Showing 69001 words to 72000 words out of 306755 words

Chapter 24 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt

be sandashi ba a nigeria manyan mu ma suna zuwa, Ana basu gindi suna c..." Tin kafin ya karasa AB'ILAL ya dakatar dashi cikin zafin zucia, ta hanyar daga masa hannu. Alhasan yaja bakinsa yayi shiru. "Juya dani gida plx .." AB'ILAL yayi mgnr da sarqaqqiyar muryarsa. Alhasan ya juyo ya kalleshi, yace "Gida kuma? Bayan mun kusa isa hotel din ..." A fadace AB'ILAL yace "in bazaka juya Dani gidanba ka sauke Ni a nan plz!" Se mgnr tasa taso ta firgita Alhasan ba bata lokaci ya juya kan motar zuwa gidan Amihh. Suna isa gidan tin kafin ya karasa packing AB'ILAL ya fice a motar zucia cikin wani yanayi yayinda hannunshi ke dafe da kanshi sbda tsabar tsananin ciwon da yake masa. Alhasan ya fito daga motar ya mata key, bebi ta kn AB'ILAL ba a tunaninsa mugun halin ne ya motsa, ficewa yayi daga gidan a kafa da niyar ya Je ya samu abin hawa ya kaishi hotel din ya dauko motar AB'ILAL yaude ya riga yayi alqawarin seya dauko motar daga hotel din, dukda kuwa abin hawa ynzu ze masa whla sbda zuwa ynzu sallarh isha'i tayi baya.


