Showing 129001 words to 132000 words out of 306755 words
Chapter 44 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
ba Amihh ce ta min Aurennan ni bnce bafa inaso..." Ya fadi da muryasa da babu alamar kunya. Hajiya karama tayi jim se ynzu take kara fahimtar kalaman Amihh kwantar da murya tayi Kana ta fara mgna kwayar idonta na kan ab'ilal wanda shima kwayar idonshi ke knta. "Ai gata ta maka Alhaji karami, kai wai bakaga matar bane, Masha Allah...." Ab'ilal ya taba baki, a ranshi yace karuwar... A fili kuma rnshi ya kara baci. " ni bnsonta Wlhy momy, ai bani na gani ba nace inso,..." Hajiya karama ta kara zuba masa ido, mamaki fal ranta,bata tunanin akwai namiji me lafia dazega hilwah yace baya sonta. "yarinyar fa me kyau ce baka ganta bane tako ina masha ALLAH, ta hadu!" Cewar hajiya karama. AB'ILAL ya wani yatsina fuska gaskia dayasan Mgnr da momy zata masa kenan da kwancia yy kmr yana bacci harta karaci zamanta ta bar masa side dinsa, shifa a ganinsa duk wanda zece masa yaso yarinyarnan makiyyinsa ne na bayyane. "Ni bnsonta wlhy Hajiya momy, Amihh ce da kwashe kwashe, kawai ta kwaso wannan yarinyar ta manna min, mezanyi da ita, ni wlhy bnga abinda zanyi da ita ba...'' Hajiya karama ta kureshi da ido kur, tana maimaita mezeyi da ita a ranta. "Au bakaga me Zakiyi da ita ba?'' Hajiya karama ta fadi hkn a fili, murya cike da mamaki, ta fara tantamar kode AB'ILAL beda lafiar ido ne. AB'ILAL ya kara hade rai kmr an aiko masa da mala'ikan mutuwa yace "aini bnga ma me zanyi da ita ba...Nide momy plx ki bar mgnr Wannan yar iskar yarinyar, ita knta Amihh datasan wacece ita da bata dauramin Aure da itaba, kwata kwata fa yarinyar bata da tarbia, to ni mezanyi da ita bayan ni ba dan iska bane....gaskia ni bnsonta na tsaneta wlhy!" Ya karashe mgnr babu alamar wasa a tattare dashi, takaici ya kara cika masa zucia. Hajiya karama ta zaro ido tana ganin ikon Allah mgnr tashi daya ce shi ba Dan iska bane se taso ta bata daria. Ta fahimci yayi nisa bejin kira, komi zatace masa a kan yarinyar nan baze fahimtaba, dan hk ta chanza akalar hirar zuwa wata hirar, nan hira ta kacame tsakaninsu, har akayi la'asar ta barshi ta tado side din Hajiya maryam, gogan ya tashi yy alwala ya nufa masallaci danyin sallarh la'asar din, ko kallon side din Amihh ya denayi sbda takaici. 5:am hajiya karama tayi shirin barin gidan bayan tayi juyin dunia da salwah kn ta bita taki amincewa sede tace mata zata dawo nan da 1week ita duk tunaninta na kan hilwah bata iya tafiya ta batta nan gidan sede su tafi tare Amihh kuma taki amincewa da hakan. Salwah da hilwah da Amihh suka rako hajiya karama har bakin motar ta, bayan Amihh ta mata sha tara na arziki, turarruka ta bata na alfarma dade sauran gyara namu na mata masu mazaje, seda ta cika mata tankama tankama din ledoji da kaya na alfarma ciki hadda laces manya guda biyu da atampopi super guda uku, daman hajiya maryam bata rabo da kayyaki haka sbda kyautatawa wadanda sukazo gurinta. Ledojin guda biyu Amihh ta cika ma hajiya karama d kaya na Alfarma, hilwah da Salwah ne suka riqo ledojin suka bude gidan bayan motar sukasa ledojin. Hajiya karama daketa kallon hilwah taja hannun hajiya maryam suka koma gefe dan nesa kadan dasu hilwah. "daman Anty zan kara jadda da miki shawarata ne, Dan ALLAH ki hadawa yarinyarnan yan komatsenta ta koma can side din mijinta Wlhy zasu fi shakuwwa in suna ganin junansu a gu daya, ko yaya nasan ze farmaki yarinyarnan, ni wlhy dukna kagu ace ya Mata ciki..." Amihh ta zaro ido ita kunya ma ta rufeta, shiyasa wani lokacin bata ganin lefin AB'ILAL in yana isknci sbda ruwan nashi ba ruwan masu kunya bane. "Allah shiryaku...'' Cewar hajiya maryam Hajiya karama tayi murmushi kana tace "ba mgnr rashin kunya nayi ba Amihh, ..."