Showing 120001 words to 123000 words out of 155717 words

Chapter 41 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt

29 Oct 2025

629

zuwa gun wancan malamin ƙwata kwata ba nutsuwa a tare da ita
duk han kalin a tashe cikin faɗa tacewa Idi drive
"wai Idi ba nace maka bana son idan ka dauke ni kashiga gidan mai ba tun kafin na fito mai ya hana kaje kasha man sai yanzu zaka wane ce idan mun fito zamu tsaya shan mai".

hakuri Idi yayi ta bata ta
tace "to ina jiran ka anan je kadawo kauye zamu nufa".
ta zauna akan bencin da Nasir yake Nasir ya cire Earpiece din sa

yace "Hajiyar mu ni kwana biyu bana ganin walwalan ki duk kin canza lafiya".

tace " yo Maddibo ba dole kaga can zawata ba Isiya yana shirin dawowa gida ɓarayi suna jan kudin zasu kwashe yanzu haka na bun zuma malamai sai cimin kudi suke abin yaci tora har yanzu de jan kuɗi nan ake an kasa shawo kan sa".

cikin mamaki yace "kamar yaya ja ".

"yo wai sabin ɓarayine na zamani a yanar gizo suke ƴan yohuu ne kudin uban gidan na Isiya dana sauran ƴan kasuwa suke ja kudin da bashi da iya ka ".

Nasir yace "Subbahalallashi Eh naji kuɗin da yan yahooo suke ja na duniya dama da company su Alhajin ki aciki naji a labarun duniya ai wata guda kenan an kasa shawo kan abin yawan kuɗin ne yasa ya kasa faɗawa da wuri suna ta downloading har sunkai rabi a ka ce".
cikin ta kaici tace "Eh abin ya wuce sanin su turawan kan su shine suka ce kowa yazo yayi rokon Allah ashe kai ma kaji.

Nasir yace "Hajiya wannan abin ya zaga duk duniya waye bai sani ba manyan kudine fa wanda bazai lissafu ba a ke magana".

bayan su hajja sun tafi shiru Nasir yayi afile yace Nasir ga dama ta zo maka me amfanin wasa dashi ajiyar zuciya yaja yace inde zasu bani kaso mai tsoka zan iya tsayar musu da downloading din nakuma bude musu account din su kudin su ya shigo zan gwada sa'a ta inde ina da sa'a zan gwada yace tare da kyada kai yana mirmushi

washe gari
Hajja tace "ka tabbatar zaka iya kada ya kai ka yaji kunya a idon duniya".
Nasir yace insha Allah inde aka hadani da wannan computer da na faɗa zan iya tsayar da downloading din nasu".
Alhaji yace " bana tunanin za ka iya duk ƙwaƙwa da son kuɗi irin na bature kasawa sukayi kudin da aka saka za abawa wanda ya ceto kuɗin ba bu irin sa a Nigeria (yooroo Trillion) dubu goma za a bawa duk wanda ya ceto kuɗin fa ai kuɗin yawuce gaban wasa babu shima anan ƙasar tamu nan farin kuɗi de ba wanda ya mallaki wannan su kansu turawan da manyan ƴan kasuwan duniyar idan suka raba kudin mutum daya bai isa yasamu abinda za abawa wanda yaceto kuɗin ba tunda kuɗi fa compny mutum dari ukku ne fa kuma acikin kashi dari na kuɗin za abawa wanda ya ceto kudin kaso biyar".

ido Nasir ya razo
yace "yallabai zan kwada ".

"ok bari na hadaka da mai gida na".

sosai baturen mai gidan na Alhaji ya gansu da
bayanan Nasir aranan sukayi shirin tafiya birnin na america

afili na Nasir yace " ba Naira ba ba dala ba yooroo a lokacin da ya gan shi acikin ɗakin computer din ahankali ya ɗaga hannu sa yayi BISMILLAH ya bara sarrafa computer din cikin ƙarewa irin tasa

