Showing 120001 words to 123000 words out of 168541 words

Chapter 41 - Bazan Barshi Ba! Complete Hausa Novels By Billy Giro .txt

14 Jan 2025

9131

karo na qarshe kin yarda tace"eh na yarda"
Nan ya turo mata numbers ta xa6a snn ya tura amsoshin tana duba amsar lambar da ta za6a ta tashi cikin kukan shagwa6a har tana doddoka qafafun ta a qasa tace"wlh Allah ban yarda ba a sake"
Mohd ya tashi ya jawota jikin sa sae dariya yake yace"Allah ba ruwana kin riga kin za6a daga haka yaje zuwa cire mata riga tayi saurin riqe rigar tace"Aa yi haquri zanyi first choice d'ina amma fa sae ka rufe idonka"
Ba musu ya rufe idonsa tare da fad'in "to yi min"
A maimakon yaji saukar kiss sae jin yayi ta qwace kanta tayi ciki da gudu ya bita da sauri can ya samu ya damqe ta suka fad'a kan bed sae dariya take tana bashi hqr yace"ai kin rigada kin ja ma kanki last choice d'in nn da ba kya so"
Tace "Aa yi haquri zan maka firts choice wlh"
Bai kulata ba sae kayan jikinta ya shiga cirewa bata iya hanashi ba dan sae cakulkuli yake mata had'e da cire mata kayan yayinda take ta zille zille tana dariya tana bashi haquri bae haqura ba sae dariya da yake shima har ya cire mata kayan sae inna wears kad'ai da ya bari a jikinta ya d'auke ta sae zuwa bathroom.
Wanda sae da suka jima kafin suke fitowa kowannen su d'aure da towel sae murmushi suke fmn yiwa junan su.
Bayan sun shafa mae mohd ya d'auko musu kayan bacci ,ya ba Ryynt er ficikar rigar baccin da ya d'auko mata wacce yasan da kmr wuya ta yarda tasa dan kullum sae tayi bacci yake samu ya sakata mata rigar sae dae idan ta tashi da safe tayi ta fmn fushi dashi.
Haka ko akayi don ko kar6ar rigar taqi tayi sae shagwa6a ta ajiye mae kan bazata sa ba.
Ya shiga lallashinta taqi yace"shikenan idan baza ki saka rigar ba sae mu kwana a haka ya fad'i hakane tare da cire towel d'in jikin sa ya yar had'e da hawa kan gadon wata irin kunya Ryynt taji tayi saurin cusa fuskarta gabad'aya cikin cinyoyiñta bata an kara ba sae jin tayi itama ya cire mata nata towel ya yar cike da jin kunya ta cumui muye shi tana neman jawo blanket ta rufa jikinta ture blanket d'in yayi ya fad'i can qasa ya kuma kashe wutar d'akin tace"wayyo yi hqr wlh na yarda zàñ saka rigar......bakinta taji ya had'e da nashi sae can ya zare yana kissing d'in jikinta ta koina yana mata abubuwa a jiki masu tsabar kashe jiki da yasa ta kasa yin komai sae zame jiki tayi ta kwanta ya bita yana kissing d'in wuyanta har yaje kan qirjinta yana mata wani irin salon da yasa ta kama masa suka shiga romancing d'in juna kmr zasu kashe kansu da qarar komai ba ka ji sae sautin numfashin su dake fita a hnkli har suka je tsundum a cikin duniyar ma'aurata wacce Ryynt ta sami kanta cikin yanayin da bata ta6a tsintar kanta a ciki ba don wnn karon a hnkli ya bita.

