Showing 69001 words to 72000 words out of 142497 words

Chapter 24 - NI DA YAYA SADAM Complete Document by Binta Umar Abbale.txt

09 Dec 2024

50488

ta fesa turarikansa a jikinta.....Kai tsaye bed din ta nufa tana dauke kai ta zura hannu zata dauki pillow ya cafke hannun fizgota yayi ta fad'o kanshi ya sanya 'kafafunsa duk biyun ya hard'e ta a tsakiyarshi nan Sayyada ta jiyo kaurin Jijiyarsa a saitin mararta ihu!!! ta kurma! ya rufe bakinta da hannunsa guda yana zare mata ido! tashi yayi zaune da ita ya matse ta a jikinsa yana mata muzurai!
Itama Muzurai! take masa gabanta sai lugude yake yana daka!!! Yace."Ke! d'azu ni nake miki magana kina tafiya ko? wai me yasa kika raina ni ne."!?


Baki na rawa tace"To me zan ce mata bayan itace ta shiga hurumi na ya za'ayi tace"Tana sonka saboda bata da hankali."


Yace."Saboda tace tana sona sai ki zage ta ina ruwanki da ita ko an fada miki dake kadai zan zauna har kina wani cewa kece za'bina! ni ba kece za'bina ke za'bin su Baba Ladidi ce zan dai auro za'bina nan da lokaci 'kankani." Sayyada taji zafin maganarshi tace"Eh duk da bani ce za'bin ka ba amma ai na fita a gurinka tunda ni matarka ce ita kuwa fa." Ya lashi le'bansa na 'kasa yana me 'kara matse ta a jikinsa yace."Okey yanzu dai zaki bata hakuri ko kuwa."?


"Ni wallahi ba zan bata hakuri ba ai idan maslaha za'ayi itace ya dace ta bani hakuri tunda hakkina ta shiga." Ya tsirawa 'karamin bakinta ido yana kallo duk ya wani susuce so yake kawai yaji yana tsotsar tattausan le'bunanta masu dad'i......"Okey tunda ke taurin kai gareki shikkenan kince ba zaki bata hakuri ba ko."!? Tace"To kai ka bata hakuri mana da kanka." Yace."Aini ba ni nayi mata kece kan me zan bata hakuri."


"To shikkenan ashe baka damu da ita ba kenan har indai nice to wallahi bata isa na bata hakuri ba." Tafada zuciyarta d'aya.


"Ba wai bana sonta bane ina sonta kamar rai!! kawai ina so ke ki bata hakuri da kanki tunda kece Kikayi mata laifi amma idan kin yarda ni in bata hakuri to zan fanshe a kanki." Ya 'karasa maganar yana kallon kirjinta babu laifi sun 'kara girma ba kamar da ba.


Shiru tayi tana dauke kanta ta gaji da kallon da yake mata sai kace wani maye sai kallon kurrula yakewa jikinta......Cikin wata kasallaliyar mirya yace."Kin yarda na bata hakuri ke kuma in fanshe a kanki."


"Wai ni meye ruwa na ne? budurwarka ce fa don ka bata hakuri sai ka fanshe a kaina ni meye nawa a ciki."?


Yace." Ai kece kika sanya komai ya faru ni da wannan budurwar tawa bamu ta'ba samun sa'bani ba sai a kanki dole hankalina ya tashi saboda ina sonta matuka." Sayyada taji haushi abinda yace Tace"To sai kayi ta sonta ina ruwana." Yace." Duk magana ta 'kare idan kin amince in bata hakuri zan bata amma da akwai sharad'i idan kuma ke ce zaki bata hakuri to ungo wayar sai ki tura mata test na ban hakuri."