*Saide muyi fatan Allah yabada sa'a*


*BJ*




*_TA'ADIN KURUCIYA FANS GROUP_*


*WANNA GROUP DIN FREE PAGE NE KINA BIYA ZA'A SAKI PAID GROUP INSHA ALLAH*



*WAI WAI WAI WASU KAYA SAI AMALE RIGIJI GABJI KU MATSO KUSA KU JI DON KAR A FAƊA BAKU SAN ME AKA CE BA, SHIN KO KUN SAN CEWA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR NAN KUMA ZAƘAƘURA WACE TAGA JIYA TAGA YAU MAI SHIRIN GANIN GOBE DA YAR ALLAH MAI TASHE DA LOKACI ZA TA FITO DA SABON BOOK ƊINTA ??? NASAN DUKANKU ZAKU YI TA CANKI IN CANKA CIKIN RANKU KUNA TA TAMBAYAR KAI AKAN CEWA SHIN WACECE WANNAN? KUMA WANE LITTAFI NE? TO KU KWANTAR DA HANKALINKU WANNA DAI SHA HARARIYAR MARUBUCIYAR CE WACE TAI SHURA A KAN FADAKARWA NI SHADANTAR WA TARE DA WA'AZAN TARWA BA WATA BA CE ILLA WADDA KUKA RIGA KU KA SANI, KUMA WADDA TA SABA BAJE MAKU KAIFIN BASIRARTA WAJEN ZAƘULO MAKU LABARAI MASU MA'ANA DA BURGEWA GA KUMA ƊAN KAREN DAƊI MAI SAKA KUNNE MOTSI, WADDA IDAN ZAN FAƊI SUNANTA WASUNKU DA YAWA ZASU CE AI MUN SANTA, TO BA WATA BACE ILLA HAZIKAR NAN FASIYIYAR NAN WATO JAMILA MUHAMMAD DANFAJO NASAN WASU ZASUCE KAI BADAI AUNTY JAMILAR DA MUKE SIYAN BOOK'S DINTA A KASUWA BA? KWANAR DA HANKALIN KI YAR UWA ITA DINCE DAI TAZAU TA FADAKAR DA KU A SOCIAL MEDIA WANDA IN DAI KINA WHAT'S APP A KO INA KIKE A FADIN DUNIYA INSHA WLLAH ZAKI SAMESHI A KAN FARASHI MAI SAUKI NERA 300 KACAL YAR UWA*


*SAI DAI KUMA LITTAFANTA KAF BABU ƁARA GURBI BALE A FIDDA ZAKA A CIKI KOWANE DA NASHI KALAR SALO YAKE ZUWA👌🏻 SABODA LITTAFANTA KAF BABU NA AJIYEWA A ƊAUKI WANI GA JERIN SUNAYAN WANDA ZA A SAMU A KASUWA A SHAGUNAN SAI DA LITATTAFAI INSHA ALLAH SUNE KAMAR HAKA👇*

