Showing 159001 words to 162000 words out of 306755 words
Chapter 54 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
mara lafia me a gida,aka mata uzuri amma ana cike da bukatarta. Sosai hilwah ta samu sauki sbda temakon da Amihh tayi ta bata, taji ddhn jikinta seda tasha ledar ruwa goma a kwanaki hudu, aiko taji dadin jikinta sosai, sanyi ma ya damketa sosai shima seda Amihh ta mata treatment dinsa, ynzu se Allurori Amihh ke mata na tsawon kwanaki goma sha biyar, allurorin zasu dauka ynzu anyi na 4 days safe daya ne se yamma daya, ba karamin kamu maleria tama hilwar ba amihh tayi mamaki, da hilwah ta samu sauki Sosai Amihh ta tasata a gaba da tambayar garin yaya sauro ya cijeta har Haka?'' Hilwah tace mata ba komi...Amihh tace ba gaskia bane, tade gaya mata gaskia, shine hilwah tace a dakin suka shigo suka cijeta..amihh tayi jim kana tace ta ina? Ki gayamin gaskia fa..." Hilwah tace "Amihh gaskia na fada miki..." Hajia maryam tace to nuna min ta inda sauron ya shigo?'' Nan hilwah tayi wiqi wiqi da ido tana karewa dakin kallo tasan de babu ta inda sauro ze shigo ta dakin, dan hk tacema Amihh batasan ta ina ya shigo ba.amihh tace "kode a falo kk kwana ne? Maybe an bude kofar falon sauro ya shigo sosai?'' Hilwah taji ddhn hkn sbda Amihh tasa mata amsa a bkinta cikin hanzari ta daga mata kai tace Eh,,hajiya Maryam ta rufeta da fada kn meyasa zata kwana a falo, shima bawai ta wani yadda bane cewa 100%_ a falon ta kwanaba tade gaza gane bakin zaren ne shiyasa tayi wannan tunanin. Hilwah tayi kasa da knta kawai har Amihh ta gama mata fadan ta bata hkri se kuma Amihh ta koma rarrashi hadi da natsiha tace kar hilwah ta kara kwana a falon kuma ta bar ma taka kasa da kafafuwanta, sbda sanyi. A rnr Amihh ta kawowa hilwah safuna masu kyau masu laushi tace ta rinka sawa a kafarta koda yyaushe sbda sanyi ya riga ya amreta har a samu ya saketa, hillwah ta amsa tacs to tama Amihh Godia sosai. Rashin zuwan AB'ILAL ba karamin zafi yama Amihh ba hkn ya bata tabbacin ya gama rainata kaf kaf, bata kara kiransa ba amma ta shirya masa buhu buhu na rashin mutumci da wulaknci, wanda zata masa duk rnr daya sako kafarsa a cikin gidan tayi alqawarin seta yaga masa tsiya sbda abin yaci mata rai, barin hilwah da yy a gidan ga ciwo ba karamin cima amihh rai yyba kuma ta kirasa bezo ba, abun ya matukar ci inside dinta sosai. Be zoba se rnr Monday, rnr kwananta biyar da dawowa garin kaduna daga abujar, har falonta yazo ya iddota dmn yasan ya tari bala'i rnr. Ita da salwah da hilwah ya samesu a falon, kallo daya ya iyawa hilwah wadda ke sanye da milk din riga ta hutawa, ya dauke kwayar idonsa sbda wata iriyar jaraba daya karaji ta taso masa a knta, salwah kuwwa ko arzikin kallo ma bata samu a garesaba, ya karaso ya zauna kasan kafafuwan Amihh, kallo daya ta masa tin shigowarsa ta ta dauke knta dukda taga ramar da yy amma hkn be hanata fasa kudirinta Naci masa mutumci da tayi ba. Salwah ce ta iya gaisada ya amsa ciki ciki, hilwah kam ko gaidasa batayi ba haushinsa takeji ainun suka mike suka fice a falon, ta kasa kasa yabi hilwah da ido har suka nufa kusurwar dakin Salwah, kana yadawo da kwayar idonsa kn Amihh daketa watso masa mugun kallo tin shigowarsa, amma sam be damu ba, ga babban abinda ys damesa ma na yadda yarinyar bata gaidasa ba besan raini ya