Showing 120001 words to 123000 words out of 142497 words

Chapter 41 - NI DA YAYA SADAM Complete Document by Binta Umar Abbale.txt

09 Dec 2024

50465

ya d'arsa wani abu a ransa a game da ita sai yayi sauri ya kawar sam baya so ya d'orawa yarinyar mutane lalurarsa gashi ba cikakkiyar lafiya gareta ba shiyasa bai cika kallonta ba ballantana yaji sha'awarta......Bed din ya basu suka kwanta ita da Asalamiyya shi kuma ya koma kan duguwar kujera ya kwanta.....Sama-sama suke hira da ita tana bashi labarin Asalamiya da wayonta shi kuma sai murmushi yake jin tayi shiru ya sanya ya mai da hankalinsa kan wayarsa yana dubawa.


_Ha'kika banji dad'in irin hukuncin daga yanke akaina ba nayi kuka nayi nadama a rayuwata nayi dakace dama Allah bai hallice ni ba na sadaukar da farin cikina duk akanka na kare maka martaba da mutuncina na tsare maka sirrinka amma kai zaka amince mun da rayuwa da wani Allah ya tsinewa zuciyar da bata fushi irin tawa zuciya mara kishin kanta Ya Sadam! idan har ka bari ciwon zuciya ya kamani saboda kai zan mutu ina nadama mara amfani kai ma Allah sai ya jarrabeka da sona kamar yanda nake sonka ba zan zauna da Sule ba da Sadam zan zauna domin shi zuciyata ke so idan ka'ki amincewa ni kuma nayi al'kawarin kashe kaina!! na gwammace na mutu kafura! kuma idan mukaje lahira sai Ubangiji yayi mana hisabi ni da kai!!!!_


Mikewa yayi zaune da wayar a hannunsa sai sake nanata wasi'kar yake ba sai ya tambaya ba ya gane da inda take tunda ga numbarta nan kana kuma sunansa dana Sule da ta ambata ya kara tabbatar masa daga inda Wasikar ta fito.......Layin yabi ya kira tana ringing sau daya ta daga....."Ke! ashe baki da hankali."!? kalmar data fito daga bakinsa kenan.....Ta fashe masa da wani irin kuku tana fad'in"Wallahi sai na kashe kaina! sai na bar muku mummunan labari! ni zakuyi wa haka ko! Magana ta 'kare sai nasha fiya-fiya ko kashin 'bera na mutu kaji dad'in zama da matarka 'yar gwal maciyin amanaaaa."!! 'Dif! ta kashe wayar ya mike tsaye da sauri ya fuce daga d'akin.


Koda ya shiga palon shiru da alama duk sunyi bacci kai tsaye dakin da yasan zai sameta ya nufa.....Aikuwa yana tura kofar suka buga karo da ita! hannu ta d'ora aka ta zunduma ihu!! Yayi gaggawar rufe mata baki da sauri ya tura ta dakin ta fad'i kasan kafet kamar mahaukaciya ta mike a sukwane ta sake durfafo 'kofar futa kanta duk ya tuje......Wani mari ya kaud'a mata! ta rike kuncinta da kyau tana kallonsa hawaye na shatatowa a kumatunta...."Ka kashe ni nace shine karshen 'kiyayya da rashin so dan ka mareni baka burgeni ba kasheni zakayi dama mutuwar nake bukata nayi tur! da kai da halinka da wannnan bakar rayuwar da nake ciki gwara kawai na mutu na huta." A guje ta nufi mirror ta dauka kwalbar turare ta dakin madubin dashi a take ya tarwatse!!! a guje ya isa gurin yana kokarin riketa tana kokarin fuzgewa wai dole sai ta dauko glass din data fasa ta burma a cikinta sai han'koro take.....Sadam yaga dukan bayi bane sai ya hau rarrashi da banbaki "Kiyi shuru malama dare ne fa wannan haukane kikeyi ki saurara muyi magana na yarda duk yanda kikace haka za'ayi na janye kudirina a kanki.!!!! Wannan rarrashin baiyi mata don haka babu abunda ta fasa sai harbinsa take da kafafunta tana ya kushinsa da fad'a masa ba'kaken maganganu hankalinsa ta tashi sosai sam baya so kowa ya tashi a gidan sabida dare, daukarta yayi cak! ya nufi bed din da ita ya kwantar ta yunkura da sauri zata mike ya danneta da jikinsa kallon juna suke duk tayi furgai furgai! da ita ta kuma ki ta daina kukan kawai sai ya tallafo fuskarta ya had'a bakinsa da nata fa'kat!!! ya kashe bakin tsanya.......
NI DA YAYA SADAM


