Showing 234001 words to 237000 words out of 306755 words

Chapter 79 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

ba abinci bane a gabansa. ''Banajin yunwa hubb , ni ynzu ba abnci bane bama a gabana, rabona da Abnci na mnta Amihh, wlhy ina cikin tsananin dmwa bana iya bacci, Amihh bnda lafia ki dubani ki bani mgni, sannan ki gayamin ina yarinyar nan take plz Amihh badan halina ba ....amihh ciwon zucia ke damuna ki duba ki gani wlhy ciwon zucia gareni, mutuwa zanyi..." Ya karashe mgnr da murya me cike da Tsananin tausayi hadi da marairaicewa ko zuciar mutum babu imani dole ya tausaya masa a yadda yake mgnr. Amihh knta seda taji tausanta ya ratsata, amma ta danne a ranta, a fuska ma bazaka taba fahimtar ta tausaya masan ba. "Amihh bakijini bane, pls ciwon zucia nake dashi wlhy..." Ya kara fadi idanuwansa suna kara chanza kala zuwa maroon, yayin da yakejin knsa kmr ze fashe, ya kai hannunsa ya dafe saitin zuciarsa,, Amihh dake satar kallonsa tana ci gaba da cin yam balls dinta da kurbar shayinta, ta kurba shayin kurba uku,kana ta ajiye cup din a kn dining din, ta bude baki tace "Allah ya baka lafia... " ta fadi cikin rashin kulawa. AB'ILAL ya ashe da "Amihh bazan warke ba mutuwa zanyi..." Hjya maryan ta dago ta kalleshi ta watsar tace "ALLAH yaza Aljannar ce makomarka ....'' AB'ILAL ya rasa ina zesa rayuwarsa yaji ddh, gani ma yakeyi amihh ta bar tausansa kwata kwata. "Hmm..ni de ynzu Plz auwal hubb , ina yarinyar nan take dan ALLAH? Kafin in mutu se in gnta inji ddh Dan Allah..." Ya kashe muryarsa na kara mutuwa sosai. Amihh ta dago a hasale ta fara mgna ba alamar wasa a cikin idanuwanta. "kai banason isknci da bura uba kanaji na Kou? Kazo kabi ka dameni da hauka,..karka kara tambayata ina yarinyar take tunda ba ajiyarta ka bani ba, ka fita idona tin muna mu biyu nida kai, ka kiyayeni tinda ba ajiyarta ka bani ba... Waishin Bakai kace bakaso ba, ai mgna ta kare, kayi rayuwarka, inka samu wadda kakeso ka Aura ka zauna da ita cikin Aminci..." Tashin hnklin AB'ILAL ya kara yawaita ninkin ma ninkin, jin abubuwan dasuka fito daga bakin Amihh, har kara kureta da ido yy ko ze hango wasa a tattare da ita, amna sam be hngo alamar wasan bama a kalamnta da kn fuskarta. Ya kara marairaicewa a zatonsa ko Amihh zataji k'nsa, ya bude baki zeyi mgna amihh, ta dakatar dashi ta hnyar tarar numfashinsa da magarta "banason yawan mgna, Kawai tashi ka fitarmin a side dina, na riga dana gama mgna da kai..." AB'ILAL ya cusa hannayensa duka biyu cikin sumar knsa ya cakud'asu a zatonsa ko ze samu sasauci, amma se yaji kmr ya karawa knsa tashin hnklin ne, gani yakeyi kmr Amihh na nemn dab'a masa wuka ne ta kasheshi, be fahimci me take nufi ba datace wai ya samu wata matar...? In mata me?" Ya tambayi knsa a zuciarsa. A fili yace "nade amihh pls ynzu..." "Ka tashi ka fitarmin a falo nace!!'' Ta fadi cikin tsawa hadi da dakatar dashi daga mgnrsa daya dakko be idasa ba. AB'ILAL ya mike jiki a sanyaye ganin kmr yana hasala amihhn ne, ya fara kokarin barin falon, jiki a sanyaye, ya juyo bayan ya sauka a kn benen dining area din."Amihh dan ALLAH ynzu kina nufin bazaki gayamin ina yarinyar ba, pls and pls and pls..." Ya karashe kmr ze tsugunna mata sbda magiya. Amihh tayi kasa da knta tana me ci gaba dayin breakfast dinta, se juya fake din hannunta takeyi a kn plate din tangaran din dake gabanta yanata bada sautin tangaran din. AB'ILAL ya juya ya bar falon, ji yakeyi kmr ya tsugunna a kasan tsakar gidan ya hau kuka yana ihu, ko ze samu sassaucin kunar dake ramin zuciarsa,...


