Showing 24001 words to 27000 words out of 142497 words
Chapter 9 - NI DA YAYA SADAM Complete Document by Binta Umar Abbale.txt
san abinda nayi mata ba kawai karo mukaci tazo fita ni kuma zan shigo naje shagon Magaji na siyo muku lemo shine fa ta tareni da kokawa tana zagina."
Ya kalli Sayyada rai a bace! zai hau surfa bala'i Captain Habu yace."A'a ba haka ake ba ai kaji magana daga bakin Amina itama sai ka fara jin ta bakinta haka ake hukunci."
Hararasa yayi yace."Baka san halin wannan yarinyar bane Habu Sayyada batajin magana wallahi nasan itace da tsokana." Captain habu yace."Eh duk da haka dai kaji ta bakinta."
Ya jiyo da hankalinsa kanta ganin jinin dake fita daga hannunta yasa jikinsa yin sanyi ya kura mata ido a hankali yace."Meye ya had'aku?"
"Itace take cewa dani Karya shine nace sai ta fad'a min inda nayi karuwanci tunda dai ni nasan karuwa kawai ake kira da wannan kalmar."
Sadam! yaji takaicin wannan kalmar ta Karya ya kalli Amina da jan ido yace."Amina da hankalinki kike kiran 'yar uwarki da wannan kalmar."!? Amina tayi rau!rau! da ido tace"Wallahi zuciya ce ta ciyo ni kuma Sayyada ta dad'e tana min abubuwa shiyasa ban san sanda na kirata da wannan suna ba."
Yace."To daga yau sai yau kar ki sake kiranta da wannan kalmar kinji ko." Tace."To insha Allahu."
"Ko wacce ta shige 'kofae su." Sayyada ta kalli Amina tana mata gwalo Amina tayi rau! rau! da ido tana kallon Sadam din da ya juya baya da niyar barin gurin tace"Yaya Sadam! idan anjima akwai wata magana da zamuyi da kai." Sayyada tayi saurin juyowa tana kallonta Amina ta dauke kanta Sadam din yace."To babu laifi Allah ya kaimu lafiya." Fita sukayi shida Captain Habu, Ita kuma Amina ta juya zata shiga kofar su Sayyada tace"Banza jaka mayya kawai Wallahi duk nacin ki sai dai ki hakura banza kawai."!!!
Amina ko waigowa ba tayi ba ta shige kofarsu tana addua Allah yasa hakanta ya cimma ruwa.....Sayyada ta jima a tsaye a gurin tana sake sake daga bisani ta nufi babbar kofa aifa ba zata basa zuwa gidansu Ummi ba sai dai kome zaiyi sai dai yayi.
7/6/2020
*BINTA UMAR ABBALE*
NI DA YAYA SADAM
NA
BINTA UMAR ABBALE
14*
Koda Sayyada ta fita can ta hangosu tsallake kan wata katuwar tabarma tare da matasan samarin garin irin su malam Bashir, dauke kanta tayi tazo ta wuce ta gabansu Sadam! ya bita da kallo yana girgiza kansa kafin ya ankara ya hango Talle ya tare mata hanya harda dogare hannunsa a jikin bango magana yake mata kasa-kasa ita kuma sai waiwayen bayanta take tsoro take ji kar yayiwa Talle ilah! dan ga dukanin alamu Talle ya mance karonsu dashi......"Haba baby yawa kikeyi karfa ki manta da cewar ni masoyinki ne me kaunarki a cikin ko wane hali.'
Sayyada ta juya tana kallon bayanta aikuwa sai ta hangoshi yana tafiya tamkar wani zaki har ya kusa riskarsu....."Wai baby kallon me kikeyi ni nefa Talle masoyin......Yana ganin Sadam! sai ya sunkuyar da kansa kasa hanyar fecewa yake nema
Sadam ya 'karasa gurin tare da tare masa hanya fuskarsa babu annuri yace."Kai tsami guy ya kake? wato ka manta gargadin da nayi maka kwanakin baya da suka wuce ko."?
Talle yayi kasa da kansa tsoro duk ya dabaibaye shi mussaman da ya lura da wandon sojojin dake jikin Sadam! Baki na rawa yace."Ayi hakuri yallabai soyayya ce ta jawo."
Sadam! yayi murmushin takaici yace."To kaje ka nemi dai-dai da kai domin wannan dake tsaye a gabanka ba sa'ar auranka bace."
