Showing 66001 words to 69000 words out of 306755 words

Chapter 23 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

danma ba mutane a layin da ynzu sun taru ganin gulma, sede dai-dai daketa zuwa suna wucewa kowa yana saurine dan hk babu wanda ya tsaya bata lokacinsa a kallo. Amma fa duk wanda zezo yaga yadda motar tayi zesha ko wani gagarumin hatsari akayi, wanima zece na ciki ya mace ne. "Inna yadda Allah ya tsinemin Albarka ...wlhy yau ko el-rufa'i ne a motarnan seya biya wannan barnan da yayi...jar uba kai! Durun uwa inji baban lantana!" Cewar kankana dake kokarin karasowa bakin motar a mugun hasale zuciarsa kmr zata fashe dan tsabar takaici AB'ILAL da Alhasan suka zubowa kankana ido tin fitowarsa daga motar su mamaki ne ya rufesu ganin namiji da daurin kirjin zanin mata dalilin dayasa suka sandare a zaune kenan suka gaza fitowa daga motar. Karasowa kankana yayi ta side din AB'ILAL ya hau buga glashin gefen, yana zazzaga matsifa Basajin me yaje cewa kawai suna ganin motsin bakinsa ne Amma sam basaji sbda glasansu dake a kulle. AB'ILAL be taba ganin irin wannan ikon Allah ba se yau ace namiji da kyn mata, Alhasan kam ya gaza gabe daga wani jinsi kankana ya fito. Alhasan ne ya fito daga motar ganin kankana ya matsa da buga glashin motar, AB'ILAL kam lafewa yayi a cikin motar yaki fitowa kawai ya zubawa ikon Allah ido daga nan cikin motar. Alhasan na fitowa kankana ya hayyako masa ta inda yake tsikarawa bata nan yake zarewa ba Alhasan shi abinma dariya ya shiga bashi namiji na mgna yana kwarkwasa. Kawai yayi tsit se bin kankana yakeyi da ido, harya dauka ya dire a mgnrsa Alhasan ya fahimci so yakeyi a biyasa motarsa. Hkri Alhasan ya shiga bashi hadda jawo aya ta masu hkri tin kafin ya dire ayar hakurin kankana ya datseshi "malam dakatamin! Nace dakatamin! Ni nan da kake ganina ba yar iska bace , kuma ba sallamammiya bace, Macece ni me daraja da sanin mutumcin kanta! Wlhy tlhy bazan yadda ba! Ko sama da kasa zata hade seka biyamu motarmu,haka kawai tab! Titibirih! Oloshe! bura uba! To wallahi bari kaji in fada maka haihuwar AC girman AC mu nan bamu gaji asaraba bama musam mecece asaraba! Kai kaji in fada maka jinsin maza ni nan bansan ma mecece asaraba, sbda ni macece me rauni da saurin karaya... Wlhy Allah ko kana zagaye garin kaduna tsirara babu kaya yau seka biya motarnan, sabuwa dal mukeso yar ledah! Kai ni barima in kira uwar dakina...ina ! Bazata sabu ba ance da ango saki amarya washe garin daren farko! Wlhy bada niba!' Sam! Titibiri! ' Ya karashe mgnr yana farfar da idanuwa yana yarfe hannu se aikin yamutsar baki yakeyi uwa kuturwar gayu, alhasan ya zuba masa ido kawai ya lalubo wayarsa ya dannawa Hilwah kira bugu daya ta chafke tana kwance kn bed dinta yynda Amal keta kusantota tana shashshafeta, musammanma nonuwan . kara wayar tayi a kunne ba tare datace komi ba. Daga cikin wayar kankana yace "Fito fito waje kawai uwar dakina akwai matsala ki fito da wayarki a hannu, wa billahillazi yau za ayi kutmar du maduh! Allah ya kwashewa titin kaduna da kewayensa! Dan me shimfida kwalta! ai wa billahillazi bata sabuwa wankan maye da ruwan tazargad'e! Ina!! Nace ina!! " Be jira tace komi ba ya katse wayar. Hnklin Hilwah yayi mummunar tashi daga ita se riga yar yaloluwa sharara wadda ke nuna kaf albarkatun jikinta hatta da pant din jikinta white ana gani kan nononta kuwa kai kace a fili yake ana hangoshi sede ba sosaiba se inka kure ido zaka gani sosai din. Slifas ta saka ta dauki dan mayafinta ta yafa a knta se mayafin ya dan gangaro ya rufe saman nonuwanta ba karamin jahilin kyau tayiba, ta hada wani irin mugun kyau , kyau kn kyau kenan kallo daya zaka mata kasan macece iya mace , hannunta riqe da wayarta ta nufa hanyar fita a dakin, Amal ta taso ta biyota knta babu dankwali sanye takeda gajeren wando se riga matststsiya sun amsheta ainun , slifas ta saka itama ta biyo bayan hilwah tana tambayarta ina zataje dukda taji me suke cewa ta waya amma bata fahimtaba sbda a charge take, changing ma iyakar charge, gana kasanta again gana wi-wi.







