Showing 87001 words to 90000 words out of 306755 words
Chapter 30 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
zuwa ynzu ma ji takeyi kmr ta fashe da kuka. "Tashi mu tafi...." Shine abinda ya fito daga bakin hajiya maryam. Gaban hilwah da kankana suka yanke suka fadi a lokaci daya. Hilwah ta gaza motsi. "Tashi mu tafi nace..." Hajiya maryam ta kara maimaitawa a karo na biyu. Ba musu hilwah ta mike tsaye ta dauki hijjabinta dake nan kasan da wayarta ta saka hijjabin a jikinta jikin ta na rawa, haka kawai takeji a ranta komi hajiya maryam tace ta Aikata inhar be fitar da ita daga addinin isilamah zata Aikata sam bazata iya musu da itaba. Hajiya maryam ta mike tsaye ta kalli hilwah tace "mu tafi..." Kankana dake tsaye shima ya hau zare ido, ya bude baki da niyar yayi mgna hajiya maryam ta dakatar dashi sbda kadama yayi mgna yasa hilwah ta bijire mata, taji ddn yadda hilwah tabi mgnrta babu musu. Hannunta riqe da wayarta data dauka a nan kasan ta saka slifas dinta dake tsakar dakin, a jiki a sanyaye tanufa hanyar fita, kankana ya bude baki yace "Uwar dakina tafiya zakiyi?" Ba tare data tanka masa ba ta fice a dakin, ji tayi gabaki daya bakinta ya mutu, hajiya maryam ta nufa hanyar fita daga dakin, kankana na kokarin biyota ta juyo tace "Dan Allah karka biyo mu plx....kuma insha Allahu hilwah ita d gidannan har abadan, kuma da kuke ciki ALLAH ya iyakance muku.." Tana gama fadar hkn ta fice a dakin. Kankana ya tsaya nan tsaye ya daskare, se ynzu yake nadamar nunawa hajiya maryam dakin da yayi, dana sani ta shiga reto a kwakwalwarsa! wani irn ihu yayi me dauke da karad'i ya duba inda amal ke kwance se baccinta takeyi batasanma meke going ba. Karasawa yy bakin bed din ya hauba bubbugata a gigice yana fadin na shiga uku gatana ya kare a bariki! Gatana ya kare a bariki!!'' A gigice Amal ta tashi babu salati babu sallallami fadi takeyi hilwah! Hilwah! Meya faru?" Kankana ya kara kurma ihun dayasata dawowa hayyacinta ta toshe kunnuwanta yayinda kwayar idonta ke kan kankana, hade rai tayi ta cire hannunta a kunnenta tana fadin "wani irin iskan ci ne wannan..." Kankana dake a gigice yace "Mahaifiyar hilwah ce tazo ta tafi da ita...wlhy ta ce bazata kara dawowaba! Wayyo Allah na shiga uku!!" Kankana ya ke wadannan zantuttukan kmr mahaukaci nan take Amal ta gigice tana me tambayarshi wace hilwah! Kankana yace hilwah mana data sani! Ai a gigice ta diro daga kan bed din ta hau rarraba ido a dakin kankana yace mu bisu zasu tafi!" Amal dake a gigice itama tace "mu bisu ina?" Ba tare da kankana ya kara mgna ba yaja hannun Amal suka fice a dakin,.. aiko alamar au hilwah basu gani a compound din cikin hnzari ds gudu gudu suka fito wajen get din, dai-dai hajiya maryam taja motarta suka bar gurin...Kankana ya nunawa Amal motar a daburce yana fadin "ga motar can ...shikenan! Shikenan!Allah sarki uwar dakina!" Kankana ya karashe mgnr da muryarsa ta gardawa nan kasa ya zube yana kuka share share da hawayensa, wlhy ko sadda akace ubansa ya mutu beyi kukan da yakeyi yanzu ba, Amal tabi bayan motar data jima da bacewa da ido, daskarewa tayi a nan tsaye zucia babu dadih, kuka takeso tayi amma ta kasa, tsabar tashin hnkli data shiga ya shahara, ya wuce ma ta masa kuka, ta dawo da kwayar idonta kan kankana daketa sharar kuka tabbas abun babba ne tinda har kankana ke kuka da hawayensa!.....tsugunnawa Amal tayi nan kasan ta jawo knkana jikinta ta shiga bashi hkri hadi da rarrashi, da kyar ta samu ya sassauta kukansa, amma be bar hawaye ba. zuwa lokacin mutane yan gulma duksun cika gurin wasu daga gidan dandi wasu kuma wucewa sukazo yi shine suka tsaya su karas da gulma (like mommy R and olivia). se tambayar amal sukeyi meke faruwa, ko bi ta knsu batayi ba, taja hannun kankana suka koma cikin gidan, har lokacin kankana be bar kwalla ba, ita ma Amal kwallar takeyi me mugun zafi.
