Showing 132001 words to 135000 words out of 155717 words

Chapter 45 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt

29 Oct 2025

649

yama za ayi ayi haka muhar ramata ce ita ko kuna son abinda yafaru a baya yasake afkuwa bayan kuskuren baya har yanzu bai gyaru ba idan dole a americas zatayi karatu gacan gidan mu na family taje ta zauna nima sai na dauko mata su Muwadda tana kulamin dasu amma ba gidana ba kuma ni bana karɓan amana saboda girman sa ni waliyi ne da za kawomin wata guzumar bazawara cikin gida hale halin ta ɓatawa Mommy ni wllh duk abinda yafaru ba ruwana bazan iya hana zuciyata a abinda take so ba".

daƙer Ummu saida ta haɗa da su Abu sannan ya yarda Nasrim zata zauna dashi Nasrim taso yaƙin musamman idan ta tuna da kalaman sa na ~guzumar bazawara~ abin yana mugun ɓata bata rai wai zata ~ɓatawa Mommy shi~
zaka ka aikin ɓaci wato sai nacire tsoro na kafe zuciyata na koyawa wannan guys din hankali
ranan da Ummu zata tafi Nasrim tasha kuka
da yamma Nasrim tafito dining area dan neman abinda zata ci dan tun safe bata fito ba sanye take cikin english wears rigan robane kuma hannun bes ne dashi pich colour sai bakin wado three Quatars shima ya zauna ajikin ta sosai gaba daya ya bayyana halittan heeps din ta ga rigan kamar ka kamo boobs din ta gashin kan a maje ba gyara ba wani makeup a tare da ita bude komai ta fara tana neman abinda zata iya ci ba zato taji mutum yayi ƙara juyowan da zatayi ta ganshi dafe da maran sa da sauri ta dauke idon ta dan wani mugun gani da tayi ita bata taba ganin gaban namiji ya tashi haka ba kuma acikin wando kamar ya zungura dogon ice aciki jikin ta ya fara rawa da sauri tayi hanyan step amma ko taku ukku batayi ba ya caf kota cikin slow voice din sa
yace " ai dama nasan haka zata faru me yasa baki sutur ta jikin kiba".
cikin rawar murya da in ninan bata san sanda tace "A ah ban san zan samu mutum anan ba ka sakeni".
kallon ta yayi sama da ƙasa still de hannun sa ɗaya dafe da maran sa
yace " dama nasan hakan zata faru ya zasu hadani da tsohuwar bazawara second hands wanda ta gama sanin komai ina saurayi zata ɓatani
gashi ƴan iskan nawa duk sun gudu sun barni to ga shawara tunda kema Habib yace bayayi da second ki zomana muyi maneji kafin na samu na bude tawa matar idan kin a mince ki gayawa su Daddy su daura mana aure daga can a yau ayan zu nake son a aura min ke
kafin na auri Sadiya nan da 3 week murage zafi yayi maganan yana saka hannu al'juhun ya dauko yawan sa yana dan nawa yace MOMMY ki gayawa su Abu yanzu nake son a aur .............





*sis mu hadu a pg 33 comment din ku yafara sanyi nima typing yafara sanyi ko*






*Bj*
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCINA NE*





*NA*


*BATUL ADAM JATTKO*



33






Mommy ki gayawa su Abu yanzu nake son a dauramin aure da wannan bazawaran gashinan ta sani gaba sai kuka takemin wai sai tarama abin da namata ta samu cikin su Fayyat nikuma nace nayiwa Mommy alƙawarin bazan ƙara aika ta hakan ba ganin karta jefa kanta cikin wani hali yasa nace bari na gaya miki adaura auren sai ayi komai.'
cikin dauriya yake maganan ganin yanda yanayin sa ya canza gaba ɗaya maran sa ta ƙulle jiyake kamar ƙafafuwar sa bazasu iya daukan saba jiran amsan Mommy kawai yake
Mommy daga nata ɓangaten sai data murmusa lalle dama Nasir yana ƙarya yanzu to mema zatace masa ne tana jin yanda yake sakin nishi ummm ummm ummmm
shiru tayi tana sauraron sa tun Nasir bai kai saurayin ba tagane zayyi jaraba dan so dayawa tana kamashi cikin wani yanayi kuma baya boye mata komai baya jin kunyar ta

jin shiru yasa yace "Mommy kice wani abu zafi zafi washh.....
"Son lafiyar ka kuwa ".?
"Mommy ba lafiya ".