*'YA MACE A YAU 1'2'3*
*SAMARIN HUTU 1,2,3*
*GAGARA GASA 1'2'3*
*HALACCIN 'DA NAMIJI 1,2,3*
*KUKAN SO 1,2,3*
*KISHI 1,2,3*
*MATSALAR SO 1,2,3*
*SABANIN SO*
*YA ZANYI*
*TAKAICIN SO*
*ALKWARIN MASOYA*
*AUREN DOLE*
*BOYAYYEN SO*
*ZUMUNCI DANGIN KAUNA*
*TASKAR ZUCIYA*
*ALLURA TA TONO GARMA 1,2,3*
*IDAN HAR BA ITA*
```Duk zaku iya samun,su akasuwanin sai da litattafai insha Allah ```
AND NOW
*TA'ADIN KURUCIYA*

*_TABBAS YANZU NASAN KUN GANO KO WACECE NIKE NUFI😝 TO TO BA KOWA BA CE FACE WADDA KUKA GANO ƊIN WATON_*

*JAMILA MUHAMMAD DANFAJO*

*_HAƘIƘA INA SANE ZATA BAJE MAKU FAIFAN BASIRARTA A CIKIN WANNAN SHAHARARREN ƘASURGUMIN LITTAFIN, WANDA ZAI ZO MAKU DA SALON BURGEWA MARAR MISALTUWA A WURIN_* *_FAYYACEWA😉 DA 300 KACAL KU KARANTA ABUNKU HANKALI KWANCE CIKIN AMINCIN ALLAH👏🏻._*
*ZA KU IYA BIYAN ƘUDINKU TA WANNAN ACCOUNT NUMBER JAMILA MUHAMMAD 2007767270 FIRST BANK, KO KUMA KATIN WAYA MTN TA WANNAN NUMBER'R WAYA 08032987315*

*ku garzayo kar ku bari ayi babuku, saboda wannan salon tafiyar daban yake da saura don haka sayen nagari mayar da kuɗi gida sai kun zo*


Follow this link to join my WhatsApp group: https://chat.whatsapp.com/LW1v9Ljl5aRI0dODlOrRxq
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

*FURUCINA NE*
( _rikicin babban gida_)










*NA*










*BATUL ADAM JATTKO*










*29*






Nasir tuƙuro yafara aikin da cikin wuni daya yafara ganin nasara cikin kwana ukku Allah ba bashi nasaran buɗe account na ƴan karuwa murna awajen turawan nan kamar zasu ciye shi baya ko ɗaga ido ya kalle su asalima ba jinsu yake ba

bayan sati ɗaya

bayan wahala tuƙuro Nasir yasamu nasaran dawo da kuɗin cikin account din ƴan kasuwa cikin mintuna ƙalilan labari ya isa ko ina a faɗin duniya labarin MUHAMMED ABDULSAMAD HARUNA ake ako ina

Nasir da kansa yayi musu kasafin kuɗin ya rabawa kowa nasa a cikin account din kowa shima cikin wanaki biyu ya gama rabawa wanda da wasu mutum goma sai sunce aikin sati ne dan su kansu ƴan kasuwan sunyi mamakin ƙwarewar Nasir da kuma aiki da gaskiya tamkar nasa atake ya bude nasa special account din ya tura nasa kudin daƙer yasamu daman kuɓuta daga hannun ƴan kasuwa da ƴan jareda da suka da bai baye shi atake aka ne mo basa bodyguard saboda zai iya zama abin farautann wasu a yanzu
Scurity din da aka saka masa tamkar wani shugaban ƙasa ahaka da sukaje hotel din ma suka tarar da scurity birjik Nasir shi abin har mamaki yake bashi wai dan shi kaɗai ake duk wannan abubuwan

**********************

Nasir kwance akan tafkeken gadon na hotel din daga shi sai boxes sai juyi yake yaka sa bacci awani bangaren tsabar gajiyane ya hana shi bacci a wani bangaren kuma abubuwa ne da dama suke gilmawa tacin kwakwalwar Bran din sa yarasa ma meyake damun sa yaji ana knocking
tsaki yayi ja bargo ya rufe rabin jikin sa yace " yes .
Alhaji Isaya ne ya shigo Nasir meƙewa yayi zaune
yace "sir dakan ka ai da kasa an ƙira ni".
"haba oga Nasir ni na isa yanzu haka uban gidan ogan mune yake son ganin ka tun jiya ƴan kasuwa suke masa sintiri wai yakawo su inda kake sun gama meeting zasu baka aiki a cibiyar kasuwanci na duniya tare da albashi mai tsoka shine suke son zama da kai".

cikin jan aji da dakewar murya irin nasa
yace "gaskiya bazan iya ganin su a halin yanzu ba saide ina son aikin dama shi nafito nema nayi gadi ma balle aiki a cibiyar duk duniya ba abinda zance sai godiya ga Allah ko iya kuɗi da na samu a yanzu nake dashi inde rayuwar daniya ne ya isheni in yi shi a duk inda nake so a faɗin duniya har iya ƙarshen rayuwa ta da har jikoki na baza suga talauci ba wannan ni'ima ne na ubangiji da yasoni dashi so kawai ka wakilce ni dan Allah idan ba damuwa inaso".