*littafin na kudi ne...for more information 08136349646*
Gumbar madara 😋
Gumbar kankana
Gumbar Alkama
Gumbar gero
Gumbar ridi
Gumbar hatsi
Gumbar gyada
Gumbar Ayah
Gumbar me rubutun mallaka.
Tsumin tabaje
Tsumin baure
Tsumin kankana
Tsumin kwakwa
Tsumin zam-zam
Tsumin rubutu
Tsumin al'ajabu
Ingantaccen maganin infection sadidan insha ALLAH.
Ingantaccen matsi, mesa dadin gaba ga me gida, da maganin gyaran nono, maganin sa kiba, da maganin rage tumbi, maganin kara hips available.
Turaren mallala E.T.C humrar mallaka...
Masu bukatar hadin *yar gatah* komi da komi za asa a ciki na NA MALLAKA dana mgnin infection 20K 30K 40k 50k 70k 80k 90k 100k iya kudinki iya yadda zakiyi shagalinki . MATA KU TASHI KUYI GYARA SABODA MASU GIDA MAGUNGUNANMU masu inganci ne Da kyau sayen na gari maida kudi gida . 08136349646.pls karki dauki lmbata ki dameni in baki shiryaba plx.
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: *YAR DANDI CEH...* 🅿️19
SAADATU BINTU ABDULLAHI✍🏽
A cikin motar hilwah tayi shiru yayin da knta ke kasa, tana wasa da yatsun hannunta duk jikinta yayi sanyi, yayinda rumfar kunya ta baibayeta, ta rasa ina ne makomarta. Hajiya maryam na driving din amma hnklinta na kn hilwah jefi jefi seta juyo ta kalleta, amma bata ce mata uffan ba...a hk har suka isa asibitin 44, hajiya Maryam tayi packing a packing space din asibitin ba tare data ce ma hilwah komi ba ta fita a motar. Ba tace da hilwah ta fito ba ta bude murfin motar ta fito tana karewa asibitin kallo, ta sama taga an rubuta 44 hospital, hkn ya bata tabbacin asibiti ne sukazo, to me zasuyi a asibitin?'' Hilwah ta tambayi knta kwayar idonta na kn Amihh wadda tini tayi gaba, ba bata lokaci hilwah ta bita a baya, suka saka kai cikin asibitin, duk inda suka gifta se mikowa hajiya maryam gaisuwa akeyi, kama daga kan doctors da nurses, da ma'aikata masu share share da de sauransu. amsawa kawai hajiya maryam keyi cikin dakiya, a haka har suka isa dakin dibar jini, Hajiya maryam ta nunawa hilwah kujera tace ta zauna ba bata lokaci ta zauna tanata rarraba ido. Hajiya Maryam ta dauko abin dibar jini da madauri, ta karaso inda hilwah take. hilwah ta bita da ido, hannunta na dama ta kamo ta fito dashi daga cikin hijjabin dake jukinta, ta daura mata wata igiya, a dai-dai inda ake dibar jini, wato, nan da nan babbar jijiya ta jini ta bayyana, ba tare da Hajiya maryam tasha whla ba.. hilwah ta zaro ido zucia a matukar Tsorace, ganin hajiya maryam na kokarin dibar mata jini, nan fa ido ya raina fata, hajiya maryam ta kawo sirinjin dibar jinin tana kokarin diba Hilwah ta a kaudar da hannunta tana fadin "zafih zanji..." "Sorry..." Itace kalmar data fito daga bakin Amihh. Dole hilwah ta tsaya amihh ta diba jinin amma harda kuka tayi ta share da gefen hijjabinta amihh ta bita da ido , kana ta fice a dakin dibar jinin ta nufa lab, babu kowa sbda akwai labs dayawa a asibitin. Wannan special ne. gun binciken jinin wato blood test's. Da knta ta shiga binciken jinin hilwah data diba ta mafa HIV test da sauran gwaje gwaje na jini, duk wata cuta ta duniya seda Amihh ta gwada a jinin hilwah duk result daya yake badawa shine babu kowanne ciwo a jikinta, har kara maimaita test's din