Showing 141001 words to 144000 words out of 306755 words
Chapter 48 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
ma ta sabe. Maida hijjabin tayi a ma'ajinsa kana ta dawo kusa da Salwah tana shirin zama a gefen bed din ta tuna da warning din AB'ILAL hilwah mutum ce me gudun zucia hadi da riqo, zamewa tayi ta zauna kasan carpet, salwah se faman binta takeyi da ido, hips dinta shi tafi zubawa ido ko a zaune take se sun bayyana knsu. "Kai! Me rabin suna kinada hips kmr ze fashe wlhy, wata classmate dinmu da tayi aure tace mna maza sunfi son mace me hips, ko meyasa oho" Hilwah tayi murmushi tace "aikema kinada hips din sosai ma.." Salwah tace "Ai ba kmr naki ba, kema nasan yah AB'ILAL nason naki inda ze gani,,dande shi mugun halinsa ma bazesa ya tsaya ya fahimci surar jikin nan taki ba ne kyau..." A zucia hilwah tace "wannan azzalumin dabe kaunata...'ALLAH ya shiga tsakanina dashi!'' a fili kawai tayi murmushi, Salwah ta dauko trea din data ajiye a gefen kafafuwanta wanda ke dauke da abincin breakfast din hilwah, ta ajiye trea din a gaban hilwah. tace "kiyi breakfast yau bazanje scul ba zamu wuni ne muna hira, ..." Farin ciki ya rufe zuciar hilwah.... Salwah ta zamo daga kn bed din tayi serving hilwah da soyayyen hankalin turawa me dambun nama da kwai, ta hada mata Lipton me dauke da kyn kamshi. Hilwah taci sosai tasha magungunan da Amihh ta bata, Salwah tace ta tashi su tafi side din Amihh, hilwah tace to cikin farin ciki suka mike Salwah riqe da trea din suka fito falo, kan hilwah yane da dan karamin gyale red kasancewar rigar jikinta me ratsin red and white ce, a falon basuga kowa ba, dan hk suka fice zuwa side din Amihh..... A bangaren gogan har zuwa wannan lokacin be tashi ba, se around 12:pm ya tashi yanajin zuciarsa wasai ya fada toilet danyin wanka, seda ya shafi 40mnt yana wankan kana ya fito bayan ya dauro Alwalar sallar azahar da ake gab da kiranta. Shiryawa yayi cikin wani azababben yardi wanda ya hadu iya haduwa ya feshe jikinsa da perfume dinsa me gigita hnkli, a dunia AB'ILAL yanaso yasa kaya masu kyau kuma ya fashe jikinsa da turare kana ya isa ga ubangijinsa. counter dinsa dake kan bed dinsa ya dauka ya karasa ya zira takalminsa me mugun laushi ya fice a dakin, cikin takunsa na isa ya fito falo, ko kallon inda bedroom dinta yake beyi ba ya fice side din ya nufa masallaci cikinsa se kirawo masa ciroma yakeyi, ya manta when last yaci abnci tin de da yana kano, kullum se fama da freshyo da hollandia yogurt yakeyi dasu rufaida yogurt duk yunwa ma na neman kamasa, ko yaso cin abincin Amihh se yaga babu fuska dole ya hkra...bayan ya idar da sallarh ya dawo cikin gidan, direct ya nufa side din Amihh, turo kofar falon yayi ya shigo falon ba kowa, daman yasan da wuya ya samu Amihh sbda yau ranar aiki ce, direct ya nufa dining area inda yaga an jereshi da kuloli na alfarma, kusan kala biyar, karasawa yayi ya zauna a kn daya daga kujerun dining din, dai-dai hilwah da salwah suka fito daga kiching hannun salwah riqe da jug wanda ke dauke da kunun aya me sanyi , ita da hilwah yau suka shirya abincin ranar , a zaman