Showing 51001 words to 54000 words out of 168541 words
Chapter 18 - Bazan Barshi Ba! Complete Hausa Novels By Billy Giro .txt
abu amma sam baya jin zai iya zuwa ya taimaka mata don bai san da wane irin klr raini zata zo mai dashi ba.
Tashi yayi ya nufi fridge dmn ya samu yasha ruwan sanyi ko zai ji sauqin haushin kansa da yake ji.
Sae da ya bud'e fridge d'in ya tuna ba ruwa hkn yasa ya ciro fresh milk ya tsiyaya a cup yasha snn ya ciro wyrsa a aljihu ya kira kuku.
Suna gama waya dashi ya tafi d'aki ya d'auko kud'i ya fito dai dai kuku ya shigo gidan ya miqa mishi kud'in tare da list d'in abubuwan da zai siyo sbd wayr da sukayi akan zai siyo abubuwan da babu ne a gidan.
Malika kuwa ba ita ta dawo gidan ba sae byn isha'i ta sami man zaune a falo yana kallon labaru sae dae hknlinsu kwata kwata baya gurin don har lokacin tunanin abinda ya faru shida Rynt yake wacce har yanzu bai sa ta a ido ba.
Kan jikinsa malika taje ta kwanta tare da fad'in "waeh Allah my man yau nagaji da yawa har ma wani baccin wahala nakeji"
Yace "aikin me kika yi ne?kasuwa mana my man,wace kasuwar ce tun d'axun baki dawo ba sae yanzu?gida na tafi my man umma ce bata jin dad'i kuma nayi ta kiran wyrka baka d'aga ba, shiru yayi don sae a lokcn ya tuna yaga miscalls d'inta har uku, yace "to ya jikin nata tace" jiki da sauqi"
Tana gama fad'ar haka ta tashi tare da fad'in ni zan tafi na d'an watsa ruwa.
Yace"ok"tace"ko zakayi ne mu tafi? Yace"Aa"ta kallesa da kyau dmn ta fhmci kmr yana cikin damuwa tace"my man meyake damunka ne? Kallon ta yayi yace"ba komai"
Bata sake tmbyr sa ba ta nufi fridge ta bud'e.
A maimakon taga gora d'aya sae tagansu da yawa da sauri ta shiga duba bakin kowace dmn ta bud'e tata gorar sha ne kawai batayi ba,sae kuwa tayi sa'ar samun gorar da aka bud'e ba'a sha ba,ta d'auki gorar zata wuce man yace"bani gorar ruwa d'aya a gurin ta d'auko ta bashi ya kar6a ya kai hannu zai bud'e gorar sae ya tuna d'azu ya bud'e wata gorar ruwa bai sha ba ya maida a fridge,nan dae kawai ya basar ya bud'e gorar ya tsiyaya ruwan a cup yasha .
Malika kuwa tana bashi ruwan ta wuce zuwa d'aki riqe da ruwanda ta d'auka ko sune ruwanta.
Mohd na gama shan ruwa sae ga mami tazo gurin shi tare da jawo hannun shi tace"yaya zo muje kaga Anti tun d'azu sae kuka take tayi kuma idan na tmbaye ta me take ma kuka bata min magana.
Ba musu ya bita sukaje d'akin Rynt wacce ke zaune kan sallaya ta had'e kai da guiwa tana fmn kuka.
Kuyi hqr da wnn snn kuma kuyi hqr da rashin samun shi kullum muna fama da mtslr nepa ne.
Billy giro๐
๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro๐: [1/28/2017]
๐ฎ```BAZAN BARSHI BA!```๐ฎ
๐ฎ๐ฎ๐ฎ
*page* *37*
Mohd yaje ya durqusa gab da ita yana mata magana amma taqi ko d'ago kanta bare zancen bashi amsa sae ma sautin kukanta da yake qaruwa.
Man yayi shiru yana tunanin kodai ya mata rauni ne.
