Showing 174001 words to 177000 words out of 306755 words
Chapter 59 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
kwana daki dayannan, naga Ai kowa da dakinsa tinda ba daki daya bane a side dinnan, ni gaskia irin wannan beyimin na..." Hajuta maryam ta amshe a fusace "ba lallai se ya maka ba Ai... Sannan Ai nafika sanin akwai dakuna a side dinnan nace ku kwana a daki dayan, ai sunna zaku raya inda ace daki daban daban muke kwana nida ubanka ai da bazamu haifeka ba...." Ta bashi karshen mgnr a bude. AB'ILAL dake binta da ido se ynzu ya kara fahimtar inda ta dosa wato tana nufin ya kusanci yarinyarnan, tabdijan! Ya fadi a ransa, a fili yace "Gaskia Amihh ni ba haka nake ba Allah ya sani, ni bani da wannan burin a raina, ni ba dan iska bane, kawai amihh a hkra da abunnan nifa bansan irin wannan abun ba, ban taba irin wannan abun ba gaskia..." Hajiya maryam ta fahimci me yake nufi dukda a rufe ya bata mgnr. Tace "kawai cemin zakayi baka sha'awar mace ta yadda zanfi fahimta, to ko baka da lafia ne, se kun Kwana daki daya kafin in nemo maka mgnin maza tinda naga baka da lafiar ne da gaske..." Hilwah ta kara kasa da knta mgnr ba karamin kunya ta bata ba. Gogan kam ya cika yayi fam kmr ze fashe , yau ce rna ta farko da Amihh tace beda lafia yaji zafi a ransa, ji yy kmr ya tashi ya yaye mata jallabiar jikinsa ya nuna mata burarsa danta tabbatar da cewa shidin lafiyayye ne, kawai ya barta badan wai yanajin kunya ba sedan ganin yarinyar a falon, bazeso taga azzakarinsa ba dan kar ta rainasa. "Dan ALLAH inhar ka cika ka tumbatsa mara kunya ne kai na Ainihi sannan kanada cikakkiyar rashin tarbia kaki zuwa dakin yarinyarnan ko ita taki zuwa dakin naka ...ka kuskureni zan nuna maka Ainihin kuskurenka...." Tana gama fadar hkn ta mike ta bar falon, AB'ILAL ya mike zucia ba ddh ya nufa bedroom dinsa a ransa yasan de gaskia baze iya kwana daki daya ba da yarinyar nan, harga Allah Amihh na shigar masa rayuwa, ta yaya ze kwana daki daya da yarinyar ban bayan kullum be bacci ga jela a miqe...." Hilwah ta mike jiki ba laka itama ta nufa bedroom dinta a bangarenta batajin zata iya zuwa dakinsa kawai yayita wulakntata a bnza a hofi yana kiranta da kalmar karuwa ko Kalmar yar iska, wannan kalaman suna mata zafi kuma suna mata yawo a kwakwalwarta.