BINTA UMAR ABBALE*


50
Wani lafiyayyan kisses yake mata yanayi tamkar zai tsinke mata harshe saboda yanda ya kama yana tsotsarsa sai lumshe ido yake humm! yaushe rabonsa da shan wannan gardin ya wani rike fuskarta tam! yana tsotsar harshenta da lebunta kamar zai suma dan da'di duk ya futa daga hayyacinsa........Sayyada kam haushine ya 'kumeta! lallai ma ya raina mata hankali da yawa ganin yana nema ya shige gona da iri yasa ta tunkude shi ya fadi kan katifar da sauri ya kai hannu zai funcikota ta buge hannunsa da karfi! Tana kuka ta dura daga bed din tana gyara rigarta data sa'bule! ya kalleta da burkitattun idanunsa, kunyarta yake ji sai kawai ya sauko daga bed din yana 'bata fuska ya nufi kofar fita....
Da sauri ta d'auki kwalayen tururrukan dake kan mirror din ta hau jifansa dasu ya juyo yana kallonta tare da gyada kai....."Wallahi wannan abun da kayi sam baka burgeni ba maci amana kawai kuma in Allah ya yarda Allah sai ya sakamun abunda kayi min." Tana masifar kuka take maganar.


Kamar zai fita kuma sai ya fasa ya dawo ya zauna hade da dafe kansa shi kadai yasan halin damuwar da yake ciki.


"Ka tashi kawai ka fice ni bana kaunar ganinka ko da nayi maka test ai ba kiranka nayi ba na fada maka abunda zanyi ne kuma nadama baka farayi ba sai nan gaba."


A nutse yace"Zo ki zauna muyi magana." Kin zuwa tayi Yace."Sayyada dake nake magana.


A hasale tace"Ni babu wata magana da zan saurara daga gurinka kawai kaje na barka da Allah."


Yace."Okey to kar ki kara kirana da maciyin amana."


"Sai na kira saboda kaci amanar soyayya ta."
A hasale ta fadi maganar


Mikewa yayi fusace! ya iske inda take tsaye ya hadata da jikin bango ya matse jajeyen idanunsa ya zuba mata suka dinga kallon juna ita dashi.


"Kar ki sake kirana da wannan suna domin kalmar nayi min ciwo shin wai wace amanar taki naci da kike kirana da wannan kalma zan iya yi miki lahani mutukar na sake jin kalmar ta fito daga bakin ki! Ni ne zan kiraki da wannan kalmar amma ban kira ba sai ke me bakin rashin kunya ko."


Ido jawur tace"Kace me kayi na kiraka da wannan sunanan ko? yace."Eh sai ki fadi abunda nayi." Takaici yasa hawayenta ya tsananta ta doke hannunsa dake ma'kogwaronta "Wallahi ba zan fasa kiranka da wannan suna ba har duniya ta nad'e na zauna na tsare kaina da mutuncinta saboda kai ashe haukan banza nake kana can kayi aure harda haihuwa Allah ya isa ban yafe ba."


Tsira mata ido yayi yana kallonta jikinsa yayi sanyi kad'an! ya rike 'kugu tare da fad'in"Wai ke baki san 'kaddara bane!? Aurane da Harira Kaddara ce haihuwar Asalamiyya ma hak......Katse shi tayi ta hanyar fadin"Karye ne wallahi 'kaddara ko son zuciya."


'Bata rai yayi yace"Nine nake miki 'karya ko." ? ta dauke kai tana sha'kar hanci. Nazarinta yake yi kafin yace"ma'karyaciya kawai wai ni kike fad'awa maganar da hankalina ba zai dauka ba kina cewa kin tsare mutumcinki karya kike ni ban yarda kina da budurci ba yawon makaranta ma ya isa yasa ya lalace gurin, idan kuma kin yarda da kanki sai ki bari na gwada naga ni ko d'an yatsa na nasa a gurin nasan zan bambance budurwa da bazawara."


Takaici kamar ya kasheta ta masa kallon banza tare da fad'in"Wallahi idan ka yarda kake wannan maganar to baka isa ba ko ka yarda ko kar ka yarda bai dame ni ba tunda ni dai nasan kaina shikkenan."