Gumbar madara πŸ˜‹
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.


Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu

Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.

Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.

Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...

Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 Γ  18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
*YAR DANDI CEH*
πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯πŸ”₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)

SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
Last πŸ†“ page πŸ…ΏοΈ15
Ba tare da Hilwah ta tankawa Amal ba har suka iso compound kusan a tare saboda hilwah bata iya Sauri ba a hnkli take tafiyarta tamkar dawisu dan hk har Amal ta iso ta taddota sukayi daf da daf da junansu "Ina zakije ne wai?''Amal ta kara jefowa hilwah tambayar. A wannan karonma Shiru hilwah ta mata ba tare data amsataba har suka karaso bakin get hilwah ke gaba amal na biyarta a baya amma suna daf da daf. Hilwah ta bude kofar get din ta fito waje a hnkli tin Kafin ta iso wajen kamshinta ya taddo su Alhasan da kankana.... Cakkk! ta ja ta tsaya ganin Abinda ke faruwa, farko idanuwan a kan motarta suka fara sauka kana ta dawo dasu kan kankana da Alhasan dake tsaye idonshi na kanta, har zuwa ynzu Kankana se zazzaga madarar tijara yakeyi ma Alhasan shi ko yayi shiru yayi kasak'e yana sauraronsa, yayinda zuwa ynzuma hnklinsa na kan Hilwah data fito ya zubo mata ido lokaci kankani ya amin ta ita din me kyau ce, kyaunma karshe. Amal ta rabo ta gefenta ta fito wajen itama yayinda hasken lantarki ya haskasu tar tar kai kace ranace, nan itama Amal idanuwanta da kunnuwanta suka idda abinda ke faruwa kasa kasa ta hau salati...sosai Alhasan ya zubawa hilwah ido, gabaki daya duk seda ya gigice ya nemi ficewa a hayyacinsa wow! Ya fadi out of control yynda wow din ta gaza fitowa sede ta tsaya iya kasan harshenshi. Dawo da dubansa yayi kan Amal kallo daya ya mata ya dauke knsa ya mayar da dubansa kan hilwah yafi kureta da ido, Abinda yasa yafi kallonta sbda tafi daukar masa hankali tafi Amal diri iya diri ga siffa me kyau ta ko ina 100% take ta cika ta batse kawai, irin wannan Matan ka samesu kai shar kaci naci ka bar na bari..." Alhasan ya fadi hakan a ranshi.
tin fitowar hilwah daga gidan a kn idon AB'ILAL dake cikin motar tayita, daman kwayar idonshi na saitin gurin, Kar Kuso kuga AB'ILAL a wannan lokacin domin kuwa seda ya dago a zabure dan ganin kmr ya taba ganin fuskar hilwah, ya kureta da ido kur a zuciarshi yana me tsinewa shigar dake jikinta, dawo da dubansa yayi kan Amal nan da nan ya shiga fara lissafin anya kuwa yayan musulmai ne sam bega Alamar musulunci a tattare dasu ba,, zaburowa ya karayi kmr zautacce ya kara zubawa Hilwah ido zuciarsa na tafarfasa har kara leqawa yakeyi ta gaban glass din motar yana kare mata kallo, wata iriyar tsanartace ke ratsa zucia da gangar jikinsa, jinin jikinsa kam tini ya riga daya gama hadewa da tsantsar tsagwaron kiyayyarta,...ji yakeyi gaf duniar ALLAH ta'ala be taba tsanar mace ba kmr yadda ya tsani hilwah , koda ya kallaci Amal yaji ya tsaneta amma ba kmr yadda ya tsani hilwah ba a ranshi, dukda kuwa shigar dake jikin Amal tafi ta hilwah kazanta amma shi gogan Sam beyi la'akari da hakanba, shide kawai yaji yafi tsanar hilwah gani yakeyi ma kmr tsirara ta fito shi tumbur ma yake ganinta ba kaya." na tsaneki! Na tsaneki!! Na tsaneki!!!'' Ya fadi cikin fittar hayyaci
kamar zautacce yayinda ya kai hannayensa duka biyu ya dafe kansa dasu yana me jujjuya kan nasa a cikin hannayensa guda biyu , idanuwansa na lumshe yayinda kan nasa ma ke kasa, kan kace kwabo yaji kanshi ya fara masa azababben ciwoh, yasan ba komi bane ya haifar masa da ciwon kan face tsantsar tsagwaron kiyayya da tsanar hilwah dake ranshi, tabbas tsanar dayake mata ta dabance wato special one ce, ta girmama tafi girman gyambo girman, habbakarta ta wuce girman dukkanin gidajen dake duniya, kawai shi ya tsaneta baze iya misalta wacce iriyar tsana yayi mataba, sbda girman tsanar da yayi mata ta wuce ya fassarata da harshensa zuciarsa ce kawai za a iya budeba a mata filla filla to ta nan ne za a iya gane irin tsanar da yayi ma hilwah. Dagowa yayi ya kara zuba mata red eyes dinsa tana tsaye , saurin lumshe idanuwansa yayi, yana me tunano inda ya taba ganinta, a hotel dinnan ne tabbas kuma ita ce. Ita ce ma silar ciwonsa da har zuwa rana me kamar ta yau be gama warkewa ba, nan ma ya karajin tsanarta ninkin ma ninkin a Ransa...amma ya gaza hkrin fasa kallonta ya kara kureta da ido...


