Showing 114001 words to 117000 words out of 259215 words

Chapter 39 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt

25 Nov 2024

16556

mace ba ,Kuma nayi Imani bazan sake ji ba in ba Ina tare dake ba" ya kamkameta sosai ajikinsa kmr zai rabata gida biyu yana shafa ta yana Jin wani maganadisu sonta na shigarsa, yaji sha'awarsa data tafi tana Shirin dawowa gashi bazai iya aikata komai daita ba .
ya birkitota saman qirjinsa ta kwanta a saman lafiyayyen qirjinsa tana sakin numfashi "washhhh.. ! cike da shagwa'ba tace "ka Aure ni please" shiru yayi yana faman shafa bayanta "please Adnan ka daina wannan sa'anar ka aureni sam sana'ar nan bata dace da Kai ba "naji zanyi tunani akansa" "batun auren fa ka fad'a min zaka aureni ko bazakayi ba ? "surayya !
ya kira sunanta muryarsa a kasalance ta shige masa sosai batare data amsa ba, bata ta'ba jin wanda ya iya Kiran ainihin sunanta ba kamarsa "bazan iya abinda kike bukata ba a halin yanzu da zuciyata take cikin garari da tashin hankali Kiran da kikaga na fita na amsa Kiran ammina ne wai ta samar min matar da zan aura Kuma yarinyar ta kasance diyya ce ga kanin mahaifina uwa d'aya Uba daya wani sati zatazo daga Maiduguri a cewar ammina mu fahimci juna babu karya a tsakanina dake idan akwai macen data Fi dace wa na aura kece tunda ni ne silar rabaki da budurcinki .
" tun daya soma mgn qirjinta ke bugawa har yana ji anashi qirjin wani kishinsa ne taji ya caki kahon zuciyarta zuciyarta na matukar zafi ta zabura zata mike daga jikinsa ya rike kugunta gam yana cewa "Ina zuwa ?
"zanje na kwanta bacci nake ji "ai babu bacci da zakiyi yau kwana zamuyi a haka ya maidaita yadda take yana cewa "wai tanweer me zakiyi dani da kike sona haka sam diyar minister kmrki bata dace da mutun Irina ba ? "Kaine kake ganin rashin dacewar amman duk wani dacewar aure yana bayan namu".
"to shikenan zanyi confused din ammina ta amince na aureki amman fa ba dan Ina sonki ba zan aureki ne saboda na amshi budurcinki sannan bazan iya barin sana'ata ba idan ki shirya rayuwa da danfashin fine idan baki shirya ba kiyi kokarin ki cire soyayyarsa ki huta ".


Shiru tayi tana sauraronsa har ya dasa Aya sannan tace " ni Kuma kaga duk son da nake maka bazan iya rayuwar aure da Kai da wannan sana'ar taka ba "
ya Kai bakinsa cikin kunnenta ya kafa yana mata wani irin sucking me fidda mutun haiyacinsa , gbdy tsigar jikinta suka shiga mikewa ,byn ya sha ya zarce da busa mata iskar bakinsa "kenan baki Sona? soyayyar iya baki ce kawai , soyayyar karya kike min domin kuwa idan soyayyar gaskiya ce zaki soni da kowani irin sana'a nake yi ".
ta girgiza masa Kai "wannan ba itace soyayya ba muddin son gaskiya ne to ya zama dole naki wannan sana'ar , kana son ka ciyar dani da haram ni da yaranmu ?yana Jinta yayi shiru "ya kamata ka natsu kayi tunani sosai wallahi qauna ce tasa nake kin wannan sana'ar taka ta k'arasa maganar tana secuzing din jikinsa ta hanyar mutsu mutsu, kasa rike Kansa yayi ya zare rigarta ya damki dukiyar fulaninta ya fara tsotsar Kan nipples dinta kmr wani mayunwanci zaki ,duk da ta tafi duniyar sama amman sai ta saka masa kuka tana fad'in "adnan ka barni bana son wani abu ya sake shiga tsakaninmu Zina haramu ne ka fini sani "tabbas yasan hakan haramu ne Amman ita dince dabam take acikin mata ya dade yana sarrafa albakartun qirjinta tanwer tana jinshi tana amsar sakoninsa yayinda shi km ya cigaba budurinsa sai daya gaji dan kansa sannan yayi dif ya kyaleta yana maida ajiyar zuciya sai dai ya janyota jikinsa sosai ya kamkameta ajikinsa kamr za'a kwace masa ita a hankali bacci ya d'aukesu tana jikinsa ."


