Showing 132001 words to 135000 words out of 142497 words

Chapter 45 - NI DA YAYA SADAM Complete Document by Binta Umar Abbale.txt

09 Dec 2024

50486

d'and'ana min sannan zakice wani abu nifa tunda nasan yanda kike to dole kiyi hakuri dani idan kuma kin kasa to sai ki bari na kara aure shikkenan magana ta kare."


Hararsa tayi tana zumbura baki tace"Jiyafa kayi mun alkawarin ba zaka mun kishiyaba." Yace"Alkawari yana nan ai amma idan kin amince da bukatata idan kuma baki amince ba dole ki hakura na auro wacce zata dinga bani.'


Shiru tayi tana nazarin maganarsa Shi kam tea dinsa yake kurba yana mata wani irin kallo na tsantsar sha'awa tunano irin shagalin da yasha jiya yakeyi nan da nan kuwa Joystick dinsa ta mike sosai ya cigaba da watsa mata sihirtaccan kallon soyayya.


Bayan ya gama shan tea din ya kalleta da fitinannun idanunsa "Tashi muje bedroom kinji." Kallonsa tayi tsaf ta nakalce shi fitina ke damusa, Sai tasa kuka tana fadin"Ni dai don Allah ka kyaleni ni ba wani daki da zani ka rabu dani."


Fuska ya 'bata ya mike ya nufi daki......Ta bishi da kallo tana share hawaye wallahi ba zata daki ba ya turmesheta dan taga take takensa.


Kwanciya tayi kan doguwar kujera nannauyan bacci ya dauketa.


To shima bangaransa bacci ne me nauyi ya daukeshi sai kusan karfe biyu na rana suka tashi a sakamakon bugun kofar palon da ake.....Ya fito da sauri yana tambayar waye? Sayyada ta mike zaune tana mutsika ido.....Baban gida yace."Nine Yallabai hajiya ce ta aikoni.'' Ya bude palon suka gaisa Baban gida ya mika masa basket dake dauke da kololin abinci yace."Hajiya ce tace a kawo." Sadam ya karba tare da zaro gudar dubu ya bashi Baban gida yayi godiya ya juya ya tafi.......Yana juyowa suka hada ido ta sunkuyar da kanta.....Ta dauka zaiyi fushi da ita sai taji yana fad'in"Ga abincin nan Mammah ta kawo miki tana so ki huta." Shiru tayi ba tace komai ba to shima bai damu da cewarta ba ya shige bedroom kai tsaye toilet ya nufa yayi wanka ya fito a gurguje ya shirya ya nufi masjid....Fitarsa yasa ta mike a hankali ta nufi dakin itama toilet din ta nufa ta hada ruwan dumi ta shiga ciki domin gasa jikinta.


NI DA YAYA SADAM


BINTA UMAR ABBALE*


56
Wanka tayi ta fito tana tsane jikinta da towel ta tsaya gaban mirror tana sharce sumar kanta ta jona abun busar da gashi ta busar da gashinta make up ta zauna tayi sosai ta shafe jikinta da turaruka masu kamshi kana ta bude wardrobe ta ciro wasu riga da wando masu bin jiki ta sanya a jikinta sosai sukayi mata kyau kuma suka fito mata da surorinta gashinta ta saki ya kwanta gadon bayanta sai sheki yake yi.....Gefan gado ta zauna ta dauki wayarshi tana latsawa pic dinsu shi da Harira da babynsu ya bayyana, Kan screen din taji wani iri a ranta kishi ne ke taso masa ta dinga kallon pic din nan ta gane ranar da mummunan al'amarin nane zai faru sukayi hoton....Ajiyar zuciya ta sauke ta ajiye wayar ranta duk babu dadi gani take har yanzu yarinyar bata bar ranshi ba tunda gashi yasa pic dinta a fuskar wayarshi.


Sai da ya kusa fad'uwa ganinta zaune cikin irin shigar da yake so duk sai ya wani susuce! ya karasa kusa da ita yana me zuba mata mayattatun idanunsa dauke kanta tayi ya sanya hannu ya juyo da fuskarta yana lumshe mata ido.....A hankali yace."Kinyi kyau matata."Ta kalleshi tana turo baki ya sanya hannu yana shafa siraran lebunanta, cizan hannun tayi yace."Kika cije ni." Gira ta daga masa yace."Sai na rama to." Hawa gadon yayi zai janyota ta mike da sauri tana masa dariya ya marairaice fuska yana kiranta da hannu makale kafada tayi tana wani lumshe ido......Ya diro daga bed din da sauri ta bude kofa ta fita palo tana kyakyala masa dariya.