Tace."Nifa ba zan bawa wata 'katuwa hakuri ba." Yace."Okey tom le'ko ki gani da kanki ni zan bata hakuri da kaina......Sayyada ta le'ka fuskarta kan wayarsa shi kuma ya soma shiryawa buduwar 'karyar Sayyada kalaman soyayya.....Ji tayi ba zata iya jura ba sai ta fizge wayar gani take kamar gaske kamar ma ba numbarta ba sai da ta duba sosai sannan ta tabbatar da numbar ta ce....Yace."Ke! meye haka bani wayata" yafada yana mika mata hannu. Ma'ke kafada tayi tace"Wannan kalaman sunyi tsauri da yawa ka sanja wasu." Yace."Ke baki ga irin kalaman da takeyi min ba." Tace"Eh duk da haka dai sunyi tsauri ni bari ma dai ni na bata hakuri da kaina." Yace."Wannan ne kuma baki isa Ai ba haka mukayi dake ba tun farko sai da na baki za'bi kika'ki bani waya ta." Ya mika mata hannu! Kin bashi wayar tayi ya matse hannunta ya cire wayar kuka tasa ta haye jikinsa tana hanashi rubutun........Yace"Zan baki mamaki! idan baki bari ba wallahi." Tana kuka tace"To ka bani ni na rubuta mata da kaina." Yace."Baki isa ba." Mikewa yayi ta rike damtsensa tana jawo shi ya fad'o jikinta hayewa tayi jikinsa tana kokarin kwace wayar hannunsa tana kuka......Wannan sangarta ta Sayyada ba 'karamin burgeshi take ba haka ya dinga biye mata suna kokaye kokaye kan bed din sai da ya galabaitar da ita sannan ya bata wayar.....Ta koma gefe tana haki!!! Test din ta tura kamar haka.


_Kiyi hakuri Ni ina da mata Allah ya had'a kowa da rabonshi_


Tura test din tayi ta mi'ka masa wayar tana goge fuska.....Yana dubawa yana murmushi ya kalleta yace."Abinda kika rubuta kenan."? shiru tayi masa yace."okey." kashe wayar yayi ya kashe fitilar dakin.....Duhu ya mamaye dakin.....Ya kwanta tare da hard'e hannunsa akirji yana kallonta ta gaji da mutsu-mutsunta ta kwanta can nesa dashi....."Dawo nan ki kwanta." Ya fad'a cikin murya me taushi....Shiru tayi sai da ya sake maimaitawa sannan ta koma inda yace pillow tayi da damtsensa ta dora hannunta a kirjinsa lumshe ido tayi bacci na fizgarta.


Ya sanya hannunshi yana shafa kwantaccan gashin kanta a hankali a hankali yake had'awa da sassan jikinta yana shafawa yana lumshe ido Sayyada na jinsa ba tace komai itama dama so takeyi ya d'an tatta'ba dan wannnan kokaye kokayen da sukayi dashi ya janyo mata abubuwa da yawa.......Juyowa yayi sosai suna fecing din juna yaga idanunta a rufe a hankali ya dora fuskarshi a tsakankanin wuyanta ya sanya harshe ya dinda lasa yana hadawa da kumatunta yana tsotsa zuwa kunnata Sayyada ta dinga sakin sanyayyar ajiyar zuciya tana sake yin la'kwas hannu ya zura ya rungumota ya manneta a jikinsa suka sauke ajiyar zuciya tare....Bakinta ya laluba ya fara tsotsa yana lalube mata jiki tunda ya samu nasarar cafkar harshenta sai ya had'a da Brest dinta guda ya dinga murzawa yana matsa nipple din kamar zai tsinke mata su.........Sayyada ta dinga shigewa jikinsa tana sauke ajiyar zuciya mai zafin gaske da kanta ta rike masa wuya tana sake bashi had'in kai.......Yarinya 'kankanuwa da yake kira 'yar kauye itace ta gamsar dashi da salon wasanninta ta sakar masa jiki babu 'kumbiya 'kumbiya ya biya bukatarsa wai amma ita yake cewa ba zai taka ba saboda kar yayi mata rauni!!! *Wannan ganganci ne*


*_Kika fitar m
NI DA YAYA SADAM


NA
*BINTA UMAR ABBALE*


30


Washe gari suka tashi cikin walwala da farin ciki, break fast ma tare sukayi Sayyada nata sangarta da shagwaba shi kuma sai tsokanar ta yake yana dariya ya mayar da ita kamar tom and jerry, damar da ya samu kenan ya dinga latse ta yana biyawa kanshi bukata itama dake 'yar hannu ce sai ta sake ta basar ta barshi yana abunda yake so da jikinta sai da ya gama biyan bukatarsa sannan yace."Ta tafi ta bashi guri duk ta dameshi bacci zaiyi, ita kuma ta'ki tafiya tace itama bacci zatayi haka ta shige jikinsa tana tatta'ba shi da wasa da gashin kirjinsa shiru yayi mata ba wai don wasan baya yi masa dadi ba kawai baya so ya zarme da yawa ne dalilin hakan zai iya janyowa ya afka mata bai shirya ba ya lura ita kuma yarinyar 'yar jaraba ce idan zai kwana yana tsotsarta ba zata gaji ba......Sayyada ganin ya'ki kulata sai ta kyaleshi ta lumshe ido bacci take so tayi dalili jiya daga ita harshi basu samu damar yin wani baccin kirki ba hannunta kan kirjinsa bacci ya dauketa wanda dama shi tuntuni baccin ya riga yayi awon gaba dashi.