hilwah ta koyi abinci iri iri kafin ta koma side din AB'ILAL, wasu lokutan da ita suke shiga kiching da Amihh, ynzu hk babu abincin da bata iya ba wanda Amihh ke dafa musu a gidan. Kallo daya AB'ILAL ya musu ya dauke knsa a zuciarsa yana tambayar knsa yaushe ta zo side din Amihh, kankance Kwayar idonsa yayi yana ne tunano halin daya tsinceta a kallo dayan da yayi mata , ya fahimci tana cikin farin , to lallai tabbas ze hanata zuwa side din danshi baya kaunar ganinta a farin ciki kwata-kwata, yafiso shi yayita kuntata mata. Tinda hilwah ta daura idanuwanta a knshi taji gabanta ya yanke ya fadi, whlar daya sata jia ta fado mata rai Cikin hanzari tayi kasa da knta, salwah ma kallo daya ta masa ta dauke knta, hilwah ta karkace daga karasawa dining din ta nufa bedroom din salwah sbda tsoro ma takeji su zauna inuwa daya dashi,. AB'ILAL yabi bayanta da kallo harta gama shigewa bedroom din salwah, besan meyasa yaji wani iri a ranshi sbda ganin uban bayanta da yayi, saurin kauda abun yayi a ransa, a kwana biyunnan ya samu burarshi ta dan rage miqewarnan sbda azabar matsifa dake cinsa. A hnkli salwah ta karaso ta ajiye jug dake hannunta, ta rissina ta gaidashi ba tare daya amsaba ya yatsina baki cikin isa yace "Ke yi serving dina...." Jiki na rawa Salwah tace toh,,nan ta shiga bubbude masa murafen warmers din abinci iri iri ne a ciki kama daga na nigeria zuwa irin abinci su Amihh india da larabawa duk salwah ta iya sbda naci data keyi in amihh na kiching wasu lokutan da hk ta iya, AB'ILAL ya yamutsa fuska kana yace ta zuba masa sakwara da miyar vegetables..Jiki na rawa salwah ta zuba masa sakwarar da miyar vegetables wanda yaji busashen kifi da ganda da naman rago se kamshi kawai miyar keyi, ta kai masa gabansa, ya tashi ya wanke hannunsa a inda aka tanada dan wanke hannu kana ya dawo ya nade hannunsa ya fara cin sakwarar yanaci yana tsuki wai ba dadih abincin amihh yafi ddh. Salwah kam tinda ta gama zuba masa sakwarar ta bar gun ta nufa bedroom dinta, kwance ta samu hilwah a kn bed dinta tayi rubda ciki ta juya fuskarta tana kallon fuskar gadon inside kuma tunani tunani takeyi. Karasawa salwah tayi ta zauna gefen bed din ta taba mata kafa, juyowa hilwah tayi ta koma kwancir gefen dama ta zubawa salwah ido, wani uban tsuki salwah taja kana tace "ga fir'auna yazo ze takura mna, ynzu duk uban haqilonnan da mukasha ba abincinnan zamu ci ba, se ya gama iyayinsa ya fita kafin lokacin ai yunwa ta kara kamamu, ni wlhy yunwa nkeji sosai, kema yunwar kkji kou?" Hilwah data zuba mata ido tana sauraron maganganunta girgiza mata kai tayi alamar Ah'a, salwah ta dan harareta tace "bawani nan...aimufa yau mun bani wlhy, Allah kadai yasan sadda ze gama muma muje muci namu, kai yah AB'ILAL matsifa ne, sam shi xuciarshi babu sauki, se kace fir'aunah..." Salwah Ta karashe mgnr kmr zatayi kuka. Hilwah batace komi ba sede ta bita da ido kawai, ita kadai tasan me take tunani a zuciarta, salwah ta buga uban tagumi yunwa na kwakularta hilwah kam ko yunwar ma bataji, a kwanakinnan batajin yunwa kwata kwata kawai tanacin abinci ne, amma badan tanajin dadinsa ba.
