Showing 117001 words to 120000 words out of 155717 words
Chapter 40 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt
```NOW```
*FURUCI NA NE*
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻
https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association
*_________________________________*
*28*
hannun ta ne ya fara wani irin rawa cikin ƙarfafa zuciyar ta ta sake yunƙurin ɗaga hanun ta a garo na ukku kawai sai taji kamar an ƙame mata hannu akaro na hudu ne kawai ta cilla kwalban gefin su atake interlock din wajen yafara mani irin ta fasa sosai yana mamaya
Nasir da bai rufe idon gaba ɗaya ba yana kallon ta ya saki wani irin murmushi ya mai da idon sa kan kwalban acid din a hankali ya bude idon sa akan ta
yace "ok ko ina kina so bazaki iya illata su ba".
Nasrim cikin kakkau sar muryar tace "lokaci ne bayyi ba nafison ka sake ɗan ɗanan azabar duniya a yanda ka taso da taƙama da mulki
ko mai ma ƴan iskan matan kane suke shafa maka komai yi maka ake yau gashi kai ne a matsayin mai gadin gidan wasu wanda basu wuce ma aikatan ka adaba haka ma ya ishaka amma kar kacire rai da gani na ukku zakaga abin mamaki wannan FURUCINA NE."
ta ƙarashe maganan tana juyawa saida tayi taku ukku yasa hannu ya juyo da ita
yace " haka ne ina son macce tamin komai ni na mata ne kin gane mata sune matakin Nasara a rayu ina son ganin macce ce take bauta min kar ki cire tsammanin watara koke ma zaki iya zama baiwa ta har na hango irin azabar da zan baki kin sani bana daukan nonsense sai kinyi nadaman wannan kallan naki na ƴan iskan mata sai kin zama ƴar iskar Nasir
saboda Nasir baya man tuwa baya daukan abu da sauƙi baya yafiya wllh sai na bauta ki sai kin lashe kashin na sai kin min bautan da ba maccen da tamin a rayuwa"..
ya ƙarashe maganan tare da komawa Nasir din sa na ai nishi
ya saki hannun ta
da karfi yanda za ta iya faduwa ƙasa
ya juya ya shige ciki
Nasrim tayi control din kan ta bata kai ,ƙasa ba tsabar baƙin ciki ji take wani abu ya tokare mata a ƙawon zuciyar ta gudun kar ya tada mata ciwon ta kifa kanta a jikin mota ta saki kuka harda kwallawa da karfi da Allah ya temake ta layin ba kowa taci kukan ta buɗe mota ta shiga anan ma kukan tayi mai ƙara sosai ya
ta dan ji sauƙin zuciyar ta kuwa
cikin shakekƙiyar murya tace ```waye shi waye NASIR mutum ne shi kuwa meyasa duk burina akan sa idan nazo gaban sa nake zama wata wawuya meyasa yake min mugun ƙwarjini wllh wllh sai na dauki mata ki akan sa```
a fusace ta shigo ba tare da ta tsaya gaida Mommy da DR Hafsa da suke zaune ba ta haye sama cikin ɓacin rai
DR Hafsa ta kallin Mommy tace "wai dr har yanzu yarinyar nan bata ware bane anya kina bata ruwan adduar nan na dangana kuwa".
"ina kuwa wannan uwar taurin kance zata sha miki ruwan adduar ko kallon inda yake batayi ba amma kwana biyu ta dan ware wai ta samu wata Ta soro ko watake tsohowar mai shegen surutu ranan da tazo gidan nan ta kafa shegen surutu da ga ƙarshe de danaga naga tafiyar su zai zo daya da Hajja na turata wajen ta sun ko jone sosai da Hajja ita ma Hajja naji tana cewa idan ta ware gajiyar hanya zataje mata ni danace zanje Nasrim hanani tayi kuma da ita take bin bayana naje naje nake ƙi inaga ko zuciya tayi wayasan mata kinsan Nasrim da saurin hawa".
