Showing 168001 words to 171000 words out of 306755 words
Chapter 57 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
gaisa ta nufa bedroom dinta, ta tadda hilwah kwance ta karaso ta wurtar da bag dinta a kasan carpet din dakin ta krso kn bed din ta rungumeta tana fadin "I miss You me rabin suna... Ykk ya jikin?'' Hilwah ta amsa da da sauki, ya scul? Salwsh bata kaiga amsawa ba, Amihh ta shigo dakin ta karaso tana me tambayar hilwah ya jikin ta amsa da da sauki, suka gaidata a tare ita da salwah. Amihh ta amsa kwayar idonta na kn kallon hilwah tace "cikin ynzu ya bar ciwon kwata kwata kou? Dake na wuni a raina love. '' Hilwah taji ddn kulawar amihh gareta ta Dagawa Amihh kai hadi da cewa E a kunya ce, Amihh taci gaba dacewa "to shikenan, tinda jiki yayi sauki seki koma side din Mijinki, in an gama abincin dare ki tafi dashi daga yau ban kuma baku abincina kema ki dafa a tukunyarki ki bawa mijinki kinga zaki samu la'adar aure sosai..." Hilwah da salwah suka bi amihh da ido tana mgnr, sam hilwah bataji ddn hkn ba, ita bataso ma ace AB'ILAL mijinta ne, mutumin da baya kaunarta ko kadan sam batajin ddn a danganata dashi, sbda mugune azzalumi. Salwah ma bataji dadin hkn ba, wani lokaci gani takeyi kmr amih nayin abinda be dace ba sede babu damar fada. Amihh ta juya ta fice a dakin ta riga ta karanto reaction din Hilwah na rashin son abinda ta zartar amma ta basar kawai a hk kuma dole ta hadasu a daki daya koda duk basu so ai shine Auren. Tana fita a dakin salwah ta juyo ta fuskanci hilwah, hilwah ta tashi zaune zucia bb ddh ko sunan side dinsa bataso a kira sbda aikin datakeyi masa kmr jaka, ga wulaknci danma last time basu hadu ba dashi, amma ita ko kallonta yy firgita takeyi sbda ta riga ta fahimci kallon kiyayya yake mata. "Ni wlhy bnjin dadin Abinda Amihh keyi sam...wai se tayi ta cewa ki koma side dinsa kiyi me to, abinnan naci min rai, shi ko mugun ba Allah bane a ransa..." Cewar salwah. Hilwah Ta bita da ido kawai ba tare data ce komi ba, amma a zuciarta itama batason hkn. Salwah ta basar da mgnr ta chanza wata "Wata Amina abdulkhadir tazo class dina ta tambayeni ina kk? Meyasa bakizo ba?nace mata baki da lafia ne, tace in bata lmbarki nace mata ai baki da waya, na bata lmbata tace zata kirani ta gaidaki...kin ganeta?" hilwah tace "Allah sarki mmn meema ce ai tanada kirki sosai..."salwah tace "Ai nagani tanada kirki kam, dukta damu dataga bata ganki ba tace 3 times tana zuwa neman class dina da kyar ta samu sbda batasan sunana ba, da kyar ta gane wlhy, tanada kirki kam, bari ma in kira miki ita..." Hilwah tace "Ah'a ki bari de zuwa gobe dea, maybe ynzu tana busy sbds iyalinta..." Salwah tace "eh hkne kam Ai matar Aure ce kou?'' Hilwah ta daga mata kai alamar Eh. Cikin zolaya Salwah tace "kmr ke kenan matar yah ab'ilal..."_ hilwah ta hade rai ta harari Salwah da sigar wasa, kwashewa da daria salwah tayi, daga hk ta mike tana fadin "karfa kwayar idonki ta fadi kasa madam M.A..."tana gama fadar hkn ta fada toilet, hilwah ta koma ta kwanta zucua fal takaici, da Salwah tasan irin yadda taji zafin kalmar wai matar yah AB'ILAL da bata fadar mata ita ba.... After magrib Alhasan ya bar gidan ganin bega hilwah ba shi ga zatonsa ko bata nan ne, sbda be taba zuwa yaga be gnta ba se yau, dukse yaji gidan be masa ddh ba , dukda be jimaba Amma se yaga kmr yayi awannin da sukafi tamanin a gidan sbda be gnta ba, ALLAH ALLAH ya rinkayi ya bar gidan , Amihh nace masa ya tsaya yaci abinci yace aah, ana jiransa ne, kawai ya fice a gidan ba tare dayaje side din AB'ILAL ba, sbda baya hayyacinsa .