Suna shiga cikin gidan Kankana ya fisge hannunshi a cikin hannun hilwah ya fara balbaleta da ruwan jaraba, wai a kn meye zatace kar a biya kudin motar, bnza dashi hilwah tayi, karshema tayi wucewarta Amal ta biyo bayanta tana rurrungumota ta baya, har suka isa dakin... Kankana juyowa yayi ya dawo wajen get din nan ya tadda babu motar su Alhasan se bayanta kawai ya gani suna bullewa, nan fa ya hau jero uban tsuki ji yakeyi kmr ya juya ya bi bayan motar su Alhasan. yayi kwafa sbda babu dama, ya karasa ya shiga dagargajajjiyar motar hilwah ya tadata da kyar ta tashi ya kara fitowa ya bude get din gidan sbda ba me gadi ne dasu ba a gidan, sede kai ka bude da kanka. Ya shigo da motar cikin gidan, tayi Packing dinta a guri me kyau se uban tsuki kawai yakeja zuciarshi cike da bacin ran hilwah data hana Alhasan ya bada kudin gyaran motar. Fitowa yayi daga motar ya mata key luck kana ya nufa dakin hilwah yana shigowa ya gansu kwance kan bed ita da Amal wadda keta faman nanikarta Sam hilwah bata dakatar da ita ba saboda tana cikin tsananin sha'awah, gashi bata da tablet dinta ya kare. Kankana ya zauna kan kujerar dake dakin, yaci gaba da zazzaga matsifa hilwah tayi kmr bata jinsa Amal kam already ma bata hayyacinta se shafar kan nonon hilwah takeyi. "Plz....ka......siyomin..tablet......Dina..." Hilwah ce tayi mgnr a warware sbda yadda takejn kasan tsuliyarta nata ambaliyar ruwa kamar zata tsiyaye. Kankana ya hade rai daman a wuya yake da hilwah ya fara mgna cikin tsiwa "a kafafuwana zanje dialogue in siyo miki maganin? Haba uwar dakina... Gaskia kin batamin rai yau, ga koshi ga kwanan yunwa ALLAH yasani Banji dadin abinda kikayi min ba yau wlhy!" Hilwah ta lumshe idanuwanta ta budesu tana sauraron kalaman kankana tace "plx ka hau abun hawa plx,, gobe zansa a gyara motar ..." Kai dajin yadda take mgnr kasan da kyar take yinta hakan ne, yasa knkana sassauta mata sbda yaga alamar tana hannu. "A wani titin Zan samu na-pep bayan an hanasu yawoh a titi in har 6:pm yayi, to ynzu ya kikeso inyi uwar dakina? Again gashi motar karamar uwar dakina Amal tana gidanki.." Hilwah tayi Jim tana sauraronsa se aikin sauke numfarfashi kawai takeyi kmr wata zararriya Amal kam tini ta fara sambatu ta samu nonuwan hilwah se Aikin luguiguitasu takeyi..."Ni...plz....ka...ne...mo...min...tablet..din...ka bar furar..." Ta karashe mgnr tana furzar da numfashin sha'awah, a matukar wahalce take, a kasan ranta batason abinda Amal ke mata dande bata da yadda zatayi ne, ta hakan tana dan rage ruwan jikinta. Mikewa kankana yayi yana fadin "uwar dakina kibita a hnkli kada ki lallatse mata nonuwa irin wannan damqa haka..." Yayi mgnr ne da Amal wadda batasanma a ina take ba, ga chargin wi-wi gana sha'awa dan haka duk ta kagu ta kawo ruwa ta sauke chargin wi-wi dinta dan sha'awarta jikin Hilwah. Ficewa kankana yayi yana me tunanin ta ina ze fara neman abin hawa, tunawa yayi da qamas ya daga waya ya kirashi bugu uku kana ya daga muryarsa very slow kai daji kasan yashawu iya shawuwa, a bige yake iya buguwa. "Qamas kina ina ne wai?'' Kankana ya tambayeshi, daga cikin wayar qamas yace " ina gidan..dan...dan...dih...dih..." Kankana ya tabe baki da muryarsa ta kwarkwasa yace "kaji wata rayuwa,,,se faman cewa kikeyi, dan...dan...dih...dih.... Wai qawa bazaki bar shaye shayennanba na gaya miki kanki baya ja...uhum ke kika sani..." Yana gama fadar hakan ya katse wayar ya nufa dakin qamas nan ma seda ya kai 10mnt yana knocking kana ya iya tasowa da kyar ya bude masa, kankana na fadowa dakin ya balbalesa da jaraba, nan yaga wata mace a kan gadon se sharar bacci takeyi,zabura yayi ya koma gefe ya dafe kirji yana fadin "cemin zakiyi qamas lesbians kakeyi...mace da mace? Amma ko ALLAH kyauta...inyeh! Kana mace kana neman jinsinka mace! Allah shi kyauta..." Ya tabe baki ya karasa bedside table inda yaga key din mashin din qamas roba roba ya fice a dakin yayinda qamas din ke kwance a kasan dakin Sam baya dunia ma, yasha kayan maye kusan kai goma. kuma karamin kai gareshi baya ja. ( Allah ka tsare Mu daga shaye shaye, da cututtukan zamani ameen) kankana na fita a dakin ya nufa packing space nan yaga mashing din qamas roba roba fara Sol da ita ya hau ya tadata ya fice a gidan, har lokacin be bar mitar abinda hilwah ta musu ba na hana Alhasan ya biya kudin, ba karamin tsaya masa a rai abinda hilwah tayi yayiba, yau de kiri kiri yaga samu yaga rashi.