Amihh tayi dan kara tabbatarwa ya kara nuna amsar daya bada a farko seda Amihh ta sauke ajiyar zucia ta duba group din jininta da sauransu nanma taji ddh, ta fito daga dakim gwajin tana murmushi ta dawo inda ta bar hilwah nan ta sameta, ta zubo mata ido tin sako kafarta cikin gurin, hajiya maryam dinma ido ta bita dashi. "Taso mu tafi..." Cewar hajiya maryam. Ba tare da Hilwah tace komi ba ta taso ta biyo Amihh dake tafe ita tana biyarta a baya suka fito daga asibitin suka shiga motar Amihh taja sukabar asibitin. Direct gida Amihh ta nufa dasu zuciar hilwah bata bar tunanin shin me Amihh tayi da jinin data diba a jikinta ba, har suka isa gidan. Amihh tayi packing a gun packing din gidan ta fito zucia zallar farin ciki kawai, hilwah ma ta bude ta fito jikinta a sanyaye. Babu kowa a harabar gidan se me gadi kawai, daman haka ma'aikan suke dasunga Amihh batanan zasu tafi yawonsu, harda dan ustaz ma, inya dawo aka tambayesa yaje ina ne se yace yaje daukar darasi ne a gun babban malami, hajiya Maryam ta gaza gane wanene wannan babban malamin na dan Ustaz. Amihh ta tsaya ta zubawa hilwah ido, kasa tayi da knta ji tayi wata iriyar kunyarta me tsanani ta ziyarceta. "Mu shiga ciki..." Cewar hajiya maryam , ba bata lokaci hilwah tayi gaba, ita kuma hajiya maryam tana biye da ita a baya, kallon surar jikinta kawai takeyi musammanma duwawukanta da suka gaza boyuwa a cikin hijjabin dake jikinta, se aikin jujjuyawa kawai sukeyi kmr zasu faso hijjabin su fito fili, akwau na zama kam!.'' Amihh ta fadi a ranta. Salwah na zaune a falon ta rafka uban tagumi Hannu biyu Biyu tana ta aikin tunanin hilwah gashi gobe takeso ma ta koma gidan Hajiya karama sbda next week zasu fara lecture. Kwatsam taji kamshin Hilwah da'iman ya cika falon, a razane ta dago kwayar idonta tin daga kasa ta fara kallon hilwah har zuwa fuskarta, kmr an tsikareta ta tashi a guje taje ta rungumo hilwah wadda keta murmushi sbda ganin Salwah din, hajiya maryam kam karasowa tayi falon ta zauna kan 3ct ta daura kafa daya kn daya, tana tunani. tabbas tana tsananin son sanin wacece hilwah, sbda wata manufa dake manne a kasan zuciarta, ta barwa ALLAH da knta sani.... "I miss you me rabin sunah..." Cewar salwah daketa murnar ganin hilwah, har zuwa ynzu tana jikinta. "I miss you too me rabin suna..." Cewar hilwah. Dukkaninsu duk sukayima junansu murmushi me fidda sauti, a kasan zuciyoyinsu suna son junansu tamkar yadda jini da jini ke kaunar junansu. Salwah ta kamo hannun hilwah suka isa kan kujerar 2ct suka zauna, hajiya Maryam ta zubo musu ido, yynda hannun salwah ke cikin na hilwah. "Bamu guri..." Hajiya maryam ta fadi hkn , kwayar idonta na kn salwah. "Toh Amihh.." Cewar salwah itama kwayar idonta na kn mahaifiyar tata data umarceta. Sakin hannun hilwah tayi ta mike ta fice a falon. Hajiya maryam ta dawo da kwayar idonta kan hilwah wadda tayi kasa da knta. Ajiyar zucia hajiya maryam ta sauke tana me rintse idanuwanta, dasuke mata zafi sbda rashin bacci a kwanaki biyun da batayi na, sbda aikin tunanin hilwah. Bude idanuwanta tayi a kn hilwah "Me kikeyi a gidan karuwai?" Hajiya maryam ta jefowa hilwah tambayar hilwah tajita tamkar saukar araduh a tsakiyar zuciarta