Showing 54001 words to 57000 words out of 142497 words
Chapter 19 - NI DA YAYA SADAM Complete Document by Binta Umar Abbale.txt
wayar hannunta na kyarma....Ringing takeyi bai dauka ba sai dab da zata katse ya dauki wayar tana jin sautin muryarsa ta sauke ajiyar zuciya wacce ta sanya jin wata iriyar kasala ya nemi gefan gado ya zauna tare da sassauta muryarshi yana fad'in "Salamu alaikum da wa nake magana."!? " Say.....Sayyada ce."! Ta fad'a a hard'e! wani irin yarrrr! yaji a jikinsa ya lumshe ido tare da kashingid'a gefan gadon yace."Sayyada dai ta *Dabi."*? Tace"Eh." "okey." kawai yace yayi shiru da bakinsa kudin wayar nata tafiya ta kasa cewa komai shi kuma sai sauraranta saukar numfashinta yake.....Mariya tace"Ke Sayyada karki 'karar min da kudin waya gaskiya nima da 'kyar na samu aka samun katin dari." Cikin inda-inda tace"Dallah! ba zasu 'kare b.....gyaran murya yayi ya sanya gabanta fad'uwa! Yace"Wayar wa kika ara."!? Ta 'kawata ce."! "okey to kin san baki da abinda zaki ce min kika kirani a waya kina 'karar mata da kudi a banza meye amfanin hakan." Shiru tayi yace."Yayi ni zan kwanta sai anjima ko." kafin ma tace wani abu ya kashe wayarsa.....Sakato tayi da waya a hannu idanunta yayi rau!rau! da ruwan hawaye sai ta juyo kan Mariya tana surfa mata masifa "Akin banza aikin wofi Mariyar nan kin bawa mutane kunya me akayi akayi katin naira dari da har kike surutu kai gashinan kinsa ya kashe wayarsa." Ummi tace"Gaskiya Mariya nima banji dadin abinda kikayi ba Yaya Sadam! fa ta bugawa waya." Mariya tace"To ai ba laifina bane kune baku fad'a min ba tun farko ke Sayyada Allah ya baki hakuri." Sayyada tace"Aikin banza ke Ummi tashi mu tafi ke kuma ki rike wayarki ba zan kara zuwa aro ba."
Mariya tace"Haba Sayyada meye abun daukar zafi kuma ai nima ban sani ba na fadi haka wallahi da nasan Mijiki kika kira bazan kunyata ki ba." Sayyada ko kallonta ba tayi ba ta kama hannun Ummi suka bar gidan....
Bayan ya kashe wayar sai ya kwanta rigingine yana me kallon rufin dakin Fuskarsa dauke da miskilin murmushi shi yasan yarinyar dama tana can a dame yasan ba zata ta ta'ba samun nutsuwa ba mutukar bata tare dashi ya tabbatar da cewar son da take masa a cikin jinin jikinta yake Sulaiman shine yake haukansa........Alhamudullhi jikinsa yayi sauki domin duk an kwance masa daurin dake kirjinsa babu abunda baya yi da kansa komai yana iyawa yanzu har riga yana sawa mara nauyi kuma yana fita gurin training horar da sojoji aikine kawai baya fita sai ya kara samun sauki sosai.....Tuntuni ya koma part dinshi dake bracck din sai dai kullum Dr ya kanzo safe da yamma ya bashi magani sannan ya duba yanayin gurin ciwon.
Can gida kuma Alhaji Auwal ya yanke shawarar tunkararsa da maganar Sayyada dan ganin da yayi yaja bakinsa yayi shiru ko zuwa sukayi dubashi idan basu ne sukayi masa maganar yarinyar ba baya yi musu kai ko maganar *Dabi* suke baya sanya musu baki haka zasu gaji suyi shiru yana jinsu ba zai tanka ba.
Yana can gorin horar da 'kananun sojoji masu sanin makamar aiki wani soja yazo ya sanar dashi zuwan mahaifin nasa..... Ba tare da 'bata lokaci ba ya bar aiki gurin abokin aikinsa ya nufi bangaran nasu Yana isa ya tadda Mahaifin nasa kofar shi ya bude kofar tare da fad'in"Abbah bisimlih shigo daga ciki." Alhaji Auwal ya shiga ya zauna kan kujera Sadam ya bude firji ya d'auko masa ruwa da lemo masu sanyi ya aje masa kan teble dake tsakiyar palon "Abbah ga ruwa nan." Yafada yana kokarin zama kan kujera. Alhaji Auwal yace."Ba shan lemo ne ya kawo ni ba nazo ne kan maganar Sayyada." Sai ya gyara zamansa a nutse yace."Ina sauraranka Abbah."
