Showing 78001 words to 81000 words out of 168541 words
Chapter 27 - Bazan Barshi Ba! Complete Hausa Novels By Billy Giro .txt
da ta kare qirjinta dashi duk ya kama hannayen ya riqe ya kuma kwantar da ita cike da niyar kai bakinsa a nata bata bar hkn ta faru ba sbd qafafunta tasa ta ture shi nn ya hau kan jikinta gabad'aya ya danne ta ya kuma kai bakin sa kan nata ya had'e
Ba shiri ya zare bakin sa da sauri sbd wani irin cixo da ta gantsara mae a harshe,
Wanda cikin yanayi najin zafin cizon ya lumshe idonsa sae can ya bud'e idanun yana kallon Rynt dake ta son ta ture shi daga jikinta.
Nan ya qara matse ta har sae da tayi er qara yace" zaki san wa kika ciza dan ramawa zanyi kuma sae na ftr miki da jini kmr yanda kika min"
Yana gama fad'ar hk ya nufeta zuwa ramawa wanda a maimakon ya nufi bakinta sae qirjinta ya nufa a rud'e Rynt ta shiga ihu tana dukan shi ya kama hannun ya riqe had'e da kai bakin sa a qirjin nata a nn Rynt tayi saurin lumshe idonta sbd wani irin abu da taji man na mata a qirji da ya fara kashe mata jiki kai tsaye ,
nn ta shiga yi masa kuka tana son qwatar kanta amma bae barta ba har sae da ya luguiguita ta son ranshi snn ya tashi kan jikinta yana mai gyara buttons d'in rgr shi da suka 6alle yayinda Rynt tayi saurin tashi taja blanket ta rufe jikinta har wuya .
man dake kallonta ya saki shu'umin murmushi yace"me kuma zaki rufe wanda ban gani ba"
Ta watsa mae harara tare da fad'in"d'an iskan mutum wlh Allah ya isana ban yafe ba mugu kawae"
Da qarfi ya damqo gashin kanta yace"mind ur tongue idan ba haka ba zaki had'u da fushin ubangiji"
Ta fixge kanta tace"kai dae zaka had'u da fushin ubangiji macuci wlh Allah ba zai barka ba"
ta qarashe mgnr had'e da fashewa da kuka nn man ya tsaya yana kallonta sae kuka take can yakae hannu zai share mata hawaye tayi saurin buge masa hannu.
Bai damu ba sae hannun yakei kan cikinta tare da fad'in"gobe ma zan zo na kawo ma babyna ziyara na kuma yi wasa da maman baby kmr irin ta yau koma fiye don hk sae ki shirya dmn wasar ta mu biyu ce bani kad'ai ba"
Cikin qunar Rynt ta ture masa hannu tare da fad'in"wlh duk kazo kuwa sae na maka ihu qato"
Man ya gyad'a kafad'unsa yace"kiyi man sae me ko an gaya miki ina tsoron ihun ne"
Daga haka y tashi ya nufi hnyr fita d'akin Rynt ta bishi da kallon tsana har ya fita snn ta share hawayenta ta jawo towel d'inta da ya jefar ta d'aura ta gyara gadon ta fad'a bathroom tayi arwala ta fito ta saka tufafi ta nemo hjb da sallah carpet wacce sae da ta saka hjb snn ta shimfid'a carpet ta fara sallah.
Mohd kuwa da ftr sa gida ya nufa wanda yana shiga falo ya taradda mhfyr sa da ummar malika da kuma malika.
Yayi kmr bai ga malika ba sae iyayen ya gaisar,inda ba wacce ta amsa mai a cikin su sae ma masifa da ummar sa ta shiga yi tana fad'in "wane irin abu ne ke damunka mohd ko akan ka aka fara rashi ne da za'ace tunda kuka baro asibiti kake fama da baqin hali wae kai damuwa aiko damuwa ce ita ya kamata ta fika shiga damuwar ita da tayi fama da whlr cikin ba kai ba amma sae kazo kanata qara mata takaici akai da har kasa hqrnta ya qare takai ga yin yaji
wae kuma ta iya kwashe har sati biyu ko leqe ko rege ba zancen zuwa kayo biko.
