Showing 21001 words to 24000 words out of 306755 words

Chapter 8 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

dake kai da pillows dinsa, ta nufa hanyar bathroom dinta tana mika. Kankana yasa slifas dinshi me kyau se aikin mita yakeyi yana shirin ficewa a dakin wayarsa dake kan kujerar daya kwana a kai tayi ringing dawowa yayi ya dauka wayar tasa kirar IPhone ce amma ba babba bace, sunan Alhaji sunusi ya bayyana radau a kan screen din wayar, D'an dogon tsuki kankana yaja kana yayi picking call din ba bata lokaci ya kara a kunne, be bari Alhaji sunusi ya fara maganaba shi ya fara mgna cikin kissa da makirci hadi da kisisina , "ALLAH ya taimakeka barka da safia...ammande kasan yanzu ka kira yayi wuri kou? uwar dakina bata tashi a bacci ba, kasande ita ba ma'abociyyar tashi da wuri bace.." Daga cikin wayar sunusi ya amsa da "okay , to wlhy duk na damu ne, rashin jinta na 2 days ba karamin haddasamin ciwo da damuwa yayiba, Plx ka gaya mata yau ina hnyar dawowa daga England zanzo ne saboda na ganta, ina jirgi na ynzu hk, wlhy ina cikin tsananin yunwar ganinta...." Ya karashe mgnr kmr zeyi kuka da muryarsa ta dattako. Kankanah ya rangada guda yace "To shikenan uban dakina, zanko gaya mata ta tanadar maka abin dadih, ko durin ne a baka ka lashi arziki.." Wani irin murmushi me sauti sunusi yayi seda ya doki dodon kunnen kankana. "Ni ko ban kusancetaba kankana tayi romancing dina, domin Wallahi ta matukar iya romancing , nide kayimin kokarin hkn, tukuicinka babba ne..." Kankana ya mitsitstsike ido ya rangada guda hadi da shewa yace "kace lokaci yayi dazan mallaki mota nima..." Alhaji sunusi yace "mota kakeso?" Kankana ya amshe da "Eah wlhy Alhajin ALLAH, hmm har mafarkinta nakeyi yauma da mafarkinta na tashi, se kira kawai nakeyi ina cewa motah! Motah! Motah!..." Alhaji sunusi yayi murmushinsa me sauri kana yace "insha Allah kwanan nan Zanse maka mota kankana, nide kamin kokari a kan hilwah plx..." Zuciyar kankana cike fa farin ciki da zumudi yace "An gama Alhajin ALLAH , amma ko zanyi bura uba kasemin motarnan, musamman ma in irin ta hilwah ce... ubangiji de ya kara Arziki..." Alhaji sunusi yace "Ameen..." Kankana de se kara kwararo masa godia yakeyi, tin kafin a bashi motar, hadda kukan munafunci yayi, duk tsabar bariki ne, da salon maulah...Alhaji sunusi daya gaji dajin godiar kankana da bata karewa da knshi ya katse wayar cike da kosawa. Da mugun Farin ciki a zuciar kankana ya fice a dakin ynajin karar ruwa a toilet din dakin, alamar hilwah na wanka.









More comment more typing, inason book dinnan, abinda nkeso ina iya badashi KYAUTAR.....innaga ruwan comments ina iya barin book dinnan a free, in babu comment Zan tafi yadda nake tafiya... Rashin Comments shi yasa muke maida books dinmu paid. Already ma grp 1 my vip is full ngde da love fans .. Tanks for the love and care.


Plz sharing saboda Annabi s.a.w👏🏽




*Loarding........*

ASSALAMU ALAIKUM

_MASOYAN YAR MUTAN KANKIA KUNA INA🗣️🗣️🗣️🗣️ KU MATSO KUSA DOMIN MUTUNIYAR TAKU TA SHIRYA TSAF DOMIN NISHADANTAR DAKU DA ZAZZAFAN BOOK DIN MAI TAKEN *DAUKAR FANSAR BUDURCINA* DAGAJI KUNSAN ZAI BADA CITTA DA TARIN ILIMI WA'AZANTARWA HARMA DA NISHADANTARWA._

