Showing 6001 words to 9000 words out of 259215 words
Chapter 3 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt
wani irin rawa saboda ganin bindigu dan parlou'n da haske sam bazakace ba wuta bane "anas .....
Jaguwa ya kira sunansa "Yesssss boss d'auko min wacan yarinyar dake lekenmu ya nuna kofar d'akin da hannunsa kai tsaye ya nufi d'akin , tana ganinsa ta saka wata razananniyar ƙara haɗe da mannewa ajikin bangon d'akin Anas ya karawa tochligt din dake rike a hannunsa haske tare da tsura mata ido yana kallon kyakkyawar fuskarta mai tsananin kyau da ɗaukar hankali kafin daga baya ya kai hannu zai damkota ta buge masa hannu tana kuka "don't don't ever touch me ta faɗa tana sake mannewa da bango duk yadda anas yaso ya fito daita taki yarda sai buge masa hannu take, ya sake kai hannunsa a zuciye yaji an rike tsintsiyar hannunsa ya juyo a hankali idanunsa ya sauka akan jaguwa "boss gardama take ko na dauketa da wuta ? girgiza masa kai yayi "kasan bana son haka "angama boss ya mika masa hannu dan amsar tochligt din hannunsa babu mutsu ya mika masa, da hannu jaguwa ya nuna masa kofar fita kana ya haske mata fuska da tochligt...
Dam........... qirjinsa yayi wata irin bugawa da matsanancin karfi sakamakon ganin fuskarta ..
Duk ilahirin jikinta rawa yake , sai dai hakan bai hanata d'ago kyawawan Idanunta dan ganin mutumin dake tsaye agabanta ba wanda taji an kira da boss , take idanunsu ya tsarke cikin juna duk da face marks din dake fuskarsa hakan bai hanata ganin kwayar idanunsa mai zagaye da zara zaran gashi ido ba, runtse idanunta tayi tana nuna masa hanyar fita da hannunta murmushi ne ya bayyana akan labbansa cikin natsuwa ya kara taku biyu zuwa inda take makale da bango ......
DARLING'S
💗💗💗💗💗💗
KUSKUREN BAYA
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
WRITING BY
*BAGUDO& MIMI'S QUEEN*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
https://my.w.tt/lcJskJdtpbb
🅿️03
Matsawa tayi gefe da sauri jikinta na wani irin kyarma yanayin bugun zuciyarta bai saisaita ba , yanayin tsoratanta kuwa ya wuce tunanin mai karatu da kyar take fitar da numfashi qirjinta na kasa da sama ,murmushi ne ya sake bayyana akan kyakkyawar fuskarsa mai cike da annuri , cike da natsuwa da jin kai da izza ya matsota kamar zai shige jikinta batare daya sani ba , haka nan ya tsinci kanshi da kai hannunsa ya d'ago ha'barta ya tsurawa fuskarta kwayar idanunshi masu matukar kyau da haske cikin nata yana kallon kyakkywawar fuskarta da kwayar idanunta har jikinsu na gugan juna, wani irin kamshi ne na musamman ke tashi a sansar jikinsa tamkar wanda yayi wanka da ruwan turare , hakan yasa ta kasa kawar da idannunta daga nasa ...
Sosai ya tsura mata kyawawan idanunshi yana kallon fuskarta, tunda yake rayuwa bai taɓa ganin halittar data masa kyau ba tamkar hallitar dake tsaye a gabansa , tun daga kan tsiraran lips d'inta, dara daran idannunta, hancinta komai nata ya tsaru ga 'yan yatsunta zara-zara da take nuna masa hanya fita dashi , gaba d'ayabaya ya soma fita hayyacinsa ban da kallon halittar jikinta babu abinda yake ,a hankali idannunsa suka sauka akan saman qirjinta dake cike bam da dukiyar fulanin masu matukar kyau da haske a zahiri yake hango rabin nonuwanta da suka bulluko waje sakamakon rigar baccin dake sanye ajikinta masu matukar kyau ne da budaden wuya dan rigar ta zamo zuwa kafad'anta kamar up shoder " ya Salam !'. ya furta a kasan makoshi yana lumshe sexy eye's dinsa .
a hankali bugun zuciyarsa ya karu tare da k'ara ware idannunsa akanta sannan ya kara matsota ya cire hannunsa dake rike da ha'barta ya cire hanky mai shegen kyau da kamshi daga aljihun wandonsa ya kai fuskarta ya soma goge mata fuska dake kwararar da ruwan hawayen dalilin tsaronsu , kuma har lokacin idanunshi na kan dukiyar fulaninta ya kasa daukesu duk da abinda yake son yi kenan amman ya kasa, rigar baccin dake jikinta sun mata maseefar kyau bayan bayyanar da surar jikinta da suka yi .
