Showing 39001 words to 42000 words out of 168541 words
Chapter 14 - Bazan Barshi Ba! Complete Hausa Novels By Billy Giro .txt
ciki! Uhm Uhm dan Allah.....ya tashi daga zaunen da yake had'e da daka mata kafurar tsawa har sae da hawayen da suka cika mata ido suka sauko ba shiri, yace"ki wuce nace!
Jiki ba qwari ta koma d'aki tana kuka.
Shi kuma ya buga tsaki ya koma ya zauna .
Abokin sa yace"ya kana dakawa mace tsawa haka,irin haka idan tana d'auke da juna biyu ai sae ya zube,wani mugun kallo mohd ya watsawa abokin nasa snn yace"wane uban ne zai mata juna biyu, to kaddai ka zage ni abu mai sauqi kawai ka sallami ynyr nn ni na samu na aureta don wlh tayi min,da takaici mohd ya sake kallon abokin nasa, abokin yace"to wae naga baka sonta ni kuma da Allah ya hore min sonta ba sae naji da ita ba"mtsw ga dukkan alama sae da kasha ka zo min gida"eh kam amma kafi kowa sanin ni na daban ne don nasha bashi zai sa na fita hayyacina ba,to ka cire sonta don wnn ba mtr aurenka bace, hhhhh wae don tana mtrka hm kamanta waye ni kenan, ko d'aya kawai ba mtr aurenka bace kmr yanda na fad'a ma, ko meyasa?sbd talaka ce er matsiyata shiyasa sam bata cikin tsarina kuma kai nasan ma zaka fi tsanar ta akaina....ai har sonda nake mata ma ya koma tsana don kasan ba abinda na tsana a duniya kmr talaka kuma su da kiyashi duk d'aya ne a gurina sae na taka su na wuce ba komai bane,amma kai ya akayi har ka aureta? Abba ne wlh, wae ya tilasta maka? Eh, hm abinda bazan ta6a d'auka agun iyayena ba kenan,don sun haifeni bashi zaisa su tilasta min kan abinda bnyi niyya ba wlh, gsky Abba ya cuceka,mohd yace"abinda umma ke fad'a masa kenan, wacce tun lokacinda nayi auren nn take fushi dani,nayi vata haquri har ngji tace idan ina son ta hqra sai idan na rabu da wnn yrnyr ko zata janye fushin....mtsw amma kuma shine kake tare da ita har yanzun,hm ina kan hnyar rabuwa da ita amma tsinuwar Abba nake yiwa gudu.... Ya tsine maka man sae me, ai ba akan ka aka fara ba,hm jamil kenan gwanda dai ka rabu da iyayenka lfy shi yafi,kaji matsalarka kullum biyayya wa iyaye ai gashi ka fara ganin illar hkn ansa ka auri mata har biyu kmr wani bagidajen mutum,murmushi kawai mohd yayi yayinda abokin nasa ya tashi yana fad'in"kaga ni sae anjima dan bazan iya zama ina jin wnn takaicin ba.
Bayan kwna d'aya da faruwar hkn rnr ta ksnce rnr assabar ,Rynt tayi shirin ta na islamiyya tsaf ta fito zata tafi ,a nn falo tayi kici6is da mohd shida malika da suka lula duniyar romance ,da sauri ta kauda idonta zata fita, mohd ya dakatar da ita,ta tsaya ba tare da ta juyo ba ya taso tare da fad'in "ina kuma zuwa?tace"islamiyya mana zan tafi,to na soke islamiyya daga yau!da sauri ta kalle shi tace"meyasa? Malika ta taso tace "amma fa ta rainaka har tmbyr ka takeyi ,yace"ubanta ta raina bani ba,kuma daga yau duk na qara yanke miki hknci kika tambaye ni dalili ni nsn hnkncin da zan miki,snn daga ynx kar na qara ganin kin tako qafar ki a falon nn...kayi dai dai my man don kullum ba abinda nake ji maka tsoro irin kar ta kwaso ciki gurin baqin yawonta azo ace naka ne tunda kaine mijinta,ko yanzun dai Allah ya tsare idan ba a riga an kwason ba, tunda kullum gata nn cikin hijabi kmr wata tsohuwar malama,
Rynt ta kalle ta da kyau snn tace"Shi wanda ya haifeki d'in ma har ya kasa baki tarbiya bai isa yamin ciki ba bare har ayi tunanin laqawa wani banza can".