Baki na rawa Talle yace."Insha Allahu na daina kulata daga yau na fahimci komai." Sadam! yace."Kai dai ka sani na fad'a maka duk ranar da na sake ganin ka nuna ka santa ranar zaka 'bakunci lahira." Talle ya dinga bashi hakuri kokari kawai yake ya bashi hanya ya wuce.
Talle na barin gurin ya mai da hankalinsa kanta.
Kasa tayi da kanta gabanta na fad'uwa yace."Ina zakiji ba cewa nayi ki koma gida ba."? Baki na rawa tace" Gidan su Ummi zani." Ya watsa mata kallon banza "Wuce cikin gida ko ranki ya 'baci! Kafin ya ankara tayi gaba ta barshi a tsaye a gurin.....Baki a sake yake binta da kallo waigowa tayi tana kallonsa sai ta gumtse baki tana dariya ta juya ta cigaba da tafiyarta.
Ya jima a tsaye yana mamaki! Wato yarinyar nan ta raina shi da yawa amma yasan maganinta zai daina shiga sabgarta tunda bata jin maganarsa.
Majalisarsu ya koma cike da takaicin abinda Sayyada tayi masa.
***
Can cikin gida kuwa Amina na shiga kofar su ta rushe da kuka Baba Iya na tatar gasara ta dakata tana kallon 'yar tata tace"Ke kuma lafiya? kin shigo kina kuka menene ya faru naga hannunki da hijab dinki da jini.
Amina na share hawaye ta sanar da mahaifiyarta abunda ya faru tsakaninta da Sayyada Baba iya ranta ya 'baci ko wane lokaci Sayyada itace take cin galaba akan Amina amma ba'a ta'ba d'aukar mataki ba ana kallo Sayyada nayin abinda ta gadama a cikin gidan ba'a yi mata fada ita da take ma 'yar mace ba 'yar namiji ba gaskiya wannan karon ba zata yarda ba.
Tana gama tatar gasarar ta dauki mayafi ta yafa ta nufi kofar su Sayyada.....Baba Ladidi na gaban murhu tana dahuwar kazar amare ita kuma Baba Marka na gyara kayan miyan da za'ayiwa su Sadam! farfesu Baba Iyatu ta shiga suka amsa sallamar ta Baba Iya taja ta tsaya tana fad'in"Baba Ladidi a gaskiya na gaji da irin wannsn abun da yake faruwa a gidan nan, Kullum Sayyada ke cin galaba akan Amina ba'a ta'ba daukar mataki ba haba abun yayi yawa gaskiyar magana ya kamata a gyara al'amarin yanzu gashi Sayyada ta farfasa mata hannu da kwalbar lemo jini sai zuba yake."
Baba Ladidi tace"Subahanallahi! abinda ya faru kenan? Baba Iya tace"Kwarai kuwa baba gaskiya a jawa Sayyada kunne abinda takeyi yayi yawa."
Baba Marka tace"To in banda abunki ma ai Sayyada ba maxauniya bace nan da 'yan kwanaki ta bar gidanan kuyi hakuri kan abinda tayi kuma za'a ja mata kunne."
Baba Iya ta kama hanya ta fita tana bala'in jin takaici Sayyada zata riga 'yarta aure don dai babu yanda zatayi ne ta hakura shiyasa take so ta tayar da hankalin kowa a gidan kafin lokacin bikin.
Ummi tace"Wai don Allah da gaske kikeyi Yaya Sadam! yazo." Sayyada tace"Lallai Ummi dama ina yi miki karya ne."? Ummi ta mike da sauri tana jan hannunta tace"Tashi muje na ganshi don Allah." Sayyada ta kalleta tace"Wai don Allah wannan rawar jikin da kikeyi na menene? ni bana son rashin kamun kai fa."
Ummi tace"Wane irin rashin kamun kai mtwsss! dan ma kin samu zanje na ganshi na fasa zuwa."
Sayyada tace"Yi hakuri tashi muje amma don Allah kiyi komai a nutse karki ta washe masa baki."
Ummi tace"Wallahi Sayyada baki da mutunci." Dariya sukayi sannan suka fito tare Sayyada tayi wa babarsu Ummi sallama suka fita.
