Showing 108001 words to 111000 words out of 306755 words

Chapter 37 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

ta haifesu su suka da Salwah ta damu kuma tace Amihh tafison Hilwahh a knta amma sam bata damuwa da hkn sema jin ddh da hakan ke sata. duk takaicinta da AB'ILAL ya tara ma Amihh taji ya gushe tinda taga hilwah. "Kunci abinci?'' Itace tambayar da Amihh tama hilwah, hilwah ta daga mata kai alamar eh. Amihh tace "masha ALLAH... To ya kadaici? Duk muka watse muka barki ke kadai ko?" Kema ya kamata ki shiga mkrnta ku rinka zuwa keda salwah ? Wani mataki kika tsaya a mkrnta?'' Cike da zumudi dajin dadin jin Amihh tace zasu rinka zuwa scul ita da salwah tace "na gama secondary..." Amihh taji dadin yadda ta amsa da wuri daji tasan tanason zuwa mkrntar ne sbda salwah. "Ina takaddunki na kammala secondary din?'' Amihh ta tambaya. Hilwah tayi shiru hadi dayin jim takaddunta sunyi nisan kiwoh tabbas basu nan kusa. Amihh ta fahimci maybe ko bata da takaddun ne a nan kusa, ko kuma suna gidan dandi ko gidann iyayenta. amihh tayi shiru itama hadi da zubawa hilwah ido, tanason tasan ko wacece ita amma kuma tayima knta alqawarin bazata taba tambyrta kn wacece itaba, harse taso dan knta ta gaya mata wacece itan. Salwah da farin ciki ya rufeta jin amihh tace zasu rinka zuwa scul tare da hilwah, ta zubo ma amihh ido, ko a kwayar idon Amihh ya isa ka tabbatar da tana mugunson Hilwah. Ajiyar zucia Amihh ta sauke kana ta dauki bag dinta da ledar da hilwah ta amsa a hannunta a gefen hilwah din. Ta bude ledar me dauke da magunguna a kwalayensu ta fara fitowa da kwalin one bye one, ta fiddo da kwalaye shida ta shiga nunnunawa hilwah yadda zatasha mgnin hilwah de se binta take da ido, ita da lafiarta lau to mgnin me Amihh xata bata oho? inma dan abinda ya faru ne kwanaki na faduwar da tayi ta bugu a knta tini ta warke ma, ko kwana biyuma ba ayi ba ta warken a ynzu hk batajin komi. hilwah naji Amihh harta gama nuna mata yadda zatasha magungunan, Ya rage saura kwali daya ne bata mata bayani ba, se ta bude maganin ta fito Dashi da wani doguwar sanda a ciki ta roba, Amihh ta kalli hilwah tace "wannan zaki sashi ne a gabanki in the night in zaki kwanta bacci guda daya zakisa da wannan sandar, wato de mgnin zaki balla seki sashi a sandarnan kisa a gabanki, ..."amihh ta karashe mgnr da nunawa Hilwah wannan dogun sandar robar, me dan tsayi ba cancan ba, hilwah ta zubawa abun ido, toko gun siririn abun bata tunanin ze wuce ta gabanta, balle kuma farkon kan abun yabada dan fadi,, ko karamin finger dinta baya shiga cikin virgin dinta balle ma wannan sandar, dukda yatsanta bekai sandar sirantakaba, amma tasan baze shiga ba Allurace kadai zata iya wuce kofar farjinta lahia lau..." Ba tare da hilwah ta tambayi Amihh ko mgnin meye ba ta amsa ta ma Amihh godiya, tadesan Bazata taba cutar da ita ba. "Daman bata da lafia ne Amihh?'' Salwah ta jefowa amihh tambayar tin dazu takeso ta tambaya tinda amihh ta fiddo da maganin tana nunawa hilwah, Salwah keson Tambaya amma babu dama, dan hk seda ta bari aka idar kana ta tambaya shima a dar dar. Ko kallo bata isa Amihh ba ta tashi tana niyar barin falon ta kalli salwah tace "ki kawonin abinci bedroom..." Tana gama fadar hakan ta nufa bedroom dinta. salwah tace toh hadi da mikewa ta nufa kiching jiki na rawa, sukabar Hilwah kadai a falon se bin maganin nan na karshen da akace zatasa a gindinta takeyi da ido, tana mammatsa maganin taji girmansa tunani take a ranta ta ina ne wannan maganin ze shiga cikin gindinta, da ko rabin yatsa karami ma baya shiga gindin nata.... "Zan gwada..." Ta fadi hakan a ranta, kana ta maida magungunan cikin ledar da aka ciresu a ciki, da ledar a hannunta ta mike ta nufa bedroom din salwah, danyin sallarh la'asar da aketa kiraye kirayenta.