"Nima yana da kyau na sani na kuma bambamce."! Da fad'in wannan magana tashi kawai sai ya durfafeta ta tsorata mutuka sam bata tsammaci haka daga gurinsa ba, daukarta yayi a kafad'a ya damke mazaunata ya jefa kan bed din ya sanya hannu ya kashe fitilar dakin.....Jallabiyarsa ya cire ya afka kanta....Sayyada ido ya raina fata tayi ta kokarin kwatar kanta ta kasa sai ta fashe masa da kuka tana bashi hakuri yace" bake mara kunya ba ni zan ga inda rashin kunyar taki zata kaiki......Kafafunta ya 'bankare ya tale da iyakacin karfinsa ya yage pant din ya samu dan ya tsanya na tsakiya mai kaurin ya turmutsa gabanta....Ihuuwu!! ta fad'a da iyakacin karfinta yayi saurin sanya hannunsa ya dam'ke bakinta.


Gunjin kuka take sosai cinyoyinta ke kyarma kar kar kar!!! ta hada wata uwar zufa! Shi kuma sai tura ya tsantsa yake headquarter din nata da ya jike da ruwan ni'ima....."Tabbas da gaske yarinyar nan take abunda yake ta fada kenan cikin ranshi, gabanta a tsuke tsam! tsam! dan da 'kyar ma yake zaro ya tsantsa duk da cewa ji'ke yake da ruwa......idonta yayi jawur tsananin azabah yasa ko hawaye ma ya kasa futa a idonta gashi ya rufe mata baki gam! sai aukin wulkita ido kawai take tana nishi......Jin yanda wasan ya sauya salo ne yasa ta dinga sakin wata ajiyar zuciya a hankali a hankali kuma jikin nata ya daina kyarma! sai ta hau cizar lips dinta tana lumshe ido


Sadam! na sani ya dinga wasa da gurin mussaman wannan gurin.........Dake tsokano sha'awa yanayi a hankali a hankali yana 'kara tura yatsansa ciki sai ruwa ya dinga bulbulowa yana zuba abun ya bashi mamaki mutuka yarinyar dana ni'ima mara misali......Ganin ta daina makyarkyatar da buge bugen ya sanya ya ambaci sunanta a ma'koshi! shiru tayi masa babu bakin magana sosai takejin dadin abunda yake mata duk jikinta ya shika......."Ke! mara kunya magana nake fa."! Yafad'a yana dam'kar Brest dinta da karfi! zabura! tayi taga fuskarsa kusa da tata tana jin hucin numfashinsa.....Kuka tasa tana tureshi daga jikinta....Yace."Na duba na gani kuma na tabbatar da maganarki sai dai kuma kash! bana da ra'ayin had'a mata biyu kiyi hakuri ki zauna da Sule idan kuma bakyaso to kiyi addua Allah ya kawo miki wani mijin wanda yafi Sadam da Sule."


Yana gama maganarshi ya sauka daga kanta jallabiyarsa ya sanya ya fice daga dakin gabansa a mike kamar sandar rake.....Yana shiga dakin yayi kamar ya afkawa Harira saboda yanda yake jinsa kamar ya mutu sai da ya daure kawai ya fada toilet ya hada ruwa ya shiga ciki yayi lamo yana cize bakinsa lumshe idonsa yayi yana jin tana kara mike yanda ya dinga zurkud'a hannunsa gaban Sayyada ya dinga tunowa da ni'imar gurin sai kawai ya sanya yatsansa da yayi amfani dashi a gurin ya kama tsotsa yana lumshe ido duk ruwan ni'imar da ya bushe a yatsansa sai da ya tsotse tas! inda kasan maye haka ya zama ya dinga tsotsar yatsa tamkar yaron dake neman abincinsa......Hauka iri iri ya dinga yi a toilet din wanda da har ya yanke shawarar tunkarar Harira sai kuma ya fasa sam baya son shiga hakkin mutum duk da cewa matarsa ce halilinsa ba zaiso ya katse mata baccinta ba kawai sai ya hakura yayi wanka ya fito cikin gijata ya kwanta ruf da ciki yana malelekuwa shi kansa bai san sanda bacci ya daukeshi ba.