*Paid book....08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 40***
Washe gari ta tashi tayi hidimar gidan, ta hada masa breakfast irin abincin larabawa , ita kadai ce tasan yadda ta hadasa rabi duk ganyayyaki ne ta ajiye masa a kn dinning table da ruwan zafi a flas 11:30am ta gama komi Ta zauna kan dinning din tayi breakfast dinta ta dauki plate din data gama ta nufa kiching dashi ta wanke ta kara tsaftace kiching din. Ta dawo falon ta kunna kaskon turaren wuta (burner) 10mnt yayi ta kashe nan da nan duk kamshi ya hargitse gidan da turaren sudania akwai da kamshi me shiga rai, yabi ya cika ko ina da ina da shu'umin kamshi, hatta da yan waje se sunji kamshin nan, har makwabta ma sbda dadin turaren. Komawa bedroom dinta tayi tana me yabawa da kamshin turaren wutar dmn ita ma'abociar kamshi ce nan dakin nata taji ya hargitse da kamshi tako ina da ina se kamshi yakeyi kai kace nan ma tasa masa turaren ne. Toilet ta fada ta sillo wanka daga ita se bathrobe ta koma ta kwanta kasan carpet da bathrobe din ta lullube jikinta da hijjabinta sbda bacci ne a kwayar idonta sosai jia ba wani baccin arziki tayi ba sbda tunanin maganar isknci da AB'ILAL din ya mata, ta jima tana juya kalmar karuwa da kalmar shi ba dan iska bane a zuciarta, duk dunia tana iya jure komi amma ta tsani a kirata da kalmar karuwa, ko kalmar yar iska, musammanma kalmar karuwa tafi tsaya mata a rai, harga ALLAH da guy din na ranta amma ynzu ta fara tunanin kmr be ranta amma bata tabbatar ba, ada ita da knta tasan tana sonshi, amma ynzu de sam baya ranta sede bata kiyayyarsa sosai a ranta sbda already sonshi ya riga daya kamata tin a hafuwar farko , data ganshi se taji faduwar gaba kuma na soyayya ne ba a tabayin namijin daya ke burgeta ba kmr shi, komi nasa kyau yake mata kuma gaskia ita tana bala'in son bakin namiji color dinsa har wani jan zuciarta yakeyi kawai de tana daurewa ne a knsa, amma ta fara yadda data kumu da sonsa a baya bnda yanzu . bata jima da kwanciar ba bacci me nauyi ya dauketa.
A bangaren gogan be wani samu bacci ba sbda jaraba dake cin zuciarsa ita ta taushe sha'awar dake ransa, a zahirin gaskia abin na Amihh ya fara wuce gona da iri a garesa. Seda yy sallar asubahi kana ya samu ya koma baccinsa mara ddh, ga haushi da takaicin abinda Alhasan yayi na yabon picture din hilwah ya dawo sabo fil a zuciarsa. 12:30pm ya tashi yayi wanka ya shirya cikin ka mnya, danyan yadi ne color me hsske, dinkin yar shara sun matukar amsarshi abinka dame kyau ba kaya ke masa kyau ba shi kema kayan kyau , i mean shi ke fito da kyaun kayan, sumarnan ta kansa ta kwanta luf luf dukda ba wani gyarata yakeyiba a yan kwanakinnan amma sam bata hargitsewa sbda a kwance take luf luf tin asali, inhar kaga ta hargitse to tabbas sede koshine ya hargitsata da hannunsa. Fitowa yayi falon gidan sanye da takalmi me mugun laushi irin na ajeboters, fitowarsa falon keda wiya wani irin kamshi ya dokeshi dmn tin jia yakejin wannan kamshin daya fito falon se yaji kamshin ya yawaita a hancinsa kmr yanzu akasa turaren wutar, ya fice a falon yana me kara shaqar kamshin falon hannunsa riqe da counter ya nufa masallacin dake wajen gidan. Tare sukayi sallarh azahar shida alhasan zuwansa kenan shine ya tsaya yayi sallarh a masallacin kofar gidan. A tare suka fito