Yana ficewa a falon Amihh ta watsawa kofar daya fitan harara, "Kadan ka gani...zakaci uban ka..." Amihh ta fadi hkn hadi da lalubo wayarta dake dinning din, ta danna wayar ta shiga dealing call , ta nemo lmba me tambarin sunan Hajiya karama, tayi dealing bugu biyu ta cafki wayar, hadi da jefowa amihhn sallahma, ta amsa cikin sakewa, suka gaisa Amihh ta tambayi hjya karama yasu hilwah ? Hjya karama ta amsa da 'lafia qalau suke amihh kmr suna gabanki...'' Hjya maryam taji ddh ta saki murmushi tace "Masha ALLAH ..... Yaushe suke shirin dawowa?'’ hjya karama tace "Har knyi kewarsu ne...'' Amihh tace "kullum cikin kewarsun nake karama..." Hjya karama tayi yar Daria daga cikin wayar hadi dacewa "Amihh kinaji da sirikar nan taki..koda yake bnga lefinki ba, wlhy yarinyar akwai ladabi da biyayya, gashi bata da hayania, ay abii ya dace ALLAH de ya kawo kazantar daki..." Amihh ta amsa da "Ameen.. Domin ita ma a ranta zataso hkn, tanada burin son ganin dan AB'ILAL hakama tanada burin son ganin dan hilwah,. "Ina tunanin yaran nan base sun dawo bama ynzu, su d'an zauna a nan din, insun koma scul suci gaba da zuwa a nan din kawai, a nema musu isilamiyya su shiga a nan din.." Amihh tayi mgnr cikin muryar mutumci hadi da dattako. Hjya karama dadih ina zatasa ranta, jin amihh tace suyi zamansu Nan. Nan hjya krma ta rufe amihh da godia cikin jin ddh,.." wow Amma ngde anty maryam, Allah ya karo lafia da kwanciar hnkli..." Amihh ta amsa da amin. Hjya karama taci gaba da mgna cikin murya dattako. "Amma ynzu Amihh ba matsala koda sun zauna a nan din kou?'' Amihh tace "matsalar me?'' Daga cikin wayar hjia karama tace "Matsalar da nake nufi a kn mijin ita hilwah din wato Abii na, baze damu ba , karsu jima a nan din a dauki alhakinsa, dannasan yana cike da tsananin bukatuwa da ita..." Amihh taji kmr ta shiga wayar ta rufe hjya karama da fada, kawai tace "inkin gaji da yata,ne hjya kisa driver ya dawomin da ita, ko in ayko a daukar min ita... " hjya karama tace "me yayi zafi, wlhy bn gaji da ita ba, daga tambaya hajjaju , Ay naga gaskia ne kar a shigar masa hakki kila yanaso ya tare da iyalinsa..." Amihh ta dafe goshinta da hannunta na hagu, yayinda hannunta na damar ke rike da wayarta da take waya da ita. "Allah ya shiryeki karama, kede halinki seke...ni de in an gaji da diyata a aykomin da ita yau dinnan..." Amihh na gama fadar hkn ta katse wayar tana me sauke murmushi, Halin hjya karama na daure mata kai, ita kullum ta girma ne amma kmr bata gurma ba.

