Showing 222001 words to 225000 words out of 306755 words

Chapter 75 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

amihh ne neman ta dagosa mutumcinsa ya zube..amihh tace "ok kiyi bacci to inkinyi breakfast din..nasan ibada kika kwana kinayi Allah ya bada lada.." Hilwah ta amsa da Ameen a ranta. AB'ILAL se binta yakeyi da ido byn ya saurari kalamin Amihh...Amihh da knta tayi serving hilwah da ruwan tea hadi da dambun kwan danshi tace itama tanaso taci...itama Amihh taci gaba dacin nata sbda bata da saurin cin abinci komi nata a natse takeyinsa. Uban yan rashin kunya yaci gaba da mgna yana satar kallon hilwah. " Amihh plz don't forget me and my question... Plz ki amsa min ko de baki bani nonon bane gabaki daya?'' Hilwah dake saurarensa knta na kasa yayinda spoon ke hannunta tanacin dambun kwan me ddh, ta dago knta ta zuba masa ido ita mamaki nema ya kasheta abin mamaki be karewa batasan guy din abn nasa ya wuce tunani da lissafin dunia ba se yau,kasa tayi da knta a ranta tana jinjina girman lamarinsa, a gaban mamansa yana fadin sunan nono gatsal.. Amihh km kasa tayi da knta haka kawai taji, wata iriyar kunya ta rufeta a wannan karon sbda idon hilwah, Amihh nason mgna amma ta gazayi sbda kunya sede ta zuba masa sexy idanuwanta , masu cike da tsiya ..."Auwal hubb answer me plz....'' Ya kara fadi hadi da marairaicewa babu alamar makamanciyyar kunya a tattare dashi. "Dan ubanka Tashi ka fitarmin a falo tin bn ci maka mutumci ba!" Amihh ta fadi ba alamar wasa a kn fuskarta AB'ILAL ya makale kafada alamar baze fita ba yace "Auwal hubb baki amsa tambaya ba fa, ki amsa ni plz...inada dalilin dayasa nake miki tambayarnan a kn nonon Amihh...." Hajia maryam ta dago ta kalli hilwah A kunyace wadda knta ke kasa, tana sauraron kayan kunya,, amihh ta dawo da kwayar idonta kn AB'ILAL wnda keta satar kallon hilwah yana wani lashe baki yana tande harshe hadi da ciza lefe ji yakeyi dmn amihh bata nan ya cire Mata hijjabin nan na jikinta daya kare masa kayan dadih ya manneta da bango ya hau kissn dinta yayita lallausar mata nonuwa. "Tashi ka barmin falona!'' Amihh ta fadi hadi da mikewa a hasale...mikewa AB'ILAL yayi da kyar ya tsaya tsaye kn Amihh ya zuba mata ido "plz Amihh bazaki amsa tambayata ba a kn nonon dan Allah..." Hjya maryam ta rintse ido kunya na nemn kasheta. "Zanci k'ashin bura ubaka inka Kara mgna a falon nan!'' Amihh tayi mgnr tana nunasa da yatsa, AB'ILAL yace "ALLAH ya baki hkri auwal hubb, nayi shiru tinda bakison mgnr nonon..." Amihh ta kara hade rai hadi da tsare gida, ganin kmr ma tana Tana zugashi ne. "Tashi ka Fitarmin a side dina na-ce...." Ta fadi tana me kara nuna masa hnya. "Ok Hajiyatarh..." Ya fadi yana me satar kallon hilwah wadda knta ke kasa ita ta kasa dagowa ma su hada ido dashi. Ya mike tsaye hadi da juyawa ya fice a falon Amihh ta isa ga kujerar data tashi ta zauna tana me fadin "Marar kunyar bnza marar kunyar hofi,.. Wannan yaronnn!...wannan yaron! sam beda alamar kunya balle sirrantawa ALLAH ya shirya..." Ta karashe tana me goge bakinta da tissue, hilwah de knta na kasa se cin dambun kwan takeyi tana korawa da ruwan tea... Amihh ta mike