Showing 45001 words to 48000 words out of 168541 words
Chapter 16 - Bazan Barshi Ba! Complete Hausa Novels By Billy Giro .txt
ya zauna ita kuma ta nufi toilet ta sako kayan ta fito tana d'an kame kame, qyar Man ke kallonta don bai ga abin kame kame a jikin ta ba, kawai dai ya fhmci yrnya ce sosai har dai da ta sanya uniform amma duk da haka dai baza tayi J.s.s ba SS one yake da burin sata in yaso ya kira mai lesson ya qara fhmtar da ita a gida.
Yace"je cire kayan ki kawo taje ta cire ta kawo mai
Bai kar6i kayan ba sae tsaki ya mata snn yace"to haka kike nufin zan fita da kayan ba leda"
Kai tsaye taje ta saka kayan a leda ta kawo mai ya kar6a ya fita.
Ajiyar zuciya ta sauke sbd ganin masifa irin tashi koba komai dai zata bishi a hnkli don ganin ta samu tayi bokon nn tukun.
Sae dare ya maida mata kayan yace taje ta koma gwadawa ya gani idan sunyi,ta nufi toilet taje ta sako ta fito,abin mamaki idon sa ya kasa d'aukewa akan albarkatattun qirjinta da suka ciko rgr sae rgr ta mata mugun kyau,har dai da ta kasance farar riga ce mai dogon hannu da kuma corler ,saurin kauda idon sa yayi ya maida duban sa ga baby face d'inta yana mamakin jiya da ta saka kayan bai ma ga qirji a tare da ita ba ko don tufafin sun mata yawa sosai ne ,
nn dai ya basar yace"oya je cire rgr ki kawo min"taje bathroom ta cire uniform d'in ta kawo mai ,riga kawai ya kar6a ya bar wando a hannunta,tana tsaye ya bud'e buttons d'in rgr ya birkice ta,yaga da aka rage rgr ba'a yanke ta ba,hkn yayi masa dad'i don walwale d'inkin yake so zai yi ya maida ta er gidan jiya.
Ya d'ago ya kalli Rynt tare da fad'in"bani reza"tace"me kuma zakayi?yace"har kya tambaya ke baki ga yanda rgr ta miki bane"tace"nifa dai dai tamin kuma haka nake son abuta"yace"kina da hknli ya zaki je da wnn riga a makaranta"tace"to ai da hijabi akai...koda hijabi akai idan aka yi rashin sa'a iska mai qarfi ya kad'a hijabin yazo ya kwashe malaman mkrntr suka ga yanda rgr ta miki kice me!shaye da toka tace"me kuma ya kawo wnn tunanin"tsaki kawai yaja tare da jefar da rgr ya fita daga d'akin.
Ta bishi da ido tare da ta6e baki snn taje ta d'auki rgr ta linke kayan ta saka a wardrobe.
Washe gari ne Monday tasha fad'a sosai a gun man kafin take gama shiri sbd tayi lettin tashi.
Sunyi kyau sosai ita da mami dmn uniform d'in sun kar6e su.
White hijab ,white head tight ,farar riga da kuma blue d'in wando, amma ita mami akan fara rgr ta akwai handlees jacket snn hijab d'in qarami ne sosai don da kad'an ya wuce wuya,na Rynh kuwa ya kai mata a cinya wanda tsaf ya rufe farar rgr da ke ciki.
Duk makaranta d'aya za'a kaisu sbd makarantar tun daga kan nursery up to secondary school ake yi a ciki kuma mkrntr intanational ce ba laifi.
Malika ce can sama a balcony tana shan iskar safiyar rnr ,sae dariya take hango Rynt da tayi wae ace zago zago da ita sae yanzun zata fara secondary school ko ya en j.s.s one d'in zasu kalleta ne oho,nn ta koma kwashewa da wata dry.
6angaren su Rynt kuwa man ne ya fito gidan sauri sauri wanda duk fad'an da Rynt tasha kan lettin da tayi sae gashi ta riga shi kammala komai ita da har mami sae da ta shirya ma.