Tafe yake amma baya ganin gabansa se faman hada hanya yakeyi, karkaso ka bincika cikin xuciarshi kamar zata fashe yake jinta yayinda kansa ke masa wani irin azababben ciwoh, hannu biyu biyu ya saka ya dafe kan nasa a haka har ya iso side din nasa, ya turo kofa ya shigo jin kafafuwansa yakeji kamar ba nashi na, be iya karasawa bedroom dinsaba a falo ya yada zango a kn kujerar 3ct ,hannu ya kai ya dafe saitin zuciarsa wadda ke masa barazanar tarwaysewa, "gidan karuwai!" Shine abinda yake iya maimaitawa a zuciar tasa dake barazanar tarwatsewa, tsanar hilwah se kara karuwa takeyi a zuciarsa ji yakeyi a halin ynzu daza a bashi damar kisan kai, da babu makawa seya kashe hilwah saboda bega amfaninta ba a doron kasa, Sam shi yama manta Dayaga Amal shi Hilwah tafi tsaya masa a rai....a haka Alhasan ya dawo ya samesa Sam baya hayyacinsa yanata masa mgna amma babu amsa, dole yaja tsummar rayuwarsa ya nufa bedroom ya barshi nan falo da dumbin tunani tunanin hilwah Kalmar gidan karuwai kuwa ta gaza ficewa a ransa , tabbas Gaf duniya be taba tsanar mace ba kmr yadda ya tsani hilwah, se maimaitawa yakeyi a ranshi wai itama YAR DANDI CEH, karuwah!,, ya fadi da karfi hadi da dafe knshi, yynda zuciarsa ke masa rad'adin ciwo.... Mikewa yayi da kyar sbda tunawa da yayi beyi magrib da isha'i ba ya nufa toilet din falon a daddafe, yayi alwala ya fito ya Tada sallah zucia banu ddh, sam beji dadin hada sallah da yayi ba yau. Jero sallolin yayi ya idar ya koma ya kwanta nan kasan carpet din tsakiyar dakin still zuciarsa cike da hilwah, daya rintse ido ita kawai yake kallo,...Rnr hk ya kwana be rintsaba a rayuwarshi ma be fatan ya kara ganin hilwah, ji yakeyi duk rnr daya kara ganinta shine zeyi ajalinta a dunia, ya tabbatar rnr se tayi nadamar zuwanta duniya...ranar yadda yaga rana haka yaga dare, da asubahi da kyar ya iya mikewa yayi alwala ya Nufa masallaci, Alhasan ma ya tashi yayi Alwalar ya biyoshi kusan a tare suka shiga masallacin... Bayan an idar da sallarh tsayawa sukayi sunara lazimi har gari ya dan fara haske kana suka dawo gidan,..direct Bedroom AB'ILAL ya nufa Alhasan ya biyo bayanshi har suka iso bedroom din, kawai yaga mutumin ya fada toilet rannan baki kirin kmr an masa mutuwa. Alhasan ya girgiza kai kawai a ranshi yace "Ba lafia fa.. Yau mutumin ko kayan baccin ma ba a canza ba kenan..kai! ALLAH ya sassauta maka lamarinka saboda kana cikin wani irin mugun hali... Ace mutum babu sassauci a zuciarsa.." Alhasan ya karashe mgnr hadi da jinjina kai, kawai ya yada zango a kan faffadan gadon yana sauke ajiyar zucia yaja duvet ya rufe jikinsa sanyin AC na kadashi nan da nan bacci ya kwasheshi. Seda AB'ILAL ya kwashi awa yana wanka a bathroom din kana ya fito a daddafe ya shirya cikin manyan kaya zallar yadi, kala me dan duhu. Sam jikinsa ba wani kwari ji yakeyi duk ya tsani garin kadunar shi de yau ze barta ko ze dena jin abinda yakeji a ranshi. Be dauki komiba kawai se wayoyinsa da car key din motarsa da alhasan ya daukota jiya daga hotel din. ya juya yaga Alhasan na bacci yabar dakin zucia babu dadih, a compound ya gamasa damfatsetsen watch dinsa rannan baki kirin ya kalli side din Hajiya maryam da gani yasan bata tashi bama, wayarshi ya lalubo yayi typing message kmr haka ya tura mata. *Gm Auwal hubb, na tafi kano plx kimin adduarh....love you darling..." Yana gama typing ya tura mata, kana ya nufa motarshi ya shiga ya tadata, get man ya bude masa ya fice a dari, kai kace sama ze tashi, duk yabi ya kosa yabar garin ji yakeyi kmr ya rintse ido ya bude ya ganshi a kano. Titin daze kaishi kano daga kaduna ya dauka. driving yakeyi amma zuciarsa babu dadih yayin da hkn ya haifarwa da gangar jikinsa weak tukin yakeyi amma harga Allah baya hayyacinsa, tsanar hilwah se kara yawaita takeyi a xuciarshi.... Da temakon Allah AB'ILAL ya isa garin kano direct gidan Amihh ya nufa, yasa me gadi ya bude masa cikin gidan sbda akwai key a hannunsa. ko ina tsaf tsaf, a falon nata ya yada zango yana me shaqar kamshin falon nata, a memakon ya samu natsuwa kmr dah Amma se akasin hakan yakeji a zuciarsa, damuwarshi se kara yawaita takeyi, kwata kwata babu sauki a lamarin......