murmushi Ahaji yayi yace kai waye kai dan gidan waye a ina kafito kallo daya na maka na gane kai wani ne Nasir
ko nace maddibo ko ba haka kacewa Hajja ba sai kawai da aka tambayayi sunan ka kace Muhammad Abdulsamad Nasir Nasir kaji wani yaro a company nin mu wai yace yasan ka kaine Muhammed Nasir dan gidan 3 A full
Amma nide nasan ba haka bane mai zai kawo dan gidan three brother gadi gidan Hajja kai waye ina son ka fara faɗa min tun kafin ma muje gasu oga dan nasan suma tamayar da zasu maka kenan yanayi ka ya nuna min kai wani ne".

"bazan iya ganin kowa ba ahalin yanzu kamara yanda na faɗa amma zuwa jibi Insha Allah zamu gana dasu".

dafa kafadun sa Alhaji yayi yana murmushi yace " izzar ka da isan ka kadai ya isa mutum ya gane kai wani ne saide dan Allah ka daure ka fito kaga manyan mutane ne harda shukaban ƙasan america duk suna son ganin ka da ambassador na Nigeria nasan a gajiye kake amma ka daure haba ````yaro da kuɗi abokin manya```

da ƙer Alhaji ya lallaba Nasir ya zura rigan jallabiya ya fito yaga manyan mutanen da ko a da duk yayon sa bai taba ganin suba

anyi wani irin karrama Nasir aduniya shugaban ƙasan nigeria ma duk da Nasir bai zoma ya haɗa paty na murnan dan kasar sa ne yasamu Nasara

Nasir ya ƙarbi aikin cibiyar kasuwanci na duniya wanda duk manyan ƴan kasuwar duniya sun yarda sun saka hannu amma banda Three brother har saida aka musu barazana da za a iya ciresu a cikin jerin manyan yan kasuwan ta duniya suka yarda suka saka hannu a yanzu babu wani babban ɗan kasuwan da yake a duniya wanda baisan Nasir ba

*bayan watanni ukku*

Nasir ya kawo duk Family gidan malam Ladan america suna zaune a wani ƙayataccen gida da aka bashi amma shida samarin part din su daya sai mlm da matan sa
ya a gajiye sosai yake yana hada hanyan tare da ɗagawa su Aliyu da suke masa sannu hannu zai haura sama Hamza yace "Yaya Baba yace idan ka shigon dan Allah a ƙira sa yana son ganin ka gashi kai kuma idan ka hau baka sauƙowa sai gobe".

dafa kansa yayi yace "Hamza nagaji kacewa Baba gobe da safe zan gansa a gajiye nake shiyasa ma na hada ishai da magaruba......
Malam Ladan ne ya ƙatse masa magana da
cewa" ah ah ni yanzu nake son muyi maganan dan Allah Nasir kayi hakuri ka saurari wadan nan bayin Allah dan Allah suna son ganin ka sosai har na gaji da basu hakurin za ka gansu duk yanda kayi da naka nakane kome suka maka yaci zuwa yanzu ka huce baka ji hausawa sunce naka sai naka daɗin zama sai bare ba kag......

dakatar dashi Nasir yayi dacewa dawane waya suka ƙira ka ni asani na na daƙile duk wani hanyar da zasu ga wani acikin gidan na nayiwa scurity warning kar abar kowa ya shigo cikin gidan nan kuma na canza layinka ya akayi suka samu sabon acikin yaran gidan nan ne ko zan gano duk ɗan iskan da na kama ya bawa wani number wani agidan nan wllh zakuga ɓacin raina".

ya ƙarashe ɓaganan yana kallon yaran a tsorace kowa yace nide wllh Yaya bani bane

Malam yace"
amma kasan ni wllh nagaji da zaman ƙasan turawan nan waushe zamu koma ne?."

Nasir yace "idan an gina muku sabon gidan ku na nigeria zaku koma kai da su Umma da yara matan
mazan zasuyi katatu anan ne
sannan batun familyna Baba bana son kana shiga maganan ni nasan ba sona suke ba dawani manufa suke nemana kaga alama ai da akace susa hannu dan a daukeni aiki ba ƙi sukayi ba saida aka mu su barazana".
Malam yace burina Nasir naka ka sauko daga fushin da kakeyi da ƴan uwan ka wllh kakar kafa ba amagan ganun da bata sameni har gida ta gaya min ba har suna zargin wai ni asiri nayi".
murmushi Nasir yayi tareda sauya zancen da cewa "yawwa Baba ka tayamu Addua fa zancen tona rijiyar man nan ya tabbata fa gobe ma zan wuce nigeria insha Allah".

"kai kai masha Allah Allah mun gode maka"