Dr Hafsa tace " ummm to zamu nemi gidan sohuwar muje inde tayi aiki a Fada ai barr Fa'at zai santa tunda gidan sune sai mu bincika muje ai wanda yaso naka ka soshi bari naje naji yanzu meyake damunta".
ta ƙarashe maganan tana meƙewa ta haye step
Nasrim tana shiga tayi cilli da takalmin ta da jakar ta
ta fara rusa uban ihu nata cewa
```YA ZANYI MAI ZAN MAKA NA HUCE KA CUCENI CITA TA HAR ABADA KA ƁATA RAYUWATA KACIMMA BURIN KA NA CEWA DADDARATA BA MAI KYAU BANE YAZANYI YA ZANYI WAYE ZAI SONI AHAKA IDAN BA AGRIF BANE ZAI ZO DUNIYA``` ...
girgiza kai tayi da sauri tace
```BAZAN SAKE AURE BA KO SHI AGRIF INDA ZAI ZO DUNIYA BA ZAN SAKE ZAMA DASHI BA MACI AMANA NE A WAJENA DAN ME YA ƁOYE WANNAN BABBAN TA'ƊIN DA BAƘIN KAFURI YAMIN AZZALUMI WLLH KAI MA DUNIYAR KA BA ZATAYI KYAU BA ZAN NUNA MAKA SHERRIN MACCE YAFI NA MAZA GIRMA SAI NA NUNA MAKA MU MATA SHEƊAN MA SARA MANA YAKE WANNAN FURUCINA NE```
ahankali DR Hafsa ta ƙarasa ta zauna a bakin gadon tareda janyo Nasrim ta rungume sai da Nasrim taci kukan ta ya isheta Dr ta share mata hawaye cikin muryar lalashi
tace " haba Halima meyasa kika kasa daukan ƙaddara bayan nawani yafi naki muni Nasir yayi kuskure amma ki sani daga ƙarshe yafi kowa temaka muku keda Mommyn ki wllh badan Nasir ba Allah kadai yasan halin da zaku shiga ke da yaran ki da ita uwar taki kusuren Nasir wani muƙaddari ne da Allah kadai yabarwa kan sa sani amma ko hausawa sun ce wani baya haifan ɗan wani rabon Nasir shine gaba dana Agrif
kuma yanda Nasir yayi da dukiyar sa da ƙarfin sa dan yaga kun kuɓuta ya wanke lafin sa mana badan shiba maƙiya sunci galaba a gan ku dan Allah ki dena ganin lefin Nasir
ga masu lefin nan da suka daura miki lefin kisan kai suka kashe miki miji da yaran ki
Nasir yayi nadama a yanda Malam LADAN wanda Nasir ya zauna a gidan sa ya mana bayani Nasir yazama wani mutum na daban baki ga yanda ya dinga zai yano mana halayen Nasir masu kyau ba ki yafe masa ba ason ransa ya miji sharrin matar uba ni........
Nasrim katse dr dayi da sauri da cewa
"wllh Mamy bawani ba a son ransa ba bai can zaba yana nan a bayaduden sa wanda baya tsoron Allah bayyi nadama ba ko yanzu yamin abid..........
da sauri tayi shiru jin taso tayi ɓaram ɓarama."
gyada kai Dr Hafsa tayi tace "yar sarkin taurin kai ai ba wanda ya isa dake tunda iyayen ki maza ma sunyi sun haƙura sun samiki ido nima na kusa haƙura ai".
ta karashe maganan tana meƙewa tsaye
da sauri Nasrim ta kama hannun DR tana son tayi control din kanta ta share hawayen ta
tace "Dan Allah Mamy kiyi haƙuri na kasa cire abin a raina ne wllh ni kaɗai nasan me yake damuna Mamy ina tunanin ƙarshe rayuwata ne kawai yazo Mamy kuyi haƙuri ku yafemin".
