Showing 270001 words to 273000 words out of 306755 words

Chapter 91 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

salwah ta tashi ta zira hijjabi tana fadin ''momy abin ne na basaban ba, wai yanzu yah AB'ILAL harda dariya yakeyi, amma ada kmr fir'auna..." Hjya karama ta kwashe da dariya tace "Au da kmr fir'auna yake?" Salwah tace "kinsan Allah ma kuwa mom, da fa kicin kicin yakeyi da fuska kmr wanda aka aykowa da mala'ikan daukar rai..." Hajiya karama ta kara kwashewa da dariya tace "Af duk ki gama fadi, zaki maimaita a gabansa..." Salwah ta zaro ido ta karaso ta rungume hjya karama tayi kissn dinta a kumatu tace "haba mom bama hk dake mgnr nan a barta iya nan se tafi sugar..." Yadda tayi mgnr yasa Hilwah kwashewa da dariya, hjya karamar ma drya ta kwashe dashi. Suka fito falon hilwah sanye da hijjabi itama salwah hk, tinda suka fito idonsa na kn iyalinsa, se kara kureta yakeyi da ido, shi ba ruwansa dan yana kallonta wai wani ya fahimta shi yamafi so a fahimci yana kallon nata, sbda yana cike da kwad'ayinta. Salwah ce ta masa godiya da dan daga murya hadi da addu'ur'i, hilwah kam kasa kasa tace masa angode Allah ya saka da Alheri..." Ya amsa da Ameen da karfi se murmushi yakeyi, yana me kara kureta da ido, ita de kanta na kasa ganin yadda yaketa kallonta, ya fito a zallar bakatsinensa. Ba alamar kunya a cikin kallon da yake mata, har kasa kasanta yake kara kalla. Hilwah suka juya zasu koma daki, hjya karama tace su zauna ayi hira dasu, Kadin a gana hada breakfast..'' badan hilwah tasoba, suka dawo suka zauna. Kasan kujerarsa hilwah ta zauna a kasan carpet ta jingina bynga sa kujerar, sam batasan a nan ta zaunaba sbda kanta na kasa, da hnkali seda ya dawo daf da ita sbda kujerar 3ct ce. Hjya karama tace me yakeso a hada masa na breakfast?'' AB'ILAL ya shafi tumbinsa, kana yace "mom bnjin yunwa..." Ya fadi Idanuwansa na kn hilwah, in yana ganinta ko yunwar cikinsa bayaji sede yunwar yarinyar kawai ke addabarsa. "Kayi breakfast ne?'' Hjya karama ta tambayesa, AB'ILAL yace "nop mom but bnjin yunwa, se anjima insha ALLAH zanyi..." Hjya karama tace "ok...ku ku tashi muje muyi breakfast ko kuma ba ynzun ba iyayen zama da yunwa..." Salwah ta mike tana cewa "Nide yunwa nakeji dmn .." Hilwah ta mike, dmn tini ita yunwa takeji, suka nufa dining su ukun da hjya karama, AB'ILAL ya biyosu a baya, kmr ba ynzu ya gama cewa shi bejin yunwa, yayi joining dinsu suka fara breakfast cikin abnci iri iri da kukun gidan ya shirya musu. Suna break dinne ammashi gogan hnklinsa na kn hilwah, shiyasa ya zauna dai-dai inda ze rinka facing dinta, duk yabi ya tsareta da ido, dan hk bata wani ci abinci ba sosai, ta gama ta hada tea ta dan fara sha kadan kadan, ya kai kafafuwansa ya zunguro kafarta da kafafuwannasa. Hilwah duka biyu ta dago ta kalleshi, ya kashe mata ido daya, hadi da kara shafo kafarta da kafarsa ta dama,, taji wani irin yarrrr kmr tayi fitsari a wando, seda tsigar jikinta ta tashi, tayi hnzarin janye kafafuwanta ta daurasu a sama, ta yadda baze taba iya kara taba kafafuwan nata ba, ta matse kafafuwanta, sbda fitsarin dake mararta wanda ke barazanar zubowa, taba mata kafafuwan da yayi ne ya jefata a wannan