A tsanake tanweer ta fahimci inda yake kallo ajikinta ya d'ago idanunshi ido cikin ido suke kallon juna a hankali ya soma ko'karin matsawa daga gefenta saboda ganin irin mugun kallon da take binshi da shi mai ɗauke da zargi iri iri , cikin rashin sa'a itama tana ko'karin da'uke kanta dan gani take kamar tab'atazaiyi, hannunsa ya tab'i qirjinta batare da yayi niyyar aikata hakan ba sai dan ƙoƙarin saisaita kanshi , cike da takaici da zafin nama tattare da bakinciki tanweer ta da'ukeshi da wani gigitaccen marin da bai san sanda yayi mutuwar tsaye agurin rike da gefen fuskarshi yana kallonta cike da tsananin mamaki lokaci daya ranshi yayi mugun baci ,take zuciyar shi ta shiga bugawa da sauri sauri wani duhu ne ya gilma cikin kwayar idanunshi yana jin wani tuttukin bakincikin da takaici mai tattare da "bacin rai..
"What?!". Anas dake tsaye a bakin k'ofar dakin ya furta a razane jin saukar marin yasa ya lek'o da sauri abunda idanunsa suka gane masa ne yasa ya karasa shigowa dakin a daidai lokacin da tanwer ke magana cikin siriryar muryarta "How dare a crimsnal like you touch me! Waye kai dame kake tak'ama har da zaka taba'ni da wannan kazamamm han har barawo kamarka ya taka matsayin taba ji irin nawa ....".?tayi masa tambayar rude cike da tsantsar tsoro ...
"Barta!" Jaguwa ya fad'a da karfi jijiyoyin kanshi na mikewa haɗe da tare hannun Anas wanda sai lokacin ta lura da isowarsa gurin . "Amma bo..."nace ka fita!" wannan lokacin sound d'inshi da k'arfin gaske ya fito wanda dukkansu sai da suka tsorata bama ita da tayi marin ba , ganin yanayinsa yasa Anas saurin fitowa ya bar da'kin tare da ja musu ko'far da karfi ransa a bace "lallai kin dibo ruwan dafa kanki Anas ya furta Hakan a Fili yana sauke numfashi ...
Da baya jaguwa yayi taku biyu ya zauna a gefen bed d'inta batare daya sake furta komai ba gaba d'aya jikinta wani irin kada'wa yake saboda tsabar tsoro da fargabar abinda zai mata a yanzu, dan a kallon da take masa take hango tashin hankali iri iri attare dashi wanda da wuya ya barta haka batare daya ɗauki wani mataki akanta ba ,dan haka ta yanke shawarar barin dakin tun kafin ya mike yasa bindiga ya harbeta , ta juya hankalinta a matukar tashe tun kafin tayi hanzari barin dakin taji sautin murmushinsa a bayanta , tayi saurin juyawa tana kallonsa a rud'e , a hankali sautin murmushin ya sake hawa yana k'ara sound yana zamewa daga saman gadon zuwa kasan tays yayi kyakkywan mazauni a k'asa yana murmushin mugunta wanda duk sanda yayi haka mutun ya kuka da kanshi .
Mamakinsa ne ya kama Tanweer dan ta gama tsorata dashi gaba daya zufa ne ke tsatsafo mata tun daga tsintsiyar kafafunta har zuwa tsakiyar kanta , banda hadiyar yawun wahala a mak'ogoronta daya gama bushewa babu abunda take tana k'ara binshi da manyan idannunta.
"Meke damun Boss?" Jabir dake tsaye gaban minister da bindiga ya tambaya yana kallon Anas wanda ke cizan lip's d'insa yana murmushi da girgiza kai "tambayarka fa nayi malam kamin shiru meke faruwa da boss? " Jabir ya sake fad'a yana kallon Anas wanda yanzu sautin dariyarsa ke fita da dan karfi a dalilin dariyar da jaguwa yake wanda shi yasan karshen dariyar bala'in ne ga yarinyar .
