Showing 138001 words to 141000 words out of 155717 words
Chapter 47 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt
Assatagfullah wa'atubi ilaika yace afili yana ƙarasa saka boxer din nasa ai dole yadau mataki kare kansa koma waye wanda tace zata aura ya shirya fito na fito da kowa inda wayan sa yake ya dosa da laptop dinsa gani sakonni birjik ta email din sa ya bude message ne aka turo masa kamar haka
~Mai Nasara ina maka fatan al'kairi karayu cikin jin daɗi kaci gaba da winning har karshe rayuwar ka dama if Allah ts making you wait then be prepared to receive more than what~
~you asked for~
saƙonnin de dayawa duk kuma aƙasan saƙon sai yasa sing A'A
shiru yayi waye to AA Abbaty Aliyu no bazasu min haka ba amma zan bincika yace bayan yayi wanka ya shirya zai fita kamar ya shiga room din ta kuma sai ya fasa toma me zai ce mata dan sai yanzu yaji wani mugun jin haushin kansa da baya iya control din kansa ba
yana office yaga kiran Mommy dauka yayi yana ɓata fece cikin shagwaɓa yace Allah mommy ina fushi ".
"fushi kuma my son ".
"Eh Mommy kefa kika ce karna kusanci zina amma gashi yau saura ƙiris ko nace ma anyi tunda duk mun samu gamsuwa".
"subbahalallashi na shiga ukku kai da wa haba Nasir ".?
"Mommy da Nasrim mana''.
Mommy sauke ajiyar zuciya tayi tace "ok kanemi so a wajen ta nace ai sai ayi auren ko".
"Mommy baki san ta bane taurin kai ne da ita narasa yanda zanyi na fashimtar da ita yanda bazata renani ba ta kasa".
"son fitowa zakayi kanuna mata ita daya kake so girman kai da jin kai bazai tsaya maka abin da kake soba awajen ta".
"Mommy wllh duk abin na idan na ganta soko nake zama wllh kamar ma fa tsoron ta nakeji ina nasamu space din girman kai a gaban ta kin fasan soyayyar shi yake sarrafani wllh mommy har kuka na mata itace de mai taurin kai"
dariya mommy tayi tace "shikenan kunfi kusa yanzu nide dama ƙira nayi tayi surprise din ka gayaran ka can sun kusa sauƙa a airport sai kasa a daukosu".
" seriously mom thanks da kaina zanje zau kosu harda su Ummda ko?"
"Yes har su zaku sha kiriniya da rigiman KHAFLAN da UMMDA dan kowa gwanin kan sane magajin halin ka Khaflan bashi da daɗi ".
"Eh mommy na yarda ni yagada amma ai kyan ɗa yanuna fuskar uban sa ako ina".
Mommy tana kashe wayan ta kira Nasrim tana tambayar ta ashe sun daidaita da nasir
cikin kunya nasrim tace "haka yace ni bawani dai-daitawar da mukayi kawai de......
sai kuma tayi shiru
Mommy tace "to shikenan de yara suna zuwa idan suntashi komawa ki biyosu akwai abinda za amiki".
Nasrim tayi murnan zuwan yaran sosai musamman Zeenat Lil Agrif ne kawai ba asako dashi ba bala da yakawo su ta raka boys Quates
ta dawo anan ta tadda su har uban nasu Khaflan yana zuba manyance sa
ya kalleta yace "Mami wai ke ya baƙya son zama kusa da papa ita ko Ammin mu da tayi aure da mukaje gidan a cinyar ZARRAT take zama har tace wai muna ce masa Daddy ko uncle zoki zauna kusa da papa kina bashi abinci abaki papa ajiye spoon din zata baka abaki zata cire maka socks din ka".
cikin mamaki Nasir yace " wacece kuma Ammi ".