Hjya karama taji dadin yadda amihh tace bazasu koma gidan ba ynzu, nan tace ma hjya Amanas ta kara kwanakin gyaran jikin hilwah, ya zama 2month, dan tssan zasufi hkn, ta kara ma amanas din makudan kudade,, hjya Amanas ta kara himmar gyara ma hilwah jiki. tini de hilwah tayi dabarar da Salwah ta daurata a kai tace hjya karama ta bata mgnin zata rinkasha, Ayko ba bata lokaci hjyar ta bata, hilwah ta boyesu sam batashansu, amma kullum cikin sha'awar take , ga diga kmr famfo.. A bangaren Hilwar da salwah da hjya karama ta sanar dasu bazasu koma gida ba, nan kusa, cewar Amihh, salwah taji dadin hkn sbda tafi jin dadin gidan hjya karamar, sbda se abnda sukeso zasuyi hk kaya ma se wanda takeso take sawa. A bangaren hilwah bataji dadin cewa bazasu koma gidan Amihh ba nan kusa, ita tana cike da kewar amihhn , da kewar ganin guy din, ko ba komi tasan in tana gidan zata gansa, in tana ganin sa tasan zataji dadih da wani sassaucin a zuciarta. Bayan kwana biyu amihh da knta tazo ta gnsu ta kawo musu duk kayayyakin dazasu bukata insun koma mkrntar, amihh se kallon Hilwah takeyi tin zuwanta gidan , tanata mamaki ganin ta canza ta koma kmr a lashe, nan take Amihh ta fahimci gyaran jiki ake mata sbda itama ta iya gyaran jikin sosai. nan Gidan Amihh ta wuni hilwah taji dadin ganinta se mammane mata takeyi a jikinta amihh taji ddn hkn, hk Salwah ma taji dadin ganin mahaifiyyarta, se after magrib amihh ta fara kokarin barin gidan, dazata tafi hilwah ta kafe kan kn seta bi Amihhn zuwa gidanta, Amihh ta lallameta kn tayi hkri nan da wasu lokutan zasu dawo gida,,da kyar hilwah ta hkra, har bakin mota suka rakota, amihh ta shiga motarta dan Ustaz yaja suka fice a gidan,... Hilwah da Salwah da hjya karama suka dawo dikin gidan hjya karama se zolayar hilwah takeyi kn cewa datayi zata bi hjya maryam, ''nan tsungulinki mukeyi muna cizonki kou ....ay shikenan Allah ya baki hkri, daga yau mun bar cizonki.. " hilwah tayi saurin cewa "A'ah momy ba hk bane.. Kiyi hkri..." Salwah ta kara zugawa tace " bawani momy da gaske ne nan tsungulinta akeyi daman tace wai batason gidannan naki kn cika fad'a..." Salwah ta karashe mgnr da zolaya. Hilwah ta saki baki jin sharrin da salwah ta mata da ranta kuma tanaji. "Allah ni bnce ba mom...sharri ne rabin suna takeyi min..." Hjya karama tace "ba wani sharri, Gaskia ne..ba komi bade, ni ce nakeda fad'an ba..." Hilwah ta shiga rantse rantse kn bata ce ba, hjya karama tace ba wani kince fa..." Da hk de sukayi ta zolayar hilwah a falon, har zuwa sallarh isha'i suka nufa dakunansu damunyin sallarh isha'in.


Se after isha'i motar amihh ta shigo gidan, dan ustaz yayi packing ya fito a guje ya budewa amihh ta fito daga gidan bayan motar, se murmushi dan Ustaz yake ma Amihh yana cewa "Hajjaju mutanen mekka...." Amihh ta watsa masa harara danta kula wata gulmar yakeso ya mata amma taki sakin masa fuska, ta wuce sa ta nufa side dinta , ta sako kai ta shigo falon nata bakinta dauke da sallahmar data gaza karasata, sbda ganin uban jerin akwatuna guda goma sha biyu wato dozing, a tsakar falon amihh ta bi akwatunan da ido , akwatunan na alfarma ne, masu mugun kyau a yadda suke kyalkyali kai kace gold ne, AB'ILAL na zaune gefe kusa da babban akwatin ya rafka uban tagumi duk ya kara ramewa ya lalace kmr ba AB'ILAL ba dan gayu , ynzu ya koma kullum da jallabia, kallo daya amihh ta masa ta dauke kwayar idanuwanta a knsa, sbda