daga cikin masallacin, alhasan ya karaso ya bashi hannu suka gaisa se wani famar shan kamshi yakeyi da a farko ma kmr baze miko masa hannunsa su gaisan ba. Suka nufa gida a tare, direct side din Amihh suka nufa alhasan nata janshi da Surutu a kn ayyuknsu AB'ILAL ya wani basar kmr be gane me yake cewa, har suka isa falon amihh a kn kujerar 2ct gogan ya yada zango alhasan kuma ya yada nasa zangon a kn 1ct kwayar idonsa na kn AB'ILAL wnda keta wani kara shan kamshi, alhasan ya bude baki zeyi mgna, salwah ta fito daga bedroom dinta ta karaso inda suke da kmr zata juya data gnsu ta koma bedroom dinta inyaso ta fita ta dayar kofar sbda kiching takeson zuwa, alhasan ya zubo mata ido, dole ta karaso ta tsugunna ta gaidasu alhasan ne ya amsata da fara'arsa gogan kam be samu damar amsataba, sede ya kalleta yace ta hado masa coffee da soyayyen egg, salwah tace toh jiki na rawa ta tambayi alhasan shi me zata hado masa yace baya da bukatar komi," jiki na rawa salwah ta tashi ta nufa kiching ba jimawa ta hado masa coffee da egg and bread ta kawo masa ya amshi coffe din da plate din data soya masa egg din, yaki amsar ledae slide bread din dmn bashi yace ta kawo masa ba ita tayi shishigin hkn ta koma kiching jiki a sanyaye taci gaba da hidimar aikin hada abincin rana daman sallah ce ta shigar da ita dakin tama kusan gama hada abincin rnr ita da ma'aikatan gidan. Yau Amihh tin 7:am ta fita zuwa aiki ko breakfast batayi ba, kuma tace a kawo mata abincin rana shiyasa taketa sauri ta hada abincin ta bawa dan Ustaz yakai mata , ga scul zataje tanada lecture 3:pm. Cikin hanzari ta gama hada abincin Amihh ta hada a basket me mugun kyau se walwali yakeyi kmr diamond ta kira dan ustaz ta kofar kiching ta bashi tace ya kaiwa amihh asibitin 44, ya amsa ya wuce kana ta dawo taci gaba da kokarin hada musu nasu abincin na gida sbda abincin data hadawa Amihhn daban yake.
Yanashan coffe din Alhasan ya tsureshi da ido tin tini yakeso ya masa mgna amma ganin ba fuska yasashi jan bakinsa yy shiru sukayi jugum jugum kmr masu zaman makoki a falon se sanyin AC da karar TV kawai ke tashi, AB'ILAL na shan coffee dinsa yana hadawa da yankar soyayyan kwan me hade da dambun nama da plate din ke kn cinyarsa yana kaiwa baki kwayar idonsa na kn TV tashar turawa suna wani film me ddh , kallon film din yakeyi amma baya wani fahimtar me film din ke ciki sosai, zuciarsa na kn tunanin nono, shine ynzu ya zama shugaba a fannin tunanin nono. "Frnd nifa naga kaya iya kaya, kuma ina so wlhy na kamu iya kamuwa, yaza ayi ne?'' Alhasan yayi kundun bala ya furta abinda ke ransa. AB'ILAL ya dawo da kwayar idonsa daga kallon TV ya saukesu a kn alhasan yana me juya kalamansa a zuciarsa, sam be fahimci me yake nufi ba ya kurbi coffee dinsa kana ya fara mgna a yngance hadi da isa "kayan kuma? kayan me?'' AB'ILAL yy tambayar cikin isa shi fa ga zatonsa ko kaya na business's dinsu yake nufi, irin knr motoci hk. Alhasan ya gyara zamansa yace "wlhy aboki kaya iya kaya, wannan kayan sun hadu, alaji ashe kunada irin wannan ajia hk a gidanku amma baka taya ba,,ai wlhy da ace nine nake gidannan sena afka ko babu isarwah, tini sede daga baya in nayi aika aikar a isar da mnya, kai ko bn isa ba na tura yan ayke...." Ab'ilal ya zubawa Alhasan ido plate da cup din coffee din dake