Billy giro😊
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [1/19/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
_*page*_ *```31```*
Malika tayi tsaye sororo sbd tsananin mamaki,mohd kuwa kallon Rynt yake kmr wanda yaga abin burgiewa a tare da ita, sbd a cikin kwanciyar hnkli ta saki mgnr kmr ma ba ita ba.
Rynt kuwa na gama fad'ar mgnr ta juyawar ta zuwa d'aki ,sae a lokacin malika ta saki wani irin zagi ta tafi fuuu!tabi Rynt tana fad'in"cabd'i lallai yau sae kinsan wa kika ta6o,har ni zaki zaga ki kwashe lfy!
Koda ta isa d'akin Rynt tuni Rynt ta rufe d'akinta tasa makulli ta kuma je tayi kwanciyarta akan bed, malika ta shiga sirfa bala'i tana dukan qofa kmr zata 6alle qofa, duk Rynt na jinta tayi banza da ita.
Mohd ne yazo yaja malika yana fad'in"don't mind her xo mu tafi kawai"tace"banni da er iska tambadaddiya idan ba tsoro ba ta fito mana,wlh ta fito!taga yanda ake quliqulin kubra da mutum.
Da qyar dae mohd ya samu ya jata suka bar gurin .
2 days a go
Kwata kwata mohd ya daina zuwa d'akin Rynt dmn zuwa duba lfyrta kmr yanda Abbansa ya tilasta mai, haka kuma bai qara ganin ta fito ba, sam bai damu ba sbd a cewar shi dokar da yasa mata ce tabi.
Malika kuwa tun a rnr da abin ya faru tayi tafiya da yamma zuwa garin kd gun bikin wata qawarta yayinda ta tafi d'auke da alwashin duk ta dawo sae tayi ma Rynt dukan ftr hnkli.
Kwance yake a falo shi kad'ai yana hutawa sae ga mami tazo ta same shi tace"dan Allah yaya ina son naci chocolate"sae da ya kalleta snn
ya tashi zaune tare da zaunar da ita kusa dashi yace"to bari na byr a siyo miki"um um yaya inada shi a d'aki amma hannu na bazai kai inda Anti ta ajiye min ba, to kice Antin ta d'auko miki mana, ai bazata iya bane, meyasa bayan ita ta ajiye? Anti bata da lfy fa, ko abinci ma ta daina ci,kullum sae kuka take tayi ,gashi kai baka zuwa kullum bare ma kasani ynx haka ma tun dazu take son ta tashi amma ta kasa sbd jiri ke d'ibar ta"man yayi shiru yana kallon mami can yace"naji jeki zanzo na duba ta.
Ya jima kafin yake zuwa d'akin don koda ma yaje ya samu har mami tayi bacci sbd dama dare ne, ya sami Rynt zaune kan bed ta had'e kai da guiwa,sallamar sa yasa ta d'ago wanda kallo d'aya ya mata ya fhmci tana jin jiki,
fararen idanuwnta duk sunyi jajir yayinda eyelashes d'inta sukayi warawara sbd hawayen da suka ta6a su ,
snn fuskarta fayau ba kwalliya kmr kullum,maida kanta ta koma yi tsakiyar qafafuwanta shi kuma yaje kusa da ita ya zauna kan bedside drawer yace"me yake damunki ne?tayi shiru kmr bata jinsa yace"kina jina fa"tace"nima ban sani ba"yace"to ki shirya zan miki allura ne"tace"bana so"baice mata komai ba sae tashi yayi yabar d'akin,Rynt kuwa sae tashi take sonyi amma ta kasa sbd jiri wacce dama idan tana zazza6i haka yake mata.
