Showing 30001 words to 33000 words out of 306755 words
Chapter 11 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
na uwa, mace se uwa , duk inda zataje bekai mata dadin inda kikeba inada tabbacin a kan Matsa matan da kikeyine yasa ta zabi zaman gidan kanwar babanta da akan zaman gidannan sbda bata samun happiness a nan, yaran ynzu wlhy ba kmr mu bane nada, mune aka matsa mawa aka zauna lafia, amma yaran ynzu in matsatsi yayi yawa lalacewa sukeyi, in kida ya canza takun rawa ma canzawa yakeyi,..inaso ki fahikci zamani fa ya chanza kuma Allah keda zamani, duk inda hnklinki yakai yaran ynzu sun wuce nan Maryam! In kikace zaki kai Zuciarki inda yaran ynzu suke wlhy se ruwan kanki ya kare baki isa inda ya dace ba, ko ince ko rabin kwata ma bakiyiba, mun jasu a jiki ma ya aka kare ina maga muna hantararsu..." Jim maryam tayi zucia cike da takaicin kawarta ita a tunaninta tana marawa yaran nan baya ne. "Ynzu hajiya kina marawa yaran nan baya ne, dukda dumbin tarin bura ubar da AB'ILAL ya shuka mna mu kuma muke girbah sa a halin ynzu...." Hajiya Juwairriyya ta rausayar da knta gefe guda dmn tasan komi zatace da maryam bazata fahimcetaba. Dawo da dubanta tayi kan hajiya maryam tace "Bawai hk nake nufi ba maryam,..ki fahimce ni, komi fa ya faru mukaddari ne da ga ubangin haruna da musa wato ubangijinmu, duk abubuwan nan da AB'ILAL keyi yana rubuce ne a lissafinsa maybe akwai wani sirri da ALLAH ya boye ya barwa knsa sani ne a kan yaronnan, dan Allah maryam kici gaba da adduarh kawai, ki dena matsawa maybe ta yu wadancan din duk ba matansa bane...in matarshi tazo ko beso dole a daura masa Aure, komi na ALLAH ne, inyaso babu wanda ya isa ya hana...plx ki sasssauta musu dan Allah hajiya..." Jim kawai maryam tayi tana sauraron hajiya juwairiyya wasu ta dauka wasu ta watsar, ALLAH ake gayawa maryam ta kama lokaci daya. ...haka juwairiyya taci gaba dama hajiya maryam natsiha har sallarh magrib ta shigo suka tashi suka nufa dakin maryam a can sukayi sallarh magrib din, kana hajiya Juwairriyya tabar gidan ta nufa nata gidan a zucia sema kawarta adduarh take domin kuwa akwai gyare gyare a lamarin maryam.
Jiki a sanyayye ya hau motarshi babu kwarin guiwa yajata me gadi ya bude masa get ya fice a gidan ba bata lokaci yahau titi, rabin hnklinsa na kn driving din da yakeyi rabi na kan tunanin bacin ranshi daya gani a kwance a fuskar mahaifiyarsa a dunia yana gudun bacin ran Auwal hubb kmr yadda yake gudun mutuwarsa , duk iskncinsa yasan uwa ba wasa bace 9months ba 9days bane. Wani tunani ne ya fado cikin tunaninsa tsundum, be tsaya duba tunanin daya fado masanba ya karya kan motarshi ya hau titin daze kaishi garin kaduna direct beyi la'akari da cewa lokaci ya tafi ba ana neman 5:30pm ne, sam be dauki zuwa kaduna daga kano ba a bakin komi wato be ganin nisan kano to kd, ko 2:am ta kama masa seya tafi kd daga kano, kasancewar shidin jarumin maza ne sam beda tsoro, ALLAH ne ke tsareshi a ko ina.