_ hajiya maryam tace "kwarai ma kuwwa, mgbr kunya kikayi....'' Hajiya karama tayi murmushi danta fahimci gatse ta mata. "Ni de bance komi ba..." Cewar hajia karama, hajiya maryam ta girgiza kai kawai. Hajia karama ta jawo hannun Amihh suka dawo inda su hilwah suke tsaye ita da salwah, sukayi sallahma da junansu, hajiya karama ta shige motarta taja tana kallon hilwah, har ta fice a gidan.. Amihh tasa su Salwah da hilwah gaba suka koma cikin gidan, se nazarin maganganun Hajiya karama takeyi a ranta.
*JIGON LABARI....USA.*
2:am, dai-dai agogon American ya buga. A Wani irin katafaran daki na yada zango, kyaun dakin ya gigitani ya dimautani yasani ficewa a lissafi da hayyacina, kyaun dakin na musamman ne, zan iya cewa tinda nazo dunia ban taba ganin daki me kyaunshi ba koda kuwa a TV ne ko a mujallah, kyaun dakin ze iya kisan kai, ina nufin mutuwar tsaye fa bawai mutuwar murus ba. A kalla girman dakin yafi girman wani gidan me dauke da dakuna biyu da falo daya, girman dakin ya sharaha, in za,a rubuceshi a mujalla za a kwana ashirin da wuni saba'in ba a gama rubutun girman dakin ba, bansan yazan misalta muku girmansaba, amma fa bn taba ganin daki me irin girmansa ba se yau, duk girmanshi seda aka samu tamfatsetsen gadon daya dangane bango da bangon dakin. tako ina haske ne Golding ke tashi a dakin, kmr yadda komi na kaf saitin gadon dake dakin golding ne, na zallarh danyar golde, komi na dakin da danyar gold aka yishi kama daga kaf saitin gadon da gold aka yishi, hatta da bolt din dakin na danyar gold ne, a wasu guraren ne akayi mixed da zallar ruwan danyar diamond, kai dagani ko ba a gaya maka ba, kasan akwai zallar arziki, i mean arziki fa, bawai muna arziki ba. A tsarin dakin sede shugaban kasa ko de wani me mukami hk, kyaun dakin fitina ce. Mutane biyu na hango kwance a kn wannan tamfatsetse kuma makeken bed din dake dakin wanda a kalla ze dauki mutane masu mugun yawa. Dukkaninsu mutane biyun mace da namiji suna sanye ne da kayan bacci iri daya masu laushi yayin da sanyin AC ke ta aikin ratsasu kai kace a tsakiyar teku suke in wanda be saba ba ya shiga dakin to tabbas baze fito lafia lau ba, nan take ze fadi kasa sumamme rnr ko sede a fitar dashi da motar ambulance, sanyin dakin ya shahara, ga kamshin turare tako ina, dakin Aljannar dunia ce. Sun rufe rabin jikinsu da duvet me mugun lashi kmr jikin mage, kalarshi milk ne, bedsheet din dake kan bed din kuma maroon ne. a tsakiyar gadon suke kwance yayinda da gadon yake me O ne, wato me Round ne, kallo daya zakawa gadon kaji a ranka ya maka, haduwarsa ta wuce asashi a book ko mujallah ko TV, suna kwance na'urorin gadon nata lilaqasu sama da kasa suna lilo amma kai bazaka taba fahimtar hknba seka kwanta ko ka zauna a kn gadon zaka gane yana lilo me mugun dadih, hatta data kasan bed din akwai AC kmr yadda akwai AC lungu a manne da fuskar bed din bazaka taba fahimtar hkn ba sbda babu alamar dazaka fahimci akwai AC a fuskar gadon, a kalla AC dake cikin fuskar gadon sunfi guda biyar. Duk tsawon Lokacin nan