Can ta samu ta tashi tsaye se kawai jiri ya d'ebe taje zuwa fad'uwa,bata fad'in ba sae jin tayi an kamata, a firgice ta juyo tare da fad'in"baffa"sae kawai taga ashe mohd ne riqe da ledar magunguna a hannun shi, wani irin baqinci taji don ta d'auka ko Baffanta ne ya dawo gareta kmr yanda take mafarki a kowane dare,hawaye ne suka zubo mata bata damu da ta share ba sae jaye jikinta daga nashi tayi snn ta koma ta zauna, mohd kuwa ya d'aura ledar magunguna kan bedside drawer yaje ya d'auko gorar ruwa da cup snn yaje ya zauna kan gadon tare da tsiyaya mata ruwa a cup, ya bata ta kar6a shi kuma ya shiga 6alle magunguna ,ya bata taqi kar6a sae ruwa takai a bakinta tana sha, tayi saurin ajiye ruwan sbd wani irin abu da taji cikinta nayi na rashin abinci ga ruwa ta kora akai, nn take taji amai ta yunqura zata tashi amma jiri bai barta ba tayi saurin dafa kan gadon gudun kar ta fad'i, mohd yakai hannu zai taimaka mata, tayi saurin dakatar dashi ta hnyr cewa"bana so"bai kula ta ba sae janta yayi suka tafi bayi don ya fhmci gab take da kwaro aman, suna shiga ta warce hannunta daga nashi ta dafa washbasin tana kwara amai a ciki,kalar aman ya soma tsorata mohd yace"ke wnn aman fa? wani kallon takaici ta watsa mai tare da fad'in" juna biyu nake d'auke dashi ko da wata matsala ne!
d'an shu'umin murmushi mohd yayi tare da kauda kansa gefe nn idon sa ya hango masa bayan hijabin Rynt da yayi staining da jini, yakai hannu ya riqo hijabin ya nuna ma Rynt snn yace"ya haka kuma keda ke d'auke da juna biyu sae na sami wnn qazantar a hijabinki ko kuma jin ciwo ne? Kunya Rynt taji sosai tayi saurin kauda kanta tare da fizge hijabinta ta 6oye gurin da yayi staining,murmushi yayi tare da fita bayin.
Hannu takai kan mixer tap ta kunna famfo ta kuskure bakinta ta wanke washbasin taje
a daddafe ta saka key a qofa snn ta cire hijabi har kayan jikinta, ta saka su a bucket ta zuba ruwa da klin bata iya wanke wa ba sae wanka tayi koshi da qyar taga ta samu ta kammala ta d'aura towel ta fito toilet corner ta jawo qaton hijab d'inta har qasa ta zuba snn ta fito,ta sami mohd zaune yana jiran fitowarta wanda baiji fitowarta ba sae qamshin sabulun da yaji sosai hkn yasa ya d'ago ya ganta,ya tashi tare da fad'in "idan kin shirya zan dawo"bata bar sun had'a ido ba ta kauda kanta gefe har sae da taji ya fita snn ta nufi wardrobe ta shirya taje tayi kwance tare da jan blanket ta rufe jikinta har kanta, sae ga mohd ya shigo d'akin d'auke da freshmilk da kuma plate d'in abinci don ya fhmci aman da tayi na yunwa ne.
Yaje tare da ajiye abincin kan bedside drawer snn yace"ga abinci nn kici snn kisha magani"
Nn ya juya zai bar d'akin tace"ni bana cin abinci ka koma dashi"
Ya dawo tare da fad'in "dolen ki kici don ba ajiye ni kikayi ba da zan kawo maki abu na koma dashi"
Nn ya tilasta ta kan dole ta tashi zaune, ya dungura mata plate d'in a jikinta ,takai hannu ta ture plate d'in tace"nifa na gaya ma bazan ci ba" kallonta kawai yayi bai ce mata komai ba sae hannuwan rgrsa da ya shiga linkewa shaye da toka yayinda Rynt ke kallon sa da mamaki kaddai d'ura mata abincin zai yi ta qarfi,tana kallo ya d'auki plate d'in ya d'ibi abincin a spoon ya nufo bakinta dashi kmr zatayi kuka tace"nace maka bana so dan Allah ka barni"daga nn kawai ta fara kukanta a hnkli ba don komai ba sae don tuna baffanta da tayi wanda sam baya takura ta akan komai. Haqiqa tayi rashi babba wanda har abada bazata sami kmr sa ba.