*book din na kudi ne....08136349646*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi πππ.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni ππ.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jiku zaku iya mgna domin musaku a shagararren grp dinmu ngde ππππππ
08/01/2022 Γ 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*YAR DANDI CEH*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHIβπ½
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
*DEDICATED TO*
*(SALIS MKZ)*
π
ΏοΈ8
Tafiyar 4h ta kaishi garin kaduna daga kano, kasancewar Wani irin ubab dank'areren go slow daya ci karo dashi a kan gadar kawo. manyan manyan motoci wato treloli duk sun kashe hanyar. Kasancewar dole se dare ne suke da damar wucewa a hanyar kaduna zuwa inda zasuvwato kudancin mu. Saboda governor din garin yasa musu dokar wucewa da rana, shiyasa da magrib tayi hanyar zata cunkushe da manyan motoci, in karamar mota batayi sa'arh ba se tayi 3h a cikin go slow din, koma yafi hakan, infect in bakayi saarh ba ma seka kai tsakiyar dare a cikin go slow din, sede a barka da tarin tsuki da takaicin go slow. 10:pm ya samu ya ciko cikin garin kaduna a gajiye, danma ya tsaya yayi sallarh magrib da isha'i a hnya, daman shi ko tafiyar zuwa ina zeyi da an kira sallarh ze ja birki yabi jam'i tin tasowarshi sallarh jam'i bata taba wuceshiba. Direct JANAN hotel ya nufa saboda a gajiye yake, GO SLOW ne ya gajiyar dashi, a rayuwarshi ya tsani go slow. zuciarshi tankam da tunanin Auwal hubb dinshi ya danna kan motarshi cikin hotel din bayan masu gadi sun bude masa get din hotel din. Ya dakata da motarshi bayan ya danna hancin motar tashi cikin hotel din, daya daga cikin securitys din hotel din Ya bashi wani dan card ya amsa a wulakance ya ajiye a gaban motar, ya zaro 10k a aljihunshi ya bashi ya amshe ya shiga kwararo masa godia, amma sam AB'ILAL be bi ta kanshi ba, yaja motarshi ya karasa da ita packing space din hotel din yayi packing motarshi sosai ya kudirtawa zuciarshi se yayi 1week yana hutawa a hotel din, ko ya samu sassauci a zuciarshi. Karamar wayarshi ya dauka a cikin jerin wayoyinshi guda shida dake gefenshi manya biyu, se kanana guda hudu, dukkanin wayoyin guda shidan masu kyau ne da tsada, a kalla kudin karama daya ma ze se maka wayar android irinsu infinix dasu tecno. Lambar Auwal hubb dinshi ya lalubo ya shiga message ya fara mata typing message da larabci. *"Ma'alash yah Auwal hubb.."* Shine abinda yayi typing ya tura mata da harshen larabci abinda yake nufi shine (am sorry first love) bayan yayi sending message din kawai yayi murmushi saboda tunawa da yayi da rikicin Auwal hubb dinshi. Bude car boat yayi ya dauko A.t.m card dinshi na UBA bank, ya cire key din motar, ya kwashi dukkannin wayoyinshi ya fice a motar hadi da ma motar luck. A hnkli yake takawa yana karewa hotel din kallo, hotel din ya hadu iya haduwa koshi kanshi hotel din ya burgeshi kasancewar wannan ne zuwanshi hotel din na farko. Cikin hotel din ya nufa inda ze kama daki dakin 75k, yace musu 1week zeyi. Nan take sukayi calculator kudin sati daya ya kama 525,000. Ya musu trnsper. wata kyakyawar yarinya ta masa jagora zuwa dakin daya kama dake saman Up-Stairs a wulakance AB'ILAL ke kallon yarinyar wadda ke sanye da skeet matsatstse tasha kitson attachment har gadon baya rigar dake jikintama ta matseta daf kai kace yar bebi ce. Ko alamar sha'awah bata bawa AB'ILAL ba, sema tsanarta da yaji yy a lokaci kankani, ji yakeyi kmr ya danneta ya danna ma shegiya yatsu a makogaro harse numfashinta ya dauke ze barta, sbda