Showing 135001 words to 138000 words out of 259215 words

Chapter 46 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt

25 Nov 2024

16550

hannunsa ya kai ya rike tsintsyar hannuta gam ya karasa gaban table dinta ya d'auki handbag dinta ya makala mata a kafad'a ya soma tafiya daita har ya fito daga cikin office din magnata take son yi amma bakinta ya kasa furta komai illa jikinta dake wani irin rawa sakamakon had'uwar da jikinsu yayi , bai tsaya a koina daita ba Sai a inda yayi parking din motarsa ya bud'e mata gidan gaba ya Sanyata ya rufe ya zagaya ya Shiga ya tada motar ya bar haraban hospital din."


Sosai yake gudu akan titi batare daya Kalli inda take ba ,itama bata Kalli inda yake ba idanunta na kallon gefen titi ,dan cija lips dinsa yayi yaso tayi masa mgn amman yaga ta sharesa saboda taurin kai irin nata dan haka bai yi mgn ba shima ya yatsina fuskar ya cigaba da tukinsa sunyi tafiya mai nisa still bata juyo tace masa ina zai Kaita ba har ya karaso bakin get din gidansa yayi hon aka bud'e masa get ya shiga da motarsa ya k'arasa inda aka tanada domin ajiye motoci yayi parking sannan ya kashe motar ya bud'e bangaren da yake a hankali ya fito ya zagayo side dinta ya bud'e mata kofa ya tsaya yana kallonta muryarsa a kasalance yace "fito !
"Na fito nayi me ?" sai lokacin tayi mgnr cikin karfin hali da dakiyar zuciya .
"Bansani ba kuma Karki kara bani irin wannan amsar Oya fito" .ya fad'a yana zabga mata harara kin fitowa tayi ta makale handbag dinta ta cigaba da zama tana girgiza masa jiki tana yatsina fuskar .
on-expecting taji ya sunkuceta ya fito daita ya shiga cikin gida daita suna shiga babban falon gida ya sauketa yana cewa "daman abinda kike so Kenan jikina ya hadu da jikinki gashi nan nayi miki abinda kike so ."
Ta kallesa idanunta cike da bacin rai ta rasa me yasa yake mata haka "ki samu guri ki zauna doctor na zuwa ta duba min lafiyarki idan aka dubaki baki dauke da ciki sai kinga yadda zanyi dake a gidan nan duk sai na fanshe d'aga min hankalin da wahalar dani da kikayi".
still dai bata ce uffan ba sai tagumin da tayi cike da zullumi abinda zai mata .


Byn minti shabiyar sai ga doctor tayi sallama ya bata umarmin shigowa ta shigo suka gaisa da jaguwa Kawai dan ita tanwer Ko kallon inda take batayi ba .
ya mike tsam ya k'arasa inda tan take zaune cikin tashin hankali ya riko hannunta cikin nashi batare daya ce Mata komai ba ya fara tafiya doctor na biye dasu Abaya yana mata bayani abinda yake bukata tayi masa har cikin bedroom dinsa suka shiga ya zaunar da tan sannan yaja ya tsaya tare da rike kugunsa da hannun daya yayinda dayan hannunsa Ke qirjinsa yana shafawa a hankali .
Doctor ta ajiye kayan aikinta ta kalli tanwer sannan ta mika mata wata karamar roba "ki shiga bathroom kiyi fisari aciki ki Kawo". kin amsa tayi sai da jaguwa ya maka mata harara sannan ta amsa ta nufi bayi bata jima ba ta fito ta mikawa doctor roba ta samu guri ta zauna tana mamakin karfin halinsa da rashin tsoronsa .


