Showing 225001 words to 228000 words out of 306755 words

Chapter 76 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

nakeyi na tayaki kwatarwa knki yanci shine dalilin dayasa kikaga na chanza miki amma ni kaina banajin dadin hkn dana miki a zuciata..." Hilwah ta dago idanuwanta dasuka fara chanzawa zuwa kalar red ta zubawa salwah, irin kallon rashin fahimtar kalamannan nata take mata, har zuwa ynzu dukkaninsu kwallar sukeyi. Salwah ta daga mata kai alamar A ganin tana mata kallon rashin fahimta kana ta ci gaba da mgna da sassanyar voice dinta. "Sis kinason yah ab'ilal kou?'' Hilwah tayi mamakin Wannan tambayar da salwah ta mata, ta matse hannunta cikin nata ta lumshe kwayar idonta dake kn salwah, ta kara budesu a knta , salwah taci gaba da mgna ganin hilwah tayi shiru bata bata amsar tambyrta ba,,"ki amsani dea kinason yah AB'ILAL ko? Pls karki ji kunyata ki gayamin Ni ba Amihh bace..." Hilwah ta kara kasa da knta hadi da lumsar idanuwa ta motsa bakinta a lokaci guda ta hadiye yawun dake cikin makogaronta ya tsaya cik yaki tafia, harga ALLAH in tace batason AB'ILAL tayi Karya, zuciarta na kaunarsa hk ma a bangare na shafin ruhinta shima yana mararinta, gangar jikinta da ita knta ne batasonshi sbda be cancanci soyayyarta ba garesa, ta lumshe ido tana me sauraron yanayin sauyi na bugu daga zuciarta, tasan duk Dan sbda ambaton sunanshi ne da salwah tayi, ko sunanshi taji an ambata se zuciarta ta sauya bugu sbda tsananin kaunarsa dake cikin kogon zuciar tata. "Shirunki yana bani amsar kina sonshi dea karki boyemin..." Cewar salwah datayi mgnr kwayar idonta na kn hilwah. cikin hanzari hilwah ta dago ta zuba ma salwah ido ta girgiza Mata kai alamar a'ah.. Salwah tayi murmushi me dauke da ma'anoni daban daban kana tayi gefe da knta na wasu yan dakiku tana wasu irin nazarirriruka, hilwah ta zuba mata ido, se tayi kasa da knta, salwah ta juyo da knta hadi da hnklinta ga hilwah taci gaba da magana da murya a garsashe. "Kinasanshi me rabin suna, baki karya pls karki fara yau.. da baki sonshi ai bazaki bashi jikinki ba yayi abnda yakeso Dake, bayan duk wulakanci da da kaskancin da yayi miki.." Hilwah taji wata iriyar kunya ta kamata, mgnr da salwah ta fada ta bata tabbacin taji halin dasuke ciki rnr da sukayi romance ita da AB'ILAL , ta tuna da tin washe garin ranar ne ta canza mata, kunya ta kara rufeta, ta kara kasa da kanta. Salwah taci gaba da mgn "plz dea nasan kinasonshi karki wani boyemin.. at list ko yaya ne ki nuna masa kinada daraja na mace, pls ki danne sonshi dake ranki ki nuna masa ke me daraja ce, ba kmr yadda ya daukeki a karuwa ba , ... Haba dea ya kama kiyi lissafi ace yace miki karuwa sau ba adadi kuma ki sakar masa jikinki wannan abu yaci min rai knga de bani aka fada mawa ba amma naji zafi, kuma na rike hkn a raina, amma ke ki sakar masa komi nki har yana ihu yana tarewa dake, haba Anty hilwah, zucia ce a jikinki pls?'' Hilwah ta kara kasa da knta, tana sauraron kalaman salwah kuma tana fahimta, tabbas tasan ta cancanci canzawar da salwar ta mata, kuma sbda A KARAN KANTA ne ta canza matan. Salwah taci gaba da mgna, kalamanta cike da zallar takaicin dake zuciarta. "Dan ALLAH ki danne ki kwatarwa knki yanci nasan mijinki ne , kuma kina sonshi, shi din dan uwa ne gareni, amma dea abnda yayita miki yamin zafi, kuma naji zafin abin harga zuciata , ciwon ya mace ay na ya mace ne me rabin