***""
Washegari Jaguwa zaune sanye da riga t shirt da bakin wondo trouser a d'akinsa kayan jikinsa sun balain yi masa kyau sun haska fatar jikinsa yayi shiru yana fuskantar tanweer dake sanye cikin doguwar riga data Saka tun jiya dan ko wanka batayi ba shine dai yayi wanka.
kowannensu zuciyarsa cike take da fargaban rabuwa da juna suna kallon juna ko kifta idanu basa yi , farinciki ne fal a zuciyar tanweer zata gida sai dai kuma wani bangaren na zuciyarta na alhinin rabuwa dashi bangarensa Shima haka ne zuciyarsa cike take da jimamin rabuwa daita yana Jin kamar ya fasa maidaita yabi umarnin baba suna cikin wannan halin anas ya turo kofar d'akin ya shigo bakinsa d'auke da sallama sam Basu ji motsin shigowarsa ba sai tsayuwarsa akansu sukaji a tare suka d'ago suna dubansa tanweer tayi kasa da kanta sosai taji kunyar ganinsa saboda yasan komai daya faru a tsakaninsu .
shi Kuma jaguwa ya tsurawa anas Ido, cike da farinciki anas ya samu guri ya zauna yana cewa "masoya Kun tashi Lafiya ?"amsarka ya tafi gurin koyon sallama zaka wani shigowa mutane babu sallama"
anas ya kwashe da dariya "ai baka cikin haiyacinka Taya zaka San nayi sallama ko banyi ba?idan Kai bakaji ba nasan tanweer taji ko ba haka ba ? yayi mgnr yana dubanta bata ce Komai ba ta sukunyar da kanta Kasa .
"tsaki jaguwa yaja "Kai dai kana son damuwa yanzu me ya shigo da Kai ?idan wani Abu kake bukata ka dauka ka kama gabanka "bana bukatar komai Kuma bazan fita ba zan zauna na cigaba da kallon masoya "oh my goodness anas kana da damuwa ya fada acikin ransa tanweer ta bud'e baki da kyar ta gaishesa "Ina kwana ?"Lafiya lau our tanweer ya hakuri da wannan sarkin zuci....."? saurin katse maganarsa yayi sakamakon take masa kafa da jaguwa yayi da kargi har sai daya saki qara ya waigo da sauri inda jaguwa yake zaune suka hada idanu dashi , jaguwa ya sakar masa katuwar harara yana cewa "our tanwer kai da suwa kenan ?anas yayi saurin cewa "kai kadai ".
"No ka dai gyara maganarka.
"me kake son nace ?nace tamu kace a'a nace taka shim ban tsira ba "ta iyayenta ce karka sake cewa tamu okay ya k'arasa mgnr yana dauke kafarsa ya fuskanci tan .