"Mtsw, wai kai me yasa kake haka ne?" wannan yawa ne fa".
Girgiza kai Anas yayi. "Ko na fad'a maka abinda ke faruwa a dakin yanzu ba gane komai zaka yi ba so inaga ka bari in mun ware gida kaji komai"ya karashe maganar tare da komawa jikin kofar ya k'ara kasa kunnensa jin muryar Jaguwa shiru tamkar babu wasu halitta acikin d'akin yasa ya dawo yana dariyar mugunta .
"Dan girman Allah karku taba'mana yarinya kome kuke so ku ɗauka minister yayi magana a firgice daga inda yake durkushe ...". gyara bindigar jabir yayi da sauri jin karar bindiga a saman kanshi yasa yayi shiru jikinsa banda b'ari ba abinda yake saboda tsoron abinda zai faru da Tanweer d'insa.
Haj zainab ta dan d'ago ta kalli yan aikinta da'aka samu nasarar fito dasu daga dakunan su , sannan ta kalli sauran yan fashin dake tsaye kamar dakarun lahira rike da bindigu suna huci tasan jira kawai suke abasu umarnin harbin suyi kaca kaca da gidan , fuskarta cike da hawaye idanunta sun kada sunyi jazir tunda Allah ya halicceta bata taɓa ido biyu da yan fashi ba sai yau ganin zasu hada ido da jabir tayi saurin sunkuyar da kanta kasa ta shiga karanto duk addu'ar data zo bakinta da niyyar Allah ya kubutar da tilo diyarta daga sharrin su , a hankali take furta kalmar innalillahi wa inna ilaihi rajiun tana sake dukar da kanta a kan tays hawaye na gangaro mata ..
Tashi yayi a hankali daga inda yake tare da haɗe rai tamkar wanda aka aikowa da mala'ikan mutuwa sam bazakace shine mutumin da ya gama murmushin yanzu ba , ya soma taku yana nufo saitin da take tsaye , ganin yana yowa gunta yasa ta soma ja da baya, hakan bai hana Jaguwa cigaba da takowa ba itama bata fasa yin baya ba har sai da taci karo da bangon taja wani irin numfashi me nuni da tsananin tsoro ta sauke tare da waro idannunta waje tana kallonsa a tsorace .
Yana gama karasowa gurinta ya haɗeta da jikinsa wani irin zirrrrrrrrr yaji a gabadaya ilahirin jikinsa mai kama da shocking , saurin runtse idannunta tayi bakinta da jikinta na wani irin rawa sai yanzu nadamar abinda ta aikata ya shigeta, tsoro da matsanancin firgici jaguwa ya hango a tare daita bai yi mamaki ba dan yasan dole yanayinsa ya tsoratar daita muryarta na rawa tace "K...ka...kayi hakuri dan Allah karka min komai karka yi rapping dina ta k'arasa maganar cike da tsoro ".
Shiru yayi yana kallon yadda take motsa 'yan tsiraran lips dinta masu matukar sha'awa Kallonta kawai jaguwa yake yana tunanin abinda zai mata wanda zai sa ya hucen abinda tayi masa ba zai iya yafe marin daya sha ba "Please let me go..."ta sake magana cikin yanayin tsoro...
Murmushin mugunta yayi me sauti wanda hakan yasa tayi saurin kamkame jikinta guri d'aya, taku daya yayi ya janye hannunsa d'aya daya tokare a jikin bangon yana cigaba da murmusawa, ganin haka yasa tayi yunk'urin barin gun bata kai ga taku d'aya ba ya fixgota da karfin gaske ya maidaita jikin bangon ya kafeta da idanunshi , ta rufe idonta a matukar tsorace musamman ganin yadda ya d'ago hannu kamar zai sauke mata mare.