*am sorry da daddare zan rinka update plx sbda wasu dalilai...ngde da love VIP and normal group*






*littahinnan na kudi ne pls....For more information 08136349646.*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 🅿️24

DEDICATED
TO
(MRS ASAL)
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽

a bangaren AB'ILAL har zuwa ynzu Yana nan kwance takaici da tsabar bakin ciki fal ransa hadi da tsantsagwaron kiyayyar yarinyar, har aka fara kiraye kirayen Sallarh la'asar, mikewa yy yana me jan dogon tsuki zucia fal takaici dande fa beda yadda zeyi ne da Amihh kawai shiyasa yake binta, su rabu lafia. Toilet din falon ya afka yayi alwala a daddafe ya fito ya fice a gidan ya nufa masallaci, bayan anyi sallarh an idar ya dawo falon ya kwanta nan kasan carpet har zuwa lokacin rannan nashi baki kirin fuskar nan babu alamar annuri,. Wayarshi karama ce dake aljihunsa ta dauki rurin neman agaji, a ringing tone ya gane Amihh ce, sbda ringing tone din nata ma da ban ne, wata waqar larabawa ce me mugun dadih ta Soyayya ke tashi a kid'an ringing tone din nata,, fiddo da wayar daga aljihun nasa yayi , dai-dai wayar ta tsinke, yabi wayar da ido yasan de da dalilin dayasa ta kirashi hk kawai ba kiranshi zatayi ba, se ynzu ma ya tuna da tace a kawo mota yau. Guntun tsuki yaja, yayinda wayar ta kara daukar wani sabon rurin shima duk ita ce, dagawa yayi ya kara a kunne kmr tana jira ta fara mgna a hasale, murya cike da tsiwah. "In ka bari rana ta fadi gidannan baka kawo motarnan ba, sena bata maka rayuwarka kaji na gaya maka! In har kanason kasan ainihin wacece ni yau ka bari rana ta fadi baka kawo motarnan ba!'' Tana gama fadar hkn ta kashe wayar gabaki daya. Ya jefar da wayar nan kasan Carpet din zuciarshi na quna tana tafarfasa bakinshi baze iya misalta abinda yakeji a kasan ranshi ba na bakin ciki da takaici, ji yakeyi kmr ya hadiye zucia ya mutu, ya gano Auren nan da Amihh ta masa silar takurawar rayuwarsa ce. Jawo wayar tasa daya jefar yayi ya shiga laluben lambar Alhasan dan yasan yau ya kuskure besa an kawo motarnan ba ya shiga uku da Amihh seta cinyeshi danye. Bugu daya biyu alhasan ya daga cike da mamakin kiran nasa da yayi, domin tin daxu yaketa kiransa yaji ya isa gida lafia, amma yaki dagawa. "Frnd ka isa gida lafiya?'' Shine abinda ya fito daga bakin Alhasan. AB'ILAL yaja dogon tsuki a hasale kai kace uwarsa da ubansa Alhasan ya zaga, cikin isa da izza da zallar mulki hadi da takaici a kasan harshenshi ya fara mgna. "Kasa a kawo min sbwar mota me kyau gidan Amihh ynzu plx..." "Me zakayi da sbwar mota? Bayan duk motocin dake gidan Amihh..sede ko kyauta zakayi da ita..." Alhasan ya tambaya. AB'ILAL fa ya kara hasala , "ynzu zakasa a kawomin dinne, ko baza a kawo ba, se kaji me zanyi da ita..." Alhasan ya sassauta murya jin yadda AB'ILAL ya taso masa yace "Allah ya baka hkri MA...ni na isa ince baza a kawo ba, ynzu ma kuwa za a kawo insha Allah..." AB'ILAL ya sauke ajiyar zuciar takaici, ya katse wayar kawai, ya kara wulli da ita zucia fal takaici, , shi yama rasa yazeyi da rayuwarshi, bakin cikin