suna,.asa mgnr shi blood dina ne a side.. Dan ALLAH ki kwatarwa knki yanci karki kara bashi kanki sbda kanki ai bana banza bane, kuma be cancanci ya sameshi a bakas ba, dukda sadaki aka biya aka daura miki aure dashi, amma ki nuna masa ke me daraja ce, bawai YAR DANDI bace kmr yadda Yake tsammani, ko ince kmr yadda yake jifanki da kalaman hkn...haba dear abin nan yamin ciwo, meye yah AB'ILAL be miki ba, har mati fa? amma naga ke sam ko ciwon ma be miki , tinda gashi kin k'ulle da mijinki har kin bashi knki..." Hilwah ta kara kasa da knta batasan sadda bakinta ya subuce ba tace "Ban bashi kaina ba..." Salwah ta zuba mata ido se ynzu taji kunyar wasu klmm daga kalamn dasuka fito a bakinta. "Ba wani kin bashi sis, ...karki boyemin..amma pls Ki danne inma kinaso ni bnce wai karki bashi ba kwata kwata amma kija aji mna kefa macecs me full option, karki wulaknta knki pls..." Hilwah ta dago knta ta kalli salwah a kunyace jin tace wai tanaso, ta gallara mata harar irin ta borin kunyar nan tace "Aka gaya miki inaso, ni ba ruwana wlhy..." Salwah tayi daria tace "ba wani nan, da bakiso ai baza kiyita ihu ba, Keda yah AB'ILAL ...gaskia namiji beda kunya, Ya gama isknci da cewa beso beso amma ya koma lallabowa yana danneki , kuna damunmu da ihu dagake harshi yah AB'ILAL din, naso ace amihh tajiku tazo taga yah AB'ILAL na ihu yana kiranta..." Hilwah taja hijabin jikinta ta rufe fuskarta a kunyace ta kaiwa salwah dukan wasa, tana fadin."Sis pls ki bari..." Salwah ta turo baki kmr tana ganinta tace "bazan bari ba sena fada... serious dea karki kara sakar masa jikinki wlhy kija aji kema ki rama wulakncin daya rinka miki dan Allah ko yaya ne ki nuna masa ke macece me daraja da mutumci dan Allah, ki ladaftar mna dashi,,sannan kijawa knki girma, macce ita kesewa knta mutumci a gun namiji, dan ALLAH kise ma knki a gun yayana ta yadda ze gane cewa mata iri iri ne ki tuna da irin abubuwan daya rinka miki, kiji takaici a ranki karki barni da takaicin ni kadai...wlhy ko amihh taji abinnan da kkyi na sakar masa jikinki se taji haushin abnda kk aykata, kinji dear kise mutumci ki ratayawa knki ta yadda dole ya ganki dashi..." Hilwah ta kara damkar hannun salwah cikin nata taji dadin yadda salwah ta kara saitata a hnya, ada sonshi ya hanata ganin lefinsa hkn ne silar dayasa ta bashi jikinta, kuma tanaji a ranta zata iya bashi komi nata. Dago kwatar idonta tayi ta kara zubawa salwah se kuma tayi dan kasa da kwayar idon nata sbda kunya. "nagode dearie naji dadin shawarwarinki insha ALLAH zanyi amfani dasu,, amma sbda hkn ne kk azabtar da zuciarta da rashin sakemin kmr d'a na tsowon lokaci, kika barni da jimami hadi da zurfin dogon tunani da bincike a kn mena miki..." Hilwah ta karashe mgnr tana turo baki knta na kasa cikin shagwaba. Salwah da kwayar idonta ke knta tace "ni bakimin komi ba dea, kinji abnda kkmn kika barni da takaici na sharekin ne sbda a zatona ko zaki fahimci lefinki ki gyara ko ban gaya miki ba amma naga sam ma baki fahimta ba, maybe ma so kkeyi in ya AB'ILAL ya kara cewa ki bashi ki bashi kmr wani kyn b'agass..." Hilwah da kunya ta gama kasheta takaiwa Salwah duka batasan hk take da baki ba se yau... "A, mna ke ko kunya bakiji yace ma a matse kike bayan duk dumibin wulakncinsa gareki..." Hilwah ta zubawa salwah ido ita bata fahimci wasu kalaman nata ba dan hk ta tambaya. "Meye A matse..." Salwah tace "Au bama