daya lulaka ko ince daya wuce, bata rintsaba idanuwanta na bude ta zubawa daya daga cikin kwan wutar dake dakin Ido, kalar kwan dakin golden ne Irin na bacci hk, a kalla fitilun wutar dake dakin sunkai guda ashirin, amma ynzu hk guda biyar ne ke Aiki, sune na bacci, wutarsu kadan ce bame yawa bace, se wani kyalkyali takeyi. Juyi kawai yakeyi tanamejin wani irin rad'ad'i a ranta hadi da zafin zucia, dukda Sanyin na'u'rorin dake dakin ita zuba takeyi na zallar zufa, lumshe idanuwanta tayi wadanda suke mata radadin zafi sbda rashin bacci da batayi na tsawon fin shakara daya ta kamu da Bp da ciwon zucia duk a sanadin dmwar dake ranta, a kasancewarta name karancin shekaru be dace ace tanada wadannan cututtukanta a shekarunta a kalla batafi 35yrs ba, jikinta karami ne inba ma an gaya makaba baka isa kace itadin 35yrs takeba zakayi tsammanin yar 25yrs ce. Juyowa tayi gareshi ta zuba masa ido se kwasar bacci yakeyi hnklinsa kwance, a nan ta kara tabbatr da cewa uwa uwace. Abubuwan dasuka faru da ita tin tana 15yrs har ya zuwa ynzu su suka shiga fara dawowa cikin kwakwalwar knta, kawai taji hawaye na aikin ambalia a kn fuskarta, yayinda takejin zuciarta na tafarfasa kmr zata fashe, ranta na mata kuna. ''Na rasa komi saboda Kai...." Tayi mgnr cikin zallar harshen Larabci , irin zallar larabcinnan ne larabawa, seka natsu zaka fahimci mi suke nufi, kwayar idonta na kanshi se ynzu na kula da cewa shidin zallar bature ne, dukda babu yalwar haske a dakin amma seda na fahimci namijin baturene irin turawan America dinnan, a kalla mutumin baze wuce 45yrs ba, yanada tsantsar kyau, Amma matar ta fishi kyau nesa ba kusa ba, dagani ita ba American bace sbda tafi zubi da indian ko larabawa, a cikin biyu de tana daya ko Indian ko balarabia. Kyar ta tsayar da kwayar idonta a knsa, ynzu ne da ta fara sanin zafin jikinta da zafin rayuwarta tasan cewa ita ta kashe rayuwarta da knta tin a farko, gashi ynzu ta rasa duniarta kuma ta rasa aljannarta gobe kiyama, inbade ta koma ga hnyar da zata samu aljannnar ba, tanada tabbacin ko yau ta mutu wuta zata je, sede da rahamar ubangiji. Fashewa tayi da wani irin matsanancin kuka ba tare datasanma ta fashe dashi ba, se kukan takeyi tana shashsheka kmr zuciarta zata fashe....shashshekar kukan nata yasashi tashi dole, ya sauke kwayar idonshi a knta, yayinda itama kukan takeyi kuma kwayar idonta na kansa. Rungumota jikinsa yayi yasan dalilin kukan nata, a kullum tatsunisr gizo bata wuce ta kok'i. "Yaushe zaka yafe mata?'' Itace kalmar data fito daga bakinta cikin harshen turanci, irin turancin Americans, still se kukan takeyi tana shashsheka. "Ki cirewa ranki ita, sbda inhar batabi abinda nake biba bazata taba dawowa cikin gidannanba...nasan cewa na fiki santa nesa ba kusa ba, ita kadai Allah ya mallala mna, haka iyayenama suna sonta, na hkra da ita har abadan!" Yayi mgnr cikin harshen turancinsa me cike da kwarewa, irin na turawan asali. Kara fashewa tayi da kuka kmr rnta ze fita, da ace yau zata ga yarta, dase ta barshi shima har abadan sbda bataga amfanin zamansu ba, se sarrafata yakeyi kmr ya mata Asiri, kuma hkn yanada nasaba ne da soyayyarshi da ALLAH ya dasa mata tin tanada karancin shekaru, harya zuwa ynzu, shima yana sonta amma tafi tunanin sonta yafi nashi sbda bata iya bijire masa. Ci gaba tayi da kuka kmr ranta ze fita,...kara rungumeta yayi jikinsa ya daga kasan rigar baccin dake