Alhasan be tashiba se 12:20pm ya tashi yayi wanka ya canza kaya daga kayan AB'ILAL domin har sabbin kaya aka zuba a side din nasa. Dawowa falo Alhasan yayi sanye da manyan kaya sun amsheshi Ainun, fitowa falon yayi yanajin cikinsa na kiran ciroma, rarraba ido ya shigayi a falon yaga bega mutuminba, zuciarshi ta bashi ko yana side din Amihh ne, dan haka ya fice a falon ya nufa side Din Amihh bakinshi dauke da sallahma ya shigo, a dining area ya samu Amihh da Mom dinsa suna breakfast dmn basa karyawa da wuri, ya shiga Rarraba ido a falon ko zega AB'ILAL amma babu ko me kama dashi a falon. Karaso wa yayi ya tsugunna ya gaidasu suka amsa cikin jin dadih. "Nan kuka kwana kenan?'' Hajiya maryam ta jefo masa tambayar, daga mata kai yayi hadi dacewa "A, a nan muka kwana Amihh..." "Ina AB'ILAL?'' Hajiya Juwairriyya ta tambayesa . Dago knshi dake kasa yayi yace "Ai nasha ko yana nan ma.. Dana tashi bngnshiba..." Hajiya maryam ta tabe baki tace "Ashe be gaya maka ma ya tafi kano yau ba..dana tashi naga message dinsa Wuraren 7:33pm wai ya tafi kano...ashe kai be gaya maka bama hajiya kinga rashin hnkli irin na yaronnan kou?" Hajiya maryam ta karashe mgnr kwayar idonta na kn hajiya Juwairriyya. Murmushi hajiya Juwairriyya tayi ta fara mgna cikin dattako "Ba rashin hnkli bane hajiya, maybe ko yana baccine sanda ya tafi... Ko kuma uzurine ya kamashi na zuwa kanon uzuran uzuran, plz mu masa adduarh kawai.." Jim hajiya maryam tayi tana juya fake din datakecin Irish me dambun nama dake plt din dake gabanta, . "Allah ya tsare...." Shine abinda ta fadi tana me maida fake din cikin irrish me damubun naman dake gabanta yaji kayan lambu kai bakace wai irrish bane, da dambun nama da kwai ake hadawa a soyashi, se a zagayeshi da ganyayyuka masu amfani ga jikin dan Adam. Hajiya Juwairriyya da Alhasan suka amsa adduarh Amihh da ameen. hajiya maryam ta kalli Alhasan dake tsugunne a kasa har zuwa lokacin tace "Tashi ka zauna mana kayi joining dinmu breakfast...." Toh Alhasan yace daman kamshin duk ya cika masa hanci Yasan abinci Amihh ba baya ba gun dadih ta iya girki sosai. Tashi yayi ya zauna a kn daya daga kujerun dining din, Amihh da kanta ta tashi tayi Serving dinsa da irin abinda sukeci yayi mata godiya ya zage ya fara Kai loma ai nan fa yaji har kunnenshi na rawa.....Ranar nan Alhasan ya wuni suna ta hira tiryan tiryan da Amihh , Hajiya Juwairriyya kam bata bi ta kn hirar tasuba se kiran AB'ILAL takeyi a waya yaki amsawa, hnklinta ya tashi tace Alhasan ya Kira yaji,shima ya Kira gogan yaki amsawa. Hajiya maryam ta tabe baki tace "Daman kun bar whlr da knku a yaronnan dan ba dagawa zeyiba, yana lafia bura uba ce kawai..." Hajiya Juwairriyya tace "Anya kuwa ya isa lafia?'' Hajiya maryam ta amshe da "hmmm lafia lau, ashe hajiya har ynzu bakisan halin yaronnan bane...ai maybe ma yana gani kin amsawa ne kawai yayi..." Alhasan ya amshe da "maybe yana bacci ne Amihh..." Hajiya maryam tace "Ba wani bacci...tsabar bura uba ce kawai..." Hajiya Juwairriyya tayi murmushi tace ''ALLAH yasa bura ubar ce yana cikin koshin lafia...." Hajiya maryam tayi shiru kawai ba tare data kara mgnaba, Alhasan ya amsa da amin.daga hk ya musu sallahma ya fice a gidan ya nufa gidansa, da tunanin hilwah a ranshi, daman da ita ya kwana ya tashi a ranshi yaji kawai yana san halinta rayuwarshi, da ita knta ma yana sonta. Direct ma'aikatarsa ya nufa Wato inda yake business din saida motocinsa , ba business daya sukeyiba shida AB'ILAL sunada hannun jari a kasashen waje, da nan gida nigeria....su yan kasuwa ne...


