Showing 141001 words to 144000 words out of 155717 words

Chapter 48 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt

29 Oct 2025

655

masa brother yace "no Mommy nafison sister irin Humaira ni sister nakeso har inda mommy take cemasa to tayi scanning burin sa yacika baby girl ce hugging din momny yayi yadinga salle yace mommy sunan ta Halima sunan mommy na da tarasu za amaida kuma zamu kirata _Nasrin minallah_
nasrin minalla wata itaciya agidan aljanah wanda Allah ya albarkace ta da kamshi da ni'iman babu mai shigar sa sai wanda yadace da aiki mai kyu Mommy sunan ta Nasrin harzuwa inda ake haifarta da kwanakin watan da abinda yayi na bayason ganin ta afili amma a boye yana mata zafaffen son da ko mommy bata mata inda yacire mata dan yatsa saida shima yayi yunkurin cire nasa da kalaman nadama da yarubuta har zuwa inda yazo mata da sunan yana sonta da suna Na'im tare da zafafan kalamai duk wani kyauta da yake bata dasunan shine Na'im da zoben NN da yabata
Na'im Nasrim tayi soyayya da Na'im a boye tayi tayi ya bayya na mata kansa koya yake zata yarda dashi amma yaki daga karshe tace ba mutum bane aljani ne ta hakura tashi ta karbi Agrif din ta kawai alokacin auren su da Agrif yasha mata wanning amma take sharewa saboda aganin ta ba mutum ba ne saboda komai na rayuwar ta kamar atafin hannun sa yake idan yana zayyano mata abu game da kanta ko ita bazata iya rikewa ba daɗin daɗawan ƙara tsoron sa kenan komai yasani game da ita
kuka taji ya kuf ce mata inda taga halinda ya shiga adalilin auren ta da Agrif

amma akasan ranan aure ya rubuta
kalamai kamar haka

_banyin nadaman karban vaginity din kiba Allah yagani na wahalu kuma zanji sauki idan natuna ni nafara sanin ki ina miki fatan gamawa lafiya Agrif baya daukan wanning da bai aure min ke ba duk wanda yarasa masoyi yayi babban rashi_
sai inda cikin su Khaflan ya bayyana
yarubuta
MY BLOOD IS PASS YOUR OWN
I HAVE SUCCEED ON YOU
_ayanzu zaka barmin ita tunda gashi Allah yabani raboda ita_

sai randa aka haifi yaran da yarubuta

_Allah mezan cewa yara ukku idan ka gurfanar mu agaban ka suna neman hakkin su na samosu danayi ta kazantaccen hanya nasan de aduniya asirina bazai taba tonuwa ba saboda nasan halin dan uwana bazai taba tona asirina ba lashira nakeji_

bari tayi tasha kukan ta afili ta furta dole hausawa suce girman kai rawanin tsiya da kafurta kana sona tun farko hakan bai faru ba
ashe kai ne Na'im
bazata taba manta irin kalaman sa da yake rikita mata kwakwalwa ba
kullum ta kwanta sai tayi mafarikin kalaman Na'im kamar yanzu yake rubuto mata
rufe litafin tayi ta fara tariyo kalaman nasa
_Nan ta yayama zanfara define dinki ne Bri fleey yar gayu ce mai aji hankali nutsuwa gata da golden voice idan na canka daidai kina da manyan idanuwa da dogon hanci kina da dimple na ban sha'awa kina da iko da isa ga dan karen son kwanin da son asan sani Na'im yana zama raggo agaban ki kwarjinin ki ya janye nawa my Nan_

_honey you re beautifull nothing less nothing more_

_duk dama nafiki kyau amma kema naki kyaun daban ne idan zan fadi gaskiya you are beauty kina da kirki very friendly baki da matsala ko kadan gakiya ni muhammad idan na sameki zan iya cewa karshen burina kenan_

amsan da take mashi take tunowa
_a ragwaye bansan wane matsayi zan baka ba gaskiya jaruntan ka akwai rauni ka bayyana kan ka_