Dr Hafsa komawa tayi ta zauna tace " kici gaba da addua kuma idan momyn ki tabaki ruwan addua ki ƙarba ki sha Allah yamiki albarka".
bayan angama breakfast Nasrim ta riga kowa sauƙowa a dining area tana son gujewa Abbaty dan ya fito karara ya nuna ra ayin sa akan ta ita tarasa meyasa ya takura ta ba ga izza ba da mijinta ya shekara biyar da mutuwa ba ya ne meta mana idan auren gida yake son sai ita
Abu yace "daughter har yanzu cinki bai koma normal yanda kike daba baƙya dauƙan duk nasihar da muke miki ko?".
Hajja ta tabe baki tace "ai wannan zumace sai da wuta yo dangin Emaka ce fa ai nafita a hanyar ta jiya da nayi mata maganan muje gidan wannan matar Ta soro me zuwa nan ina son yin fira ita kuma a kwai budedden baki wllh so tayi ta zageni tsabar baƙaƙen magan ganu irin nata ganin dalilin ta nasan Matar yo ban dama naci irin na matar ni HAJIYA MARYAMA UWAR THREE BROTHER wlllh na wuce nayi da wata badogariya mai zama a soron fada".
dariya su Izza suka saka shima Abbaty darinyan yayi dare da meƙewa a wayance zai bi bayan Nasrim
Mommy tace "Adamu akwai aikin da zamuyi fa yanzu ".
wani diri diri yayi yana nuna wayan sa yace " ok Mommy zan dan amsa waya ne ya ƙarashe makanan yana sauƙa a dining area din ya fice Nasrim jin kamar an biyo ta yasa ta fara sauri hakan ko bata san ta saka Abbaty cikin wani yanayi ba yan komai na jikin yake kaɗawa cikin sauri yasha gaban ta
yace "wai ke ba ance kina saka shijab ba shiyasa wllh ni ban ga lafin bos ba dan yayi rapping din ki saboda suciya tafi komai laushi".
haba Ya Abbaty naga rigana bawani mai nuna jiki bane bubu ne ko fita zan iya yi dashi ni idan anamin haka sai na dinga ganin kaina daban".
,"Eh amma dan Allah ki dinga saka shijab saboda gudun kuskure san nan kuma na zone naji amsa ta ya muke ciki."?
daure fuska tayi tace "Abbaty nifa ta kaina nake kaga Abu yace yabamu wata shidda mufito da mazajen aure na nemi alfarman abari na yaye Lil Agrf ma yace Ah ah kafin kolacin ya isa yaye tunda yanzu yafara tafiya to gaskiya bazan iya zaɓa maka macce ba kuma ma wai acikin gidan nan to ko Izza kake so".
girgiza kai yayi yace " ba Izza bade Izza ai tafini tsawo idan muka tsaya tana kallon tsaƙir kaina kinga an fison tsawon macce da namiji ya daidai ta ko shi namijin yafi maccen tsawo kin ga kamar nidake dinnan tsawon mu ɗaya kin ga dai_dai kenan".
murmushi tayi cikin son wayin cewa
tace ''to de ba dai_dai tsawoka sai Humee
idan kuma su Zainab su Muwadda zaka jira kai murramin sune ba aure a tsakanin ku haka Humee din murmushi yayi yana dai-dai ta tsayuwar sa sosai tare da cusa hannun cikin aljihu
yace "zan iya faɗan wani abu".?
cikin hade rai tace "zaka iya mana amma bana son ɓata lokaci ina son fita ne"
yace _inde ina raye nasamu wacce zan aura ki kula dani sosai in babuke bazan iya rayuwa ba_
dariya tayi tace " gaskiya Sumayya ko Surayya mudurwan nan taka tayi ƙokari haka ake faɗan soyayya dan Allah kazo na koya maka irin kalaman da zakayi saurin sayan duk wacce kake wllh idan bakayi wasa ba ayi kwantai".
ta ƙarashe maganan tana shirin raɓewa ta wuce da sauri ya kamo hannun ta
ta kalle shi ta maida idon ta kan hannu nasu zatayi magana ya rigata
yace Halima serius ke nake so dan Allah me kike son ya zama Alama dan ki yarda nifa ke nake
amma kina nuna ke baki san yanda kike a cik.........