"Abdul yayi saurin cewa Humairah Ammi na"
Nasri yace "ok to ai Zarrat ya zama mijin ta shiyasa ta zauna a cinyar sa itama Mamin ku idan tayi aure ai zata zauna a ciyar mijin ta kuma kudena sa ido kuji wannan ba maganan yara bane
galala Khaflan yayi da alaman mamaki yace " kai ma ai Mami matar kace an daura muku aure a masallaci kuma naji su Abu suna fada a parlour Hajja kai mijin Mami ne".
cak Nasir ya meƙe yana nuna kansa "ni ni ni
Kgaflan "en papa har tana kuka agaya mata waye ba agaya mata ba shine Hajja tace kar a kuskura agaya mata itama Ummy wani aka waura mata waishi Haruna a swaziland..........
Nas..........
*mu kasance daku a pg 35 danji waye Haruna da ya auri Ammin su Khaflan Nasir zai yarda da shine mijin Nasrim kuwa*
*Bj*
*FURUCI NA NE*
(```Rikicin Babban Gida```)
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
```Marubuciyar```
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
```NOW```
*FURUCI NA NE*
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
*_________________________________*
35
Khaflan yace " Eh Papa har Ammi tana kuka agaya mata waye ba agaya mata ba shine Hajja tace kar a kuskura agaya mata itama Ummy wani aka waura mata waishi Haruna a swaziland".
zama Nasir yayi yakamo hannun Khalan yace " Khaf bani kaji ba Muhammed Habib kaji ance ko".?
shiru Khaflan yayi yana hura hanci dan shi arayuwar sa ya tsani yayi magana a nemi ƙarya tashi
"ok shikenan my son kar kayi fushi na yarda mata tace bari yanzu zatayi feeding dina amma yanzu kuje ku kwanta ku wuce kai da Abdul ga ɗakin kucan asama ni zan muku wanka
Muwadda ku kuma ku shiga Room din da Rukyya mai kuladaku ta shiga tare zaku zauna kuce tamuku wanka sai kowa ya kwanta ya huta".
Khaflan ya zaro ido yace "Papa ni zakayiwa wanka ai ni da kaina nakeyi kuma ni de banajin bacci fira zamuyi papa?"
"yes my son da safe zamuyi fira".
hade fuska yayi yace " to ni banajin sleepin"
su muwadda tashi sukayi zasu shiga ɗakin da Ruƙayya take Khaflan yace "zonan Ummdatu yarinya jikin ta na rawa ta ƙaraso taɗan sunkuyar da kai alaman tana tsoron sa hannun ta yakama yace "my sister kar ki manta da addua kafin ki kwanta idan kika daura kan ki akan pillow kuma kiyi ta amfaton Allah zakiyi bacci cikin nutsuwa bacci cikin nutsuwa yana sa mutun ya tashi da tunani mai kyau tunani mai kyau yana sa mutum ya aikata aikin da zai zame masa alkairi aikin alkairi yana kai mutum yazama cikekken mutum mai sa'a aikin alkari shine matakin nasara aikin alkarin shi zai kai mutum Aljanna Allah ka budi idon mu cikin janatul ma'awa".
daga masa kai yarinyar tayi alaman zatayi
ya shafa kumatun ta yasakar mata murmushi yace "goog girl
murmushi Nasir yayi yace " ko ƴaƴa 100 na haifa Mommy ke zanbawa renon su Mommy uwace mai bata tarbiya cikin shikima da
da bara ba duka ba zagi wannan karatun naka Khaf karanun momy nane nima shi take koyamin akullum idan zan kwanta amma kamanta da wani abu ɗaya".
da sauri Khaflan yace " ban manta ba papa *duk abin da wani yamaka idan kana da ikon ramawa rama atake kar kabari ka kwana da fushin wani hakan zai bawa sheɗɗan kofar shiga lamuranka kazama mai gaba da dan uwan ka shikuma gaba yana dasa ciwon hassada azuciyar mutum kazama mai yafiya Allah yana son bawa sa mai hakuri da saurin yafiya*
"good boy kai renon Mommy ne ku wuce sama kai da Abdul nima gani nan zuwa".