Washe gari hajiya Juwairriyya ta koma kano, ta bar hajiya maryam da kewarta. Ranar Monday dr maryam ta fara zuwa Aikinta asibitin Nosing home, da asibitin 44, a satin ta farajin dadin Aiki da asibitocin biyu, cikin kwanciar hnkli take gudanar Da ayyukanta , tsantsar jin dadih da kwanciar hnkli ya samu matsugunni a rayuwar hajiya maryam, burinta daya ne a halin ynzu taga Auren AB'ILAL da mace ta kirki.

Tinda yaje garin kanon be fita ko kofar waje ba, Abinci ma se yayi da gaske yake iya ci, a memakon ya samu sassauci game da tunaninta amma ina, Sema abin ya karu a zahirin gaskia yasan tsanarta ce a ransa, to meyasa tunaninta ke addabarsa! Wannan tambayar yakewa knsa kuma ya gaza bawa kan nasa amsa. Yau kimanin kwanansa hudu kenan a garin kano amma Sam be gane komi a rayuwarsa shi de Gashi nan gashi nan ne, abinci ma be shi sede hollandia yoghurt yake iya samu yasha shima sbda Kar yayi mutuwar tsaye ne. 10:pm Kwance yake a kan kayataccen gadonshi duk yabi ya rame se uban haske da yayi, fayau dashi se ya canza daga black ya koma chocolate color. Sanye yake da jallabiya sky blue me mugun kyau an ma wuyan jallabiyar Aiki da dark brown ba karamin kyau ta masa ba. aikin de yakeyi Wato tunaninta dalilin hakan yasa kullum tsanarta ke yawaita a birnin zuciarsa sbda ta manne masa a zucia sam shi kuma beson ya tunata ma a rayuwarsa , da ace Ana fiddo da zucia waje dase ya fito da tasa ya wanke tunaninta a ciki, hatta da kwayar ido, da ana fiddoshi dase ya fiddo da nashi ya wanke tass sbda ya goge surarta daketa masa gizo a kwayar idonsa,..duk duniya be taba tsanar mace ba kmr yadda ya tsani Wannan yarinyar , ya tsaneta! Ya tsaneta!! Ya tsaneta!! Iyakar tsana inda abinda yafi tsana to yayi mata, kwata kwata yana nadamar ma zuwansa kd , wlhy da yasan ze ga ko me kama da ita da beje kdn ba kwata-kwata, dama yayi zaumansa a kano bakin cikin dunia ya kasheshi ya huta. Gashi ynzu yaje ya kara kwaso wa knsa wata muguwar dmwar. a halin ynzu bayajin dadin komi a duniya , shi de kawai yana duniya ne amma baya jin dadinta. sallah ce in yanayi yakejin Sanyi a zuciarsa.
Mikewa yayi a hnkli ya diro daga kan gadon ya nufa bathroom jiki a sanyaye yayin da yaketa ganin jiri, a daddafe Ya dauro alwala ya fito yana tangadi ya nufa dadduma ya tada sallah nan ya fara nafilfili ko ze samu sassaucin abinda yakeji a kasan zuciarsa. Duk a sujjadarsa seya Roki Allah ya yaye masa tunanin yarinyar amma ina! jima yakeyi kmr Ana kara masa tunaninta a kasan narkakkiyar zuciarsa...



Washe gari kankana ya sanar da Alhaji sunusi motar hilwah ta lalace, be tsaya tambayar garin yaya ba kawai Ya kashe wayar, ko awa uku ba ayiba, ya kara kiran kankana ya tambayesu suna ina ne, yace suna gidan dandi, ya kara kashe wayar. Ko 30mnt ba ayiba, wani yazo gidan da sabuwar mota yace alhaji sunusi ne yace a kawowa hilwah. Kankana da Amal da Hilwah duk suka fito nan fa suka tadda mota me kyau da tsaruwa tamafi wadda ta lalace kyau, fara ce sol irin kirar zamani ta matah, ita kanta hilwah motar ta mata kyau, kankana se rangada guda yakeyi, yan gulma nata zuwa suna ganin motar, a gabansu wanda ya kawo


Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login