Showing 57001 words to 60000 words out of 306755 words
Chapter 20 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
"AB'ILAL cases......." Ya saki wani shu'umin murmushi short one, ya raba gefensa ya kwanta domin bacci ne a idonsa har na innalillahi sbda jiyannan be rintsaba.
A daren Ranar kwata kwata hilwah bata rintsaba, hatta da sallarh daren gazawa tayi, kwana tayi tana shaye shaye, cocaine taci ubanta, ta shaqa iya shaqawa har seda ta fara hawa mata kai, Kankana da knshi ya dauke cocaine din ganin tana neman kashe knta bayan kwalebanin codeine datasha sunkai roba biyar,,amma ina ita a lokacin ma kari take, nema tablet dinta na rage sha'awah kam tasha kusan balli hudu a tashi daya amma sam bata ji sassauci ba se uban zuba kawai takeyi kmr an bude karshen fanfo, tsuliya ta kawo ruwa iya ruwah,, yadda ta kwana bata rintsaba hk kankana Ya kwana be rintsaba, ita ta kwana dashi a rnta, kankana kuma ya kwana da tunanin meke damunta a ransa,...kafin zuwa asubahi jikinta yy laushi knta kuwa se qoqarin barazanar tarwatse mata yakeyi. Da asubahi duk yadda taso ta tashi taje tayi sallarh asubahin gazawa tayi, jikinta duk yabi ya saki, sam bata jinma zata iya mikewa ta tsaya da kafafuwanta amma dukda hkn tunaninsa da kyakyawar surarsa basu iya ficewa a bangon zuciartaba, tini surarsa ta manne a bangon zuciarta ba tare data mata iso ba, sam ko shawara ma bata nema ba. Bayan asubahin zazzabi me zafi ya rufeta nan da nan ta hau rawar sanyi, kankana ya kula da hkn se hnklinsa ya tashi, ya nufa bedroom ya dauko bargo ya dawo ya lullubeta, still bata bar rawar sanyin ba, budeta yy ya taba jikinta yaji yy mugun zafi, nan hnklinsa ya tashi, ya lalubo Wayarshi ya kira Amal , kira uku kana ta iya dagawa a make take, tana rungume cikin jikin Khamilah a tamfatsetsen dakin hotel din. ta kara wayar a kunne byn ta daga, ba tare da kankana ya jira tace komi ba ya shaida mata halin da hilwah ke ciki, aiko gama fadi beyiba ta diro daga kan bed din da wayar a kunnenta ta zura slifas dinta, da wata iriyar kafurar rigar bacci a jikinta, ta dauki bag dinta da car key dinta, khamila ta zuba mata ido ganin tana kokarin ficewa a dakin, dmn duk tanajin me kankana ke cewa ta wayar, adduarh ta shigayi ALLAH yasa hilwah ta mutu kowa ya huta. A gigice amal ta figi motarta kirar zamani me mugun kyau me, new design, kalar motar maroon ce. A hnya ta kira kankana ta tambayesa suna gidan DANDI ne yace mata suna gidan hilwah ba tare datace komi ba ta katse wayar.ta juya kan motarta zuwa gidan hilwah din, a cikin tsananin tashin hnkli take tukin harta isa gidan, tayi hon me gadi ya bude mata ta shigo ko packing din arziki batayi ba, ta fito daga motar hannunta riqe da wayarta key din motar ma a ciki ta barshi. Tana shigowa falon ta samu hilwah a kwance a carpet se kankana dake zaune saman knta, Amal na ganinta lullube da bargo ta kara gigicewa tana fadin "Meya same ta plx..." Ta karashe mgnr hadi da karasowa inda hilwah take ta zauna ta bude fuskarta tin kn ta kai hannu tiririn zazzabin dake jikinta ya doketa, hnklinta ya kara tashi ta kara tambayar kankana meya sameta ne...Kankana da duk ya shiga dmwa uwar daki ba lafia ya kwashi lbrin yada yazo ya sameta jiya ya sanar da Amal, Tausan Hilwah ya cika zuciar Amal bata ma fahimci me kankama ke cewa ba, tace ma kankana "Mu kaita asibiti kawai..." Kankana yace "okay..." Daga hk ya tashi ya ciccibi bargon