Showing 63001 words to 66000 words out of 142497 words
Chapter 22 - NI DA YAYA SADAM Complete Document by Binta Umar Abbale.txt
gogo ya daura fuska a murtuke ya dauko hularsa ya kwafa a kanshi ya dauki wani farin gilashi ya sanya kana ya kama hanyar fita .....Bayansa tabi ta ru'kunkume! tana kuka ya juyo da ita suna fuskantar juna.....Fuskarta ya tsurawa ido yana kallo ta dinga hawaye tana kallonsa....A hankali yace."Goge hawayen." Ta sanya bayan hannunta ta goge idanunta duk sunyi ja!!! Sai da ya tabbatar da ta samu nutswa sannan ya d'ora bakinsa saman goshinta ya manna mata kiss ajiyar zuciya ta sauke ya kalleta cikin mazewa yace."Ni zan fita aiki domin kar in tafi da hakkin ki nake so ki fad'a min shin kina bu'kata ko kuwa."!? Sam! ta manta wannan cptar tasu tace"Yaya Sadam! ban gane me kake nufi ba ni bani da hakki a kanka ai." Hararata yayi yace."Kin manta abun nan me dad'i da mukayi a *Dabi* har kika dinga ihu! kina ya kushina."! Sayyada taji tamkar 'kasa ta tsage ta fad'a ciki haka taji bala'in kunya ya kamata ta rintse ido tana jin kunyar had'a ido dashi tace"Ni bana bukatar komai wallahi." Yace."Ai ba wani abu bane dama don dai kar in tafi da hakkinki ne yasa nayi magana ok nima bana bu'kata ai."! Yafad'a yana me tsurawa karamin bakinta ido so yake ya tsotsi bakin gashi yayi su'butar baki yace baya bukata.........Tace."Ni wallahi kunya nake ji muje kawai."! Girgigiza kansa yaya yana me risinar da kwayar idonsa cikin nata kallon juna sukeyi Sayyada ta soma jin kasala na kamata kafin ta ankara taji ya tallafo fuskarta le'bunanta ya fara tsotsa kafin ya samu damar shigar da bakinsa cikin nata ya fara tsotsa tamkar wani mahaukaci haka yakeyi zafi-zafi! ya dinga tsotsar harshenta da le'bunanta sai da yaga tana neman fad'uwa sannan ya saketa nan ma sai da ya rike mata hannu domin taga taga tayi zata fad'i! ajiyar zuciya kawai suke saukewa ita dashi......Sai da suka samu nutsuwa sannan ya kama hannunta suka fita har bakin motarshi yaje da ita tana tsaye ya bude ya shiga zaune ya kalleta a nutse yace."Idan kin shiga ki fadawa Mammah na tafi aikin dare saboda jama'ar dake sashen yasa ban shigo ba." Kai kurrum ta iya d'agawa.....Ya kunna motar ya sake kallonta a karo na biyu yace."Ya dai."? girgiza kai tayi alamun babu komai yace."To ni na tafi idan kuma an kasheni zaki min takaba ko."? Ihu!! ta kurma! ta zura hannu cikin motar key din motar ta ciro tana haki!! sam bata san ma sanda ta akaita hakaba....Kallonsa take tamkar yau ta fara ganinsa bakinta sai rawa yake ta ma rasa me zatace masa.
Dariya kawai yake mata ya mi'ko hannunsa ta tagar motar yana fad'in"Malama bani key d'ina." 'Ki tayi yace."Saboda nace zaki min takaba shine kika cire min key." Sai hawaye shaaaaa! ya soma zuba a fuskarta tana kuka take fad'in "Allah na rantse ba zakaje ba tunda ka fad'i wannan maganar jikina yayi sanyi." Kuka take tana bubbuga kafafu wai ba zai tafi ba......Shan kunu yayi yace."Wai ke ina wasa dake ne? ki bani key dina ko kuma yanzu ranki ya 'baci."! Ta goge hawayen dake zuba tana makale kafad'a tace"Allah na rantse ba zakaje ba." Yace."Ashe kuwa xakiyi kaffara yarinya." Motar ya bud'e ya fito ita kuma ta ruga a guje zata shiga sashen Mammah taku biyar ba tayi ba ya cafko ta......Yayi dai-dai da shigowar motar Sulaiman cikin gidan wanda duk abunda ya faru akan idonsa..........
