Showing 141001 words to 144000 words out of 259215 words
Chapter 48 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt
ya fara sakarwa kansa ruwa had'e da wanka tsarki zuciyarsa na cigaba da tsinkewa da faduwa ,haushin kansa ya kamashi "me yasa ya biyewa son zuciyarsa har ya sake kusantar zahra a rayuwarsa ? " yayiwa Kansa tmbyr cikin tsananin jin haushin kansa tsaki yaja yana furzar da iska mai zafi daga bakinsa yana tunanin hanyar da zai bi ya kubuta kafin rutsa shi .
Cike da matsanancin tashin hankali ya sake manna jikinsa da bangon bayi amman bango yaki amsar tsantsar jikinsa, yayi yayi ya kasa 'bacewa "matsala ta fara faruwa Kenan ya furta a fili yana sake gyara tsayuwarsa ya tsaya saitin shawa ruwa na sauka ajikinsa . "lallai lokaci nemo yarinya mai taurari yayi dan dole na ajiye wasu abubuwana na shiga gari nemanta , yana tsaye ruwa na sauka ajikinsa zahra ta shigo cike da karairaya tana karewa sansar jikinsa kallo most especially joystick dinsa data fi qauna tana lasar lips dinta na kasa Kamar wata tsohuwar mayya.
bata tsaya wata wata ba ta shiga cikin bathtub din ta shige jikinsa ,finciketa yayi ta karfi amman ta makale ajikinsa yayi baya kad'an , ta kwanto jikinsa tasa hannu ta tallafo fuskarsa tana furta "me yasa kake wanka nifa ban koshi ba"? tayi mgnr cikin salo da tsigar yaudara .
tsaki ya ja ya damke hannunwanta duka ya turata baya har sai data buge kugunta ta saki qara mai sauti tana Kiran ouchi ..."
Yaja dogon tsaki "idan kika sake kuskuren fad'a min cewar baki koshi ba ko wani abu mai kama da shirmen haukanki din nan zaki ga yadda zanyi dake very stupid Kawai ". ya k'arasa maganar tare da d'aukar key ya fito ya soma goge jikinsa .
ta fito rike da kugunta tana shafa daidai inda ta buge , da kyar ta zauna tana dubansa Kamar zata cinyesa amman rashin son da bai mata yasa ita kuma sai taga karshensa.
sautin muryar yaji a hankali tana cewa "ni bana wani shirmen hauka ,ka kwana kana cina ka juyani son ranka duk baka ji haushi ba sai yanzu dan nace bankoshi ba ?" ai haushin kanka ya kama kaji ba haushina ba tunda ba d'aure ka nayi ba da ka ..."enough zahra karki tunzira zuciyata na miki wulakanci ya fad'a a tsawace ya juya mata baya yana k'okarin saka kayansa ,ita kuma ta koma ta kwanta ruf da ciki tana tunanin abun yi ."
ganin bata da niyyar fita ta barshi yasan yadda zai tsere yace "ki tashi ki kama gabanki ta juyo a hankali ta kalleshi ranta a bace kmr zatayi kuka tace "Ai ni na kama d'akin". "okay ni ya kamata Kenan na fita na bar miki ba"? ya fad'a yana maida botiran gaban rigrsa a hankali ta mike still babu kaya ajikinta ta sauko tana dubansa , jikin window d'akin ya Koma ya yaye labule dakin yana kallon haraban hotel din "tabbas maganar Anas gsky ne police da security da yan jarida ne cike da haraban hotel din,
ya furzar da iska mai zafi daga bakinsa tare da rike kugunsa da hannunsa d'aya yana mata kallon tunhuma sannan yasa kai zai fita daga d'akin tace " dan Allah minti biyu Kawai ". ya tsaya batare daya juyo ba.
a natse ta dawo gabansa suna fuskantar juna "me yasa Adnan "? me yasa baka sona "?
"Kawai bana sonki "ya fad'a a takaice cikin tsananin bacin rai . ta runtse idanunta tana jin wani irin zafi aranta, Idan akwai abinda ta tsana bai wuce ya furta mata baya sonta ba ,haka nan taji hawaye na bin kuncinta murya a sanyaye ta fara mgn ". gani ni kuwa Ina mutuwar sonka ina maka son da ..." .