kisan meye a matse ba. . koda yake ke ba bahausa bace ..to kinada bukatar ya gusar miki da sha'awah..." Salwah ta karashe mgnr cikin rad'a, hilwah ta rufe baki ta kara kaiwa salwah dukan wasa, tana fadin "ni ba ruwana pls...." Salwah tace ''naji amma ban yadda ba..." Hilwah ta durkusar da knta kasa ta lullube fuskarta da hijjabin jikinta ji takeyi kmr kasah ta bude ta shige ciki. "Kunyar karya, bayan kin gama ihu na gamaji,,,yah AB'ILAL uban yan girman kai ma wai najishi yana wayyo Amihh, wayyo Anty karama!'' Hilwah t kara rufe fuska sosai kmr kunya zata kasheta ta daura hannu a kai, yayin da fuskarta ke kn cinyoyinta..."ki bari pls sis..." salwah tayi yar daria tace naji na bari " dago kanki ..." Hilwah ta girgiza mata kai, alamar A'a.. Salwah tayi Daria kawai tace "ynzu de an bar mgnr kn yafemin sharekin da nayi?'' Hilwah ta daga mata kai alamar A.. amma taki dagowa. Salwah tace "toki dago mna..." Ta karashe mgnr tana daria... Hilwah taki dagowa salwah tayi juyin dunia amma taki dagowa...har suka isa gidan, hajiya karama ta musu amsar mutunci da karamci na jinin katsinawa farin ciki kmr ze kasheta, ta rasa ina zata sasu taji ddh, abinci kusan kala hudu ta musu ta tasasu gaba a kn dining da knta tyi serving dinsu sunaci suna hira hajiya karama nata satar kallon hilwah, ita burinta taga alamar ciki a tattare da ita amma se taga yadda ta gnta a last time, hk ta gnta yanzu, byn sun gana cin abincin daidai ana kiran azahar, suka nufa dakin dayake mallakin Salwah ne datana gidan, nan suka sauka, dayake hajiya karama bata da yara shiyasa take nacin son salwah. Bayan sun nufa dakin hajiya karama ma ta nufo nata dakin ta dauki wayarta dake bed site ta zauna gefen bed dinta tayi crossing leg dinta tayi dealing number hajiya maryam bugu uku ta daga, byn sun gaisa hjya maryam ke tambayarta yasu hilwah suka iso..." Hajiya karama ta amsa da lafiarsu kalau... Hajiya maryam tace "Masha ALLAH...driva din daya kawosu ya taho ko ya tsaya a nan, sbda mashiririci ne, ze ita rashewa , gashi gobe inaso in tafi office shi ze kaini sbda na gaji da driving wlhy..." Hjya karama tayi murmushi kana tace "Ay gaskia naga alamar mashiririnci ne dan malam yake ko waye?'' Hjya maryam tace "aah dan ustaz ne...'' Hjya karama tace "ok...eh ya taho anty maryam tin dazu Ay...yau bakije office ba lafia de kou?'' Hjya maryam tace "lafia lau wlhy na gaji ne yau nace bari in huta knji aikin ne baya karewa..." Hjya karama tace "hkne km , sede fatan ALLAH ya baku lada ..." Amihh ta amsa da ameen karamah.." "Yauwa amihh nifa so nakeyi na kara tambayarki wani abu..." Hjya maryam hadda gyara zama a kn daya daga kujerun falonta tace "inajinki karama..." Hjya karama tayi kasa kasa da murya kai kace wani ze jita tace "Har ynzu Amihh naga kmr yarinyarnan bata da cki ko de akwai cikin ne ni ce bngni ba..." A bangaren Amihh ta dafe goshita jin kalamin dake fitowa daga bakin hjya karama, tace "oh ikon Allah, to hjya nida ba tare muke kwana ba, gaki ga yah ki tambayeta ko akwai cikin danku jikinta ne..." Hjya karama tace "to kar taga kmr ko nayi rashin kunya .." Hjya maryam tace "Au to ni shine za amin rashin kunyar...Allah ya shirya nima bazan dauka ba, kije ki tambayeta ita..."" Tana gama fadar hkn ta katse wayar... Hjya karama tabi wayar da ido hadi da drya dmn tasan da wuya Amihh ta saurari maganganunta, sbda ita sam batason irin wadannan maganganun.