Washe gari ta riga shi farkawa ta ganta ya wani rungume ta sosai a qirjinsa kmr wanda aka ce za'a qwacewa ita,ta d'ago tana kallon kyakkyawar fuskar sa mae d'auke da sajen da suka masa mugun kyau snn ta kalli dogon hancin sa da ya tafi kmr biro ga d'an maidaidaicin bakin sa dake d'auke da red lips kmr mace,
A hnkli ta kalli hannunta dake kan faffad'an qirjin sa da gashin qirjin nasa ya kwanta luf abin sha'awa nn ta shiga shafa gashin qirjin nasa a hnkli
sae kawae taji ya riqo hannun ta da take shafa qirjin nasa nn ta kalli fuskar sa da sauri sukayi ido had'u
ya sakar mata murmushi had'e da d'aura mata kiss kan goshi snn yace"ina sonki Ryynt"






Billy giro😊
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 🔮```BAXAN BARSHI BA!🔮```






























🔮🔮🔮🔮
*page 73*
Ina kuma roqon Allah ya qara maki.....ya qarasa zancen a cikin kunnen ta cike da jin kunya ta 6oye fuskarta gabad'aya cikin qirjin sa ,
sosai ya fad'ad'a murmushin sa yana mae shafa gefen fuskarta yace"meye na jin kunya nifa mijinki ne is gud na yaba irin ni'imar da Allah ya maki dmn wlh ke ta daban ce Ryynt ina alfahari dake ako yaushe then......ya qarasa zancen cikin kunnen ta tayi zumbur zata miqe tana dariya ya janyo ta ya maida kan qirjinsa ya kwantar yace"kin san me Ryynt?
Ta kalle sa tare da fad'in"um um sae ka fad'a"
A natse yace"plz ki daina motsi mae qarfi masamman gudu idan ba so kike babyn mu ya sami matsala ba kinji"
Ya fad'i hakane yayinda yake shafar cikinta ita kuma tace"inshaa Allah zan kiyaye "
yace"nagode to tashi muje muyi arwala muyi sallah ko"
ba musu ta tashi sanye da er fincikar rigar baccin da ke jikinta suka je bathroom sukayi arwala.


Bayan sun ida sallah da d'an jimawa mohd ya kira umman sa suna gaisawa a nn Ryynt dake kan jikin sa taje zuwa tashi ya maida ta had'e da fad'in"zo ga umma na son ku gaisa"
Ta kalle sa jiki sanyaye snn ta kar6i wayar ta kara a kunnenta muryar ta can ciki tana rawa tace"umma ina kwana"
Cikin sakin murya umma tace"lafiya lau Ryynt kina lafiya?
Tace" lafiya lau umma"
Umma tace"to ya can d'in?
Ryynt tace"lafiya qalau"
Daga haka ta bawa mohd waya kmr yanda ummar ta buqata.
Mohd ya kar6i wayar d'auke da murmushi a fuskar sa.
Bayan sun gama wayar ne Ryynt dake kwance kan qirjinsa ta d'ago tana kallon sa tace"Abba fa naga bana samun layin sa idan na kira?
Mohd dake kallonta yace"koh to ya akayi ni ko jiya fa nayi waya da Abba har ma yace yana gaida ki kuma ko yanzu shi na fara kira sae bae d'aga ba,amma bari na sake kiran sa idan ya d'aga sae na baki shi ku gaisa"
Nan ya shiga dialling number d'in Abba aka yi sa'a kuwa ring da'ya,biyu ya d'aga byn ya gama gaisawa dashi ne snn ya ba Ryynt wacce tana gama gaisawa dashi taje kan bed ta kwanta sae bacci.


