Showing 198001 words to 201000 words out of 306755 words

Chapter 67 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

musammanma inya tunano da yadda ya ganta zata shiga motar alhasan da kuma yadda ya ganta tsaye gun dan ustaz , game gadi zaune da dan nesa dasu shima yanata kallonta, dagani ko ba a gaya masa ba yasan dan ustaz da duk ma'aikatan gidan sun gama ganin nonuwan nata, tindama daga dukkanin alamu tallarsu takeyi a titin dunia, sbda rashin kamun kai. Hilwah ta kara kasa da knta Tana mejin kalamansa na kona mata zucia har ga ALLAH zata dauki komi amma Wadannan kalaman nasa gareta na yau sun kona mata rai sannan sun mata girma ta yadda in zuciarta ta riqe su zata iya kamuwa da ciwo, duk abinda ze mata kwara ya mata da yace mata yar iska ko karuwa, ita kaf kalaman nasa ma zafi suke mata a zucia nan take suka haifar mata da hawaye, ta wanke kuncinta da kwallar data jima a cikin idanuwanta, kwallar dake zubo mata masu zafi ne, yayinda zuciarta ke turiri. Kwafa yayi a zafafe yana mejin kmr ya rufeta da duka, be ankare da hawayen ma da takeyi ba sbda idanuwansa duk sun rufe dabadan yakai zuciarsa nesa ba dase ya kakkaryata yau, sbda tsabar zafin zucia ji yakeyi kmr ya cinye knsa da tijara. A zafafe yaci gaba da tijara har wani lumsar idanuwa yakeyi "In bnda iskanci ki tafi yawon iskancin naki ma da kayan bnza, kyn iskncin hofi kawai!..ashe haka kke? Ashe iskncin naki da kutmar ubah ya kai haka! Ni tsinanne ne aka gaya miki! Ko an gaya miki bansan mutumcin kaina bane! Saboda kutmar uba se kije ki tsaya a gaban maza da kirji! Ke baki da hnkli ne? Wannan ay babbar bura uba ce! Kuma ni nan na fiki isknci, in kina rashin tarbiarki karki karamin a gidana, zan ita karairayaki Wlhy! In kin cika haihuwar jini a gidannan ki kara fita da ire ire kayannan na jikinki! Zakiga irin wulakncin dazan miki! Iskncin bura uba kawai!" Ya juya da niyar ya bar falon ta dago knta sukayi ido cikin ido tana kuka sosai, kallo daya ya mata yaji jikinsa yy sanyi ganin kwallarta, amma bacin ran dake ransa ya danne tausanta dake zuciarsa yayi kwafa yana meci gaba da tijara, yanayi yana tafia "iskncin bnza iskncin hofi! Ubanwa zaki rinkawa yawo tsirara, to inke iyayenki ba musulmai bne to ni d'an musulmai ne! Bura ubar kawai! Iskncin ma yaci kb durun uwasa! Aykin bnza kawai!...'' Yana gama fadar hkn ya shige bedroom dinsa kmr ze hadiye gidan gabaki daya sbda tijara. Hilwah tabi bayansa da ido tana kuka ita har yagama maganganunsa bata gano lefin data masa bama taka maimai amma, ita de tasan ya gnta a kun dan ustaz suna mgna, to meye ruwansa... kawai de yanaso ne ya kuntata mata ta hanyar kalamasa da kuma marirrikan da yayi mata.dafe kuncinta tayi tana me ci gaba da kuka kwayar idonta na kn kofar dakinsa, kalmarsa Daya tafi tsaya mata a ramin zucia "in iyayenki ba musulmai bane, toni d'an misulmi ne!'' Wannan kalma ta tsaya mata a kahon zucia yayin data haifar mata da ganin wani irin jiri, tini Kalmar ta danne kakmar yar iska da karuwah da yakeci mata. Nan take taji dul dunia kunci take mata, ta bar jin zafin marin da yayi mata , ta koma jin zafin kalamansa gareta sune ma suka kara sata kuka, nan kasan falon ta zube ta fashe da wani irin kuka me tsuma zuciar duk wani me d'igon imani...tafi karfin 30mnt tana juya kalamansa tana kuka a tsakiyar falon nan take ta farajin azababben zazzabi da ciwon kai, yunkurawa tayi ta tashi tsaye taji ta gaza tsayuwa sbda jirin dake dibarta ta koma ta zauna, tana meci gaba kukan kmr ranta ze fita duk tabi ta wanke fuskarta da ruwan hawaye hadda majina, da jan duwawuka ta isa kofar dakinta ta tura ta shigo ta rufe kofar nan kasan bakin kofar kan tiles din dakin ta kwanta taci gaba da kukanta harda shashsheka me tsananin karfi