Doctor ta gama duba fitsarinta ta d'ago ahankali tace "bata dauke da komai idanunshi ya zuba mata yana mata kallon tsab cike da bacin rai take hantar cikinta ya soma kadawa dan irin kallon da yake mata babu sausauci irin wanda za'a iya wa mutun dukan mutuwa ne muryarsa can kasa "yace ni zaki yaudara ? " sanya kwayar idanunta dake cike da ruwan hawaye tayi cikin nasa muryarta can kasa tace "bagane yaudara ba dan d'aukar ciki na d'auki cikinka na tsawon wata biyu kuma naji ciwon rabani da d'ana Ko y'ata da akayi domin bansani ba Ko iya abinda zai zama rabona Kenan, abinda ma baka sani ba cikin yanbiyu ne ta k'arasa maganar tana zubar da ruwan hawaye "wallahi cikinka ya zauna ajikina bani da zabin da wuce ciresa shiyasa nayi , wannan likita ce ka d'auketa dani muje hospital dinsu tayi min scan tabbas zata gane ciki ya zauna a mahaifa haka zalika zata gane a min abortion , me ye amfanin bani da ciki nace ina dashi ?"
Likita najinta ta cigaba da had'a kayan aikinta "me yasa baki fad'a min gsky ba cewar kin zubar kika dinga wahalar dani har da mun mummunar addua ?"bata ce komai ba illa kukan da take sosai , doctor tace "yallabai ni zan wuce ".okay zaki Iya tafiya ki tura min account number dinki "to na gode Sosai tasa kai ta wuce ..
Ya tsura mata Ido yana kallonta kmr ranar ya fara ganinta qirjinta shi yafi komai daga masa hankali dan riga da siket ne sanyi ajikinta rigar ta dan matseta daga sama Sai mayafi baki data yafa akafadanta fargaban da take ciki yasa bata juyo ta rufe gaban rigar ba Cike da natsuwa yake tahowa inda take zaune ,saurin juyar da Kanta gefe tayi Kamar bata San ya karaso gurin ba ,ya matso ta sosai Kamar zai shige jikinta "yanzu kina kuka ne dan na d'aukoki Ko kuwa dan kin cire cikin da zai zame mana damuwa arayuwarmu ne"? "duka !"ta fuskanceshi sosai sannan ta cigaba "Kukan duka nake yi dan ina son abuna ".
ya kwabe baki yana mata wani kallon kasan Ido aranshi yace ina ai lalacewata bata kai na barwa zuriata dan gaba da fatiha ba amman zahiri cewa yayi "tunda kina bukatar haifar min da Ko 'ya ki shirya Ko a yanzu sai na sake miki wani cikin "a mutukar firgice ta tsareshi da Idanunta "yes idan kina bukata sai na baki wani baby ".ya k'arasa maganar yana shafa saman kafarta da tafin kafarsa wani irin abu taji ya tsarga jijiyoyin kafafunta da sauri ta janye kafafunta tana girgiza masa kai alamun" a'a .!
Ya d'aga kafadansa
"shikenan tunda baki so ya fad'a yana zare mayafinta had'e da ajiyewa a gefe ya durkusa a gabanta yana shafa wuyanta zuwa saman qirjinta wani irin zirrrrrr ........"taji a gbdy ilahirin jikinta hankalinsa ya tashi mutuka sha'awarsa ta motsa tundun dukiyar fulaninta sai sheki suke suna sake kuno masa wutar shaawarta tun daga wuyanta ya fara shafata yana cewa "sam wannan shigar batayi ba tanweer Kalli tundun qirjinki a fili a haka ne kika yarda wancan Katon banzan ya sanyaki gaba duk ya gama kare musu kallo wama yasani Koya taba duk da shaukin da take jin yana zirayar sansar jikinta hakan bai hanata bare masa baki ta fara kuka ba "Allah ya sani qirjina a rufe yake alokacin bai ga komai ba bare ma ya kai hannunsa jikina ni din ma ba irin wadan nan matan bane , ina kare kima da darajata .