Murmushi kawai yayi ya fito ya tarar da ita tana bude abincin da aka kawo musu ya zauna kasan kafet yana kare mata kallo so yake kawai ya jita a jikinsa amma ya lura da yarinyar 'yar jan aji ce zai dai lallabata ya sake kwasar gara.


Sunkuyawa tayi ya kasa daurewa da sauri ya dulmiya hannunsa kan brest dinta yana cud'awa! ta kwala 'kara tana tureshi....Ido jawur yake kallonta ita kuma sai buga kafa takeyi tana zum'bure-zum'buren baki yace."Ko kin zuba mun abincin ba ci zanyi ba kawai ki bani nasha mamana."


Hannu tasa ta rufe fuskarta tana mamakin kato'bara irin tashi lallai Ya Sadam dama bashi da kunya.....Hannunta ya jawo ta fad'a jikinsa Cikin shagwaba yace."Ni yunwa nakeji wannan zansha." Sayyada tasa dariya tana ture fuskarsa ya dinga marmatsa mata brest yana fad'in"Ni Yunwa nakeji wannan zan sha." Ti'kar dariya take tana tureshi da fadin''Dan Allah ka daina sai kace wani yaro karami kai Ya Sadam."!


Yace."Ke! nifa yaronki ne kawai ki bani mama insha yunwa nake ji." Yana tusa hannunsa a cikin rigarta yake maganar kyaleshi tayi ya fito da nonon ta saman rigarta ya kama yana sha yana lumshe ido.....Itama lumshe idon tayi tana sakin ajiyar zuciya jin wani irin yanayi a jikinta.


Ya dinga tsotsar brest din yana murza daya da hannunsa ita dashi duk sun futa daga hayyacinsu sai shafa kansa takeyi shi kuma yana kara jan nipples dinta.


Daukarta yayi cak suka nufi daki ya kwantar da ita kan bed idanunta a rufe tana jin sanda yake tube mata kayan jikinta tayi luf so take kawai taji yana jagwalgwalata ajiyar zuciya ya sauke da sanya hannunsa a viginal dinta yaji a jike jagab ya fara lasar gurin yana tsotsa kamar me shan alawa ita kuma tana kara buda masa tana kuma shafa kansa sai shan yaji takeyi tana kiran sunansa....Ya dan tura yatsansa ciki ta saki kara a hankali ta bude idonta tana kallonsa....a harde yace "Inyi."? Kai ta daga masa tana cije lebe ya cigaba da wasa da gurin yana kara kunnata ta dinga mikewa tana sake tura masa ruwan ni'ima sai gudana yake......Sai da duk ya tsokano mata sha'awa sannan ya haye kanta a hankali a hankali ya shigeta ya fara bugunta sannu a sannu tana dan cijewa kadan kadan har dai ta saki jikinta taji yanda joystick din take kara wani girma a jikinta hakan yayi mata sosai sai ta rike wuyansa tana sake daga masa yanayi.


Rayuwa sukayi mai dadin gaske inda suka daukin kusan awa guda suna morar junansu wannan da sukayi yafi na jiya armashi dan Sayyada ta samu stsypiend fiye da ko yaushe kuma nan ta gane dad'in ba daya bane sai bayan ya cire joystick din daga jikinta ne gurin ya dauki radadi da zugi ta dinga masa kuka da rikici a susuce! ya dauketa ya kaita toilet ruwa ya hada mai zafi ya sata a ciki kuma ya gurfana a gabanta yana lashe hawayen fuskarta.....Mintuna ashirin sukayi a haka kafin suyi wanka su fito tare cikin kananun kaya suka shirya jikinsu suka fito palo rungume da juna shine ya hada mata abincin sai sangarta takeyi shi kuma yana fadin"Ko kwanciya kikace nayi ki takani ki wuce zan kwanta baby ballanta zuba abinci zo ki zauna a jikina na baki a baki." Aikuwa kan kafafunsa ta zauna ya dinga debo abincin yana bata a baki tana karba a ya tsine shi kuwa hakan ma da take sake rikitashi yake shifa da zai dawwama a wannan gurin to ba zai gaji ba saboda dadin ya kai inda ya kai.