Har lokacin mamakinta yake da ganin irin courage d'inta da har ta iya d'aga hannu ta mareshi. "You dare slapped Jaguwa?". Ya faɗa yana kallonta cikin low voice d'insa me dad'in saurara wanda ita kanta Tanweer saida ta kasa jurewa ta bud'e idannunta rassss "zanso naga courage d'inki fiyye da hakan saboda kece Mace ta farko bayan mahaifiyata data taɓa lafiyar fuskarta, ke hatta acikin jinsin maza ba'a samu wanda ya tab'a koda shafa fuskata ba bare Mari sai ke, yayi maganar yana nunata da yatsansa "tabbas kina da courage and I must see it and I must congratulates for it, well done........
Ya k'arasa maganar yana ko'karin kai lips d'insa Kan nata, da sauri ta d'auke kanta gefe, murmushi Jaguwa ya Kuma yi me sauti ,nasan abinda kika tsana a yanzu bai wuce taɓa lafiyar jikinki ko rapping dinki ba saboda shine kalmar da tafi daga miki hankali da ganina banta rapping din diyar kowa ba, ban taba muamula da diyar kowa ba batare da amincewarta ba sai dai lallai zan aikata hakan dake.......
ya tsaya yana Kallonta na wasu seconni sannan ya furzar da iska mai zafi "zan aikata son raina dake sai nayi kaca kaca dake ta yadda bazaki sake moruwa ba bare ki mari mutun kamar ni yana gama fadar haka ya fincikota yayi falon yayi wurgi daita a tsakiyar parlou'n sannan yayi taku daya biyu ya zauna a mazauninsa, ta durkushe a gigice tana kallon iyayenta ta kasan idanunta kafin daga baya ta karaso kusa da momynta " umarnin juyawa jaguwa ya bawasu Anas take suka bi umarninsa ,ya maida idanunshi a kanta "minti goma na baki ki shiga ki d'aura min lafiyayyen abinci tun a gidan uwarki da ubanki zan soma baki pushiment kafin nayi mai gabadaya dake , kin tashi tayi tana sake makalewa ajikin mahaifiyarta wani irin razananniyar tsawa ya buga mata "ki tashi kiyi abinda na sakaki kafin nasa a tarwatsa kwakwaluwar wannan ya nuna minister dake durkushe "
tashi tanwer kiyi masa abinda ya bukata Hannunta ta shiga girgizawa momy alamun baza iya ba, gani tayi Anas ya juyo a fusace yayi kan mahaifinta da bindiga "ka tsaya zanyi dan Allah karka kashe min abbana zanyi komai duk abinda kuka ce zanyi ta mike jikinta na rawa tayi hanyar kitchen tana waiwayen bayanta runtse idanu jaguwa yayi zuciyarsa na zafi ..
mintuna kaɗan ta dawo hannuta ɗauke da tire Wanda ta jera plet din abinci tana ƙoƙarin ajiyewa jabir ya ɗauki ruwan daya sa daya daga cikin masu aikin gidan ta kawo musu shi ya kafa a bakinsa , kuwa jaguwa cikin wani irin salon mugunta yasa ƙafarsa daya ya daki kasan tiren tun kafin ta k'arasa ajiyewa take tiren abincin yayi sama ya zube ajikinta, kwanuka suka tarwatse duk jikinta ya ɓaci da jollof din macaroni gabad'aya su jabir suka juyo dan daman basu juya duka ba suna bukatar ganin abinda ke faruwa , cike da izza yake kallonta itama kallonsa take kamar zatayi kuka ,dariya taso bashi saboda yadda tayi da fuskarta sai dai yayi kokarin had'iye dariya dake neman kufce masa , muryarsa a kasanlance ya soma magana " babu abinda zanyi da wannan banzar abincin na gidanku, nayi haka ne dan na wahalar dake sannan wannan ne lafiyayyen abinci ?"irin wannan abincin uwarki take dafawa ubanki ? yayi maganar kamar ba daga bakinsa ya fito ba wallahi wallahi sai kinyi da kinsanin marina a rayuwarki ya dinga zazzaga mata balai gaba-daya ta rikice sai lokacin iyayenta suka fahimci abinda ya faru a dakin , Anas ya tsaya kawai yana kallon jaguwa dake maseefa abinda bai taɓa ganin yayi ba a tun tasowarsu wannan shine karo na farko cike da kuzari ya mike ya damki bayan wuyanta ya nufi hanyar fita daita, nan iyayenta suka shiga bashi hakuri gang d'insa suka soma shirin fita still Jaguwa na rik'e da wuyan tanwer "Please dan Allah kubar muna 'yarmu karku kashe min ita bani da kowa sai ......".
