Showing 48001 words to 51000 words out of 259215 words

Chapter 17 - Kuskuren Baya Complete by Aisha Bagudu .txt

25 Nov 2024

16537

abinda ke faruwa jaguwa bai wani tsaya yi masa bayani ba ya cigaba da tafiya cikin izza Shima binsa yayi da gaggawa har suka fito a wani bangare dabam Shiru yayi na wani lokaci hannunwansa duka rungume a qirjinsa kallo d'aya zaka masa kasan yana cikin damuwa mai tsanani tsaki yaja a karo na sau babu adadi shu kuwa alqali sai safa da marwa yake a bayan shuke shuken dake zagaye da haraban gurin na rashin ganin tanweer a tunaninsa babu me ganinsa yayinda hankalinsa ke matukar tashe hannunwansa goye a bayansa yana furzar da iska"kenan ya tabbata dai da had'in bakinta yan fashi suka Ι—auketa ta bar iyayenta da masoyinta cikin tsananin damuwa. tabbas ma haka ne babu tantama Kai duniya Ina zaki damu ya fad'a cikin zuciyarsa ? "ya sauke hannunwansa dake goye ya Ciro wayarsa yana sake neman layin ib still the same thing wannan karon ma a kashe ,nan ya shiga neman layin wasu abokan aikinsa da bai yi tunanin nemansu ba sai yanzu wani abun mamaki Suma babu dauka , Nan fa hankalinsa ya sake tashi ya fara kokarin barin gurin domin tsira da rayuwarsa dan a yadda yake ji ajikinsa yana kewaye cikin matsala ne .


A hankali anas ya matso kusa jaguwa ya dafa kafadarsa "wai lafiyarka Dan Allah ka fada min meke faruwa ne duk kayi wani iri haka ?""gbdy fa yanayinka ya canza ka fada min idan akwai damuwa ne mu San abun yi tsaki yaja sannan yace"Kalli can kagani ,anas ya Kalli Inda ya nuna masa inuwar mutun yagani cikin hasken da bai gama haskake gurin ba "wannan mutumin maaikaci ne Kuma tresing dinmu yake tun a traffic din onipan yake biye damu Yana waya na dauka lamarin gabansa yake a she mu yake bi, anas ya zaro Idanu waje "Kai Dan Allah ya fad'a yana riko hannun jaguwa zo mu bar gurin nan dan da gani maakacin sirri ne "impossible wallahi ya fad'a cikin qaraji har alqali na jiyo sautinsa ya tsaya cak qirjinsa na bugawa da shiga damuwa "har ni za'a dinga bi bazai yiwu ba dole nasan yadda zanyi dashi ya karasa maganar yana fizge hannunsa cikin na anas , wayarsa ya Ciro ya shiga neman layin yaronsa har zufa yake dan balai cikin second biyar eku ya d'auka yana cewa " hello boss "eku kuna Ina ?"muna bangaren baya ta gurin shigowa Rita Lori"yauwa kasa Ido gurin kanana biyoyi nan dake kallon gidan rawa zakuga wani mutun sanye da kaya army green ku daukeshi ku Adana min shi ya fad'a yana kokarin katse Kiran eku yace "an gama boss .
juyawa yayi ya nufi cikin hotel Inda tanweer take , banda ajiyar zuciya babu abinda yake aikin saukewa.
cikin sa'a su eku sukayi gaba da alqali alokacin da yake kokarin shiga motarsa suka toshe masa baki da wani farin kyalle sai lokacin anas ya samu kwanciyar hankali Jaguwa na shiga d'akin ya maida kofar ya kulle ya cire rigarsa ya karasa ya zauna a kusa daita ya fixgota ta fado jikinsa tare da cire mata mayafin datayi rolling din kanta sannan yace"tsarki tsiwa da rashin kunya ki cigaba kiga yadda zanyi dake yanzu ...."


Mmn sudais




πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—
KUSKUREN BAYA
πŸ’–πŸ’–πŸ’–πŸ’–
πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—πŸ’—


PAID BOOK


WRITING BY
AYSHA .A BAGUDO



WATTPAD @HAUESH


bismillahirrahmanirrahim


Wannan littafin na kudi ne mai bukata karanta shi ya tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan a tura sai a turawa wannan number+234 703 534 8686
alert domin tabbatar da an tura ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 kada ayi vtu a number MTN ,domin sauraran littafaina a tuntubi Channel dina ta Hausa bakwai.