" na sauraresa Kawai dan na kwantar masa da hankali saboda na Lura yana mutuwar so .... "shiiiiiiii .."ya d'aura lips dinsa akan nata Suna fuskantar juna tare da shakar numfashin juna gbdy suna jin bugun zuciyoyin junasu haka zalika suna jin yadda numfashinsu Ke gauraye da juna wanda yake sake hadda musu bugun zuciya "
"Ban tmby ko yake miki ba amman kisani ina da masefaffen Kishi bana son Kowa yayi miki mgn bare kallon surar jikinki , daga yanzu ki dinga suturta jikinki kina shiri Kamar matar aure idan kikayi haka babu wanda zai kalleki bare ma yayi miki mgn .
"duk wanda ya kalleki haka hakika ya cuci wanda zai aureki a bayyane yake mgn batare daya sani ba "kayi hakuri Allah ba da wata manufa na kulasa ba sai lokacin ya dawo haiyacinsa ya fahimci a fili yayi mgnr "shiiiiii" ya sake furtawa yana rufe mata baki da lips dinsa a hankali yake lasar bakinta zuwa qirjinta a karshe ya zarce da kising dinta Wani irin kissing dinta yake kmr mayunwacin zaki tun tana jurewa har ta kasa ta fara mayar masa da martani ganin dukurso bazata kai su ba ya janyota suka fad'a saman gado dan itama lokacin babu abinda zata Iya tabukawa Kanta dan jikinta ba karamin mutuwa yayi ba ya kwantar daita ya haye Samanta ya cigaba da sarrafa bakinta a hankali taji yana rabata da kayan jikinta , nan take ta dawo hankalinta dan bazata taba manta wahalar data sha gurin cire ciki ba ,ta zuba masa Ido tana jin Wani zallar bacin rai na ratsa lungu da sako na gangar jikin a hankali Kuma hawaye ke bin kuncinta ta ina zata fara irin wannan rayuwar da yake bukata daita ,yayi mata ciki ya nemi ya wulakantata yanzu kuma yana k'okarin morar jikinta ta ina zata fara irin wannan rayuwar kaskanci ?"
"wallahi bazata Iya abinda yake da muradi ba "yanzu na sake tabbatarwa kaina da baka qaunata Adnan kai tsaye kake nuna min manufarka akaina jikina kake so idan ka gama mora na dawo abar wulakantawa agurinka wallahi bazan yarda da irin wannan rayuwar rashin mutunci da rashin sanin ciwon kan ba ta furta a fili tana dukan qirjinsa da dukkan hannunwanta.
a natse ya bud'e idanunshi da suka rikide ya zuba mata "wato tunaninta Kenan yana son ya sake kusantarta ne ,wallahi har cikin zuciyarsa bashi da muradin sake keta mata haddi ,ga mata nan burjiki a gari da wanda suka fita da wadan da tafi idan yana so har gida za'a Kawo masa.
shi ne dai yanzu bai raayinsu Ko Zahra da yana raayi Zai dawo daita rayuwarsa sbd kullum garin Allah ya waye sai ta kirashi baya d'auka yanzu ma abinda yasa ya taba jikinta Kawai rage zafi zai yi daita dan wani irin sha'awa ce ta taso masa ya manta when last yaji haka.
a halin yanzu baya Jin shaawar kowace mace sai ita A hankali ta soma k'okarin mikewa ta hanyar kai hannunta qirjinsa har tayi nasarar zamewa ta sauko daga sama gadon tana mayar da kayanta har ta gama sakawa bai ce uhmmm bare uhmm yana zaune yana kallonta tasa hannu ta d'auki Jakarta ta juyo da sauri ya duro daga saman gadon ya fizgota nan take ta zube saman faffadan qirjinsa sakamakon fizgota da yayi ya rungumeta tsam tsam ajikinsa yana busa mata numfashinsa .
nan take qirjinta ya shiga dukan uku uku tayi yunkurin barin qirjinsa taji ya sake rungumeta very tayt idanunshi a lumshe kamar yadda nata suke dukkaninsu suna jiyo bugun zuciyar juna dake bugawa fiyye da Kaida, sannu a hankali suka fara Jin Sakala a sansar jikinsu gbdy ya kashe mata sansar jiki da duk wata gaba , yana cigaba da sarrafa sansar jikinta cikin wani irin salo dan dole ta sakar masa. jikinta tana sauke wahalallen numfashi ..."