jikinta, yakai hannu kofar tsuliarta kasancewar babu pant a jikinta ya kamo kan kaciyar belin gindinta ya fara wasa dashi , daman a bukace yake da ita tin kafin yayi bacci, ta hanashi knta, yanzu kam be iya hkri, seya luma mata...ture hannunshi tayi daga kan kaciyar tsuliarta cikin fushi hadi da takaicinsa da baya damuwa da damuwar kowa shi sede damuwarsa. "Ki bari inyi plx...inada bukatarki...knsan kinada dadih...'' Sune kalaman dake fita daga bakinsa cikin harshen turanci duk yabi ya gigice ya kid'ime so yakeyi kawai ya jishi a cikin ramin tsuliarta, tinda suke tare tsawon shekarunnan be taba neman wata ba, dukda kuwa halinsu na turawa da bukatuwa da mace, Amma shi baya jin kowacce mace se ita sbda mugun dadinta da yakeji, hkn yasa yake daga mata kafa a wasu abubuwan, kaf dunia babu abinda be mallala mata ba sbda so da kaunah, koda yake yaci ya mata komi na alheri domin kuwa be iya biyanta komi ze mata....hannayensa duka biyu yakaiwa nonuwanta dusuke a tsaye cafka, ya hau Aikin mammatse matasu, sam bata masan yanayi ba, sbda damuwar dake damun ranta kawai ta isheta, a tsawon shekara dayarnan batajin ddn komi a rayuwarta ko abinci se anyi yaki da ita take iyaci.... Shigewa cikin jikinta yayi ya fara buga mata gwatso yana ci yana sambatun ze bata wani cikin ta haihu takaici ya kara rufe ta,...bata taba jin haushinshi ba kmr yau, tsabar takaici ji takeyi kmr ta masa wani mummunar abun, bata taba fara tunanin barinsa na har abadan ba se yau, yasa ta rasa komi na rayuwarta, a yau ta farajin tsanarsa ninkin ma ninkin a ranta, Amma kuma batasan yazatayi ba, ynzu inta rabu dashi ina zataje? Ta ina zata fara, ga iyayenta tanajin lbrinsu amma bata isa ba ta taka gidansu ba, sbda girman zunubinta garesu....seda ya gama cinta ya koshi kana ya sauka daga mararta ya koma ya kwanta hadi da jawota jikinsa yana mata godia, har lokacin bata bar kuka ba, takaici ya kara rufeta na rasa abubuwanta da tayi, sede aci a sauka babu wankan tsarki, hatta da makomar aurenta dashi bata sani ba a musulunci, kuma har ta haihu dashi, hatta da abinda ta haifa batasan makomar ta a addininta, ita knta a halin ynzu batasan makomartaba a musulunci, ko yau ta musu batasan makomartaba, "Ya kamata in san makomata...tin dare beyiminba...." Ta fadi a ranta, zuciarta babu dadih, ko damuwar datakeyi ita kadaice keyinta shi kam dai-dai da rana daya be taba nuna damuwarsa a kn rashin yarsu ba, shi de damuwarshi a bashi gindi yaci.....zamewa tayi daga jikinta ta sauko kasan tsakiyar dakin da aka lailayesa da wani shimfid'eden carpet ne ko meye oho! Amma fa laushinshi ya shahara, ya wuce tunanin duk me tunani, zaunawa tayi zaman dirshen a kasan lallausar dakin kawai ta fashe da wani matsanancin kuka, tana ambato sunan Allah. a matukar zafafe ya zamo daga kan bed din shima babu komi a jikinsa ya karaso inda take, ya dagota ya tsinketa da mari zucia babu imani, ta dafe kncinta tasan dalilin dayasa ya maretan, cikin tsawa yace "tashi ki fitarmin a daki!'' Jiki na rawa ta mike ta fice a dakin tana hawaye, komi ya mata tasan ita ta siyama knta da knta, bata ma ga komi ba, tinda ta bijirewa iyayenta a knshi, Gashi itama yarta ta cikinta ta bijire mata tana kwasar bakin cikin data dandanawa iyayen ta, tanada tabbacin kadan ta gani, dawowa tayi dakinta ta zauna taci gaba da kuka kmr ran dake jikinta ze fita, ji takeyi kmr zata haukace ko zataji ddh....