Sae guraren qarfe goma ta farka sae sharara ruwan sama ake ta ganta rungume a jikin mohd daga ita sae er rigar baccinta ya cire mata hijab da zanin da tayi sallah dasu ga hannun sa tsundum cikin rigar ta ya d'aura hannun kan cikinta wanda da alama shafa cikin yake har yayi bacci ,
a hnkli ta zare hannun sa ta sauka kan gadon ta nufi bathroom tayi wanka ta fito knn taji knocking da sauri ta nufi wardrobe ta zuba hijab d'inta har qasa snn taje ta bud'e qofar.
Matar Amir ce tsaye a bakin qofar riqe da basket d'in abinci cikin sakin fuska suka gaisa snn Ryynt ta kar6i basket d'in had'e da mata godiya.
Ta wuce ita kuma Ryynt ta rufe qofa ,
nn taji man ya rungumota a hnkli ta baya ta juyo tana kallon sa sae wani kallon so yake mata mae d'auke da murmushi ,
ta sadda kanta qasa tace"ka tashi"
Bai ce mata komai ba sae basket d'in hannunta ya kar6a ya tafi rungume da ita gun dining ya ajiye basket d'in ya shiga cire kulas yana jerawa Ryynt dake kallon sa tace"hln yaushe zamu koma Nigeria?
Cak ya tsaya da abinda yake ya kalleta da kulawa snn yace"ya akayi ne Ryynt ko kin gaji da zama nn ne"
Girgiza kanta tayi tare da fad'in"Aa ina dae son naji yaushe zamu koma"
Yace"next week inshaa Allah amma sae munje Germany tukun"
Tace"to me zae hana ka d'an siyo kayan abinci na riqa mana ko wahalar zae ragewa maman saddiq"
Yayi murmushi had'e da lakato hancinta yace"naqi d'in salon kije ki qonewa mutane gida ki bani aiki nida bako d'an qasa ba"
Tayi er dariya tace"um um ba abinda zae faru inshaa Allah ka siyo kawae"
Yace"No gsky bazaki wahala ba na hutar dake"
A shagwa6e ta janye jikinta dagà nashi tace"to ita sae tayi ta faman wahala kenan"
Yace"wa ya gaya miki tana wahala ne wae itafa ta saba da aikin abinci ba kmr keba"
Zata yi magana knn ya janyo ta zuwa jikin sa had'e da cire mata hijab ya tsaya yana kallon gashin kanta dake jiqe ya sauko har kan kafad'unta yakai hannu ya riqo jelar gashin
Yace"kinyi wanka ne?
Tace"eh fitowa ta knn akayi knocking"
Yace"shine baki tashe ni ba muyi wankan tare to muje ki min"
Ta maqale kafad'a
Yace"ni ko"
Ta gyad'a masa kai tana murmushi dan sae yanayin mgnr sa yayi mata kmr wani qaramin yaro har dae yanayin fushin da ya nuna a fuskar sa tana kallo ya wuce har sea da taga shigar sa bathroom snn taje tayi zaune kan dressing mirror ta shafa mae tayi kwalliya abinta kmr wacce zata fita ga gashin kanta da yàsha gyara ta sake abiñta ba tare da tasa ribbon ba snn ta tashi zuwa saka tufafi sae dai yau ta rasa kayan sawa don duk babu na kirki a ciki ta saye masu d'an damar.
Tana cikin hakane sae ga man ya fito sanye da white bathrobe ya nufi dressing mirror ya d'auki Vaseline ya tafi dashi kan bed ya zauñà zae shafa ta kalle sa taga dgske still fushi yake a nn kawae taji tana son faranta mae ta d'auki kala uku a cikin kayan da ta kasa sawa ta kai masa a cewar ya za6a mata d'aya daga ciki.
Ko kallon gefen ta bai yi ba sae Vaseline da ya soma qoqarin shafawa,
jiki sanyaye ta zauna kusa dashi ta d'auki vaseliñe zata taya shi shafawa ya kar6e Vaseline d'inda ta d'auka yana kallon ta cikin fushi"
tace"yi haqauri bari na shafa ma kaji"
Shaye da toka yace"bana so kuma ki tashi kusa dani in daina gànin ki"
Kai tsaye taji idonta sun ciko tap da qwalla tayi saurin d'aukar tufafinta zata bar gurin mohd ya janyota da sauri, yace"Ryynt wae kuka zakiyi daga kawae wasa"
Bata iya cewa komai ba sae kukan ta fashe dashi dan ya riga da yazo mata nn ya rungumeta yanà shafa gashin kantà dake shimfid'e a bayañta yàna mae fad'in"oh no Ryynt wlh am just kidding yi haquri daina kuka kinji"
Nan yaci gaba da lallashinta har ya samu ta daina kukan sae ma dariya da ta koma yi sbd lallashi irin nasa da yake had'awa da barkwanci,
d'auke da murmushi ya d'ago fuskarta yana mae qara share mata hawaye don har lokacin akwai hawaye a fuskarta.
yace"bani kayan to na za6a miki"
Tace"bari na tayaka shafa mae tukun,amma ya naji jikin naka da zafi ko baka da lafiya ne?
Da murmushi yaja hancinta yace"ni qalau nike gardamar ki dae ke son samin ciwo"
Tayi murmushi kawae ba tare da tace komai ba ta cire masa bathrobe ta shiga shafa masa mai sae kunya take d'anji duk da cewa akwai farin boxer a jikin sa.