shiru dukkaninsu sukayi anas ya zuba tagumi yana kallon yadda jaguwa ke kallonta , kowani motsi tayi idanunshi na kanta ,ta mike zata fita ta basu guri da sauri ya riko tsintsiyar hannunta ya dawo daita "Ina zuwa ? zani daki na gyara "ki zauna zan sa ayi komai ta koma ta zauna tare da yin shiru ya zuba mata Ido yana Jin wani iri a gabad'aya ilahirin jikinsa "wannan kallon fa kamar zaka cinye yarinyar mutane ayi magana kace ga zance ga magana anas ya fad'a cike da zolaya ..." Kallonsa kawai jaguwa yayi yana girgiza Kai tare da yi masa alamar ya bar d'akin murmushin gefen baki anas ya sakar masa yana sake bajewa akan kujera alamun babu inda zashi .
daga tanweer har anas suka zubawa jaguwa Ido suna kallonsa anas ya bude baki zai sake magana jaguwa ya d'aga masa hannu "dan Allah malam ka tashi ka wuce na sallameka "kasan Allah babu Inda zani sai naga damar fita zan fita kama bari kaji me zance ka wani katseni "nasan abinda zakace din ne shiyasa kaji nace haka ".
Ya karasa maganar a daidai lokacin da tanweer ta sake mikewa bai Ankara ba sai hangota yayi ta soma tafiya gbdy suka bi bayanta da kallo har ta bar d'akin idanun jaguwa na kanta tafiyarta na matukar Burgesa tana tafiya kamar bata son taka kasa anas ya kwashe da wata dry yana cewa "mutumina fa ka mugun kamuwa, ka fa shiga cikin wannan fage dayawa baka Isa ka fita ba " jaguwa ya ja tsaki yana kallon fuskar anas "Kai dai wallahi anyi dan matsala".
"Nine ma gidan haya karewar matsalar jaguwa ya mike yana dafa kafadar anas "bazaka gane ba anas duk yadda zan maka bayani ya mike yana kallonsa "ka fad'a min zan gane kasan fa nafi kowa fahimtarka "ka kamu da son yarinyar ko ?girgiza masa Kai yayi alamun a'a "ai fa matsalarka kenan taurin Kai tsiya yanxu ko abinda ya faru tsakaninka da yarinyar nan bai sa kaji wata alama ta soyayyarta ba ?"banji komai ba amman ban sani ba ko byn mun rabu, idan na fara Jin wani Abu akanta I will let you know yana gama fad'ar haka ya juya ya soma tafiya anas ya bishi da kallon banza "dan iska me shegen taurin Kan tsiya kowa ya ganka yasan Inda ka dosa kana cikin soyayya tsundun amman kake wani kauce kauce ka dai bi a hankali wallahi . "
har ya fita ya dawo d'akin sai dai bai shigo ba "babu Inda na dosa sai Inda ammina ta turani ".
"kaji dashi bakin munafuki kawai , tsabar mugunta kanka ma sai kayiwa murmushi kawai jaguwa yayi ya wuce Kai tsaye d'akin da take ya shiga bakinsa d'auke da sallama ,ta dago idanunta tana motsa bakinta alamun amsa sallama ya kalleta zaune tana tattara kayan dake baje a dakin "bana ce karki yi komai ba ?"naga babu Wanda zai yi ne "wa yace miki babu Wanda zaiyi ?ya karasa Inda wata katuwar jakarsa take me ruwan army green ya dawo Inda take zaune ya zauna ya d'auki kayan ya soma nikewa yana Sakawa cikin jakar"bari hada miki kayayyakinki acikin nan".


ta d'ago idanunta ta zuba masa bai dago ya kalleta ba ya cigaba da abinda yake ,miryarta a sanyaye ta fito "wai wa kake had'awa wadan nan kayan ?
"bakya so ne" tayi shiru tana cigaba da kallonsa "idan kin tafi kin barshi me zanyi dashi ?"ni dai da ka barshi Ina da Kaya da yawa a gida wasu ma ban taba sakasu ba "wad'an dabam wadan can dabam "sauran minti nawa mu bar gidan nan ? "kina sona amman kum kina Allah Allah ki rabu dani da wanne zan yarda ? "ka yarda da son da nake maka shine gsky" ya fesar da numfashi batare daya sake cewa Komai ba.