Tayi minti biyar tana kukanta mai ban tausayi mohd sae kallonta yake wanda ga dukkan alama ta fara bashi tausayi ,a hnkli ya sauke numfashi snn yace"idan kinci zan barki ki koma islamiyya kuma zan barki kije gidan inna"da sauri ta kalle shi snn tayi magana cikin muryarta ta marasa lafiya tace"dagaske kake?ya gyad'a mata kai snn takai hannu takar6i plate d'in abinci tana mai kallon shi tace"ka tafi kawai zanci"
ba musu ya tashi ya fita don ya fhmci bata iya cin abinci a gaban idon sa ne.
Sae da yayi wanka ya kuma yi shirin bacci snn ya dawo d'akin ya samu taci abinci kmr yanda tace ta kuma sha duk wasu magunguna da ya 6alle mata,yakai hannu ya d'auki plate wanda ke d'auke da ragowar abinci snn ya kalleta sae sharar baccin ta take cikin natsuwa.
Wayar sa ce tayi qara ya saka ta a silent snn ya d'aga had'e da fita d'akin.
Washe gari Alhmdlh jiki ya fara yiwa Rynt sauqi don da taje wanka har kayan da ta jiqa cikin bucket jiya ta wanke abinta tas taje ta shanya.
Byn ta shirya snn tayi breakfast ta koma ta kwanta sbd zazza6in bai qarasa sakinta ba,ba jimawa bacci ya kwasheta sae ga mohd ya shigo d'akin riqe da hannun mami,yaje kan bedside drawer ya zauna mami kuwa ta hau kan gadon tana fad'in"anti ma tayi bacci"
Komai mohd bai ce ba sae hannun sa ya d'ora kan goshin Rynt,sae kawai yaga ta bud'e idanuwanta a hnkali ta sauke su akan nashi, ba tare da ya sauke hannun sa da ke kan goshinta ba yake tambayar ta "jikin fa?
Billy giro
🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮🔮
[10:00PM, 5/2/2017] Billy giro😊: [1/20/2017]
🔮```BAZAN BARSHI BA!```🔮
🔮🔮🔮
_*page*_ *```32```*
Shaye da toka ta janye hannunsa snn tace "Alhmdlh"
Shi kuma ya mà ida dubañsa gun mami yace"bani ruwa gasu can a bayanki kan bedside drawer, mami ta kawo mai ruwan ya kalli Rynt da tun d'azu ta juya bayanta dmn ci gaba da bacci,yace"tashi kisha magunguna idan ba haka ba ciwon zai sake dawo maki ne"
Ba musu ta tashi zaune ,har zai 6alla magungunan sae kuma ya kalleta yace"ko kina so na had'a miki da allura sbd naji jikin naki da zafi kuma zaki fi jin sauqi a take"kallon sa tayi ,sae kuma tayi shiru don dai tana son samun sauqi nn take kam ko don zuwa islamiyya ta kuma samu taje gidan inna, amma bata jin zata iya bashi wani guri a jikinta ya mata allura,cikin sanyin murya tace"Aa bana son allura zansha magani kawai"
Bai musa mata ba ya bata magungunan tasha, snn ya tashi zai fita,mami tace"nazo mu tafi yaya"yace"Aa mami asibiti zan tafi"tace"yaya ina zuwa ko can d'in ne"yace"mami idan yawo kike so bari gobe zaku fita keda Anti kinji"yaya to ai anti bata da lfy kawai wayo kake so kamin"ta qarashe mgnr ne kmr zatayi kuka yace"zo"
tazo gurin shi ,ya rage tsawon sa tare da kai hannu ya shafo fuskarta yace"kar kiyi kuka ba wayo nake miki ba dgske nake zaku tafi yawo gidan inna idan anti taji sauqi kinji"to yaya haka ko jiya da dare nayi ta jiranka kazo ka d'auko min chocolate har nayi bacci baka zo ba"eyyah mami ai kina ficewa aka sallama min sae ya kasance koda na dawo na samu har kinyi bacci amma yanzu nuna min inda chocolate d'in yake sae na d'auko miki ko"hannunsa taja tana fad'in "muje kaga ai a wardrobe d'ina ne amma can sama, nn ta bud'e wardrobe d'inta ya d'auko mata ya vata, ta kar6a cike da murna shi kuma ya fita, Rynt dake kallon su sae mamaki take irin yanda yake shiri da mami amma kaf sauran qannan sa tsoronsa suke ji.