"Shhhh! yayi saurin katsesu tare da cewa "tare da ita zamu tafi idan kuka yi kuskuren sheidawa police tabbas zaku rasa d'iyarku har abada " Jaguwa ya fad'a tare da fusgar Tanweer wacce tunda suka fito idonta ke rufe saboda tashin hankali, jin da tayi zai tafi da ita yasa ta bud'e idannunta ta soma ko'karin gudu, cak Jaguwa ya d'agata ya da'ura a saman kafad'arsa tana ihu tana kiran suna iyayenta tana dukan bayansa sai dai bai direta a ko ina ba sai a cikin motarsa, pito jabir yayi da bakinsa duk suka hallara suka shiga motocinsu suka ja da k'arfin gaske ..
Hajiya zainab najin barinsu gidan ta soma buga kanta da kujera tana ihu tana kuka "shikenna sun tafi min da yarinya minister ya mike ya nufi dakinsa ya dauko wayarsa ya soma zagaye parlou'n yana neman number police ta mike a firgice ta fixge wayar tayi jifa dashi " idan ka kirasu zasu kashe min yata shikenna na saura bani da kowa ta karasa maganar tana zaman dirshan a kasa tana dukan cinyarta , ya karaso gareta ya dafa kafad'arta "ki kwantar da hankalinki dole sai hukuma tashiga cikin wannan matsalar babu abinda zasu yi sun fadi haka ne saboda su tsoratarmu yana gama fadar haka ya mike ya sake ɗaukar wayarsa ya kira number IG cikin Sa'a bugu daya ig ya ɗauka ko cikkake minti goma ba'a yi da tafiyar su jaguwa ba police suka karaso har da Ibrahim daya amsa Kiran minister sun so subi bayansu Hajiya zainab ta hanasu tana tabbatar musu da abinda yan fashi suka sheida mata "wannan ba wani abun damuwa bane zamu san abin yi ina Camera gidan take ta haka zamu samu sauƙin bincike ,kai tsaye minister yayi hanyar waje dasu yayinda Ibrahim yayi mutuwar tsaye qirjinsa na wani irin mahaukacin bugu ,nan police suka shiga bincike gidan sai dai babu wata hanya dasu jaguwa suka bari domin ganosu sun bata komai jinjina kai sp yayi "wadan nan yan fashi sun san abinda suke sannan sun kware matuka a gurin taaddanci sai dai duk da haka zamu san abun yi suka ci-gaba da zagaye gidan inda suka dinga cin karo da polisawan dake tsare da gidan a kwance da alamun wani abu aka shaka masu .....
Wani irin gudu motocinsu ke yi a saman titi kamar zasu tashi sama yayinda Tanweer take wani irin kuka a jikin Jaguwa har da cizonsa sai dai ko gezai bai yi ba ganin ta damesa yasa yayi mata mugun bugu a kafad'a nan take ta sulale ajikinsa ta sume kamar matacciya bata k'ara sanin inda kanta yake ba har suka iso gidansa ,Jabir yayi ko'karin da'ukarta zuwa ciki Jaguwa yayi saurin dakatar dashi ta hanyar buga masa muguwar tsawa ya zaga da kansa ya d'auketa ya sabata a kafad'arsa zuwa cikin gidan.
"Meke damunsa ? me yasa ya daukota?"Jabir ya tambaya Anas dake tsaye kusa dashi yana ƙoƙarin cire face marks din fuskarshi "Uhm nifa Ina tsoron kar dauko wannan yarinyar ya samu a matsala fa yar Minister ce... "Shhhh! duk Ku yi shiru boss yasan me yake ba abunda zai faru" Anas Ya basu amsa yana cire Safar hannunsa duk suka kalli juna da sauran da kusan a tsorace suke sannan suka nufi wani bangare na gida da jakunkunan kudi ..
Kai tsaye d'akinsa ya wuce da ita direct ya k'arasa da ita bakin makeken gadonsa ya shimfid'eta kamar wata baby yana ko'k'arin d'agowa idannunsa suka Kuma fad'awa kan 'yan nonuwanta da rigar baccinta ta janye zuwa gefe guda har yana iya ganin kan nipples dinta dake tsaye cikakku gwanin