dunia ya taru ya masa yawa..yana nan kwance ko awa daya ba ayi ba Alhasan yasa daya daga cikin yaranshi ya kawowa AB'ILAL mota har cikin gidan me kyau...har falon dan ustaz ya masa iso, ya gaida AB'ILAL ya basa car key din, be amsaba sede yasashi ya ajiye a kasan falon, Dan Ustaz daya masa ison, AB'ILAL yace ya dauki car key din ya kaiwa Amihh, Ai jiki na rawa dan ustaz ya dauka, AB'ILAL ya zaro kadade masu yawa daga aljihunsa ya bawa Wanda ya kawo motar ya amsa se faman godia yakeyi suka fice a falon shida dan ustaz wanda tini ya kama knshi ganin bakin rijiya ba gurin wasan yaro bane. Wanda ya kawo motar ya fice a gidan zucia fal farin cikin alherin da AB'ILAL yayi masa kuma ya ci sa'arh ne kawai, dan abin na AB'ILAL saarh ne. Direct dan ustaz ya nufo side din Amihh ,, yana tafe yana waiwayon wannan sabuwar motar hilwah me mugun kyau fara sol da ita, tako ina motar ta hadu irin ta zamani. Dan ustaz na tafe yana sambatu shi duk motar ta gama gigitashi. "Subhanallahi! Wa'izubillahi! Wal mubazzirina! Wal mubazzirat! Kai duniya, wadannan mutane da Almubazzaranci suke, kalli uban motocin dake gidannan ko hawa basa yi, Amma an kara siyo wata me kyaun, kawai asarar kudi an rasa me za ayi da kudin ne.... Oh ni dan ustazu jikan malam, Allah sa mu cika da imanihh..." Ya karashe mgnr hadi da shafo gashin gemunsa yau man daya shafa ma yafi na kullum yawa, a ka'idarshi sau biyu yake wanka da safe da kuma yamma toh ynzu yayi na yammann ne shine ya lafta wannan uban man takalmin kafar tashi ma har tsantsi yake masa saboda yaji mai iya jin mai. Sallahma ya shiga dokawa a kofar falon kmr wanzami. Hajiya maryam ta fito sanye da hijjabi, hadi da amsa sallamar tasa, ta bishi da ido, ya washe baki, yana mata barka da fitowa. hajiya maryam ta yatsina fuska ba tare data amsa ba , zuciarta fal mamakin hali irin na dan ustaz da shashancinsa ta fara mgna "Wai dan ustaz kai bazaka dena shafa uban man nan ba dayawa ko zafi ma baka ji ne wai?'' Dan ustaz ya washe baki hadi da shafo gemunsa wanda yake cike da uban mai, ya fara mgna yana kara shafo gemunnasa still "Wato ainifin hajiya, ni nan banjin zafih,... Ainifin de wannan mai Hajiya kamshinshine kemin dadih, tin 1771 nake amfani da wannan mai, me gurguwa, ina matukar kaunarsah kmr yadda nake kaunarh rainah ..." Hajiya maryam ta zaro ido jin dan ustaz ya ambaci 1771. "1771 kuma dan ustaz...." Hajiya maryan ta maimaita idonta na kn dan ustaz yau jallabia yasaka amma fa da kadan ta wuce guiwowinsa. Da full confidence dan ustaz ya amsa da "Kwarai ma kuwwa hajiya, wato ainifin ni nan da kike gani munyi zamani da jinnu,..." "Jinnu kuma dan ustaz!'' Hajiya Maryam ta maimaita hadi da dafe kirji. Dan ustaz yayi murmushi irin kmr gasken nan harda gaskatawa yace ''kwarai ma kuwwa....wato ainifin hajiya ni nan da kike ganina matan Aljanun dasuka kashe knsu a kaina sunfi sittuna waa saba'una! Waa tamanuna!" hajiya maryam ta kure dan ustas da ido ko kyaftawa batayi, har ya gama laftago mata wannan karyar, ta girgiza kai kawai batasan ma sanda ta kwashe da dariya ba. Dan ustaz yayi murmushi irin