ta dauki hand bag dinta dake kn dining din ta dauki wayarta da car key dinta, ta gyara gyalenta, ta kalli hilwah tace "bbynar taso ki rufe kofar falon nan, karku sake ku budeta,.." Hilwah tace to hadi da mikewa tsaye knta na kasa, Amihh ta fara tafia hilwah na binta a baya. Amihh taci gaba da mgna "Ni kam yaushe nema, wannan shashashan dan ustaz yake gayamin wai mala'ikan mutuwa ya bayyanar masa amma be dauki ransa ba kiji shashanci..shine duk ya tsoratani."amihh ta karasa tana murmushi, hilwah ma murmushin ta saki me dauke da annashuwa dajin mgnr nan da Amihh ta gaya mata ta dan ustaz tasan shashancinsa ne kawai. "Kiji shashanci fa,,wai mala'ikan mutuwwa ya bayyana be dauki ransa ba, harda cemin wai makuwar kai yayi..." A wannan karon dukkaninsu seda sukayi daria bayyanania . Amihh girgiza kai zucia fal mamakin irin rashin hankali na dan Ustaz. "Inajin de jinnu ne a gidannan, sune ke tsorata dan Ustaz,.Kinsan karatunne a knsa amma be iya komi ba na maraji'arh... rnr weekend zansa a samo masauka alqu'ani me girma, suyi mna sauka a gidannan,, kude yawaita sa karatun alqur'ani,...." Dai-dai suka karaso bakin kofar fita, Hilwah tace ma Amihh to knta na kasa...amihh takai hannu zata bude kofar fitar hilwah ta karaso ta bude mata cikin hnzari Amihh ta kalleta ta sakar mata murmushi, abubuwannan nasawa amihh taji ta kara son yarinyarnan Sosai, tanada full tarbia , da complete hnkli, shiyasa wasu lokutan take jefa amihh a tunani tunani gami da yadda ta samu yarinyar wato gidan data samo yarinyar na karuwai... Ta fice a falon hilwah na mata fatar dawowa lafia, har harabar compound ta rakota seda taga shigarta motar ta, kana ta koma cikin gidan , ta koma tasawa falon key luck ta karasa dining taci gaba da breakfast dinta, mamakin halin guy din na ranta, shi kwata kwata be iya boye abn yakeso ba gashi har Amihh ma Seya fito mata da abnda yakeso, har ita kenan so yakeyi tasan mayen nono ne..." Hilwah ta girgiza kai ta daga hijjabin jikinta ta shafo kan nonuwanta daya kwana yana mata ciwo sbda axabar murzar datasha a gunsa, ta girgiza kai kawai yasha dadinsa ya barta da whla..." Ta fadi hkn a ranta tana meci gaba dacin kwanta. Ta gama ta hada kayn dasuka bata ta nufa kiching ma'aikan na ganinta suka hau koro mata gaisuwa ta amsa cikin mutumci, da knta ta wanke plate's dasuka gama breaskfast din dasu da cups dasukasha tea, ma'aikatan gidan na dakatar da ita kn ta bari zasu wanke tace a'ah su bari ta wanke...hk suka barta ta wanke komi ta kimtsa dai-dai zata fita a kiching din salwah ta shigo, hilwah ta sakar mata murmushi salwah ta dauke knta kmr bata gnta ba ta rabata ta shige kiching din, hilwah ta bita da ido tace "Me rabin suna kin tashi?'' Salwah ta amsa mata da "A..." A takaice. Hilwah ta bita da ido kawai se taji bataji dadin yadda ta amsa matan ba, sbda ba hkn ta saba Amsa mata ba. jiki ba laka ta juya ta fice a kiching din, tasawa ranta kila ko dan ynzu ta tashi daga bacci ne , maybe baccin ne be sake taba...." Ta nufa bedroom dinsu ta kwanta, tana me tunani tunani a kn reaction din Salwah data Mata mgna, abin ya tsaya mata a rai, da hk bacci ya kwasheta me nisa....