Amihh ta shigo bakinta dauke da sallahma, idanuwanta suka sauka a knsa yana kan dinning din ya gama cin sakwarar kenan yana korawa da kunun aya me sanyi, idonuwansa na rashin kunya ya zubo mata, kana yace "sannu da zuwa hubb...'' Ta amsa da yawwah ba yabo ba fallasa, ta daura da cewa ''ina iyalin taka?'' AB'ILAL yayi kmr ma bejita ba, ya kauda knsa gefe, tasan kuma ya jita, ta girgiza kai kawai tace "badakai nake mgnaba!'' Ta fadi cikin tsawa, ido ya zuba mata kana yayi kasa da knsa yace "ni mgnr me kkyi min? me kkce min?'' Amihh ta hade rai tace "dangin ubanka nace!'' AB'ILAL ya kara dagowa ya kalleta ya dauke kwayar idonsa, kwafa taja kana tace "dan dangin ubanka nace ina iyalinka?'' Cikin tsiwa ta kara tambaya. Dago fuskarsa yayi yana kallon gefe ya hade rai yace "Gaskia ni Amihh a rayuwata bnsan wani iyali ba..." Hajiya maryam ta kalleshi kawai taji a ranta kmr taje ta daukesa da mari, tasan tsabar iskncine ke dawainia dashi. "Zaka sani, idan watan dazan ci maka mutumci a kn yarinyar Nan ya kama, ynzu duk ina daga maka kafa ne, Amma ina rokon ALLAH yasa ka kuskureni...a lokacik xakasan meye iyali a rayuwarka.." Tana gama fadar hkn ta nufa bedroom din salwah tana kwalo mata kira. "salwah! Xoki hadomin abinci.." Ta fadi hkn tana turo kofar bedroom din ta shigo, kicibus sukayi da Salwah wadda taji me take cewa shine ta taso cikin hanzari, dan aiwatar da abinda ta umurceta, Ja baya tayi ganin Amihh ta shigo dakin, idanuwan Amihh suka sauka a kn hilwah dake kwance kn bed din. "Sannuu da zuwa .." Ita ce kalmar data fito daga bakin hilwah cikin ladabi hadi da tashi zaune. Amihh ta amsa da yawwah fuska dauke da fara'arh. "Ashe kina nan, ya jikin?'' Cewar Amihh, da tayi mgnr cikin kulawa, tana karewa hilwah kallo har zuwa kafafuwanta. "Da sauki..." Hilwah ta amsa knta kasa. "Eh naga Alama ga kumburin fuskarma ya sabe, da kafafuwan ma Allah kara sauki.. " amihh tayi fadi cike da kulawa. hilwah ta amsa da Ameen... "Ina wuni Amihh?'' Salwah ta gaidata hadi da Rissinawa Amsawa amihh tayi babu yabo babu fallasa, ta dawo da dibanta kn Salwah, wadda ke sanye da doguwar rigar Atamfa play ce amma ta kamata ta saman nonuwanta sbda akwai nonuwan masha Allah, sede ba irin na hilwah ba ita nata irin manyannan ne masu shape din mango, na hilwah kuma masu gindin tasa ne. "Ke ina kk samo wannan rigar?'' Amihh tayi tambayar da salwah, fuska bb alamar wasa. Salwah dake tsaye knta kasa seda taji gabanta ya fadi, daman seda ta gayawa me dinkin kada ya mata matsatstsiya amma seda yayi mata, kuma ba wani kamata tayi sosai ba kawai de tasan in Amihh ta gani se ta mata mgna. "Na ce ina kk samo wannan tambad'ad'd'iyar rigar ta jikinki?'' Amihh ta kara fadi cikin tsawa. Seda Salwah ta Dan zabura kana tace "itace Wadda me dinki ya Kawo min shekaran jiya, daya daga kala takwas dinnan da kika bada a dinkamin.." Hajiya maryam ta yatsina fuska tana me kara karewa Salwah kallo kana tace "ita wannan rigar yan iskan? Ke kkce ya miki dinkin nan haka? Danni bnce ma a miki breast cup ba.." Salwah tayi saurin girgiza mata kai alamar ah'a, Hajiya maryam ta daka mata tsawa ''karya kkeyi ke kikace ya miki irinta, aike take takenki dole se an tashi tsaye a knki sam baki da alamar kunya a