Mohd yace"umma nifa fad'an nn bana so akan me dan tayi yaji zan je biko ni nace tayi yajin ne"
Iyye lallai yaron nn na qara yarda wnn matsiyaciyar bata barka a banza ba, 6ace na daina ganin ka a nn shashasha!
Nan ya bar gurin cikin 6acin rae ita kuma hjyrsa tayi saurin shan gaban mhfyr malika da taja hannun malika a cewar ita erta ba wulaqantacciya bace da zata zauna ana zaman wulaqanta ta.
Hjyr man tace da mahaifiyar malika"ba'ayi haka ba haquri zakuyi dmn na fhmci yaron nn ba a kanshi yake ba,amma nsn abinyi"
nn ta ciro wani qullin magani a jakarta ta bawa malika tace"a abinsha zaki saka masa da zarar yasha ina gaya miki komai qarfin asirin da matsiyaciyar tamae sae ya karye yayinda sheqar zata koma kanta.
Malika bata kar6i maganin ba sae yatsine fuska tayi snn tace"ta yaya zan bashi abu ya kar6a har yasha bayan kuna gani da ya shigo ko kallona baya sonyi"
Mhfiyarta ta kwa6e mata baki tace"tafi can ai ma kece matsiyaciyar ba ita ba,ace kina mace baki san ta yanda zaki mar ba ya sauko har ki samu ki had'a mae abun sha yasha"
Tayi tsaki had'e da kar6ar maganin a hannun hjyr man ta ba malika tace"kar6i ana saki a hanya kina kaucewa kmr baki je class ba"
malika ta kar6i maganin tana juya shi cike da tunanin yanda zata shawo kan man wacce a cikin tunanin ne ta saki murmushi had'e da kallon mhfyrta da hjyr man da suka ce su zasu tafi"
Nan taje ta raka su ta ta dawo ta wuce sae d'akinta.
6angaren Rynt kuwa bayan ta gama sallah taje kitchen bata sami baaba hurera ba sae a bayan gida taje ta sameta ta shimfid'a tabarma a qarqashin bishiyar da ke gurin tana ta sharar bacci abinta.
Dawowa kitchen tayi ta d'ebi abinci taje ta zauna falo tana ci jiki sanyaye don sae tuna abubuwan da man ya mata take cikin qunci da qunar rae.
Bata wani ci abincin sosai ba takai ta ajiye ta koma d'aki ta d'auki agwalima tana son sha amma ta kasa sae kuka da ta soma yi.
Tana cikin hkne ta jiyo sallamar inna tayi saurin share hawayenta ta fito ta tarbe ta tana mai yi mata sannu da zuwa.
Daga haka ta juya zata koma d'aki inna tace"zo er albarka kiga tsarabar da nasiru ya kawo mana"
Rynt ta saki murmushi tare da fad'in" hln yaushe ya dawo ne inna?
Inna tace"ayyo ai tun da safe kina zuwa mkrnta ya dawo shine ma yakaini anguwa kuma yaje ya d'auko ni yanzu haka yana waje yana gaisawa shida wani abokin sa"
ta qarashe fad'in hk ne yayinda suka shigo
d'aki ,
Rynt ta zauna gefen gado inna kuwa taje ta bud'e wardrobe ta ciro wata babbar leda takai kusa da Rynt dake zaune kan gefen gado ta ajiye snn ta shiga ciro kayan d'ai d'ai tana mai nunawa Rynt had'e da mata bayani.
Atamfa ce mai kyau da turaren fesawa da kuma flat shoes, kyn inna knn na Rynt kuma less ne da turaren fesawa da kuma waya sabuwa fil cikin kwalinta.