A daddafe yake rayuwa amma yana cikin ashirin bala'i, tashin hnklin da yake ciki a sha'awah bazai misaltuba, duk dare baya iya bacci ga matsifar tsonta dake tsikarinsa, zuwa ynzu ko da ganinta ma in zeyi yaji ddh zeso hkn amma rabonshi da ita tin rnr dasuka hadu a falon Amihh da safe, duk zuwan dayake sintirin yi a side din be ganinta... Yauma kmr kullum 2:am bacci ya gagarshi ga azabar ciwon mara dake tsungulinsa, ya rasa natsuwarsa kwata kwata, ciwon mara kawai in aka barshi dashi ya isheshi ishara ina maga an hada masa da matsifar soyayyarta dake ransa, wanda ya rasa gane sonta yakeyi har yau, shide yasan yana tsananin sha'awarta duk yabi ya kara susucewa ga uwar sumar dake knsa sbda beda ma da natsuwar dazeje aski a rage masa ita, kullum daga falo se bedroom se masallaci, bejin dadin komi, se in yaga yunwa na neman halakashi shine yake iya shan fresh milk shima daya shashi se yy nadama sbda sha'awah yake kara masa, daya fahimci hkn kawai seya koma shan tea, a tea din ma be tsira ba, ya fahimci de daya koshi se jarabar sha'awarsa ta karu, in kuma ya zauna da yunwar ma ba damah abubuwab sesu zamar masa biyu uku, ga azababbiar ciwon mara dake dawainia dashi wanda keta kara karuwa kullum da kullum a memakon ya ragu se karuwa yakeyi ya rasa yazeyi a duniar malikiyaumiddin. A daddade ya iya kai asubahi yy wankan tsarki yy alwala ya dawo dakin ya shirya cikin jallabia ya ziri slifas dinsa da kyar da kyar yake tafia ya nufa masallaci, aka tada sallarh asubahi dashi da kyar ya iya tsayawa aka idar sbda mararshi dake masa ciwo, ya dawo gidan yau ko maraji'arh al'qur'ani be tsaya yy ba, a falonsa ya yada zango yana dafe da marar sa, ya rintse kwayar idonsa yana mejin kmr marar tasa zata fashe, sbda ta cika kmr zata batse,, yafi karfin 30mn a kwance a falon yana cije cije azaba, ya tashi da kyar yana tafe yana tangad'i yana dafe bngo da hannunsa daya yayin da hannunsa daya ke kan mararsa, da hk ya isa bedroom dinsa, ya jawo drwer din bed side, ya dauki mgninsa na ciwon mara ya balli guda biyu daman su kadai suka rage a kwanakinnan ya tara kwalin mgnin ciwon mararsa sunfi kwali goma... ya afa mgnin a baki ya kara mikewa da kyar ya nufa dan karamin frij din dakin ya bude murfin ya dauko robar ruwa faro ya bude ya kora da ruwan a bakinsa ya hadiye mgnin, ya ajiye robar mgnin a saman frij fin,,, nan kasan tiles din dakin ya koma ya zube ya nannade kafafuwansa yayin daya kwanta ta gefensa na dama, hannunsa na hagu na kn mararsa, ya lumshe kwayar idonsa babu abinda yake tunanowa se kira da surar yarinyar hkn ne tunaninsa a kullum ko mafarki yakeyi mafarkinta yakeyi, hk ko kwayar idonsa a bude take to tunaninta da hotunanta ne ke yawo a zuciarsa da kwayar idonsa,.. "Innalillahi wa'inna ilaihirraju'un!" Ya fadi a bayyane yana bude kwayar idonsa a bangon dakin ta gabas, a tunaninsa ko ze samu sassaucin tunanint, da hotonta dake yawo kwayar idanuwansa, amma se yaga abin ma karuwa yy kawai kyakyawar fuskarta ke masa gizau wadda ke kara tayar masa da sha'awa jar wani yarr yar yakeji, ya mayar da kwayar idon nasa ya