Showing 6001 words to 9000 words out of 306755 words
Chapter 3 - YAR DANDI CEH COMPLET BY SAADATU BINTU ABDULLAHI.txt
ne, maganin na shan 30 days ne amma ita 5 days yake mata da kyar. Juyawa tayi ta fice daga pharmacy din ba tare databi ta kan Alhaji buluwasi ba. Tana gaba kankana na binta a baya, alhaji buliwasi kuma yana bayansu shima, har suka karaso bakin car din Hilwah ta bude ta shige alhaji buliwasi na kokarin dakatar da ita ta hanyar neman izinin magana da ita, amma sam batabi ta kn mgnrsaba ta shige motar taja murfi ta rufe, kankana na neman shiga motar Alhaji buluwasi ya dakatar dashi, ta hanyar daga masa hannu. Kankana ya dakata ya mayar da murfin motar daya bude ya rufe ya zubawa alhaji buluwasi ido. Alhaji buluwasi ya fara mgna cikin muryarsa ta isassun maza, wadanda suka shahara, suka goge da dunia. "Amm, abokina minti daya mana plx.." Cewar Alhaji buluwasi. Kankana ya juyo sosai ya fuskanci Alhaji buluwasi rai a bace ya fara magana cikin kwarkwasa yanayi yna lumsar idamuwa. "Haba da ALLAH da Annabi, Alhaji ina ganinka kmr wayayye kuma zaka kwafsamin,.." Ya karashe mgnr Yanata faman yarfa hannu, se gyare gyaren gyalen dake knsa yakeyi. Cike da mamaki Alhaji buluwasi ya zubawa kankana ido se faman kwarkwasa yakeyi, shi bema gane kan gadon magabar tasaba. "Am , yi hkri kanina, na takura maka ko, am sorry , damn kanwarka dinnan ce nakeson magana da ita Dan Allah naga kuma bata da niyar saurarena ko zaka taimakamin.." Alhaji buluwasi ya karashe magabar cikin magiya. Kankana ya daka masa tsawa cikin kunar zucia "Karka kara cemin kaninka! Ni ba kaninka bane, kalle ni da kyau, Alhaji duba ka gani ido ba mudu ba yasan kima, kalleka shirgegen kato dakai kana cemin kaninka, Duba da kyau ka gani halittata da taka ba daya bace, jinsinmu ma ba daya bane, Ahtoh! zaka wani kirani da kaninka, karka kara cemin kaninka gaskia dan inajin kunyarka ne dana sauke maka buhu buhun barkono na rashin mutumci," ya karashe mgnr yana buga cinya, se karairaya baki yakeyi, uwa mace, macenma tsohuwar karuwa. Alhaji buluwasi ya zubawa ikon Allah ido, shi abinma mamaki ya bashi, danshi a zahiri kmr namiji yake gani kuma a wani fannin kmr mace, kara lekawa lungu da sago a jikin kankana yayi dan tabbatrwa macece ko namiji, kankana Kam se wani kara gyara bag din hannunsa yakeyi. Fuska dauke da mamaki Alhaji buluwasi yace "Yi hkri pls, macece kai ko namiji?" Kankana ya wani zaburo ya zaro ido waje kmr ze hada fuskarsa da fuskar Alhaji Buluwasi yace "Karka kara hadani da namiji, ni nan da kake ganina macece santaleliya son kowa kin wanda ya rasa, sunna Ladidi, zaka iya cemin lady baby, koka kirani da Nike name dina da kowa ya sanni dashi, wato kankana uwar ruwa, ciki ruwa waje ruwa, haka qawayena ke kirana dashi, ..'' Alhaji buluwasi ya zubawa kankana ido shi Dariyama yaso ya bashi, amma ya dake yace "Okay okay, am sorry kankana kou?" Kankana ya wani washe baki yayi kwarkwasa yayi farfar da ido kana ya buga uwar shewah. "A hayye, chabas! Alhaji kenan, harka riqe sunan nawa, kankana nake, wato uwar ruwa sama ruwa kasa ruwa , can ciki ma luntsum da ruwa.." Yayi wata uwar girgiza ya duka yayi rawar duwawu ya jijjiga ya jijjiga kana ya dago Alhaji buluwasi ya zuba masa ido shide yna kallon ikon ALLAH, ji yakeyi kmr ya kwashe da dariya, gaf siffar guy dinma dariya take bawa Alhaji buluwasi. Alhaji buluwasi na shirin yin mgna hilwah ta shiga bugowa kankana hon babu kakkautawa, jiki na rawa kankana ya bude motar da niyar ya shiga dan yasan hilwah na iya barinsa nan , kadan daga aikinta. Alhaji buluwasi ya karaso ya riqe murfin. "Pls ka hadani inyi mgna da wadda kuke taren nan mana.." Cewar Alhaji buluwasi da yayi maganar cikin magiya. Kankana ya shiga karewa alhaji kallo, cikin kwarkwasa yace "Ah'a,alhaj kayi hakuri , Hilwah bazata taba saurarenkaba." Alhaji buluwasi ya marairaice murya ya hau yima kankana magiya kmr ze kwanta masa,karshe se dole kankana ya amshi card din Alhaji da zummar ze bawa Hilwah, Alhaji buluwasi ya hada masa da yan dubu-dubu bandir biyu, kankana ido a nera amshewa yayi ya hau jero godia ya shiga motar ba bata lokaci hilwah ta figa motar suka fice a Gurin. "Wani irin abune kayi haka, dana tafi na barka a pharmacy din Wallahi.." Hilwah ta fadi cikin bacin rai, daman cike take kmr zata fashe da abinda kankana ya mata. Kankana ya zuba mata ido daman tin shigowarsa motar ya gane ta Shaka, cikin kissa da kisisina ya fara magana " ALLAH ya huci zuciyarki uwar dakina..." Dan guntun tauki taja, rabin hnklinta na kan driving din da takeyi, rabi kuma na ga sha'awaeh dake addabar gindinta. Kankana ya kai hannu ya playing waka, nan da nan wakar Rema me taken woman ta fara tashi cikin dadin muryarsa, tini Hilwah ta fara girgiza kai, a duniya tanason wakar nan duk wanda yake tare da ita yasan da hakan, shiyasa kankana ya kunnata, ganin ranta yana a bace, aiko tini ta fara girgiza kai, wakar na shigarta. Direct gidan DANDI ta nufa, kankana ya zuba mata ido dai-dai tana karya motar zuwa hanyar dazata mikar dasu gidabsu na DANDI street babu kwana kwana. "Uwar dakina ina muka nufa? Bade gidan DANDI ba? A can zamu kwana?" Ya jefo mata tambayar. Daga masa kai kawai tayi ba tare data kalli inda yakeba se bin wakar Rema takeyi. Sam kankana ba haka yasoba, taso ace a gidanta zasu kwana, tanada dan madaidaicin gida, Alhaji sunusi dikko yase matashi, to wasu lokutan a can suke kwana , wasu lokutan kuma a gidan DANDI, yafi jin dadin kwana a gidan nata, hadda dakinsa da ban, da dakunan khamilah da Amal, se dakin ita kanta uwar gayyar wato Hilwah, gidan de 4 bedroom plat ne. A bakin wani tamfatsetsen gida me get kalar ruwan kasa tayi packing ba bata lokaci kankana ya fita ya bude mata get din gidan ta danna kai cikin harabar gidan, direct inda take packing motarta ta nufa tayi packing ta fito hannunta riqe da car key da bag dinta, se wannan ledar mgnin data siya a dialogue pharmacy. A hankli ta shiga karewa gidan kallo, gidane na marasa mutumci ko a fasalin gidan zaka gane babu alamar masu tarbiya a cikin gidan. Packing space din gidan babba ne ainun haka ma harabar gidan babba ne sosai, ginin gidan tamkar ginin hotel yake, amma wannan kasa ne kawaibabu upstairs babu sede ginin gidan dogone sosai dan a kalla za a iya samun dakuna dari a cikin gidan. Packing space din gidan dauke yake da manya manyan motoci kimanin motoci ashirin, se wata keke-napep a gefe guda daya. Babu kowa a compound din gidan se hasken manya manyan fararen glub daya haska kaf ilahirin gidan, ga wasu manya manyan flowers a shuke a fanni daban daban na gidan, dukda darene amma se wake waken turawa kawai ke tashi a gidan, da kidan gargajiya. Kankana ya karaso ya amshi bag da car key da ledar dake hannun hilwah tana gaba yana take mata baya suka karaso cikin gidan, dakuna ne masu lamba lamba ko wanni daki da lambarsa, hkn ya bani dmnr gano barikinsu me lasisi ce, saboda ba irin tagajan-tagajan din gidan karuwan da kowa ya sani bane, wannan ba lefi dukda gidan ba wani kyaune dashi na azo a gani ba, amma yafi gidajen karuwai kyau da tsaruwa.