Sulaiman tun misalin tara na safe ya shigo gidan ya zauna a palo suna hira da Mammah sai wurga ido yakeyi inda zai ga Sayyada ko gilmawarta bai gani ba da dai ya gaji da raba ido yace."Mammah ina Sayyada ne."!? Tace."Muma tun dazu muke cigiyarta shiru bata shigo ba mybe basu tashi ba don har Sadam din ma bai shigo ba." Sulaimai yayi shiru yana nazari zuciyarsa tace masa "Suna can suna soyayya karshenta ma yarinyar ta gama bashi kanta."


Kamar wani firgitacce haka ya mike ya nufi dakin aunty Luba bacci takeyi ta hau tashin ta ta mike zaune tana gaishe shi ko amsawa baiyi ba yace."Kira min Sayyada a wayarki yanzu." Aunty Luba ta kalleshi cikin mamaki tace"Ban gane na kira maka Sayyada ba me za tayi maka da safiyar nan."?


Cikin tsawa yace."Ina ruwanki da abunda zatayi min bana son shishshigi kiyi abinda nace miki." Aunty luba ta lalubi inda ta ajiye wayar Sayyadar ta mika masa tare da fadin"Kaga inda ta bar wayar ko an kirata ba zata gani ba tunda wayar nanan."


Shiru yayi yana hararata ya kama hanya ya fita ransa a dagule


Aunty Luba ta bishi da kallo cike da mamaki! Wai shin me yake damun Sulaiman ne kan matar dan uwansa ta lura yayi masifar damuwa da yarinyar zuciyarta tace mata mybe fa sonta yake." Sai gabanta ya fad'i! anya hakan zata kasance kuwa." d'aya sashen na zuciyarta yace."Zata iya kasancewa mana tunda dai shi sulaiman din bashi da kunya....Innalilahi wa'ina ilaihi raji'un! tafada a fili tare da mikewa zaune tana fad'in "Tilas ne na saka ido kan al'amarin domin na gazgata abinda ke faruwa.


Sule fita yayi ya bude mota ya zauna ya kurawa sashen Sadam ido yaga ta inda Sayyada zata fito kwana biyu ji yake kamar ana kara masa sonta a cikin ransa kwata kwata baya so ya ganta tare da Sadam ranar da ya shigo ya ganta suna guje guje a harabar gidan nan ya kwana biyu yana jinyar kansa saboda bakin ciki da takaici dab yake da nemawa kansa mafita.


Sai kusan sha biyu da rabi na rana suka tashi daga bacci Sayyada duk ta kanainaye shi ta dora masa duk kafafunta a jikinsa kanta a kafadarsa haka take bacci yana mikewa zaune ta bude idonta suka kalli juna dauke kansa yayi yana kokarin sauka daga bed din.


Bayansa ta bi yace." Ke! wai meye hakane? kya bari na fito sannan ki shiga ko."? Ganin yanda ya sha kunu ta gane babu wasa sai ta koma ta zauna tana mutsika ido, ya shige toilet din wanda yayi ya dauro alwala ya fito....Mikewa tayi ta shiga toilet din.


Kafin ta fito har ya shirya ya nufi massalacin dake jikin gidan domin karfe daya suke tada sallah......Sulaiman na hango fitowarsa ya sauke ajiyar zuciya mai zafi! wata zazzafar harara yake watsawa Sadam! din wanda shi bai san ma yanayi ba kasancewar motar Sulaiman din ba'ka ce kuma irin mai tintac din nan ce shiyasa ba a ganin wanda yake ciki.....Kai tsaye bakin gate ya nufa mai gadi ya bude masa kofa ya nufi masjid.


Sulaiman na ganin fitarsa ya bude mota ya fito.


Ba tare da tunanin komai ba ya nufi sasshen.........Sayyada ta fito daure da towel iya cinya kanta duk a jike da ruwa tana tsaye gaban mirror.... Sulaiman ya shigo dakin....bata dauka ba'ko bane ta dauka Sadam! din ne ya dawo dalili kenan da yasa bata jiyo ba ta cigaba da sharce kanta.