Alhaji Auwal yace."Yau satin Sayyada biyu a *Dabi* kayiwa mutane shiru kai bakace komai shin wai me ka maida mutane ne? kai baka isa ayi maka magana ba kaji baka isa a fada maka gaskiya ka dauka ba! abinda sulaiman yayi shine dai-dai ka raina sulaiman nima ka raina ni tunda har ka iya 'ketare maganata shin jiya ban turo sulaiman gurinka ba kan cewar ka fad'a masa a wace matsayar aka tsaya shin menene matsayin Sayyada a gurinka ka nuna masa shi bai isa kayi magana dashi ba sai dani zakayi to gani nazo sai kayi dani ina sauraranka."
Sulaiman ya dafe kansa yana mamakin ki tumurmurar da Sulaiman yake shirya masa gurin iyayensa yau sharabon sa da yaga sulaiman ai yafi sati uku tun ranar da sukayi waya wato ranar da ya kai Sayyada *Dabi* bai sake ganinsa ba sai yau azo masa da wata magana....Amma saboda baya so yaja maganar tayi tsayi yasa kawai ya soma bawa mahaifin nasa hakuri Alhaji Awal yace."Duk zancan hakuri bai taso ba shin yanzu meye matsayin Sayyada a gurinka." Yace."Abbah Sayyada nan a matsayin matata har yanzu." Alhaji Awal yace."To idan dai hakane maza maza ka shirya zuwa *Dabi* ka dawo da matarka domin baxa ka maida mu kananun mutane ba." Domin bin umarnin mahaifin nasa yace."Insha Allah zanje." Yace."Kamar yaushe ka shirya tafiyar domin in harhad'a musu kayayyaki." Yace."A cikin satin nan insha Allahu " Yace."Allah ya kaimu lafiya." Sallama sukayi da mahaifin nasa ya rakashi har inda yayi parking din motarsa sai da motar ta fita daga bracck din ya koma bakin aiki.
****
Kullum Baba Iya sai ta shigo kofar su Baba ladidi ta sassaki habaici ta kama hanya ta fita rannan dai da baba ladidi ta gaji sai da ta tanka mata tace"Ke Iya duk fa irin maganganun da kike fada kan zaman Sayyada a gidanan na gane inda kika dosa ki sani ba wai auran ne ya mutu ba sa'bani suka samu da har kikecewa auran yanzu ya zama na zamani daga anyi sai rabuwa to ki sani wannan dai mutuwa ce zata raba kuma da kike kira sayyada karamar bazawara to banaji Sadam! ya kauda budurcinta har yanzu a matsayin budurwa take." Baba Iya na ganin Baba ladidi ta harzuka sai ta wayance tana bada hakuri ita ba haka take nufi ba ai itama ta haifa ballantana tayiwa dan wani baki simi-simi ta fice daga kofar ta nufi kofarta tana dariyar 'keta.
Sayyada kuwa ranar yini tayi tana kuka wato har an soma kiranta da karamar bazawara lallai mutane 'yan gaza gani basa ganin abu suyi shiru sai sun magantu sai taji tana so ta koma dakinta ta zauna tayi ta hakuri da halin mijin nata.
*******
Babu zato babu tsammani sukaji sallamarsa a cikin gidan........Baba Marka tace"Lale maraba da soja ga wuta ga ya'ki soja marmari daga nesa lale maraba." Da sauri ta mike tana gyara masa gurin zama Sayyada ta dirgo daka gadon baba tana le'kensa ta tagar dakin Yana sanye da yadin kashmir brwon wanda ya kasance duk kusan rabin kayansa shine kansa babu hula sumarshi a gyare tare da sajensa yayi kyau sosai albarkacin jinyar da yayi ya kara haske da gogewar fata.....Baba Ladidi ta fito da ludayi a hannunta tana fad'in"Miskili kafi mahaukaci ban haushi an gama anzo biko kenan." Yace."Baba idan da ankashe ni gurin ya'ki me zakice ko baki san abinda ya same ni bane."? tace"Mun samu labari wallahi ai nayi kuka kamar babu gobe nace idan an kashe min angona ina zan sa kaina naji dadi oh."! yanda ta fadi maganar yasa shi sakin dariya yana kallonta, Sayyada dake la'be jikin taga tana hangoshi sai ta lalace gurin kallonsa tana sauke ajiyar zuciya.