yanayin,tini taji wannan fitsarin daya tarur mata yana barazanar zubowa. Mikewa tayi cikin hnzari ta nufa bedroom dinsu cikin hnzari sbda mararta data kulle mata da fitsarin dake cikinta. AB'ILAL ya bita da ido kmr maye, ji yakeyi kmr ya tashi yaje ya rungumo bayan duwawuknta a saitin kan kaciyarsa, yaji ddh, seda ya sauke ajiyar zucia. Salwah duk tana ankare, hjya karama km tini ta kauda knta, danta kula d'an nata beda ta ido. Suka gama break din, shi sam gogan bema wani ci ba, ya koma falo ya zauna, kawai so yakeyi ta kara fitowa ya gnta ya kara jin ddh, salwah ta nufa bedroom dinsu, suka barshi a falon, ya daura kafa daya kn daya, yana jiran fitowarta, kiran waya ya shigo wayarsa, ya duba yaga number din manager dinsa ne Hydar, dagawa yayi yana tsuki. "Meya faru?'' Itace kalmar data fito daga bakinsa. Daga cikin wayar Hydar yace "barka da war hk ranka ya dade, daman nace kanada sako daga Sir Ahamad tafida USA,. " dogon tsuki tsuki AB'ILAL yaja kana yace "Se akayi yaya?' Kada de kace inzo office yau weekend, inyi me?" Hydar yace "A sir ka daure kazo, din kaga sakon nasa, nasha ma kunyi waya.." Katse wayar AB'ILAL yayi hadi da tsuki ya mike, dai-dai, hjya karama ta fito daga Kiching hannunta rike da tray wanda ke dauke da breakfast din me gidanta, yace mata zeje ya dawo..." Ta masa fatan dawowa lafia, ya fice a gidan ta karaso ta dauki ledojinta daya kawo mata da kyn arziki ta nufa hnyar dazata kaita side din mijinta.

Direct office dinsa ya nufa, yana tafe yana kiran lmbrta amma a kashe sam taki kunna wayar, a bangaren hilwah ita kam shaf tama mnce da wayar. Koda ya isa beyi wani aykin arzikiba, yayi azahar, yayi la'asar, ya dawo yaci gaba da duba ayyukn yanayi yana matsifa kn hydar yasashi zuwa office, dole,.." Se wuraren 6:pm ya bar office din nasa ya nufa gidan hjya karama daman hnklinsa na can, dai-dai ya karya da motarsa, yaga motar Hjya dr M.A tasha kwana, sam yasan bata gnshi ba, sbda ba ita ma ke driving ba dan Ustaz ne, ya hngoshi ta saman glashin motar. Ya danna da motarsa cikin Area din, yayi packing a waje, yayi sallah a masallacin wajen gidan, kana ya koma motarsa ya danna da ita cikin gidan, yayi packing a packing space ya fito, kawai yaga motar Alhasan a harabar gidan, nan da nan yaji kaf annurin fuskarsa ya gushi, ya nufa hnyar dazata sadashi da falon hjya karama, a zuciarsa se tambayar knsa yakeyi, "To meye ya kawo Alhasan gidan...." Kawai zuciarsa ta basa gun iyalinsa yazo, ashema ya saba zuwa, wama yasan me da me sukeyi in yazo..zuciarsa ta kara harzuka sbda wannan tunanin dayazo kansa, ya danna kai kofar shiga side din na farko, ya isa ga kofar daza sadashi da babban falon hjya karama,,tin kafin ya karasa yake jiyo tashin dariya kala uku wanda yakeda tabbacin muryar Datafi tashi a dariyar ta yarinyar ce, ga muryar alhasan yana jiyowa, suna hira, shima yana yar dariya, amma dariyar yarinyar tafi tashi, kar kuso ku bincika zuciar AB'ILAL kmr zata fashe, hk yake jinta, ya kai hannu a zafafe se uban tiriri yakeyi, yana huci, kmr k'asurgumin zaki, ya murd'a kofar falon ya shigo bako sallahma, ji yakeyi kmr ya cinye knsa sbda bacin rai da kunar zuciar daya shiga, lokaci kankani....


