tsabar Tsananin kiyayyarta dake ran. Suna isa bakin kofar dakin me lambar 221 a sama, tana niyar tasa key ta bude masa dakin ya daka mata wata uwar tsawa seda hantar cikinta ta kada hakan yayi sanadiyar faduwar mukullin dakin a hannunta, ta juyo ta zubawa AB'ILAL ido, nan ta hango tsantsar rashin wasa a cikin kwayar idonta , da har tasa rai dashi ze dan caccakar mata duri, shiyasa take ta kada masa duwawu tasha ko ze taya ne, yau ta tayashi kwana ko ba ko sisi tasan bukatarta zata biya, da ganinshi ta hau lasar baki tanada tabbacin yanada babbar bura me jiyar da gindin mace dadih, tin shigowarsho reception ta hadiye mugun miyau na tsananin sha'awah. Cikin kissa ta fara mgna da harshenta na hausa kasancewar cikakkiyar bahaushiya ce, kuma ta kula AB'ILAL ma bahaushe ne,ko a yanayin shigarshi, a turancinsa kam tasha ko bakin bature ne,(dayaje ze amshi daki turanci ya musu) Amma haka kawai jikinta ya bata bahaushe ne. "Sir inaso ne na temaka maka, bnso ka whla ne .." Tayi mgnr cikin makirci irin na karuwan zamani wadanda kaidinsu yafi na karuwan da. Wani irin kallo me cike da tsantsar tsagwaron tsana AB'ILAL ya bi noor dashi, seda hantar cikinta ta kada amma bata daddaraba saboda ta riga ta gamasa rai da zabgegen namijin nan, dmn da condom dinta take yawo a aljihun wando, da ance kule tace ass, ballantama irin su AB'ILAL daka gansu kasan burarsu zatayi tsawo kuma mata sunfi son doguwar bura me kauri kauri, yadda zata cika musu gaba fam, kuma ta tabo musu can cikin makurar dadih inda madakatar take , musammanma dogayen mata masu dogayen zango. "Haba me kya...." AB'ILAL ya daka mata tsawa cikin tsananin tsana "Get out of my side!! ashawo kawai!!" Ya fadi babu alamar wasa hkn ya bawa noor tabbacin nan ba matsugunninta bane, kwara tayi hanzarin kama knta tin be karyataba tanada tabbacin ze iya. Jiki babu laka ta juya tabar gun amma inside ba hk tasoba har gabanta ya gama jiqewa tin tini wani dana miji be taba wulakanta taba a rayuwarta se yau AB'ILAL ya mata wankin babban bargo, tanajin kanta tana takama ita din macece me tada hankalin dana miji, amma a yau dana miji cikakke ya kallaceta beji sha'awartaba, gaskia wannan ya bar tarihi a zuciar noor, tana saukowa a kan matattakalar tana hawaye na bakin cikin wulakancin da AB'ILAL yayi mata.
Wani irin dogon tsuki AB'ILAL yaja yana kallon bayan noor a wulaknce shi sam ko alamar sha'awa ma bata bashi ba, dukda kuwa ta tara kyn more rayuwar dana miji Amma bata burgeshiba. Tsugunnawa yayi ya dauki key din yana kara jan wani dogon tsukin se ynzu yake nadamar zuwanshi ma hotel din, dayasan ma'aikatansu mata ne da bezoba. "Allah ya tsine wa Yan iska..." Ya fadi cikin kunar zucia, yana bude dakin, ya danna kai kawai cikin wani dan maidaidaicin falo kamshin turare me dadi hadi da sanyin AC suka ratsashi, lumshe ido yayi hadi da jan dan siririn tsaki wanda besan dalilin fitar shi daga Dan mitsilin bakinshi ba, karewa falon kallo ya shigayi a wulaknci duk yaji ma ya tsani hotel din gabaki daya, dukda haduwar falon, da kyaun tsarinsa amma yaji ya fitar masa a rai, sosai kujeru ne na alfarma akasa a falon kalar maroon, tsarin falon yayi kyau komi na more rayuwa an zuba a ciki, wata kofa ya nufa a nan ne bedroom kawai yasa kai bakinsa dauke da sallahma, nan ma AC da kamshi me mugun dadih ya tarar, karewa bedroom din kallo ya shigayi a wulaknce shima yayi kyau ainun yaji furniture masu kyau na alfarma, gadon dakin dan madaidaicine me dauke da lallausar katifa wadda taji shimfidar xanin gado me flowers masu shape din heart, wani tunani ne