Yau kimanin 4days kenan da zuwan Hajiya karama gidn, ta bar hajiya maryam da nazarin shawarar data bata na ta hada hilwah da mijinta gu daya. Hajiya maryam ta kira hajiya Juwairriyya kan ta kara bata shawara a kn shawarar da hajiya karama ta bata, nan ita ma tace mata ta hadasun zasufi shakuwa. Hajiya maryam taji ddhn hkan, sede tana zullumi kan kada gogan yayita zalintar hilwah, hakade tace bari tayi kasada in taga da zalinci seta dawo da ita side dinta. Ba tare datayi shawara da hilwah ba balle AB'ILAL, ta kira masu gyara gida, daga companyn turawa tasa aka canza kaf kayayyakin furniture din Side din AB'ILAL hatta da tsarin komi seda aka canza. da TV seda aka chanza aka zuba azababbu masu azabar kudi da kyau. Ranar Gogan benan ya fita zuwa office dinsa dake nan kd, zesa hannu a wata takadda daza a kaita zuwa kasar American, a can uban gidansa yake. be dawo gida da wuri ba,har seda yaga tafiyar takaddar kana ya dawo gidan 9:3pm, ya shigo falonshi a gajiye, se faman jan tsuki yakeyi, inda ace a kano ne bazeyi whlr nan ba. da yayi ba yau....tunaninshi ya tsaya cak yayin daya shiga karewa falon kallo yana me shakar kamshin dadin dake falon, Nan take ya fahimci an canza komi ne na falon, yasan Aikin Amihh ne, to meyasa tasa aka chnza masa kaya bayan shi bece a canza masa ba....yana nan tsaye yana wannan tunanin Amihh tayi sallahma ta shigo falon, ya amsa hadi da juyawa ya zuba ma AMIHH ido , tana gama shigowa falon hilwah ma ta shigo sanye da riga iya guiwa mara nauyi, sede fa ta amsheta ainun, komi ya fito ya bayyana real Aini, kallo daya AB'ILAL ya mata ya dauke knsa daga knta nan take yaji duk wani sauran annuri dake kn fuskarshi ya gushi. "Amihh meyasa aka chnza min furniture din falo?'' AB'ILAL yayi mgnr da Hajiya Maryam murya cike da jaraba. Ba tare da Amihh tabi ta knsa ba, ta karasa ta zauna kan kujerar 3ct. hilwah ta tsaya cak knta na kasa, se aikin sharar kwallah takeyi tinda Amihh tace mata zata dawo side din take kuka har ynzu amma kukan nata besa amihh fasa abinda tayi niya ba, shine ynzu ta taso ta gaba dataji shigowar AB'ILAL gidan, can suka bar salwah a falo itama tana kuka, sam bataso komawar hilwah side din AB'ILAL ba. "Taho nan ki zauna...."cewar Amihh datayi mgnr da hilwah tana me nuna mata kusa da ita, hilwah ta gaza motsi tanaji gabanta nata tsananta bugu.. AB'ILAL dake tsaye Yanaji kamar zuciarsa zata fashe dan takaicin ganin hilwah a side dinsa me tsarki. Dadin dadawa kuma yaji amihh tace wai ta zauna masa a kn kujera, cikin sanyin jiki yaga hilwah na kokarin karasawa ta zauna kmr yadda Amihh ta umarceta, ranshi ya harzuka cikin tsawa yace "Karki kuskura ki zauna min a kan kujera!