ta mike ta shiga bayi ta d'auki lokaci sannan ta fito rike da towel tana goge gashin kanta har lokacin yana nan sai dai zuwa lokacin ya shirya mata Komai nata , ta wucesa ta zauna gaban dress mirror ta d'auki cum tana k'okarin taje gashin kanta.
ta cikin mirror taga ya mike kafin ta sauke numfashi har ya k'araso bayanta ya tsaya ya amshi cum din hannunta yana kallonta ta cikin mirrow sosai ta xuba masa Idanunta .
ya d'auke kwayar idanunshi akanta ya cigaba da taje mata gashinta baki sitik me sheki ga tsawo kmr na yaran larabawa yana mugun qaunar gashi a rayuwarsa , ya d'auki man gashinsa ya shafa mata yana jin tsinkewar zuciya ba zai raba d'ayan biyu ba na rabuwa daita ne bayan ya gama shafa mata mai ya cigaba da taje mata gashin ita Kuwa Jin take kamar yana sake kunno mata wutar soayyyarsa ce ,ajiyar zuciyar data sauke da karfi yasashi sake kallonta ta cikin mirrow murmushi ya sakar mata har dimple dinsa na lotsawa ganin yadda gbdy yanayinta ya canza wani iri take ji ajikinta ."


a hankali ta rike hannusa da yake taje mata gashi dashi ta waiwayo gbdy ta fuskancesa Shima ita yake kallo yana jin wani sanyin na ratsa sansar jikinsa yatsina fuska tayi tana cigaba da kallonsa"ya'akayi ko Ina miki da zafi ne? Kamar bazata fada masa abinda take ji a gabobin jikinta ba Amman yadda ya kafeta da idanu yasa ta mike tsaye tana motsa labbanta "wani iri naje ji a sansar jiki...."
bata k'arasa maganar ba tajita a faffadan qirjinsa ya rungumeta tsam ajikinsa yana fidda numfashi atare qirjinsu ya dinga bugawa da karfin gaske tayi yunkurin barin jikinsa taji ya sake matseta gam idanunshi a lumshe kamar yadda nata yake a hankali ya dinga jin kasala me had'e da sha'awa yana kashe masa duk wata gaba ta jikinsa yana jin kamar ya canza lokaci komawarta ko yaki maidata gbdy su dangwama a haka "lokaci na tafiya fa ..."
"nasani kin matsu ki tafi kou ?
ya fada yana zareta ajikinsa tare da had'e girar sama data kasa "Allah ba wai na matsu bane Ina son naga dad dina ai zamu dinga had'uwa "Bai zama lallai ba tunda bazaki iya auran dan fashi ba " ya fad'a tare da juya wa ya bar d'akin.
shiru tayi cikin damuwa ita dai duk runtse bazata auresa da wannan sana'ar da yake ba amman muddin ya canza aiki sai Inda karfinta ya kare itama zatayi confused din iyayenta akan aurenta da ib su amince ta auresa .
"zaka daina wannan sana'ar tabbas zaka daina Kuma kana sona tunda har kayi tunanin zaka iya aurena inshallahu zamuyi aure sai mun Tarawa amminka jikoki masu yawa kwanciya tayi akan gado tana fidda numfashi sama sama . abubuwan da ya dinga mata daren jiya suka shiga dawo mata daki daki .


Sai laasar sannan jaguwa ya shigo ya kamota ya rungumeta na kusan minti goma sannan ya zaunar daita akan stood ya tattara gashin kanta ya tamke mata da ribbon ya d'auki mayafin rigar jikinta ya yafa mata ya d'auki jakar kayanta ya nufi kofar fita "muje ko jiki a sanyaye ta soma d'aga ka'fafunta kmr wacce ake tsomawa acikin ruwa sanyi ,duk sai taji kuzarinta yayi kasa komai ya fita aranta a falo ya tsaya ya ajiye jakarta ya bud'e fridge ya d'auki fresh milk da chocolate cake ya mika mata ta girgiza masa Kai alamun bata ci bai sake cewa Komai ba ya zauna ya fara ci ,haushi kmr ya kasheta taso ya sake yi mata mgn dan yadda ya had'e fuskarsa abun har tsoro ya bata ,bai gama ci ba ya ajiye sauran ya mike tana ganin ya mike ta juya kawai taji ya fixgota ya had'eta da jikinshi yana sauke numfashi tanweer ta dan lumshe idanunta tana Jin yadda numfashinta dana jaguwa ke gauraya kusan minti goma suna rungume da juna sannan ya sausauta rikon da yayi mata ya had'e fuskarsu guri d'aya suna shakar numfashin juna .