Sosai Rynt tayi farin ciki har bakinta ma baya rufuwa nn nasir ya shigo tayi mae godiya sosai snn ta fita ta basu guri shida inna,taje d'aki sae tsallen murna take tayi waya.
Da dare malika ce taci kwalliya ta ftr rai ga wani irin qamshi da take zubawa ta saka wata rigar bacci da komai nata ana hangowa ,
taje kitchen ta had'a coffee ta zuba maganin da aka bata ta kuma zuba desire tablet snn ta nufi d'akin man ta same shi zaune kan bed yana wani aki da laptop d'inshi ta qarasa gurin shi cike da yanga ta zauna very close to him tare da kwantar da kanta akan kafad'ar shi takai d'ayan hannunta tana shafa bayanshi had'e da mishi sannu da aiki komai baice da ita ba,
bata damu ba sae coffee ta miqa mae tace"my man ur coffee is ready,pls ka ajiye aikin nn kad'an sha ko"
Ba tare da ya kalle ta ba yace"da wa kikayi zaki had'a mai coffee"
Sorry 4 dis one
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [2/15/2017]
```🔮BAZAN BARSHI BA!🔮```
🔮🔮🔮🔮
*```Page 53```*
Hannu takai ta juyo fuskar shi izuwa gareta ta wani marairai ce fuska kmr zatayi kuka sñn tace"my man a iya sani na ban maka wani laifi ba amma sae naga kana min abubuwa kmr kana hukuntani akan wani laifi da nayi,pls am beggin u ka gaya min idan har wani laifi na ma a rashin sani wlh zan gyara zan kuma baka hqr akan koma mene ne ,kaji dan Allah ka gaya min kar kace zaka ci gaba da hukunta ni dmn wlh bazan iya jure fushin ka ba"ta qarashe mgnr cikin muryar kuka sosai.
Yayinda man ke kallonta cikin yanayi na tausayawa nn ya kai hannu ya share mata hawayen da suka zubo mata kan fuska ya kuma rungumeta a hnkli yana mae bubbuga bayanta alamar rarrashi.
Sae da suka d'an d'auki lokaci a haka snn malika ta d'ago tare da qara share hawayen fuskar ta tace"na baka coffeen zaka sha?
Lumshe idonsa yayi had'e da gyad'a mata kai tayi murmushi tare da kai kofin cofee a bakin shi ta shiga bashi da kanta har ya shanye tas snn ta ajiye cup had'e da rungume shi qam a jikinta tace"I luv u so much my man i luv u so much"
Kmr da shakku ya shafo bayanta tare da fad'in "luv u more"
Nan malika ta d'ago d'auke da murmushi a fuskar ta takai bakinta ta had'e da nashi tana mae abubuwa shima yana mata yayinda er mutan giro ta fito ta basu guri .
Nsn dae ta samu kanshi don ban sake jin wata hayaniya ba har washe gari kuwa.
Na leqa na same su sae bacci suke rungume da juna.
Man ne ya fara tashi ya yaye blanket d'inda suka rufa dashi zai sauka yaji malika ta riqe mae hannu tare da fad'in"my man meye hk ina zaka je?
A hnkli ya duqa ya shafi gefen fuskarta snn yace "zanyi wanka ne"
Tace"nima zanyi"
Yace"ok to tashi muje"
Ba musu ta yaye blanket d'in da shi kad'ae ne a jikinta akasin man da ya kasance yana sanye da farin boxer taje kan cinyoyinsa ta zauna tare ta riqo hanunsa ta d'aura kan qirjintq tana yawo dashi,
a hnkli man ya janye hannun sa ya tafi dashi izuwa bayanta ita kuma ta kwanta kan qirjinsa tana shafa bayanshi kmr yanda yake mata.