8:30pm Amihh tazo ta tasa knta zuwa side din AB'ILAL ba da tray din abincisu a hannun hilwah ta nufo side din, amihh bata rakota ba sbda tanaso ta duba wasu ayyuknta dasuka mata yasa duk knta yayi nauyi a 2days dinnan, marasa lafia masu rikitarma sun mata yawa, Gashi tanaso ta koma scul dan ci gaba da karo ilmi, duk da shekarunta sun tafi amma taji a ranta tanason komawa mkrnta ko ba komi ta temaki nata, inma ta ajiye aiki, kuma ga asibitinta dake kano danma can akwai kwararrun likitoci dan hk bata da fargaba.
Tana shigowa falon side din nasa taga bata ga kowa ba a falon, ta nufa dinning are ta ajiye tray din hannunta ta nufa bedroom dinta cikin sauri sauri, ta mayar da kofar dakin ta rufe, , abincinma knci tayi ta koma tabi lafia kasan Carpet ta kwanta ko zata kwanta a kn bed din seta tuna da warning dinsa gareta kn carpet dinma dan bata da yadda zatayi ne take kwancia a knsa sbda sanyin kasan tiles ya illatata Danma Allah ya jibanceta tsuliarta bata dauka ba, mikewa tayi ta nufa toilet sbda jin pad din dake jikinta ya dameta sbda jiqewar da yayi ita ga zatonta period dinta ne yayi batan kai ya zubo yau, dubawa tayi taga bashi bane zallar ruwanta ne kawai cire pad din tayi ta zubar dashi a kwandon sharar dake toilet din, ta hada ruwa me zafi tayi wanka, ta fito ta shirya cikin riga da wando marasa nauyi na bacci ta koma ta kwanta nan kasan carpet din ta lulluba da hijjabinta tana me tunano rashin mutumcin AB'ILAL ko side din ta nufo seta tuna da wulakntatan da yakeyi abinda bata tabayi ba a rayuwarta seda ya sata a side dinsa, ga cin mutumci harda mari, gs kwanan waje daya batta tayi, Wannan abu yafi komi tsaya mata a rai.
A bangaren Alhaji M.A da kyar ya iya sallolinsa na yau din , fresh milk ya zama rabin abincinsa, shi ya rinkasha wunin yau. Bayan ya dawo daga isha'i ya bawa dan uataz,kudi yace yaje taraba suya ya siyo masa gasashshiyyar kasa, jiki na rawa dan Ustaz ya amshi kudin yana me cews to to an gama ogah, ya nufa packing space ya dauki motar dayake kai Salwah mkrnta kasancewar key dinta ne a hannunsa, ya figi motar ya fice a gidan. AB'ILAL kuma ya dawo side dinsa direct bedroom dinsa ya nufa, ya koma ya kwanta nono na masa gizo yau fa duk a susuce yake, baya ma hayya cinsa saura kiris yayi loosing memory, nono yafi mararsa da duk zuciarsa... Ba jimawa dan Ustaz ya dawo gidan ya kawowa AB'ILAL kazar ya masa knocking seda ya jima yana knocking din kana AB'ILAL yazo ya bude masa wuraren 9:44pm, ya amsa yana me jan tsuki fuskarnan tasa bb annashuwwa , ya koma bedroom dinsa hannunsa riqe da ledar kazar ya ajiye a bedside ya koma ya kwanta ga yunwa de na kwakukarsa amma kuma jikinsa ba cikakken karfi...12:am da yunwar ta ciyoshi ya tashi yaci kazar kadan ya kora da pineapple drink. Ya nufa bathroom yy brush yy wanka ya fito yasa kayan bacci riga da wando milk masu mugun laushi, ya saka sauran kazar dayaci a frijin dakin, ya dauko wayarsa kirar Samsung ya shiga duba wasu abubuwansa na fannin businesses dinsa, dubawa yayi inda yake