nasu na ustazai ya kara gyara tsayuwarsa ya riqe kugu kmr mace kana yaci gaba da mgna "Wato ainifin hajiya, nifa kyakyawa ne a duniar Aljanu..." Hajiya maryam ta zaro ido ta kyalkyale da dariya me fidda sauti kana tace "Wai ai sede a duniar Aljanun!'' Dan ustaz yayi dariya shima zucia fal farin ciki shi ga zatonshi hajiya maryam na nufin shi din kyakyawane na karshe. Kara gyara tsayuwarsa yayi yana niyar ya laftago wata karyar ya shimfidawa hajiya maryam ta dakatar dashi tana dariya. "dan Allah dan ustaz kamin shiru..amma ko kai baka taba zuwa gidan mahaukata ba kuwa? Ko de kai dan ruwa ne?'' Dan Ustaz yayi saurin amshewa da murna "yauwah!! Yauwah!! Tabbas kuwa hajia wato sinifin a 1707 ni nan na zauna a ruwa tsawon shekaru tamanunah!'' Hajiya maryam ta kara zaro ido ta riqe haba still tanata karewa dan ustaz kallo, Dogon kanshi tafi kurewa ido, tabbas wannan da yan ruwa zasu gnsa zasuce dansu ne na cikinsu...hajiya maryam ta kwashe da dariya a fari takaici dan ustaz ke bata amma a ynzu dariya ma yake bata wlhy, ko yanayinsa ma na dariar ne, ya wani tsaya kai kace macece ko D, gashi de a ido zallar ustazancin, amma inside zallar shaqiyanci ne ke cinsa. Hajiya maryam ta girgiza kai kawai tace "Allah ya kyauta... Ynzude meke tafe da kai kketa sallahma?'' Dan Ustaz ya kara washe green teeth dinsa, sbda tsabar aswaki ne da ganyen darbejiya yasa haqoransa komawa green, ance masa bada ganye akeyi ba da iccen akeyi yace ya sani, shide yanason koren ganyen ne shiyasa ya maidashi na brush dinsa safe rana dare, a rana seya wanke bakinshi dashi fin a kirga. dan ustax ya miqawa hajiya maryam car key din dake hannunsa yana murmushin yace "Ga wannan inji Alhaji kurma..." Hajiya maryam ta bi key din dake hannunsa da ido, a ranta tana tunanin waye Alhaji kurma kuma. ''Waye Alhaji kurma dan ustaz?" Hajiya Maryam ta tambaya fuska dauke da rashin fahimta. Dan ustaz ya kara washe 32 dinsa kana yace "Wannan dogonnan yaron larabawarnan...me can gidan...'' Ya karashe mgnr yana nuna mata side din AB'ILAL girgiza kai Hajiya Maryam tayi wato AB'ILAL ne alhaji kurma"Yaro besan wuta ba seya taka..." Hjya maryam ta fadi a ranta, a fili ta dan hade fuska kmr ba ita bace ta gama Dariya ynzu tace "Wuce ka marya masa da car key din kace in baze kawoba da knsa ya barshi..." Dan Uszaz ya zaro ido yace "Wai! Wato ainifin Gaskia kar ayi hk hajia sabuwar mota cefa ya siya miki irin ta yan gayu, tana can ta gurin gareji...Ainifin hajiya wannan mota tayi kyau, nima nan insha ALLAH innayi kudi irinta zan siya, sannan in dankaro metahh irin metan masu kudi ..." Hajiya maryam tayi murmushi kana daga bisani Tasha mur tace "Ynzu zakayi abinda nace ne, ko ni kkeso inyi abinda kkeso?'' Dan ustaz ya zaro ido yace "ainifin de baxa ayi hkba ,Ai kabeeran kabeeran ne, sannan kaseeran kaseeran ne..." Hajiya maryam da bata fahimci haukar mgnr tasa ba, tace "ka mayar masa ni de na gaya maka..." Dan ustaz yace "shikenan an gama hajiya... Ince ya kawo da knshi ko ya barshi kou?'' Hajiya maryam batabi ta knsa ba ta koma cikin gidan dmn tana kiching tana girki