Showing 150001 words to 153000 words out of 155717 words

Chapter 51 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt

29 Oct 2025

677

daya hannu ɗaya kuma take nuna su cikin rawar murya tace " A A Agr
Agrif Agrif tayi ta mai maitawa wani irin duhu take gani baya tayi zata fadi da sauri N



*TO MASOYA MU HADU A PG 37 WANDA INSHA ALLAH SHINE NA ƘARSHE*


*BJATTKO*
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCI NA NE*
(```Rikicin Babban Gida```)

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*


```Marubuciyar```
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
```NOW```
*FURUCI NA NE*


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*


*_________________________________*
*labarin FURUCINA NE gaba ɗaya jigon labarin akan illan furucine wanda annabi ma yace mu tsare harshen mu sai hassada wanda babban cutane abinde da muka baɗa dai_dai Allah kasa mu samu dacewa a kai kuskuren kuma ka yafe mana ina godiya ga masoya wanda sukayi jimirin bina har zuwa harshen labarin nan wanda na ɓayawa dan Allah su yafemin*

37


Nasir da sauri ya tarota ta faɗa jikin sa riƙeta yayi gem sosai yana kallon Agrif cikin tsoro da firgici shima har suka ƙaraso kujeran da yake facing din su suka zau Agrif idon sa cikin na Nasir cikin da kewa Nasir ya buɗe baki
yace "Daddy meyake faruwa wannan Haruna ne ?".
yayi maganan tare da wurga idonsa akan kowa still de yana sake manna Nasrim a ƙirjin sa dan daƙer take jan numfashi

Hajja tace "Eh Nasuru ɗan uwanka Haruna wanda kuka dauka ya mutu tsawon shekara biyu da rabi bai mutu ba shine kake gani a gaban ka".

Daddy yadaura da cewa
" bayan mun kai Baban gida da Fayyat da Khaldum asbiti kwajin farko yanuna Baban gida bai mutu ba amma su Fayyat sun rigamu gidan gaskiya to dagani sai Abun ku sai kawunku yaya Suleman mukasan haka atake nayi dogon nazari nace kada agayawa mutane koda na gidan nan ne cewa Baban gida bai mutu ba dan bamu daman bincike akan waye yayi kisan dan awannan lokacin mu kowa a gidan nan abin zargine kanmu ya gama ƙulkewa kowa zargin sa muke musamman ku yaran mu
anan doctor ya basa tenakon gaggawa tareda alluran bacci mai ƙarfi wanda zai jima bai farka ba har aka masa wanka muka sallaceshi aka kaishi maƙabarta duk da likita yace za a iya binne shi bayan awani a tonoshi amma zuciyar mu bai gamsu mu binne shi ba dole dr ya dauko motan asbiti bayan maƙabartan bayan mun fara binne su Khaldum mukace jama'a sunyi yawa a ragu ta katangan bakabartar aka fita da Baban gida bayan dr da Habubarka ɗan wajen suleman suka fita da Baban dida zuwa egyp mukuma muka zauna zaman karban gaisuwa ba adau tsawon lokaci ba Baban gida yawarke tun kafin agano wanda yayi ƙisan shi ya tabbatar mana da Aisha ce tayi kisan dan yagane ta".

"Daddy kunsan da haka kuka auramin Halima Daddy me na muku menayi kukeson azaftar da zuciyata a yanzu ina yiwa Halima son da bazan iya hakuri da ita ba adama daurewa kawai nayi amma na azzaftar da zuciyata yanzu meye matsayin aurena Daddy dan Allah kar kuce zaku rabani da rayuwata ban muku komai ba".

ya ƙarashe maganan yana sake ƙen ƙeme Nasrim ajikin sa kamar za a kwace

dariya Abu yayi yace "lalle dole ace rigiman duniya akan mata da dukiya akeyin mata da dukiya fitina ne wato kai bakayi farin ciki da zuwan ɗan uwar wanda bashida burin komai aduniya sai son farin cikin ka kai tsoron ka kar a ƙwace matar ka abasa ko".?

cikin rikiceccen murya yace "Abu bazai mayuwu ba bazan bar Halima ba".

murmushi Abu yayi yace to da waye yace "zai ƙwace Halima taka ce kai daya".