ajiye system dinsa seya tuna tana cikin motarsa, gashi yanada bukatarta amma bayajin ze iya zuwa ya daukota a mota, tsuki yaja ya koma ya kwanta yana me ci gaba da latsa wayarsa, sbda yasan bacci baze taba kusanto saba a halin nan da yake ciki. 2am bacci ya kwashesa ba tare daya ankare ba yanata aikin shafar wayarsa baccin ya suresa sede ya xamar da wayarsa nan kn bed din, baccin nasa bawai me ddh bane na whla ne. A bangaren hilwah kam 12:am tasamu bacci ya sureta bayan tasha fama da sha'awah. Washe gari 4:10am ya tashi bayan yasha mafarke mafarke kn yanashan nonon nata, ya tashi jiki bb laka kmr wanda yayi aiki me yawa, ya fada toilet wandon kayan baccinsa a jike da ruwan daya fito daga kan kaciarsa O shape. . wankan tsarki yy, kana yy na sabulu ya dauro alwala ya fito ya shirya cikin jallabia ya feshe jikinsa da perfume kana ya fice zuwa masallaci dai-dai ana kiran sallarh asubahi, hannunsa riqe da counter ya fice a gidan. Bayan sun idar da sallarh be dawo ba se wuraren 6;am ya zauna yayi maraji'arh alqur'ani ne, daya dawo ya kalli kofar bedroom dinta kawai se yaji wani abu a ransa zallar kn nononta ya fado maza rai, ya nufa bedroom dinsa ya fada bed dinsa ya rintse ido jiki babu laka, ya shige cikin duvet dinsa yana me kudindinewa har zuwa knsah da kyar ya samu bacci ya kwasheshi. Tinda tayi sallarh asubahi bata koma ba ta fito ta shiga aikace aikacen gidan danma ba datti sosai, koda bayanan itama bata side din takanzo ta gyara sbda tasan aikinta ne ko ta bari bameyi mata. Se 12:am gama aikin tasha tea, kana ta koma bedroom dinta ta kwanta sbda azabar ciwon cikin daya taso mata, ai ko ba jimawa baccin whla ya tsureta... 2:pm kmr a mafarki taji ana taba mata saman sumar kanta....
*manage plz hannuna yayi targad'e....wannan da kyar ya iddaku.... Ba editing*
*littafinnan na kudi ne..... 08136349646*
08/01/2022 à 18:24 - SAADATU BINTU ABDULLAHI: 39***
Firgigit tayi ta tashi zaune a tsorace tana ambato sunayen ALLAH, kirjinta se up up yakeyi, nonuwanta nata motsi sbda firgici, ta sauke kwayar idonta a kn salwah itama itan take kallo ta kulle bakinta da hannayenta duka biyu sbda dariar dake ciyota ta bude bakinta hadi da fashe wa da daria ganin yadda duk hilwah ta firgita hkn ne ya bata daria batasan hk takeda tsoro ba se yau. "Daman nace ne bari nagani ko ke matsoraccia ce ashe da gaske ne ke matsoraccia ce.." Salwah ta fadi tana yar daria. Hilwah ta marairaice fuska tana me sauke numfarfashi na tsoro ''sister ba kyau fa..." Hilwah ta fadi cikin muryarta ta shagwaba da tsoro. Salwah ta zubawa hilwah ido sosai se ynzu ta ankare da idon Hilwah na hagu ya danyi karami kadan hkn take ba karamin kara mata kyau idon keyi ba kunsan me kyau komi yy kyau yake kara masa. "shikenan matsoracci ki hkri ...kinata bacci abnki ko bacci amihh ta turoki kiyi? Batace zaki rinka ma yah ab'ilal girki ba, ynzu kin masa breakfast?'' Hilwah ta girgiza kai alamar ah'a. Salwah tace "ba ruwana, ki guji haduwarku da Amihh kin kwanta kinata bacci kawai , ko dakin yah