ne, ta jiyo sallamar tasa, shine ta fito, ya riketa da wannan uban surutun nasa, da uban dogon bakinsa. Dan ustaz ya juya ya nufa side din AB'ILAL yana waqar indianci kuma yau, ,,sallahma ya shiga dokawa a kofar falon na AB'ILAL yana kwance yana jinsa kawai hayaniyar ce bayaso, seda dan ustaz yafi karfin 15mnt a bakin kofar kana AB'ILAL ya iya amsawa ya masa iso, dan ustaz ya shigo duk ya hada zufa sbda gajiyar da yy da sallahmar har kusan 15mnt be tsagaitaba. Sunkuyawa yayi kasa yana fadin "Alhaji kana bacci ne inata sallahma naji shiru..." Yy mgnr da AB'ILAL wanda ya ganshi inda ya barshi. Ko kallon bnza be isa AB'ILAL ba bare na arziki, dan Ustaz ya hadiye yawuh a ranshi yana jinjina mugun hali irin na AB'ILAL. "Wato ainifin ga dan mukullim hajiya tace a dawo maka dashi, tace in bazaka kawo da knka ba, ainifin tace ka barsh....." AB'ILAL dake saurarensa tin be kaiga karasawa ya fahimceshi dan hk ya daka masa tsawa cikin kunar rai "rufemin baki no sense!!" Ai tini jikin Dan ustaz ya fara rawa sbda yadda muryar AB'ILAL ta karade gidan, nan take ya shiga karanto ayar iskokai, wato ayar jinnu, ai besan sadda ma ya wullar da key dinba nan tsakar falon ya fice a guje ko takalmin kafarsa daya cire a kofar falon be saka ba, direct toilet din me gadi ya afka sbda zawoh da yaji ya cika masa wando tin fitowarsa daga falon AB'ILAL ya fara zawon, ba karamin tsurewa dan ustaz yayi ba, be tabajin muryar data firgitasa ba kmr ta AB'ILAL, shi yasha ma dujal ne ya bayyana, ko yace ma duka AB'ILAL ze masa, shiyasa ya fice a guje....


Bakin ciki ya kara rufe masa zucia na abinda Amihh ta masa, wato danma an samu yasa an kawo motar, shine zatace seya kawo da knshi. a zuciarshi yace baze kai ba sede a hkra da motar, juyawa yayi ya kwanta ta gefen hannunsa na dama zuciarsa se uban tiriri takeyi kmr zata fashe da takaicin Amihh, se ynzu yake danasaninma sakawa a kawo motar, da ace be kawo ba ma daya fi masa, duk ma jarabar daza ayi sede ayi a barshi...


Da daddare bayan sunci abincin dare, suka koma falon suka zauna suka ci gaba da hira da Amihh har 11:pm kana daga bisani sukayi sallahma suka nufa dakinsu, har Amihh ta wuce nata dakin, se kuma ta juyo ta dawo nasu dakin, da Sallahma dauke a bakinta ta shigo dakin, zaune ta samu hilwah a gefen bed , salwah kuma tana tsaye tana shirin shiga bathroom tayi wanka, a tare suka amsa sallamar Amihh ita da salwah, karasowa tayi inda hilwah take fuskarta dauke da murmushi. "Sweetheart dina karki manta dasa mgnin nan knji kou?" Cewar Amihh. Hilwah ta daga mata kai kawai daman tana tine bata manta ba. Salwah dake tsaye tanajin abinda suke cewa, Allah ya sani ita fa tanaso ta tambaya ko mgnin me Amma babu dama. Karasawa Amihh tayi, ta mannawa hilwah kiss a goshinta kana ta musu seda safe ta fice a dakin, salwah ta bita da ido, itama wata rana tana wishing Amihh ta mata kiss ko a kumatu ne kafin ta mutuh. Amihh na ficewa a dakin Salwah ta karaso bakin bed din da hilwah ke zaune gefe, itama ta raba gefe ta zauna. "Me rabin suna,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login