Paid book ne...*08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 49

Abu kmr wasa, salwah ta daukewa hilwah kafa kwata kwata a yan kwanaki biyun nan, ita da ita sede gaisuwa Tasa hilwah a dogon tunani kn meta mata, amma ta gaza gani meta matan....yau tsawon Kwanaki hudu kenan suna wannan yanayin , hilwah ta sameta ta tambayeta kn meta mata take ta faman daure mata a kwanakinnan..", salwah tace mata ba komi,..." Inside haushi ya kara kashe salwah kn duk bacin ran data rinka nuna ma hilwah bata gane ma inda ta dosa ba, kawai ta barta ta kara fita a harkarta, basu ma wani zama a gidan kullum suna mkrnta ko zaman gidan ma basu yi, in suka fita tin safe se 6;pm duke dawowa wasu lokutan kuma 5:pm kasancewar sun kusa fara exam ne shiyasa knsu ya fara zafi, ko a mkrntarma sama sama suke da salwah amma sam salwah bata bari a fahimci hkn... A bangaren gogan ma basu haduwa ko ganinta ya bayayi gashi ta riga ta lasa masa zumar nonon dadih, a bakinsa duk yabi ya kara haukacewa ya birkice a yan kwanakin nan, ya zama kmr zautacce, har yar rama yayi ko yazo side din Amihhn baya ganinta, da safe ko rana da daddare daya shigo side din Amihh seta koraresa, tace karya kara shgo mata side amma yaki daddara da zuwa dukda wulakncin datake masa inya shigo mata side dinta amma kullum seyazo 2tyms 3tyms, suna haduwa da salwah amma sam be ganin hilwah wasu lokutan se yaji kmr ya tambayi Salwah ina yarinyar amma se yaga kmr inyayi tambayar girmnsa ze zube, dole take sawa ya hkra ya dawo side dinsa jiki ba laka sbda bega abincn ruhinsa ba ... A bangaren Amihh kam da zallar haushinsa a ruhinta , sbda duk abubuwan da yake ma hilwah tasani ta hnyar CC camera datasa a side din, hatta da barin ta da yayi ta kwana a wajen compound, rnr data dawo daga side dinta, Amihh ta sani ta kira Hajiya Juwairriyya ta sanar da ita, sbda ta nemeta da sha'awara kafin rasa CC din, ta gaya mata zata saka CC camera a side din AB'ILAL din, hajiya Juwairriyya tace kar ta saka ay zaman Aure ya gaji hakuri hadi da jarabawa dogon bincike beda kyau...", amihh tace bazata iya hkn ba sbda soyayyar yarinyar tada bance a zuciarta, shine daga bisani hajiya Juwairriyya tace shikenan ta saka CC din, amma ta jure komi zata gani ta CC din... Amihh tace shikenan zata jure
.. Da abubuwa marasa kyau suka biyo baya Amihh ta sanar da hajia Juwairriyya, na farko kn Ab'ilal ya bar yarinyar ta kwana waje hajiyar tace tayi hkri ta batta kuma kar ta nuna komi wata rana se lbri ita jarabawarta kenan ta Aure,,,se amihh ta daurewa ranta, duk rnr weekend seta bude CC din taga halin dasuke ciki kuma ta gayawa hajiya juwairiiyya ita ke tausarta, hadi da shawarwari, dabadan ban baki da hjya Juwairriyya ke ma hjya maryam ba da tini ta dawo da hilwah side dinta, tin karon farko,, a wannan karan ne daya mareta yayi na karshe Amihhn bata nemi shawarar kowa ba ta dawo da ita side din nata, hatta da farkon fara tabata da yy a falonsa Amihh na ta gani ta CC din, ita a rainin hnkli ta dauki hkn gani takeyi be sonta amma yanason albarkatun jikinta, sbda jikinta najan hnklin d'ana miji ne,, Akwai wani abu na sirri da amihh ta barwa ranta zuwa wani dan lokaci, shine seta raba Auren sbda a ganinta hkn ne masalaha, Amihh na ganin ta rabasu kowa ya auri wanda ransa keso,, musammanma da Amihh ta fahimci alhasan nason hilwah kuma sun shaku, a yan kwanakinnan ta ankara da hkn, sam Amihh bata dakatar da Alhasan ba na soyayyar hilwar da yakeyi... ta dauki aniar zatasa ab'ilal ya saki hilwah kawai se ta hadasu auren da ita da Alhasan sbda dukkaninsu ta isa dasu, in bayaso se a dauka a bawa meso, Amihh nada haushin AB'ILAL kuma tayi alqawarin seta hukuntashi a lokacin da bazeso karbar hukunci ba, ynzu de ta barshi shima ya mori lokacinsa..