seda ta girgiza ta gigice ta dago kwayar idonta ta zubawa Hajiya maryam suka hada ido se kuma tayi saurin janye nata kwayar idon, tayi kasa da knta, ba tare da tayi mgna ba. Hajiya maryam ta juyo da jikinta sosai ta fuskanci hilwah ta kara jefo mata tambayar data mata a farko "me kikeyi a gidan karuwai..." hilwah ta karayin shiru a wannan karonma, nan da nan ta farajin kwallah na taruwa a idanuwanta. Hajiya maryam ta jinjina kai kawai tana me nazarin hilwah. "Dan ALLAH ki gayamin wacece ke plx? Ina son insan su waye iyayenki plx? Ina mamanki? Ina babanki ?'' Hajiya maryam ta jerowa hilwah wadannan tambayoyin, kwallar da hilwah take adanawa suka hau sintirin zubowa daga kwayar idonta, suna aikin sintiri a kn jajayen kumatunanta..ganin kwallah a kan kumatunan nata ba karamin haifarwa da Hajiya maryam tsananin tashin hnkli yy ba, nan da nan taji tausan hilwah da kaunarta sun kara samun matsugunni a zuciarta, nan take zuciarta ta bata amsar tmbyrta ga hilwah ko iyayen hilwah dinne suka mutu, nan da na. tausanta ya kara rufeta ta sawa ranta kila shine silar fitowarta bariki..., tasowa tayi daga kn kujerar da take zaune ta iso inda hilwah take tanata faman kwallah hadda shashsheka , jawota jikinta tayi ta rungume ta shiga aikin rarrashinta tana buga mata bayanta, hatta da yayan data haifa da cikinta in suna kuka bata rarrashinsu amma ynzu ita ce ke rarrashin hilwah hadda kalamai masu dadih. "Sorry plx Ainie, kiyi hkri, bnsan cewa tambayoyina zasu saki kuka ba, am sorry plx inajin kukanki a can kasan zuciata, kiyi shiru dan Allah, insha ALLAH bazan kara tambayarki komi ba..." Sune kalaman dake fita daga bakin hajiya maryam da muryar rarrashi, se faman bubbugawa hilwah Baya takeyi,,,da kyar ta samu tayi shiru ta dena kukan. Dago fuskarta tayi daga jikinta idanuwanta sunyi ja jawur kmr gauta, fuskarta fara sol ta koma pink light seta kara wani irin mugun kyau. "Zaki zauna dani a nan gidan?'' Hajiya maryam ta jefowa hilwah tambayar, shiru tayi ta kara kasa da knta. "Ki zauna dani knji , na daukeki tamkar yata ta cikina, kisa a ranki zan miki gatan da duk uwa kewa yarta, kin zama yatah daga yau hilwah, shi d'a na kowa ne, , dan Allah ki daukeni a matsayin uwarda ta haifeki."hajiya maryam ta karasa mgnr murya cike da kaunar hilwah. Shiru kawai hilwah tayi hajiya maryam ta kara rungumota jikinta, kusan na 30mnt se aikin rokonta takeyi kan dan ALLAH ta zauna da ita, ita de tana sonta, ba karamin jin ddhn kalaman Hajiya maryam hilwah tayi ba, data ke jikinta ji takeyi tamkar tana jikin uwarda ta haifeta ne, jikin Amihh na fidda wani irin ddh kmr yadda jikin uwa ke fidda wannam dadin a duk lokacin data rungumi yarta ko danta. Ajiyar zucia kawai Hilwah keta saukewa...hajiya marya ta dagota daga jikinta ta mike tsaye ta jawo hannun hilwah suka nufa wata hanya ta bude kofa suka shiga wani irin dankareren falo ne me dan karan kyau, yaji kujeru royal na dubai sun hadu ita haduwa, se kamshi da sanyin AC kawai ke tashi a falon. Direct hajiya maryam ta nufa wani bed room da hannun hilwah a cikin nata har suka isa bedroom din, ta bude handle suka shigo, seda hilwah tace wow! A kasan zuciarta sbda tsabar fitina da jarabar kyau da bedroom