Sulaiman kuwa Suman tsaye yayi ganin Sayyada daure da towel duk wasu hallitunta sun bayyana jikinta luwai_luwai gwanin ban sha'awa fatarta sai sheki take ga kirjinta ya girma.....A take idanunsa suka kada sukayi jawur! sha'awarta ta kamashi ajiyar zuciya ya dinga saukewa yana me kurawa ko ina na jikinta ido


Sayyada jin shiru bai shigo ba ya sanya ta juyo sai idanunta ya sauka kan Sule dake mata wani irin kallon na kurrula duk ya wani sauya idanunsa sun kada sunyi jajawur!


Da sauri! ta rungume towel din jikinta bakinta na rawa tace"Ya Su...laiman kaine? me...me za'ayi maka."!? Gani tayi yana zuwa inda take sai tayi saurin bude wardrobe ta janyo riga da bata san ko wace iri bace ta zurma a jikinta jallabiyar Sadam ce ta sanya ta a bai-bai!!! gabanta sai dukan uku-uku yake tana mamakin abunda ya shigo da sulaiman din.


Kafin ya karasa inda take sai da ya dai-dai ta nutsuwarsa kana yace."Sayyada ki nutsu naga kin firgice ba wani abu bane kiyi hakuri na shigo miki daki kina sanya kaya babu wata matsala wayarki na kawo miki." Ya karashe maganar yana binda dai da kallon da ya kasa bari.


Ganin yanda yake harhada magana yasa ta gane bashi da gaskiya Ya sulaiman ya soma bata tsoro.


Karbar wayar tayi jikinta dik a sanyaye ta a jiye kan mudubi ta tsaya tana kallonsa.


Sosa kansa yayi ya shafa sajensa tare da sakin wani munafikin murmushi yace."Baby kin girma da yawa fa, ina fata dai baki mance maganarmu dake ba."?


Cike da tsoro tace"Ya Suleiman wace magana ce."?


Yace."Naga kin ji'ka gashin kanki da ruwa nace ko kin mallakawa Sadam! kanki ne? karfa ki manta da maganar da na sha fada miki Sadam baya sonki sai bayan ya gama dake sannan zai sake ki ya auri wacce yake so."


Sayyada tace"Ya Sule ka daina irin wannan maganar don Allah sam! bata dace da kai ba kaifa yayanmu ne nida Ya Sadam! kuma ni nasan Mijina na sona bana nadamar mallaka masa kaina tunda ya biya sadaki."


Sulaiman yayi masifar shan kunu yace"Kina so ki fada min cewar kin riga da kin gama mi'ka masa jikin ki ko."! Tace."Duk wannan magana bata taso ba sirri ce a tsakanina da mijina."


Yace."Baby ni kike fadawa wannan magana saboda kinga na damu dake ko? ni ina gudun kada Sadam ya gama morarki ya watsar dake don wallahi ko kaffara ba zanyi ba ba zai zauna dake ba a haka baki da ilimi dole zai sake ki ya auri mai ilimi."


Sayyada jikinta yayi sanyi sosai maganar Sulaiman abar dubawa ce tace"Ya Sulaiman nima ina so nayi karatu me zurfi ya za'ayi yanzu."


Yace."Ni zan tsaya miki kiyi karatu Kanwata amma nima kiyi min al'kawarin ba zaki bawa sadam kanki ba.....Idan kika bawa sadam kanki zaiyi miki ciki kina haihuwa shikkenan tashi daga aiki kinga maganar karatu ta lalace na fiso sai bayan kin gama makaranta sai ki mallaka masa kanki."


Sayyada taga wannan sha'warar ta Sulaiman itace abar dubawa tace"To wallahi nayi maka alkawari Ya Sule zan kiyaye ba zan yarda ya kusance ni ba." Sulaiman yace."Yawwa ko kefa babyna yanzu bari na fita na barki ki shirya ko."?


Kai ta daga sai ya sakar mata wani shu'umin murmushi ya shafa sajenshi kana ya kama hanyar fita, bakinta na rawa tace"Ya Sulaiman." Juyowa yayi yana kallonta tace"Nagode da kulawarka a kaina." Yace."Karki damu baby kefa 'yar uwata ce idan banyi miki ba wa zanyi wa." Tace."Hakane Yaya na"