Yace"Ki min magana naji idan kin samu rauni ne na baki magani"
Mami tace"yaya hln me ya sami anti da zata ji rauni? Yayi saurin kallonta don ya manta ma tana d'akin yace"ba abinda ya sameta kawai bata jin dad'i ne ,je downstairs ki d'auko mata ruwa a fridge tasha magani"tace"to" snn ta tafi da gudu.
Shi kuma bai sake ce ma Rynt komai ba sae bedside drawer yaje ya bud'e ya ciro magunguna ya kawo gabanta ya ajiye.
Dai dai mami ta kawo ruwan ya kar6a ya ajiye a gbn Rynt ya tashi tare da riqo hannun mami suka fita.
Suna fita Rynt ta ture gorar ruwan har ma da magunguna ta fashe da kuka sosai, ta samu ta miqe tsaye da qyar wacce hjibinta duk yayi sharkaf da hawaye ga idanuwanta da suka kumbura sukayi jajir kan kuka.
Bata damu da ta cire hijabin ba sbd baqin ciki da damuwar da take ciki kad'ai sun ishe ta.
Taje kan bed tayi kwance tana ci gaba da kukan da ya fara saukar mata da zazza6i.
10:00pm
Man ne kwance cikin shirin sa na bacci malika ta shigo d'akin taje gab dashi ta kwanta suna masu fuskantar juna ta shafo gefen fuskar shi snn takai hannu tana scrolling din wyrta tace "my man style d'in kwanciya na samar mana duba kaga, wata muguwar harara ya watsa mata yace"wae bana hanaki kallon abubuwan nn ba!
ta 6ata fuska tace"nifa matsala ta dakai zafin zuciya wnn fa photo ne ba video ba,kuma wlh da gani style d'in zamu ji dad'in shi sosai don ina ganinsa sae duk na kasa samun natsuwata.
Yace"wae ke ce maki akayi anayin aure ne wa abu d'aya,da kullum bakida wata magana sae ta kwanciya"
yayi tsaki ya juya mata baya yana fad'in"
wata in kuka take a rnr farkonta wae ke a taki rnr har ma kin fini zu6ud'i.
Tace"me kace?yayi banza da ita,
Ita kuma ta buga tsaki ta fita ta bar d'akin rai 6ace.
Washe gari ta kasance rnr lahadi.
Mami kad'ai aka kai islamiyya sbd zazza6in da ya rufe Rynt sosai wacce ba yanda man bai yi ba kan ta bari ya mata allura amma taqi da qarshe ma inna yaje ya d'auko ya tafo da ita.
inna sae lallashin Rynt take ,Rynt tace"Bana son allura inna kuma don Allah kice ya tafiyar shi"inna tace "jikin ki yayi zafi sosai Rynh kiyi hqr ya maki allura kinji"
Tace"Ni inna a bani magani kawai nasha"
Inna tace"to kaji had'o mata magunguna tasha"
Mohd yace"inna dole ne fa sae an mata allura snn ko zata d'ora da magani"
Nn inna ta koma lallashin Rynt har ta yadda a mata allura amma a hannu .
Man na had'a allura sae kallon Rynt yake wacce ta 6oye fuskarta a jikin inna sbd bata son ganin tsinin allura.
Bayan ya mata allura ne inna ta kai hannu tana murza mata gurin.
Snn tace"to sauko qasa kici abinci don nsn ko lafiyar ki qalau ba wani cin abinci kike ba bare babu lafiya,ga muhammadu ba kula ne dashi ba shidai cikin sa kawai ya sani.
Komai dae mohd bai ce ba sae harhad'a kayan allura yake ya kai drawer ya ciro magunguna ya ajiye a cewar idan taci abinci sae tasha.
Har ya kama hanya zai fita yayi saurin juyowa sbd Rynt da yaji tace"wash Allah inna bazan iya ba bari kawai naci abincina a nn kan gado"inna tace"yo Rynh ai ba kyau cin abinci kan gado"
Tace "to inna a ajiye kawai har idan na tashi zanci"Aa ba'ayi hk ba zan dae baki kwanon abincin ki riqa a hannunki sae kici tunda dae ya zama lalura"
Inna ta d'auko plate d'in abinci ta miqawa Rynt wacce garin kar6a ne idonta ya fad'a kan man rai 6ace tayi saurin kauda idonta shi kuma ya fita.
