Showing 306001 words to 306755 words out of 306755 words

Chapter 103 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

zuwar masa amma ina taki denawa kmr nan aka birni mahaifarta…” ya karashe da fashewa da kuka sbda zaman na magajia a bakin kofar shagon saloon dinsa ba karamin haifar masa da mutseeba yakeyi ba. Hilwah ta bishi da ido har ynzu de daudun bata gama sakinsa ba. Hilwah tayi jimamin rashin khamilah sannan tace duk inda yaga Amal yace tana gaidata, , ta nuna masa arzikin yaran da allah ta bata yan uku wadanda keta tafiyarsu ma ko ina kawai de uban ne beso Ana barinsu suna tafia shiyasa suka daukesu. Kankana ya tayata murna, tace ya biyota mota byn sun gama siyayyarsu ta bashi check na kudi kimanin million uku. ab’ilal ya kara masa da million talatin nan kasa kankana ya zube yana me musu godia hilwah tace ba komi ta bawa kankana card din mijinta tace ya rinka kiranta ta lmbarsa suna gaisawa aiko knkana yaji dadih kuma ya godewa Allah ya tafi yana murna ya dawo saloon dinsa ya kira asibitin mahaukata suka kwashi magajia, ya fantama shima yayi kudi, daman dan taure da baraka sun dawo shagonsa da aiki aiko ya musu sha tara ta arziki sannan ya shaida musu daga hjya hilwah, nan suka cikata da adduarh ta alheri tini suka kara shiryuwa baraka ta Dan taure sukayi auransu cikin aminci.


Hilwah kullum cikin Gine gine take na masallatai da bohol da isilamiyyoyi kn allah ya isar da ladar ga uwarta mahaifiyya kullum cikin mata adduarh takeyi dmn kullum cikin sallar dare take inta samu uban yan jarabar ya barta ba tanaso tayi azumi ba dama sbda ci ci ci kullum shide goganku yaci gindi aiko ya mulka uwar kiba ta dukia da kwanciar hnkli beda wata dmwa matarsa nata kara daurasa a hnya madaidaiciyya kuma me bullewa kowa ya samu mace ta gari wlhy ya samu duniya. Shekarar yan uku biyu hilwah bata samu ciki ba ab’ilal ya shiga zargin kode planing takeyi aiko kullum se sunyi fada ita dashi sbda zarginnan da yake mata , daman in ransa ta baci be iya mgna ba aiko har ynzu hk yake yayi fadan yayi zagin kuma ya nemeta da daddare hknan se tayi hkri ta bashi ta dauki hkn a itace kaddararta ta aure, Dmn ko wacce mace Bata rasa kalu bale q dakin mijinta Dukko soyayyar Mijin nata gareta. Har Seda amihh ta gano halin dasuke ciki ta kira abii ta masa fada sannan ta masa bayanin kn hilwah batashan komi kawai Allah ne ne kawo cikin ba kmr yadda yakeso, to shine fa ya dan sassauta. A shekarar duk iyalan Kama daga kn amihh salwah, alhasan hilwah abii da Yaransu Kaf kaf da alhaji babba da iyalinsa da hjya Juwairiyya ma suka daga zuwa kasa me tsarki daga can abii yace zasuje honeymoon dinsa shida hilwah dinsa wadda ta kara cika fam ta zama mace ita mace, irin matannan dasuka isa da miji.



A nan se muce allah ya bar kauna, kuma ya dawo da masoyan gidajensu lafia inda rabo ayi cikin a can. Tammat bi hamdulillahi a nan na kawo karshe book din ngde da masu hkri da masu kira su gasa min mgna duka duk na gode dame siya dame siyarwa duka duk yan hkri ne. Insha Allah bazan kara sakin book ba sena kammalashi duka ngde masu fahimtata da wadanda ma basu fahimtan ba duka duk na gode . Kuskurena Allah ya yafemin, wadanda suke siyan books Dina ngde duka Allah ya kara muku budi ta hnyar halal, masu karanta na sata duka ngde Allah baku rufin asiri kuma ku siya ku bar krnta na sata. Duk nagode fans Allah ya barku da mazajenku wadanda basu dashi Allah ya kawo nagari ba masu hain yan iska ba, kema ki nasu s Allah ya duba ki ya baki nagari maza ynzu se a hnkli kmr yadda matanka duk se a hankali Allah ya shirya mana zuri’arh. Zan faranta muku insha Allah a next book dina wanda Zeja lokaci kafin yazo. *NAMIJIN ZUMA* ku tsumayi zuwan nasa nagode sosai masu zagi a damra damarar zagi ngde kwarai duka Allah ya barmu tare.


*Ku duba status Dina Friday insha Allah zan saka yadda ake hada mgnin karin ni’ima na buta koshi kadai kika lazimta lahia lau ne, g masu bukatar magungunan mata na yan agadas duk muna saidawa insha Allah magungunan mu masu ingnci ne 08136349646*

Kuyi hkri da typings error my fans.

Ni ce taku Saadatu bintu abdullahi ngde sosai Allah ya hadamu da alheri 08136349646


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login