Aliyu da Umar ne suka tashi suka fara rawa suna cewa yeeeee Yaya kasakeyin wani NASARAN dole aƙiraka mai nasara wllh Yayan mu da rijiyar man futur wayyo kazama me kuɗin duk duniya yayan mu



NASIR ba ƙaramin ar tabo sukayi da gommnatin nigeria ba wai bazai tona mai ba amma daya ke manyan duniya suna yinsa akace ayi zabe Nasir da gomnati nan matasa sukace sai Nasir magoyan bayan nasir sun linka na gomnati so 4 bayan da aka iya akabar Nasir zai toni man sa na kansa



Three brother gama daya ayau sun sauka a american dan sun kulla aniyar sai sunga nasir awannan zuwan cikin watan nin hudu ba nacin da basuyi ba sun kasa ganin Nasir gashi de zasu ganshi a tv a jarida

Hajja a na cewa Nasir yayi nasara an bashi daman tonan mai ta tashi tafara rawa tace "hassada ka mai rabo Muhammad ka tabbata jinin Abdulsamad jinin arziki baka fita ko da naira biyar acikin dukiyar da ubanka ya tara ba amma gashi kayi wanda ya linka na Uban ka DUNIYA MAKARANTA DUNIYA ABIN TSARO
ina ma Aisha kina raye kiga yanda hassada yamayar min da jika kunyi hassada




*Yabatun Hajja Ta soro ne* 😀

*Meye dalilin thrre brother na ƙin sawa Nasir hannu*

*Soryy sis kuyi hakuri ba yawa dan de kar kuga shirune wllh*




BJ




[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCINA NE*
(_rikicin babban gida_)



*Assalamu Alaikum*

*masoya ina alfahari daku naji daɗin adduar ku wanda suka ƙira ni da wanda suka turamin tes messages Allah yabar kauna na gama aiki lafiya*


*ina bawa wanda sukamin magana ta pc ban amsa musu ba haƙuri wllh abinne yayi yawa amma inabi daya bayan daya in sha Allah zan bawa kowa amsa ngd sosai da kulawar ku* 👍




*NA*






*BATUL ADAM JATTKO*





*30*







cikin watanni tara aka gama hako man amma injin
na tacewa bashin sa yaciwo saboda ba ƙananun kuɗi ya kashe ba dan kwararrun ma ai'kata ya zuba ai'ki ba dare ba rana ga kuɗi nan danan kudi ya ƙare amma Alhamdulilah ansamu nasaran kammalewa kuma bashin injin da yaji a albashin na wata 6 ma zai iya biya ko ina kaji zancen nasaran Nasir ake a duniya kuma har yau bai yarda yaga family din saba duk wata hannya ya toshe ta

ayau su Malam Ladan zasu koma Nigeria an gama ginin su
Malam Ladan yayiwa Nasir nasiha sosai akan familyn sa da kuma ya daure yafitar da matar aure a yawan shekarun sa a yanzu kamata yayi ace yacikan ta sunna murmushi yayi a lokacin yana kallon Sadiya saurin sun kuyar da kanta tayi
sai kuma ya ɗago ya kalli Malam yace" Baba nakusa fa auren gida nake so ko awai wanda kaga zata dace dani ka hadani da ita".
Malam yace "masha Allah amma Sadiya zata fi dacewa dakai da sauri Sadiya ta ɗago kai tana kallon Baban nata shima Nasir kallon Malam yayi ya kallin Mama da Umma ya sun kuyar da kai ƙasa Malan yace "auren ku da Sadiya shine rufin asirin Khaflan idan ya girma ya kan ku atare koda yasan shi waye abin bazai masa ciwo kamar bakwa tare ba koda baka koma gida ba ni zan iya wuce maka gaba na nemo maka auren Halima a Three brother".
cikin sauyin fuska yace "wai dama Haliman wancan gidan kake nufi?
girgiza kai yayi yace no Baba dade Halima
ta wajen kace de da sauki amma ba Nasirma ba".

dariya Malam dasu Hamza sukayi har Umma Mama da Sadiya suka sun kuyar da kai
Malam yace" ai ni tawa Haliman takace kai ne zaka bada auren ta ga wanda kaga ya dace amma ba kan kaba".

da sauri cikin firgice Nasir ya kalli Malam yace "me yasa ban can canta ba ne Baba ".

"Nasir har kafi amma ni sonake kazama waliyin yarana ba na burin kazama tsirikina".

matsowa yayi kaban Malam din yace " ni kuma irin wannan dattakon naka yasa nake son haɗa jini dakai dawani ne a matsayin ka nace ina son

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login