da kata ya Abbbaty ni kuma ba zan iya auren gida ba ka fita ka somo taka banason abin da yake faruwa yafito hakan bazai mana daɗi ba"
ta juya zata tafi
cikin ɓacin rai yace Halima auren gida shine rufin a sirin ki ko kin manta ke din tako ina kina da tabo duk wanda zaki aura inba ɗan cikin gidan nan bane wllh ran kine zai ɓaci ko shi mijin bai koran ta miji ba to dan ginsa zasu miki Nasrim kina da tabo ta kowane hanya har yanzu dayawan mutane basu yarda ba ke kika kashe Haruna da yaran ki ba
magan ganu suna yawo shiyasa na yanke hukunci ni na aureki ba me miki kori har iya ƙarshen rayuwar".
cikin wani irin ɓacin rai ta kalleshi
tace "shi yasa na yankewa kaina hukuncin bani ba aure sai de amin dole idan aka min dole kuma duk irin zaman da zanyi dashi shi ya saya da kuɗin sa".
tayi saurin shigewa dan kar ya sake faɗan abinda zai sake bata mata rai
a falo ta samu su Zeenat ta kalli Khaflan
tace " kai kunyi letti fa me ya hana ku fita gasu Abdul can awajen mota suna jiran ku ".
Zeenat ta cuno baki Khafla yace "Mami wancen Mama Bariran ce mana bata haɗa mana basket din mu ba".
ta kallin a gogo tace
"ok ku wuce driver zai biyo ku dashi".
yana hura hanci yaja hannu Zeenat
Nasrim tace " daughter adawo lafiya Allah ya kare ku daga dukan sharri".
"Amin Mamy.
in ji Zeenat
Khaflan yace "Mamy ni bazaki min adduar ba".
Khaflan kai din ne ai komai faɗa Allah ya dawo min daku lafiya kaji Allah kuma ya shirye ka".
murmushi yayi yace " I love my Mom".
murmushi tayi ta girgiza kai saurin fushin yaron da saurin sauƙowar sa yana bata mamaki
a fili kuma ta ƙarasa inda yake ta dafa kan sa idon ta ya cicciko da ƙolla tana mugun tausayin Khaflan tasan duk daren daɗewa rayuwar sa zata kunta ta
ɗagowa yayi yana gigiza mata kai yace "Mamy ba nace ki dena kuka ba papa ya gaya min su FAYYAT da ABBA suna aljannan sun fimu jin daɗi kuma muma ai zamu mutu papa yace idan ina sallah ina karatun Qur ani ina gaida manya idan na mutu zan gansu a cikin aljannan Mamy ai kema kina karatun Qur ani kina sallah kina gaida manya zaki shiga aljanna".
ya ƙarashe maganan yana dauke mata ƙallan da ya zubo mata ya sake cewa I love my Mamy
thannun ta sa ta rungume shi sa tace "I love too my son kuje ko".
ficewa sukayi suna ɗaga mata hannu murmushi take musu sai da suƙa ƙarasa ficewa tayi ɓan garen kitchen din ta samu Barira a tsaye akan Maryam da take ta faman haɗa Bread zata soya
Nasrim tace "Aunty Barira wai ya kukayi da mutumin naki ne har lokaci yayi ba ahada masa abinci ba".?
Barira tace " ranki shi daɗe kinsan halin mutumin jiya fa yasaka na masa wannan abun sherba ko me yema oho da yazo sai yake ta cewa yaji daɗin sa nida son gwaninta na tashi tun asuba ina ta fama yan ka naman ma ƙadai aiki ne amma yaron na dayake shi MAI WUYAR BADAN CI ne yana gani yace shide ba zai tafi dashi ba kin ga abin da yace yana so to nikuma ban iya ba nasa Kulu ta masa yace baya cin abincin hannu Kulu ƙazama ce dole na naje babban kitchen na samo Maryam gashima an kusa kinsan shi baya zuwa da abinci kaɗan mutum ne mai jama'a".