_*Kika fitar min da b
NI DA YAYA SADAM
*BINTA UMAR ABBALE*
28
Ganin motar Sulaiman ta shigo gidan ya sanya Sadam! 'kara rungume ta a jikinsa yana kokarin kwatar key din daga hannunta ita kuma sai zillewa takeyi tana 'boye hannunta a bayanta........Sulaiman da kyar yayi parking din motarshi ganin abinda ke faruwa yayi mugun daga masa hankali Sayyada ce suke wasan soyayya da Sadam! wani irin gumi ya shiga zubo masa ya bude mota ya fito tamkar zai kifa saboda sauri da zafin nama yazo ya wuce su fuuuuuu!! Sadam! ya bishi da kallo wanda lokaci guda ya karanto abunda ke fuskanrshi kishi da bakin ciki ne muraran yake nunawa, nan ya sake tabbatar wa da kansa cewar abunda yake zargi gaskiya ne Sulaiman dan uwanshi na son matar aurashi.....Sayyada kuwa ganin wuce war Sulaiman din ya sanya kunya ta rife ta tasan yaga duk abunda ke faruwa jikinta ne yayi sanyi ta inda har yayi nasarar kwatar key din a hannunta bata sani ba.
Ya kalleta fuska a murtuke yace."Kina jina ko."? daga kai tayi tana kuka yace."Na fada miki babu ruwanki da Sule ko."? Ta daga kai yace."To kiyi min addua Allah ya dawo ni dani lafiya." Tace."Yaya Sadam! Allah ya dawo da kai lafiya ya tsareka daga sharrin masu sharri." Yaji dadin wannan adduar da tayi masa yace." Ameen ameen sai na dawo." Juyawa yayi ya nufi inda motarshi take tana tsaye ya tada motar ya fice daga gidan......Jikinta bab kwari ta bar gurin.
Sulaiman na zaune a parlor yana cika yana batsewa ta shiga ko sallamarta bai amsa ba yace."Sayyada zonan." Taje ta zauna kujerar dake fuskantarsa tana takurewa yace."Ina maganar da nayi miki kwanakin baya."!? Tace.",Wace iriyar magana ce Yaya Sulaiman." Yace."Kin manta kenan saboda ba maganar ce a gabanki ba ko."!? Tayi shiru yace."Naga kin soma sakin jikinki da Sadam! kin manta abunda nace miki ko? Sayyada tayi shiru tana sauraransa yace."Sadam! cutar ki zaiyi nayi miki rantsuwa da Allah ba sonki yake ba saboda haka nake baki shawarar ki kiyaye kar ki kuskura ki bashi kanki ma'ana kar ki kuskura ya sanki a matsayin 'ya mace na tabbatar da cewar idan ya riga ya sanki a mace shikkenan kin gama aiki a gurinsa sakin ki zaiyi ya cuce ki."
Sayyada ta shiga tunanin Maganar Sulaiman sai ta soma gazgatawa domin kusan kullum idan sa'bani ya shiga tsakaninsu da Sadam! din ya dinga maganar rabuwa kenan, anya kuwa maganar Sulaiman ba abar dubawa bace yana da kyau ta tabbatar da ingancin sonta a gurin Sadam din.
Yace."Idan kin nutsu kinyi tunani zaki ga sadam bai damu da kowa ba sai kansa sai kuma aikinsa ya dauki aikinsa da mahimanci sosai so ina ganin zai iya sakinki saboda aikinsa saboda haka kiyiwa kanki fada ki rage shigewa jikinsa kiyi nesa nesa dashi hakan shine zai fi miki alkairi."
Sayyada tace"To Yaya Sulaiman nagode da shawara insha Allahu zanyi yanda kace nagode kwarai da gaske." Sulaiman ya saki fuska sosai yaji dadi da ta dauki maganarsa da alama kuma zatayi amfani da ita yace."Naga wata waya sabuwar yayi irin ta mata zan siyo muku ke da Lubabatu." Sayyada ta washe bakinta tace"To Ya sulaiman mungode kwarai." Yace."Yauwa babyna bari ma na tashi naje na siyo muku yanzu."
Sayyada taji wani iri yanda yace."babyna ko Sadam! baya kiranta da irin wannan sunan ko da yake tun tana yarinya yake kiranta da baby amma dai ya kamata ya daina tunda yanzu ita matar kaninsa ce.
Yana shirin fita Mammah ta fito daga dakin da Luba take tace"Ina zakaje kuma Lubabatu nasan magana da kai." Yace."Yanzu zan dawo mammah." Tace''A'a zo ka shiga kaji ko menene ina lure dakai tun safe baka shiga dakin ba."