Yana isowa gurin ya kalli Rynt yace"bangane ba haka kike nufin zaki tafi fuskar ki a sake sae kace mai tallar fuska"tace"kmr ya bangane ba? Yace"bana son raini ina niqab d'inda kika gani a tare da kayan ne"tace"niqab a boko kuma ba sae lokacin islamiyya ko zan saka ba"ya watsa mata mugun kallo snn yace"da Allah malama ciro ki saka bana son raini!
Rai 6ace ta bud'e jakarta ta shiga fito da littafan ta long books da suka nemi cika mata hannu bata kuma kai ga niqab d'in ba.
Mohd yace"kar ki 6ata mana lokaci malama a ina niqab d'in yake? Tace" yana a cikin jakar"nn yasa hannu ya ciro niqab d'in,inda kai tsaye ya d'oro goshinta a qirjinsa yana d'aura mata niqab d'in sbd baya jin zai iya jiranta har ta mayarda littafan da ke hannun ta.
Niqab d'in sae ya mata kyau sosai sbd yanda yalwatacciyar girarta ta fito tmkr ansa gazal had'e da manyan idanuwanta farare da kuma rabin karan hancinta ba kmr nata na islamiya ba da ba'a ganin komai na fuskarta.
Mohd kuwa kallon wuyanta yake ta jikin hijabinta da yaga alamar bata kwantar da kwalar rgr ta ba.
Guntun tsaki yayi had'e da zira hannun sa cikin hijabinta yana gyara mata kwalar rigar.
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [ 1/24/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
*page* *34*
Saurin ja baya Rynt tayi shaye da toka tace"meye haka wae? Mohd ya dalla mata harara yace"bana son raini fa daga kawai kin samu na taimaka miki,da haka zakije collar riga a tsaye kina nuna musu asalin ke bagidajiya ce"
Kallon sa tayi rai 6ace wacce ko niqabin da ya d'aura mata wani irin haushi ya bata har niyyar tayi ma ta ture shi sae kuma ta tuna mami na gurin.
Yace"da Allah shiga mota kinyi tsaye kina kallon uwa wani baqonki!
Nan taje ta shiga motar zuciyar ta sae quna take.
Malika kuwa tun lokacinda taga man zai d'aurawa Rynt niqab ta sami kanta da miqewa zumbur sae kawai taga abinda yafi hkn wato hannun sa da ya zira a cikin hijabin Rynt.
A zafafe cikin masifa ta kama hnyr saukowa ,sae dae koda ta fito tuni motar su tabar gidan.
Wani irin qololon baqin ciki ne ya tokare ta a wuya, tace"kut zai dawo ya same ni ne wlh"
Nan tayi zaune a falo sae zaman jiran sa take wanda yayi 30 mnt kafin yake dawowa, yana shiga ta tari gaban shi riqe da qugu ,yace"ke lfyrki meye hk? cikin masifa tace "har ka tambaya wane irin abin kunya ne naga kana aikatawa a d'azun ,bayan ka d'aura mata niqab bai ishe ka ba shine ka wani xira haunnunka a cikin hijabinta tir!A fusace yace"ba a hijabinta na zira hannu na ba a cikin rgrta na zira, very stupid in ke uwar cikina ce da zaki wani tasa ni gaba kina tuhuma ta da wani banzan shirmen ki can.
Nn ya buga uban tsaki ya ra6a ta gefenta zai wuce, tayi saurin shan gaban shi ya dalla mata muguwar harara, da kanta tayi saurin bashi hnya ya wuce ta bishi da ido har sae da ya shige 6angaren shi snn tace"cabd'i lallai sae na tashi tsaye akan wnn er iskar yrnya,kai kuma dani kake zancen wlh zamu had'u a d'aki ne ai!snn ta tafi fuuu!zuwa d'akinta.