da hilwah wadda ta fara ficewa a hayyacinta sbda zafin zazzabi bata masan zuwan Amal ba, ya fice da ita daga gidan Amal na biye dasu a baya, da hnzari ta karaso ta bude Musu gidan baya a motar ya sakata kana ya shiga ya rungumota jikinsa. amal ta shiga dreva seat taja motar a gigice suka fice a gidan, me gadi kam se kallon ikon ALLAH yakeyi a ranshi yana tambayar knshi ko waye ba lafia oho.... Asibitin kudi mafi kusa Amal ta nufa hnklinta a tashe sbda ciwon na hilwah ya matukar gigitata, ..suna isa asibitin aka amshesu hannu biyu biyu ba wani bata lokaci aka shiga bawa hilwah taimakon gaggawa, Kankana da Amal se aikin zagaye suke a kofar dakin da hilwah da doctor suke ciki kai kace me naquda suka kawo...cikin lokaci kankani aka bawa hilwah taimakon gaggawa akasa mata drib kana aka bata daki, kankana da Amal kam iyakar damuwa seda suka shiga. Amal ta tsaya bakin bed din da hilwah ke kwance har wata rama tayi kmr Wadda tayi ciwon sati biyu, dukda hkn kyaun fuskarta be ragu ba har ynzu yana nn 100% sema kyau data kara, tayi haske hasken rashin lafia, kankana dake zaune kan kujera ya rafka uban tagumi hannu biyu biyu ya zubawa hilwah ido wadda keta sauke numfarfashi, shi Tsoronshi Allah tsoronshi kada hilwah ta mutu a kamashi a kaishi maqarqama domin kuwa cewa za ayi shi ya kasheta musammanma in case din ya fada hannun police....kwanansu biyu a asibitin aka sallamesu hilwah ta samu sauki sosai amma tunanin wannan guy din be bar taba, sosai dr ta mata natsiha kan ta rage shaye shaye da tunani, duk binciken dr din ya tabbatr mata da hilwah na shaye shaye, kuma damuwa ce ta sata a wannan ciwon datayi, hadi da taimakon shaye shayen. Alhaji buluwasi yazo tin kafin a sallameta a asibitin shi ya biya komi kana suka dawo gida da Amal wadda keta bata kulawa a kwanaki biyun, khamilah ko gaidata batazo tayiba..kwanan buluwasi daya a garin kaduna ya juya ya bar kasar byn ya cika hilwah da mahaukatan kudade, domin a wannan tafiyar ze jima sosai. Amal da kankana suka ci gaba da bawa hilwah kulawa domin har zuwa ynzu bata koma normal ba, shaye shaye kuwa se abnda yayi gaba, kmr yadda tunanin guy din kullum keta kara habbaka a ranta, tunani guy din ya zamar mata abinci kuma abin sha, kawai taji a rnta tanaso ta kara ganinsa a rayuwarta koda sau daya ne...
Ranar talata Alhaji Murtala ya nufa garin Kaduna tin 10:am ya taso, yayinda Muhammad ne ke driving dinsa, har suka isa garin Kano 12:pm suka shigo kaduna. 12:32pm Muhammad yayi packing katotuwar mota irin ta daukan governors a gidan hajiya maryam, daman already Alhaji murtala ya sanar da maryam zuwan sa a yau din, dan hk bata fita ba, dukda kuwa tanada operetion a asibitinta amma sam bata fita sbda murtala ya sanar da it akwai muhimmiyar mgnr dazeyi da ita. Jin packing din motar tasa yasa hajiya maryam da Salwah fitowa daga cikin falon, suka nufo compound kowaccensu fuska dauke da annashuwa, hajia maryam sanye take da rigar abaya kalar dark brown ba karamin amsarta tayi ba abnka da farar mace alkyabbar mata, ta yane kanta da mayafin abayar ba krmin kyau tayi ba kai kace yar 30yrs ce se ynzu na tabbatr da ita din benu ce bata tsufa sede ta sake sabon gashi. Autarh Salwah kuma sanye take da riga da zanin atamfa, burguzuma burguzuma kmr dinkin tsoffi, har wata rama tayi duk tabi ta kosa hutunta ya kare ta koma kd da zama ta ci gaba da walwalarta yadda takeso. Ta daure kanta da dankwalin