yayin da taketa kokarin janyo numfashinta cikin tsananin takaicin da zuciarta take ciki, ji takeyi kmr numfashinta ze dauke sbda kuka, be taba bata mata rai ba kmr yau, maganganunsa ne sukayi matukar kunar mata da zucia, sam zage zagensa be dameta ba, ita fa inba ynzu bama a knsa batasan meye zago ba, shi abu kadan se zagi hk yame mata, danma kwana biyu ya bar dukanta, se yau daya mareta....abinka da farar fata nan take fuskarta zuwa wuyanta ya kumbura yayi suntum musammanma fuskarta da tayi ja ja jawur kmr jannattarugu hancinnan nata har maroon maroon ya farayi, sbda marirrikan da yayi mata, shadin hannunta duk yabi ya kwanta a kn fuskarta, ita harga ALLAH basuma ke damunta ba, kalamansa ke addabarta har zuwa ynzu bata bar jin haushin kalamansa ba,,kara fashewa tayi da wani irin kuka kai kace fidda mata da rai akeyi.... .


Zucia da gangar jiki a matukar harzuqe ya karasa kn bed dinsa ya kwanta, kwata kwata haushin yarinyar yakeji, ji yakeyi kmr ya tashi ya koma ya hau dukanta, ko ze huce takaicinsa,,,kmr an tsunguleshi ya mike, a hnkli yake takawa ya fito falon gidan, yaga be gntaba, yaja kwafa ya karasa hannun kujerar 3sttr ya zauna yanata faman girgiza kmr dan sarki ko ince sarkinma baki daya, se faman jan kwafa yakeyi a ranshi yana kiyasta daman zasu hadu da alhasan a wannan dasen da wlhy sede a kwasheshi a sume, kila ma sede a kwashi buzunsa..., yafi karfin minti ashirin a zaune a gun karshe ya rafka uban tagumi duk na tagaicin yarinyar shifa gani yakeyi ma anriga da an gama komi ita da alhasan, har cinta ma kila Alhasan yayi, wani irin bakin ciki me matsiyacin girma ya dunkulo masa a zucia da wannan tunanin bnzan ya gilma masa, ji yayi kmr ya hadiye zucia ya mutu abin ya zamar masa ashirin da hansin, nan take fuskar tasa ta kara baki kirin kmr hadarin kakah, kmr an tsunguleshi ya mike kawai direct ya nufa dakinta se faman huci yakeyi kmr mata mazan zaki, da karfi ya turo kofar bedroom dinta ya shigo saura kiris ya taka kafarta, yaja da baya kadan, yana me tsureta da ido, yayin data zabura ta tashi zaune, sbda jin ya turo kofar kmr ze balleta, ba krmin firgitata yy ba, ta zuba masa idanuwanta dasukayi ja jawur sbda kuka, ya watso mata wani irin mugun kallo, cikin hanzari ta dauke kwayar idonta a knsa hawaye naci gaba da zirya a kn kuncinta, ya zuba mata ido yana me tabe baki, shi ganinshi kukan nan datakeyi na zallar munafunci ne, tinda an riga da an gama ciccinyeta . "Kee! Dakuka fita dashi gidan ubanwa kuka je?'' Ya jefo mata tambayar kwayar idonsa na knta kmr me jiran tayi mistakes ya mata hukunci. Dagowa tayi ta kalleshi dan ita bata fahimci kn tushen zancan nasa ba, in Dan Ustaz yake mgna ay basu fita ba ita dashi, kawai sede in sharri yakeson mata, tinda yana ganin kmr bin maza takeyi, kasa tyi da knta, tana meci gaba da kuka irin kukan nan wanda daka kalleta zaka fahimci a shagwabe takeyin kukan, ita bata saba da kuka ba a rayuwarta, shi ya kara sabar da ita da kuka. "Nace gidan ubanwa kukaje keda shi!" Ya kara daka mata tsawa. Ba karamin firgitata yayi ba, ta matsa baya a razane, tana me tsugunnawa ta rungume hannunta a kirjinta knta na kasa, har ga ALLAH batasan kn me yake magana ba, dan hk cikin kuka ta fara mgna gudun kar ya daketa. "Wlhy bamuje ko ina ba..." Ta fadi tana meci gaba da kukanta me cike da shagwaba kuma ita nan bilhakki kuka takeyi. Haushi ya kara turnike masa zucia ganima yakeyi ta raina masa hankali, wato Basuje ko ina ba, kmr yayi ball da ita haka yaji a zuciarsa, ya bude baki zeyi mgna kawai ya juya ya fice a dakin saboda ji yakeyi inya cika jimawa a dakin ze iya mata abnda dunia ma bazata dauka ba, ya koma bedroom dinsa ya kwanta a zuciarsa se lailayar bakin cikin da yarinyar ta kunsa masa yakeyi.