*KARDAI KU MANTA NA SABA NISHADANTAR DAKU A CIKIN BOOKS DINA👇*
Bayima Ya'ya ne
Izzah ko Mulki
Sanadin Link
Agidan Haya
Sanadin Soyayyar Shanmiti
Bansan Inda Suke d.s

WANNAN KARANMA NASAKE ZO MAKU DA WANI SALON NA DABAN A CIKIN TSARA DA BURGIWA DUK DOMIN FARIN CIKIN KU,IDAN KINASAN MALLAKAR NAKI TUNTUBENI A WANNAN NUMBER DIN

08160508316


IDAN KUMA TRANSFER ZAKIYI KITURO TA WANNAN ACCT NO DIN
077512438
Acct Name Jamila Abubakar Bello Access Bank

Payment evidence via 08160508316

"Ke har kin isa ki jaman shiri, wato kina so ki haɗani da mahaifiyata ko? How comes taya ma ni zanyi ma ƙaramar yarinya fyaɗe? Idan zina nike bukata naje na samu wanda suka isa nayi dasu mana, ko kai kuma nayi dake tunda baki wuce ayi sex dake ba, gaskiya Mom wannan yar'aikin taki ta ɓata man rai dan haka yanzun zanyi ma yarinyar tata fyaɗen nasan nayi da hujja."
Ya faɗa yana yana kwance zariyar wandon shi, cikin fushi Hajiya Bilki tace.

"ai daman Son,ba zasu fita gidan nan a banza ba, yanda ta ja maka sharri, dan haka ya zama dole yanzun yanzun a gabanta kayi ma Aysha fyaɗe, idan ko bakayi mata ba, to ka sani ba zan daina jin zafin ƙazafin da wannan munafukar matar tayi maka ba, dan haka umirni na baka......


*Cakwakiya kenan duk a cikin Daukar Fansar Budurcina dagaji kasan akwai katamurmura a cikin shi wanda salon shi na dabanne kada kubari ayi baku yan uwa🥰*


Fatan alkhairi❣️
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi 💃💃💃.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni 😀😀.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jiku💃💃💃💃💃💃

🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
*YAR DANDI CEH*
🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥🔥
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
*Writer of KYAUTAR ALLAH*