hannunsa ya ajiyesu a gefen kn kujerar da yake zaune yana me nazarin kalaman alhasan sam ya gaza gano inda kn gadon zncen nasa yake, kawai yaji coffee da kwan sun fitar masa a rai. "Wai a kn me kk mgna ne? Ni bngane ba, wai kaya na motoci kake nufi? plx in bazaka fito a mutum ba ka dena damuna da surutu, ka bani mgnr a bude mna, in mgnr isknci ne ai naga isknci da batsa ba bako bane a bakinka..." Yayi mgnr yana daura kafarsa daya a kn daya, fuska bb alamar wasa shifa duk kawai yana daurewa ne yake mgna da alhasan amma haushi yake basa, tin jiyan nan yaji duk yanajin haushinsa a ransa.. Alhasan ya basar da mgnr ganin gogan baya fahimta yace "Shikenan kawai, duk rnr dana kaiga manufata zaka fahimce ni ...in tayi wari de zakuji...." AB'ILAL ya daga kafada irin ko a jikin sa dinnan. Alhasan yaci gaba da mgna " Wai frnd ya mgnr amaryarka ne Da amihh ta maka, tana nan kuwa?'' . AB'ILAL ya watsa masa wani bnzan kallo irin kallon mara hnklin nan, ya masa bnza sbda a bakinsa beda amsar daze basa. Alhasan be damu ba dan be amsashi ba, yaci gaba da janshi da lbri duk a kn hilwah amma a rufe yake basa maganganun dan haka AB'ILAL be fahimci komi ba a kn maganganun alhasan. Alhasan nata zuba ido ko zega hilwah amma be gnta ba gashi ya kasa tambayar salwah dazu dukda abin na ransa, a hk har sukaci abincin rana tare da salwah, bayan sun gama ta nufa bedroom dinta ta shirya zuwa mkrnta ta barsu nan falon amihh, AB'ILAL ya mike ya nufa inda ake sargafe car keys din gidan, yana duba key din motar dayakeso ya fita da ita yaga car key dinsa dauka yayi yana nazarin yaushe car key dinsa yaxo falon amihh? Da wannan tunanin a ransa ya dauki key din motar tasa ya fice falon ba tare dayama alhasan sallama. Alhasan ya bishi da ido kawai. packing space AB'ILAL ya nufa ya dauki motarsa ya fice a gidan, zuwa ma'aikatarsa ta saida motoci. Nan falon alhasan yaci gaba da rarraba ido a kn kujerar 3ct yana neman inda zega hilwah. salwah ta fito cikin shirinta na zuwa mkrnta alhasan na shirin tambayarta ina hilwah wayarsa tayi rurin nenan agaji cirota yy a aljhunsa jin ringing tone din dake tashi a wayar ya bashi tabbacin amihh ce, picking wayar yayi ya kara a kunnensa salwah kuma ta fice a gidan ba tare daya samu dmr tambayarsa ina hillwah ba. Direct side din AB'ILAL ta nufa a falo ta tadda hilwah tana shirya dining da kulolin abinci kala biyu ta dafa da irin nasu na gargajia da wanda ta saba ci, amihh ma shi takeci to ita tasa aka kawo mata irinsu side din AB'ILAL din danta kula tanason irin abincin. "Madam wai se ynzu kk gama abincin rana 2:45am..." Salwah ta fadi hkn hadi da karasowa taja daya daga kujerun dining din ta zauna, tana kallon kulolin dake kn dining din masu azabar kyau, amihh tasa aka kawosu daga Dubai.. Hilwah taja daya daga kujerun ta zauna a kusa da Salwah. "Ai na gaji ma fa, da kyar na gama...." Hilwah ta fadi cike da gajiawa. Salwah tace "au tin ynzu harkin gaji shiyasa kk fara abnci a makare, farawa da bismillah to ai dama bakiyi ba dan mijin naki sunci abinci a side dinmu shida yah alhasan sun koshi..." Hilwah ta bi salwah da ido daman breakfast dinma data masa beci ba hk tazo ta dauki abinta yadda ta ajiye, gashi ta wahala ynzu sosai kuma baze ciba, ta kone yafi sau biyu sbda rashin sabo da batayi ba. "Scul zaki