_suffarka ko idan zan iya hasasowa zan iya cewa kai farine kyakkyawa dogo
ina hasaso voice dinka zayyi zaki kamar yanda yake kyau a rubutu bazan iya cewa ina son ka da soyayya ta aure ba sabo na riga na bawa marar tsoro amma zan iya cewa ina son ganin ga koda so daya ne
ahalaye nasan zaka iya zama mai isgilanci idan akayi duba ga kalaman ka zakayi iko da nuna isa son a girmamaka_
amsar da take bashi kenan
shiru tayi tare da furta
*NA'IM*.........
Na'im tayi ta maimaitawa
razananun idanuwan sa ya watsa mata cikin firgici
yace "NA'IM dafa kansa yayi yana maida kansa ƙasa alokacin da yafito a bathroom yaga littafin sa a kan cinyarta
meƙewa tayi ta ƙaraso gareshi har ta karkata kai zata masa magana ya hade rai tare da fige litafin sa ahannun ta
"waya baki izinin shigo min ɗaki da kika dauka min litafina".
ya tambaye ta da muryar da yasan zata razana
"da farko de mommy ce ta turoni littafi kuma suna na nagani na bude kuma ina tuhumar ka da yin wasa da hankalina Nasir ko nace Na'im".

nuna mata hanya yayi batare da yayi magana ba yace "get out from my room

ya furta furucin ne ba alaman wasa a face din sa a Nasaran sa sak cikin dauriya itama ta daure fuska
tace "Mommy tace na kawo maka waya"..
ta karashe maganan tareda ajiye masa wayan a bed seat din sa ta juya cikin takunta na isa ta yanda zata fita da duk kan imanin sa yana kallon ta kamar ya bita ya hadiyeta yahuta sai da tafice yaji towel din da yake daure a kugun sa yana shirin kuncewa ya kallin yanayin sa ya girgiza kai
yace ".Allah ya isa insha Allah zanyi aure sai kinyi mamaki sai nayi sex da matata agaban idon ki sai na tada miki hankalin da ko baza goma kikayi sex dasu bazaki gamsu ba sai kinsan a maza akwai mazaje sai kinzo ki fasa kuka a gabana akan nayi sex dake bana yafiya sai na rama kuma dole na aure ki sai kinji abinda naji sai kinji kishin da naji asanda kika kaiwa Haruna kan ki da sunan matar sa,'.

sosai yaran sukaji dadin yawo dasu Hamza sunje market yamusu sayayya duk abinda yara zasu bukata irin su ball keke camera games da sauran su
matan kuma teddy duna masu kyau
sai dare suka zo
haka masu aikin gidan suka dinga shigowa da kayan dai-dai lokacin da Nasrim ta fito dan ta shiga kichin dan daura musu abinda zasu ci amma ta gansu da takeaway niƙi_niƴi da gudu Musanat tazo ta faɗa jikin Nasrim
tace "Mami munyi yawo sosai uncle Hamza ya mana sayya".
murmushi Nasrim tayi
tace "kun bawa su uncle din naku wahala ko my daughter balle su Zeenat masu bakin shan zaƴi "
. turo maki Zeenat tayi
Khaflan yace "Mami Papa ya tashi kin bashi abinci yayi maganan batare da wani jiran amsan taba ya haye sama cikin sauri dagani ya wuni da son yaga papa din na sane

Nasrim ta kalli su Hamza tace "yau kunyi wunin rikici ga Musatat ga Khaflan da Zeenat basaji nasan de Abdul da Muwadda da Ummda lafiya lafiya".
Umar yace "ai ko Khaflan duk yafisu daɗin zama ga hankali da saurin sabo fada ai idan basu bashi girman sa bane yakeyi ni wllh yaron ya burgeni yana da takun girma sosai".

murmushi Nasrim tayi
tace" wane girma zasu bashi bayan Abdul da Musanat da Muwadda duk sun girmesa dade ya tsayar da ikon sa akan kannesa Ummda da Zeenat yafi".