Yace."Mammah baki ne sukayi yawa amma bari na shiga yanzu." Ba dan ransa yaso ba ya nufi dakin da Luba take yana wani ya mutsa fuska sam! ya tsani karnin jini shifa gabakidaya idan mace ta haihu tsanarta yake shiyasa kwata kwata baya son zuwa inda Luba take.......Lubabatu na zaune gefan gado tayi wanka ta shirya tsaf sai kamshin turare takeyi amma kuma kana kallon fuskarta zaka san tana cikin bakin ciki.....Ya shiga da karamar sallama sai ya tsine fuska yake kan drowar ya zauna yace."Mammah tace kina nema na meye."!? Ta dago kanta tana kallonsa idanunta ya kawo ruwa tace"Sulaiman ashe so ya na zama 'kiyayya me yasa tun kafin na aureka baka fad'a min a'kidunka ba me yasa baka sanar dani tsarinka ba? zaka barni ina ta wahala ni kadai kayi min ciki ka dinga azabtar dan......."Ke! saurara min haka."Sulaiman ya katseta yana shan kunu yace."Idan kina ganin takura miki nake hanya a bude take babu wanda ya rike miki kafafu ki tafiyar ki idan kuma kina ganin zaki cigaba da zama shikkenan ni bana son surutai da maganar banza haihuwace bana so don ban shirya yin ta ba a yanzu saboda haka shawara ya rage naki."Rigarshi ya buge ya kama hanya ya fita daga dakin Lubabatu ta kwanta kan bed din tana wani irin kuka na tsantsar bakin ciki da nadama sulaiman ya yaudareta ta'ki kowa saboda shi ta wulakanta samarinta saboda shi amma shine zai saka mata da sharri yanzu ya kamata ta yanke shawara abunda zai taimake ta.
Koda ya fito palo ya gansu zaune sai ya saki fuska cikin makirci yace."Mammah mun gama da ita zan fita in dawo yanzu." Tace"To shikkenan." yana fita Mammah tace"Ina Sadam! ne ko ya fita." Sayyada tace"Yace."A fada miki ya tafi aikin dare." Tace."To Ubangiji Allah ya tsare shi ya dawo dashi lafiya."Sayyada ta amsa da "ameen." Hira sukeyi Alhaji Auwal ya shigo hannunsa rike da karamar jakar kasuwa Sayyada ta mike da sauri ta isa inda yake jakar ta karba tana masa sannu da zuwa ya amsa yana tambayar ta mutanan *Dabi* tace kowa lafiya. yace."Watakila nima week end dina nayi a can." Tace"Aikuwa dai dasu Baba sunji dadi." Yace."Insha Allah zanje." Daki ya nufa Mammah ta mike ta bi bayansa bayan ta karbi jakarsa dake hannun Sayyada.
Sayyada ta zauna a palo tana tunanin maganarsu da Sulaiman gaskiya ya kamata ta fara gwafa Sadam! tanan zata gane cewar yana sonta ko baya sonta ta zauna tayi tunanin da abunda zata fara......Dakin aunty Luba ta nufa ta tarar da ita kwance tana kuka Sayyada ta zauna kusa da ita tana rarrashinta ita duk ta dauka Luba na kukan kan mutuwar babynta ne tace"Aunty insha Allahu Allah zai baki wani don Allah ki daina kuka." Lubabatu ta mike zaune tare da rike hannun Sayyada tace"Sayyada na daina kuka ki tayani addua kan abinda ke damuna a zuciyata."
Sayyada tace."Insha Allah aunty zan taya ki addua." Hannu tasa ta goge mata hawayen fuskarta, Sayyada ta dinga janta da zance har sai da taga ta sake sannan hankalinta ya kwanta.