je?'' Hilwah ta juya akalar mgnr da tambayar salwah. Daga mata kai salwah tayi alamar eh hadi da cewa " ku yau ai zaku huta zakisha bacci ki koshi...'' Hilwah tace "ai daga baccinma na Tashi shiyasa na makara a dafa abincin... " salwah da kamshin abincin ya isheta tin shigowarta falon tace "Ok bari de mu zuba muci, kar abun ya miki yawa yah AB'ILAL beci ba gashi knyi wahala knsan ance irin wannan da zafi kayi abinci miji beci ba, mu bari muci mu rage miki zafi...." Hilwah ta harari salwah ita sam ta tsani ace wai ab'ilal ne mijinta. Salwah ta tashi ta shiga bude kulilin dake kn dinning din nan taga abinci data dafa da farar shinkafa miyar liver and kidney se dayan abincin ganyayyaki ne irin nasu da Amihh, salwah tayi Serving knta da shinkafa farar miyar liver and kidney din ta zauna ta fara ci, nan fa taji abinci yy ddh kunsan girki hannu hannu ne, sosai salwah taji dadin abincin kmr tsohon hannu ne ya dafa komi yaji ba gyara, ga kmshin abincinma ddh, sede bata hada drinks ba sede tasha exotic drink tanaci tana santi kmr ba ynzu ta gama cin abinci ba, seda ta tada plate daya, hilwah ta zuba mata ido "abincin yayi dadih?'' Ta tambaya. Salwah tace "wlhy sosai ma kuwa...gaskia kn iya girki kmr tsohon hannu bakiga na cinye ba tas, amma bakiyi drinks ba ..." Hilwah taji dadin yadda salwah ta yabi girkinta fuska dauke da fara'arh data bayyana dimple dinta na kasan gemu tace "Ban iya hada drinks ba sosai...zaki koyamin ai ko, na iya kadan, ba duka ba?''. Salwah tace "eh rnr weekend zan rinka zuwa mu rinka girki tare ina nuna miki wani abun,...koda yake ma ynzu kn iya sosai, sede in nuna miki dinks din kawai ..." Hilwah ta kara fadada murmushinta tace "shikenan Allah ya kaimu.... Amma this weekend zamuje saloon ko, muje yawo plx?'' Salwah tayi murmushi hadi da tashi tsaye tana sagala bag dinta dake data dauketa a kn cinyarta a kafadarta. Tace ''sede saloon din bnda yawo sarkin son yawo , bari zan tambayar mna amihh tin yau ko gobe, in de fara mana camphene mu samu ta barmu fitar....nide sena dawo kar inyi latti..." ta karashe mgnr tana nufar hanyar ficewa a falon hilwah ta rakota har waje tana dago mata hannu harta wuce ta shiga motarta, hilwah na nan jikin kofar falon har taga fitar motar da salwah ke ciki dan ustaz yajata, kana ta dawo cikin gidan, ta iso dining ta zub irin nasu abincin wanda rabinsa duk ganyayyaki ne, se wsni couscous kadan krin na larabawa, a cikin plate ta zauna tanaci tana wasu tunanuka a zuciarta, ta gama tana kwashe plates da kulolin dasuka bata gogan ya shigo falon, da sauri sauri, ya kalli inda take ya tabe Baki ya nufa bedroom dinsa daman da abinda ya Dawo dashi gidan. hilwah dataga irin kallon daya mata a wulaknce kuma harda tabe baki se taji bataji dadin irin kallon wulakncin da yake mata ba, ta kasa sabawa da wulakncinsa, jiki a sanyaye ta kwashe kwanonin ta nufa kiching din dasu tana cikin aikin wanke wanken plates din da kulolin ya shigo kiching din kmr an jefosa jikinta har yana rawa ta juyo hkn ya jawo sanadiar faduwar plate din tangaran dayake hannunta tana wankewa ya sillebe ya fadi sbda tsantsin kumfa, da kuma tsorata da tayi, yana faduwa kasan kiching din ya fashe tangaran da tangaran sun hadu, Yana fashewa wani siriri ya d'arsar mata a kafarta ta dama ta rintse ido saboda azabar