din yayi, komi nashi kama daga kan kayan furniture's zuwa kan komi dake dakin labulayya light purple ne and dark purple amma light din yafi yawa , sannan light din yayi kamar white white haka Seka Kalla da kyau zakasan cewa light purple ne. Hilwah se aikin kallon dakin takeyi ya hadu wlhy harya gaji da haduwa komi tsarin dakin yayi mata. Ba tare da Amihh tace mata komi ba, suka fice a dakin, suka nufa wani dakin shi kuma komi nashi light peach ne and dark peach. "Wow!" Hilwah ta fadi a fili sbda taga colors din datafi kauna a duk dunia peach light and dark peach, duniar ALLAH tanason colors dinnan, farin ciki ne ya mamaye zuciarta, ta shiga bin dakin da kallo, Amihh ta juyo ta zuba mata ido, ta fuskanci dakin ya mata kuma ya sata a farin ciki, itama seta tsinci knta a farin cikin, suka hau zagaye tamfatsetsen dakin da fadar girmansa ze ita cinye gaf book dinnan nawa ba tare dana gama fayya ce muku girmansa ba, yafi dayan dakin girma sosai, tako ina dakin se shining yakeyi hatta da fentin dakin ma kyalkyali yakeyi irin kyalkyalinnan na gayu. "Nan naki ne...kama daga falon nan har zuwa dakunan nan duk naki ne, ki zauna kiyi abnda kkeso, dan Allah inaso ki cire wannan gidan karuwan a zuciarki plx..." Cewar Hajiya maryam dake mgnr cikin natsuwa kwayar idonta na kan hilwah wadda tinda ta fara mgnr tayi kasa da knta, tana tunanin meyasa duk hajiya maryam ke mata wadannan manyan karamcin har haka?" Jawota hajiya maryam tayi suka fice a falon suka dawo nan nata falon suka zauna a kn 3ct hajiya maryam se karawa hilwah natsiha takeyi, har zuwa lokacin sallar azahar hajiya maryam ta jawo hannun hilwah zuwa dakinta sukayi sallarh, suna idarwa hajiya maryam ta bata gado tace ta kwanta ta huta kafin ta hado mata binci, hilwah tabi umarnin Amihh wadda ta fice a dakin, ta nufa kicking. Amihh na fita a dakin hilwah ta tashi zaune zuciarta fal kewar su kankana dasu Amal, gaskia batajin zata iya zama a gidannan, sbda shaye shayen da takeyi, amm harga ALLAH tanason amihh da Salwah, jure rashin shaye shaye da rashin su kankana ne bazata iya ba gskya. Ba jimawa hajiya maryam da Salwah suka shigo dakin hannayensu riqe da manya manyan trea , salwah ta ajiye trea din dake hannunta a kasa, ta jawo canter table dake dakin gaban hilwah suka ajiye trea din a kai, hajiya maryam ta fice salwah ta koma gefen hilwah ta zauna se faman aika mata da fara'arh da murmushi takeyi. "You are beautiful..." Cewar hilwah da kwayar idonta ke kan salwah. "You are beautiful more than me sweetheart.." Cewar salwah. Hilwah tayi murmushi yynda dimple dinta na kasan gemu ya lotsa yan mitsil mitsil din haqoranta suka bayyana. Salwah ta bude baki zata kara mgna amihh ta shigo dakin, da wani trea din a hannunta ta ajiyeshi a bedside, ta dawo dayan gefen hilwah ta hannun dmnta ta zauna ya zamana Salwah na hannun hagu. Bubbude ma hilwah warmers din dake kn trea din hajiya maryan ta shigayi tana me tambayarta wanne takeso ta ci, abinci ne na alfarma se tiriri kawai yakeyi, hilwah tayi shiru kawai yynda kamshin abincin ke ratsata... Hajiya maryam data gaji da tambayrta dan knta Ta zuba mata abnda takeso ta shiga feeding dinta a baki, tana amsa tana ci tana lumshe