Cikin hanzari kankana ya nufa dakin Hilwah da yana kokarin fiddo da key din dakin a cikin jerin mukullan dake jikin mukullin motar tata, wata ta doguwar mace me kirar one ta fito daga nata dakin daga ita se pant ko bra babu a jikinsa se uban nonuwanta ragajab ragajab, har ciki duk sun kwanta a kallah matar zata iya kai 40yrs kanta rabi a aske rabi kuma akwai gashi, idonnan nata dukyabi ya kode yayi yellow gashi taci bleaching har wani yellow yellow takeyi nan baki nan fari nan green nan blue, wani kazamin kakus na biye da ita a kalla baze wuce 50yrs ba da burarsa a hannu, dagashi se farar singlet data koma coffee color saboda tsabar datti, se faman maimaita "dan Allah baraka ki dawo muci gaba, dan Allah ban koshi ba kinde san gindinki ba wani kame burata yakeyi sosaiba, se nayi da kyar nake kawowa, ynzu fa ban kawo ba amma zakice kin gaji, haba ki tausayamin mna pls.." Baraka ta rufesa da balbalin bala'i. "Uban meye a burar taka, inba rashin dadih ba dabadan maganin maza da kake sha ba , ai burar taka ma bazata Tashiba, daza ka wani ce gindina be kameka sosai, aise kaje ka nemi gindin dake kameka sosai ka siya kaci, in ba niba wacce yar asarar ce zata iya yadda ka kusanceta, bnza kawai dan iska, dan dangin wahala kawai , kazamin bnza kazamin hofi, baki duk dattin goro..." Dai-dai ta karaso ta bangaji kankana ba tare data ankareba, keys din dake hannunsa suka fadi kasa ya tsugunna ya dauka, kawai baraka ta balbalesa da jaraba, alhalin itace fa ta bangakeshi. "Kai makahon ina ne, dan shege dan daudun banza dan daudun hofi kawai, daman na jima ina ganin bakin cikina a kwance a kan fuskarka, shine zaka bangajeni sbda in fadi kasa in mutu ko.." Kankana ya dago bayan ya dauki keys din dake kasa, ya shiga karewa baraka kallo a wulaknce har wani yamutsar baki yakeyi, idanuwansa caraf suka sauka a kan slifas din nonuwanta da ko nipples basu dashi kawai ya kwashe da dariya, ya rangada wata uwar shewa, ya dawo ya rangada guda, ya girgiza ya girgiza yayi juyi duk hilwah na baya tana kallonsu, wani lokaci nishadi takeji in kankana na wannan iskancin. Kankana yashiga kara karewa baraka kallo Kana ya fara magana. "Amma kuwa baraka me awara kin cuceni kin cuci rayuwata har kyace ni nake bakin ciki dake, me zanyiwa bakin ciki a jikinki, wadannan nonuwan naki masu kama da slifas din zuwa bayan gidan siminti bama na tails ba, da duwawu a shafe kmr bayan marar kwasar tuwo, wallahi ni nan nafi karfinki Baraka me awara, nasanki nasan uwarki da ubanki, duk tsabar tsananin talauci ne ya kashe iyayenki da duk dangin.." Baraka ta daka tsalle tana niyar ta zabgawa kankana mari yayi baya har yana niyar bige hilwah dake bayansa, yana fadin ''ah! Karki sake karki kuskura, karki soma marina da wannan hannun naki me kama dana garjejen kato, ni nan da kike gani na macece me rauni Allah wallahi Tallahi.." Ya karashe mgnr yana wani far-far da kwayar