Bayan ya fice a dakin Komawa tayi ta kwanta tana meci gaba dayin kukanta, har magrib ta shid'e kana ta iya tashi da kyar ta nufa toilet tayi alwala ta dawo dakin tayi sallar tanaji knta kmr ze fashe a daddafe ta iyar da Sallarh kana ta koma ta kwanta nan kan daddumar, zuwa ynzu hawayen dake zubowa a idanuwanta sun kafe , haushinsa ya gaza barin zuciarta muguntar da yake mata ta fara isarta, wasu lokutan se taji kmr ta gudu ta bar gidan, amma tayi ma knta alqawarin ko ze kasheta bazata taba barin gidan ba sbda halaccin Amihh da salwah gareta...rnr dukkaninsu hk suka kwana kowa zucia babu dadih, a bangaren gogan bakin kishine kawai ke dawainia da zuciarsa,Dan hk be rintsaba sam sam, 12:am abin ya dawo sabo a ransa yaji kmr ya tashi yaje gidan Alhasan a wannan tsohon daren ya tambayeshi ina yaje masa da mata? Shifa duk ya rikice kmr wani mahaukaci , zuciar katsinawa ta baci, abu daya yafi tsaya masa a rai gani yakeyi ai alhasan ya kusanceta sbda yanada burin zina a zuciarsa! Shiyasa duk yabi ya tsargu ya shiga Tsananin damuwa, da asubahi a daddafe yayi alwala ya nufa masallaci kallo daya zaka masa kasha ko ze kama da wuta ne sbda jaraba da kumburn tsiya. byn sun idar da sallarh ya dawo gidan ya kalli kofar dakinta ya rintse idonsa, shide harga Allah yanajin haushinta amma son nononta be fita a zuciarsa ba, a daddafe ya karasa bedroom dinsa yana me tunano yadda yayi ta matsar mata nonuwa jiya tsabar bacin rai ma be barshi yayi wannan tunanin ba, amma abn na can kasan ransa yasan ko yau ze mutu da Soyayyar nono ze mutu a ransa, karasawa yayi ya kwanta a kn bed dinsa , a ransa yana me wani tunani tunani...tunanin nasa shine , shi inde ya shiga Aljannarh aka Bashi wadannan matan na Aljannarh shi de yafi son nono, yasan shi zefi tattabawa....be taba wannan tunanin ba se yau, abin nashi de se adduarh gani yakeyi kmr nan gaba ma seya kauce hanya. Be jima a kwanciarba bacci me nauyi ya daukesa, a baccin se mafarkan yaci uban Alhasan yakeyi, daga bisani mafarkin nasa ya juya salo zuwa mafarkin yasha nono, nonon kuma na Hilwah, har gani yy a mafarkin nasa, ya tattaleta ya shige tsakiyarta burarsa na shafar ramin tsuliarta shi kuma yanata shan nono, ..... Daya tashi seda yayi wankan tsarki saboda duk yabi ya jika wandunan jikinsa da ruwan sha'awah, kadan ya rage ya kawo maniyyinsa ya farka, dai-dai ana sallarh azahar ya dauro alwala ya fice a gidan zuwa masallaci shifa duk yana manage knsa ne, amma fa wlhy yanada bukatar yaga nononta su kata ganawa suyi gaisawar mutumci, bawai gaisawar wasa ba, wato irin wadda sukayi a farkon hadewa, ta waaa ce. yanason nononta Amma inya tuna cewa sun fita ita da Alhasan se yaji nonon nata ya fitar masa a rai, ji ma yakeyi kmr ya cinnawa garin kaduna wuta ta kone kurmus kowa ya huta, sbda kawai kishi yaga matarsa da Alhasan, Dan Ustaz kam be kara bari sun hade shida AB'ILAL ba, ya riga ma ya haddaci time din fitowarsa daga side dinsa daya daidaici time din ze boye harse ya fita ya dawo kana yake iya dawowa yaci gaba da walwala, walwalar tasama dukta ragu, sbda fir'aunar zamanin ulah,...sunan daya bawa ab'ilal kenan.


