Showing 42001 words to 45000 words out of 306755 words
Chapter 15 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
ne kawai ke kokarin Amsawa. Alhasan da gulma ke cinshi Ya juyo ga AB'ILAL bayan ya gama amsar gaishe gaishe daga ma'sikatan gidan. "wallahi alhaji na dibar dadin durih,.. mata hudu fa, ya ajiye yaketa gasah musu jelah.." AB'ILAL ya girgiza kai cike da takaici wannan mata hudun da Alhaji murtala kedashi sun jima suna batawa AB'ILAL rai kuma yana takaici wai mata har hudu kwanan nan ma ya auro ta hudun yar 21yrs sa'arh autarshi, tsabar takai ci AB'ILAL shiru yayi. "Kaima mata hudu zakayi abokina, kaci-kaci-kaci baka da matsala, gindi hudu...tab!" Alhasan yayi mgnr cikin zolaya. AB'ILAL ya kara hade girar sama da kasa, ya furzar da wata iskar daga bakinshi ta tsantsar tsagwaron takaici yace "Allah ya kiyaye in ajiye 4wifes inyi uban ne dasu?" Alhasan yayi saurin amshewa da ''kayi ta cinsu, duri se wanda ka zaba..." AB'ILAL ya tofar da wani irin yawu daga bakinsa cike da tsanar mgnr Alhasan yace "aikin banza, inyi ta cinsu kmr wani inji, duk fa gindi gindi ne, kuma ko wacce mace gindi gareta, gindin de duk kala daya ne, gindin naci a can hk shi zanci a can,...mtws ni ina mamakin masu ajiye mata hudu, to mezanyi dasu? Sumin ne? Kai nifa abokina bari in gaya maka, kwata-kwata ni bnson takura mace dayar ma in an samu na aureta na kusanceta a sati biyu sau daya to taji dadih ne... Balle har in auri mata hudu ko wacce nasa ran ka cita, se kace cin gindi nazo yi duniya..." Alhasan yayi kasaqe yana sauraron kalaman Ab'ilal harya dauka ya dire kawai ya kwashe da dariya yana fadin "Kai alajina! Wato kana nufin ko mace dayan ma a sati sau daya zaka cita? Tab! Gaskia abokina baka da lafia abinda yafi alheri kawai kar kayi aure, sbda cutar da yar mutane zakayi, gaka de a waje kmr lau, ashe ba kanta,,,ai Amihh ma ba fafutukar Aure ya dace tayi ta maka ba, kamata yayi ace ta dukufa a nema maka maganin lafiyar mazaquta..." Alhasan ya karashe mgnr yana rushewa da dariya AB'ILAL ya kalleshi ya watsar cikin kunar zucia, dai-dai suka karaso kofar falon Alhaji Murtala, sukayi kicibus da Muhammad takwaran AB'ILAL shine dan Alhaji murtala na biyu kusanma suna age mate ne da AB'ILAL Amma Muhammad ya girmeshi da 1yr, jibril ne dan alhaji murtala na farko. Kicibus sukayi dai-dai muhammad ya fito daga falon babanshi. " blood kune a gari..." Cewar Muhammad, dake mgnr fuskarshi dauke da farin cikin ganin AB'ILAL, murmushi kawai AB'ILAL ya sakar masa sukayi musabaha, kana ya dawo da hannunshi ga Alhasan shima sukayi musabahar suka gaisa AB'ILAL ya tambayi Muhammad "Daddy babba yana nan?" Muhammad yace "A yana ciki ma, dazu da safen nan yasani in kiraka a waya ma, amma be shiga ba..." AB'ILAL yace "okay maybe network ne..." Muhammad yace "maybe....ya Amihh?" AB'ILAL ya amsa da lafia lau, ya raba ta gefen Muhammad yana fdin bari mu shiga ciki kou?" Muhammad yace "okay to shikenan..nima daddy ya Aikeni sena dawo.." Alhasan ne ya amsa da okay a dawo lafia...Muhammad yayi wucewarshi su kuma sukasa kai cikin falon, bakinsu dauke da sallahma. Daga ciki wanni dattijo ne babban mutum dake zaune a kan 3ct daya daga cikin royal chair din dake dankareren falon kalar maroon and golding ya amsa musu sallamar tasu