ya fado zuciar AB'ILAL bayan ya kure kan gadon da ido, kawai yaji a ranshi Allah kadai yasan irin zinar da akayi a kan gadon, bakin ciki ya cika masa zucia har yana hango wani na cin wata ma a kan gadon da sunan zina. Harya isa bakin bed din da niyar ya zauna kawai ya fasa zama ya zauna a kasan dakin kan carpet can nesa da gadon. "Allah wadaran zina da mazina!" Ya fadi a bayyane zuciarsa cike taf da kyamar mazinata, hadi da mata ma gabaki daya. Ajiye wayoyinshi yayi a kasan dakin sam be cikin nishadi. Mikewa yayi yana tsuki again hannunshi riqe da car key dinshi ya fice a dakin. farfajiyar hotel din ya nufa, packing space inda motarshi take ya isa, ya bude ta da key din hannunshi, murfin baya ya bude inda kynshi suke reras gogaggu jiya ya amsosu a gun masu wanki da guga a ledarsu ma suke. Ledar jallabiyoyinshi ya dauka a kalla zasu kai kala goma, ya dauki jakar system dinsa da dadduma kana ya maida murfin motar ya rufe, yama motar key luck. Kana ya juya ya koma cikin hotel din yammata se kallonshi sukeyi suna lashe baki, wasu kam tini yawu se dalala yakeyi a bakinsu, shi bemasan sunayi ba. Ya isa dakinshi ya ajiye kayan hannunshi still a kasan dakin, duk yabi yasawa bed din karan tsana, jefi jefe se faman jefo tsuki yakeyi ya afka bathroom a nan ma tsukin yayitayi dukda kuwa tsarin toilet din ya masa Ainun. Seda ya kwashi 30mnt yana wanka a bathroom din kana ya fito kugunshi daure sabon towel na hotel din, se wani karami a hannunshi yana goge sumar knshi, se a ynzu na kara tabbatar dacewa shi din cikakken namiji ne. se tsuki kawai yaketa faman jerowa har zuwa ynzu waishi a dole kyamar towel din yakeyi duk da sabone fil domin kuwa shi ya cireshi ma a ledarshi, amma se tsuki yakeyi duk yabi yasawa knshi tsangwamar hotel din. Shap-shap ya dauko daya daga cikin jallabiyoyinshi ya saka, ya mayar da towel din toilet din cikin kyama, ya dawo yasaka slifas me kyau sabo fil dashi, shima a kyamace yasakashi. ficewa yayi a dakin ya masa key hannunsa riqe da karamar wayarsa, ya sauko daga upstairs din hotel din, ya nufa bangaren restaurant , Noor se binshi takeyi da ido, a ranta kam har yanzu sha'awarsa bata gushe ba, se faman Aikin tandar baki kawai takeyi. Direct cikin restaurant din hotel din ya shiga, nanma mata duk duka zubo masa ido. Ya isa mazauni na musamman ya zauna inda babu me zama kuma babu hayaniya. Ba bata lokaci Yayi other din tuwan semovita miyar ayayoh shine favorite dinsa a duniar nan yanason miyar ayayoh kmr dan yarbawa, se farfesun gandah. Matan daketa shigowa se binsa sukeyi da ido wasu har suna faduwa garin kallonsa, wasu kam seda suka bata da samarinsu sbda kallon Ab"ilal da suke tayi, shi kam bemasan sunayi ba, cikin lokaci kankani aka gabatar masa da abinda ya umarta a kan table din dake gabansa, dagowa yayi ya kalli wadda ta jiye masa abincin itama shi din taketa kallo tin shigowarshi restaurant din, wani irin mugun kallo ya jefeta dashi seda hanjin cikinta suka kada, cikin hanzari tabar gurin jikinta na rawa domin babu alamar wasa a tattare dashi, miyaun daya cika bakinta kuwa tini ta hadiyeshi a wahalce. Cikin kunar zucia ya faracin tuwan semovita da miyar ayayon da yatsunshi dmnshi a ka'idarshi da hannu yakecin abinci saboda yafi masa dadih, cin tuwan yakeyi amma badan ya masa dadih ba, girki inba na Auwal hubb bane to baya taba masa dadih sede ya cishi da hkri kawai gudun kada yunwa ta kasheshi. Yammata da dama dasukazo cin abinci fasa cin abincin sukayi suka zubowa AB'ILAL ido irin kallon sha"awarnan suke binshi dashi shi sam besanma sunayiba.