cikin mamaki su Umar sukace wai dama sun fishi".
Nasrim tace " Eh Musanat da Muwadda twins ne sun fishi Abdul ma yafishi".
Hamza yace "dan Allah Aunty kar a dinga fadan hakan a gaban su wllh yana controlling din su sosai kuma idan an fashimceshi akan gaskiya yake ban taba ganin yaro da halin manya kamar saba komai nasa da banne".
tabe baki Nasrim tayi tace "duk wanda zai ce halin khaflan yayi to bayyi dogon zama dashi bane yan zude dinner far dan abinci rana ma ina gani nayi asaran sa kunyi nisan kiyo gaskiya".

Aliyu yace "gaskiya is okay Hajiya Aunty kema gashi keda yaya munsayo muku a binda kukafi so zabin Khaflan ne".

Nasir kam bayan ya gama juye juyen sa tukun ya dauki wayan Nasrim tabe baki yayi ganin hotunan Agrif ne kala kala yana gilmawa ajikin screen akwai password a wayan sunan ta yasaka amma bai bude ba yasake saka number wayan ta yaki bude wa yasaka sunan Khaflan Zeenat Lil Agrif bai bude ba kawai sai ya daura a compute din sa atake ya nuna masa password din
4 Decembae 2018 yagani shiru yayi yana tunowa wane rana ne kode haifuwar lil Agrif ne no yace tunowa yayi ashe ranan muruwar Agrif ne numfashi ya sauke yace shine ranan da bazaki manta dashi ba kenan number Mommy yasa yayi kira kawai sai yaga tayi saving da Mommyn bayahude,
murmushi yayi yana gyada kai har sanda yaji Mommy tana cewa "Nasrim yaki karba ko".
"Mommy inba keba ba wanda ya isa ya damen da kira 12 miss call haba".
ajiyar zuciya Mommy ta sauke na jin dadin muryar sa tace "to my dear da har zanyi ta kiran wayan ka kana cut call dina bayan Dr ya kirani yamin duk bayani amatsayin kana doctor bai kamata kayi ta shan abinda kasan zai maka illaba kasan illolin shan maganin amma kake afawa to ni ina bukatar jikoki masu yawa agaba".

"dakata Mommy nafa gaya miki matsala ta kuma kina da karfi da ikon mallaka min abinda nake son kinki ya kike son nayi kinsan halinda nake ciki ne ko kuzo ku fitar min da tsohuwar bazawaran nan ko wllh komai ma yafaru
wllh Mommy Khaflan ma yana son hadin mu kodan jinina ne jikin sa yabashi ina bukarar Mamin sa inaga har amafarki yayi wai an aura min Nasrim".

"Nasir nakasa gane kai wane irine ita fa macce mulkin ka izzar ka duk baya ɗaɗata ita de kawai ka kula da ita amma kakasa ganewa".

"Mommy har kuka nayiwa Nasrim na durkusa mata amma danaga tana neman raina min hankali kawai sai nace acikin maye nayi wllh Mommy tanada taurin kai so nikam so ya zame min guba".
Mommy tace "duk taurin kan nata batayi kama ai da kabari a hakurin daka bata da yanzu tazama matar ka".
"wllh Mommy bazan kwantar da kaina ba nifa duk duniya bayan ke bawanda na taba bawa hakuri amma ita nabata take raina min hankali ina rokon ta tayarda adaura mana aure tana raina ni nifa bawanda nataba roka yaban abu idan ba Allah ba bana rokon kowa sai Allah amma na roki shegiyar yarinyar nan take raina ni wllh bazan kara bata hakuri ba aurene sai na aureta dole kuma wllh sai ta gane kuren ta'".

"shikenan Nasir naga ta inda za ayi auren bazawara a dole amma na haneka da kar kasake shan maganin da zai maka illah na gaya maka wllh zanyi mugun bata maka..........

da sauri ya kashe wayan tun kafin zuciya ta ingizo sa ya gaya mata maganan da zai zo yayi danasani


Mommy itama ranta yayi mugun baci da halin sa awannan karan amma de abin da tasani tasan bazai sake shan maganin ba tunda ta hanashi

Hamza ya ƙira Khaflan suka fita compounds ya kallin yaron yace my big boys kasan me da kaje dakin papa meyakeyi".?