*PAID BOOK ...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...57

Dukkanin halittun dake falon seda suka juyo suka kalleshi, sbda yadda ya bude kofar falon kmr irin da tsiyarnan, kallo daya duk suka masa suka hango ba alamar rahama a tattare dashi da fuskarsa. hilwah kam na ganin yanayin yadda ya hade rai kmr an masa mutuwa seda taji hantar cikinta ta kad'a, ya zubo musu ido ita da Alhasan, ransa ya kara baci ganinta zaune kusa da Alhasan a kujera daya, kujerar 3ct, salwah da hajiya karama kuma suna kujerar 2ct. Duk suka sukasha jinin jikinsa ganin Yadda yaketa kara Gogan babu alamar rahama a tattare dashi, se huci yakeyi kmr ze fashe, alhasan daya riga yasan hali kam saurin dauke knsa yy daga kallonsa sbda yasan halin mutumin da matsalarsa, kallonma seya zama lefi a gurinsa. Hjya karama ta masa sannu da zuwa, ba tare daya amsa ba ya karasa ya zauna kn kujerar 1ct wadda ke kusa da kujerar da hjya karama ke kai ita da salwah, yadda yayi zaman yana facing saitin hilwah, da alhasan ne, hjya karama ta juyo ta zuba masa ido ta saki murmushi dukda ta kula ba fara'arh a kn fuskarsa tace. "Alhajin Allah mijin farar mace...." Besan sadda murmushi ya subuceba a kn fuskarsa, se kuma ya koma yasha murr, salwah km tini ta daskare a inda take zaune, ko motsin kirki ta gaza yi, ada kam sunata hira suna shewa, amma ynzu falon ya dau sitt kmr anyi mutuwa, tin shigowarsa salwah ta shiga saitin hnklinta. "Amihh tazo dazu kana fita , batama jima da tafiya ba..." Cewar hjya karama, wadda keson jansa da hira, yayi kmr be jitaba nanko yajita rass, idanuwansa na kn hilwah, wani irin kallo yake jifanta dashi wanda ta gaza gane ko kallon na menene. Tayi hnzarin yin kasa da knta, hadi da kamo yatsunta na dama ta shiga wasa dasu. "Wai sbda rashin kamun kaima zama takeyi kusa da garjejen namiji, gaskia wannan yarinyar ba mutuniar arziki bace, kwata kwata bata da tarbia..." Ya fadi hkn a ransa, hadi da kara shan murr, sbda daf ma suke da hadewa ita da Alhasan. "Mutumin mnyan dunia, Allah de yaja kwana abokina namijin duniya, Alhaji mamman na ta'lah..." Cewar Alhasan da yy mgnr da fara'arsa, wani irin bnzan kallo AB'ILAL ya watsawa Alhasan din, kana ya dauke idanuwansa ya koma kallon gefe ya daura kafa daya kn daya, se karkad'ata yakeyi kmr wani godiya, a ransa ji yakeyi kmr ya tashi ya rufe alhasan da mugun duka, shifa yamafi ganin rashin kamun kan yarinyar, ko a tarihin zamanin jahiliyya AB'ILAL be tabajin labarin mara kamun kaiba kmr yarinyar, gabaki dayanta kmr bataje isilamiyya ba, hk yake gani. "Gaskia wannan batasan Darajar Aurenaba dake knta sam..." Ya kara fad'ar hkn a zuciarsa se kara ci gaba yakeyi da karkad'ar kafarsa, duk duniya be tabajin haushin wani mahaluki ba kmr yadda yakejin haushin alhasan.. "Wai yau waya tabomin ubana ne?” cewar hjya karama da tayi mgnr da AB'ILAL, ya juyo ya kalli hjya karamar shi se ynzu ma ya tuna be gaidata ba. "Ina wuni mom.." Ya gaisheta a dakile, Ta amsa ba yabo ba fallasa ta kula yau zallar mulkin ce a knsa. , Suka ci gaba da hirarsu sama sama, AB'ILAL km idanuwansa na kn TV ko kallo basu isheshi ba,tv ma kawai yana kallonta ne, Amma hnklinsa be gun . Sam basa wani jin ddhn hirar sbda ba sakewa, magana ma a hnkli suke yinta sbda tsabar shakkarsa da duk sukeyi. Canjin yanayinsa kam mamaki yake bawa