shiga tsakaninsa da ita ba se yau, amma ya kudiri aniyar kara cin ubanta, dukda ya rasa dalilin dayasa ya damu kn bata gaidashinba. Kaf ya dawo da hnklinsa kn Amihh wadda keta faman karkada kafa tayi, yasan bala'i ne fal ransa, ya gaidata taki amsawa, ya kuma gaidata taki amsawa kusan 3tyms, ai kmr tana jira ya idar da gaisuwa ta ukun, ta shiga antayo masa asharia kn ya tafi ya bar hilwah tana ciwo, matsifa iri iri har ALLAH ya isa ta masa a ranar ganin ta dau zafi dayawa yasa beyi mgna ba har ta hau kuma ta dire amma fa bata sauko ba, hkri kawai AB'ILAL ya shiga bata ba tare databi ta kn hkrinsa balle yasa ran ta hkra ta tashi ta bar masa falon ta nufa hnyar bedroom dinta se faman kwafa takeyi. Jiki ba laka AB'ILAL ya mike da kyar ya fice a falon, daman da kyar din yazo bawai ya samu sassaucin burar tasa bane, kawai de yazo ne sbda jarabar Amihh gashi kuma be tsiraba babban abin bakin bakin cikin har Allah ya isa ta masa a kn karuwa! Abubuwan sun masa yawa ga sha'awarsa a kn karuwa wannan abun takaicin ya rasa ina ze kaisa! Zucia babu dadih ya nufa side dinsa direct bedroom dinsa ya nufa, yama shiga ya cire manyan kayan dake jikinsa ya rage dagashi se boxes din jikinsa guda daya, yabi lafiar lallausar katifar gadon ya kwanta bura a mike besanma rnr kwanciarta ba, ya fara tunanin wannan halin da yake ciki na tsananin sha'awar sa ne a kn yarinyar, sbda batawa Amihh rai ne da yarinkayi a baya can da take zaba masa mata ya bijire mata, gashi ynzu ma ta hada Masa da ALLAH ya isa a kn karuwah, ynzu kuma yasan Allah kadai yasan iya inda muguwar kaddarar tasa zata yanke jiki ta tsaya....hkn ya kasance se sallah kawai ke tashinsa itama se yyta bawa burar tasa lallami harya samu ta d'an rankwafa, shine yake iya tashi yy Alwala ya nufa masallaci. Da daddare salwah ta kawo masa abincin dare ta jere masa a dinning ta sanar dashi ta kofar dakin 2tyms dukda be ansataba ta koma ta fice a side din tasan de ya jita,,,,be fito yaci abincinba se 12:am da yunwa taci masa ciki ta cinye kana ya iya fitowa falon ya nufa dinning ya dudduba abincin kusan kala hudu, ya zabi mara nauyi yaci kasancewar darene spoon daya biyu uku hudu biyar yayi yaji ya koshi ya sha natural juice kana ya tashi ya koma bedroom dinsa , ya jawo system dinsa ya shiga aikin bincikata a hnkli seya natsu yake fahimtar abubuwa, a daddafe ya kai 2:am, kana ya rufe system din ya koma ys kwanta har lokacin burarsa dake cikin kayan bacci bata kwantaba,...kwanan kwance yayi amma fa ba bacci, nononta be bar zuciarsa ba, shiyasa dazu yaki yadda ya kalleta ss gudun kada ya jawowa knsa fitinar da bazata taba karewa ba, a hk ma yana manage knsa ina maga ya kara debo wata fitinar, ya riga ya gama yadda cewa kallonta jaraba yake kara masa da matsifa...be samu bacci ba seda yy sallarh asubahi ya koma ya kwanta 8:20am kiran Amihh ya tashesa a baccin jin ringintone din yasashi tashi dole gudun Kada ya kara lefi damanshi me lefine. Bayan ya dauki wayar dake bedside kirar karamar waya nokia Amma latest ce, yayi Picking call din ya kara wayar a kunnensa. "Kana ina ne?'' Itace kalmar data fito daga bakin Amihh, ta cikin wayar. AB'ILAL ya amsa da "ina side dina..." Amihh tace daga cikin wayar "maza kawomin Hilwah asibitin 44, na mnta bn mata allurarta ta safe ba..koda yake de na fita da wuri ne, ka