rayuwarki, ...last warning kar in kara ganinki da wannan rigar a cikin gidannan, inba hk ba daga ke har rigar sena yaga muku rigar tsiyah knji na gaya miki.." Amihh ta karashe mgnr tana motsa yatsunta alamar gargadi, da sauri salwah tace toh, Amihh kiyi hkri..." Bnzan kallo amihh ta watsa mata kana tace "dallah can! ki kawomin abinci daki Ynzu.." Ba tare data jira amsartaba ta fice a dakin. Salwah ta sauke ajiyar zucia, ta juyo ta nufa drower din kayanta Dan canza rigar, hilwah ta bita da ido tinda Amihh ke ma salwah fadan ta dago tanata kallonta tana kallon Salwah ita bataga aibun rigar ba, amma amihh keta wannan fadan, se yau hilwah ta fahimci AB'ILAL amihh ya biyo a fada, Amma shi ya fita. A gurguje Salwah ta cire rigar ta saka wata free ko breast cup babu, ta daura dankwali ta fice a dakin, duk ta barbaza kaya a kasa wanda ta fiddo da tana neman rigar daxata chanza , hilwah ta taso ta nufa inda kayan ke barbaje a kasa ta tsugunna kasan ta shiga aikin ninnninke mata su, ko ninkin bata iya sosai ba, sbda bata saba ba.
Da salwah ta fito falon bataga AB'ILAL ba seda tayi hamdala a ranta, ta nufa kiching ta dauko trea me kyau da plt ta dawo ta hadawa Amihh abincin a kn trea din kana ta nufa dakinta, bata gnta ba tana bathroom tana wanka, taji dadinn hkn, ajiye trea din salwah tayi a kn dan karamin table dake dakin, kana ta juya ta fice a dakin, ta koma kiching din ta dauko wani trea din ta hado musu nasu abincin da abun sha kana ta nufa bedroom dinta, tsugunne ta samu hilwah a kasa a gun kayan data Zubosu kasa har lokacin se ninninke kayan takeyi bata gama ba, salwah ta ajiye trea din hannunta a kasan carpet din tsakiyar dakin, ta karaso inda hilwah ke tsugunnen tana fadin ''wai gyara min kayan kkeyi ngde me rabin suna, barshi muci abinci... " ta karashe mgnr hadi da kallon kayan da hilwah ta ninke dake gefenta, ita ta gaxa tantance sune aka ninken ko kuma sune a yamutsen, dawo da kwayar idonta tayi kn doguwar riga dake hannun hilwah tana ninkewa nan take Salwah ta fahimci bata iya ninkin ba, Murmushi tayi hadi da amsar rigar daga hannun hilwah ta wullar da ita nan kasan, ta kamo hannunta hilwah ta tashi tsaye suka karaso nan kan carpet din suka zauna. a plt daya suka zuba, sakwara ce da miyar vegetables irin wanda ab'ilal yaci. Suka faraci hilwah taji dadinsa sosai bata taba ci ba a tsawon rayuwarta se yau, amma ya zama favorite dinta sbda ya Mata ddh sosai....nan side din Amihh ta kasance ranar suna tare da salwah a bedroom dinta karshema suka dawo falo da Amihh suka fara hira Amihh ke basu lbri sanda tana budurwa a can kasarsu yadda suke rayuwarsu, Salwah se aikin bin amihh takeyi da ido tasan saboda Hilwah ne Amihh ke bada lbrinnan, sbda tsawon zamanta da Amihh bata taba bata lbri makamancin wannan ba se yau. Suna tare har 10:am Amihh tace hilwah ta tashi ta tafi side dinsu ita da mijinta, gaban hilwah ya yanke ya fadi, tace "Amihh zan kwana a nan..." hajiya maryam tace "Ah'a bata yuwwa jeki side din Mijinki,..tukunna ma dazakizo nan kin tambayeshi?'' Hilwah ta girgiza mata Kai alamar ah'a. amihh ta hade rai kana tace "to karki kara knji kou? Ai knyi karatun addini kinsan be dace ba ki fita daga gidanki ba tare da izinin mijinkiba, daga yau ki rinka tambayarsa, ko