Kankana na ganin hilwah ta fito bata ce komi ba ya karaso inda take yana gyara daurin zanin dake saman jallabiyar jikinsa ya iso inda take yaja ya tsaya yace "Kingani kou uwar dakina... Knga yadda wannan girman AC ya mayar mana da mota kou? To wabllahillazi bazamu yaddaba, ina! bata taba yuwwa! wlhy Sam bazata sabuba ance da tsoho kayi zina!'' Ya karashe mgnr still yana far far da idanuwa hannunsa kuwa se yayyarfashi yakeyi ya daka tsalle ya dawo kasa ya gyara damrin zaninsa ya buga shewa amma bata farin ciki ba ta bacin rai. Hilwah tayi shiru kawai idanuwanta na kasa, tinda tayima Alhasan kallo daya biyu ta dauke kanta daga garesa ta maida kanta kasa kawai shikam Alhasan idonshi kyar ya tsayar a knta. dago da kanta tayi ta saukewa Kankana kwayar idonnata, tayi shiru ba tare da tayi mgna ba. Amal ce ta fara kokarin karasowa inda motar take, nan ta kara ganin barnar da Alhasan yayi ma motar tanada yawa ashe, "garin yaya?" Shine abinda ya iya fitowa daga bakin Amal yayinda kwayar idonta ke kan kankana. Murya cike da matsifa Kankana ya zayyanowa Amal lbrin abnda ya faru A to Z. Amal tayi shiru kawai idonta na kn Alhasan kwarjininsa da tsantsar kyaunsa ya daskarar mata da jininta ta gaza cewa komi, taja bakinta tayi shiru amma taxo ita ma tayi zazzaga rashin mutumci. Kankana da beda ta ido kuwa ci gaba yayi da zazzagawa Alhasan matsifa yanayi yana rangwada yana rausaya yana ta faman Aikin yarfe hannu. Alhasan ne ya karaso inda hilwah take cikin natsuwa ya mata sallahma ta dago kanta ta amsa cikin natsuwa itama da karyayyen harshen ta. Kankana ya tabe baki hadi da yatsina fuska. A hnkli Alhasan ya fara mgna. "Ammmm Sister kece me motar?'' Daga masa kai hilwah tayi cikin natsuwa, Alhasa yaci gaba da mgna "Alhamdulillahi, dan Allah kiyi hkri, nazo wucewa ban ankare ba mukayi Karo har na haye saman motark..." Tin kafin ya karashe kankanah yayi hanzarin Tarar numfashinsa ta hanyar dakatar wa. "Da ALLAH girman AC rufe Mana baki, nan ba mkrnta bace Daza ka hau raftago explanation kawai ka biya kudin motar nan... daga ganinka k'arza ne ba komi zaka bada ba... Kuma wlhy ko kana yawo tsirara Seka biya mot..." Hilwah ta dakatar da kankana ta hanyar daga masa hannu yaja bakinshi yayi shiru amma fa se zagin Alhasan yakeyi a can kasan ranshi. Alhasan kam shi abin na kankana dariya ma yake bashi, Sam shi bame saurin fushi bane, Dade AB'ILAL ne da ynzu yaci uban kankana Alhasan yanada sanyin hali sosai shi gudun fitina ma