Khaflan yace "uncle yana waya da Mommy ne wai Mami bata son sa nifa yanzu haushin Mamin nan nakeji dama ta tafi".

Hamza yace "Ah Ah kadena haka ba acewa Uwa haka Allah zai kona ka kasan abinda yasa na kiraka nasan zaka iya kaje wajen Mami kace papa yana kiranta tana shiga dakin nasa kaja komar ka kulle ta ga key din nan naciro Mami ta kwana awajen sa kaga zata kula dashi bashida lafiya jiyama mu muka kula dashi yanzu mukuma tafiya zamuyi kaga ba dadi barin marar lafiya shi daya kamata dabara kaji".
Khaflan ya tafa da Hamza yace "good idea my uncle zan rufeta a ciki".

Nasrim tagama shirin ta na kwanciya cikin sleeping dressa din ta mararar nauyi wanda tsayon sa ya tsaya mata iya cinya daya ke pick color ne sai ya haska skin din ta sosai tana shirin jan blacken taji anan murda handle din "Mami papa yace kizo".
"yana ina"?
"yana dakin sa".
ya bata amsa a ta kaice tare da juyawa ya fice".
"Khaflan Khaflan". tafara kiran sa amma yanuna kamar baiji ba yayi gaba dogon tsaki taja tace "ƊAN GODO".
dogon shijab dinta da tayi sallah ta dauka ta daura akan sleeping dress dinta ta saka flet din takalmi da take amfani dashi a daki ta fita
takun da mai wuce shida bane yake saka ka da dakin nasa daga nata Khaflan dayake leken ta a dan lungun daya dakin yana ganin shigan ta yazo yayiwa kofar key tareda barin key din ajiki ya ɗanyi karan cin na sara yafita da kudu wayen uncle Hamza yamasa bayani tafawa sukayi tare
yace ''to good night su bro suna jirana a mota je ka kwanta kar ka manta da adduar".
"oky thanks my uncle kaima kar ka manta da karan ta li'ilafi bayan gama Addua yana kuɓutar da bawa daga aikata shirka".
Hamza girgiza kai yayi yana matukar mamakin hankali da wayon yaron ya wuce duk tubanin mai tunani

Nasir yana zaune yana duba wani aiki da yazame masa dole acikin laptop din sa yana kan gado yarake wutan daki sai na bacci dayake a gefen gado yaji an murda handle an shigo kafin ya dago yaji sanyeyen kamshin ta yabigi hancin sa bai dago ba yaci gaba da aikin sa itama batayi magana ba tunda ai yaji shigowar ta kawai sai ta tsaya kallon sa adan hanken da yake gaban sa yana aikin sa kamar bai san an shigo ba
azuciyarta tace Allah sarkin halitta ka halici wannan bawan naka da kyau na daukan hankali wani irin kwantaccen gashin da yake kirjin sa wanda yahade da farin fatan sa yabada wani kala na daban yanda yake baza kyawawan idon sa akan laptop din dole yatafi da imanin kowa shagala sosai tayi da kallon sa neman masu irin kyan sa take takasa tuno wanda ya kaishi gaskiya bataga lefin shiba dan yaji da kansa Allah ya masa baiwar kyau
Nasir ganin sai fara shirme yake saboda kamshin turaren ta da ya gama rikita shi ya rufe laptop din ya daura akan bed seat ya dauki cup din coffee sa ya masa ya jinginu da fuskar gadon ya fara kurban coffee din sa cikin nutsuwa fuskar daure tamau
Nasrim a zuciyar tace wai shi bayajin kunyar zama daga shi sai boxer ne
batasan afili ta fada ba kawai sai ji tayi yace "ke kuma gaki jarababbiya ko to kwalelen ki wllh ko ciwon kai nayi ke zan kama dan dama ai maita basai ka gadaba " .
ya karashe maganan yana ajiye cup din tare da jan blanket sa".