Yana fita daga dakin ta takure jikinta gurin guda tana wani irin nishi hade da lumshe ido babu shakka ya kaita can 'kololuwar sha'awa domin a halin yanzu babu abunda take muradi sai shi taji ta a jikinsa fatarsa na gogan tata kana kuma yana sosa mata inda yake mata 'kyakkyayi da hannunsa......Pillow ta rungume kam! tana kara matse cinyoyinta sai sauke ajiyar zuciya takeyi tana neman dauki ga Allah.....
Da dai abun yaci tura kawai sai ta fashe da kuka tana masa Allah ya isa, da kyar da makyarkyata ta mike domin tsarkake jikinta.....Har tayi wanka ta fito ba ta daina jin abunda takeji ba daurewa kawai tayi ta kudundune jikinta tana lumshe ido hade da adduar Allah ya sanya bacci ya dauketa ko ta samu sassauci..........


Dukaninsu haka suka kwana cikin mawuyancin hali ba kamar Sadam dan har garin Allah ya waye hajiya bata risina ba sai 'boyewa yake cikin jallabiya ya kasa kata'bus Harira tayi tayi dashi suje su gaisa dasu Mammah yace taje zai biyo bayanta da abunda zaiyi hakanan ta dauki yarta suka wuce sashan.....Kwanciya yayi lamo jikinsa har ya soma daukar zafi gashi daga can bracck din nasu Habu nata kiransa a waya wai yazo su shirya yanda al'amari zaiyi don suna so su shirya masa 'Kwarya'kwaryar Walima.


Yace."Suyi komai su gama ba dole sai yana gurin ba Haka dai Habu ya hakura suka cigaba da shirya yanda al'amarin zai kasance, a tsakaninsu.


Sayyada kam wani irin kallo takewa Hariran har dai ita Hariran ta fuskanta dan bayan sun gaisa da juna wata magana bata sake had'asu ba sai dai duk sanda zata dago kai sai taga Sayyadar na hararata.....Jikinta a sanyaye ta mike Baba Ladi tace"'Yar nan ina zakije ana hira, wai shin ina ma mijin naki yake ne ko kin hanashi fitowa mu gaisa saboda kina kishi damu."


Cikin yake Harira tace"Wallahi bacci yake yi nayi nayi ya tashi yace in kyaleshi ni in shigo zai shigo idan ya tashi."


Baba Tace"Allah sarki kuma sai ki tashi to tunda bacci yake yi ke kiyi zamanki mana ai in kika koma sai kiyi ta kad'aici."


Harira ta koma ta zauna a sanyaye kallon da Sayyada ke mata ne yasa duk jikinta yayi sanyi.


Sulaiman ne da Aunty Luba suka shigo, Sayyada ta saki fuska tana fadin"Aunty barka da zuwa." Ko kallon Sulaiman ba tayi ba ballanta ta masa sannu da zuwa.


Luba ta zauna kusa da ita suna gaisawa suka gaisa dasu Baba sai tsokanarta suke tana dariya.


Mammah ta fito daga dakinta tana musu sannu da zuwa har kasa Luba ta durkusa ta gaisheta sosai Mammah ke kaunar Lubabatu saboda tana mutukar girmamata.


Sule sai zuba ido yake yaga Sayyada zata kulashi yaji shiru bata ko kalli inda yake zaune ba


Yace."Baby wai shin yaushe zaki koma gidane ki shirya yau mu wuce da daddare ga Luba nan zata zauna tare daku har na dawo daga kasuwa."


Palon yayi shiru babu wanda yace masa ci kanka ganin babu wanda ya kulashi ne yasa yayi musu sallama ya fita


Aunty Luba ta kalli Harira da mirmushi a fuskarta tace"Hala dai wannan ce matar Soja ko."?


Baba Marka tace"Eh gatanan yarinyar arziki Soja kam Allah ya hadashi da mace ta gari dama wani hanin ga Allah baiwa ne."


Sayyada taji ciwon kalaman Baba Marka amma sai ta basar ta cigaba da hirarta da Aunty Luba.....Harira dai tunda taga lokacin sallahar azhur yayi sai ta silale ta gudu sashen mijinta amma ta bar musu Asalamiyya a gurin.


Shigarta sashen ne ya tayar dashi nan nauyen baccin da ya daukeshi yayi wanka a gurguje ya nufi masjid dake jikin gidan koda ya fito kai tsaye cikin gidan ya nufa...........Sayyada najin sallamarsa ta had'e fuska tamau! Aunty Luba ta hau tsokanarsa da fad'in"Mun riga munci gumba da wainar gero sai kuma ka dawo gaskiya mu kam bamuji dadi ba."