idonshi na kan kofar shigowa ganin su ab'ilal ne yasashi washe baki, kallo daya zaka masa kasan nera ta zauna dukda ya manyanta amma kudi kawai ke mgna a jikinsa Allah yayi ruwan arziki a gun Nan ko ba a gaya maka ba kasani, idanuwansa sanye suke da farin siririn glashi me temakawa ido wajen gani, dan karamin table din dake gabanshi an cika shi taf da kayan marmari, zallar arziki kawai babu mix, Sanyi AC da kamshin turare irin na shuwa arab kawai ke tashi a falon. "Alhajin Allah .." Cewar Alhaji murtala idonshi na kn AB'ILAL sosa keya AB'ILAL yayi knshi na kasa alhasan na biye dashi a baya, suka karasa kasan Kafafuwan Alhaji murtala suka sunkuya suka kwashi arzikin gaisuwa, zallar katsinancin kawai, katsina people akwai zallar tarbiya ba mix. Alhaji Murtala ya amsa cike da jin dadih da zallar kaunar AB'ILAL a ranshi ko d'anda ya haifa da cikinshi be sonshi kmr yadda yakeson AB'ILAL ALLAH ya dora masa sonshi tin rnr da Yazo duniya yaje ya ganshi ya daukeshi Allah ya dasa masa zallar sonshi ba mix. Zaunawa sukayi a kasa Alhaji murtala ya hade rai yace "maza ku tashi ku zauna a kn kujera, ...Alhaji taho nan ka zauna gefena, duk rnr dana ganka sena tuna da dan uwana..Allah sarki rayuwa." Alhaji murtala ya karashe mgnr zucia bb ddh, ya kamo hannun Ab'ilal ya zaunar dashi a gefenshi shi kuma Alhasan ya zauna a kan kujerar 1ct Yana karewa falon kallo ganin an canza shi ba kmr last time da suka zo ba, Wannan Karon falon yafi masa kyau, ta ko ina falon yaji kayan kudi komi na more rayuwa an zuba a falon kama daga kan wadanda nasani zuwa kan wadanda bansani ba. Alhaji murtala ya zubawa AB'ILAL ido hannunshi na cikn nashi wani irin so da kaunarshi ke ratsashi. "Alhaji mamman na ta'alah.." Alhaji murtala ya fadi cikin so da kauna still idonshi na kan AB'ILAL wanda ya tsani Alhaji murtala ya kirashi da mamman na ta'alah, shi kuma hkn yake kiranshi dashi tin tasowarshi. Alhasan dake zaune ya zubo musu ido seda yayi murmushi jin sunan da Alhaji ya kira AB'ILAL hk ya kirashi last time da sukazo amma ya manta sunan, dan haka ynzu yayi saurin lalubo wayarshi dake aljihunshi ya rubuta sunan ya ajiye a ma'adana. Alhaji Murtala ya lalubo karamar wayarshi ya kira amaryarshi ya Sanar da ita tasa a kawo abubuwan motsa baki da dtinks AB'ILAL da abokinsa sunzo..." Kana ya katse wayar , ko 5mnt ba ayi ba Haji zainab da masu Aikinta su biyu suka shigo falon, su masu aikin duk Sanye suke da hijjabi ko wacce hannunta riqe da babban trea irin na Alfarma ,Se hajiya zainab amaryar Alhaji murtala ta hudu kenan yar 21yrs, sanye take da riga da wando wadanda suka amshi jikinta ta matse ta d'ame ta tsuke ko ina, kuma diri iya diri tana dashi tubar kallah Masha ALLAH, tako ina ta cika fam dukda gajerace amma tanada hasken fata fara sol take kmr a taba jini ya fito, gajerun Mata nada wasu qualities na musamman suma, kmr de yadda dogaye keda nasu dankwa dankwala din qualities na musamman, suma gajeru sunadashi ba lefi. kannan nata yasha kitson kalabah na zallar attachement kalar blue , kitsonnan ya zubo har tsakiyar gadon bayanta babu dankwali a knta se zuba kamshi kawai takeyi tana wani yauki, kmr ruwan sperm, tinda ta shigo falon idonta ke kan AB'ILAL ganinta dashi sau biyu kenan na farko a katsina ne kafin su dawo kd, yaje