Sulaiman na fita Sayyada ta zauna gefan gado ta gumi ta zabga tana tunanin maganarsu tabbas dukanin maganar Sulaiman abar a dubawa ce ilimi yanzu shine abun tunkawon kowa, idan ta zauna ta biyewa son zuciyar Sadam! din ita zai cuta daga baya idan tafiya tayi tafiya yazo yayi auro mai ilimi ko kuma ya saketa kamar yanda sulaiman din ya fada hakan zai iya faruwa.....Gaskiya ce maganar Sule yanzu gani take bata da masoyi sama dashi tunda shine yake kaunar cigabanta yake kuma kaunar farin cikinta saboda haka ita tayi alkawarin ba zata watsa masa kasa a ido ba zata tsaya ta kare kanta har sai Sadam din ya amince da komawarta makaranta sannan zata yarda ta bashi kanta....Wannan shawara ta yankewa rayuwarta.....Da karfin gwiwa ta mike ta kimtsa jikinta ta zauna tana jiran shigowarsa so take ta sake tisa masa maganar makarantar taji kuma mai zaice ta daina yarda yana zagin Suleiman a gabanta ko ya ai ba tashi wayar ma da ya bata xata fito fili ta fada masa cewar sulaiman ne ya siya mata in yaso komai zai faru sai dai ya faru.


Sadam! koda ya dawo daga masjid kai tsaye sashen iyayen nasa ya nufa shiyasa bai san wainar da ake toyawa ba nasa sashen.....Bayan shigewarsa da minti goma Suleiman ya fito fuskarsa dauke da farin ciki da annusuwa insha Allahu hakansa ya kusa cimma ruwa.


Mota ya shiga ya tashe ta ya fice daga gidan.


Sadam! sun jima da Mammah suna hira take tambayarshi Sayyada yace bacci takeyi amma yanzu fitowarsa ta tashi zata shigo zuwa anjima.


Kafin ya koma sasshensa sai da ya shiga gurun aunty Luba suka gaisa da wasa da dariyar da suka saba....


A palo ya tarar da ita da waya a hannu tana latsawa bai ce komai ba ya nufi bedroom dinshi zama yayi gefan bed yaga wayarshi a ajiye sai ya hau mamaki! shi duk a tunaninsa wayarsa ce a hannunta to a'ina yarinyar nan ta samu tafkekiyar waya irin wannan?


"Sayyada."! ya 'kwala mata kira tana ji tayi masa shiru sai da ya sake maimaitawa sannan ta shigo dakin tana zum'bure-zum'burn baki still da wayar a hannunta.


Babu annuri a fuskarsa yace." Zo nan."! ta isa inda yake zaune babu shakka ballanta fargaba a tare da ita.


"Wayar waye wannan kike wasa da ita."?


" Tawa ce." Tafada tana kallon kwayar idonsa.


Cikin mamaki yace."Taki ce."!? Tace"Eh Yaya Sulaiman ne ya siya min nida aunty Lubabatu."!


Ya dinga kallonta da mamaki! a tattare dashi cikin sha'kakkiyar murya yace."Yaushe ya siya miki wayar."!?


"Bafa ni kad'ai ya siyawa wayar ba harda aunty Luba." Tafada cikin kosawa.


Yace."Eh naji ai tambaya nake yaushe ya siya muku wayar."!?


"Yau kwana uku kenan."


"Okey bani ita nan."! Ya fada babu wasa a tattare dashi."


Ta kalleshi 'ke-'ke da 'ke-'ke! "Kamar yaya in baka." Tafada tana turo baki gaba.


Mikewa yayi tsaye! sai tayi saurin matsawa baya yace."Tun muna shaida juna ki bani wayar nan ko kuma yanzu naci sarkin garinku *Dabi* kin san halina ko."?


Kuka tasa tana 'boye wayar a bayanta"Ya za'ayi d'an uwana ya siya min waya kace na baka ni wallahi ba zan bayar b.........Kafin ta 'karasa ya kaud'a mata mari da bayan hannunsa mafi akasari bai fiye mari da gaban hannu ba sai da bayan hannu saboda ya fi shiga jiki.....Ihu!!! ta kurma ta kama hanya a guje zata fita.


'Kafafunta ya tad'o ta fad'i 'kasan kafet! Raba 'kafafunsa yayi a kanta ya sunkuya kanta.....Sayyada 'kifta ido kawai takeyi sai kace gafiya a tarko Yace."Naga alama sai jikinki ya fad'a miki sannan zaki fita daga sabgar Sule! har ya siya miki waya sama da kwana uku ban sani ba kuma nace ki bani kina kokarin yi min rashin kunya ko."!? Girgiza kanta tayi alamun ba haka bane.....


Dogwayen hannuwansa ya sanya ya sha'ko wuyanta yana zazzare mata da'kwa-da'kwan idanunsa a tsawace! yace."Shin wai meye tsakaninki da Sulaiman ne.!?


Cikin sha'kewar murya tace" Dan uwa na ne."! "Bayan wannan fa akwai wata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login