*DEDICATED TO*
*(SALIS MKZ)*

*Ban roki kowa ba kan, ya temakeni ya karanta book dina ba....* 😎

🅿️6
Koda kankana ya fito compound din gidan hannunshi riqe da wayarshi se rangwada yakeyi hadi da taku daya bayan daya kmr cikakkiyar mace. Nan fa yaga compound din tankam da karuwan gidan ga uban hayaniya na tashi a tsakiyar filin inda team din su kamas keta fafatawa suda baraka zuwa lokacin saurayintama *dan taure* ya fito ya zo ya shigar mata se tijara ake tayi a filin gidan, magajiya se faman karkada kafafuwanta masu dauke da zubuna da sarkar kafa a duk kafafuwan nata takeyi, tana girgiza tana kallon abinda ke faruwa tasa biro din dake hannunta a baki, se taunar karshen gindin biron takeyi...cikin sassarfa kankana ya karaso tsakiyar filin bayan yasa wayarshi a aljihun rigar baccin dake jikinsa ya dafe kirji yana fadin "Haba da ALLAH! Haba da ALLAH! Haba da ALLAH!! Wannan wacce iriyar bura ubace wai tsoho dacin gindin karuwah! Kun hana masu rai bacci, kun addabemu wai shin bakusan cewa yau uwar dakina na nan bane.... Mtws! haba da ALLAH!! Wani ma aise yasha ko tashin Alqiyya akeyi!" Ya karashe mgnr yana rangwada se faman dafe kirji yakeyi kmr mace. Nanfa kallo ya dawo kan kankana Duk jama'arh dake gun suka zubo masa ido saboda da karfi yake mgnr kmr zautacce se far-far yakeyi da idanuwa uwa tsohuwar karuwa. Baraka uwar taron aradu ta amshe mgnr dacewa "da tashin alqiyya akeyi, da babu tantama da an maka hisabi se wutar jahannam..." Kankana ya shiga karewa baraka kallo a tsiyace, matsifa na cinsa inside , a tambade ya fara magana "touh! Su jabah ansa baki! To bari kiji in gaya miki karamar me wawakeken gindi In ni na shiga jahannama, ke ko ai taki wutar za a rura daban, saboda zunubinki in duk dunia zasu taru bazasu iya daukarsaba,..." Nan duk team din D&D suka aza wata uwar shewa. Kamas yayi saurin amshewa da "Bar tsinanniya qawatah...bata daddaraba, shegiyyya me kalar zubin tsinannu, ke wannan da gani iyayenki seda suka tsine miki kafin su mutu..." Kankana yayi saurin amshewa da "Tabbas ma kuwa qawah, ai kmr kana gurin wallahi. Nan da kake ganinta a tsine take, silar bakin cikin uwarta ta kamata da ubanta suna luwadi ta duburah ta fadi ta mutu, koda uwar ta mutu ma basu bar luwadinba,...uban nata ma aishi ya fara saninta a diya mace, inze cita ma setace masa biyah kudih, a lokacin nera goma yake biyanta!!" Ya karashe maganar yana rangada wata uwar shewa. Duk suka kara daukar gudar su duka Suna shewah. baraka ta bude baki da niyar ta shararo uban ashariyya ta dankara musu, dan taure ya dakatar da ita, a hasale ya fara mgna idonshi na kan kankana. "Kai dan uwarka! inka kara mgna a gunnan zan maka dukan dase ka kasa tashi,.. daman duk a cikin D&D din gidannan ka fisu rashin kunya, jiyama seda mukayi dakai amma baka daddara ba, to ka iya bakinka danme lunkuma maka jelah!" Kankana ya kwashe da dariya hadi da karewa dan taure kallo dagashi se singlet dinnan yar kullum wadda ta koma coffee color daga white kadanma ya rage ta koma black color. Cikin kwarkwasa da kissa da kisisina kankana ya fara mgna a hasale,kmr bashi ya gama dariyaba ynzu."Kash! Tin a farko ka bata mgnr! Dan haka ban fahimci duk kalaman mgnrkaba! Wai Sau nawa nake buga maka warning kan karka kara cemin kai, kace min ke ko kacemin kankanah uwar ruwa, gaki ja ja ja, me belin dadih..." Baraka ta zaburah ta amshe da "Jah jah jah da belin gindi sede na uwarka, amma kai a gidan ubanwa kakeda belin gindi..." A hasale ta karasa mgnr kasan ranta ji takeyi kmr ta kashe team din su D&D soboda sun takura mata dayawa duk gidan sunfi rainata. dan taure ya amshe da "Kila daga kan gindin ya taso..." Kankana ya gano inda mgnr tasu ta dosa, ranshi yayi mummunar bace, baraka ta amshe da "Ai kullum se yaci...duk kallonsu mukeyi amma ai yna cin yarinyarn..." Kafin su ankara kankana ya kaiwa baraka