*****


Rayuwa kenan Sadam! bai ta'ba tunanin zai shiga matsananciyar soyayya irin wannan ba a yanzu wani irin so yakewa Sayyada wanda ko kuda baya so ya sauka a duk wannan miskilacin da jan ajin babu su kula yake da ita sosai itama tana kula dashi suna rayuwarsu....Kullum kam sukaci suka koshi to suna manne da juna har sun soma kewa ganin saura kwana biyu ya koma bakin aiki mussaman shi uban gayyar da baya so yayi minti daya ba tare da ya daga kai ya kalleta ba ko kicin take zai bita ya dameta ta'ba nan ta'ba can dole sai ta bar abunda take ta biye masa sunyi wassanin soyayya


Yanzu Sayyada ta zama 'yar gari sosai kuma bata wasa da san kayan marmari domin inganta ni'imarta shiyasa in suna sex Sadam yake kuka wiwi yana shi mata albarka.....Ita kanta bata ta'ba tsammanin zuwan wannan lokaci ba lokacin da zai furta mata da bakinsa cewar yana sonta bata ta'ba tsammanin zaiyi irin wannan haukan akanta ba kullum ta daga hannu sai ta godewa Allah.


Ranar da ya koma aiki kuwa yini sukayi waya baya minti ashirin sai ya kirata tayi masa shagwaba da koke-koke wanda dama abunda yake so kenan yayi ta dariya yana lumshe ido aiki kam ai sai Allah dan a ranar bai wani yi abun kirki ba.


Kafin ya koma gida sai da ya tsaya asibitin da Habu yake kwance ya dubashi alhamdullahi jiki yayi kyau Captain Habu sai dai ba yaji sosai sai anyi magana da kyau tukkuna Captain Sale da Sule sun kassarashi...
Suma jima suna hira da juna Habu nata tsokanarsa wai yayi 'kiba lallai 'karamar yarinya kuma 'yar kyauye ta iya soyayya da kulawa." Dariya kawai yayi yai masa sallama ya tafi domin duk hankalinsa na gida.


Cikin shiga kananun kaya ya sameta ta gyara ko ina na gidan ta jera masa abinci palon na kamshin turaran wuta ita kuma jikinta na kamshin tururruka masu kamshi da saukar da kasala.


Tana bude masa kofa ta rungumeshi tana kukan shagwaba gigicewa yayi ya dago kanta yana tambayarta abunda ya faru....."Kaina ka tafi ka barni." Tafada tana turo baki....."Baby na dawo ai ki daina mun a sarar hawayen nan bana son ganin su na zuba a banza." Harshe yasa ya shiga lasar fuskarta tas ya tsotse hawayen yana fadin"Idan na bari hawayen nan suka zuba a banxa nayi asara." Hannunta ya rike suka nufi daki.


Ruwan wanka ta hada masa tace ya shiga ciki ita zatayi masa aikuwa mai neman kuka an jefe shi da kashin awaki ya zage tas yayi kwance cikin kwami ta shiga yi masa wanka yana binta da shu'umin kallo idanunsa sunyi jawur sai motsa le'be yake....Ta gama masa wanka ta kamo hannunsa ya fito sai idanunta suka sauka kan joystick dinshi taga ta wani bala'in mi'kewa jijiyoyin sun tashi sosai ya kai hannu gurin yana nuna mata sai mimi yake da baki ya ma kasa magana....Itama ganin yanda zangarniyar ta mike kyam! sai jikinta ya amsa kofofin sha'awarta suka bude ta kai hannu tana ja! ya rintse ido a hankali yace."Baby muje kija mun kinji ko."!!!! Ta rike damtsansa suka fito daga toilet duk sun wani rikice kwanciya yayi plate kan bed abar tayi car tana kallon cilling kai gaskiya Sadam lafiyayyan namiji ne Sayyada ta dinga murza masa tana lailayawa shi kuma yana cije baki a harde yace"Sa bakinki." Babu musu tasa bakinta ta fara tsotsa ya dinga fuzgo bedshirt din yana gurnani hade da sake tura mata bakinta "ahhhhh!!!! Bani da abunda zan biyaki baby! na bar miki ita duka kiyi yanda kike so da abarki takice ke kad'ai har abadah! ahhhh! Allah yayi miki albarka my wife bani da kamarki a duniyar nan." Sambatu kawai yake zuba mata yana sakin ihu! dab da zai kawo ne ya mike zaune brest dinta ya dam'ko dukaninsu ya dinga cakudasu yana salati da kiran sunan Allah haka ya samu styspiend."""""""""