yakeyi. Alhasan yaci gaba da mgna idonshi na kan hilwah wadda itama idonta ke knshi. "Ai ba Na ce bazan biya bane bros Zan biya Ku, in ma motar kukeso sabuwa Zan biya insha ALLAH,,," kankana ya amshe da "da yafi maka Alheri..." Alhasan be bi ta knshi ba, ya dasa da bawa Hilwah hkri cikin natsuwa kai dajin kalamanshi kasan me ilmine sannan yanada baiwar iya magana da mutane, iya mgna da mutane ma baiwar ce. A karshe yace ma hilwah ze kai mata motar ta gyara in bata gyaru ba kmr yadda take se a kawo mata sabuwa dal irinta sak. Bayan ya gama maganar hilwah tayi murmushi kawai idonta na Kan Alhasan ta fara mgna cikin zazzaqar muryarta da karyayyen harshenta "Ba komi, base ka biya ba, ba komi Ai tsautsayine ubangiji ya hukunta hakan...bkm Wallahi.." Alhasan ya zuba mata ido, a kalamanta akwai tarbiya amma kuma a yanayin shigarta babu alamar tarbiya amma muryarta na cike da tsantsar tarbia, haka Kawai yaji ta gama burgeshi a dunia ta masa, yana shirin bude baki yayi mgna suka tsinkayi muryar kankana na cewa "Wlhy Tallahi bazaiyuba, Seka biyashi ko kana yawo tsirarah ba kaya..." A hasale yayi mgnr, se aikin far far yakeyi da ido. Alhasan be bi ta kan kankana ba, zuciarshi ta cika da sha'awar dabi'un hilwah yasan a zamanin nan zeyi whla a samun me hali irin nata. Alhasan ne ya ci gaba da mgna idonshi na kan hilwah wadda ta kwanta masa a rai, kaya kawai yaketa kallo hankalinsa na tashi,. "Baza ayi hk ba my sis... Ki bani details dinki in sa miki wani abu plx, in kinada me gyara,se ya gyara miki...." Kankana ya amshe da "Dade yafi...." Ya fara kokarin karanto ma Alhasan nashi details din domin yasan hilwah ba bada nata zatayi ba , da ace yasan haka ne wlhy dama be kirataba. Amal de tayi shiru kawai ba tare data ce komi ba, ita knta zuciarta ta cika da takaicin hilwah datace wai kaddara ce, Kiri Kiri zata musu bakin cikin samun arziki gashi kuma dagani tasan nera ta samu matsugunni a tattare da Alhasan din, da har tasa rai zasu Yagi rabonsu amma tana ganin da kmr wuya, sbda Hilwah tazo da bidi'arh. Kankana na kokarin bada details dinsa har Alhasan ya lalubo karamin wayarsa dake aljuhunsa ya fara qoqarin dauka hilwah ta dakatar da kankana "Plz karka bada dan ALLAH...ya barshi kawai tsautsayine yana kan kowa ..." Alhasan ya dago da idanuwansa daga kallon wayar dake hannunsa ya zuba ma hilwah ido tin farkon fara mgnrta harta idar idonshi na kan dan mitsil din bakinta tabbas ALLAH yayi halitta "Wai!'' Ya fadi a ranshi yana kara