Saurin daga mata hannu yayi ta hanyar dakatar daita yana cewa
"dan Allah malam ki barni haka kina damuna da surutu ya fad'a yana sake jan tsaki yasa hannu ya tureta gefe yana cewa "duk abinda kika yi dan ki cutar dani kice zaki kwana aciki dan bazaki ci riba ba, ya kai hannunsa ya rike handle yana Shirin murda key ya ji muryarta cikin kunnensa ".
"ka dan jirkirta karka fita yanzu domin fitarka yanzu akwai damuwa "ta fada batare data shirya fad'a hkn ba ,haka nan ta tsinci Kanta da fadar haka , bama ta san ya'akayi kalmar damuwa tazo bakinta ba .
ya juyo gbdy ya tsura mata rikitattun idanunshi yana kallonta "me kika ce ?" take jikinta ya kama rawa da kafafunta ganin yadda yake kallonta gbdy ta rikice ta dimauce tayi data sani "
a sukwane ya dawo suna fuskantar juna "uhmmm ina jinki "tayi shiru ta kasa mgn dan bata san me zatace ba dan tana bud'e baki zata fad'a masa komai saboda ita kam bata iya karya ba .
"Bazakiyi magana ba ya fad'a tare da damkar makoshinta nan take idanunta suka yi kulu kulu tsabar matsa ,da kanta ta dinga masa alamar zata fada.
ya sakar mata wuya yana filinging daita tayi taga taga ta dafe bangon d'akin ta tsaya bisa kafafunta tana huci da kyar ta
d'aga hannuta tana cewa "uhm ...uhmm akwai damuwa banason ka fuskanci matsala idan ka fita yanzu police zasu iya attacking dinka."
"Uhmmm ai ya kamata kiso hakan ,tunda shine burinki na wulakanta ?"
"wallahi a'a, kullum Ina maka addua Allah ya tsareka ". ta fad'a a rude muryarta na rawa .
"akan me Kenan kike min addua ? "akan alqalla fashin da kake ta sake subutar baki dan sam bata iya karya ba ,koda ake cewa duk wanda yabi maza zai yi karya ,zai yi sata zahra bata iya karya ba sannan bata sata barta dai da bin maza suma masu lasisi manya mutune manyan yan siyasa da manyan kusoshin gwanati " .
yayi shiru Kawai yana cigaba da sauraronta tare da nemna Karin bayani "shiru tayi jikinta na sake d'aukar rawa gbdy ta daburce ta dawo tamkar wawiya agabansa "na shiga uku meye haka nake yi ? "
"me yasa na fad'a masa nasan sana'arsa ,ba abinda ya kawoni Kenna ba , dan dole na nemawar kaina mafuta tun kafin ya sake shakeni na mutu .
Kamar tsohon maye yake kallonta kafin a hankali yace "Kafarki ba a kasa take ba ki ajiyeta a kasa da kyau kiyi min bayani a ina kika san alqallata?
Muryarta cike da in Inna tace "Uhmmm ...ammm sai Kuma tayi shiru ta kasa cigaba da magana wata hadadiyar tsawa ya buga mata yana sake tambayeta jikinta na rawa ta soma mgn " nasan kana yi sana'ar fashi ne agurin dcp ,nan ta kwashe komai ta zayane masa a karshe tace "yanzu nasan bibiyeta suke domin su samu damar kamaka".ta hada da Karya dan kar ya fahimci komai ..
"Ke ya'akayi kikasan suna waje yanzu"? "wayar da kayi da anas naji komai gbdy sai tunanina ya bani ni suke bibiya domin su samu damar kamaka .
kallonta yayi a d'age yana ta'be baki ,bani zaki rainawa hankali ba ,kanki zaki rainawa hankali an hada baki dake ba, dan Akamani Shine Allah ya matsi bakinki Ko?"
"To kisani bani da bakin uwa yadda na shigo lafiya haka zan fita lfy , "a'a ka tsaya ka fahimceni na yita kiranka domin na fad'a maka komai dake faruwa kasan matakin da zaka d'auka amman kaki d'aukar wayata ."to yanzu ya ake ciki malama zahra ?ya sake tambayeta a d'age yana sauke numfashi a boye dan gbdy ya gama ganota itace ma tabasu number wayarsa da yake zargin abokansa da yaransa ne."