Yace."Bayan kin rike min matana kin hanata zuwa gurin mijinta shine yanzu saboda dad'in baki zaki ce haka." Baba Ladi tace."Kaji ja'iri da neman zance wato tun kafin ma in ce komai kan maganar kana neman ka wanke kanka ko? to ai dama nace zakazo ka same ni da kafafunka." nan ta shiga surfa masa magana tace"Ai ka bani mamaki wallahi tunda har kake kushe asalinka meye *Dabi* batayi maka ba tayi maka ciki da goyo gashi ta baka aure shine har kake aibata mahaifarka Sayyada tayi min dai-dai data tawo asalinta kai sai ka koma inda ka fito bama nemanka." Baba Marka tace"Haba Ladi ki bari yasha ruwa mana sai kiyi masa maganar yanzu kin ki barinsa ya huta." Yace."Allah kuwa har tasa kaina ya fara ciwo da wannan surutan nata."Baba Ladi tace''Oho dai dole dai dankwali yaja hula kazo biko kuma haka zaka koma da kafafunka dan Sayyada ba zata koma wannan garin ba."
Yace."Dama ni bani ne na tilasta ba takurani akayi ni kaina zanfi jin dadin zamanta anan garin wallahi." Baba marka tace"Aikuwa dai ba za'ayi haka ba 'kafarka kafar matarka kaje duk inda zakaje da ita wannan d'an zaman da tayi itama duk s takure takeyi kuma hakan ya janyo kace nace a unguwa." Sayyada na jin duk abunda sukeyi a tsakar gidan zuwa yanzu ta soma samun nutsuwa addua takeyi Allah ya bata dauriya kar ta bayar da kanta a gurinsa ya sake rainata yanzu so take ta zama mace mai aji da kamun kai a gurinsa.
Baba Ladi ta shigo dakin tana fad'in"Yau dai kuka ya 'kare gashi can yazo." Sayyada ta 'bata fuska tace"Baba ki daina wannan maganar don Allah kar yaji ya dauka damuwa nayi dashi."Baba Ladi ta rike ha'ba cikin mamaki! ta 'kara d'aga murya tace"Au! kaji ni da ja'ira kin dauka duk abunda kike ciki bana fahimta duk kusur-kusur din da kikeyi da daddare da koke koken da kikeyi ina jinki kin kasa sukuni kullum kuka ashe kina sonsa kika barshi ai shiyasa na kyaleki bance miki komai ba." Sayyada taji kamar ta make baba ladi sai wani d'aga murya takeyi tana magana addua takeyi Allah yasa kar yaji.
A maimakon baba ladi tayi shiru sai ta fito tsakar gidan tana sake nanata maganar......Sadam! najinta yayi murmushi wato koda tazo ta kasa samun nutsuwar zuciyarta ne har sai da suka fahinta lallai ba 'karamin so yarinyar keyi masa ba.
Baba Marka ce ta dama masa fura luwai ta aje masa cikin kwarya ya sanya ludayi yana sha suna hira yana basu labarin wahalar da yasha lokacin da yake yunkurin kama dan boko haram din da ya harbeshi Baba Ladidi ta dinga kuka tana fyatar majina tace"Ni kuwa da ban da wani abu da nace ka hakura da wannan aikin akwai hadari a cikinsa."Yace."Baba ku kwantar da hankalinku insha Allahu babu abunda zai sameni sai alkairi." Tace."Allah yasa Sadam! ai wannan aikin naku babu mai biyanku sai Allah domin komain kudin da za'a baki to baza a biya ku ba." Baba Marka tace kwarai kuwa Allah ne kawai zai biyasu."