"me yafaru".
"Mommy bazauwara".
"meye kuma bazauwara".
"Mommy Nasrim ce".

"ok ita Nasrim dince tasaka gaba dole sai tarama abinda kamata".

"ah ah Mommy gatanan ma ta matseni".
dariya mommy tayi tace "Nasara goshin jirgin mai wuyar karau din Nasrim ta matse to shikenan ta rama idan zata iya."
ta ƙarashe maganan tana shirin kashe wayan
yace" wait mommy seriously fa".

"to Nasir ni da nake nan ya kake son nayi maka ai yanzu kunfi kusa kuma kai da kake saurayi ma ai ka mallaki hankalin kan ka balle ita guzuma cikin ku ba wanda zanyiwa faɗa saide nace kowa ya iya allon sa ya wanke tasa tafis sheshi".


"cikin slow muryar tausayi yace "Mommy aure nake so zan iya faɗawa wani hali ni ba mazinaci bane ina da tsantsanin wllh ina tsantsanin wasu matan itace kawai nake ganin zan iya komai da iya nayar da tsaftar ta Mommy kiji tausayin na wllh ina da bukata ".
"Ok hakan ya nuna ba Nasrim bace take da buƙata kaine kenan".?

"Mommy ita ta janyo aida ina zaune lafiya kuma auren ai na wucin gadine ni idan na auri Sadiyan gidan Malam Ladan sai na saketa kinga bamu aikata saɓo ba kenan".
Mommy tace "babban saɓo ma kuwa ai aure ba abin wasa bane da za a ginashi akan wani sharadi ya zaka aureta idan kuma kasamu yanda kake so ka saketa sai kace Haliman mahaukata ko kuma wanda aka wanka da ruwan hanji".

"Mommy ina nufin idan bazata iya zama dani bane saboda ni mai lefine a wajen ta zan iya bata daman rayuwa da wani amma yanzun ina bukatar temakon ta kafin na auri Sadiya ".

"kaga Nasir banason rashin hankali da wauta irin taka to wai ni ina son da kace kanayiwa Nasrim din".

"Mommy nasan bazata soni bane yasa ai ".
"to idan ka auretan ta ƙarfi zaka mata tsaya kaji iya shawaran da zan baka ka nemi so na tsakani da Allah awajenta idan ta amince kazo mana da maganan aura kai sai kace ba namiji ba".

tana gama fadan haka ta kashe waya
Nasrim da tagama gajiya da jan hannunta cikin nasa daya danƙe sai alokacin ta ɗaga idon ta ta sauƙe cikin nasa gabanta taji yayi wani irin faduwa ganin yanda launin idon sa ya koma kamar ba nasa ba yayi wani irin ƙanƙancewa kamar mai shirin bacci sai bazasu yake a jikin ta
sauke nata idon tayin da sauri tanjin gabanta yana wani irin bugawa
idan tace bataji wani abu ba tayi mugun yin ƙarya yarrrrr yarrrrr taji gashin jikinta yana meƙewa bata san sanda ta furta
"wannan wane irin mutum".
ne ba afili
"Nana nima ban sani ba dan Allah kibani hadin kai nasan kema kina so ina da malamai a garinnan zansa su daura mana aure yanzu mommy taki yarda please myluv nasan banida bakin baki hakuri shiyasama ban fara ba ayanzu idona a rufe yake bana ganin komai".
ahankali Nasrim ta zame hannunta acikin nasa gyara tsayuwarta tayi tare da dan ne zuciyar ta cire duk wani tsoron sa ta juya masa baya tayi taku kamar ukku ta dafa dining da hannun ta ɗaya ɗaya kuma ta kama ƙugunta wannan tsayuwar nata yasake dulmiyar da tunanin Nasir jinsa yake kamar mahaukaci