πŸ…ΏοΈ13


...noke kanta tayi cikin qirjinsa sannan ta fara magana cikin shagwa'bata wacce take qara burgeshi ,cikin in .. Ina .. tace ni ..ni babu ruwana da Kai ka sakar min jikina bana so " yadda ta sarrafa harshenta yasa shi qara rikicewa. matseta yayi tsam ajikinsa yana fidda numfashi da kyar "idan naki fa ?" aikuwa zan fad'awa Ib idan na koma gida "da sauranki yarinya dan kuwa kina fad'a masa abinda ya faru take zaki raba zuciyarsa da soyayarki intakaice miki sai dai wata bake ba ". ya k'arasa maganar yana kissing din saman qirjinta dake cike bam da dukiyar fulanin sannan ya kalleta da sexy eye's dinsa ,
itama shi din take kallo cike da tsananin fad'uwar gaba "duk yanayin da zan kasance Ib bazai kyamaceni ba bazai daina sona ba saboda girman son da yake min "wani kallo yayi mata mai yamutsa kayan ciki muryarsa a kasalance yace "okay tunda zai iya zama dake a kowani yanayi bari nayi son raina dake " .
nan take ya juyata ya kwantar daita sannan ya fara kiciniyar rabata da doguwar rigar jikinta ganin da gaske yake km yanayinsa ya nuna mata zai iya aikata komai daita yasa ta fara kukan shagwa'ba tana bashi hakuri "dan Allah Ad karka min komai kaga ni yarinyar ce qarama please na tuba bazan sake ba " duk yadda take rokonsa bai saurarata mata ba sai daya rabata da kayan jikinta sannan ya canza fitilar d'akin zuwa mara haske kmr wani mayunwanci zaki yay mata runfa yana kallon fuskarta idanunshi tuni sun canza launi zuwa Kore yana shafa fuskarta cike da shauki ,ganin yananyinsa yasa ta juya masa baya da sauri cikin yanayina na bukatuwa ya Kai hannunsa tsakiyar bayanta yana shafawa yana mata tafiyar tsutsa wani irin yanayi ta tsinci kanta ciki da bata ta'ba ji ba ."


gbdy ilahirin jikinta ya d'auki kyarma , a hankali ya sauke bakinsa yana lasar tsakiyar bayanta da wani irin sauri ta juyo qirjinta na dokawa da matsΓ nancin karfi , numfashi take saukewa suna fuskantar juna har dukiyar fulani na gugan fuskarsa yayi saurin sauke numfashi tare da kwakumeta gam ajikjnata ya fara romancing dinta yana murzata da duka hannuwansa ."dukiyar fulaninta ya fara murzawa yana murzasu yana tsotsa kan nipples dinta yayinda hannunwansa ke zariya a sansar jikinta suna shafa dukkanin gangar jikinta ,a hankali ya saka bakinsa a cibiyarta ya Saka harshensa yana lasa tare da shafa cikinta cikin wani irin salo mai wahalar misaltuwa ,dawowa yayi kasanta ya Kai bakinsa tsakankani cinyoyinta ya fara kissing tare da shafa gabanta zuwa mararta ."
shiru tayi alokacin da sakoninsa suka isar mata pant dinta ya cire ya Kai bakinsa kasanta ya fara lasa cike da kwarewa , nan ta fara fidda wani nishi mai zafi tana kuka wanda da ji na shagwa'ba ne tana son ta hanashi abinda yake mata amman Ina bazata iya ba dan gbdy ta kasa aikata komai saboda duk gabobin jikinta ya rigada ya kashe mata su." yatsan hannunsa ya Kai cikin jikinta ya fara fingering dinta .
shiru yayi qirjinsa na bugawa sakamakon jin kofarta a rufe gam sam babu alamun an ta'ba Koda amfanin da finger ne agurin wani naunayen ajiyar zuciya ya sauke yana furzar da iska kana ya cigaba da fingering dinta ahankali ."