wani aiki shine yazo gidan ya gaida Alhaji Babba a lokacin Batafi 2month a gidan ba, tin da tayi tozali da AB'ILAL taji sha'awarsa ta darsur mata a zucia rnr data fara ganinshi bata iya rintsawa ba sonshi da sha'awarshi duk suka baibayeta sbda tanada tabbacin mace zata samu duk wani jin dadih datakeso a tattare dashi, wato ta fannin gusar da sha'awah a kallo daya ta tabbatar da AB'ILAL namiji ne, wanda ze iya shayar da mace dadih ta hanyar burarshi. Dan kudi kawai ta auri Alhaji Murtala Amma sam bata samu abinda take da bukata a tattare dashi ta fannin saduwar Aure, se yayi 2 month be kusance taba, inma ya kusancetan ba wani gamsar da ita yakeyiba kuma a haka yana shan maganin kara karfin mazaquta, sam-sam insun tare batama jin wai an cita sede ma ya tada Mata da sha'awah, ya batta da whla, a zahirin gaskia Zainab matsalarta daya ce a gidan murtala rashin gamsuwar Aure, amma komi Alhaji na sakar mata baja Baja, arziki zallah ba mix, duk a matanshi yafi sonta, daman duk tsufan Dana miji inde ze kara Aure se ya nuna wannan bam-bamcin ga sauran matanshi kai kace sauranma bashi yasa kudinshi ya aurosu ba. Kallo daya AB'ILAL yayima Zainab ya dauke kanshi daga gareta cike da kyama a duniar nan ya tsani mace mesa kananan kaya kuma me karin gashin doki. Alhasan kam zubawa Zainab ido yayi yana kallon ikon Allah sbda yanayin shigar dake jikinta ba alamar mutumci, shi a zatonshi ma ko yar autar gidance. Ma'aikatan suka ajiye trea din dake hannunsu a kowanni table dake kusa da Alhasan da AB'ILAL, suka tsugunna suka gaidasu Alhasan ne kawai ya iya amsawa AB'ILAL ko kallo ma basu isheshi Suka juya suka bar falon suna ficewa suka hau gulmar kyaun AB'ILAL suma duk sun yaba, sun gigice, daman duk zaurawa ne masu lafiya seda sha'awarsu ta tashi. Cikin kwarkwasa da kissa zainab ta karaso ta tsaya gaban Alhaji murtala da AB'ILAL amma zahiri idonta da tunaninta na kan AB'ILAL wanda ya hade girar sama da kasa kmr be taba dariya ba, Alhaji murtala se faman washe baki yakeyi tin shigowarta falon idonshi ke kanta kmr ze lasheta yakeji a ranshi saboda so da kauna, duk a matanshi ita kadai yake kokarin kusanta in sha'awarshi ta motsa sboda yafi sonta. "Yar bebinah..." Alhaji murtala ya fadi idonshi na kan Zainab Alhasan da AB'ILAL suka hada ido jin sunan da alhaji murtala ya kira zainab dashi wai yar behbih, bakin ciki da takaici ya tokarewa AB'ILAL zuciya, Alhasan kam dariya ce ta tokare masa maqogaro Gashi babu damar yi, dole ya basar ya hadiye dariyarshi se faman gyara rigar daje jikinshi yakeyi.. AB'ILAL kam hade rai yayi. Zainab tayi wani far-far da ido ta karasa ta zaunar da dambara dambara din duwawuknta daram a kan cinyar alhaji Murtala, kmr wani sha-sha-sha ya washe baki, AB'ILAL dake kusa dashi bakin ciki ya tokare masa kasan kahon zucia Alhasan kam kasa yy da idonshi. se ynzu ya tabbatar da ashe iyalin Alhaji ce ba y'a bace. " wanan kayan ci ne bana killacewa bane.."alhasan ya fadi hkn a ranshi. Zamewa zainab tayi cikin kissa da makirci ta zauna tsakiyarsu shida AB'ILAL da system ta karasa da hannunta ta shafi hannun AB'ILAL dake kan kujerar kawai tsabar karuwanci ne, da hanzari AB'ILAL yayi zumbur ya tashi a kan kujerar Kai kace najasa ce ta tabashi, shi a dole game tsarki. ya koma 2ct kusa da