rufe, kawai se yaji wani irin ruwan hawaye ya cikar masa kwayar ido, ji kake sharr hawayen azabar tunaninta nabin gefe da gefe na kwayar idonsa, be taba tsammanin ze tsinci knsa a irin wannan yanayin ba a kn yarinyar,..ya cire hannunsa dake mararsa ya isar dashi Ga hawayensa dake bin gefen idonsa na hagun, ya shafo hawayensa dake zubowa da yaysunshi guda biyu da tabbar hawaye ne ke zuba daga idanuwansa ko meye...ban take ya tabbatr da hawaye ne sbda duminsu dayaji a yatsunsa,, ya kara rintse saman fayar idanuwansa sosai, ze iya cewa ya mnce yaushe rabonsa dayin hawaye a dunia, amma yau shine ke hawaye kuma hawayen ma me dumi, wanda yake jinsa tin daga kasan zuciarsa yake tahowa zuwa ga kwayar idanuwansansa... "Ya rabbih! Astagfurillahi! Allah ka yayemin abnda ke damuna, wanda bnsan meneshi ba, kuma bnsan dalilinsa zuwa gareni ba..." Ya fadi hkn a bayyane cikin lallausar muryarsa data koma sanyi karai. Ya maida hannunsa kn mararsa, hawayen dake tsiyayo masa se yawaita sukeyi, suna ambalia kmr an kwance matatar ruwa....








*PAID BOOK NE...08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: Book2...50

Ranar haka ya kasance babu dadih, tin daga safe har dare yana kwance kn tiles din dakinsa, se sallah ke tashinsa, in yayi sallarh ya dawo seya koma bisa tiles din ya kwanta wato inda ya tashi, wunin ranar cir beci ba sede yayi ta shan ruwa, kwancia tafi masa dadih a irin wannan halin da yake ciki, bangare na zuciarsa se zafi takeyi masa, dukda yana cikin tsanani da rashin jin dadin jikinsa wanda zuciarsa ce da babu dadih ta haifar masa da rashin dadin jikin nasa, amma tunaninta da dumbin canjin yanayoyinsa a kanta sam be sauya ba, shi da knsa a yan kwanakinnan yasan ALLAH ya jarabcesa, ya rasa ina zesa zuciarsa yaji ddh, in tunaninta yayi ba ddh, ransa ma zafi yake masa, amma dukda hkn tunanin nata yaki gushe masa, se ma karuwa da yakeyi, yanayoyinsa duksun sauya Yabi ya kara Ramewa, kimanin kwanakinsa biyu a wannan yanayin beda abnci se tunaninta, beda abinsha se sha'awarta, ko ruwa ya dauka zekai bakinsa se tazo cikin tubalin idanuwansa,, be saba da irin wannan yanayin ba, dan hk ya gaza fahimtar waneneshi a wannan datsin, duniar kawai yake ciki amma besam shi waye ba. Yau tinda ya tashi yake ganin jiri amma a hkn shi ganinta kawai yakeso yayi, ya kira dan ustaz a waya ya bashi umarnin yayi masa takeaway na tuwan shinkafa da miyar kubewa danya, ba hkn yaso ba, yaci abincin waje, yaso ace abncin Amihh zeci amma yasan bazata bashi ba, shiyasa yace dan ustaz ya masa takeaway din. Ba jimawa dan ustaz ya kawo masa, a falon ya samesa, yayi sallama ya tsugunna ya gaida AB'ILAL din shi knsa yaga ramar tasa amma se yasha ko beda lafia ne hadda tambayarsa ya jiki AB'ILAL yayi masa bnza. Dan ustaz ya natsu yaja bakinsa yy shiru, ya bashi ledojin abncin daya siyo masa, AB'ILAL ya amsa hadi da zaro kudade yan dubu dubu dubu goma sha biyar ya mikawa dan ustaz ya amsa cikin farin ciki, domin a takeaway din befi 5k ya kashe ba, gashi an bashi 15k aishi


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login