ab'ilal kk kwana ne ynzu kk dawo nan?'' Hilwah ta watsa ma salwah harara tace "bnsani ba, a gadonshi na kwana..." Salwah ta kara kyalkyalewa da dariar da bata tabayin irintaba, batasan hilwah ta iya bakar mgna ba har hk se yau. "Ashe kn iya baqin mgna, very soon zaki kwana a kn bed dinsa ai .." Salwah ra fadi bayan ta tsagaita da dariarta. "Ki bari plx....'' Hilwah ta fadi cikin muryar shagwaba ita mgnganun Salwah haushi suke bata amma taga Salwah kmr ta maida abin wasa ne kuma ba wasa bane. "Shinenan na bari darling...yau zaki iya zuwa scul kuwa?'' Cewar salwah. Hilwah Ta dagawa Salwah kai alamar Eh. Salwah tace "cikin yayi sauki?'' Hilwah ta daga mata kai alamar eh. Salwah tace "Alhamdulillahi, to ynzu ai naga baki shirya zuwa scul din ba, 2:30pm mukeda lecture ku kuma 3:am, mmn meema ta gayamin data kirani dazu wai na hadaku kuyi waya nace mata ai kinji sauki ma, kina dakin mijinki,.." Hilwah ta zaro ido "meyasa kk ce mata hk? Bafa wanda yasani?'' Tayi mgnr da karyayyen harshenta me dadih, dalilin dayasa Salwah keson janta da mgna kenan sbda voice dinta da yanayin harshenta a mgna dadih yake mata sosai. "Meyasa nace mata me? Wai dannace kinada Aure?'' Cewar Salwah. Hilwah ta daga mata kai alamar eh. Salwah tace '' to ai ba karya bane da gaske ne kinada Auren kou? Ai ba mummunar abu bane daza ki boye,..." Hilwah ta hade rai ta Kula salwah ma akwai mgna in har taga dama, in bataga dama bane Akwai miskilanci amma bata kai ko rabin hilwah ba, ita kuma hilwah AB'ILAL ya dameta a miskilanci da isa da zallar isknci. . Mikewa salwah tayi tace, ki shirya shap shap muje plx ni na riga nayi wanka tin dazu ynzu riga da hijjabi kawai zanje in saka." Bata jira amsar hilwah ba ta fice a dakin a dan gaggauce. Mikewa hilwah tayi bakinta dauke sa salati ra nufa toilet, tayi wanka ba jimawa ta fito daure da alwala,,ta shirya cikin diguwar riga ta material me mugun kyau dinkin A shape, ta dauko hijjabinta iya guiwa ta saka Amihh ce tasata ss hijjabin dole a yan kwanakinnan amma da da gyalenta take zuwa mkrntarta, Amihh tace dole ta koma sa hijjabi. aiko bataji ddhn hkn ba , sbda bata saba ba, a satin Amihh tasa aka kawo mata hijjab masu kyau dinki na zamani kala arba'in aka kawo mata, aiko ta daura damarar sa hijjabi inhar zataje scul amma fa ba kullum ba. Bayan ta idar da sallar, ta zira plat shoe me kyau wanda ya dace da kyn jikinta, bag dinta na zuwa scul tana side din amihh. Ta feshe jikinta da turarenta me shu'umin kamshi ta fice a dakin dai-dai ta bude kofar zata fita shi kuma ya sako kai, saura kadan su hade da junansu kamshin turaren junansu ya kaiwa kowannensu ziyara, hilwah taja baya ya shigo knsa na kasa ya wuce ta, baka ce bama wai yasan da ita a gurin, ya nufa bedroom dinsa se kara shaqar kamshin turarenta daya cika falon yakeyi. Hilwah tasa kai ta fice a falon tana me shaqar kamshin jikinsa wanda ke mata dadih ta nufa side din Amihh, a falo sukayi kicibus da salwah da zumbulelen hijjabinta har kasa shi Amihh tace ta rinka sawa, na hilwah kuma