gudun karta kamu da tausansa me tsanani a zuciarta, tasan inhar ta juma tana kallonsa tausansa ze kamata. Ganin amihh ta shigo yasashi mikewa yana fadin "Yawwa amihh kn dawo? Tin 4:30am nake nan ina jiranki, sallolin magrib da isha'i ma sede nayi su a nan ba cikin jam'i ba, har ynzu de bnga yarinyar nan ba Amihh. ." hjya maryam ta watsa masa fararen idanuwanta tanata kallonsa yana mgna kmr beda hnkli Amihh ta fara tantama a knsa gani takeyi kmr bame hnkli bane shi a ynzu. Jin amihh ta masa shiru bata amsashi ba yasashi kokarin ci gaba da mgna dmn be tsammaci amsawarta garesa ba, yasan tinda ya sako zancan ina yarinyar nan bazata taba amsa masa ba. "Ga akwatunan da kkce a siyo na kana nan kayan Amihh gasunan, na siyo ki duba, da Panties da bra dinma duk na siyo amihh, da kananan kayan duk na siyo wlhy, ki duba ki gani..'' Hjya maryam ta saki baki cike da mamaki yayin da idanuwanta ke knsa, "Abin mamaki baya karewa..." Amihh ta fadi hkn a zuciarta bakinta sake se kallon AB'ILAL takeyi mamaki na neman kashe amihhn. "Kayan iskancin ka siyo?''Amihh ta fadi har zuwa Ynzu bata bar mamakin maganganun dake fita ba a bakin AB'ILAL da kuma akwatuna dozing dake gabanta. "Amihh ni wlhy tintini na zama ma dan iskan, ni nafison iskncin ma...." Ya fadi kansa tsaye, kai dajin kalamansa kasan a gigice yake. Amihh ta kara sakin baki, mamakin kn fuskarta na yawaita tace "Ok ashe karuwan da yawa ...." AB'ILAL Ya lumshe ido, dukda yaji zafin abinda Amihh tace Amma ya daure , a halin ynzu ko knwar ubansa da wan ubansa zata zaga baze damu ba ko kaf danginsa zata zage bazeji zafi ba, shi in zata ma masa dukan duniar nan ta bashi yarinyar ze jure. AB'ILAL ya zube kasa kn kafafuwansa a gaban Amihh, ta bishi da ido Amihh fa abin na nemn Karta a tsaye sbda zallar mamaki, wai yau AB'ILAL ne ya tsugunna a gabanta. AB'ILAL ya fara mgna cikin magia da kaskantar da kai. " dan Allah Amihh, dan darajar Annabi S.A.W, Amihh na, dan darajar iyayenki dasuka haifeki zuwa dunia, dan Alfarmar wadanda kike ganin mutumcinsu a dunia ki bani yarinyarnan ta koma side dina, tinda akwai aurena a knta, wlhy amihh inada lafiar bukatuwa da mace, Amihh sha'awar yarinyar nakeyi, abuna kullum a tsaye banayin bacci, dan ALLAH Amihh ki duba girma da darajar dan Adam, ki bani yarinyar nan, in rage abinda ke marata, tinda dagani ita ce zata iya dani da matsalata, amihh kar ciwon mara ya kasheni pls..." Ya karashe mgnr yana kai hannunsa kn burarsa dake a mike. Hmmn Amihh bata kara tabbatar da abin mamakin ba seda taji wadannan kalaman daga bakinsa kuma daji tsakaninsa da ALLAH yake mgnr ba kunya ba kunyata wa, wai ita yake cewa ta bashi hilwah ya rage abinda ke mararsa. Amihh bakinta ma ya mutu murus abn na AB'ILAL ba lafia. " pls Amihh ciwon mara na damuna ki temakeni, dan ALLAH...." Ya kara fadi cikin marairaicewa , mutumin dabeson yawan surutu amma ynzu shike suturun da surutai ba control. "Au ashema ba so bane sha'awarta kakeyi, in mayar maka da yar mutane kaci gaba da gasata da izayarka, kaida ba zarrar imani a zuciarka..." AB'ILAL ya dago ya zubawa amihh kwayar idonsa,jin tace beda imani. "Amihh wlhy ba sha'awarta nakeyi ba, wlhy na gane sonta nakeyi Amihh, dan ALLAH kidawo min da ita side dina, in ma bakiso in kusanceta bazan kusanceta ba Amihh nide ki temakeni ki jibanci duniata da rayuwata Hubb..." Ya karashe mgnrsa hadi da hade hannayensa biyu alamar roko. Amihh da