Alhamdulillahi sunyi exam lafia yayin da suka karkare lafia, suka tafi hutun 2week. Hajiya karama dasukayi waya da Amihh take tambayarta ya su salwah da sirikarta hilwah " amihh ta amsa ta dasuna lafia qalau..." A nan Amihh ke sanar da ita ai sunyi hutu a scul ma na 2wks,...'' Hajiya karama taji ddn hkn, ta roki alfarmar kn amihh ta barsu suzo gidanta suyi hutunsu a nan, amihh tace a'ah sede suje su wuni su dawo .." Nan hajiya karama ta cikata da magia kn ta barsu suyi hutunsu a gidanta, koda na 1week ne,, badan Amihh taso ba, ta amince da hkn washe gari tace salwah da hilwah su shirya suje gidan hajiya karama gobe amma 1week zasuyi su dawo, hilwah da salwah dmn sun gaji da zamansu daya farin ciki ya rufe zuciyoyinsu,, nan suka hada yan kayayyakinsu da abubuwan dazasu bukata a akwati, washe garin har bakin mota Amihh ta rakosu 10:am, suka shiga mota Amihh ta misu fatan dawowa Lafia , dan ustaz yajasu suka fice a gidan, Zuciyar Amihh cike da kewarsu ta juya ta koma cikin falonta tasan zatayi kewarsu sosai a 1week din daza suyi basu nan.


Bayan dau hanyar titin zuwa anguwar sunusi gidan hajia karamar a anguwar yake., babu abnda ke tashi a motar se karatun alqur'ani me girma cikin muryar ahamad sulaiman, dan Ustaz se bin karatun alqur'anin yakeyi daki daku, cikin suratul Ankabur,..." duk ya shiga taitayinsa ynzu sam ko kallon hilwah zeyi a tsorace yake kallonta , tinda AB'ILAL ya iddasu rannan ya shiga taitayinsa be kara ma bari sunyi tsuyuwar 1mnt da ita ba, Dan daga baya daya natsu ya fahimci a kn ab'ilal ya gansu taren Ne yasashi yin kicin kicin da ransa.. Hilwah da salwah suna zaune a mazaunin baya, duk sunyi shiru bame ma wani mgna kowa da abnda yake sakawa a zuciarsa. yanayin dasuke ciki har ynzu sam taki xanza zani, salwah taki canzawa daga canzawar data yima hilwah, iya dogon hangen nisan tunanin hilwah tayi dan tagano metawa salwah amma sam ta gaza gano komi abin ya dameta ko ince ma yana kn damunta 2tyms tana samun salwah kn ta fada mata meta mata amma sede Salwah tace mata ba komi. Dago sexy idanuwanta tayi daga kallon zararan yatsun hannayenta na hagu da takeyi ta zubawa salwah idanuwannata masu tsananin sheki ko mace ta kalli kwayar idonta dole ta kara kalla sbda kyaun halittar kwayar idon nata. Ta sauke ajiyar zucia me dauke da rashin jin dadin zuciarta a yan kwanakin har yar rama tayi, tin tana daurewa har ta gaza daurewar, yayin da yanayinta ke bayyana mood djnta. Hilwah sam bata saba da irin wannan yanayin ba balle tasa ran zata iya jurewa, a kwanakin baya seda Amihh ta tambayeta a kn ramar datayi tace mata ba komi Kawai sbda exam din dasukeyi ne a scul. Hilwah ta zubawa salwah ido sosai wadda knta ke gefe tana kallon hanya ta glass din window dinta. "Me rabin suna?'' Hilwah ta kira salwah da sassanyar murya, me cike da sanyi da tausasawa. ba tare da salwah ta juyo ba ta amsa "Ummmm..." Hilwah tayi kasa da knta zucia ba ddh ta lashi lebenta na kasa ta dago ta sake zubawa salwah idonta masu kma da danyar diamond, ta kara kasa