Daddy yayi gyaran murya yace "Nasuru Agrif yasaki Halima tun ranan ta haifi Lil Agrif aranan yazauna yake gaya mana irin son da kakeyiwa Halima amma bai gaya mana cewa su Fayya yaran ka bane har saida Kamal ya tona asiri muka tambaye shi anan ya ke gaya mana komai kuma shine ya nace sai an aura maka Halima yakuma dage akan bazai zoba har sai kun gama sasanta kanku kaida ita kaji abinda yafaru duk tsawon lokacin nan saboda kai ya boye kansa".

Agrif meƙewa yayi ya ƙarasa inda Nasir yake yazuba gwiwowun sa ahankali ya kamo hannun Nasir
yana kallon tsakiyar idon sa cikin sanyi murya yace "Muhammed kayi hakuri da taurin kaina nayi son kai nagane kana son Nasrim amma Allah yagani lefina ne da tun kafin na aure ta ban fito na nunawa iyayen mu sun baka ita ba nima alokacin rudin sonta da ƙuruciya ne ya rudeni dakuma ƙaddaran abinda tunfil azal rubuceceya ce sai wannan hargitsin ya faru shi yahana na maka adalcin da yaka mata na maka duk dama lefin banawa bane ni ɗaya harda kai tunda da farko saida na bar maka Halima nace zan auri Izzatu amma ka ƙi bada koyon baya daga ƙarshe ma kanuna min isgilanci so kaga lefi nawa ne da naka Nasir tun ranan da aka daura auren mu da Halima wannan abin yafaru a tsakanin ku nayi nadaman auren ta saboda nasan kai mutumne nagari mai gujewa tsabon Allah amma ka kasa daurewa har yakai ka ga zina abin kafi tsana muma kake mana faɗa da nasiha akan ka aikata
anan na tabbar da sone yaci galaba akan ka saboda nafi kowa sanin ka kai ka ke hanamu ai kata zina nida AKIYU da AYMAN kasha yin fushi damu akan shangiya da zina amma sharrin so yajefaka cikin wllh
tun ranan da Aliyu ya ƙirani yana kuka ya gayamin ka fara shan giya akan son Halima nake neman ganyar rabuwa da Halima nake neman yanda zanyi na mallaka maka ita cikin sauƙi har tsawon shekaru shidda sai da wannan abun yafaru na samu dama ɗan uwa ina mana ta'aziyar rasuwan yaran mu Khaldum da Fayyat sannan ina mana jajen abin yasamu ɗan uwan mu jinin mu Kamal wllh umarnin uwa yabi amma mugunta ba halin Kamal bane".

ya ƙarashe maganan yana kifa kansa akan hannun kujera yaso ya jishi ajikin ɗan uwansa amma Nasrim tana cinyar

a hankali Nasir ya janye Nasrim din da zuwa yanzu numfashin ta ya dai-daita amma de kanta a ƙasa da alaman mugun kunyar Agrif takeji ko da ya janyeta ya meƙe tsaye ma kifa kanta tayi a hannun kujera ta saki wani marayan kuka

Nasir saukowa ƙasa yayi ya zube still de idon sa yana kan Agrif cikin rawan murya yace "Haruna meyasa kake sona fiye da yanda kake son kan ka meyasa kayi min halacin da ni nakasa ban cancanci abin alkairi daga gare kaba amma kayi hakuri sharrin sone".

hakade sukayi ta koke koken su duk na farin ciki ne
Nasir ya karbi yaran Agrif kyawawa daya sunan Kawu Suleman ne daya kuma Aiban
Suleman ana kiransa da Suhal shikuma Aiban Aiban dinsa yaran kyawawa ne kuma kaman su sak wanda baza ka iya ban banta su ba farin Izza suka dauko saide akwai yanayin dogon fuskan Agrif a tare dasu
sosai suka kafa fira Khaflan ya maƙalewa yaran Izza yace shifa sune ƙannesa dan dama yace akan me Ammi ta haifi macce bayan yara mata biyar ne agidan su kuma maza su ukku ne daga shi sai lil Agrif sai Abdul meyasa baza ta haifi namiji ba aiko yana ganin yaran yafara murnan suma sun zama su biyar cif kuma Ummi ma namiji zata haifa zai sunfi su Musatat yawa
Musanat ta kalli Humairah

tace "Ummi ai kince macce zaki haifa ko".?