kawomin ita ynzu ba aso rana ta fito kafin yin Allurar..." AB'ILAL dake ta famar lumshe ido ya kara kudindindewa a cikin duvet din shi fa be fahimci me amihh ke nufi ba dmn shi be cika fahimtartaba a wannan fannin, ko ince ya fahimceta zallar bura uba ce. "nifa bn fahimceki ba, ni bnma tashi daga bacci ba Amihh, koma wacece za a kawo hospital ga dreva ya kawota mna..." Yy mgnr da muryarsa me cike da rashin koshi da bacci. Amihh taja dogon tsuki dmn tasan se ya kawo korafi sede kuma in ba AB'ILAL bane. "Nasan da dreva Ai nace ka kawota...dan ubanka karka kawota har 9:30am tayi kaga bura ubar dazan maka daman already kasan inada cikinka, plx na rokeka kayi wasa dani kaga irin wasan dazan maka nima!" Tana gama fadar hkn ta katse wayar cikin matsifa. AB'ILAL ya jefar da wayar kn bed din, ya tura hannayensa duka biyu cikin sumar knsa, ya rasa ma meze kira abinda Amihh ke masa a wannan datsin shi de beda yadda zeyi ne kawai, yasan in be aiwatarba ynzu kuma tsine masa zatayi tinda har ta masa Allah ya isa. Seda ya dauki 10mnt a kwancan yanata juya kayan takaicin Amihh, kana ya iya mikewa jiki ba laka ga abu tozozo har yau maybe ma har gobe, fadawa toilet yayi se faman tsuki yakeyi. Seda ya kwashi 30mnt yana wankan kana ya fito a hk ba karamin sauri yayi ba sbda lissafin time da Amihh ta saka masa, kawai so yakeyi su rabu lafia karta tsine masa, danshi ta firgitasa tin jia data masa ALLAH ya isa yasan tsinuwwa ba whlar fitowa zata yi ba daga bakinta. Lotion dinsa me muguwar dadih da kamshi ya shafa, ya fesa body spray dinsa me mugun kamshi. Boxes biyu ya saka tini ya cire daya gudun kada ya kashe knsa, a biyunma dauria yakeyi, Bayan yasa boxes din kana ya shirya cikin mnyan kaya kmr kullum danyar shadda ce gezner kalar ruwan kwai se uban zallar kyalli takeyi ko a ido zakasan wannan fa kudinta zese wani gidan geto area din😂. Sumar dake knsa ta kwanta luf-luf ta saje da sajen fuskarsa irin na larabawan asali, dan karamin maroon lips dinsa ya fito radau dashi, yayin da yayi wani irin mugun kyau iya kyau, ya saka takalmi black me mugun Kyau da tsada daman shi din ba abocin hula bane a ko da yaushe, ya kara feshe jikinsa da muguwar nan Wato perfume dinsa, ya dauki musulmin watch dinsa me matukar tsada ya daura a tsintsiyar hannunsa, ya dauko jahilin glass dinsa wanda yake bakikirin wato no respect ya sakama kwayar idonsa, ba kramin kyau glashin ya masa ba ajebotars kome sukasa se ya musu kyau, musammanma shi da adda zallar kyau ba gauraye. Ya ziri car key dinsa da wayoyinsa guda biyu yasasu a aljihu ya fito falon gidan, ya tsaya yana me nazarin wama Amihh tace? Jim yy se ynzu yake kara fahimtar ashe yarinyar nan Amihh ke nufi, tsuki ya rinka ja kmr wani namijin tsaka, kawai ya fice a falon yayi alqawarin baze ce wai tazo su tafi ba, sede inta fito de ya kaitan sbda umarnin uwa. Ma'aikatan gidan na ganin fitowarsa suka karaso a guje dan kwasar gaisuwar dasunsan ba amsawa zeyi ba sede suyi din kawai, aiko be amsan ba illa ma ya wucesu Cikin takunsa na isa da zallar madarar kasaita da mulki ya nufa motarsa yaja ya tsaya ya jingina bynsa da jikin motar yana me kallon watch din hannunsa nan yaga ya buga 9:10am, ya riga yasa a ransa inhar ta wuce 10mnt bata fito ba wlhy juyawa zeyi ya koma sede Amihh ta masa abinda zata masa wlhy." Ya fadi a ransa.