Ta d'ago had'e da kai bakinta gefen wuyanshi ta d'aura mai kiss tare da fad'in"thank u my man daren jiya ka faranta min sosai har ma naji kmr mu tabbata a hkn"
Da murnushi ya d'aura mata kiss gefen wuyanta yace"me too tanks"
Daga hk ya jata suka tafi bathroom basu suka fito ba sae da suka kwashe kusan awa d'aya.
Da fitowar su malika taje kan dressing mirror ta d'auko man shafawa taja hannun Man suka je kan bed.
Nan ta cire towel d'in jikinta ta yar snn takai hannu ta cirewa man nashi towel ba tare da ya hanata ba sae kallonta ma da yake.
Ita ta fara d'ibar Vaseline tana shafa masa snn shima ya d'iba ya shiga shafa mata har suka gama shafawa juna ,
man ya tashi zuwa shiri ita kuma ta d'aura towel d'inta ta nufi d'akinta.
Har ya gama shirin sa tsaf malika bata dawo ba yaje falo yayi zaune yana mae juya wani abortion tablet dake hannun shi.
Yana cikin hkne sae gata ta fito yayi saurin 6oye maganin ya tarbe ta d'auke da murmushi a fuskar shi.
A nn sukayi break fast byn sun gama man ya tashi xai tafi d'aki sae kawae wnn abortion tablet d'in ya fad'i malika tayi saurin cewa my man abunka ya fa.... bata qarasa fad'a ba ta katse kanta tare da saurin sa qafa ta take maganin.
Man ya juya tare da fad'in me kika ce?
A d'an daburce tace"jeka kawae ba komai"
Ya juya cikin wani shu'umin murmushi dmn da sanin sa ya yadda maganin kuma yaga lokacin da tayi saurin sa qafa ta take maganin amma sae yayi kmr bae gani ba ya tafiyar shi.
Malika na ganin ya fice tayi saurin d'aukar maganin tana kallo cike da mamakin ya akayi ya kawo nn bayan cikin dustbin tasan ta saka shi sae gashi ya fad'o daga kan seater nn dae ta basar tare da sauke ajiyar zuciya don a tunaninta man bae gani ba.
Shi kuwa man yana shiga d'aki makullin motar sa ya d'auko ya fita.
3:00pm
Rynt ce zaune akan bed tana waya da maman saliha da sabuwar wayarta wacce jiya kafin nasir ya tafi sae da ya nuna mata yanda ake aiki da ita ya kuma saka mata lamvar inna da tashi snn da ta maman saliha wato mhfyrshi.
D'auke da murmushi Rynt ke waya da maman saliha har suka gama wayar.
Tana gama wyr ta kai wyr kan bedside drawer ta tashi zata nufi bathroom sae kawae taga mohd tsaye a bakin qofar d'akin nn kawae ta hau bakinta tana ihu tana kiran inna.
A rud'e inna ta shigo d'akin tana tambayar Rynh lafiya?
Rynt ta nuna mohd dake tsaye tace"inna kice ya tafi bana son ganin shi"
Inna ta kalli wanda ke tsaye d'auke da fuskar mamaki tace"ayyo ai wnn ba Muhammadu bane Aamil ne yanzu suka shigo shida Amir"
Da mamaki Rynt tace"Aamil?
Inna tace "eh mana abokan haifuwar muhammadu yau da safe suka zo shine suka kawo min gaisuwa"
A nn Rynt ta sadda kanta qasa tace da Aamil "dan Allah kayi hqr ban san bashi bane"
A sukuikuice yace"no ba komai ai ni zan baki hqr nida na shigo maki d'aki hk kawae"
Tace"ba komai"
Nan ya fita inna taja hannunta a cewar tazo su gaisa da Amir dake d'akinta.
Bayan Rynt taje sun gaisa ta kama hanya zata koma d'akinta Aamil sae kallonta yake tayi har ta 6ace ma ganin sa snn daga baya ya kauda fuskar sa had'e da fitar da numfashi a hnkli.