su Muwadda suka wuce suma Khaflan suka wuce yana ta tura baki dan de yasan halin papa ne da bame sashi ya shiga daki ko goman dare bayyi ba
bayan sun haura Nasir ya sauke numfashi ya meƙe saye daf da ita idon sa cikin nata yace "mrs Nasir yanzu nagama samo amsan da yasa iyayen mu suka kawoki guna ashe liƙamin kwantai akayi shine akaji kunyar sanar dani juyi yayi yana murmushi ya ɗaga kafadun sa alaman ko ajikin sa yacigaba " no problem kina da Qulity da zan iya zama dake amatsayina na ɗan iska mai halin dabbobi amma de kema kin shirya ko bauta ko kin shirya zama da ɗan iska ko
idon Nasrim ne ya ciciko da kwalla
leka fuskan ta yayi yace what Did you cry..
cikin dauriya da kokarin maida hawayen ta tace " not at all kawai kaci gaba da fadan duk abinda yake zuciyar ka".
murmushi yayi yaci gaba
"to ya zanyi dole na hakura cox zanbi ubarnin iyayena tunda nima tawa ta kusa zuwa idan ban temaki ƴar uwata ba wa zai tekake ta because ni suka ga yadace dana temaka miki But is ont support to be like that
dan naso ace first wife dina ta kasance ni kadai tasani well kar nacika ki da surutu kina da abin cewa".
dariya Nasrim tayi tace " Allah ko wai wife kai bakayi mamaki ba ni Nasrim na zama matar ka akan wane dalili ta yaya ma hakan zai faru ko dayake kontai nayi ko....
"Nasrim koda baki sani ba akwai wani dalili da yasa aka kawoki guna ba kwai karatu kadai ba duba da abinda yafaru tsakanina dake akasamu cikin su Fayyat nasan baza su hadamu waje daya ba suna da sani addinance bai dace ba kuma ƙarin gaskata abin na gayawa Mommy abin da yafaru a tsakanin mu jiya amma ba alamun damuwa attare da ita hakama tace muje mu sasanta kan mu an tabayin haka".?
juyawa tayi zata wuceshi ahankali ya kama dantse hannun ta".
ido ta zubawa hannun nasa da nata yanda sukayi wani machin ta dago ta kalle shi idon sa kyam akan boobs din ta
"ka sakar min hannu na".
"Nan dan Allah ki dubeni".
yayi maganan cikin wani irin marairaicewa kamar zai saki kuka ya langobar da kai alaman roƙo".
kallon sa ta sayayi takasa gane kan sa yana abu kamar ana canza masa tunani
bata san sanda maganan zuci yafito mata ba tace
" ```waishi me yake damunsa```
"Nan kece.
ya furta cikin sanyi da tausasa murya
"ni kuma
Nan kinki barin yayuwata ta huta kalma daya tak nake son naji ki faɗa min nasamu salama duk da kin taba fada min batare da kinsan ni bane amma yanzu inason ki furta min a matsayin Nasir ne agaban ki".
ganin yanda shirmene kawai acikin zantukansa kuma idan ta cigaba da tsayawa zai iya jefata wani hali ganin yanda yake shirin hade jikin su ya
jefata halin jiya sai kawaai ta fincike hannun ta Allah ya temake ta bai reke da karfi ba tasamu ta kubuce cikin sauri ta taka step din
shiko zubewa yayi dafe da maran sa
anan Hamza da Umar yaran Ladan sukazo suka same shi sunyi mugun tsorata da ganinsa kwance yana faman birgima rasa yanda zasuyi sukayi ganin yana cikin ma wuyacin hali yasa da sauri suka kira number doctor din sa dayake kwanki Aliyu yayi rashin lafiya dr dinne ya dubashi suna da number sa suna masa bayani yace gashinan zuwa Umar ya taba jikin nashi yace "Ya Hamza jikin bro kamar wuta wani irin nishi Nasir yake fitarwa cikin ƙanƙanin lokaci yafita daga hayyacin sa kuka kawai suka fashe dashi alokacin da suka ga Nasir ya suma
daidai lokacin kuma Dr ya iso dr bai sha wahalan gano matsalan Nasir ba ganin yanda manhood din sa ya kandare temakon gaggawa ya bashi bajimawa bacci ya daukeshi anan free parluor din suka kwana sai gabannin asuba yatashi sai asannan yasan su Aliyu sunzo tashi su yayi a firgice Hamza ya tashi yace "yaya ka samu lafiya Alhamdulilah".