Humairah tace "sosai ma".
cikin daure fuska Khaflan yace "to sai me kiyi ta haifar su Aunty Sadiya ke kuma ki haifo mana 3 brother musake nikasu ko ".
dariya duk sukayi Sadiya tayi saurin sun kuyar da kanta Abbaty yace "Ameen my son nikuma insha Allah ko ɗa ɗaya ne sunan ka zansa balle idan ukku ne kaga Fayyat da Khaldum sun dawo kenan tsalle yafara yana ihun murna yaude three brother kamar basu taba fuskan tan matsala ba Abu da Daddy baki yaƙi rufuwa yanzu jikojin su suncika goma dai dai hakan ma ga Sadiya da Humaira da ciki

Hajja tace "to Aisha kece mai tsoron haifuwa kinga yanzu agidan mutane kike baza su muki hakurin da muka miki ba da kika haifi Abdulsamat saida kika shekara bakwai baki ƙara ba har mijin ya shiga kurkuku ga Halima sai da tayi raya shidda duk dade na farko yan ukku ne kinga daga baya ta ƙara ukku a falle_falle ga Zahra ma yara ukku tayi ga
Izzatu ma kinga saida tayi ukku kafin Aiban yarasu yanzu ma gashi anyi auren ku lokaci guda duk sun haifu sun barki da wani cikin ki ɗan firit dagani ba biyu bane".
dariya akayi wanda hatta Nasir sai da ya murmusa
wani kallo Humaira ta zubawa Hajja
tace "lalle ma matar nan ke yanzu har kina da bakin wani gorin haifuwa keda daga haifuwan fari yan ukku baki ƙara ba fa".

"ke gafara can ukku dana haifa ba basu Albarka bane kuma rashin haifuwa ai ajikin kakan naku Haruna yake shima su biyu ne agun iyayen sa nide kowa yasani zuru'ar haifuwa ce ".

haka de aka denga fira har masu aiki suka hada dining
Nasrim kam da sauri ta dashi zata shige ɗaki ita bazata iya hada ido da Agrif ba dawane ido ma zata kalleshi
Nasir ya bita da kallo yasaki murmushi

bayan an gama cin abinci Agrif yayi gyaran murya yace" yawwa Daddy abinda na manta ban fada ma ayi agaban ku nasan halin kishin Nasara zai iya cewa zai yanke min zumunci da sister dita to anan ne zayyi kuskure gwara kusani zumunci da Halima ba fashi".

Daddy yace" to kai Nasir kaji".

Nasir yace "to Daddy ni akuyane da bazanyi kishin matata ba saide ni bazanyi kishin Agrif ba saboda nasan amanan sa zan dimga masa kallon tamkar Kamal ne awajen Nana".


da dare Zahra Ayman yazo suka tafi bayan sunsha fira da Agrif duk da su dama shida Aliyu sunsan yana raye Zarrat ma yazo ya dauki Humaira suka tafi bayan sun raka Izza Part din ta


Nasir da Agrif

samun waje sukayi suka sake baje hajar fira har kusan shabiyun dare

Nasir ya kalli Agrif yace "bro kafa bar ƴar mutane ya kamata kaje,
kaga ni Nana wai tana jego komeye wani jego Hajja ta haɗani da Mommy ta hanani shiga ɗakin da take ma".

numfashi Agrif ya sauke yace " bros nayi missing dinkane sosai nasan my dear zatamin uzzuri ai tasan muna tare".
Nasir yayi murmushi yace " kai kana yabon wannan matar taka kuma da alaman tana mugun kulamin da kai bro gashi kayi kyau kayi ƙiba fresh dakai".

numfashi Agrif ya sauƙe yace "sosai Izza ƴar aljana ce yanzu na san nayi aure duk namijin da yake son ya morewa rayuwa to ya aure matar da sonta yafi nasa anan ne zaiga tattali nifa yanzu ko sarki saide yanuna min nauyin rawani babu ta inda ta gaza Allah yamin baiwa da mafificin baiwa da ya hadani da Izza Izza she's good komai nata nice nasan bazan taba nadaman samunta amatsayin mata ba".