Tana sallarh azahar Salwah ta shigo da shirinta na zuwa scul kasancewar 2;pm sukeda lecture yau, ynzu hk kuma ana neman 1:30pm ne. Salwah dake sanye da hijjabi har kasa se bag data sagalo ta karaso cikin dakin tin shigowarta dakin ta zuba ma hilwah ido tanata sallarh azahat, salwah ta karasa ta zauna tana me facing fuskar hilwah sbda tun shigowarta taga canjin launi a kn fuskar tata, dan hk ta kureta da ido tana me kokarin fahimtar a abinda takeso ta fahimta. Har ta idar da sallar idon salwah na knta, hilwah ta kalleta da kumburarrar fuskarta wadda ta kara kumburewa fiye da jian daya mammaretan. Salwah dake kallonta tace "Innalillahi wa'ina ilaihirraju'un! " salwah ta fadi a raxane, ganin fuskar hilwah ta kumbure sosai, kuma da gani kumburin shadin yatsu ne, salwah ta riga ta haddace kumburin shadin yatsu a kn fuskarta tin sadda amihh ke saurin kai mata mari ada, amma ynzu Alhandulillahi se abnda baza a rasa ba sbda Hilwah Amihh ta rage hantararta, shiyasa duniar ALLAH salwah na tsananin kaunar hilwah. Kasa da knta tayi dan tasan salwah dabin kwakwafi, aiko kn ta ankare ta karaso ta matsota sosai ta hau duba fuskar tata l dan kara tabbatar dacewa kwanciar yatsune kmr yadda take gani, ayko nan take ta gane kuma ta tabbatar kusan karo na biyar kenan tana ganin wannan shadin yatsun a kn fuskarta amma inta tambayeta se tace mata ba komi,..ita kuma salwah tace zata gayawa Amihh nan hilwah zata fashe mata da kuka tayi ta rokonta kan karta gayawa Amihh. "Wlhy yau baki da bakin daza kiyimin karya....wannan mari ne, kuma yah ab'ilal ne ya mareki...wlhy tallahi yau sena gayawa Amihh mike faruwa koda kuwa hkn zeyi dalilin dazaisa ki bar min mgna...'' Salwah ta fadi hkn, dajin yada take mgnr zakasan ranta a bace ne...hilwah dake sauraronta ta shiga girgiza mata kai knta n kssa , salwah ta kara harzuka taci gaba dacewa "Wallahi sena fadi, ke knsan girman lefin mari, wannan wani irin abu ne! wacce iriyar rayuwa ce wannan! Wacce iriyar zucia gareki! Ke jakarshi ce dazaki zauna yayita dukanki kmr baki da ilmi, kin zauna yana azabtar dake, wlhy komi kk ciki ina ankare dake sis ni ba jahila bace, ina kallonki ne kawai, amma tin tini nasan yah AB'ILAL yana azabtar dake kuma yana kuntata miki, har kwanan da kikeyi a kasa nasan cewa da wata a kasa kedashi a kn wannnan lamarin haka kawai zakiyita kwana a kasa ba dalili , Wllhy ko kaffara bazanyi na nasan akwai dalilin yin hkn,...wlhy yau se an fallasawa Amihh komi!'' Salwah ta karashe mgnr hawayen tausan hilwah na neman zubowa daga kwayar idonta, hilwah ta fada jikinta hadi da fashewa da wani irin kuka me tsuma zucia, tana me girgizawa salwah kai alamar karta gayawa Amihh, salwah bata san sadda ta fashe da nata kukan ba me cike da tausan hilwah, cikin kukan taci gaba da mgna, "ki gayamin me kikeyiwa yah AB'ILAL yake miki wannan muguntar...ke Ay ba jakarshi bace dazaki zauna yana miki wannan