Ta mike ta koma kusa dashi tana shafa kwantancen gashin dake kirjinsa kana kallonta itama zaka gane a bukace take aikuwa baiyi wasa ba ya mike zaune yana kallonta Gira ta daga masa ya kama fuskarta ya hade bakinsu guri guda.....Wasa yayi mata sosai sannan ya shigeta ya dinga caccakarta tana rirrikeshi da shashshaker kuka har Allah yasa ta samu gamsuwa.......Sananan Suka saurarawa junansu.


Duhun magariba ya gabato lokacin sai bayan ada aka idar da sallah sannan sukayi wanka suka kimtsa jikinsu sukayi sallah kana suka fito domin cin abinci.


*****


To Haka rayuwata ta cigaba da tafiya tsakanin Sayyada da Sadam! har lokacin komawarta makaranta yayi ta koma ya cigaba da hidimar kaita ya daukota zaman lafiya suke sosai suna kula da junansu suna baiwa kansu abunda suke so.


Yau kimanin watanni biyar da auransu abubuwa da yawa sun faru ciki kuwa har da dawowar Sule gidan iyayenshi Allah sarki Sule yanzu kan keken guragu yake tafiya ya rame ya lalace kullum na kusa da mai gadi suna hira....Captain Saleh kam yau kimanin watanni biyu da rasuwarsa bayan azababbiyar jinyar da yasha yace ga garinku nan.


Captain Habu yaji sauki sosai ya dawo bakin aiki yanzu barikin ta gyaru ba kamar da ba sunayin aiki sosai albarkacin kulawar da Sadam keyi yanzu General Abbah Jaddah bashi da babban Ma'kiyi Sama da Sadam.


General AbdulSalamu na shirye shiryen dawowa 'kasarshi alhamdullahi lafiya ta samu brack din ta dauka sai murna akeyi da dawowar Yallabai irinsu Abbah Jaddah kuwa bakin ciki kamar ya kashe su.


*Jama'a wai ina Halima ta shiga ne?*


Tun bayan 'batan Sadam da 'yan wattani Halima ta tattara tabi mamanta can garinsu bayan tafiyar Maihaifinta 'kasar india dake asibitin da yake kar'bar magani basa bukatar d'an jinyya ya sanya Hajiya Fulera ta tafi can garinsu Nijar ita da 'Yarta Halima.


Halima tayi kuka kamar ranta zai futa lokacin da suka tabbatar da mutuwar Sadam din tace ita da aure har abada tunda ta rasa gwaron masoyinta ko acan garin nasu ma ta samu masoya masu sonta da aure tace ita ba aurene a gabanta ba dan bata ga namijin da yayi mata ba......To kuma ana tsaka da wannan badakala ne sai General ya kirasu a waya yake sanar musu da cewar Ai Sadam na raye a duniya bai mutu ba ya taikace musu labarin abunda ya faru da rayuwarsa bayan barin sa gida....Da jin wannan magana Sai Halima ta d'okanta da dawowa Najeria domin tazo tayi tozali da masoyinta.....A take suka soma shirye shirye ita da mahaifiyarta wanda kuma yayi dai-dai da dawowar General din gida bayan doguwar jinyyar ya yasha a asibitin dake kasar hindu


*Tofa akwai sauran 'kalubale ashe*
NI DA YAYA SADAM


BINTA UMAR ABBALE*


57
Suna tsaye ita dashi gaban dressing mirror tana 'balle masa botiran rigarshi shi kuma sai sansanata yake yana matsa mata mazaunai da hannunsa sai wani lasar wuyanta yake yana lumshe idonsa......"Ya Sadam! ka bari don Allah ka dubi time fa kar ka makara gurin aiki."


A jirkice ya dago kansa yana kallonta.


Tayi saurin ture fuskarsa tana mirmushi tace"Kai wallahi baka gajiya ayi ta abu daya babu ji babu gani ka tafi aiki."


Ido a lumshe yace."Ko naje gurin aiki babu abunda zan iya yi kawai ki bari muyi ba dadewa zanyi ba."