Bayan ta ida shafa masa mae ne yaja hannunta suka nufi wardrobe d'inshi yasa ta za6o mishi kayan sawa ya kuma sa ta shirya mishi da kanta.
Snn itama ya shirya mata cikin wata er farar doguwar riga handless iya guiwa da qasan gefe d'aya yafi d'aya tsayi kuma gabad'aya rabin banta a waje yake haka ma gaban rigar duk ana ganin rabin mammanta amma ta kama jikin Ryynt d'as tayi mata shegeñ kyau don har photo sae da mohd ya musu shida ita snn yajata sae zuba qamshi suke suka je kan dining zuwa break fast yayinda sukà shiga ciyadda junan su cike da nishad'i.


Nigeria
At 5:00pm
Malika ce taje gidan qawar ta fa'iza wacce ta tarbe ta da murna bayan sun zauna fa'iza ke cewa"ashe man d'in ki ya dawo shine baki gaya min ba"
Malika tace"wa ya gaya miki?
Fa'ixa tace"au to wa na ganki dashi yanzu ya sauke ki a mota"
Malika ta le6ace baki tace"Switat ne fa"
Fa'iza tace"ke mutuniya ba dae har yanzu kina wnn harakar bar ba,inace kin daina tun kafin aurenki"
Malika tace"eh mana sanin kanki ne baxan iya had'a my man da kowanne d'a namiji ba dmn shi na dabanne kuma son sa nakeyi da gaske shiyasa ma na aure sa amma kuma sae yazo ya 6ata komai don 6acin randa yake samin ne yasa na koma tsundum a ruwa"
Fa'iza tace"haba malika ke fa yanzu matar aure ce..... N so what!kin fa san halina ni banada jimirin rashin namiji a kusa dani.....ba wani nn duk kan desire tablet d'inda kike sha ne kin sani,idan zaki daina sha to"
Malika tace"hm fa'iza knn baza ki gane bane wlh da kin soma shan desire tablet baza ki iya ta6a dainawa ba kuma ki gwada ki gani sae ma kinfi jin dad'in rayuwarki a haka"
Fa'iza tace"hm Allah sauwake min ko yaushe cikin buqatuwa kema da kike sha Allah ya yaye miki"
Malika tayi er dariya tace"ke matsalar ki knn rashin fahimta shiyasa ko a class ke ke cije bindi"
Fa'iza ta fashe da dariya had'e da kai mata duka snn tace"ban son sharri malika"
malika tace"au sharri na miki knn in banda rashin fahimta wae ace har kin yarda kin kwashi ciki tun baki gama holewa ba wlh je zuwa zubarwa dan ina gaya miki da kin yarda kin fara haife haifen nn tsufa zakiyi ako zuba ki a kwandon shara dan kina ji kina gani zai d'auko miki yarinya d'anya sharaf suna soye a gabanki sae dae ki zama er kallo wlh dan ba yanda zakiyi kin riga ki 6arar da ajinki"
Fa'iza tace"hm a gsky malika bazan iya 6arar da cikin nn ba dmn hubby na son cikin nn sosai kuma nima ina son abuna wlh.
Malika dake kallonta ta yatsine fuska had'e da le6ace baki tace"ke kika sani nidae bani ruwa nasha"
Nan fa'iza taje ta kawo mata lemu da abin motsa baki tayi zaune suka soma wata firar.