Nasir yace "kaga nikam duk ta yanda taga dama takeyi dani juyani ake sosai nikuma idan na fito na rama akan ma'aikata".

dariya Agrif yayi yana dukan kafaɗan Nasir yace" ah nasan ka fa ai bazaka juyu ba duk da nasan soyayya ce take tafiyar da rayuwarka ɗan loop"

Agrif yace yawwa bro ni kana kula da harkan companyn Kamal kuwa Abbaty de yace a'iki yamasa yawa baisan halinda ake ciki game da company ledan saba amma wasu plaza din sa yace komai normal ko".
"Eh ina bincikene akan company gaskiya manager din ba mutumin kirki babe yana son kashe masa company amma gobe de zan gama dukkan binciken a canza manager din".

sunsha fira yanda yakamata duk da tattauna war tasu akan business ne
sai kusan 2 na dare yafito daga Part din Nasir din

Izza har ta gaji da jira tayi bacci Suhal ne ya tashi ya fara kuka daukan sa tayi tana shirin sashi a nono ya shigo cikin sallamar sa da ya tsaya a iya leben sa direct bathroom ya wuce ba tare da yakalli inda take ma bajimawa ya fito daure da towel ɗaya a ƙugun sa ɗaya yana goge jiki dashi ya wuce inda mirror sama sama ya murza lotion a jikin sa tare da fesa turare ya ware ido yana kallon yanda ɗakin yasha gyara kamar ba shiba gaba daya part din ma yabashi mamakin yanda aka canza masa fasali murmushi yayi yace "ni Haruna ɗan gatan Mommy ne nasan wannan aikin sai ke Allah yabar manake yace tareda meƙewa yasaka kayan baccin sa
ahankali ya sunkuya ya sakarwa lil Aiban da yake cikin gadon sa agefin nasu kiss yashafa kan Suhal da yake cinyar Izza ya hau gadon tare da gyara pillown sa ya shafa addua ya kwanta tareda jan bargo

ahankali ta kwantar da yaron akan gadon sa ta sauƙo daga gadon ta zaga gefin sa ta gurƙusa tare da jan barkon cikin rawar murya
tace "mijina yau ni kajuyawa baya kasanar dani lefina kamin hukunci daidai da lefina kar ka zabi azaf tar dani ta wannan ɓan gare bazan iya jurewa ba".

kallon ta yayi ido cikin ido yace
"Izza kina son kifara taurin kai ko".

hawaye ne ya zubowa Izza yarrr bazato tace "subbahalallashi ni ni taurin kai Abban Zeenat menayi".

cikin daure fuska yace " tun yaushe nake miki maganan gyara mu'amullar ki da Halima amma kikace sai munzu gida gashi munzu ina gani ko kallon inda take bakiyi ba Nasrim bata daga cikin jerin matan da zakiyi kishi dasu ita din ƴar kuwa tace jini na kuma bazan gaji da gaya miki arziƙin ta kike c............


da sauri ta rufe masa baki da tafin gannunta tana girgiza masa kai ga hawaye na surto mata
"my habibi baka fassara ni dai-dai ba ni na isa nayi kishi da Nasrim albarkacin ta fana keci wllh wllh Ya Agrif ko kai bazaka gayamin son Nasrin ba Nasrim itace ta inganta rayuwa ta adaliln ta muka shigo cikin gidan nan ita tazamar ni mutum wllh kunyar ta ne ya hana na mata magana ina mutuƙar jin kunyarta ne kuma tana min ƙwarjini sosai kuma kai ma kasha cewa Nasrim tana da ƙwarjini so dayawa Hajja da kanta tana cewa anya Nasrim da Nasir ba sha shatau suke shaba suna da ƙwarjini sosai ni bansan ta inda zanyi controlling kaina a gaban ta ba amma tunda umarnin mijina ne ko zan mutu sai naje na gana da ita awannan tsohon dare ba sai gobe ba.....