harshensa ya dan fito dashi yana lasar lip's dinta a karshe ya had'e bakinsu ya fara tsotsa sai daya tsotsa sosai sannan ya sakar mata baki still bai ce mata ummm ba bare Uhmmm ya sake d'aukar jakarta yayi gaba tana biye dashi a baya har suka fito haraban gidan yaransa na ganinsa duk suka mike zasu nufo Inda yake da hannu ya tsai dasu ya bude mata gaban motarsa range Rover ash colour ta shiga ta zauna tana kallon haraban gidan datayi rayuwa wata uku a ciki ,bazata manta da komai daya faru daita acikin gidan ba,komai ya zamo tarihi a rayuwarta ."


bata Ankara ba taji tashin motar me gadi ya bud'e masa suka fita daga gidan tun da suka hau titi babu Wanda yayi magana tafiyar minti goma sukayi ta Kai hannunta ta d'auki wayarsa ta mika masa "ka bude min bai ce mata Komai ba ya amsa ya bude mata ya mika mata ya cigaba da tukinsa ta shiga message sako ta turawa tsohon layinta dake cikin karamar wayarta sannan ta ajiye wayar a inda ta dauka .


tafiya me dan nisa sukayi dan sai byn magrib suka k'araso royar stream yayi parking nesa da gidan man tsakanin inda yake zai Kai tafiyar minti goma tun daga nesa ya hango minister tsaye yana baza idanu yaga ta Inda tanweer zata bayyana shiru yayi yana karewa gurin kallon tsab"ki fita ga mahaifinki can ya fad'a yana nuna mata Inda yake tsaye ,shiru tayi kmr bazata fito ba "ki fita mana kina bata min lokaci, ta kallesa kmr zatayi kuka dan har hawaye sun cika mata Ido ta yunkura da kyar zata tashi ya fixgota jikinsa ya rungumeta tsam kuka ta fashe masa dashi.
a hankali ya shiga shafa kanta zuwa bayanta "is okay ki kukan please ya Isa haka ke da zakiyi farinciki zaki kwana a gida tare da iyayenki da dinbin masoya shine zaki dinga hasarar hawayenki dan zaki rabu dan fashi " girgiza masa Kai ta shiga yi tana sheshekar kuka ya d'ago habarta Yana kallon kwayar idanunta da fuskarta dake kwance shabe shabe da ruwan hawaye.
tsadadden murmushinsa ya sakar mata "why tanweer ?ya zaki min hk?idan kina son na dinga tunaki a duk bayan second biyu ki daina kukan nan .
da sauri ta shiga goge hawayenta ya Kai bakinsa yayi mata light kiss "oya kije ga dad dinki can ya matsu bai d'aura idanunshi akanki ba ya saketa ta bud'e kofa zata fita yace "karki manta da alkwarinki " ta dawo kadan tana dubansa kwayar idanunta d'auke da tmby "na zaki sa akamani mana dan naga kin saci numbeta" dukan wasa ta Kai wa qirjinsa "Kai ko Allah shiryeka "Ameen na gode da addua ",Ki kula da kanki sosai ki daina tsiwa da rashin kunya dan akwai irinmu dayawa acikin garin nan "Kaima ka kular min da kanka akan wannan sa'anartaka banason ka fad'a hannun police " Faduwa da nasara duk daya ne agurina duk wasu kwalaye dake dakona bazasu iya komai ba har sai idan na tare dani ne suka bada hasken cutar dani."


"karfin zuciyarka na burgeni ta Kalli yatsun hannunta ta ciro zoben silver me shegen kyau wanda kakarta wacce ta haifi mahaiyar ce ta bata zoben, ta kamo yatsun hannunsa ta zira a karamin dan yatsansa dan anan kawai zai zauna "Ina sonka adnan !"
ta fad'a tana lumshe masa idanunta bai ce mata Komai ba bare tayi tunanin zai bata amsa.
Jin yayi shiru yana kallon zoben da tasa masa tace " muje ka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login