6angaren su Ryynt kuwa da dare guraren qarfe tara Ryynt ce kan bed cikin shirinta na bacci tana kwance kan cinyoyin mohd tayi pillow dasu sae chat take da saliha da kuma qawar ta sarah shi kuwa mohd hankalin sa na kan TV yana kallon labarae sae can ya kashe TV a nn zaunen da yake,
ya jawo wayar sa ya shiga chat jim kad'an Ryynt ta kalle sa tare da maqale kafad'a tace"banyi ka min wayo sae dae idan ni zan baka options kana za6a"
Yace"to naji gareki"
Nan suka soma yin game d'in karo na farko Ryynt ta tashi sae dariya take mishi yaja hancinta shima yana dariya yace"wae ke wayo ko zan kama ki ne yarinya"
Nan ya sauka kan gadon ya duqa kai tsaye Ryynt ta d'ale bayan sa sae murna take tana jin dad'i ya d'aga da ita cak sukaje yana zagayawa da ita cikin d'akin har zuwa falo snn suka dawo ya sauke ta kan bed sae sauke numfashi yake wae nauyi ne da ita har yana fad'in wnn cikin gobe sae munje anyi scanning inga meye a ciki da yasa kikayi nauyi haka,
tayi dariya kawae don da wasa yake mata zancen ba wani nauyinta da yaji.
Nan suka je zasu ci gaba da yin wasar su wayar mohd da ta shiga ring ce ta katse su,tare suka kalli mae kiran wato Malika wanda kafin ya d'aga wayar sae da yace da Ryynt"sorry Ryynt bari na d'anyi waya kinji"
da qyar ta iya qirqiro murmushi ta gyad'a masa kai don haka kawae taji wani irin kishi ya turniqeta nn kawae ta rage hasken d'akin tayi kwanciyar ta.










Billy giro😊
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: 🔮```BAXAN BARSHI BA!🔮```






























🔮🔮🔮🔮
*page 74*
Mohd na gama waya ya matsa gab da Ryynt yana kiran sunanta a hnkli.
Yaji shiru ba amsa wacce tana ji ya kwanta yaja musu blanket ya rufa musu jikin su ya rungume abar sa suka shiga bacci.


Washe gari bayan sunyi sallah har sunyi wanka sunyi break fast suna zaune falo kan doguwar kujera mohd na riqe da laptop yana nunawa Ryynt kayan yaran da yake son siyowa a Germany yayinda Ryynt ke d'auke da murmushi a fuskarta don kayan sun mata kyau sosai.
Sae da ya gama nuna mata komai snn ya rufe laptop yaja hannunta ya tafi da ita kan bed sukayi kwance abinsu sae fira suke can mohd ya d'an mirgino kan jikin Ryynt yana kallon rigar jikinta er simple maroon in colour silky mae d'an siririn hannu tsayinta iya cinya da ko dogon motsi Ryynt tayi ana hango d'an bum short d'in jikinta kalar rigar.
A hnkli yakai hannu kan wuyanta yana shafa wuyan cikin tafiyar tsutsa har ya tafi da hannun kan d'an siririn hannun rigar ta ya kama ya tafi dashi kmr zae zare Ryynt dake kallon abinda yake shirin yi ta katse shi da d'aura tafin hannunta kan gefen fuskar sa tayi shiru tana ta kallon kyakkywar fuskar sa long time kmr mae neman wani abu a jikin fuskar tasa,
Mohd ya d'aga girar sa had'e da lakato hancinta yace kallon fa"
Cikin yanayin jin kunya tayi murmushi tare da kauda fuskarta gefe tasa hannu ta rufe fuskarta,
Hkn da tayi ya birge mohd sosai se murmushi yayi had'e da kai mata kiss kan gefen wuyanta snn ya janye hannuwanta a hnkli yana kallon kyakkywar fuskarta da ta rufe idanun ta masu d'auke da long eyelashes,
Yakai hannun sa a hnkli ya soma zare mata hannuwan rigar ta dan kawae ko zata bud'e idonta bata bud'e idanun nata ba sae hannu takai kan qirjinta ta dafe gaban rigar ,shikuwa ya kai bakin sa a hnkli ya d'aura mata kiss kan goshi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login