a hankali ta dinga masa kuka tana fad'in "wayyohhhly Allah please please ka bari dan Allah zafi nake ji zan mutu " murumshin gefen baki yayi wanda ke qara masa kyau sannan ya ware Idanunsa akanta yana kare mata kallon tsab duk da d'akin babu wadataccen haske hakan Bai hanashi ganin kyakkyawar fuskarta ba , tanweer kenan ba'a saba ba , yanayinta kadai ya tabbatar masa bata saba shiga cikin irin wannan yanayin ba ,kasa cigaba yayi da fingering dinta ya tattarota gbdy ya rungumeta tsam ajikinsa yana sauke numfashi Sam bai ta'ba expecting vargin bace. ita Kuwa kukan zafi ta dinga masa bayan wasu awanni ya Ι—auketa cak ya shiga bayi daita, da ruwan zafi ya gasa mata jiki sosai dan yasan muddin ya barta hk gurin zai yita mata zafi , tare suka fito ya kwantar daita ta lumshe idanunta saboda baccin da take ji ,wayarsa ya d'auka ya kira riception yayi masu bayani abinda yake bukata ." cikin kankanin yaji ana kwonking ya mike ya bude kofar ma'akaciyar hotel din ce sanye da kaya wando da riga farare an rubuta Rita Lori hotel hannunta rike da tire dake d'auke da plet din abinci da cup na ruwan tea ta ajiye ta kama gabanta."


ya sake kulle kofar ya k'araso Inda take kwance alokacin baccinta ya d'anyi nesa ya fara shafa mata jiki ta buge masa hannu tana shagwabe fuska "I dont like What You're doing bai saurareta ba ya tattarota gbdy zuwa jikinsa yana kissing din wuyanta zuwa qirjinta ta ture masa baki tana cewa " I said I don't like it ". muryarsa can qasa yace "ki tashi kici abinci "bana ji yunwa bacci nake ji ta bashi amsa idanunta a lumshe , duk yadda taki yaki barinta ya tasheta ya bata abinci har ta koshi Sannan ya kwnatar daita nan take bacci ya Ι—auketa ya matso ya shige jikinta yana Jin wani iri ajikinsa gbdy ya manta lisafin wata zahra a rayuwarsa bare maganar wata aba soyayyar da take masa, kira dabam dabam ne ke shigowa wayarsa sai dai bai yi yunkurin tashi ya d'auka ba sai wajen karfe biyu na dare ya tashi a daidai lokacin da wani Kiran ya sake shigowa ya d'auki wayarshi yaga jerin missed calls dayawa daga bangare mutane dabam dabam ciki har da alhj Tahir tsaki yaja yana takaicin d'abi'a irin ta alhj Tahir sam babu digon Imani a zuciyarsa, a duk sanda yayi k'okarin maida tanweer ga iyayenta mugun nufinsa ke dakusar da kuzarinsa har yaji gara kawai ya cigaba da riketa".


Saukowa yayi daga kan bed din ya kunna wutan d'akin tare da tsurawa kyakkyawar fuskarta Ido bacci take hankali kwance tare da takure jikinta guri d'aya tmkr wata baby
ya matso sosai kusa daita har lokacin Idanunsa na kanta ya Kai hannunsa ya gyara mata gashin kanta daya sauko gefen fuskarta ya janyo bargo ya lullu'beta sannan ya qarasa Inda kayansa yake ya saka wando da singlet bai tsaya Saka riga ba ya kwashi wayoyinsa ya zuba aljihunsa ya bude kofar d'akin ya fito ya kulle kofar ta baya ."Yana gama kulle kofar wani Kiran na sake shigowa ya d'auka hade da soke hannunsa daya cikin aljihun wandonsa ya d'auki kiran yana k'arasawa wani guri da babu hayaniyar mutane sosai ya jingina bayansa da bango "ya d'auki kusan minti ashirin yana waya da mutane dabam dabam sannan ya katse yana gama katsewa ya juya ya nufi cikin hotel din Inda wani Kiran ya shigo bai dauka ba har sai daya shiga d'aki, yana shiga d'akin ya d'auka " hello ! jaguwa ya fad'a a hankali daga can bangaren enamdi Sunday yace "hello how are you doing my friend ?"am fine inamdi jaguwa ya fad'a idanunshi na kallon Inda tanweer ke kwance ."