"burinsu su kamaka dan Allah ka fahimceni Ina sonka zan iya auranka da wannan sana'ar da kake zan taimaka maka akan sana'arka ta yadda zaka cigaba da samun nasarori sannan kayi nasara akan polisawa dake son ganin bayanka ."
tsaki yaja yana cewa "baki da hankali, Karki d'auka dan kinsan Ko ni waye zai sa ki samu abinda kike so agurina a'a babu wannan damar Idan kin ga dama ki had'a kai dasu ,Ko kuma ince ki qara hada kai dasu ba damuwata bace zasuyi amfani dake ne abanza akarashe kece zaki kwana ciki ya karasa magana yana sake juyawa yasa kai zai ya fita daga d'akin ."
"Wayyolhhly Allah Adnan why please wallahi Ina sonka ka taimakeni bazan iya cigaba da rayuwa babu kai ba na bar zunzurutun miliyoyi kudinn saboda qaunar da nake ..."
"Karya kike munafukar Allah
"Ba dai saboda qaunar da kike min ba yasa kika bar damarki Allah ne ya tona asirinki ",karka ce haka please Ina sonka
"bani kike so ba kinsan abinda kike so ajikina ,me zai hana ki hakura dani , jijiyar mazaje nawa kika ci duk baki samu wacce tayi daidai dake ba sai nawa zaki makalewa?" kudi Kuma ki Koma ki karba abunki idan zasu baki kenan ,domin yaudara acikin police kmr tare suka zo duniya ya k'arasa fita daga d'akin gbdy .
Hawaye take har sanda police suka banko kofar dakin suka shigo tana durkuahe a tsakiyar d'akin tasa hannu ta janyo zanin gado ta rufe jikinta tana zubar da ruwan hawaye.
commissioner ya dafa ta ya fara tmbyrta jaguwa alokacin daya Kuma sauran police suna dudduba d'akin ,sai dai babu shi ba alamunsa ita kuwa kuka take sosai da iyakacin karfinta, tayi biyu babu ta fada masa komai sbd tunaninta zai saduda ya sota amman duk da haka bai saduda ba bare hakan yasa ta zama wani bangare na rayuwarsa duk tmbyr da suke mata bata bud'e baki ta basu amsa ba."
A hankali police suka cigaba da duba lungu da sako kafin suga fitowar commissioner, jaguwa yana ganinsu yay sauri ya boye yana tunanin ko ya haura sai kuma ya fasa ba mamaki wasu police na dakon baya tunawa da yayi ba da fuskar da suke nemansa yake ba Kawai ya fito daga maboyarsa ya soma tafiya a natse Suna bincikensu yazo ya wucesu , sai dai bai tsaya shigar motarsa ba ya bar hotel din .
tare da commissioner zahra ta fito "kin kuwa d'aukar mana hotonsa na ainihi ?".
"Yallabai nayi k'okarin yin haka sai dai yaki yarda kasan mugun wayo garesa "kiyi k'okarin ki samo mana hotonsa domin da shi kad'ai zamu hanashi yawo acikin garin nan dan zamu baza hotunansa kinga duk inda ya shiga zamu Samu information har bakin motarsa suka k'arasa suna cigaba da tautaunawa ita gsky tana ganin zata hakura da kudin da zasu bata dan bazata Iya kasadar mikashi ga hukuma ba bama zai kamu ba gashi daga haduwarsu duk ta daburce ta fad'a masa komai kuma yaki yarda daita tasan ita dashi har abada ."
Tun akan hanya jaguwa ya Kira baba ya labar masa jikinsa yaki amsa bango "okay to shikenan baba zanzo ."
da misalin karfe tara na safe dady ya zaunar da tanwer yayi mata nasihohi sosai tare da jan hankalinta akan kuskuren da take neman aikatawa, har yayi ya gama bata ce uhm ba bare uhmm, abinda ma bai sani ba babu kalma daya data shiga brain dinta domin kuwa tana kan bakanta na son jaguwa da Kuma son aurensa muddin ya canza sana'a , duk ta inda zasu bullo mata ita dai babu sauyi jaguwa take so ."