Dayake already Amihh ta kira salwah tace ta gayawa hilwah ta shirya AB'ILAL ze kawota asibiti ta masa allura Salwah tace to kawai amma bataji ddh ba dataji ance AB'ILAL ze kai hilwah asibitin, ita de bata da yadda zatayi ne. Salwah ta gayawa hilwah itama bataji dadin hknba, tinda tayi ciwonnan, nan take kwana. Salwah tace tayi maza ta shirya sbda gudun tijarar gogan, hilwah ta shirya cikin jallabia kalar peach pure, irin me kyaunnan wanda daka kalla zakasan peach color ne, abinka da farin mutum ta dora peach se sukaso su saje kalar ta amsheta ainun, ta yane knta da mayafin jallabiar shi kuma dark peach ne ya amsheta iya amsa sumarnan ta fuskarta ta kwanta luf luf tayi matsifar kyau dukda ba makeup a fuskarta ko mai ma bata shafa ba kasancewar ana dan zafi zafi, ban tabbatar da cewa me kyau me kyau bane se a knta dukda ba make up amma ita me kyau ce tama fi kyau ta hadu iya haduwa rigar ta amsheta tako ina, saman rigar aikine da hannun rigar aikine haka kasan rigar ma duk aikinne, dark pink, tayi kyau kmr asa kudi a siyeta, tako ina cas cas, das das. Salwah se kodata takeyi na kyaun da tayi, se santinta takeyi hilwah harga Allah bata taba ganin me kyau da Qualifies irin na hilwah na. Godia Hilwah ta mata na yadda taketa yabon kyaun nata, ta feshe jikinta tako ina da perfume dinta me mugun ddh. Dawowa falo sukayi suka zauna suna jiran shigowar gogan dukda de salwah tasan be zama lallai yazo ba. Suka zauna suna dan taba hira salwah taga time ya Dan tafi tace "hilwah mutuminnan fa ko ya shirya ba mgna zeyiba, yaushe ma girman kai ze bari yayi mgna, se kace dan qaruna..." Hilwah ta bita da ido kawai, itama tasan hkn bame yuwwa bane yazo yayi mgnar. Salwah ta daga waya ta kira Amihh ta gaya mata har ynzu fa AB'ILAL bezo ba,.." Amihh ta katse wayar ta danna dealing din number dinsa, tini ya koma falonsa se faman tsuki yakeyi, 10mnt din da yayi ko 1snd be kara ba ya dawo falonsa, shine Amihh ta kirashi , kin dagawa yayi har seda wayar ta kara ringing na biyu kana ya daga ya kara a kunne. "Duk bura ubar da kakeyi kaci gaba dayi Dan ubanka ni de uwarka ce ni kk wulakntawa ...da saake a tarbiarka!'' Amihh ta fadi a hasale. AB'ILAL ya sauke ajiyar zucia yace "Amihh nifa Ba wulakntaki nakeyi ba, tin dazu ina tsaye waje inata jiranta kince in kawota nabi umarni , kuma se inyita tsayuwwa waje bata zoba gaskia kuma ni ynzu na koma ma falona, kaina ke ciwo...." Ya karashe mgnr cike da gajiawa. Amihh ta amshe da ''ko ciwon ajali kakeyi ka taso ka kawota ynzu nan kaji na gaya maka!'' Tana gama fadar hkn ta katse wayar ta kiran.