ido. Baraka ta dakata daga marin kankana se huci takeyi kmr zata fashe, ta shiga sirfafa masa manya manyan zagi, Dan taure ya zagayo ya dakawa kankana tsawa, "kai dan ubanka tanka mata kakeyi?" Kankana yayi baya baya ya jingina da bayan bango yana kallon yar tatsitsiyar burar dan taure kawai ya kwashe da Dariya yna fadin "Kai in mutane na magana ka dena sa baki,dube kafa, yadda kake kazama ballagaza kaima haka kake, banzaye masu karuwanci mara lasisi...yan wahala kawai.." Dan taure ya kai hannu da niyar ya damko kankana yayi maza ya koma bayan hilwah, yana fadin "Karka sake ka tabani, ni ba muharramarka bace,.." Dan taure na huci ya karaso bayan hilwah da niyar ya fisgo kankana hilwah ta shiga bashi hkri da sassanyar muryarta, dan taure ya washe baki, yana fadin "To ai shikenan me kyau na hakura tinda kikasa baki, ALLAH ya karo kyau.." Ya karashe mgnr miyau na dilala a bakinsa idonsa na kan hilwah yau zuciyarsa cike take da farin ciki hilwah ta masa magana bata taba masa mgnaba tin zuwanta gidan se yau. Baraka dake gefe ta cika ta base, ganin saurayinta dan taure me napep nata kallon Hilwah yana washe baki, se aikin shafar burarsa yakeyi, bakin ciki da hassada ya cika wa baraka zuciya, ji takeyi kmr ta rufe hilwah da zagi amma ba dama ko daga mata hannu ba ayi a gidan saboda duk albarkacinta sukeci hatta gidan dasuke zaune albarkacintane, sunusi dikko ya gina musu shi, da a wani suke shida bola beda maraba. Hilwah taja hannun kankana suka wuce su baraka da dan taure, da kankana yaga sun wuce su sun Dan basu tazarar taku hudu na takalmi shine ya samu bakin mgna ya fara sakin habaici. "A haka zaku kare me awara da dan taure me napep an tsufa ba asan an tsufa ba, bura duk tayi yaushi,ke kuma gindi duk ya yamutse, nonuwa kmr slifas din zuwa toilet din siminti, yan wahala kawai, ku tuba de dan inkun mutu a dauki gawarku cikin salama..shegiya yar uku goma kawai.." Ya karashe mgnr yna kwashewa da dariya hadda shewa. Baraka me awara ta rangada guda cikin kunar rai ta fara mgna "gaka nan babban wanda ya kamata ya tuba, dan iska kawai kana namiji ka maida kanka mace, a hk zaka mutu asaka a kabari walakiri yayitacin uwar ubanka.. Gaka nan babban dan wahala,kwarani ta gindi ake cina, babu wanda ya taba cina ta gun kashina, kaifa waye be sankaba,sakarai babban dan luwadi kawai, a hk zaka kare a siyace kullum kana riqe da hand bag din mace shege na mamajo.." Kankana yayi shewa shima kana ya daka tsalle ya dawo kasa yace "Ahayye sawaaaaahh! Naji ni duburata akeci, ammande ni baki taba ganin me napep ko me marching ba yazo yace ni yake nema, kefa daga masu keke se masu marching da masu napep , shigiya me wawakekiyar tsuliya.." Baraka ta daka tsalle zata karasa inda yake ta zazzaga masa matsifar dake cinta da hujja, dan taure ya rikota ya shiga mata hkri, suka koma dakinsu ya lallabata ta masa goho yaci gaba da luma mata burarsa.
