana tsinta akan titi ba .......
"hakuri take faman bashi daga wajen da take tsaye "am really sorry Adnan ba nufina na bata maka rai ba you know I love you more than anything that's why I reaact but am sorry ...
" sorry for your self
stupid ,ni nake da rayuwata kuma yadda nake so zanyi , baki da hurumin takura min ko shishigi acikin lamurana gbdy ya haukace yana fadar bakake maganganu as ending ya bar parlou'n ya koma d'akinsa ya faɗa kan makeken gadonsa ya runtse idanunshi yana juyi da tunanin yanke mu'amula da zahra har kusan karfe 9:00 yana kwance , wani juyi yayi ya janyo pillow ya manne a q'irjinsa saboda azaɓaɓɓen sha'awar dake sake bijiro masa "na kori zahra gashi bani da wacce zata meye min gurbinta, take zuciyarsa tace ",kaje ga wannan yarinyar mana ko bakayi komai daita ba zaka iya rage zafi ...
"ko tayi bacci yanzu" ? ya tambayi kanshi yana daga jajayen idawanwansa da suka canza tsabar bala'in da sha'awa ya saukesu akan agogon dake manne a bangon d'akin ya ga goma saura tsaki yaja yace "yarinyar nan bata ci abinci ba .... ..


mik'ewa yai ya bar da'kin ya fito haraban gidan yana taku tamkar wani zaki , jiki a sanyaye ya shiga motarsa kai tsaye m.s fast food ya nufa , yai order abinci da abun sha mintuna kaɗan aka haɗa masa komai daya bukata aka mika masa farar laida ya dawo gida ya zaro key ya bude d'akin ya tura kofa a natse ya shiga ,tana ganin a buɗe kofar ta zabura ta mike jikinta na karkarwa ganinsa yasa ta sauke wani wahalallen numfashi .


ya maida kofar ya rufe ya k'arasa shigowa d'akin sosai , bai kalli inda take ba ya ajiye laidar hannunsa akan table ya soma balle mabalin tigarsa ya zare, whit singlet d'insa ya bayyana da gajeren wando iya cinya duk da bata ga kwantaccen sumar gashin dake kwance a qirjinsa ba tana iya hango kan nipple's dinsa dake tsaye ga santala santalan cinyoyinsa a bayyane gabad'aya jikinsa kwance yake da laulausan gashi mai tsuma zuciya wani irin shaukin sonsa ke fixgarta , kallon inda take yayi take idanunsu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login