Nasir yanuna su Umar da suke bacci yace "tashesu ku wuce masallaci nima ganinan zuwa kuyi amfani da bathroom din palon nan dakin ku akwai baki ciki yayi maganan cikin karfin hali tareda juyawa yana taka stepdin ahankali har yashige ciki lif yayi cikin bathtub yarasa me yake damun ƙwaƙwalwar sa gaskiya abanza iyayensa bazasu kawo masa Nasrim gida haka kawai wai dan tayi karatu ba kuma ma har yanzu ba suce ga makarantar da zatayi ba numfashi ya sauke yana cigaba da tasbishi a zuciyar sa badan ance idan ka roki Allah bai amsa maka ba ka saurari abinda zai baka wanda sai yafi abinda ka roka awajen sa ba zai iya hakura da Nasrim ba amma ba agajiyawa da rokon Allah halin da yake ciki ko makiyin sa bayason da fada ciki jin ana shirin tada kikamane yasa yayi saurin karasa wankan
Nasrim itama de tasha wahala kafin bacci ya dauketa Allah ya isa ta jawowa Nasir yafi cikin kondo maganan sa na jiya ne yake gilma mata cikin kunne
_daga ni harke mabukatane duk
Maccen da yatsun kafarda suke aware zaki sameta da ni'ima mai gamsar da namiji amma zaki samu bata da matsi sosai nikuma hakan nafiso nafison na sake sosai yanda bazan wahala ba_
hakan yana nufin ita jarabebiya ce akuma bude take shiyasa yawanci Agrif yake sayo mata maganin b
Matsi kenan sake kallon yatsun kafar ta tayi numfashi ta sauke
afili tace dan adam tara yake nasha gayawa su Zahra idan sukace min ban rasa komai ba gashi yanzu Nasir yamin bayanin da yake nuni da zan iya rasa babban abu bata san sanda ta fashe da kuka ba inama kyan fuska na rasa
da kanta tashiga kitchen akaron farko dan abincin saya kawai sukeci tunda tazo batayi gigin shiga kitchen din ba komai fes saide bawani isheshen kayan abinci musamman abin zata mukata babu saide taren kayan hadin coffee kala kala
fitowa tayi tazauna a palon tana tunanin yanda zatayi ta samu abinda zata dafa kodan yaran ajere suka shigo dasu Umar kallo daya yayiwa gefen da take ya haye sama cikin takun isa
su Umar suna ganin Nasrim suka gane yar uwar Nasir ce dan sunsan fuskan ta alokacin da ake zarginta da lefin kisan kai bawanda bai san fukan taba kuma sun san ita aka aurawa Nasir sunji Baban su yaba faɗa cikin ladami suka durkusa har kasa suka gaisheta har Hamza ta idan bai girmeta ba zasu iya zuwa sa'anni
itama tanaganin fuskan Aliyu tagane dan uwan Sadiya ne cikin sakin fuska irin nata ta amsa tana tambayar yaushe sukazo anan suke shedamata ai anan suke weekends kawai suke zuwa gidan
tace "balefi Allah ya temaka dan Allah ko zaku dan sayo mana kayan abinci".
da sauri sukace me za asayo rubuta musu abinda zata buƙata tayi tabasu amma tayi tayi sukace bazasu karbi kuɗi ba da ATM din Nasir a hannun su
bajimawa sai gasu Hamza ne kawai bai bita kitchen din ba Aliyu da Umar tare suke aikin sun ko temaka mata sosai anan suke gaya mata yayan nasu bashida lafiya
saida suka gama jere komai a kan dining table
Abdul ne ya fara fitowa da wankan sa fes
da sauri ya karaso yayi hugging din ta yace "good morning my Ammi
"morning my son ina Khaflan".?
"yana sallah waro ido tayi tace " baku tashi da asuba ba".