Inna ta jima kafin take barin gidan wacce bata san ainihin abinda ke faruwa da Rynt ba ta d'auka ko ciwo ne kawai.
Bayan sllr la'asar mai lesson d'in Rynt yazo.
Bayan man ya gama gaisawa dashi ne ya nufi d'akin Rynt ya samu sae bacci take qudundune cikin blanket ya matsa gab da ita da niyyar ta6o jikinta yaji idan ya rage zafi sae kuma ya fasa sbd tuna cewa zai iya tasheta tunda ba wani nauyin bacci ne da ita ba, kuma alamu sun nuna mae bata jima da yin baccin ba sbd eyelashes d'inta da ya gani d'auke da sanyin hawaye.
Juyawa yayi ya bar d'akin yana tunanin ina ma mami na nn da sae a mata lesson don dama yana da niyyar a had'a har da ita a riqa musu lesson amma ba'a lokaci d'aya ba tunda abubuwan ba d'aya bane idan dae an gama ma wnn sae ayima wnn.
Haquri yaje yana ba mae lesson d'in sae ga malika ta fito ,
mai lesson yayi saurin kauda idon sa ya fita sbd kayan jikin malika ba na kirki bane.
Man ya kalleta yace"kin manta kayanda ke jikin ki ne da zaki ganni da wani kuma ki fasa komawa"ta6e baki tayi tace"to yi hqr, but waye shi? Sai da yaje ya zauna snn yace"Mae lesson d'in wnn yrnyr ne"
Itama zama taje tayi kusa dashi tace"hm wlh ni nama d'auka ko mami ce akeyiwa lesson kullum ashe wnn abar ce,gsky Abban nn naka mutum ne mai takurawa don nsn duk shine ya matsa maka akan haka.
Yace"to kar dai kiyi gigin fad'ar banzar magana wa Abbana"
Ta kwanto mae tare da fad'in"nama isa kawai dae na tsani yrnyr ne wlh,wae ace ga er gida ba'ayiwa lesson ba sae ita, yace"itama ai za'a fara yi mata ne,yau ma naso ace an fara mata sae gashi bata nn "
ina ta tafi ne ko sun fita ne itada wnn abar?
Yace" tabi inna ne"
Ta d'an yamutsa fuska tace"waye kuma inna?kallon kin raina ni ya mata tace" oh kakar ka ko na manta ne amma kuma me ya kawota?Yace"dubiya"waye ba lfy badai kai ba"
Yace"wnn yrnyr ce"
Allah yasa ta mutu kowa ma ya huta, da sauri man ya kalleta tace"eh gsky na fad'a ai don ko bata mutu ba ni sae na zamo ajalinta,don ba'ayi macen da zata ra6eka ba wlh ni kad'ai ce ba qari"
Shiru yayi kmr ma baya jinta sae danne danne yake a wyrsa.
Washe gari ta kasance Monday Rynt ce ta fito harabar gidan sanye da uniform d'in ta.
Ita kad'ai ake jira don har mami ta shiga mota shiyasa sae son take tayi sauri amma kuma bazata iyaba sbd har yanzu gurin na mata ciwo wacce duk ta taka qafarta sae ta qara jin tsanar man a cikin ranta.
Tun lokacin da ta fito man ke kallonta wanda ke zaune kan resting chair riqe da jarida yana karatu yana shan iska.
Samun kansa yayi dajin tausayinta sosai har dai da ya tuna yanda abin ya faru tsakanin shi da ita wanda har yanzu yana matuqar mamakin kansa da kusantar ta da yayi,haka kuma yana jin haushin kansa.
Ajiye jarida yayi ya nufo gun Rynt wacce tana ganin sa tafe ta kauda kai ta kuma tsaya cak ta daina tafiya, har ya qaraso gab da ita ya tsaya nn suka kalli juna
hkn yasa man ya hango tsantsar tsanar sa a cikin idanuwanta.