juyowa tayi tana murmuushi idon ta jikin nasa
tace "NASARA ashe kai barazanan naka daga nesa ne izzar bame tsawo bane ban taba tunanin zakayi saurin yin laushi haka ba ban kawo akaina zaka juyu ba a mazan ma ina zaukan ka jajircece ashe kafi flour laushi ashe tantirancin naka ma bai kai ba ina ma wanda suke girmamaka suke maka kirari da goshin jirgi sugan ka ahaka man ba jirgi ba ko keke zai iya tureka ahalin yanzu ka dauka Mommy ma irin kace wawa mai halin dabbabi ni Halima zakayi auren wucin gadi dani HALIMA ABDULMAJID HARUNA
bakaji daidai ba baka fashimta ba
ba kan san wacece Halima ba".
matsowa yayi daf da ita har tanajin yanda saukar numfashin sa yake tsauka
yasa hannu ya juyo ta ita tare da dafa kafadun ta biyu da hannun sa
yace "sarauna mulki izzza jin kai duk wani ɗa namiji dayake dashi idan yazo gaban macce ajiyeta yake NANA dan kin kirani da wawa ko marar matsayin bazan damu ba saboda soyayar ki ita ta sarrafa rayuwata tun ban san taba har nazo na santa
NANA tun ranan da muka hadu a gidan Ta soro kika dubi tsabar idona ni Nasir kika kirani da
```dabba wawa bayahude ɗan iska```
na tambatar wa kaina ke ta musamman ce jininn ki zanyi dai-dai da nawa banason matata ta kasance mai torona kamar yanda wasu mutane dayawa suke sorona tun danake ba wanda ya taba zagina haka a gabana daga iyayena har malamai na nayi mugun jijina miki NANA ke ta musamman ce nasha wahala mutane suna ganin kamar nacika zafine nacika izza wllh zafin soyayar ki shi yake sarrafani NANA ke kikeda daman gyara rayuwata ke kikeda daman juyani yanda kikeso wllh bawani asirin Mama da Kamal da yasa na aikata abin da nayi miki sai so tun ina yaro na sawa so suna masifa ne bai san tausayi ba bai san kara ba baya duba can can ta da yana du ba can-canta da nawa bai sauka a kan kiba dan ni adaukana zan dauki ƴar gidan Mammy a matsayin kanwa uwa daya,
da so yasan tausayi da ya ragawa Agrif alokacin da yafaɗi agabana yana kukan na fita a rayuwar ku da so yana da kunya ban yiwa ƴar Mommy haka ba da so yasan kara da ban yiwa matar Agrif rapping
ba Nana ban can-canci ki soni ba ni kaina ina tuhumar gaina da lefuka da dama wanda bazaki yafimin ba
Nana sonki shine babban jarrabawar da Allah ya dauramin wanda nasani shine ajalina adama kwananane kawai agaba amma yanzu idan kika auri wani ba niba wlllh bazan rayuba.
ya ƙarashe maganan yana zubewa a gaban ta tare da sun kuyar da kai

dariya Nasrim tayi tace zaka iya bautamin".
da sauri ya giɗa mata kai cikin in ina yace "eh eh zanyi komai kikace zanyi".

"ok zaka iya lashe ~kashi na~ ?".

"eh eh cinyewa ma zanyi nayarda".
shiru nasrim tayi tana sake zuba masa ido anya Nasir dinne ma kuwa yanzu idan ta yarda yaci bulus kenan ita abin ma mamaki yabata ya akayi Nasir yazama araha haka amma baza ta bari wasan ya ƙare a haka ba
kallon sa tayi sama da ƙasa tace "to yanzu yaka keson ayi kenan kana son na baka kaina ne ka tanadi amsan da zaka gayawa yaron da zai zo idan akayi hakan kamar yanda ka tanadi amsan da zaka bawa Khaflan idan yasan shi waye".

"Nana ba ina nufin zina ba yanzu zansa adaura mana aure ne".