"kana da daman da zaka kirani ka gaya min duk abin da kaga dama gidan kane ikon kane ina waya na idan baka da abin cewa".?
wayan nata dayake kan seat ya nuna mata tana zauka ta danna screen din kawai sai taga ya canza hotunan Agrif dayake fuskan wayan ya daura na Khaflan bude wayan tayi tana shirin shi yaki buduwa an canza password din kamar zata tambaye shi amma ta fasa tayi hanyar fita tayi tayi kofa t
yaƙi buduwa juyowa tayi tana gallan sa shima ita yake kallon azuciyar sa yana cewa lalle wannan tacika yar rainin hankali ta tabbara jarababbiyar ce kenan harda rufesu a ɗaki

"zo ka budin min".
tace a ta kaice
"ni nashigo dake ko ni narufe". yace cikin zafin sa dan yafara kosawa da ganin ta a gaban sa dan yasan ba zai iya control din kansa ba".
cikin sanyi murya tace "dan Allah Yaya ka budemin nafita d.
"stupid". yace tare da ture barkon ya tashi
da sauri Nasrim ta sun kuyar da kai ita ji take kamar bata taba ganin namiji a haka ba handle din yazo yaja yaji a kulle ransa ne yaji yayi mugun baci me yarinyar nan take nufine ne bata tausaya masa bata duba yanayin da zai iya shiga
gaba taya yanayin sa ya canza yajuyo yana kallon ta itana shi take kallo da sauri ya janye nasa idon
yace "Nana kinsan kina da sha'awa na rokeki da Allah a daura mana aure kika ki gashi kina son jefa rayuwa ta cikin halaka wato saida kika cire key din kika maida baya kika za kofan ya kulle mu yanzu ya kike son nayi".
wllh ni bansan zai kulle ba kuma ban kula mukullin yana baya ba".
ji yayi kamar ya bugeta amma sai ya wuceta ya hau kan bed yayi kwanciyar sa batare da yaja blanket din ba Nasrim tajima awajen a tsaye tana son tambayar bawani key dinne a daki amma ta kasa har ta gaji da tsayuwar ta karasa kan kujera three sitter ta kwanda dan mugun bacci takeji amma jin ta cikin shijabi yasa taji kamar an shaƙe mata wuya tasan idan bata cire shijab din ko numfashin kirki bazata iya jaba dan bata iya kwanciya da shijab shaƙe mata wuya yake kallon inda yake tayi sama yake kallo ba ita ba da sauri ta cire shijabin ta lulube jikin ta dashi saboda sleeping dress dinta dako rabin gwaiwar ta bai rube ba gashi da mudeden wuya kuma hannun shimi ne dashi ajiyar zuciya ta sauke ganin bai ganta ahaka bajimawa taji bacci ya dauke ta
Nasir da sarai ya ganta harma ya gama riki cewa bacci yaƙi zuwa idon sa kuma ya kasa dauke idon sa akan ta har tayi wani irin juyi sai ga shijab din ya sillibo kasa rigan yaje mata iya cikin ta da Allah yasa ma tana da fant amma shima wani yagulguli ne da sauri Nasir ya rinse idon sa cikin wani irin yanayi da yagirmi na da mekewa yayi kamar an mintsine shi ahankali ya taka gaban ta ya tsaya jiyayi tana faɗan wasu magan ganu kamar tana mafarki ahankali ya sugunna yakai kunne sa wajen bakin ta
jiyayi tana cewa

"Humme ya hadu ya hadu amma kirman kansa bazai bari nadin ga jina a jikin sa ba idan narufe idona shi kawai nake gani nagaji da mafarkin sa kulllum sai nayi wanka yafi sau nawa inde zan zurfafa tunanin sa sai nayi wanka ina son sa ina son kasancewa dashi bansan macce tana filling namiji a gani da ido ba sai akansa wllh jinake kamar na maidashi cikina anya zanjira har sanda zai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login