Alhasan ranshi a matukar bace, zainab de idonta na knshi se faman tsotse tongue dinta dake bakinta takeyi, taga kayan arziki kyau iya kyau cikar zati iya cikar zati, zallar kayan dadih ba mix. Alhasan da Alhaji Murtala duk basu ankare da abinda ke faruwa ba, dukkaninsu sunsha ko dan zaman da zainab tayi a kujerar yasa ab'ilal tashi nanko dalili biyu ne yasashi tashi dalilin ta zauna din da kuma shafar masa hannu da tayi, taci darajar ita matsayin matar ubanshi take dase ya kusan kasheta yau, seya tabbatar mata da shi tantiri ne me lasisin isknci, dase ya nuna mata shi din last ne na last dinma can karshen last a tantiranci, da tsabar bariki, dan nashi bura ubar yafi nata. Zainab da har lokacin idonta ke kan AB'ILAL ta washe baki ita batama kula wai yaji haushi ba, sbda hkn taga fuskarshi last time ba Annuri kwata kwata. "Sannunku da zuwa?'' Hajiya zainab ta fadi cikin kissa se wani fidda gunna takeyi da Kisrah a mgnrta, kai daji kasan tadan taba bariki ko ba yawa. Alhasan ne ya amsa da "yauwa Anty...ina wuni?'' Zainab ta amsa da " lafia lau...bismillah ku sha ruwa ku jiqa maqoshi.." Ta karashe mgnr still kwayar idonta na kan AB'ILAL wanda duk yaji falon ya gundureshi idonshi na kn tamfatsetsen TV dake falon a zahiri amma a badini zuciarsa cunkushe take da bakin ciki da takaici tinda yayi tozali da zainab duk farin cikinshi ya gushe. Alhasan ne ya iya shan ruwa , amma shi gogan komi yaki sha kuma yaki ci, se faman tsare gida yakeyi, Zainab kuwa se kallonshi takeyi tana lasar baki kmr tsohuwar karuwar da gindinta ya saba da cin maza hudu a rana daya. A gaggauce AB'ILAL ya sanar da alhaji babba, abinda ke tafe dasu, a matsayin shawara,, alhasan ma ya dasa da tasa kwaskwarimar, tini alhaji murtala ya amshe shawarar tasu shima tayi masa nan ya hau sa musu Albarka wai sunyi nisan tunani da har suka kawo shawararnan, Ab'ilal ya kora da "Alhaji dan Allah karka gayawa Amihh mu muka kawo shawarar nan.." Alhaji murtala ya washe baki yace "Toh toh toh, ba damuwa , insha ALLAH bazan nunawa maryamu ku kuka kawo wannan shawararba, Danna santa da wuyar kai, ALLAH de ya temakemu ta amince ta dawo nan din, shine Karfin zumuncin Ai, ga Autah ma a kusa...kaga duk mun dawo kurkusa kenan,..Gaskia yarannan kunyi tunani me kyau ALLAH ya muku Albarka..." Suka amsa da Ameen. "Na ta'ala ashe kun kara rabuwa da yar mataimakin govena to, Allah de yasa hkn ne Alheri..." Alhasan ya amsa da Ameen, AB'ILAL kam bece komi ba daman yasan da wuya Alhaji ya masa fada a kan dan wannan lefin. Lokacin sallarh magrib ya shigo duk suka yi Alwala a toilet din falon suka nufa masallaci su hudu Alhaji murtala da AB'ILAL se Alhasan da Muhammad wanda zuwa lokacin ya dawo daga inda Alhajin ya aikeshi. Zainab ta shige bedroom din Alhaji da niyar tayi sallah zuciarta fal son AB'ILAL kwata-kwata bataso suka bar falonba se adduarh takeyi Allah yasa su kwana a gidan, ko ba komi tayita kallon AB'ILAL tana rage zafi, bathroom ta fada , tazo yin fitsari kawai taga wani ruwa me yauki na biyowa ta gabanta, tasan sha'awar AB'ILAL ce ta haifar mata da wannan ruwan. Seda sukayi sallarh isha'i kana suka dawo gidan, suka zagaye side bye side na gidan Ab'ilal da Alhasan suka gaida matan, Alhaji murtala kuma ya duba lafiyarsu, duk cikin matan uwar gidan