"ummm ga ƴar tsana Nasrim ko to tsaya kaji ko maza sun ƙare a duniya ba abinda zanyi dakai bazan soka ba kashi na kuma wllh yafi ƙarfin ka lashe wllh dan nafi kowa tsanan ka babban burina na ga ka wulaƙanta ƴan yahoor din sun kwashe kudin su ka koma ga bara akan titi ai kudinne kawai darajan ka badan suba bame kallon ka".

"NANA kina nufin baki tausayamin ba dakika ga ina gadi agidan mutane Allahn da ya hallicemu ma ya yana tausayawa wanda da yanada arziki daga baya yazo yarasa yafi tausayin sa akan wanda dama talakane".

"wannan kuma duk kai kasan su nide na sani zuciyata bazata taba rarda ta so koda mai irin halinka ba"
ta ƙarashe maganan tana takawa inda step din yake
numfashi ya sauke yace " ni na godewa Allah dayabani dama da ikon sauƙe nauyin da yake kaina na sauƙe dakon da nayi sama da shekaru dayawa ayau ban damu ko ki soni ba"

sai da yaga shigewart ya zauna akan kujera ruwan da yakani acikin goran mai sanyi ya dauka murfin ya fincika da ƙarfi ya saki ruwan a kansa yanajin yanda sanyin ruwan yake ratsa jikin sa sai da yaga ƙarewar ruwan yayi jifa da roban ya kwantar da kansa jikin kujera yana sauƙe numfashi can ya tashi yana taka step azafafe ya shige ɗakin sa bathroomr ya shigo ko kayan jikin sa bai tsaya cirewa ba ya fada kicin bathtub sai da yajima sosai cikin wannan halin ya cire kayan jikin sa ya cillar ya jawo shower ya dauraye jikin sa ya yafito ya jawo tawel ya dara a ƙugun sa ya fito ahaka ya faɗa gado yafara juyi sai da ya hada da magani kafin yadan samu ya nutsu
yayi shiru ya dinga tariyo abinda yafaru tsakanin sa da Nasrim wani uban asher ya maka yace "(ni me yake faruwa dani ni ) tashi yayi zaune da karfi yace "impossible me yasa na kasa control din kaina na dawane ido zan kalli wannan ƴar renin hankali na sayawa kaina raini awajen ta why why".

Nasrim tana shiga ta farajuyi akan gado tarasa wane fassara zatayiwa kanta najin tausayin Nasir da tafara ji tuno da yanayin da ta kansa yasa ta rintse idonta da ƙarfi tanajin wani abu tana mata yayo tabbas tasan ita macce mai kusan ci da sha'awa tun tana budurwa so tari azumi takeyi ita made kasa baccin tayi tana tuno kalaman da ta dinka jifan Nasir dasu tabbas tasan bata kyau taba koma meye ai yanzu mijin tane nisawa tayi afili tace uummm
to yanzu ko ya yake anya idan tace zata barshi a haka bata cikin fushin Allah kuwa to idan yaje ya sauƙe buƙatar sa awaje fa
jitayi gabanta ya faɗi sai kuma tayi tsaki tace sai yaje ai dama halinsane nide an hadani da jaraba kawai
tashi tayi ta shiga bayi dauro alwala amma tana dubawa taga wanka ya hau kanta tsaki tayi tacire kayan ta tayi wankan mai shaɗe da alwala tafito ta dinga rafka lafila da bata san adadin cikin rukku'u da sujjadan ta tana meman zabin Allah har akayi ƙiran sallah a masallacin jikin gidan da yake Nasir yasa an masa masallaci ya temakin musulmai ƴan angurawar kuwa dan dama suna da nisa sosai da masallaci ga idan ba irin su Nasir din da gommati take lallabawa ba wa ya isa yayi masallaci ajikon gidan sa kuma har yasa speaker a cikin americas
ta dauko Qur'ani ta fara karantawa sai saida taji an tada i'ƙama ta tashi tayi raka'atul fujjr tana idar da sallah ko shijabi bata tsaya cirewa bata faɗa gado batasan iya lokacin data dauka tana jan bacci ba

jin cikin ta yafara murdawa yasa ta tashi wani irin yunwa take ji idon ta ma wani dishi dishi take gani tsabar yunwa a hankali ta sauƙe kafarta ita tama banta da rigan baccine jikin ta adaddafe take tafiya Allah ya temakata tasamu dining da abinci kamar ma guntun da akaci aka rage ne