Tun daga nesa Sayyada ke nuna mata shi Ummi sai kallon majalisar take tana so ta tantance waye Sadam! din Sayyada tace"gashi can me koriyat riga a jiki da wando irin na sojoji." Ummi tace"Na gane shi wai! gaskiya Sayyada kin dace da miji dan gayu dan birni gashi kuma soja." Sayyada akayi dariya,
Sadam! takaici kamar ya kashe shi yana daga inda yake yana hango sayyada na nuno shi da hannu sai kace wata 'yar kauye dauke kansa yayi saboda tsabar bakin ciki Shi kuwa Captain Habu dariya kawai yake musu.........Garin kallon sa kafarta guda ta subce ta fad'a ramin kwata ihu!! ta kurma ta riko hannun Ummi! Yana kallon abinda ke faruwa yace"Allah shi 'kara dauke kansa yayi kuma baiyi niyyar mikewa ba....Habu ne ya mike da sauri ya isa gurin.....Yayi yayi ya jawo 'kafar Sayyada ya kasa sai kuka takeyi Ummi duk tayi kalar tausayi.
Captain Habu ya isa inda yake zaune yace."Haba aboki ka tashi mana kaje ka ciro mata kafar Yarinyar nan fa garin son da take maka ne yasa ta fada cikin ramin haba mana."
"Rabu da ita Habu idan ta gaji zata fito da kanta naji dadi data fad'a cikin ramin." Habu yace."baka da imani wallahi." komawa yayi gurin yana janyo hannunta ta ma'ke hannun kuka takeyi harda majina Captain habu ya koma gurinsa sai da ya nuna masa 'bacin ransa sannan ya mike ya iski gurin.....Tana ganinsa ta sake lanjarewa tana kuka kafar wandonsa ya tattare ya afka ramin Ba tare da wani bata lokaci ba ya sa'bata a kafad'arsa ya kama ya fito Sayyada rike shi tayi gam! tana sauke ajiyar zuciya....Ko da yayi nufin sauke ta sai ta'ki ta cikwikwiye masa riga hade da rike masa wuya dole haka ya hakura ya nufi cikin gidan da ita a kafadarsa.
Baba Ladidi ta saka salati tana fad'in me zan gani Sayyada kwata kika fad'a."? Ya dure ta kasa ya kama hanyar bakin rijiya.
Ruwa yaja ya wanke jikinsa ya nufi masaukinsa ya sanjo kaya, ya fito hannunsa rike da kayan da suka 'baci gabanta ya zubesu fuskar nan a murtuke yace."Gashi nan ki wanke min su tas! maganin mara jin magana kenan ni naji dad'i ma da kika fad'a rami da karyewa ma kikayi da kowa ya huta."
Baba Ladi da baba marka suka sanya salati jin abinda ya fad'a! da sauri ya fice daga gidan yana dariya yasan idan ya zauna to zasu caccake shi
Baba Ladi tace"Haba jama'a wannan 'kiyayya tayi yawa yarinya tsautsayi ya sameta amma kace dama karyewa tayi aikuwa ba fata akeyi ba ko karyewar tayi sai an daura auran nan in yaso sai ka ajiye aikinka kayi jinyar ta wannan ai mugun nufi ne kuma ka jibgo mata wanki kaya masu nauyi irin wannan kace ta wanke saboda rashin son gaskiya ni kam jikina ya soma sanyi da al'amarin nan." Baba Marka tace"Ai kin gani da yake ya san bashi da gaskiya ai ya gudu hummm! Allah dai ya kyauta shine abunda zamu ce."
Ummi ta dinga matsawa Sayyada kafafunta har ta dan ji dadi kana ta zuba mata ruwa ta wanke jikinta ta sanjo wasu kayan ta fito tana fad'in"Baba banu Klein din da zanyi masa wankin."
Baba Ladidi ta bude baki tana kallonta cike da mamaki tace"Ashe da gaske wankin zakiyi masa."!? Sayyada ta zumbura baki.Baba tace" Oo! ai ba hanaki nayi ba duba kan tagar can zakiga sabon omo ki dauko kiyi masa wankin dashi.
Sayyada ta dauko Omo ta zuba ruwa tas! ta wanke masa t_shart dinsa da wandonta ta shanya su sannan ta wanke nata kayan da suka 'baci.....Ko da Baba ta gama dahuwar kazar amare Sayyada bata sha wahala gurin sayyada ba a take ta cinye rabin kazar baba ladidi taji dadi sauran da ta rage tace"Zata d'umama mata da safe.
To kamar yanda yayiwa Amina alkawarin cewar bayan sallahar isha'i zai saurari maganarta hakane ta kasance Yanzu suna tare da ita a babbar kofar gidan a tsaye yace."Amina gani ina sauraran muhimiyar maganar da zamuyi dake."