Amal da khamilah ne suka shigo restaurant din dukkaninsu sanye da sexy dressing masu tada hnklin me kallo , dogayen riguna ne iya duwawu kawai suka rufe nusu duk tako ina a jikinsu ana gani. Rigunnan jikinnasu iri daya ne sede color ya bambamta ta Amal c-green ce ta jikin khamilah kuma dark blue ce, dukkaninsu rigunan sun amshesu musammanm Amal. Idon Amal ne ya fara sauka a kan AB'ILAL tin shigowarta restaurant din idonta ya sauka a knshi, kallo daya ta masa taji ta kamu da tsantsar sha'awarsa dukda ita bata cika sha'awar dana miji ba tafi sha'awar macr, amma ta kamu da sha'awar AB'ILAL a Lokaci kankani, kyaunshi ya firgitata tunaninta da lissafinta duk suka fara qoqarin tsayawa a lokaci kankani. "Frnd kinga wani me kyau...wow!" Amal tayi mgnr da khamilah yayin datake a make cankas dunia ma biyu biyu take rabuwar mata, tayi charge iyakar charge. Khamilah ta bita da ido har zuwa ynzu haushinta takeji tin abinda ya faru tsakaninsu a kan hilwah shine har ynzu khamilah ke kishi. Amal ta nunawa Khamih inda AB'ILAL ke zaune nan itama idonta ya isa garesa, kadan ya rage tayi mutuwar tsaye sbda tsabar tsantsar tsagwaron kyaunsa da hutu da haiba dake tattare dashi wai a hkma basu samu damar ganin fuskarshi yadda ya kamata ba, sbda yy kasa da knshi. "Wow! Wow! Wannan me kyaun Anya ba aljani Bane?" Cewar khamilah da duk tabi ta rude, tini durinta ya jike sharkaf da uban ruwa ta hau ambalia. Amal da idanuwanta keta lumshewa a kn AB'ILAL hk kawai taji a ranta shi din kalan hilwah ne. "Frnd wlhy guy dinnan da hilwah kawai ya dace itace class dinshi , duk duniar nan bnga class dinshi ba se ita...." Amal tayi mgnr da muryarta a sassake sbda a make take iyakar makuwa babu kwayar da batasha ba wi-wi kuwa tasha yafi nadi ashirin a yammacinnan kawai, tafi Khamilah shaye shaye. Khamilah ta yamutsa baki jin kalamn daya fito daga bakin Amal, ji tayi kmr ta watsa mata nari dan takaici ita de komi na rayuwarta hilwah ne ko kaya ta gani masu kyau se tace zasufi kyau da hilwah wannann kalamai na mugun baqantawa khamilah Rai , rai a matukar baci ta juya ta fice daga restaurant din zuciarta na mata kuna hadi da kishi kai kace mata da miji ne, ganin hakan yasa Amal ta biyota a baya tana bata hkri, tasan ynzu shikenan babusu babu cin abincin ga baqar yunwa dake kwakularsu, Amal de se bin khamilah takeyi tana bata hkri amma ina taki sauraronta...
A yangance yake cin abincin kmr mace, duk dadewarnan da yayi ynacin abincin loma hudu yayi yaji ya koshi kana yaci farfesu gandar, suma guda biyu yaci yaji ya isheshi saboda kwata-kwata