atamdar dukda burguma burguzuma din kayan datasa surar jikin da ALLAH ya mata bata boyu ba, seda ta bayyana knta, shiyasa kullum cikin fada suke da Amihh ita ganinta matsatstsun kaya ne take sawa nan ko kirar jikinta ne hakan komi tasaka siffarta bata boyuwa. dukkanisu kafafuwansu sanye suke da plat shoe masu nugun kyau da tsaruwa ga uwa uba kuma tsada, classic shoes ne a kafafuwansu , yayinda kafafuwan nasu keta walwali, zallar hutu kawai. Fuskar hajiya maryam sanye da farin siririn glass suka karaso bakin motar inda Alhaji babba tini ya fito daga gidan baya daman a nan yake zama ko wate kuwa zeyi driving dinsa be zama gidan gaba. Muhammad daya bude masa murfin ya fito se rissina masa yakeyi. idanuwan alhaji murtala suka sauka a kan salwah ya washe baki cike da farin ciki, ya bude babbar rigarsa kasancewar mnyan kaya ne a jikinsa wata danyar shadda ce kalar milk tasha aiki na fitina, ba krmin kyau tamsaba. Yana bude hannayensa Salwah ta shige jikinsa zucia cike da kaunarsa shima yana mugun sonta kuma yana nuna mata kulawa, bata wani jima a jikinsa ba ta dago sbda tunawa da tayi da kashedin da hajiya maryam ta taba mata kan kada ta rinka jimawa a jikinsa inma ya zama dole se ya rungumetan a matsayinsa na ubanta domin kuwa zucia bata da kashi a cewar hajiya maryam. Murmushi Salwah ta sakarwa alhaji murtala ta rissina ta gaidashi ya amsa zucia fal kaunarta data gaza boyuwa seda ta bayyano kan fuskarshi, sosai alhaji ke kaunar yayan kanin nasa. Muhamnad dake sanye da kananan kaya ya karaso ya rissina ya gaida hajiya maryam wadda keta barin murmushi a kn fuskarta amma be kai zucia ba hk kawai 2days dinnan tana yawan jin faduwar gaba. Amsa gaisuwar Muhammad tayi zucia cike sa kaunarsa. Muhamnad da salwah suka ja gefe suka hau aikin gaisawa a matsayinsu na yan uwa. Hajiya maryam ta gaida alhaji murtala ya amsa cikin farin ciki idonshi na kan hajiya maryam yayi Murmushi kana yace "likita bokan turai..." A wannan karon murmushi sosai hajiya maryam tayi kana tace "Alhaji babba mu shiga ciki..." Ba muau Murtala ya fara takawa zuwa cikin gidan Hajiya maryam ta kalli su salwah da Muhammad daketa ma junansu murmushi tace "to ku ku shigo ciki, tinda de gida muke ba jejiba, balle ayita tsayuwa..." Salwah da Muhammad suka mara musu baya, yayinda alhaji Murtala ke gaba maryam na biye dashi se su salwah da Muhammad dake bynsu a jere suke, a hk suka karaso cikin kayataccen falon hajiya maryam, se uba kamshi da sanyin AC kawai ke tashi. A kan kujerar 3sttr alhaji babba ya yada zango ya cire hular dake knsa ya ajiyeta a gefensa ya sauke ajiyar zucia. Muhammad zaunawa yy a kasa domin su a tarbia basa zama kn kushin in manynsu na kai sede ko inda izinin manyan nasu. Salwah kam kiching ta nufa. Hajiya maryam dake tsaye ta zubawa Muhammad dake zaune a kasa ido, tace "Alhaji ka hau kan kushin mana alhajina..." A kunyace Muhammad ya tashi ya zauna a kn kushin 1ct Hajiya Maryam tayi murmushi tanason mutum me tarbia ko babba ko yaro ta tsani ganin mutum mara kunya ko ince mara tarbia. Sannu da zuwa hajiya maryam keta jerowa alhaji murtala shikam se aikin amsawa yakeyi yana Murmushi, itana ta juya ta nufa kiching din dan gababar musu da abinsha. Tana shigowa kiching din taga salwah da masu aikinta guda biyu sunata koqarin shirya abubuwan motsa baki a kan tamfatsa tamfatsa din trea na alfarma. Haji maryam ta rufesu da fada musammanma salwah