da murya "love narh ki fuskance ni muyi mgna pls,...'' Ba musu Salwah ta juyo ta zuba mata ido, hilwah ta matso ta kamo hannunta cikin nata ta zuba mata itama salwah ta zuba mata idanuwan, irin kallon nan cikin kwayar ido sukewa juna. Salwah tayi saurin jnye nata kwayar idon sbda bazata jure hada ido cikin ido da hilwah ba idanuwanta nada kwarjini gasu sumammu kmr tanajin bacci. hilwah tayi kasa da knta tana me wasa da zoben yatsanta na dama, kana ta fara mgna cikin natsuwa da sanin ya kamata "Me rabin suna dan ALLAH ki gayamin mena miki? Na tambayeki tin ba yau ba mena miki knce min ba komi, plz yau ki gayamin mena miki kika canza min, bakomi bata isa tasaki canzaminba...'' Ta karashe mgnr da muryarta me bayyanar da yanayin dumbin damuwar datake ciki a kn fuskarta. . Salwah ta zuba mata ido a muryarta ta fahimci ta damu, tin ba yau ba ta fahimci tana cikin dmwar, ita kuma tana hkn ne badan komi ba sedan tanaso ne tasata ta amshi yancinta da knta, dan tin ba yau ba ta fahimci hilwah nason yah AB'ILAL. Hilwah taci gaba da mgn kmr zata fashe da kuka a wannan karon sbda abn na kwakuleta inside. "Pls ki gayamin mena miki me rabin suna, se in baki hkri dan ALLAH, ki tuna fa ubangiji muna masa lefi yana yafe mna ina maga mu yayan-adam, ALLAH subhanahu wata'ala yace yanason masu yafia dan ALLAH dea ni dake duk muna bin Allah daya ne, haramun ne musulmi ya rike dam uwansa musulmi a rai, ki tuna da wannan hadithsin na bukhari da muslim da yake cewa Al-muslimu akul muslim) musulmi dan uwan musulmi ne, layazulumuhu ) kada ya zalincesa, dan Allah ki gayamin ko na zalinceki ne bnsani ba, me rabin suna duniar nan bata da yawa be kamata mu rinka rike juna ba a zukatanmu sbda bamu san ranakun mutuwarmu ba, kmr yadda akwai mutuwa to tabbas haka akwai hisabi, banason in miki wani abu koda ba a kn sani na bane, har ya zauna miki a zucia, bama a knki ba dea ko a kn kowa ne bnso nayi abinda ze zaunawa dan uwana a zucia wlhy da zuciata daya nake sanku kuma nake tare daku, ganinku na debe min kewar wani bango na rayuwata da baya tare dani, ku kuka soni so na har abadan kuma na muku sakayyar so, Ina fatan Annabi muhammadu salallahu alayhi wasallam ya tashi damu a inuwarsa ta masu so dan ALLAH,,plz dea ki yafemin komi na miki a rashin sani, ina fatan har a aljannarh mu kasance tare kodan darajar so dan ALLAH da kukeyimin kuma nima nake musu...." Ta karashe mgnr wani irin hawaye masu dumi-dumi suna bin kuncinta, salwah da kwayar idonta ke knta kawai se taji bata kyauta ba sbda sata hawayen da tayi, itama se hawayen suka shiga bi ta kuncinta cikin yanayi mara ddh ta kamo hannun hilwah ta rike cikin nata, yayinda Dan ustaz hnklinsa ma be knsu yana kn tukin da yakeyi, sbda hnyar akwai gargada, sannan yanata bin karatun alkur'anin dake tashi a motar har zuwa ynzu. Dukkaninsu se faman hawayen sukeyi, salwah ta fara mgna cikin muryar kuka, amma da sanyi sanyi. "kiyi hkri me rabin suna ni bki min komi ba, hasalima so


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login