Bazan ce karku daina fitar min da novel ba ku cigaba na gode sosai.


Mmn sudais










💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗


PAID BOOK


WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO



WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number
+234 703 534 8686 alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,
domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.


🅿️26


Ahankali ya kai bakinsa daidai saitin kunnenta ya saukar mata da nishinsa a kunne ,
muryarsa a kasalance
ya fara magana kamar mai koyon magana Ko irin wanda aka tilasta masa "am sorry
ba abinda kike tunani bane bani da niyyar cutar dake ."
nan take taji wani sanyi ya ratsa sansar jikinta maganarsa ta balai kashe mata jiki da zuciya. , tsigar jikinta dake kwance suka tashi yrrrrrrr
taji wasu abubuwa na bin jijiyon jikinta masu kama da shocking .
Ta dan yi baya kad'an tana sauke numfashi da kyar dan bazata iya cigaba da jurar abinda yake mata ba, ya tsurawa fuskarta Ido yana kallon baiwar kyawun da Allah yayi mata .
Kallon da yake mata yasa ta kasa kwakwaran motsi sai numfashi take janyowa da kyar tana saukewa , taku biyu yayi ya sake had'eta da qirjinsa babu yadda ta Iya ta koma tayi luf a lafiyayen qirjinsa saboda duk ilahirin jikinta ya rigada ya mace sai numfashi take saukewa da kyar .
ya runtse idanunshi yana jin yadda zazzafan soyayyarta ke bin jijiyon jikinsa suna aikawa kwallawa da zuciya sako na musamman "kin zama rayuwata tanweer lokaci guda kin rusa min burina da komai nawa , babu abinda zuciyata ke muradi a yanzu kamar ki zama tawa ta har abada farincikinki ya zama nawa, damuwarki ta zama tawa ya fad'a a kasan ransa yana sake sauke numfashnsa a kunneta .
da dabara yayi kasa da zip din rigarta zuwa kasa sai ga rigar ta bar gangar jikinta tayi kasa ta saura daga ita sai bra, saman brest dinta dake cike bammm da qirjinta suka bayyana suna tsokano masa wutar shaawarta mai tafiyar da hankali da ruhi .


a hankali ya balle bra dinta ya zare yayi filinging dashi a kasa take komai ya sake kwance masa , ya runtse idanunshi da sauri ganin tsayayyun brest, yaushe rabon ya gansu haka?" tun lokacin daya kusanceta bata haiyacinta , gbdy ya rud'e ya sake fita haiyacinsa .
ajiyar zuciya ya sauke sannan ya bud'e idanunsa fesss yana jin wani irin ajikinsa gbdy tsigar jikinsa suka mike kmr yadda nata sukayi .
d'aukarta yayi cak ya nufi kan bed dinsa daita ya Kwantar daita kallonta ya sake yi , ita kuwa tayi saurin runtse idanunta gam jikinta na wani rawa tana son dakatar dashi abinda yake mata amman ta kasa saboda ita Kanta tana jin dadin abinda yake mata din har bata son ya daina ."


Shi kuwa kallonta ya cigaba da yi ,cikinta da mararta a shafe suke Kamar bata cin komai , qirjinta a cike bamm ,yayinda kasan keda fadi, kan cibiyarta mai d'aukar hankali wani irin shape gareta mai tafiyar da hankali da ruhi ,hannunsa ya kai ya shafa tsakiyar qirjinta zuwa cibiyarta ,yana shafawa yana lumshe Ido yana sauke wahalallen numfashi da sauri sauri .
ya d'aura hannunsa d'aya a Saman brest sai da wani shocking ya kamashi dan har dan zabura yayi yana furta "oh my god ". Allah yayi miki baiwa tanwer ina son mace mai irin shape dinki ya fad'a yana rankwafowa jikinta.
tayi saurin kare qirinjita da hannunwanta duka.
A hankali ya zare hannunwanta ya maida nashi yana murza nipples dinta very slow ta yadda zatai enjoy kana yana busa mata iskar bakinsa ,Kukuwa ta fara yi da numfashinta dake Shirin guduwa ya bar gangar jikinta .
A hankali ya cigaba da murza nipples dinta yana sauke ajiyar zuciya, ya lumshe idanunshi yana k'okarin zaro harshensa ta juya masa baya "please ka barni haka zan mutu ."
Numfashi ya sauke ya tattaro gbdy zuwa jikinsa, hannuta ya sauka akan nipples dinsa saurin dauke numfashi yayi yana jin wani irin felling dinta na bijiro masa ."


Sosai ta takure ajikinsa tana cewa "Adnan ka barni haka please ,Idan ka cigaba komai zai Iya faruwa , tsoronsa ya shigeta , ganin yadda ya saka mata karfinsa ya matseta gam ajikinsa yana kishing dinta da romance dinta gbdy ya fita haiyacinsa idanunshi sunyi jawur shiyasa duk ta sake rud'ewa ta kidime tana cewa "karka wuce haka dan Allah ,
ni Kama barni haka . "
Da kyar ya fixgo mgn "babu abinda zai faru ya fada yana d'agota daga jikinsa yana lasar tsakiyar qirjinta "wasa kawai zanyi dake bazan yi komai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login