"daman na kiraka ne akan sakon dana turo maka d'azu hope kaga sakona ? "Bangani ba me sakon ya kusan ? gobe akwai makudan kudaden da za'a shigo dasu murtala international airport wani abokin
mai gidana ne alhj aminu zai yi harka shine nace na sanar daku jaguwa yay murmushin gefen baki yayi "infomer " daga can bangaren enamdi yayi murmushi yana tsotsa keya ya cigaba da mgn " Kuna shigowa office din dake kallonku nan office dinsa yake dan Allah kuyi aiki da fasaha kmr yadda kuka saba kar a samu matsala domin aikinku akwai hatsari sosai any singul mistake komai zai iya faruwa saboda jami'an tsaron dake gurin "you don't have to worry inamdi komai zai tafi dade aikina dana d'auki tsawon lokaci Ina yi bana tunanin akwai matsala idan ma matsalar tazo nasan yadda zanyi handover din komai jaguwa ya qarasa maganar yana sham kamshi kmr yana gabansa ."
"yauwa friend ai Ina alfahari da Kai sai maganar percentage dina karka manta kasona yana nan kamar da dai ko ?" ai muna da cika alkwari inshallahu sosai I bet you wannan karon ma zakaji dadin muamula damu zamu baka kaso d'aya cikin uku " to to shikenan na gode sosai inamdi ya fad'a "ni ne da godiya ". Inji cewar jaguwa ,alright bye thanks yana kokarin katse wayar wani Kiran ya shigo haka yayita receive calls na tsawon lokaci madadin ya koma gurinsu jabir su cigaba da holewa sai ya karasa kusa da tanweer ya yaye bargon da take ciki ya shige jikinta ya lullubesu yana jin wani irin abu na yawo a gbdy ilahirin jikinsa wanda ya haddasawa qirjinsa tsananta bugawa da tsananin sha'awa hannunsa d'aya ya d'aura akan ruwan cikinta yana lumshe sexy eye's dinsa yana sauke numfashi cikin kankanin lokaci bacci yayi awon gaba dashi ."


*****"
bangaren Zahra kuwa daren ranar kasa bacci tayi tana zaune cikin tsananin tashin hankalin data tsinci kanta dan gbdy ta kasa runtsawa data runtse idanunta da zumar bacci jaguwa take gani tare da yarinyar da bata san ko sunanta ba , daf da asuba bacci ya fixgeta a matukar firgice ta farka ta zauna tana haki , jikinta ya d'auki zafi kmr garwashin wuta tsinuwa kuwa ta tsinewa yarinyar yafi sai babu adadi daga karshe ta rushe da matsanacin kuka "wayyohhhly Allah naci amanar kaina , na yaudari kaina dana d'auki soyayyar duniya na daura ma Adnan kuka take sosai har da shesheka, bazan taba barinka haka ba sai na tabbatar da na kawar da hankalin kowace mace akanka tsam ta sauko daga kan katifa ta jingina jikinta da bangon d'akin ta runtse idanunta masu zubar da zafafan hawaye masu zafin gaske tana Neman mafuta.
wata zuciyar na bata shawarar ta hakura dashi yayinda wata zuciyar ke karfafa mata gwiwar tabi kowace hanya dan ta mallaki jaguwa sosai tayi zurfi cikin tsananin tunani da tashin hankali ,babu wacce tazo mata sai kawarta blessing da suka had'u a shurem blessing yar asalin edo state ce akwai shakuwa mai karfi a tsakaninsu blessing ta sha bata shawara ta dinga binta zuwa garinsu idan zata domin ta had'ata da manyan bokaye dan ta qara samun d'aukaka a harka karuwanci amman taki naunayen ajiyar zuciya ta sauke na samun mafuta dan kuwa tasan blessing zata taimaka mata tun da asuban fari ta kirata tana kuka ta sheida mata halin da take ciki take blessing tace "ki shirya kawai ki zo muje garinmu na gode blessing ai muddin kika min wannan taimakon bazan taba mantawa dake ba "karki damu zahra ai wannan ba wani abu bane amman Ina tabbatar miki muddin na Kai ki gurin malamai sai yadda kikayi da jaguwa


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login