"bacci mukeyi bamuji asuba ba ina papa?".
shima ya jewo mata tambaya".
yana sama bari nadubo su Muwwada". tace tare da wucewa ɗakin da su Muwaddan suke
shima Abdul ya koma saman dan dubo Papan nasu
Khaflan yana fitowa ya hango kowa a dining har su Umar amma babu papa yasa yace" ina papan"?.
wani uban harara Nasrim ta zuba masa tace "yana gidan Salamatu".
daure fuska yayi ya yakoma saman dakin papan ya same shi ƙudundune cikin blanket barkon yaja Nasir ya dago yazuba masa jajayen idon sa yace "son ban tasheku da asuba bako na barku ku huta ne kunyi sallah".
Khaflan bai bashi amsa ba sai hannun sa da yakai goshin papan nasa a tsorace
yace" papa jikin ka zafi ba kada lafiya ko,".
yakarashe maganan yana kara laluman jikin nasa kamar zai saki kuka
murmushin karfin hali yayi yace "ina lafiya khaf bari nasaka a kawo muku abinci dauko waya ta ka rubuta abinda kowa yake so".
Papa Mami tayi breakfast kafito muje"
nacin yaron yasa ya tashi suka fita
Nasir yaji dadin abinci musamman irish da pepper chicken Khaflan ya kurbi Hollandia yace "thanks Mami abincin ki yayi dadi papa Mami ta iya abinci ko".
Nasir bai dago ba yace "yes good nan danan yaran sukayi sabo dasu Umar dan sun jasu jiki sosai daga karshe ma suka kwashesu suka fita gida yarage daga Nasir sai Nasrim dan Rukkaya ma tare aka tafi da ita saboda ta kula dasu Musanat
Mommy da dr ya kirata ya gaya mata abinda yake damun Nasri tsorata tayi gashi ta kira wayan sa baya picking daga karshe ma yakashe bai taba mata haka ba dan tasan Ringing din ta ma daban yake acikin wayan sa
Nasrim ta kira Ringing biyu da tauka tana cewa "ran Mommyn Khaflan ya dade mommy wai ni ina auta dan Allah mommy ko awaya ku hadani dashi mana ko gwaranci yamin ko video call zamuyi ".
"ba dan wannan nakira ba ina Nasir".?
tabe baki Nasrim tayi tace "Mommy inaga yana dakin sa tun safe de ya fito yayi brea kfast amma bai sake fitowa ba su Khaflan ma da zasu fita sun shiga wai bacci yake".
"Nasrim kina jina Eh Mommy kingade Nasir mijin kine kuma ɗan uwan da baki da kamar sa dan gidan yan biyu na Nasir ya kafe idan bake ba macce da yake so dama ina son ya kwantar da kaine awajen ki to hakan bazai samu ba dan haka ina umartar ki da kije ki temaki mijin ki saboda dr yakirani ya gayamin magun gunan da yake sha na rage karfin sha'awa yana son kawo masa illa abin ka da bature a yau din yasamo masa mata sunfi 20 ƙi yake daga karshe ma koran dr din yayi shine ya kirani yake kayamin na kira Nasir amma baya dauka kinga auren sane akan ki aure ba abin wasa bane Allah zai iya kamaki da lefin hakkin sa ki kai masa wayan zamuyi magana dashi".
ahankali Nasrim ta tura kofar ta fara takawa har gaban bed din baya kai sai wasu hotuna masu yawa da aka baza akan gadon dauka tayi daya bayan daya tana kallo hotuan tane tana jaririya da kuma wanda ta fara tasowa har zuwa girman ta wasu ita dashi wasu ita daya amma wanda take a babban ta yawanci tana bacci aka dauke ta hotunan sun cika gadon gasu abaje
wani litafi wanda aka rubuta ( HISTORY N'N) tagani zama tayi a bakin gadon ta dauki litafin page farko sunan sa tagani tarishin rayuwar sace har zuwa pages 5 a gurguje ta dinka tsalaken karatu ta wuce shi page na 6 (*MY HALIMATUS SADIYA HASKEN YARUWA TA*)
tagani da manyan baƙi
bin rubutun ta dingayi tarishi yaruwar tane tun daga inda
Mommy take fada masa zata haifa