cewa takeyi wai ta cika yin abu a hnkli, hkri kawai salwah ta shiga bata, domin fadan nata ta inda take shiga bata nan take fita ba wai meyasa tin dazu datace a shirya ba a shirya ba, se ynzu da baki suka riga suka iso, daman ita maryam hk take sam ba a iya mata, shiyasa wasu lokutan da knta take Aikace Aikacenta musammanma girki, ko salwah tace zata tayata to fa se sun babeh inma ta tayatan. Manyan trea guda uku aka cika kusu da jayan motsar baki da drinks Salwah da ma'aikan suka dauko trea din zuwa falon, suka ajiye ma kowannensu a kan dan table din dake gabansu, domin kowanne da table a gabanshi hk tsarin kujerun suke, sede gefen hannun kujerun ake ajiye tables din kowacce kujerar. Suna ajiyewa suka juya suka koma kiching Salwah kuma ta nufa bedroom dinta. Hajiya maryam ta karaso ta zauna kan kujerar dake facing alhaji babba se kara jero masa sannu takeyi. Shi kuma yana aikin amsa. "Ina wuni Alhaji babba bamu gaisaba.." Hajiya Maryam ta koroma alhaji babba gaisuwa, murmushi alhaji yayi yace "Mun gaisa mna amma yawan gaisuwa ai yafi yawan fada...lafia lau..." Ya amsawa gaisuwar tata a karshe still fuskarsa dauke da murmushi, Hajiya Maryam se binsa takeyi Da ido ta fara mamakin wannan fara'ar tasa domin bata taba ganin fara'arh irin ta yau ba a kn fuskarshi. "Tabbas da walakin goro.a miya.." Hajiya maryam ta fadi a ranta. Nan suka hau dan taba hira sunayi su kuma suna motsa bakinsu da abubuwan alatun dake gabansu. "Maryamu ya fama da Aiyuka?'' Alhaji murtala ya jefowa Hajiya maryam tambayar. Hajiya maryam ta amsa da "Alhamdulillahi Alhaji..ya iyalin kuma?" Alhaji murtala yace "Iyalina lafiarta lau, zainabu abu ba, tana gaidaki, daa ta nace ma se munzo tare Amma ALLAH be nufa ba, na bata hkri karamar yarinya ce sam bnso ta wahala..." Ya karashe mgnr tasa yana murmushi irin nasu na manya, hajiya maryam ta zubawa murtala ido, ita abu daya ke bata haushi dashi shine yanada budurwar zucia ynzu wai a gaban dansa yake fadar wannan mgnr rausayar da kai gefe hajiya tayi tana gyara glashin dake kwayar idonta zuciarta cike da takaici. "Waishin maryamu rashin Auren nan be damunki, naga ai har ynzu da sauranki, ko yayane ai kina da buqatar dana miji...." Alhaji murtala ya sako wannan mgnr dmn shi ba kunya bace a idonsa, iri irin wadannan maganganun duk haka yake tsakowa maryam su sede in basu hadu ba. A wannan karon seda kunya ta kashe maryam sbda yadda yy mgnr a gaban Muhammad wanda yayi kasa da knsa sbda ya fahimci zahirin mgnr. Hajiya maryam shiru kawai tayi tabi Alhaji da ido shide kullum ba girman sede na jiki, ta fadi hkn a ranta. Muhammad mikewa yayi a kunyace ya nufa hnyar dayan falon da wayarshi a hannunshi kirar iPhone yayi dealing number din Salwah yace tazo dayan falon ta samesa suyi hira. Bayan barin muhammad falon Hajiya maryam tayi jim idanuwanta na kan Alhaji murtala ba karamin ddh taji ba da muhammad ya tashi ya fita a falon, sbda alhaji murtala ya rinka sako zance kenan harse illa masha Allahu, ita kuma duk ta k'agu ya sanar da ita dalilin zuwan nasa. Jim alhaji babba yayi da tuffa a hannunsa kallo daya zaka masa ka gano akwai dattako a bayyane dashi, ajiye sauran tuffa din yayi a kan trea din kana ya fara gyaran murya cike da dattako. Hajiya maryam ta natsu ko motsi batayi ganin alhaji na qoqarin fara mgna, a jiikinta kawai taji mgnr babba ce, tindaga zuwan da yayi da kanshi ta yadda mgnr ba karama bace.