Shirin wanka tayi ta daura zanin atamfa a kirjinta sai ta zura hijab akai 'kwarinta duk a waje ta fito da kwandon sabulu a hannu fuska babu yabo babu fallasa tace"Ya Sadam! sannu da hanya." Ya bita da wani sihirtaccan kallo ya bita dashi ta 'kasan ido yake 'karewa kafafunta kallo da shara'barta yarinyar nada cikar dunduniya muguwar sha'awarta ce ta kamashi yayi saurin dauke kansa yana sauke ajiyar zuciya ji yayi duk dad'in furar yaji ta gundure shi ji yayi kamar yana shan mad'aci! jingina yayi da bango yana sa'ke sa'ke! me yasa jijiyarshi ke nema ta kunyata shi ne? me yasa bata tashi mi'kewa sai taga Sayyada shin wai me yarinyar tafi sauran mata dashi? duk sanda zai ganta ko ya kalli wani sashe na jikinta sai shawarshi ta motsa why! Sayyada akwai wani sihiritacan abu da take dashi ne wanda matan duniya basu dashi? to bashi da mai bashi wannan amsa saboda haka sai ya rintse idonsa yana cije lips dinshi sam! baya son ya sake kallon inda take bakin rijiya tana jan ruwan wanka.....Sai da ya tabbar ya shiga bandaki sannan ya bude idonsa da suka kad'a sukayi jawur sabida fitina.........To cikinsu babu wacce ta lura da halin da yake ciki dukaninsu suna aikin gabansu ne Baba Marka na kad'i Baba Ladidi na kicin tana juya miya yau towon shinkafa sukeyi da miyar danyar kubewa......Lips dinshi na kasa yasa a baki yana tsotsa yana jin tamkar le'bunanta yake tsotsa duk ya wani susuce! cikin wannan yanayi ta fito ta sameshi kallo guda tayi masa ta gane halin da yake ciki tana gane wani abu dangane dashi tunda ya nuna mata kalarshi......Tsugunawa tayi tana daura alwala ya dinga kallonta ta 'kasan idonsa ko da wasa ya'ki yarda su sake had'a ido da ita Sayyada kuwa ganin kamar baya kallonta sai ta saki jikinta ta daura alwalarta a nutse ta mike ta nufo daki a lokacin ya d'ago kai suka dago kai suka hada ido fuska ya had'e murtuk! sai itama ta had'e tata fuskar ta d'auke kai d'akin Baba Ladidi ta nufa tana cin magani! Yana ganin ta juya baya ya cigaba da kallonta sai da ta shige dakin sannan ya dauke kansa ji yayi zaman gurin ya gundure shi sai ya mike yace."Baba banu key din dakin nan idan kuma ba'a maraba dani na juya inda na fito.'' Tace."Oo! ni nace maigida ya koma ban sallameshi ba ka le'ka d'aki Sayyada sai ta baka mukullin ni aiki nakeyi ka dai gani ko."? Ba tare da yace komai ba ya nufi dakin kai tsaye ya kutsa kansa Sayyada ta kwance zani tana sa briziiya mai dai-dai ciya sai ta tsorata ta hau diri-diri shi kuwa gigicewa yayi yaji kamar zai sume a gurin ya akayi brest din yarinyar suka kara girma haka? shi dai a iya saninsa dasu basu kai hakaba yanzu kuma yaga sunyi kauri sun wani kumbura sai sheki sukeyi Lasar le'bansa yakeyi yana kallonta tana kici kicin karewa yace."Ke yaushe kika soma sanya wannan abar ? meye kuma kika wani gigice kina karewa wallahi idan baki bud'e ba da kaina zan shigo na bud'e na gani."
A gigice! tace"Ya Sadam! menene? ka fita na sanya kaya na." lasar le'bansa yayi yace."Kamar yaya na fita banyi abinda ya kawo ni ba wato bakiji abinda nace ba ko."? rau rau tayi da ido tace"To me ya shigo da kai in ba fitina ba."! Baki ya bude yana kallonta yace."Wato ni kike kira fitannane ko? okey bari na shigo na nuna miki fitinar tawa." sai ta mike tsaye da sauri ta rakube jikin bango tana kare kirjinta.....Ganin yanda take makyarkyata yasa ya saita kansa yace"Dube ta don Allah sai wani kyarma takeyi dallah wuce ki nemo min key na wancan dakin.....Tayi saurin ratse shi zata wuce hannunta ya rike ta juyo tana kallonsa a razane!! Brziyar da take kare brest din ita ya fizge yace."Jeki a haka don in ga abinda na aura." Sayyada taji kamar ta kurma ihu!!!! hannu tasa ta kare kirjinta tana zumbura baki taje ta dauko masa key din tana juyo wa taga yana kallonta tayi saurin sauke kanta 'kasa mika masa key din tayi ya 'karba da sauri ya fice daga d'akin tamkar zaiyi tuntun'be saboda zafin nama!