Sulaiman ya shigo dakin hannunsa rike da ledoji sakin fuska yayi tamkar bashi ba yace"Yawwa Sayyada gwara da kika shigo kika d'ebe mata kewa." Sayyada tayi dariya tace"Ai tare ma zamu kwana tunda Ya Sadam ya tafi aikin dare." Yace."Hakan na da kyau ga wayoyinku." Ya mikawa ko wacce kwalin waya guda daya.....Lubabatu kar'ba tayi kawai ta aje gefe ita ba waya ce a gabanta ba.....Sayyada kam jikinta na 'bari ta fara bud'e kwalin wayar dalleliyar waya Inpinx hot7pro da cazarta da komai nata sabon layi ta bude tana godiya yace ."Kawo in sa miki layin ko." Sayyada ta mika masa ya sanya mata layi ya kunna mata wayar ya mika mata murna takeyi tana godiya shi kuma sai dariya yake mata.....Ta dauki tsohuwar wayar aunty Luba tace"Aunty bari in dauki numbar Asiya." Luba tace."Okey zaki ga nayi serving dinta da sistarna." Tace."To aunty." Numbar Asiya ta dauka tana duba numbars taga numbar Sadam inda ta gane numbarsa ce aunty Luba tasa *Sadam!Soja* tayi saurin daukar numbar tayi serving dinta duba wayar take yi Sulaiman nayi mata hira ya rashe ya zauna yaki tafiya har aunty Luba ta shiga mamaki da kokwanto domin duk hankalinsa na kan Sayyadar ko kunyar ta baya ji ita kam ta rasa wane irin hali ne da sulaiman mugun son matansa yayi masa yawa matar dan uwansa ma bai bari ba.
Gaskiya d'a namiji bashi da kunya wallahi haka sulemain ya zauna har kusan goma da rabi na dare suna hira da Sayyada wanda ita Luba da ta gaji juya musu baya tayi bacci ya dauketa Itama Sayyadar duk ta kosa ya tashi ya tafi ya'ki sai da ya soma mata magana ta tsiri hammar 'karya sannan yayi mata sallama ya fita.
Bargo ta dauka da pillow ta kwanta kasan kafet tana cigaba da duba wayar tabbas taji dadin wayar sosai......Numbar Sadam! ta duba shi a whasap taga ya sauka tun tara na safe ta sauke ajiyar zuciya.
Tes message ta tura masa.
_Assalamu alaikum barka da war haka ya ma'abocin kyau da kyawun zuciya ina maka fatan alkairi daga mai kaunarka_
Sai da ta tabbatar da test din ya tafi sannan ta kashe wayar ta kwanta bacci ya dauketa mai cike da mafarkin masoyinta Sadam!.
***
Sadam! na can wani daji cikin wani karamin kauye dake zaria *Dutsan wai* suna zargin masu garkuwa da mutane na da gida a cikin dajin.....Don haka da shirinsu suka shiga gurin suka rarrabu cikin dare suna haska tochlight irin tasu.....Zuruf!!! 'kafafun Sadam! suka afka cikin wani tarko! kafin yayi wani yun'kuri yaji ana janyo kafafunsa ta ciki.......a guje! su Habu sukayo kansa suna jansa ana jansa daga ciki.....Cije bakinsa kawai yake domin duk gwiwoyinsa sun dauje!! da kyar! suka samu suka ciro shi ya fito dake jarumi! bai tsaya duba kafafunsa ba ya soma sakarwa ramin alburushi ji kake tas! tas! tas!tas! gudu! sukaji ratatata!!!! da sauri Captain Habu ya haska gurin da torchlight can suka hangosu suna fitowa ta wani rami! ba wannan da Sadam! ya afka ba wani ne daban gudu suke suna neman hanyar tsira.......A guje! Sadam! ya rufa musu baya yana sakin alburushi ta ko ina! Sauran suka rufa masa baya......Cikin ikon Allah suka samu nasarar harbin daya a kafarshi a take ya zube a gurin yana rike 'kafarshi kiran 'yan uwanshi yake "Lauje!!! ku tsaya sun harbe ni Mado!!! kar ku tafi ku barni Oga!!!! ku tsaya ku cuceni sun harbe ni."!! Inaaa babu wanda ya tsaya a cikinsu ballanta su cece shi kowa takansa yake.......Sadam! na isa inda Matashin yake ya sa'be shi a kafad'a! ya cigaba da gudu dashi yana sakin harbi! nan ma Allah ya sake bashi sa'a ya sakar wa d'aya harbi a kwauri! a take ya kurma ihu! ya zube a gurin jan jiki ya soma yi yana daga hannu da kiran 'yan uwansa kamar yanda na farko yayi suka ki tsayawa kokarin ceton ransu suke........Duk yanda suka zo su kama sauran Allah baiyi ba sun tsere amma alhamdullahi tunda sun samu nasarar kama guda biyu tilas zasu fad'i inda sauransu suke fakewa."
Captain Habu ya dauki dayan a kafadarshi sauran sojojin suke haska musu hanya har suka samu suka fita daga dajin titi suka fita inda sukayi parking din motocinsu suka shiga kai tsaye suka wuce bracck din nasu.