Kanta a kasa tace"Yaya Sadam! ba zan cuci kaina ba dalili kenan da yasa na yanke sha'awar fad'a maka abinda ke damuna shekara da shekaru." Shiru tayi tana me sunkuyar da kanta kasa yace."Ke nake sauraro Amina." Ya dan soma fahintar wani tace"Sonka nake da zuciya daya ina fatan zaka had'ani dani da 'yar uwata ka aura."
A take yanayin fuskarsa ya sauya ya sha kunu sosai a fusace! yace."Ashe ni sa'an wasan ku ne ko Amina."!? girgixa kai tayi idanunta na kawo ruwa....Yace."To daga yau sai yau kar na kara jin wannan kalmar ta fito daga bakinki idan ba haka ba itama Sayyadar wallahi zan fasa auranta ko an fad'a muku ni sa'an auranku ne? Amina ta girgiza kai yace."Don kuna ganina ko da yaushe shiyasa kuka raina ni."!? girgiza kai tayi ya cigaba da cewa."Itama Sayyadar da ita da babu a gurina duk d'aya ne domin ni babu wata mace a gabana ta nace sai ta aureni sun nace! sai na aureta to babu abunda zasu tarar sai 'bacin rai da damuwa domin ni a yanzu ba wai auran ne a gabana ba dole suyi hakuri saboda haka ina me baki shawara da wuri kije ki sami miji dai-dai dake ki aura kar in kara jin wannan magana ta fito daga bakin ki." Kuka take tana bashi hakuri ko kallonta baiyi ba ya kad'a kai ya shige cikin gidan ransa a 'bace!
Yana isa ya iske wani 'bacin ran Sayyada ya gani zaune gaban Captain Habu suna hira daga ira sai shimi mai siririn hannu kanta babu dankwali wani sashe na jikinta ma ana gani.....Idonsa ya kada yayi jawur...."Ke!! mara hankali."! maganarsa tasa suka juyo a razane!"
"Tashi da Ubanki ko nazo nan na 'ballaki."!!! yana fad'a yana nuna yanda zai 'ballata da hannunsa.
Da saurin ta mike yayi saurin rintse idonsa ganin gwiwowinta duk a waje....Ido jawur yake kallon Captain Habu da yasha jinin jikinsa!!! Jikinsa na kyarma! ya isa gurin 'kafa yasa ya harbe ta dashi ta 'kwala ihu!!! Baba Ladidi ta mike zaune da sauri tana mutsika ido tace"Wai hayaniyar me nake ji ne bacci ya soma daukana."
Sayyada na kuka tace"Baba kinga abinda zai saka min dashi ko bayan na gama wanke masa kaya yazo yana dukana da kafarsa."
Baba Ladidi ta kalleshi jikinsa sai kyarma yake tace"Wai meye ne? Sadam! don Allah ka dinga sanyaya zuciyarka me tayi maka."? ba tare da yace mata komai ba ya nuna mata hanyar d'aki cikin azababbiyar tsawar data tayar da Baba marka yace."Zaki wuce ko sai nayi filla!_filla! dake a nan gurin.'' Da gudu ta shige dakin Baba Ladidu ta afka kan gadon karfe tana kuka.......Masaukinsa ya shige yana wani irin huci!!! Baba Marka da Baba Ladidi suka dinga mayar da magana suna mamakin abinda ya jawo wannan hargagin! Shi kuwa Captain Habu tuntuni ya riga ya harbo jirgin.....Ya san mutuminsa yana da kishi sosai mussaman akan kansa da abinda yake so wannan ya nuna masa cewar yarinyar ba karamin matsayi take dashi ba a zuciyarsa........Baba Ladidi tace"Gaskiya Maigidana ka dinga tausar zuciyar abokinka bakin hali ne dashi." Habu ya dinga dariya yana basu hakuri sai da yaga ko wacce ta koma ta kwanta sannan yayi musu sallama yabi bayan Sadam! din masaukinsu.