*paid book ne....08136349646*
Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/GiclAKDbf2h19M4nZIpDfl
BBM TRUSTED PRE ORDER. Muna yin order na kitchen item, shoes, bag, veils, abayas, bag to school, lace , atamfa .E.T.C
Muna kasuwanci cikin aminci da storon Allah duk wanda yayi business damu inshaallahu zaiji dadi πππ.Idan kuma kuna bukatar ayi maku order na wasu kayan wanda kuke bukata duk muna yi.A kaduna nike zaune unguwar rimi zaku iya zuwa gida ko shago ku same ni ππ.Domin karin bayani ku tuntube ni a 08068655941 sai na jikuππππππ
08/01/2022 Γ 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
*YAR DANDI CEH*
π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯π₯
(SHE'S A WORLDLY PERSON)
SAADATU BINTU ABDULLAHIβπ½
*Writer of KYAUTAR ALLAH*
Sadaukarwa ga Hauwa'u mmn little mrs Asal, Ina tayaki farin cikin Abinda ya samemu na Alheri Allah ya kauda idon makiya yan iskan area.....π
π
ΏοΈ14
Cikin muryar dattako Alhaji murtala ya fara magana. "Dama nayi wani tunani ne, me kyau a gareni dake gaba daya, da duk diyanmu masu albarka .." Yayi jim, hajiya maryam ta zuba masa sexy eyes dinta masu kama dana AB'ILAL sede nashi yafi nata kyau da walwali, sannan nata yasha miya wai danma akwai hutu iya hutu. Alhaji murtala yaci gaba da mgna hadi da kallon agogon dake maqale da hannunsa. "Bari muyi sallah maci gaba da mgna.... " hajia maryam ta jinjina kai dukd ta kagu taji ko menene gashi an fara kiraye kirayen sallarh azahar dole ta hakura. Miqewa hajiya maryam tayi tana fadin "To alhaji ku karasa side dinku, se kuyi alwala...." (Wato side din da yake sauka inyazo) alhaji murtala ya mike hadi da murmushi idonshi na kn hajiya maryam yace "maryamu, maryamu, maryamu manyan mata...ya kamata de kiyi Aure..." Hajiya maryam ta tabe baki ba tare daya ankare ba zuciarta cike da takaici wani lokaci Alhaji murtala haushi yake bata, shi sam be iya controlling bakinshi ba kmr de yadda kaninshi yake mahaifin AB'ILAL shima hk yake, se yyta mata rawar kafa yana mata shiririta, inya cita sau daya kullum seya fadi dadinta dayaji sau dari da hansin, ko ya wuni rnr yana mata zantuttuka a kn saduwar da yayi da ita, a kullum yana ranta shiyasa batajin zata iya auren wani namiji a halin ynzu ta hakura da Aure, ba karamin jin dadin tsohon mijinta takeyiba gani takeyi babu namijin dazata Aura daze kaishi dadih da iya love, kullum tana fatan ya zamto mijinta a gidan Aljannah. Alhaji murtala ya nufa wata kofa dazata kaishi har inda yake sauka, hajiya maryam ta nufa falo inda su muhammad da salwah suke. Da sallahma ta turo kofar falon ta shigo ta gansu zaune a kn 3ct daf daf da juna se aikin Hira sukeyi suna shewa, nan ta umurcesu dasu tashi suje suyi alwala suyi sallarh , sukace toh hadi da mikewa a tare suka fito daga falon Muhammad ya nufa hnyar da mahaifinsa yabi ita kuma salwah ta nufa bedroom dinta hajiya maryam ma ta nufa nata bedroom din, tana shiga ta fada toilet ta dauro alwala ta dawo dakin tayi sallah ta sallame hadi da addu'ur'inta ta mike ta cire hijjabin datayi sallarh dashi ta ajiyeshi a mazauninsa