Rynt kuwa gurin assembly students sae tsegumin ta suke ganin ta sanye da niqab kowa sae fad'in albarkacin bakinsa yake masamman da suka shiga class daga mai fad'in"ita wnn fa daga ina muka had'u da ita, sae me cewa qara'i sa niqab a secondary school ban ta6a gani ba, wata tace"hm koda kud'i wlh ba abinda zai sa na laqa wnn abun a fuska ta, wata tace inaga fa mtr aure ce don bazata sa niqab hk kawai ba, tace"wace mtr auren er qarama hk da ita kuma a ina kika ta6a ganin mtr aure a secondary school ai ko aure aka mata bata qare secondary school ba to sae dai kawai azo a zana mata waec n neco ,kawai dai inaga ma wani ciwo take d'auke dashi daya lalata mata duk rabin fuska shine akayi dabara da hkn.
Duk zancen nn Rynt na jin su sae duk haushin man ya turniqeta don ganin take duk shine yaja mata wnn srtn gashi ta tsani irin haka,ai kuwa kai tsaye tasa hannu ta cire niqab d'in,masu gulmar ta suka ce"lah ashe yrnyr lafiyarta qalau ra'ayi ne kawai,yayinda wata ta kusa da seat d'in Rynt ta matso a hnkli tace da Rynt"sister meyasa kika cire niqabin nn kinyi kyau wlh bare gashi klr wandon uniform kuma yadin sa mai laushi da santsi baki ga yanda yayi kyau akan hijabin ki fari ba wlh da kin mayar zaifi ,tayi magana ne yayinda ta kar6i niqabin a hannun Rynt tana dubawa sbd ita dgske take yayi kyau,tace"ki myr kinji sister"Rynt tayi d'an guntun murmushi tace"ai zan mayar"ta fad'i hk ne kawai don ta huta da srtn yrnyr.
Yrnyr tace"ok"
Daga nn sukayi shiru sae ga wani uncle ya shigo riqe da register a hannun shi duk suka tashi tsaye suka gaida shi sae da ya amsa snn ya basu ixinin zama shima yaje ya zauna ya fara kiran sunayen su d'ayan bayan d'aya har ya kawo gun sunan Rynt da ya ji sunan ya soma masa wuyar fad'a sbd ba bahaushe bane shiyasa wasu abubuwa ke masa wuyar fad'a,wanda a lokacin da Rynt ta amsa sae da ya kalle ta dan ganin mai sunan.
Sae five aka tada su sbd makarntar had'e take da islamiyya.
Suna a tsaye ita da mami suna jiran tahowar man,nn Rynt ta ciro niqabinta ta d'aura sbd gudun masifar man, d'aura niqabin keda wuya sae ga motar man ta kunno kai.
Da kanshi ya fito motar mami taje aguje ta rungume masa qafafu ,d'aukar ta yayi tare da kallon Rynt ta gaida shi ya amsa snn suka je cikin mota.
Kan hanya mami ta kalli man da ke gefen hagunta yana driven sbd a gaban mota take zaune Rynt kuwa na baya.
Tace yaya"Allah mkrntr nn da dad'i wata anti ta shigo ajinmu sae waqa take mana muna ta rawa kuma kasan me yaya? yace sae kin fad'a,tace"duk uncle d'inda da ya shigo ko aunty da waqa muke gaida shi na maka kaji,yace"yimin inji"
Tace"kaga anti na shigowa zamu tashi tsaye ne "nn ta tashi tsaye snn tace"sae mu fara da cewa.
_"Good morning aunty!we are very happy to see u!God bless u as u come today! Paa! pa papapa paaa!_
Muna tafawa itama tana tafawa snn sae tace "how are u? Muce we are fine aunty .
Man yayi murmushi yace"to shikenan zauna ki huta"turo baki tayi tace "yaya ban fa gama baka labari ba"sae da ya shafi fuskarta snn yace"to mami zauna sae kici gaba da gaya min"
Bata zaunan ba sae cewa tayi"bayan mun zauna sae ta mana waqa mai dad'i muna ta rawa abin mu kuma itama tana kama mana,na maka kaji ita ma?eh inaji, ta fara da
_"1,2 bought my shoes! 3,4 knock at d door!5,6 pick up sticks! 7,8 let them straight !9,10 a big fat hen!11,12 shoot ur gun! du! du!dudu! duu! I said shoot ur gun du!du!dudu! duuu!"_
Dariya ce ta qwacewa Rynt wacce tun d'azun take fmn danne ta amma ta kasa.