muguntar kowa ya kalli skin dinki ay yasan bana whla bane, a kn meye zaki zauna yana baki whla, yana izayar dake, Wannan ay ba lokacin azabtar d mace bane...ki gayamin me kk masa yake miki wannan muguntar....Ki gayamin nd kkyi masa!!'' Ta karashe mgnr da karfi murya cikin kuka, yayin da inside zuciarta keta azabar tafarfasa, harga ALLAH ta jima da tausan hilwah a zuciarta tin dawowarta side din tasan tana kunsar takaici sosai take ankare da hkn, se taje zata gayawa Amihh seta fasa sbda tunawa da tayi da girman alqawarin data yima hilwah, kn cewa bazata gayawa Amihh ba. Dakin ya dauki sit hilwah ta gaza bata amsa kawai se faman shashshekar kuka takeyi dmn tana neman jikin dazata makale tayi kukanta ma'ishi , daman tincan ita akwai saurin kuka ina maga anyi mata abnda dole tayi kukan. "Ki gayamin me kk yima yah AB'ILAL nace miki! Ki gayamin meyasa yake miki wannan izayar?" Salwah ta kara jefo mata tambayar tana meci gaba da kuka, a wannan karon ma bata bata amsa ba taci gaba da kukanta me cike da bakin ciki hadi da wasu nadamomi a zuciarta. Salwah tayi mata tambayar duniarnan kn ta gaya mata me takewa AB'ILAL yake Mata wannan izayar Amma hilwah taki mata ko mgna se azabar kuka kawai takeyi still tana jikin Salwah, yayinda Salwah ta kara rungumeta sosai jikinta, tana kara jin tausanta sosai cikin ranta...."plx sis ki gayamin me kikewa yah ab'ilal yake miki wannan hukuncin plx!'' Salwah ta kara fadi wannan karan da muryar lallami, tana me kara rungumo hilwah jikinta sosai,..duk yadda salwah tayi juyin dunia a wannan karanma hilwah ce mata tayi bkm, tayi tayi amma hilwah taki gaya mata, karshema ce mata tayi, bashi ya daketa ba. zucia tazoma salwah wuya takaici me tsantsar tsanani ya rufeta tace "Wlhy sena gayawa Amihh! Kila ita kya sanar da ita komi kk ciki!!" Hilwah ta dago daga jikin salwah ta kamo hannunta tana me rokonta kn karta gayawa Amihh,,,salwah ta zuba mata ido sosai bata taba ganin mace me zurfin ciki irin na hilwah ba, duk yadda za ayi juyin dunia Bata taba gayan abinda ke cikinta. Hk salwah ta kyaleta kawai ta shiga aykin rarrashinta , hadi da bn baki me tattare da kwantar mata da zucia, itama tana kuka, da kyar suka lallashi zuciyoyin juna, salwah tace ma hilwah kawai kar, taje mkrnta sbda fuskarta ta kumbura, hilwah tace aah zata iya zuwa,,,,ta Tashi tayi wanka a gurguje ta shirya cikin riga da skeet din atamfa me duhu ayko ta mata kyau, karfin hali kawai takeyi amma tana fama da tsananin ciwon kai, yau kwata kwata ko ruwa bata sama cikinta ba, sbda takaicinsa da tsananin bakin cikin da ya kunsa mata, ta hanyar kalamansa. Ta shirya ta saka gyale , ba karamin kyau tayi ba, salwah se binta takeyi da ido, ta mata kyau Ainun, kmr asa kudi a siya. ta dauko face marks tasaka ba karamin kyau ya kara mata ba, ta saka plat shoe wanda ya dace da atamfar dake jikinta,


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login