hilwah, hk salwah ma da hjya karama, musammanma hilwah tafi mamakin canjin nasa, dazu de lafia lau, fuska dauke da murmushi, amma ynzu ya koma asalinsa kmr bashi ba yabi yaci magani kai kace masa ci knka ya lamushe knsa, sbda tsabar tsare gida, da zallar bakin rai. Ana kiran sallar isha'i duk suka watse dmn kmr suna jira, gogan shi ya fara barin gidan zuwa masallaci, a famfon tsakar gida yayi alwala, duk da yanada Alwalar sallar magrib da yayi, kawai de ya kara alwala ne sbda ya samu ladar Alwala, ya nufa masallacin gidan, be dade da shiga ba Alhasan shima ya shigo, a layi daya suka tad'a sahu. Bayan sun idar da sallar suka fito kusan a tare, yana gaba alhasan na biye dashi a baya, so yake ya masa mgna amma yana tsoro sbda ganin yadda ya ganshi yayi ma kmr be gansa ba. Sukayi kicibus da alhaji bashir wanda shigowarsa kenan daga ayki kasancewar dan kasuwa ne, ko ranakun weekend be cika zama a gida ba, hasalima shi ba mazauni bane yanada yawan tafiye tafiye. suka gaidasa cikin girmamawa ya amsa cikin sakin fuska sbda ya gane Alhasan ma, kasancewarsa na abokin AB'ILAL kut da kut, kowa yasan AB'ILAL to dole yasan alhasan. Byn sun gama gaisawar Alhaji ya jasu da raha kana suka nufa side din, hjya karama, shi kuma alhaji bashir ya nufa nashi side din. Dasuka shigo falon basu tadda kowa ba. AB'ILAL ya zauna kn kujerar 2ct alhasan ya zauna kusa dashi, ko kallo be isa AB'ILAL ba, ya shiga jansa da hira, a kn ayyuknsu, AB'ILAL ya masa bnza se faman kara cika yakeyi yana batsewa, hjya karama ta fito daga dakinta ta taddasu a falon, tace musu an hada dining su isa suci abncin dare.." Alhasan ne ya iya amsata da ok, AB'ILAL km bece komi ba, hjya karama ta bar falon zuwa side din mijinta. Alhasan ya dauki wayarsa ya kira salwah yace suzo suci abncin dare, ...'' A zaton salwah ko yah AB'ILAL ya tafi ne, dan hk tace ok gasunan zuwa..." Ba afi 5mnt ba suka fito ita da hilwah, wadda ke sanye da rigar bacci iya guiwa kalar pink me kyau, knta sanye da dan siririn kallabi wanda ko rabin sumar kn nata be gama rufewa ba, sumar nan ta-ta- ta kwanto har saman bynta, se uban kamshi kawai take zubawa kafafuwanta sanye da slifar mara nauyi, idanuwan AB'ILAL suka sauka a knta da yanayin kayan dake jikinta, saurin dawo da idanuwansa yy ga alhasan danya gani ko itan yake kallo,,ayko ilai nan take yaga itan ko alhasan ke kallo, zucia tazo masa wuya yaji Kamar ya tashi ya isa ya fisgota ya hau duknta,, salwah na ganinsa taji kmr ta koma dakin haka ma hilwah, Gashi ba halin su koma daki, suka nufa dinning area, alhasan ya taso yana cewa "Aboki mu karasa dinning din mana. " AB'ILAL sam bejishi ba, sbda idanuwansa sun rufe da matsifa da bala'i hadi da tijara. Alhasan ya karasa kn dinning din ya zauna, salwah tayi serving dinsu da tuwan semo miyar kuka danya,wadda taji naman kn sah, suka faraci suna hira, AB'ILAL yaji sam baze iya jurewa ba, dan hk ya taso ya iso dinning din idanuwansa na kn hilwah,"Ke tashi kije kisa kaya!'' Ya Fadi cikin tsawa, hilwah da salwah suka kalli juna, Alhasan ya zubawa gogan ido, ko a haka y fahimci ya fada tarkon kaunar yarinyar nan. "Ba dole ba yaga uwar bari, dukiyar fulani iya dukiya, kaya iya kaya.!" Alhasan ya fadi a ransa. Hilwah ta dawo da idanuwanta kansa, wai ta tashi taje taza kaya kmr irin ya gantan nan tsirara..." Abin ya matukar bata haushi