NI DA YAYA SADAM
*BINTA UMAR ABBALE*
25
Yana fita ta sauke ajiyar zuciya zama tayi gefan gadon har yanzu jikinta rawa yake tsigar jikinta na sake mikewa kasala da sha'awa sun lullubeta ba tare da ta sanya kaya ba ta kwanta kan gadon karfen ta dauki pillow ta rungume a kirjinta a jiyar zuciya kawai take saukewa idonanta a lumshe tana tuno irin shu'umin kallon da ya dinga jifanta dashi yanzu.
Ko da ya bude dakin bai iya komai ba ya zube kan katifa yana juyi hade da rintse idonsa mararshi ta cika tayi fam! jijiyarshi ta mike sosai tana bukatar kulawa wani irin sanyi ne ya soma ziyartashi ya takure jikinsa yana sakin nishi sai taune le'bunansa yake yana malelekuwa........Ya jima cikin wannan hali babu sassauci! Ya mike zaune da kyar ya cire rigar jikinsa ya bar vest gabanshi ya kalla ya ganshi a mi'ke!! tsaki yaja yana tunanin mafita can ya jiyo muryarta a tsakar gida suna Hira da Baba Marka mikewa yayi da kyar ya daga labulan taga yana hangosu....Sayyada ta d'ago kai suka had'a ido gabanta ne ya fad'i ganin yanayin yanda fuskarsa ta sauya tayi saurin sunkuyar da kanta kasa gabanta na faduwa a take itama tsigar jikinta ta soma tashi.......Da kyar yace."Baba ashe kun san dakin babu shara kuka bari na shiga ko." Baba Marka tace"Yanzu muke maganar da Sayyada nace tazo ta dan shashshare maka ta kade katifar shi kanshi zanin dake lullube da katifar ta cire sai a sanya maka wani."
Yace."Bacci zanyi tazo dai ta share min wasu guraran." Baba Marka tace"Sayyada maza jeki gyara masa dakin." Sayyada ta mike a hankali ta dauki tsintsiya ta nufi dakin......Saurin dauke kanta tayi ganshi a san'kame! kan katifa daga shi sai gajeran wando ga cillar sa a tsaye tana kallon rufin dakin....Ji tayi kamar ta juya ta fita sai da ta daure a sanyaye tace"Ya Sadam! tashi na gyara maka d'akin.... Ba tare da ya bude idonsa ba yace "Kiyi shararki kawai ki kyaleni idan na tashi daga bacci sai ki gyara katifar." Sunkuyawa tayi ta soma sharar ya bude ido yana kallonta kasa daurewa yayi ya mike zaune yana tunani! jikinta ya bata yana kallonta ta juyo suka hada ido.....Ganinsa a zaune ya kura mata ido yasa tasha jinin jikinta tabbas Yaya Sadam d'inta fitinanne ya kura mata ido kamar tsohon maye sai ta fara sauri domin ta gama sharar ta fita daga dakin.......Mikewa yayi yaje ya tura kofar dakin ta dago da tsintsiya a hannu tana kallonsa ya karaso kusa da ita baya tayi da sauri sai ya hankad'ata kan katifar ta fad'a kai ya bi ya danneta kallon juna sukeyi ita dashi idanunta sun kawu ruwa sosai ta hau bugun kirjinsa tana shashshekar kuka hakan da takeyi sai ya kara ingizashi ya tallafo fuskarta ya had'a da tashi kissing dinta ya shiga yi yana lasar kumatunta karan hancinta yasa a baki yana tsotsa ya zura dan yatsansa cikin kunnenta yana sosawa Sayyada ta dinga turjewa tana so tayi masa ihu! tana jin kunyar kar su Baba suji....Rungumeta yayi sosai ya kwanta kan katifar ya dorata saman ruwan cikinsa kafafunsa yasa ya hard'e nata kafafun Sayyada ta gigice sai ta fara kuka tana rokonshi ya kyaleta ......A hankali yace."Ki saurara ba wani abu mai tsanani zanyi miki ba.'' Um!um! ni dai don Allah ka bari idan baka daina ba zanyi maka ihu!!! Yace.'Idan kinyi min ihu! a banza