kare mata kallo sura iya sura, wannan in namiji ze juma yana kallonta tabbas har ya kawo ruwa ma be sani ba, Shifa tini zundumemiyar burarsa ta fara harbawa, danma ALLAH ya temakesa manyan kaya ne a jikinsa. Alhasan Ya bude baki da niyar yayi magana hilwah ta jawo hannun kankana ta kalli Amal ba bata lokaci suka nufa cikin gidan sure ukun. kankana se uban tsuki yake ja dande beda yadda zeyi ne.
Alhasan yabi bayan hilwah da ido, har suka shige gidan ya juya ya koma mota zuciarsa cike da tunani tunani a iya saninsa de gidannan gidan karuwai ne, to meya kawo mace kmr hilwah a ganinsa irinsu ba karuwanci bane ya dace dasu aure ne yafi cancanta dasu, su zauna dakunan mazajensu su mori albarkatun da ALLAH ya hore musu shine aji. Da wannan Tunanin a ransa ya nufa motarsa ya bude ya shiga, a zuciarsa se lissafe lissafe yakeyi, hadi da tunani tunani. Yana Shiga motar ya mayar da murfin motar ya rufe zucia cike da tsantsar kaunar halin hilwah. "Am sorry plz na jima ko..." Alhasan yayi saurin fadin hakan sbda gudun kada mutumin ya balbaleshi da fada yasan ya gana kawoshi wiya,,, idanuwa ya dago ya zuba masa yayin da yake kwance a kan kujerar idanuwansa suna a lumshe zuciarsa na tsananta bugu, har hilwah ta ja hannun kankana suka shige gidan a kan idanuwansa ne, komi ma daya gudana a kan idanuwansa ne. Alhasan ya zuba masa ido, yana me nazartarsa idanuwansa farare Sol yaga sun rikide zuwa kalar ja jawur, tinda yake dashi be taba ganinsa a irin wannan yanayin ba, nan da nan Alhasan yasha jinin jikinsa shi a tunaninsa ko shine ya sashi a wannan yanayin saboda yaje ya jima a wajen su hilwah. "Wai ALLAH ya baka hkri..." Alhasan ya fadi idanuwansa na kan AB'ILAL, shi ko idanuwansa na kn kofar get din gidan da hilwah ta shiga. Alhasan be bi ta kan AB'ILAL ba ya tada motar yaja suka bar gurin . "aboki kaga wata Me kyau,,kai ALLAH yayi halitta, ga kyau iya kyau, Amma a gidan karuwai..." Alhasan ke mgnr yana driving ya gaza boye mamakin ganin hilwah a gidan karuwan a ranshi. A razane AB'ILAL dake kallon gefen hanya yana sauraron maganganun Alhasan yayinda can cikin zuciarsa ke masa rad'adi da zafi knsa se ciwo yakeyi, jin Alhasan ya ambato gidan karuwai ya kara gigicewa ya dawo da fuskarsa ga Alhasan "Gidan karuwai!" Ya fadi out of control. Alhasan da besan meke faruwa ba hnklinsa na kn tukin da yakeyi. Yace "Gidan karuwai ne Wlhy... Ai wannan gidan karuwan babu wanda


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login