Da sauri Rynt ta kauda kanta gefe
haka shima
Snn yace "bazaki iya zuwa school d'in nn ba kiyi zamanki kawai har kiji sauqi.
Daga hk ya juya yace da driver"tafi kawai ka kai mami"
Rynt kmr zatayi kuka tace muna da test ne fa"
Kallonta yayi a natse yace"naji amma muje ciki ayi maganin matsalar tukun sae na kaiki school"
Shaye da toka tace"bana so"
Daga haka ta ra6a ta gefen sa zata wuce yasha gabanta tare da
Fad'in "bana son raini muje ciki nace kuma idan kika musa min wlh sae nace mkrntr ma baxa ki je ba!
Komai bata sake cewa ba sae kuka ta fashe mai dashi yaja hannunta ya tafi da ita sae d'akinta.
Sae da ya sake mata hannu snn ya shiga bathroom ya had'a ruwan zafi da dettol ya fito ya sameta tsaye inda ya barta sae kukanta take.
Billy giro๐
๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ฎ
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro๐: 29/1/2017
๐ฎ```BAZAN BARSHI BA!```๐ฎ
๐ฎ๐ฎ๐ฎ
*page* *38*
Yace"wae kukan name to! Tace"na gaya maka test mukeda kuma malamin idan akayi letti duka yake kuma baya bari a shiga aji har sae ya fita"
tana maganar ne cikin muryar kuka .
Yace"oya shiga bathroom zaki samu na had'a ruwan zafi ki shiga ciki ki gasa jikin ki"
Tace"Dan Allah kabari idan na dawo wlh bana son ayi test bana nn"
Bai kula ta ba sae kan sofa yaje ya kwanta snn yace "idan kinga dama kije ki gasa jikin naki idan kuma tsayuwar zakiyi tayi to.
Daga nn ya rufe idanuwan sa Rynt kuwa wani takaici ne ya kawo mata iya wuya,ita ba don tana son bokon nn ba da ba abinda zaisa ya kama yi mata abubuwa hk ta barshi.
Haka ta nufi toilet tare da fashewa da wani irin kuka na takaici tana maganganun da ba'a jin me take fad'i,wacce tana shiga bayi ta rufo qofa da qarfi kuma sae jin abubuwa kake suna ta 6irari ga dukkan jefar dasu ne take.
Sae a snn mohd ya bud'e idonsa ya koma rufewa,jin ihunta yasa shi saurin tashi yaje bakin bathroom d'in yace"lafiya"tace"to ai ruwan ne da mugun zafi baka gaya min ba"
Yace"sae na gaya miki ke bazaki ta6a ruwan ba kafin ki shiga"
Uhm Uhm wlh Allah kayi min mugunta.
Tsaki kawai yayi yace "kinga kiyi sauri ki sirka ki fara abinda nasaki ,ni ina da abin yi idan ba hk ba zaki fito ki samu bana nn"
Daga haka ya koma yayi kwanciyar sa.
Bata wani jima sosai ba ta fito gudun kar ta samu baya nn ,
ba tare da ya bud'e idon sa ba yace"har kinyi me? Har na gama mana,to koma ki sake zama,tace"haba dan Allah kaifa kace nayi sauri"
Yace ke kika sani jikin ki ko nawa.
Daga haka ya tashi ya fita tabi bayan shi wacce yanzu har sauri take had'awa dashi sbd jikinta duk taji ya sake mata ba wani ciwo sosai d'in nn.
Bayan en wasu kwanaki da faruwar haka.
gabad'aya Rynt ko gaida man ta daina yi asali ma in ya shiga d'akinta kmr ma bata ganshi ba takeyi haka shima mami kawai yake kulawa.
Karatun ta kawai ta sa ma gaba sae dai a duk lokacin da ta tuna cewa wani abu ya shiga tsakanin ta da man sae ta zubar da qwallar baqin ciki,taji inama rayuwa zata koma baya da rnr bata je gyra mai d'aki ba.