Yana shiga ya tarar dashi da karan sigari a hannu yana kokarin kunnawa fizgewa yayi yace"Zaka sha sigari a gidan tsofaffi so kake su kwana suna tari kenan."!? hannu ya d'aga masa! "Malam saurara don Allah! Kai ma sam baka da da kirki wallahi kuma daga yau nasan irin zam da zanyi da kai." Captain Habu yace."Sarkin! kishi kenan ana so ana kaiwa kasuwa ni da kake zargi ban wani kalli jikinta ba ballanta in d'arsa wani abu a raina kasan dai ba halina bane."!!! Cikin hayaniya yace."Me yasa da tazo gurinka ta zauna baka bar gurin ba sai ka zauna kana 'kare mata kallo bayan kasan yanayin suturar dake jikinta."!! Captain Habu ya saki baki kawai yana kallonsa sai surfa masa bala'i yake da ya gaji da sauraransa kawai sai ya haye katifa ya juya masa baya yana fad'in"Idan ka gaji kayi shiru ai." Haushi kamar ya kashe shi aikuwa baiyi shirun ba mita kawai yake zuciyarsa na ingizashi yabi yarinyar dakin Baba Ladidi kawai yaci ubanta....aikuwa haka akayi mikewa yayi a hankali ya fita duk sunyi bacci baba ladidi da baba marka kenan......Kai tsaye dakin Baba Ladidi ya nufa duhu sosai a dakin ya fito da wayarsa ya kunna.....Kwanciyar da tayi sai da ta kusa sumar dashi cinyoyinta duk a waje da d'uwawunta mai fad'i da tudu!! Gabansa na faduwa ya kashe hasken wayar ya nufi gadon kai tsaye ya kwanta akanta ya sauke mata nauyinsa gabad'aya kokarin birkitota yake ta bude idonta jin kamshin turaransa ya sanya gabanta faduwa "Wayy.......ai kafin ta karasa ya sanya hannunsa guda ya rufe mata baki ya birkitota bayanta a kirjinsa sai ya sanya kafafunsa ya hard'e nata 'kafafun!!! 'daya hannunsa da baya aikin komai shi ya zura cikin rigar ya d'amko kananun nonowan yana mulmulawa idan ya murza wannan sai ya murza wannan!! a maimakon Sayyada taji zafi sai ta dinga jin wani dad'i Kafin ya ankara yaga yarinya na san'kame masa a jiki tana wata iriyar mi'ka tare da sakin nishi.............................
NI DA YAYA SADAM!
NA
BINTA UMAR ABBALE
Pege15*
Ganin irin abinda takeyi ne yasa yayi saurin ingijeta daga jikinsa sai ta sake ma'kaleshi tana 'kara ri'ke masa wuya, hankali a tashe ya fara lalubar wayarshi kan gadon ya samu ya dauka ya kunna haske yana kallon yanayin fuskarta sai gabanshi ya fad'i! "Yanzu kamar wannan yarinyar Sayyada har ta san wani abu."? wai tambayar kansa yake yana mamaki! Tureta yake tana 'kara shigewa jikinsa gadon 'karfe na Baba Ladidi sai 'ki!-'ki! yake Sadam! takaici ya isheshi bai san sanda ya waska mata mari ba, da sauri ta dawo hayyancinta ta bishi da kallo idanunta duk sun wani jirkici sauka yayi daga gadon yana gyara wuyan rigarsa Harara yake watsa mata yace." Banza fitinanniya kawai."! Sayyada tasa kuka tana dafe kumatun ta ashe dama ba mafarki takeyi ba da gaske ne Sadam! ne!! yake mata wasa da sassan jikinta da 'karfi tace"Bani ce fitinanniya kaina kuma Allah ya isa." Karaf! a kunnan Baba Ladidi dama bata da dogon bacci tun lokacin da gadon yake motsi ta farka to bata damu ba saboda tasan wataran Sayyada haka take da motsu-mutsu in tana bacci.....Da sauri ta kunna tochilight dinta ta mike dakyar ta kama hanyar dakin.....Dai-dai wannan lokacin shi kuma ya koma inda take yana fad'in"Don Ubanki wa kikewa Allah ya isa."? tana kuka tace"To me yasa zaka shigo dakin da daddare har ka ta'ba min jiki." Gabansa ya fad'i! cikin hantara yace."A'ina na ta'ba miki jiki sharri Shari zakiyi min ke baki da wani abu da zaki rud'e ni dashi." Ganin yana nema ya mai da ita sauna sai tace"Wallahi 'karya kake."! aikuwa ya sanya bayan hannunsa ya gwa'be mata bakinta wanda yayi dai-dai da shigowar Baba Ladidi tace",Ashsha! ashe dai masifar bata kwanta ba Sadam! me ya shigo da kai." ? Cikin rashin abin fad'a yace."Ki tambaye ta." Sai ya kama hanya zai fita. Sayyada na kuka tace"Wallahi Baba kar ki barshi ya fita bashi da gaskiya." Baba Ladidi tace."Ai naga alama ba sai kin fad'a ba, in banda jaraba me zai shigo dashi dakin nan da wannan daran." Sadam! na jinsu suna surutai ya kama hanya ya fita bai ce masu komai ba.
Baba Ladidi ta kalli Sayyada