iya guiwa ne sbda ta kula ita bata saba da hijjabs ba. Salwah ta mikawa hilwah jakarta ta amsa suka fice a falon, daman dan Ustaz ya shirya motar dasuke zuwa svul din da ita su din kawai yake jira, yayi packing ma dai-dai kofar fitowa daga side din Amihh. Suka karasa suka shiga gidan baya dan Ustaz yaja motar suka fice a gidan, se satar kallon hilwah yakeyi ta mirror din motar yana murmushi kyaun hilwah na gigitasa tini ya fara zabgo musu wannan surutan nasa, sede suyita daria, dan ustaz na burge hilwah sosai sbda akwaishi da bargwanci. Da hk suka isa mkrntar ya saukesu yaja gefe yana me jiran gamawarsu , se waka yakeyi da larabci wadda rabinta sunan hilwah da nasa yake hadawa ya fadi a cikin waqar, wai waqar soyayya ce ya musu shida ita, a zuciarsa yace sema rnr Aure.... 5:30pm suka dawo gidan a falo suka tadda Amihh da alhasan yana ganinsu ya washe baki sbda hilwah. "Sannunku da zuwa..." Cewar Amihh suka amsa da yawwa suka gaidasu ita da alhasan suka amsa cikin mutumci, kana suka shige dakin Salwah. Da daddare amihh ta bawa hilwah abncinsu ta amsa taje ta kai side dinsu...hilwah taje ta kai ta ajiye ba tare data sanar da gogan ba ta dawo, amihh batace mata komi ba, tare suka ci abincin daren da ita a nan side din, suna cin abincin suna hira suna nishadi AB'ILAL ya sako kai cikin falon, yazo ne yaga Auwal hubb dinsa yaju ddh, ya karaso tsakiyar falon idanuwansa suka isa ga Dining area ya zubawa hilwah ido wadanda ke zaune kn kujerar kusa da Amihh tana facing alhasan , sanye take da doguwar riga amma bame kwancia a jiki ba sosai, kallo biyu ya mata ya dauke kwayar idonsa ya karasa dinning din Alhasan na ganinsa ya washe baki yace "Alhaji M A..." Ab'ilal ya karaso ya bashi hannu suka gaisa fuska bb annuri, salwah ta gaidasa ya amsa ciki ciki wai yauma anci sa'arh kenan daya amsa, hilwah kam ko kallon inda yake ma batayi ba ta kara kasa da knta tana me ci gaba da shan farfesun naman kai dake cikin plt din gabanta. Karasawa AB'ILAL yayi ga Amihh bayan sun gaisa da Alhasan yau anci sa'arh mutanen arziki ne a kn nasa, tsugunnawa yayi har kasa ya gaida amihh wadda idonta ke knsa tin shigowarsa ta fahimci bashi da Cikakkiar nutsuwa alamar akwai abnda ke damunsa basarwa tayi ta amsa gaisuwar tasa hadi da masa tayin yayi joining dinsu ba musu ya hau kan kujerar dake facing dinsu su duka , ya zauna Amihh da knta tayi serving dinsa da abnda yakeso tuwo da miyar kubewa danya wadda taji bushashen kifi da ganda, yaci ya koshi sosai sbda girkin Amihh ne ya masa dadih sosai yana cin abincin yana satar kallonta kadan kadan, wadda tini ma ta gama cin nata farfesun dmn cin abincin nata ba wani na arziki bane, kuma sunci abinci dazu a restaurant din scul dinsu. wayar salwah ce a hannunta tana duba picture dasukayi yau a scul ita da salwah, amihh ta miko hannu tace itama a bata wayar ta gani, hilwah ta mika mata ta gani taga sunyi tsananin kyau, tace masha Allahu, se yabawa takeyi da kyaun dasukayi, alhasan ya mika hannu ya amsa shima ya kalla se wow! Wow!