naushi a hanci a matukar hasale se uban haki yakeyi, nan ta kurma wani irin kurmemen ihu, dan taure ya taso da niyar ya watsawa kankana mari kamas ya damqoshi ya zuba masa mari da hannunsa na hagu nan take dan taure na baraka ya zube sumamme ... Nan fa hnklin ya Dan fara tashi ganin abin harya kaiga an sumar da dan taure. Cikin matsifa da tsiwah da tsananin tashin hnkli Baraka ta dawo kan kamas da niyar ta zabga masa mari kankana ya kara kai mata duka da hannunsa na hagu, wadansu irin stars masu shape din arrow suka hau gilmawa baraka a kwayar ido ba wata-wata itama ta zube a sume kusa da Na amananta dan taure.... Ganin hakan yasa Nan take hnklin magajiya ya tashi ta mike ta hau sirfafawa su kankana matsifa, saboda tasan in akayi kisa ita za a fara kamawa, Daman ko itadin me lefice, AYA da woman write sun kamata yafi a kirga amma dole ake sakinta sbda daurin gindi dasuke dashi a kasar nan... Abin nema ya samu a gidan dandi nan aka hau tsegumi Da shelantawa wadanda basu kwana a gidanba wato yan kwanan hotel tini har labari ya isar musu ciki harda su Khamilah da Amal. Wasu kam dakunansu suka koma suka kunna kidan turawa akaci gaba da gasa musu abin mazah , dmn hk rayuwar barikin take babu Amana. Team din D&D kan ko a jikinsu kai kace ma basu sukayi aika aikanba, saboda yan daba ne basu tsoron ta kwana balle tayi tsami, dan sun saba kashe kashe mutane, kankana nema matsoracin cikinsu, amma su kamas sun saba da kisa dansu yan dabar ne na gaske wato D&D din ta ratsasu ainun daga dabar nema suka koma daudu. Sam basu dauki rai a bakin komi ba, dasunyi kisa suke guduwa subar garin in garin dasukayi kisan ya lafa se su dawo garin kuma ko an gansu ba a musu komi saboda suna hadawa da sihiri. nan take Magajiya tasa aka dauko ruwa cike da bokitin fenti fari 20litres aka hau kwarawa Dan taure da Baraka dasuke kwance a sume kmr matattu, ko alamar farfadowa basuyiba har aka gama kwarara musu gaf ruwan dake bokitin basu farkaba ko ajiyar zucia ma basayi Sunji dukan hagu daga D&D,... tashin hnkli! nanfa hnkli ya kara dungunzuma ya tashi se ynzu ne team din kankana suka dan girgiza se rawar jiki sukeyi data duwawu suna raba ido kmr angon kareh... Hnkli a matukar tashe magajiya ta kira ambulance din asibirin nosing home, sukace gasunan zuwa, nan fa ta hau safa da marwa tana ambato ayar ALLAH da sam bata iyaba, sede ta kamo can ta kwaso can, babu ilmin addini dmn a lalace ta taso batasan knta bama balle tasan ubangiji abin bauta ba isilamiyyar babu boko tin tana virgin kafin a lalubeta rabonta da Sallah shiyasanya a fuskarta babu annurin musulunci.. nanfa duk ilahirin al'ummar gidan sukayi jugum jugum. D&D baki ya mutu se kallon juna sukeyi ko wanne da abinda ke zuciyarsa, D&D Su kalli juna sannan su dawo su kalli su dan taure da barakarsa da suke a sume duk jikinsu yayi sanyi kmr gawawwaki fuskokinsu duk sunyi baki kirin jinin hancin baraka be bar zuba ba, dan taure kam naushin dayasha a fuska tini fuskarsa ta koma wata halitta can daban kmr fatalwa. jikin kankana yafi na kowa yin sanyi se fadin na shiga uku yakeyi a cikin zucia da fili wato fili da bad'ini.... Seda akayita kiran Motar ambulace din kana suka karaso gidan da kyar, suna zuwa sukaga abinda ke faruwa aka ce musu fada ne, Nanfa sukace se an kira security kana su dauki su dan taure da baraka su kaisu asibiti. hnklin magajiya yayi mummunan tashi ta shiga rokon ambulance din suka yi biris da ita, nan take wani tunani ya fado mata Hilwah na tare da commissioner of police , ajiyar zucia ta sauke ta kai dubanta ga kankana tace "Kankana jeka kiramin hilwah..." Kankana ya tabe fuska cike da rashin fahimtar mgnr magajiya yace "In kira hilwah kamarya...meza a mata?" Masu motar ambulance din dake tsaye suna kallonsu suka amshe da "Zafa mu tafi in baku kira police ba..." A gigice magajiya ta hau basu hkri "Kuyi hakuri babanah, haba kanin kakatah, yanzu zamu kira police din...kankana nace kaje ka kirawomin hilwah mna tana tare da shugaban yan sanda wannan wanda ya nace matannan, pls kirata ta kira manashi ya musu mgna su dauki wadannan masu kama da gawawwakin su kaisu asibiti wannan inba ambulance dinba ai babu masu daukarsu.." Ta karashe mgnr idonta na kan kankana dasu dan taure dake zube a kasan gidan fuskokinsu se kara duhu sukeyi kmr gawawwaki (tin da rayuwa ma kenan, ina maga ka mutu) Kankana ya daka tsalle cikin tsiwah yace "Uwar dakina na bacci, ba wanda ze tasheta a kn wadannan da basu san darajartaba...'' Magajiya ta zuba masa ido a hasale gani takeyima kmr ko a jikinsa sbda ita zasu mannawa bala'in tinda ita ta tarasu. Direct ta nufa hanyar zuwa dakin hilwah kankana yabita a guje yasha gabanta yana fadin "Gaskia ni karkusa uwar dakina a case dinnan, ...kuma ma kinsan batason hayaniya.." Magajiyya ta hankadeshi saura kadan ya fadi ta isa bakin kofar dakin hilwah takai hannu zatayi knocking Kankana ya dakatar da ita cikin tsiwa yace "Magajiya ki bari! Karki knocking dakinnan, ki dakata in kirawo miki shi saurayin nata police din..'' Magajiya ta zubawa kankana kanannun idanuwanta yan fitsil fitsil gashi ta zagayesu da eyelashes blue se suka kara kankancewa, se kayi da gaskema zaka gane cewa tanada kwayar ido danse ma kayi tsammanin itadin makauniya ce. "Ke de tsinania ce la'anannia, Allah ya tsine miki kankana...amma zanyi mgninku dukkaninsu wlhy senaci kan babbar bura ubaku ku duka...maza ka dauki waya ka kira commissioner of police din ..." Ba tare da kankana yace komiba ya juya zuwa inda suka baro gudun kada su damu hilwah har hkn ma yasa ta fito waje, dukda yasan da wuyama ta fito din. magajiya ta biyoshi a baya suka karaso inda su dan taure ke kwance ba alamar rai, team D&D se rarraba ido sukeyi har zuwa lokacin. Masu Ambulance din kuwa se jaraba sukeyi suna tijara kan zasu tafi...magajiya ta hau rokonsu tace ynzu za a kira police din Ai... A yngance kankana ya fito da wayarsa ya lalubo lambar Alhaji Samaila Commissioner of police, yayi dealing hadi dasa wayar a hands free bugu daya alhaji samaila ya katse kiran, ko second ba ayi ba ya biyo bayan kiran, kankana ya daga still wayar na hands free. "Dan Samari ya ake cikine....ina me kyau? Dan Allah ta Aminta dani din ? Jiya ma na kiraka baka daga ba...." Duk dan sauran annurin dake fuskar kankana seda ya gushe sbda a farkon mgnar samaila yace masa dan samari. Wani irin uban dogon tsuki kankana yajawo me wasalih, a duniyar nan kankana ya tsani ace masa kai, to wannan ma har dan samari yake ce masa, totally kankana beso a danganashi da jinsin maza. "Mtwsssshhh!! Karka kara cemin dan samari! Ko kai makahone kashafa ai kasan ni macece gaba da baya...." Alhaji samaila yayi shiru yna sauraron kankana ganinshi dashi sau biyu ne, a tunaninshi namijine dabadan hilwah dayakeso ba da ko kallo kankana be isheshiba a matsayinsa name Arziki kuma me mulki...Alhaji samaila na niyar yin mgna magajiya takai hannu ta fisge wayar a hannun kankana zuciarta cike take da bakin cikin kankana ganin zewa babban mutum rashin kunya. Ba bata lokaci magajiya ta kara wayar a kunne cikin kissa irin ta tsoffin karuwai ta fara magana. "Allah ya temakeka na hilwah da hilwah, jarumin hilwah, tako ina yarinyarnan kai take batu, kabi ka rufe mata ko ina a falon zuciarta Allah ya temakeka meye sirrin ne...ni ce magajiyar karuwai takanas nace a kirawomin kai inji meye sirrin ne.." Duk jama'arh gun suka zubowa magajiya ido jin uban karyar datake shantakowa kawai tsabar kwarewa ce a bariki. Farin ciki ya cika zuciar samailah jin abinda magajiya ke cewa namiji da abinda yakeso tamkar rakumi ne da Akala, tini samaila ya ziroh kuma ya shiga da kalamn magajiyar karuwai


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login