Nasrim tace "ummmm kema Aunty Barira kawai daga yace yana so sai ki masa yau ai sai kibare a kwan biyu ko a likitance ba kyau cin a bu asake mai_maita kuma adinga tambayar sa kafin a dama masa abu
yanzu de sun wuce ki nemi driven da zai kai musu".
barira tace
"to ranki ya daɗe
************************
kusan sati ukku Ta soro ta matsa da ƙiran Nasrim akan tazo suje fada ita kuma bata son zuwa fadane saboda zata iya haduwa da Brr Fu'at wanda hakan zai sa asirin Nasir da take shirin ɓoyewa ya tonu yanda ake neman sa ruwa a jallo nan za a iya ganin sa ita yanzu a ganin ta ma Ta soro ta zame mata masifa ga shegen nacin ƙira a taba ta ƙira dayawa ta ƙira sau 6 a rana akan sai tazo sunje fada so dayawa ma idan ta ƙira rejecting din ƙiran take yi duk abin da zai nisan ta ta da ita tabi abu yaƙi
*gidan Ta soro*
ta rako jikan ta Ma'aruf wajen mota ta kalli yan da yake damuwa akan abinda yazo mata dashi tace
"to amma meyasa ba zaka bari sai Baban naku yazo ba ai yafi daraja ko".?
Ma'aruf daure fuska yayi yasha kunu yace " gaskiya Hajiya bazai yuwu ba ana yawan kai mata hari fa cikin mane manta har dan gidan hugaban ƙasa har da yallabai Fua'at Jiji dan gidan Matawalle kawai ki samu Kawu Baban gida ya samu mutane suje tun kafin Fu'at yarigani kin san idan Fu'at ya tura za ace na haƙura tunda gida ne ko".
Ta soro tace " kwantar da hankalin ka Fu'at din banza Jiji ma ai ni ce nan na rene shi naci hashin sa ga shegen kashi a wando Mai Babban daƙi tasani wanki amma wai daga fitar da Jiji karatu ingila wai yanzu shima yayi ƴaƴa yo duk daukacin yaran fadan nan kar nake kalon su
kai de ka nemi so awajen ita Nasurim din".
Nasir da yake zaune a kan benci yana jinsu ya gyada kai yana cusa Earpiece din shi a kunne
Ma'aru horn yayi Nasir ya meƙe ya tura get din ya fita yana shirin jan get din yarufe yaga manyan motoci guda ukku sun danno kai gidan
Hajja tace Alhajin Allah ne haka zuwan ba zata shima Ma'aruf juyowa yayi ya shigo ganin Baban nasa
"Hajja mun same ku lafiya".,
"lafiya lau Isiya haka zuwan ba zata in ce de lafiya".
nisawa Alhaji yayi
yace Hajja ina fa lafiya komai yana shirin lalacewa muna buƙatan addua shine ma dalilin zuwana kinga kudin company nin mune wllh a ka dun ƙule aka saka a wani kasuwan cin shine fa aka samu riba dayawa kasuwanci ne na haɗin gwiwar manyan masu kuɗi to duk kudin a acucu daya ya shiyo kafin manyan yan kasuwan su raba kuɗi kawai wasu ɓoyayyun ɓarashin yanan gizo suke shirin sace kudin yazu yau wata daya kenan suna jan kudin amma saboda yawan kuɗin yakasa faɗa musu sun kuma kulle acucun yan kasunwan yanda su bazasu iya jan kuɗin ba ɓarayin sun kusa kwashe kuɗin wanda mukam oga na idan an kwashe kudin nan an gama dashi hakan yana nufin zamu dawo gida mun rasa aikin mu kenan".
Hajja tace
" subbahanallashi wannan irin mummunar fata ne Isiya idan ka tsiyace na koma soro kenan ba wannan batun wllh yanda ac ya ratsani wllh ba zan koma wa soro ba".
murmushi Alhaji yayi yace dama ta ina zaki koma soro Hajiya ai ko yanzu na rasa aikin da yardar Allah muda talauci ruya tasha ina da ƙadororin da zan saida na kama sana'a kuma Ta soro Plaza kaɗai ya i shamu rayuwar duniya dama nazo me adanyi roƙon Allah gaskiya abin ana buƙatan temako sosai ".
Hajja ba zama itace sadaka itace