sosai taci abincin da batasan ɗanɗanon saba ta
batan da mutum a bayan taba sai jin waya yana ring tayi bata juyo ba dan ta san yana falon kawai yunwane ya hana ta gansa
wayan ya dauka yana cewa "ran Baba ya daɗe lefiya a su Hamza wlllh Baba basa karatu yanda yakamata shine na kai su makarantan kwana kuma na ƙwace wayoyin su yanzu sai ranan saturday zasu dinga kawo min ziyara sosai ma kuwa Eh Baba najira baka dauka ba ai jiyan wajen 5 na asuba ko Baba akan maganan sadiya ne 3 weeks yayi min yawa dan Allah ranan friday zan saka wata Aunty a maiduguri zata zo zata zo da ita gobe ko jibi kasa adaura auren kawai
shiru yayi can yace ok Allah ya ƙara rinma nagode BABA kashe wayan yayi dai dai lokacin da Nasrim ta saki wani uban tsaki zata tashi

cikin mugun ɓacin rai yasa ƙafar sa ya saƙalota sai gata yommm ta faɗa kansa

da sauri zata meƙe ya riƙota yace "dawa kike tsakin ".?

cikin kakkausar kurya yace "nace dawa kike".
da sauri ta dago tana kallon sa dan jin muryar asalin Nasir din sa nada dasauri ta dauke idon ta ganin yanda annurin faskan ya bata bat

cikin in ina tace "ba dakai nake ba".

"ok nazaci dani kike dan yanzu ina cikin hayyacina ba irin jiya ba danazo a buge kika zamu daman gaya min abin da ranki yake so ya karashe magana yana turata gefe



da sauri tayi hanyar sama yasaki murmushin cin nasara dan abin kunyane awajen ta dinga kallon sa da abin jiya gwara ta masa kallon ma shayi

Nasrim zama tayi tana tunani yanzu dama duk hakuri da sonta dayace yanayi ashe acikin maye yake lalle tabbas Nasri acikin hankalin sa bazai ce yana son ba bazai ba taba WANNAN FURUCIN BA tana cikin wannan taji ring din wayan ta jawo wayan ta kara akunne ba tare da ta duba waye ba
daga can bangaren Humarah tace "shejiya bacci ma kike mutumiyar yan kingama samun duniya wllh bako motsinki to yaya Bag brother ashe ke haka kikayi baban kamu.....
Nasrim tace "banason rainin hankali idan wanan gulman ne yasa kika kira to ki kashe dan banida kolacin sa".
"bashi bane an samu sabon labari ne kinsan wa izza ta aura kuwa kinga yanda izza ta koma cikin kwanki 3 dan Allah ki daure ki hau online ina no zan turamiki wai ta mayar da sunan ta A'I kin ga yanda take goki dan Allah ki hau kiga abin farin ciki da mamaki.............



*Sai mun hadu a pg 34 sis kumin afuwa daganan har ramadan inde posting yakama ranan saturday ko sunday to bazai kasance mai yawa ba saboda muna da biki har karshe wanan nan nagode insha Allah zamu lalaba mu karasa kafin ramadan*



bj
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCI NA NE*
(```Rikicin Babban Gida```)

*NA*

*BATUL ADAM JATTKO*


```Marubuciyar```
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
```NOW```
*FURUCI NA NE*


*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*


*_________________________________*



*34*









"dama ina ta tunanin ko yatake ciki ko wa aka aura mata tunda de tana cikin farin ciki Alhamdulillah am happy bari zan hau yanzu amma kinsan Izza mahaukaciya ce bata da Al'kibula ki tuna tana budurwa Ya Agrif yace yana sonta tayi ta farin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login