Amihh ta kira salwah tace su fita wajen compound kawai su jirashi, salwah tace to suka tsinke wayar. Suka fito farfajiyar gidan kafafuwan hilwah sanye da plat shoe dark peach irin aikin dake wuyanta, ba karamin amsarta takalmin yayi ba, kafarnan luguf luguf kmr a tsugunna a lasheta tass dan kyau. Suka fito suka tsaya babu gogan babu dalilinsa, salwah se faman tsuki takeyi, har suka gaji da tsayuwwa, salwah ta kawo musu kujera irin na hutawarnan suka zazzauna , hilwah kam tini knta ma ya fara ciwo, har kusan 30mnt suna zaune be fito ba, salwah ta kalli hilwah tace "ko de zamu koma ciki ne, yah AB'ILAL dan wulaknci ne yana can yana yauki da wuya ma in zezo wlhy, wannan Ai wulaknci ne...mtwss!" Ta karashe mgnr da jan guntun tsuki. Hilwah de knta na kasa tana wasa da zoben gold din hannunta ita knta abun ya bata mata rai, kuma ya tsaya mata a zucia. "Tashi mu koma ciki..." Salwah ta fadi hadi da jan hannun hilwah suka mike suna niyar fara tafia, suka tsinkayi tahowar gogan kmr baze taka kasa ba yafi mace yanga da iya tafia me daukar hnkli, kallo daya hilwah ta masa taji wani irin yanayi a jikinta dan hk tayi hnzarin dauke kwayar idonta a kansa. Salwah kam sbda tsoro ko cikakken kallo daya ma bata masa ba ta dauke knta. Dukda ya gansu amma ya basar kmr ba mutane ya gani ba, ya nufa motarsa ya bude ya shiga, salwah ta rako hilwah har bakin motar ta mata fatan dawowa lafia bata tsaya taga shigarta motarba ta koma cikin gidan. Zuciar hilwah na dukan uku uku sbda tsoronsa dake ranta, takai hannu ta bude handle din baya ta shiga kamshin turarensa hadi da Sanyin AC suka daketa seda ta lumshe ido, ta jawo murfin ta rufe knta na kasa ko kallon inda yake bata yiba, shiko gogan tin tana wajen sadda salwah ta rakota bakin motar, yake kallonta ta ciki, kasancewar bakin glashi ne da motar, kur ya kureta da ido seda ta shigo motar sannan ya koma kallonta a sace, kamshin turarensa ya cika masa zucia da hanci, rigar dake jikinta sosai yaketa kallonta a sace, rigar jikinta ta masa kyau sosai, se yaji a ransa beso tazo ba hijjabi ba, se kuma zuciarsa ta sanar dashi ai ta saba yawo a sirara sirara ma danma yanzu an samu arziki ta sitirta knta da jallabia. barin kallonta, yy, ya hade rai Ganin ta shiga baya ba karamin haushi ya bashi ba, wato ma ta maidasa dreva dinta, rannan nasa baki kirin ya juya motar ya fice a gidan,duk knta na kasa sam taki yadda ta dago knta ma ta kalleshi, shiko time to time yana dan satar kallonta ta cikin mirror, a hk har suka isa asibitin Yayi packing yaki fitowa, hilwah ta bude ta fita, ta tuna da sun taba zuwa asibitin ita da Amihh a ranar data daukota daga gidan dandi. A hnkli take takawa ta shiga cikin asibitin ta rasa ma ya zatayi, gashi ba waya hannunta kuma batasan ta ina zata fara neman Amihh ba a tamfatsetsen asibitin. Ta shiga asibitin ta hau aikin zagaye yayin da kowa keta aikin gabansa, hilwah ta kai 20mnt tana zagayen asibitin, kawai se ta tuna da sunan amihh data taba gani a rigarta ta likitoci wata rana data dawo daga aiki. DR MARYAM M.A shine sunan data tuna,na jikin rigar tata, godia tayi ma ALLAH domin ta gaji da zagaye sbda jikinta ba cikakken kwari.Ta