A washe gari ne mohd ya cikawa Rynt alqawarinta yakaita gidan inna ita da mami suka yini sae dare ya maida su.
D next day Rynt ce a d'akin mohd tana gyara mishi d'aki sae ga malika ta shigo d'akin wacce saukar ta kenan, wani irin farin ciki ta sami kanta dashi ganin Rynt a d'akin,ta rufe qofa da makulli ta kuma cire makullin ta jefa a jakarta a cewar yau ko ita ko Rynt dole ne a kwashi gawar d'ayan su,sae da tayi d'amara snn ta shiga dube dube taga ko zata sami wani makamin da zai raba Rynt da duniya zama d'aya ,can taga tunda ta rasa makami , abnda yafi kawai taje da qarfin tsiya ta kwashi qafafun Rynt ta yanda idan takai qasa sae dai wata ba ita ba.
Tana gama yanke shawara ta nufi Rynt gadan gadan wacce sam bata san da shigowar malika ba sae aikin gabanta take,ai kuwa kai tsaye taji an kwashi qafafunta kafin takai qasa ta buga ihu cike da mugun jin tsoro,malika kuwa a maimakon taga Rynt qasa sae ganin ta tayi a jikin mohd,wani baqinci ne ya tokare ta a wuya ganin Rynt male male a qirjin mohd sae baqin ciki biyu suka tara mata,cikin azama ta ciro takalmin ta mai d'an karan tsini zata dokawa Rynt shi a ka mohd ya riqe mata hannu da d'ayan hannunsa sbd d'ayan hannun yana rungume da Rynt ne wacce tuni ta some kan tsoratar da tayi,ya fizge takalmin had'e da
daka mata tsawa yace"meye haka,me ta miki keda yanzu ne dawowar ki!bata kula shi ba sae d'ayan takalminta ta ciro tana fad'in"cabd'i har ka manta zagin ubana da tayi kenan,wlh yau sae tasan ba irin mu ake zagi a zauna lfy ba!tsaki yayi ya sake fizge takalmin ya kuma ture ta, tayo kukan kura ta ture Rynt daga jikin shi,
nn Rynt ta fad'i kanta ya daki gefen gado,bata barta ba tayi kanta zata fara kai mata duka,mohd ya rirriqeta ta shiga kokawa dashi na ganin ta qwace kanta,bata iya qwatar kanta ba sae mohd d'in ne yaga dama ya saketa tare da fad'in" can't u see she is unconscious,to bari kiji wlh duk kika ta6a ta zanyi maganin ki ne kuma ki gwada ki gani kin dai san hali na ba sae an gaya miki"
Tace"wlh ko ba yau ba sae na hallaka ta kuma bari ka gani kul ba dad'e kul ba jima kuwa"
Daga nn taje ta bud'e qofa ta fita sae masifa take tayi.
Mohd kuwa d'aukar Rynt yayi ya d'ora ta kan bed, snn ya samo ruwa ya shiga yayyafa mata a fuska, cikin ihu da firgici ta tashi ta qanqame mohd tana karanto addu'o'i sbd duk d'aukar ta aljanu ne suka cirata sama,duk tabi ta firgice tana ta mai kuka,ya qara rungume ta a jikin shi yana kwantar mata da hankali,sae can ya samu hnklinta ya d'an fara dawowa gareta,inda a hnkli yaga takai hannu kan gefen goshinta gurin da kanta ya daki gefen gado, ta d'ago hawaye tap a idonta tana kallon shi,yace"da zafi? tace"wlh d'akin nn naka aljanu ne dashi kaga har sun jimin ciwo"kallonta kawai yake bai ce komai ba sae hannun ta ya janye yana duba gurin, gurin yayi ja har ma yad'anyi lolo kad'an, nn ya lumshe ido tare da shirin maida ta