****
Da asuba Mammah ta shigo ta tashe su Sayyada tayi sallah mammah ta had'awa Luba ruwan wanka tafasasshe taje ta taimaka mata ta gasa jikinta ta shiga ruwan zafi ta gasa kasanta sosai ta fito Sayyada har ta fito mata da kyan sawarta ta shirya tsaf Sayyada ta shigo musu da break fast suna karyawa suna hira akwai shakuwa da fahintar juna a tsakanin Sayyada da Aunty Luba Sulaiman ne yayi sallama ya shigo yayi shirin fita suka gaisa da Sayyada Luba ta gaisheshi ya amsa a sake kamar bashi ba yace."Zan fita me kuke so a siyo muku." Luba tace."Ni kam babu komai." ba tare da ya wani damu ba yace."Baby fa."? tace"Ya Sulaiman bana bukatar komai wallahi.'' Yace."To shikkenan sai na dawo ko." sukace"A dawo lafiya." Fita yayi yana jin wani nishadi a ranshi gani yake tamkar Sayyada ta zama tashi domin yana da labarin had'arin da Sadam! din ya jefa kansa a ciki ya tafi matattara ta 'yan kidnapping yasan sai abunda Allah yayi a kansa, komai Sadam yake ciki kan aikinsa idanunsa akai yana mamaki mutuka da suke jefa rayuwarsu a garari shi kam ko giwar wake yasha ba zai ta'ba yin aikin soja ba aikin siyar da rai a banza a wofi.
Bayan sun gama break fast Sayyada ta koma gefan gado ta zauna wayarta ta fara duba ko Allah zai sa ya mai do mata da amsar test din data tura masa tana so tasan bai san numbar ko ta wacece ba abunda yasa ta shirya wannan plan din tana so ta gazgata maganar sulaiman inda yake cewa baya sonta aikinsa ne a gabanshi da sauransu.
To ga dai test din yaje tun jiya amma babu amsa sai ta sake rubuta masa wani test din kamar haka.
_Da fatan ka tashi lafiya ma'abocin kyau da kyawun zuciya ina fatan ka yini cikin koshin lafiya_
Tura masa tayi dai-dai lokacin dasu Asiya suka shigo ita da aunts dinsu sai ta aje wayar tana musu barka da zuwa...........Su Sadam kuwa kai tsaye bracck dinsu suka wuce da 'barayin da suka kama a daran labari ya iske General AbdulSalam wato shugaban rindunar sojojin najeria mutumin da ya kasance mahaifi ga Halima kenan.....Cikin daran ya isa bracck din dakin da aka ajesu ya nufa kai tsaye........Sadam! na gurfane a gabansu yana tambayarsu ina 'yan suke da mafaka sannan iya a dadin mutane nawa suka salwantar wa da rayuwarsu......Dukaninsu sun kasa magana sai muzurai sukeyi Gen Abdulsalam na shiga gurin sadam ya mike yayi masa gaisuwa irin tasu General ya dafa kafadarshi yana yaba kokarinsa da bajintarsa domin yasan dabarunsa da kokarinsa ne ya sanya har akayi nasarar kama wad'annan azzaliman mutane babu shakka Sadam! ya cancanta a 'kara masa girma saboda jajurcewarsa kan aikinsa.
Sai da sukaci duka sannan suka fad'i sunayensu da garuruwan dasu dukaninsu suka ce basu san iya adadin mutane nawa suka salwantar ba mutukar sun nemi kudi gurin mutum bai basu ba suke kashe rai kuma su kira mutum inda suka san zai ga gawar dansa ko 'yarsa ko kuma d'an uwansa.
Gen. Abdulsalam har kuka yayi saboda tausayi wannan rayuwa da wad'annan mutane suka jefa kansu tayi tsauri da yawa kawai saboda zalinci su dunga garkuwa da mutum suce sai an basu makudan kudin da wani ma bai taba rike irinsu ba tunda yazo duniya idan kuma basu samu ba su kashe mutum tamkar kiyashi babu shakka suma daurin rai da rai ya cancanta ayi musu.......Da kyar suka fad'i inda suke da tabbacin idan sunje zasu ga sauran 'yan uwansu.....Washe gari da safe barikin sojojin ya cika da 'yan jarida kowa na bukatar karin bayani abun magana dai har sunyi yawa a bakin Sadam! masu rubutawa nayi