ta ƙarashe maganan tare da meƙewa a zabure

wani irin fisgota yayi ta faɗa jikin sa ya birkito da ita tayi ƙasa shi kuma a sama ya sakar mata nauyin sa gaba daya yakai bakin sa daf da nata numfashin su yana fita atare murya can cikin maƙoshi
yace " MAR'ATUSSALIHA kinsan meye sirrin ƙwarjinin N'N".?

girgiza kai tayi tareda rolling da idon ta

yace" sirrin shine falalar salatin Annabi Nasir a kullum yana salati sau dubu arana kin gade duk yawan aikin sa ayanda yake dinnan to bayan ko wacce sallah sai yayi salati so dari biyu istigfari dari kinga idan aka hada na sallah biyar zai bada salatin dubu istigfari dari biyar wannnan ƙa idar Nasir ne sai dana zauna da Nasrim naga itama tanayi kinga nima awajen su na zara wannan shine sirrin su kema ki gwada zakiga abin mamaki".

Izza tace "kwarai kuwa haka Nasrim take duk busy din da zata shifa sai tayi su koda zata bar sauran zazkar din ta kuma wllh sakacine amma tare Mommy ta koya mana wannan tarbiyar Mommy ne Allah yasaka mata da mafificin Alkairi".
ta ƙarashi maganan tare da ƙarasa manna bakin ta kan nasa

*Nasir*

murmushi yayi a lokacin da ya bude dakin ya hango Hajja akan gado sai munshari take zubawa
ahankali ya tako har bakin katifar tsayawa yayi kallon ta yanda take baccin ta cikin kwanciyar hankali ta rungumo Baby Ni'mra ahankali ya jaye Baby tareda daukan ta ya maidata kan gadon Hajja ya dauki pillow ya kara bayan yarinyar ya dawo ya shige jikin Nasrim cikin bacci taji kamshi sa da tattausar jikin sa wani gwuron numfashi ta sauke tareda shigewa jikin sa jin abin yafi karfin kamshi yasa Nasrim ta bude idon ta da sauri bude baki tayi zatayi magana yayi saurin daura yatsan sa akan bakin ta yana juyowa inda hajja take alama yamata da kar ta tada Hajja
ahankali ya kai bakin sa kusa da kunne ta yace" meyasa baki tsaya kin ci abinci ba kika gudu".
ahankali tace "banajin yunwa ne ".
ɗan marin kumatun ta yayi yace "Ah Ah kide fadi gaskiya ganin Agrif yasa kika tsorata kin zata za ace ki rabu da ɗan ɗanon zuman ki ko ".

"kana nufin kai baka tsorata ba Ya Rujjulussalihi na idan akace in rabu dakai ai kamar an tarwatsa rayuwatane toma tayaya impossible ni kai har abada taya zanyiwa wanda yaƙi kula wata saboda ni ya zabi yarayu ba aure duk saboda ni
taya zan maka butul ci akan wani Agrif da bai san meye soyayya ba nasan da kaine baza ka fansar wa wani niba darajata tafi haka awajen ka RUJULUSSALISHI".

girgiza mata kai yayi yace
"Nasrim gaskiya Agrif yana sonki yanada zuciya mai yau wanda ba kowane yake da shiba tabbas bazan iya kwatanta yin abinda yayi ba Nasrim Agrif ɗan Aljanna ne tun muna yara yasha hakura da abinda yakeso akaina kamar irin su abinci zabi na karatu abubuwa dayawa ya sadaukar min kinga muna yara Kamal tak yake jira nayi lefi tazo yafada amma Agrif yafini moye duk abinda ya zamana lefina ne Nasrim ni ban isa nasakawa Agrif abinda yamin arayuwa ba banida abince masa banida abin bashi sai adduar dacewa a wajen uban giji
ni sannan ina sonki ki manta da kin taba soyayyya ko zaman aure dashi ki zauna dashi amatsayin dan uwan ki nima nayarda dashi bazai cuceni ba nadauke duk wani kishina inde akan Agrif ne".

can cikin dare Hajja taji ƙafa da da hannun Baby yanata shurin ta azabure ta tashi tana ihon maciji ya haumata gado ta fara kururuwa tana cewa "dama

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login