Tunda jaguwa ya isa gida ya kasa zaune ya kasa tsaye sai zariya yake yana zukar tabar wiwi yana cewa "ni zahra zatawa haka ?taso yaudarata fa dan dai ni din ba mayen mata bane ?anas ya matso ya dafa shi "wai meye zaka d'aga hankalinka akan zahra din banza babu abinda ta Isa tayi maka baga shi ka ganota ba " gani tayi zata bukunci lahira shine ta dinga fada min kalaman yaudara wai tana sona bata son na cutu ,kasan wani abu tun sanda ka kirani na ganota kawai na batsar dan naga gudun ruwanta ,Kai lallai ne na kama zahra na rabata da rayuwar waje idan ba haka ba daita za'a had'u a cutar dani, ina bukatar adanata zahra ....." ya fad'a da karfi yana dukan bango nan take hannunsa ya tsage sai jini ya fara zuba gbdy ya fita haiyacinsa anas ya amsa sauran wiwin hannunsa ya kamosa ya zaunar dashi "karka qara shan komai Ina zuwa ya fita da sauri ya bar jaguwa, bai dade ba ya dawo yayi masa dressing din hannunsa jaguwa ya kishingida yana tunanin yadda zai kamo zahra anas ya sake fita ya barshi .
Tunda anas ya fita bacci ya d'aukesa bai tashi ba sai gurin karfe hud'u Kuma har lokacin anas bai dawo gidan ba ,ya tashi ya shiga bayin dake manne da falo ya dauro alwala ya fito ya gabatar da azahar da la'asar shiru anas har bakwai bai dawo ba ,nan hankalinsa ya fara tashi ya shiga neman layinsa kira d'aya ya dauka yana cewa" gani nan shigowa " .
ko cikakken minti shabiyar basu da gama waya basu yi da gama waya ba ya shigo jaguwa na ganinsa ya mike ya k'arasa ya rike masa hannu" ina kaje kasan banason kanayi nisa dani ko".
"ba gani a gabanka ba muje kaga wani abu ya jashi zuwa wani daki dake kusa da wanda suka saka alqali, suna shiga jaguwa yaga zahra d'aure har bakinta sai faman zare Ido take .
Jaguwa ya kallesa ya juyo ya Kalli zahra sannan ya kwashe da wata hadaddiyar dariya ya rungume anas ajikinsa "gsky ka burgeni yau kayi abinda ni kad'ai zanyi ,yanzu zuciyata zata samu salama .
ya zare hannunwasa ajikin anas ya dawo Inda take zaune ya dan durkusa a gabanta ya cire pilastar da'a ka rufe mata baki.
"Sannu tantiriya ni zaki yaudara ko? idanunta suka kawo ruwan hawaye ta girgiza masa Kai alamun "a'a !
"har kamar ni zaki yaudara ?"dan Allah kayi hakuri ba yaudararka nayi ba" shiiii......" "rayuwarki tazo karshe zahra kinga kin huta da yawon d'aukarwa kanki zunubi domin kuwa anan zaki cigaba da rayuwarki yana gama fad'ar haka ya mike ya dafa kafad'an anas "muje abokina karka sa a kwanceta sai tayi sati a d'aure ,
"angama mutumina, nan suka sa kai suka fita daga d'akin suka barta tare da kullewa .
****
Tsawon sati biyu Kenan tanwer tana neman layin jaguwa Kiran na shiga bai d'auka saboda yayi busy sosai domin kuwa ya bazama gari neman yarinyar da baba yace, sai dai gbdy ya nemi yarinyar ya rasa ya sake dawowa baba ,ya tabbatar masa lallai sai ya nemota ta kowani hali, ko ya auri tanwer Ko kuma ya kwana daita hakan zai Karawa aikin jikinsa karfi na tsawon wata uku zuwa biyar hatta police hankalinsu zai dauke akansa ya cigaba da alqallarka hankali kwance sai dai byn wata ukun nan ya zama dole ya sake bukatar mai taurarin idan ba haka ba komai zai iya faruwa yanzu jikinka yaki amsar bango nan gaba bindiga zata fara shigarka .."
naunayyen ajiyar zuciya ya sauke byn ya gama tunanin magangun baba sannan ya tashi jiki a sanyaye gabansa na wani irin faduwa yana jin Kamar ya hakura ya auri tanwer ya koma kan kujera "to ai tanweer ta fad'awa iyayenta waye ni , dama ace bata fad'a musu cewar tana sona bane , kai iyayenta ma bazasu bani ba, gara na sake nemeta na sadu daita so that daga nan Kawai na rabu daita na cigaba da neman mai irin taurarinta da wannan shawarar ya mike ya shiga bathroom ."
Tanweer a d'aki tana shawarar rabuwa da jaguwa tunda bai sonta haka zalika iyayenta ma basa sonta dashi ,sosai tayi zurfi