Yace."Malama sai kin rigani mutuwa komai abunki ni nan ba yanzu ba sai nasha miya na fada miki." Luba ta dinga dariya tana fadin"Wato mu munanan muna kuka da salati kai kuma kana can sai zabga 'kiba kake wallahi babu shakka ka kara girma abunka da alama ka samu kwanciyar hankali."


Yana miskilin murmushi yace"Dole na samu kwamciyar hankali Lubabatu wannan 'karamar yarinyar da kuke rainawa ta iya raino sosai take kula dani da bukatu na wallahi."'!


Sayyada ta dinga jin kamar ita yake fad'awa magana mikewa tayi ta bar gurin....ita kanta Luba sai da jikinta yayi sanyi sai ta sauya maganar da suke zuwa wata maganar.


Babu yanda Sulaiman baiyi da Sayyada ba kan ta tashi su tafi gida fafur ta'ki sai ma ta fashe da kuka wanda ya janyo hankalin mutane kansu suka nufo dakin gabadayansu har Abbah ganin Sulaiman a dakin sai ya basu mamaki sam basu san sanda ya bita dakin ba.


Alhaji Auwal yace"Sulaiman ashe bakaji maganar dana fada maka ko? me yasa kake hakane? Sayyada ba matarka bace yanzu amma idan kana kokwanto kan maganar dana fada maka gobe idan Allah ya kaimu zan dauko maka Malam AbdulWahab Abdullahi sai ya warware maka ya matsayin auranka yake a halin yanzu."


Sulaiman ya fusata sosai ba tare da ya tankawa mahaifin nasa ba ya kada kai ya fice daga dakin ranshi a 'bace! Duk suka bishi da kallon mamaki....Baba Ladidi kuwa nadama takeyi sosai tunda tasan itace ta tursasa dole sai da aka daura auran da bashi da amfani kana aka daurashi ba'a kan 'ka'ida ba.


Washe gari kamar yanda Abbah ya fada to hakane ya kasance yaje har gidan babban malamin wato shaik Abduwahabu Abdullahi ya daukoshi har gida.......Suka taru gabad'ayansu Malam ya dinga warware musu yanda al'amarin yake.....A shari'an ce ba'a daurawa macan da mijinta ya 'bata aure da gaggawa har sai anyi tsawon shekaru hud'u ana nema in ba'a samu ba to sai al'akali ya warware wancan auran na mutumin da aka nema aka rasa kana sai a daurawa mace aure wanda muke kira da *Gaiba* bayan sabon daurin auren wasu shekarun su biyo baya ko wattani shi wancan tsohon mijin ya bayyana ma'ana ya dawo to sai al'kali ya bawa mace daman za'bar mijin da takeso ta zauna dashi zaman aure a tsakanin mazajen data aura duk wanda mace ta za'ba ta nuna tafi so tayi rayuwar aure dashi to sai auran ya koma kansa har abadah....Saboda haka Malam AbdulWahabu ya tabbatar musu da cewar auran Sulaiman da Sayyada da suka daura to basu daurashi kan ka'idojin da musulunci ya tana da ba saboda haka auren Sayyada ko babu wannan al'amari da ya faru babu shi har yanzu Sayyada mata take a gurin tsohon mijinta Sadam!


Alhaji Auwal ya san da wannan 'kaulin tuntun jarabar Baba Ladi ce ta sanya duk ya rasa abunda zaiyi sai kawai ya amince mata da bukatarta amma yaji dadi da wata mu'amular aure bata shiga tsakanin Sulaiman din da Sayyadar ba.......Baba Ladidi kuwa harda kuka saboda nadama.


Sadam! kam babu yabo babu fallasa yake lamuransa baya so ya nuna zumud'insa a fili hummm! mai hali baya fasawa komai sai anyi miskilanci mussaman akan Sayyada.


Shi kuwa Sule kasa magana yayi saboda tsabar tashin hankali yana son Sayyada sosai da sosai! amma iyayensa sun kasa yi masa adalci amma tabbas zai dauki fansar abunda Sayyada tayi masa yasan da ta bari ya kusance da duk hakan ba zata faru ba don haka shima ya dauki aniyar daukar fansa a kansu.


Taro ya watse kowa ya kama gabansa aka bar Sule da takaici gami da cizon yatsa.


Ana ya gobe za'a gabatar da Walima Sadam da Captain Habu suka shirya tsaf suka nufi kano domin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login