Kankana ya bisu da gwalo. Dai-dai suka karaso bakin kofar dakin hilwah me lamba chasa'in da tara, hadin sigah yayiwa dakin key Ya bude ma hilwah handle din dakin ta shige a matukar gajiye ya biyota a baya, babu abinda ke tashi a dakin nata se kamshin turare me sanyaya zucia,. daki ne me dauke da gado six by six ne Wanda yaji lumtsetsiyar katifa an lailayesa da zanin gado kalar mint color me dauke da y'ay'aye wato throw pillows, se daga gaba kuma katotuwar teddy dinta ce me mugun kyau Kalar teddy din kalar peach ce se gabanta an mata ado da white inda aka rubuta HELLO da manyan baki, teddy din nada kyau ainun. Se drower din kaya na gadon me madubi sak kalar gadon kalar drower din babba ce drower din tanada kofofi guda hudu ko wacce kofa akwai madubi a jiki, fuskar gadon peach ne hk akayima drower ado da peach color, sosai tsarin bed da drower din sukayi kyau, komi na tarkacen gadon akwai kama daga kan mirrow, abin sagale bags, gun ajiye takalmi, dade sauransu, dakin nada dan girma ba lefi. Sannan akwai wata doguwar gujera irin ta kwanciyarnan ta hutawa itama kalar peach ce kmr de yadda kalar peach din saitin gadon yake hk kalar kujerar take itama tayi kyau ainun, se canter table shima duk na gadon ne, akwai tamfatsetsen TV a manne a bangon yamma a dakin. tako ina ka wulga idanuwanka picture din wata kyakyawar mace zaka gani, wadda a kalla bazata wuce 35yrs ba a side drower din gadonma pictute din matar nan ne, wadda kamanminta daya dana Hilwah sede Hilwah ta fita dara-daran idanuwa marabarsu kenan amma kamaninsu daya, duk picture din matar babu dankwali sumar knta ta kwanto ta rufe kirjinta, matar tafimin kamannin da larabawa ko ince indians sam babu alamar nigeria a tattare da ita, kama daga kayan jikinta zuwa yanayin launin fatarta, matar nada matukar Kyau Na ban mamaki, sannan tanada karamin jiki kmr de irin jikin hilwah,dan zakayi tsammanin matar bata wuce 30yrs ba nanko 35yrs take. Karasawa ga Ac din dakin kankana yayi ya kunnashi, kana ya dawo ya zauna kan kujera yana sauke ajiyar zucia idonsa na kan hilwah wadda ke aikin warware mayafin dake kanta nan da nan uwar uban suman dake knta ta bayyaba ta gangaro har zuwa duwawunta, cikin hanzari kankana ya taso ya dauko abinda take riqe gashinta dashi ya nade mata sumar ya riqe mata da abinda take riqe gashin nata dashi, sam bata iya nade gashin nata sede wani ya nade mata saboda yawansa, bayan ya gama nade mata gashin ya kame can cikin kanta ta masa godia ya zuba ma halitattarta ido kmr yau ya saba ganinta, juyawa tayi ta kalli tamfatsetsen watch din dakin inda ya buga 1:42pm. Karasawa tayi kan kujerar inda kankana ya koma ya zauna ta dauki ledar maganin ta fito dashi ta balli guda biyu ta afa a baki kankana ya dauko mata bottle water a madaidaicin frij din dake dakin ya bude ya bata ta amsa ta kora mgnin da ruwa, seda ta sha rabi kana ta mikawa kankana gorar ruwan, ya amsa ya rufe idonsa na kanta. juyawa tayi ta fada bathroom dinta dake dakin, kankana yabi tamfatsa tamfatsa din duwawukanta da kallo, seda ya hadiye wani irin miyau me cike da sha'awarta, babu namiji me lafiyar daze kalli hilwah beji sha'awartaba, koda mara lafiyarma inada tabbacin in har ya kalli hilwah se yaji wani abu ya darsar masa a rai, saboda ta hada kayan dadin duniya, ba duk matan duniya keda shiba.
Bayan ta shige toilet din ta maida murfin kofar toilet din ta rufe . Daga kanta tayi ta shiga karewa toilet din kallo ko ina tsaf tsaf se kamshi yakeyi, shawah ce a toilet din, se toilet na zama me kyau ko ina se kyalli yakeyi, ga wani dan madaidaicin mirror yayinda gaban mirror din ke cike da kayayyakin ta na wanka iri daban daban ga wasu turarruka na wanka kasancewar