Ta kuresa sa ido se faman huci yakeyi, ya kara daka mata tsawa ganin bata da niyar tashi "ke bada ke nake mgna ba, ko senayi ball dake sannan zaki tashi ki bar gun nan, iskancin bnza iskncin hofi, sbda tsabar isknci tsirara ma kike yawo a gaban maza, zan miki rashin mutumci wlhy..." Ya karashe yana nunata da yatsa. Alhasan da salwah suka kalli juna, hilwah tashi tayi tsaye, tana karewa jikinta kallo, tace "Nasa kaya fa, pls bn gama cin abncin ba fa..." Da muryar shagwaba tayi mgnr, hkn seda ya haifarwa da jikinsa mutuwa, ya shiga Kare mata kallo, rigar ta amsheta Ainun, ga zallar nonuwanta rigar na bayyanawa masha Allah." Ya fadi a rabsa, tini ya daskare a tsaye.,ganin ya tsureta da ido ba tare dayace komi ba, ta juya ta nufa bedroom dinsu kmr zata fashe da kuka, yaja kwafa murya cike da matsifa, yabi bynta zuwa bedroom din, shi sam yama mnce dacewa akwai mutane a falon. Salwah da alhasan de suka bishi da ido, har ya shige dakin Alhasan ya juyo ya kalli salwah yayi yar daria hadi dacewa "Mutumin case ne..." Salwah tace "Ai wannan yafi case, tabdijan! '' dukkaninsu sukayi yar daria a tare, tinda Alhasan ya fahimci hilwah matar AB'ILAL ce yaja jikinsa daga gareta, kuma ya bawa zuciarsa hkri, shide kawai tana burgeshi ne, shiyasa yake shiga jikinta sosai,amma shi ynzu ya canza shekha , zuwa ga inda yafi wayau.

Yana shiga dakin dai-dai tana zama gefen bed abnda ya mata ba karamin zafi ya mata ba, ace ya gnta da kaya, amma wai yace ta tashi taje tasa kaya irin kmr ya gnta tsirarar nan. Ganin ya biyota dakin yasata zubo masa ido hadi da shakku a zuciarta, ita ga tunaninta ko ya shigo ne ya daketa. Ya karaso bakin gadon da take zaune a hasale ya fara zazzago mata madarar matsifa da jaraba."Wani irin isknci ne wannan da rashin kamun kai, ace kina matar Aure kina zana kusa da garjejen namiji, wulakncin bnza wulakancin hofi, in bnda isknci da Aurena a knki kike fita da wannan kayan gaban d'ana miji, wlhy inna sake ganinki da Namiji ko uban waye se ranki ya baci, baki sanni bane har ynzu, dan ALLAH ki bari in Kara ganinki da wani namiji, kiga in bn kusan karyaki ba, iskancin bura ubar banza da hofi kawai, ke shikenan rayuwarki baki da kamun kai, baki da mutumci baki da daraja a dunia,,wulakncin bnza kawai, kina karyar isknci ne knii na gaya miki..., ki bari in kara ganinki da d'ana miji kiga irin abnda zan miki, tinda ke bakison zamana dake lafia,knfison bacin rai, mara hnkli kawai!." Yana gama fadar hkn ya juya ya fice a dakin baya ko kallon gabansa sbda matsifa , hilwah tabi bayansa da ido, hk kawai ta tsinci knta da fashewa da kukan Takaicin fadan daya rufeta dashi. Yana ficewa a dakin direct gidanma ya bari gaba daya ji yakeyi kmr ya koma ya kamo hannun matarsa su nufa gida side dinsa, ya ajiyeta a can ya kafa mata sharuddan rashin fita, sbda yaga alama knta na rawar rashin hnkli, dole seya saitata, yana driving yana matsifa, yana tijara, kai kace shida wani me a motar.

Salwah da alhasan suna ganin fitarsa a fusace, duk sede suka bishi da ido, sbda abin na mnya ne se kallo, byn sun gama cin abncin suka dan taba hira har 10:am alhasan ya bar gidan, salwah tama falon key kana ta nufo dakinsu, a kwance ta tadda hilwah a kan bed, tanata shashshekar kuka, cikin hnzari salwah ta karaso bakin


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login