Sbd yanda mami ke rawar waqar abin dariya ne sosai.
Ta jikin mirror man ya hango Rynt dake fmn dariya sbd fuskarta ba niqab da shigar ta motar ta cire ta kad'a jaka.
Rynt ta tsagaita da dariyar ta yayinda mami ke cewa"Anti ai kuma yau kunyi ta rawa da waqa ko? Tace"Aa mami ai mu ba yara bane kmr ku"to Anti ai auntyn mu ma babbace amma takeyin rawa"eh ita malamar yara ce shiyasa, to anti meyasa kullum sae naga anti amarya nasa kid'a tana ta rawa bayan ita ba malamar yara bace?
Nn Rynt tayi rashin sa'ar had'a ido da man ta jikin mirror sae kawai ta kauda idonta tayi kmr ma bata ganshi ba tace da mami"wae mami ba islamiyya aka tashi ba yanzun nn amma sae zancen boko kike mana da tun qarfe biyu aka wuce gun" tace"yauwa anti a lokacin islamiyya ko, wani malami yace yana sona qanwa tunda na iya alfun ba'un har qarshe kuma ba kuskure ko d'aya ,nace masa ai antina ce kullum take koya min a gida har ma nace ko shi idan yana so yazo zaki koya masa,ko anti zaki koya mai in yazo ko?Rynt tace"uhm mami ai shi malami ne yafi ni iyawa sae dai ma ya koya min, to anti ai da na gaya mai a mkrntar kike yace yana so zai ganki sbd yaji dad'in yanda aka bani kulawa har ma nafi en ajinmu iya karatun qur'ani.
Mohd yace"mami ba kya gajiya da surutu ne wae nikam, a ajiye zancen nn haka kinji, kuma ki daina fad'ar abinda ba'a tambaye ki ba kinji,tace" to yaya zan tambayeka gobe idan zaka kawo mu school zaka saya min chocolate kan hanya sbd wanda ka saya min a kwanaki ya qare gashi yau da mukaje breakfast ina ta gani agun en ajin mu suna ci har da biscuit amma ni banda"
Yace"ai mami na siyo miki komai suna but na manta dasu ne.
Yauwa yaya na gode yanzu in muka isa gida sae a ftr ko? Yace "eh"nn ta kama waqar ta.
_pawpaw is a kind of fruit,sweet like sugar yellow like fanta every body like pawpaw ,pawpaw!_
_A lion !a lion!a lion has a tail he has a big head and a very small waist._
Haka tayi ta en waqoqinta sbd dama ta iya duk wasu waqoqi da take ji a bakin en gidan su.
Man dai da Rynt ba mai magana a cikin har suka isa gida.
Tun daga rnr man bai qara kaisu school ba driver ke kaisu yana d'aukosu.
Rynt kud'in break fast yake bata mami kuwa kuku ke had'a mata breakfast asa a lunch box.
Haka kuma tun daga rnr Rynt bata qara yadda taje da niqab a school ba sae dai idan zasu je takan sa da sun isa mkrnt se ta cire idan kuma zasu koma gida ta saka.
Yanzu har sunyi kusan sati biyu da fara zuwa makaranta amma har yanzu mohd bai nemowa Rynt mai lesson ba.
Rnr wata juma'a da qarfe 12:05pm man ne tsaye a parking lot ya bud'e gambun mota zai shiga sae ga su Rynt an dawo dasu daga school.
Ko tsayuwa motar su bata gama yi ba Rynt ta bud'e gambu ta fito mota ta tafi aguje cikin kuka ta shiga gidan.
Man dake qoqarin shiga mota sae fasawa yayi ya rufe gambun mota snn yabi Rynt cikin gida.
Ya same ta zaune kan bed ta had'e kai da guiwa tana ta kukanta.