baku mgna ne?'' Hilwah tayi kasa da knta hadi dayin shiru. Amihh ta zuba mata ido hadi da nazartarta. "Ko kuma de shine be miki mgna kou?'' Cewar Amihh. Nanma shirun Hilwah tayi. Amihh tace "shikenan nasan hkri zakiyitayi a zamanki da yaronnan, kiyi hkrin knji? Amma in yy miki wani abu ki sanar Dani karki damu da matsayinsa na d'ana na cikina, zan hukuntasa knji ko? Kema diyatace, Allah de ya dai-daice tsakaninku.." Salwah dake gefe ta amsa da Ameen, hilwah de batace komi ba. "Tashi ki tafi seda safe..."_ cewar Amihh. Hilwah tace toh hadi da mikewa tacema Amihh da Salwah seda safe, sukace ALLAH kaimu, harta nufa kofar fita Amihh ta bita da ido se taji ta bata tausayi, tacema Salwah ta tashi ta rakata zuwa compound seta dawo...Salwah tace to hadi da mikewa ta biyo hilwah wadda ta jima da ficewa a falon, biyota tayi ta rakota , befi taku daya biyu ba hilwah ta karasa side din nasa Salwah ta masa sallama ta juya ta koma side din Amihh tana waiwayonta itama tana waiwayonta, har salwah ta karasa shigewa falon Amihh, Kana hilwah taci gaba da tafiya zuwa side nasa, ta isa takai hannu ga murfin kofar falon ta murd'a ta jita a datse, hkn ya bata tabbacin ansa key ne ta ciki, kara murd'awa tayi dan kara tabbatarwa a datsen take nan ko ta tabbatr da a datse take,cire hannunta tayi a kn handle din kofar ta tsaya ta zubawa kofar ido a zuciarta tana shawara ne ta buga ne ko yaya zatayi?'' Tasan bata da wata mafita bace ta buga kofar, amma kuma tana tsoro sbda tasan gogan ne ya rufe kofar...seda ta kusa 30mnt a tsaye a bakin kofar tana nazari hadi da shawarwari a zuciarta, daga bisani ta yankewa knta shawarar kawai tayi knocking kofar falon, zuciarta na dukan uku uku takai hannu ta fara knocking kofar a hnkli a hnkli.... Yana zaune a falon sanye da kayan bacci masu mugun kyau riga da wando kalar sky blue masu mugun laushi da tsantsi, falon babu yalwar haske ya juya hasken zuwa na dare tin dawowarsa dazu ya zauna a falon sallah kawai ke tashinsa, yana jiran shigowarta ne yaci qaniarta amma yaji shiru, har zuwa daren Wato ynzu da yake zaune bisa 3ct system dinsa na jikinsa yana sarrafata, shine yake jiyo karar knocking din kofar falon, yasan itace murmushin mugunta yayi yau ya shirya cin kaniarta sosai sbda barin side din da tayi bata gyara gidanba, sannan yanada wanki yaso ya whlr da ita ss yau Amma bata zauna side dinba kmr ta sani, a ranshi ma yana zargin ko ta gayawa Amihh abinda ya mata jiya... Yanajinta tanata knocking din yayi bnza kmr be jita ba, tin tana knocking din a hnkli har ta komayi da dan karfi, Yanaji amma yayi mata bnza har kusan 1hour tana bugun kofar tanayi tana hutawa har tayi 1h din, yanaji se aikin gabansa yakeyi wato controlling system din dake kn jikinsa.... Daga wajen data gaji da bugun har ta yanke shawarar ta koma side din Amihh, se kuma tayi wani tunani, kawai ta zube nan kasa ta zauna zaman dirshen sbda ta gaji, har kafafuwanta sun sage, ajiyar zucia ta sauke bayan ta zauna kasan, ta sauke numfashi me cike da gajiyawa, a zuciarta duk tunaninta ko yayi bacci ne beji ba, bin gidan ta shigayi da ido tako ina haske fayau amma babu gilmawar mutum, seda ta danji tsoro a ranta, danma taga haske ne fayau kmr rana hkn yasata sassauta tsoron