tausansa ya gama shigarta, tayi kasake, dagani tasan ya kamu da soyayyar yarinyar kuma ga zallar sha'awarta dake damunsa, kallo daya inka masa zakasan beda natsuwa amma a hk yaje ya hado wadannan kayayyakin da akwatunan a babban knti wanda akeji dashi a kaduna, nan yaje ya hado kayayyakin, na Alfarma. Amihh ta juya zata fice a falon AB'ILAL ya mike ya biyota ganin tana shirin barin falon, ya tare gabanta, taja ta tsaya tana kallonsa se ynzu take kara fahimtar ainihin ramar da yayi, duk ya canza a yanayinsa na me jiki da kakkarfa. "Hubb dan ALLAH kije ki duba kayayyakin in basu miki ba, se in karo wasu dan ALLAH..." Ya fadi a marairaice, cikin muryasa ta shagwaba da dmwa. Amihh ta rabe ta gefensa zata wuce ba tare datace komi ba, ya kara biyota,, yana cewa "Hubb dan ALLAH ki temakeni ki duba kayayyakin mna...." Amihh dake ta tafia AB'ILAL na biyarta harma sun kusa karasawa bedroom dinta tace "Zan duba zuwa gobe..." Ab'ilall ya kara marairaicewa yace "Meyasa se gobe pls amihh? Ki duba Ynzu mna tinda ba komi kkeyi ba..." Dai-dai suka karasa bakin bedroom din Amihh, ta kai hannu kn handle din kofar dakin ta juyo tace "bazan duba ba se goben, goben ma inna samu lokaci..." Tana gama fadar hkn ta shige bedroom dinta ta masa key luck ta barshi nan tsaye, yanajin sadda tawa dakin key, ya zubawa kofar dakin ido hadi dacewa "Hubb ynzu goben zaki duba? To karfe nawa zan dawo seki bani yarinyar mu koma side dinmu..." Amihh dake ciki tana jinsa ta masa bnza,, harya karaci Tsayuwarsa da zantukansa a kofar dakin nata duk ta masa bnza, ya juya ya fice a falon zuwa side din sa. Washegari 7:am a falon nata ya masa, bata tashi bama yaga akwatunan a inda ya barsu, ya zauna a kn kujerar 2ct yana facing hnyar fitowa daga bedroom din Amihhn, ya rafka tagumi hannu biyu biyu,, yafi karfin 2h a zaune a gun kana yaga fitowar Amihh a dakin nata, cikin shirinta na fita, hijjabi ne maroon dark har kasa a jikinta ta ciki kuma doguwar rigar atamfa ce , hannunta rike da hand bag black se wayarta da car key dinta, ta iso falon ta kalleshi amma tayi kmr ma bata gnshi ba, ta nufa hnyar ficewa a falon AB'ILAL ya taso yana fadin "Amihh baki ganni bane, naga zaki fita ne ma..,,,kin duba akwatunan kuwa?'' Hjya maryam ta masa bnza ta karasa ficewa a falon, ya biyota har wajen yana me tambayarta ko ta duba akwatunan, ta masa bnza ta shiga motarta ta bazar masa da iska ta fice da motar tata a gidan, duk yna tsaye, hnklinsa baya kwance ya karasa bakin kofar shiga side dinta yayi zaman dirshan a kasa ya zubawa kofar get ido, yy alqawarin ko karfe nawa zata kai ta dawo yana nan zaune wajen kofar shiga side din nata, ya kara da rafka tagumi duk yabi ya kara susucewa,, ma'aikatan gidan har lekensa sukeyi daman a kwanakinnan suna ankare dashi baya hayyacinsa, daman ma'aikata da gulma, dasuka gnsa a zaune a waje a kasa, se gayawa wancan da wancan sukeyi ana zuwa ana lekensa , sam shi besan ma me sukeyi ba sbda baya hayyacinsa daze iya gane meke gudana a dunia, hatta da lissafin cikinsa mntawa yakeyi dashi, sbda kaf lissafinsa na kn yarinyar rankatakaf... Yana zaune a bakin kofar har azahar ta shigo ya mike yana tangal tangal ya shige falon Amihhn toilet din dake manne a falon ya fada yy alwala ya fito ya nufa masallaci yana mejin jikinsa ba wani kwari,,a duk sujjadarsa ta sallah adduarhsa daya ce shine ALLAH


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login