tafi natsuwa da sanin ya kamata se ta biyun, amma ta ukun ma kanta na rawa, takaicinta ya rufe AB'ILAL ji yakei daman matanshi ne yau duk ya sakesu yabar uwar gidan kawai. Se 8:30pm suka dawo side din Alhaji murtala suka samu zainab ta cancada wanka ta canza rigar bacci wata sharara irin ta yan iskar zamanin ulah. Ko kallo bata ishe AB'ILAL ba, Alhasan kam se satar kallonta yakeyi dan yanaso ya karas da gulma insun fita. A nan suka ci abincin dare 9:30pm Alhaji Murtala da Muhammad da zainab da wannan kayan baccin na jikinta ko mayafi bata yafa ba, suka fito compound din gidan har packing space sukayi sallahma Da zumar zuwa jibi Alhaji murtala zeje kano da ya samu maryamu da mgnr, Duk yadda sukayi ze kirasu ya gaya nusu, AB'ILAL yaji ddn hkn se godiya suketawa Alhaji babbah...AB'ILAL yace Ai yana kd ma har komi ya kankama na dawowar mahaifiyarshi kaduna. Alhaji babba yace to babu damuwa. Suna niyar shiga motar me gadi ya rugu a guje ya tsugunna ya bawa AB'ILAL hkri kan abinda ya masa dazu, se dazu da sukayi sallarh suka fito shine Alhaji keta shaidawa abokanayensa AB'ILAL dansa ne, a nan dan ladi yaji, shine yazo ban hkri. Alhasan ne ya ita cewa bkm ai rashin sani ne, amma shi gogan bema bi ta kan dan ladi ba ya shige motar kawai, Alhasan ma ya shige yanatawa Alhaji godia, zainab se kallon glashin side din da AB'ILAL ke zaune takeyi ji takeyi kmr taje tace ya bude glashin ta kara ganinsa ko ztji sanyi a ranta izzarshi tafi komi burgeta, sam bataso tafiyar tasuba yau, taso su kwana ne. Da wannan tunanin a ran Zainab kawai taga anja motar dasuke ciki get man ya bude musu get suka fice a gidan. Hajiya zainab tabi bayan motar da kallo, ita knta motar dasuke ciki kallon sha'awah take mata sbda AB'ILAL dayake cikin motar.juyawa sukayi suka koma cikin gidan, zuciyar zainab kmr zata fashe sbda so da sha'awar AB'ILAL dake ranta.
*Paid ne hajiya 08136349646*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi πππ.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni ππ.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jikuππππππ
08/01/2022 Γ 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*YAR DANDI CEH*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHIβπ½
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
π
ΏοΈ11
Koda suka hau titi ab'ilal se uban jero tsuki yakeyi kai kace tsaka ya hadiya, ji yakeyi daman basuzo gidanba, dayasan ze samu Zainab wlhy da bezo ba, dalilin zuwan nasu gidan ma hkra zeyi dashi har abadan dade yaje ya kwaso wannan bakin cikin, gashi yau karo na farko mace ta shafi hannunshi be karairayataba, wannan abu ya tsaya masa a k'ahon maqo garon zuciyarsa. Alhasan dake driving ya gaji dajin tsukin AB'ILAL din yace "Kai ka dameni da tsuki fa, sekace wanda ya hadiye tsaka..." Rai a matukar bace hadi da hasala tare da tsantsar mulki da izza AB'ILAL yace "in bakinka ne seka hana ni Ai..." Alhasan yayi murmushi danya kula mutumin tin tini a hasale yake, tin a gidan ya kula da hakan. "Dole kayita tsuki mutumina kaga kaya iya kaya Alaji...bura uba! Kai! Mutumina matar alaji babba akwai kaya,.. Alhaji Babba na more kayan arziki..." AB'ILAL da tin farkon mgnr ranshi ya kara kuna a matukar harzuqe yace "Kutmar ubanka na gani, ba kaya ba..." Alhasan ya kwashe da Dariya