Zama yayi kan bed d'in had'e da kai hannu ya riqo hannun ta da yaga duk shatar bulala ne akai, yace"waye ya dake ki?warce hannun tayi tare da d'ago fuskarta nn hawaye suka silalo a hnkli kan kumatun ta ,ta share hawayen wasu suka koma zubowa tace"wani malami ne ya daken"me kika masa?wae cewa yayi nayi kuskuren fad'ar wata kalma a cikin wani littafin turanci da yake karanta mana tun satin da ya gabata shine yau yace kowa sae ya karanta d'aya byn d'aya,to shine da ina karantawa na kawo gun wata kalma ya dakatar dani yace na sake maimaitawa na maimaita masa ,sae kawai ya shiga min fad'a wae irin mu ne basa maida hnkli a aji gashi har nakai ss one amma bana bawa kowace kalma haqqinta,sae yace kuma bazan zauna ba har sae na iya kalmar.
nn yace duk ya fad'a na fad'a mukayi hkn har sau uku,amm yace bnyi dai dai ba nn kawai ya kira wata yace ta fad'i kalmar yaji ,tana fad'a yace a tafa mata ni kuma ya zane ni ya kuma sa aka min kuwa.
ta qarashe mgnr cikin kuka sosai snn ta d'ora da cewa "kuma wlh dai dai nake jin ina fad'a amma shi sae yace banyi dai dai ba"
Man da tun lokacin da Rynt ta fara zancenta ya kafe ta da ido,
ya sauke numfashi a hnkli snn yace"fad'i kalmar naji"
tace"retyfe"
yace"retype"tace"eh"yace"kinyin kuskuren fad'a mana,dmn kinsa harafin da bashi ne a cikin kalmar ba, ma'ana p ake son sautin ta ya fito ba F ba"tace nifa bangane ba, yace"ok saurareni kiga kuma ki kalli bakina yanda iskan kalmar zai fito a bakina"ta gyad'a mai kai tare da tsure bakin shi da kallo"yace"retype,retype,retype har sau uku snn yace kinji yanda nake fad'a ba kmr naki ba? cikin murya kuka tace"gsky ni banji wani banbanci ba"yace"bani aron yatsan ki d'aya"shaye da toka ta kalle shi don ita ta tsani haraka da yace zai ta6a ta, sae dai kuma tana son ta gano meye kuskuren ta a cikin fad'ar kalmar.
Haka ta daure ta miqa masa d'ayan yatsan ta ,ya riqo yatsan a hnkli yakai saitin la66an sa yace"retyfe"
kmr yanda take fad'a kenan yace"to ya kika ji iskan bakina ya sauka a yatsan ki da qarfi ko a hnkli? Tace a hnkli naji, yace "yauwa yanda kike fad'a kenan amma yanda ainihin ftr sautin kalmar yake shine "retype"to ya kika ji wnn iskan nata ya sauka?a hnkli ko da qarfi? tace"da qarfi"ya sakar mata yatsa snn yace"to haka nake son ki fad'i kalmar sau uku inji tace"retyfe,retyf.....ba haka ba, look kalli la66a na da kyau kiga yanda nake had'a la66ana gurin fad'ar kalmar musamman gurin p kinji ko,a sanyaye tace "to"snn ta tsure la66ansa da kallo ya fad'i kalmar kusan sau biyar snn yace"oya fad'i naki inji"sae da ta rufe ido tana mai tuno yanda la66ansa ke had'uwa da kuma yanda yake ftr da p, ta fara da cewa"Retype ,retype,retype"har sau uku snn ta bud'e idanuwanta kmr zatayi kuka don har sun d'an ciko tace"hkne kokuwa har yanzu ban fad'a dai dai ba? A hnkli ya lumshe ido ya kuma ware su a kanta snn yace"kinyi dai dai.
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [ 1/25/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
*page* *35*
Ya tashi zai fita ,har ma yakai bakin qofa ya juya gun Rynt yace "mami fa?
Tace"tana gida muka ajiye ta