'Bata fuska tayi tace"Ni dai wallahi na gaji ka bari sai ka dawo duk bana jin dadin jikina kai kuma baka tausayina."


Ya sanya hannu yana shafa fuskarta a marairaice yace."Ki taimaka min ko naje aiki babu abunda zan iya......Wucewa tayi ta zauna gefan bed tana kuka wannan jarabar tashi ta soma isarta idan ya durfafeta baya saurara mata ta dadi gashi kwana biyu sam bata jin dadin jikinta daurewa kawai takeyi.


Gani tayi yana cire rigar jikinsa ya zare wandon ya nufo inda take


Sai kukanta ya sake tsananta "Ni dai gaskiya ka rabu dani wallahi babu wani abu da zanyi maka ka tafi aiki kawai."


Bai saurareta ba ya isa inda take ya dora hannunsa a cinyarta tureshi tayi ta mike ta nufi palo tana zumbura baki.


Ya bita da wani irin kallo ransa ya soma 'baci cikin 'yan kwanakin da suka gabata haka yake shan fama da ita sam bata bari ya sake sosai sai kuka da furje furje.


Baiyi zuciya ba sai ya mike yabi bayanta.....Ya iske zaune kan kujera tana cika da batsewa tsuganawa yayi gabanta kamar wani me neman gafara ya riko hannunta "Baby ki taimaka ki bari nayi bazan dade ba wallahi idan baki bani ba waye zai bani umm."!


Ture hannunsa tayi ta sauya gurin zama.


Ranshi ya 'baci sosai ya mike a fusace! ya nufi dakin kayan aikinsa ya mayar ya dauki key din motarsa da wayoyinsa ya fito rai a bace ya fice daga gidan.


Yana futa ta sauke ajiyar zuciya haba! wannan naci haka tasan fad'a kawai yake da yake cewa ba zai dad'e ba tasan idan ya haye kanta kuma sai Allah.....Kwanciya tayi kan duguwar kujera bacci mai dadi ya dauketa.


Yana draving yana busa hayaki baby yau ta kunnashi shifa idan jarabarsa ta tashi to kawai ya samu abunda yake so........Da kyar ya isa gurin aikin Allah ya taimakeshi yana shiga cikin jama'a ya samu sassauci amma zuciyarsa ta kullaci babyn tashi shiyasa ko kiran wayarta baiyi ba.


Sai kuda biyu da rabi ta farka daga baccin wanka tayi tayi sallah kana sanya riga da seket ta gyara gashinta ta sanya hula a gurguje ta shiga kicin yunwa takeji sosai sai ta dafa indomee da kifi ta zauna tana ci lomar farko amai ya taso mata a guje ta shige toilet ta dinga kyalayashi sai da ta amayar da duk abunda taci sannan ta daureye bakinta ta rarrafo ta futo tana hakki.


Tana jin kwarin jikinta taje ta gyara toilet din ta koma kicin din.


Kayan miya ta gyara ta marka a bulanda ta dora nama a wuta sai da ya dahu tukkuna ta sauke ta samu sabuwar tukunya ta zuba mai ta soya shi tas ta juye man ta zuba wani kana ta zuba nikakken tattasan yana soma tafasa taji wani irin jiri na dibarta a guje ta fita daga kicin din tana haki sam bata son warin tafashen tattasan abu tasa ta daure hancinta ta koma kicin din ta cigaba da aikinta duk da haka zuciyarta tashi takeyi...


Tsaf ta kammala abinci ta jera a daining tana so taci tana gudun amai haka ta hakura ta zauna kan kujera tana duba wayarta tasan haushi yake ji shiyasa bai kirata ba sannan bai mata test ba sai ta fara kiranshi yana kallo wayar ta katse ba dauka ba.


Murmushi tayi ta sake kira nan ma bai dauka ba sai ta tura masa message _Ya aiki ina fatan ka dawo gida lafiya_ tana tura test din ya duba yaji dadin adduarta amma bai mai da mata amsa ba.


Yana dawowa karfe bakwai na magariba yau kam! har takwas ta wuce tara ta gabato bai shigo ba kuka tasa tsoron gidan take sosai ta dinga kiran wayar shi yana sharewa.


Yana can gurin Mammah suna hira sannan baby Asalamiyya ta dauke

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login