Rynt kuwa tana Komawa d'aki sae safa da marwa ta shiga yi dmn sun sake dawo mata da kwankwanto a tsakanin su uku waye ya kashe mata mahaifi tana cikin hkne sae kawae taje da sauri ta bud'e wardrobe ta d'auko ajiyar ta wato viva ledar ta da ta fito da ita qauye ta bud'e ta ciro wani tsadadden abin hannu na maza wanda ta same shi ne akan kud'in da aka jefo kan jikin Baffanta a lokacin da aka kad'e shi.
Juya abun hannun take tayi tana tunanin taya zata gane mai shi a cikin su ukun.
Gashi dae abun hannun yana da suna a jikin shi amma sam Rynt bata lura ba sae ma juya shi da take ci gaba dayi.
Mohd ne ya fad'o d'akin Rynt tayi saurin 6oye hannunta dake riqe da abin hannun a cikin hjb tare da sadda kanta qasa dan ta d'auka Aamil ko Amir ne wanin su ya shigo"
Mohd ya gane cewa bata fhmci waye shi ba dmn yasan Aamil da Amir na cikin gidan.
Kallonta yake still kanta a qasa yayi guntun murmushi tare da qarasawa gurinta,
Wacce tana d'ago fuskarta sae jin tayi ya had'e bakinta da nashi a rud'e tayi saurin fizge kanta tana kallon sa da mugun mamaki,yayinda shi kuma ya saki shu'umin murmushi tare da fad'in"don't be surprise mijinki ne mohd wnn alama ce da zan riqa maki idan na shigo gidan nn sbd ki riqa fhmtar waye ni a cikin mu uku hope getit?
Nan ta bud'e baki zata mai ihu yayi saurin jawota ya had'e bakin sa da nata wnn karon bata iya qwace kanta ba dmn wani salo na daban ne yake matà da har tsayuwa ta nemi ta gagareta sae qoqarin zubewa qasa take, binta mohd yayi suka zube qasa inda still bakinsa na kan nata yaqi ya zare sae can ya zare bakinsa Rynt tayi saurin matsawa baya had'e da kallon shi sae kuma tayi saurin kauda fuskarta tana sauke numfashi yayinda ta kai hannu tana share lips d'inta.
Bata ce dashi komai ba sae yunqurin tashi tsaye take cike da niyar tana tashi ihu zata fasa mai,hk ko akayi don tana tashi tsaye ta bud'e baki ta fasa ihu ,ihun bae fita ba don sae jin bakinta tayi cikin na mohd.
kuka ta shiga yi tana dukanshi sbd wnn karon cikin mugunta yake tsutsar lips d'inta.
Sae da ya zare bakinsa snn ya riqe hannuwanta da take fmn dukan shi dasu ya matse ta sosai a qirjin sa had'e da kai bakinsa saitin kunnen ta yace"wlh duk kika sake yunqurin yimin ihu sae na miki wanda yafi wnn zafi don har jini sae na fitar miki dashi"
Kuka Rynt keyi sosai gashi taso qwatar kanta amma man sae qara matse ta a qirjin sa yake gashi tana jin zafin matsar sosai shiyasa ta hqr ta daina yunqurin qwatar kanta sae kuka da taci gaba dayi"
A nn man ya shiga sassauta riqonda ya mata ya d'ago fuskarta yana kallonta, hawaye sae wasar tsera suke akan kumatunta,
bae share mata hawayen ba sae tsinin hancinsa ya d'aura akan nata nn Rynt ta qara fashewa da wani sabon kuka don ta d'auka ko hkn da yayi zai sake had'e bakin su ne,bata ji ya had'e bakin su ba sae wani iska mae sanyin dad'i da taji yana sauka kan lips d'inta nn ta lumshe idonta a hnkli tana mae ci gaba da sauraren yanda iskan ke sauka a hnkli kan lips d'inta.
Mohd dake hura mata iskan bakin shi ya d'ago a hnkli yana mai kallon