D'aki take ta dawo daga mkrnta kenan ta ajiye jaka snn ta cire hijab,d'ankwali da takalmi da kuma socks ta kalli mirror taga gashin kanta duk ya taso ta cire ribbon sae ga mami ta shigo da gudu tare da cire school bag d'inta ta jefar haka hijabinta da takalma sae kuma ta fita da gudu abinta Rynt ta d'auke kayan ta kaisu duk inda ya dace snn ta taje kanta ta shiga bud'e buttons d'in rgrta ,ta bud'e na farko da na biyu sae kawai taji ihun mami.
Ba shiri ta fito da gudu don ta d'auka ko wani abu ne ya same ta sae taga ashe pretty ce tazo shine take ihun tarbonta.
Rynt ta d'an saki fuskarta ta gaida pretty wacce tayi kunnen uwar shegu da ita,Rynt ta qara gaida ta indร cikin daka tsawa pretty tace"da Allah ni kin cika min kunne bana buqatar gaisuwar ki dole ne!
Rynt ta kauda kanta zata juya ta bar gurin sae ga man ya fito shida malika,pretty ta gaida man yayinda malika taje da murna gun pretty tana fad'in"oyoyo mamn twins ya tsufa, pretty ta ta6o tulun cikinta tace"wlh gashi nn muna fama dashi ita kuma er iskar yrnr nn ta wani zo tana cika ni da gaisuwa sae kace don ta nazo"
Malika ta ta6e baki tare da kallon Rynt tace"kinsan matsiyata sun fi kowa baqin shisshigi da cusa kae ba farin jini"
Wlh kuwa kmr kin sani cewar pretty wacce malika taja ta zuwa 6angarenta yayinda mami ke biye dasu.
Rynt kuwa bata bar zuciyar ta taji zafin mgnr su ba sae juyawarta tayi zata koma d'aki tare da jin hausin kallonta da taga man nayi,wanda ba don komai yake kallonta ba sae don ganin yanda yalwataccen gashin ta ya sauka har kafad'unta, ba kmr na malika ba dako kan wuyanta bai kawowa shiyasa kullum take fama da sa na kanti.
Har Rynt ta fara taka matattakala ne taji sallamar nasir tare da fad'in "ah Rynt"fuskarta wasae ta juyo tace"na'am yaya nasir ina yini yace"lfy lau ya mkrnta? bata riga ta amsa ba taga man ya dalla mata muguwar harara had'e da kallon qirjinta,
a kafaice ce ta kalli qirjin nata wacce sae a snn ta tuno yanda ta fito ba hijab ga buttons d'in rgrta da ta fara bud'ewa amma ba'a ganin komai sae white vest d'inta wacce ko ita kad'an ake hangowa.
Ai kuwa da sauri taba nasir amsa ta wuce.
Su Malika kuwa suna shiga d'aki pretty ta kalli mami tace"mami jeki ki cire uniform kici abinci sae kije gun yaya nasir ya siyo miki ice cream ko.
mami ta fita d'akin da murna yayinda
pretty tayi saurin bud'e jakarta ta ciro wani qullin magani ta bawa malika tace"umma ce tace na kawo maki kisa ma wnn matsiyaciyar yrny a abinci taci ta haukace tabi duniya.
Malika ta kar6a fuska a yatsine tace"nifa ba iya abubuwan nn nayi ba"pretty tace"ai kuwa shiyasa gata nn har yanzu kin kasa ftr da ita abin haushi har shi kanshi yaya dako yaushe yaso rabuwa da ita zai iya amma shiru kmr an shuka dusa"malika tace"hm ni kaina abin na ban mamaki da haushi wlh"
pretty tace"yo kina tunanin a banza tabarshi ne wae ace tun auren ku umma ke fushi dashi akanta amma still yaqi rabuwa da ita ai kinsan ba a banza ba wlh,dashi har Abba ni ban yarda cewa ba wani abu tayi musu ba.
Malika tace"that's y ba'a banza ba kenan shiyasa naga an sanyata a tsadaddiyar mkrnta har ma wae ana mata extra lesson a gida"
Pretty tace"to kin gani idan zaki tashi tsaye ki tashi tsaye don wata rana baki da kwanan ceto zata qwace miki miji kizo ki zama er kallo har dai