Showing 144001 words to 147000 words out of 155717 words
Chapter 49 - FURUCINA NE HAUSA NOVELS BY AISHA GALADIMA.txt
furta min so naga sirrin sa ɗazu wllh Mommy tayi gaskiya tun ina ciki yake sona".
"Nana ai ai dama nasan ke kina cikin mataye masu zafin filling zan temaka miki kibar maganan sonki najima acikin sa".
ya furta maganan cikin makoshin sa dan bayason tashin ta yaji dadin mafarkin nata sosai dama Mommy ta taba cewa Nasrim idan tana mafarki sai tagama fadan abinda yake cikin zuciyar ta da mafarkin nata afili
ahankali yasa hannunsa yaja rigan nata bai sha wahalan cire rigan ba dan yana da faffadan wuya dama ko bata kwanciya da bra dan shiru yayi yana kallon ta duk wani ilashi rin jikin sa rawa yake gefe guda yana jin tsoron Allah zina zai sake ai katawa Allah zai sake tsabawa meye Allah bai masa ba zai butulce ya aikata abin da ya haramta masa Allah ya basa kyau yabasa hankali ilimi dukiyar da mutum sama da dubu goma suke karkashin sa aduniya yasan mutane sama da miliyoyi ne suke sha awar sa akullum godiya ya kamace shi yayiwa Allah ba butulce masa ba ahankali ya dauki wayar Nasrim da yake hannun kujeran daƙer ya danna number Mommy
Mommy tace "Nasrim lafiya kika kira iyanzu nasan acan dare yayi sosai mu anan gari yawaye
cikin wahalallen muryar da ko maƙiyin sa idan yaji zai tausaya masa
yace "Mommy menayi muku kuke son jefani halaka Mommy idan kunsan baku yafenin lefin da nayi ba meyasa kuka sake jawoni cikin rayuwar ku Momy kun jefani tarkon da bazan iya kuɓutar da kaina ba Mommy ayanzu gata agabana a sirara idona yana kallon haram Mommy itama tanaso ita takawo kanta kuma amafarkin ta tafada mommy dole cikin biyu ayi daya ko mu sha maganin da zamu samu nusuwa ko mu aikata tsabo mommy kin bani umarnin kar nasha magani zan iya aikata komai zan iya kuɓuta daga kowane tarko banda tarkon sha'awa ............
da sauri Mommy ta dakatar dashi da cewa Ba haram kake gani ba halak din kace Nasrim matar kace an taura muku aure tun kafin a kawota gareka aimu ba kafurai bane da zamu hadaku gida daya amma dan Allah banason ka kirani da safe kana zazzaga min rashin kunya ba komai zaka dinga fadamin ba duk dani ce ada na koyar dakai fadamin komai naka amma banda sirri tsakanin kai da matar ka wannan tsakanin kune kull ka gaya".
ta gashe wayan tana murmyshi dan tasan sai ya kira yace akayi kaza akayi kaza
Nasir ji yayi anya ba mafarkin shima yake ba wai shine ya mallaki Nasrim cikin......
*mu hadu a pg 36 wanda zai zomuku a gobe insha Allah*
*BJ*
[4/8, 1:49 PM] Batul Adam Jattako: *FURUCI NA NE*
(```Rikicin Babban Gida```)
*NA*
*BATUL ADAM JATTKO*
```Marubuciyar```
*DAMA TA*
*AMFANIN SOYAYYA*
```NOW```
*FURUCI NA NE*
*_________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATIO
36
ahankali ya sa hannu sa ya tadata zaune
yace " Nana ki tashi Nana open eyes cikin ɗan gigin bacci ta bude idon ta
"Nana kina jina kinsan ni mijin ki ne kinsan an halak tamana juna kuwa kinsan yanzu ke matata ce? ".
yayi maganan cikin wani irin voice da yayi kasa very golden
da sauri Nasrim ta bude idon ta cikin in ina
tace" inji wa".?
"Mommy ce ta fadamin yanzu da gaskene sun moye bana ne dan mu sasanta kan mu".
"tabe baki Nasrim tayi tace "sai me ai gwara da basu fada maka ba dan ba farin ciki a auren guzuma bazawara kana ɗan yaron ka dakai".
saukowa yayi ƙasan cushion din ya zuba gwoiwunsa cikin cool voice din sa fuskar dauke da smile
yace " hakan na nufin kinsan ke matata ce kika bari nake ta gaya miki abinda yazo bakina kika bari kike cutuwa bayan kina buƙata
ta
daga yanzu ni naki ne duk abin yake jikina kiyi yanda kikeso dashi...
mekewa yayi tsaye yana taku tsabagen murna manhoon nashi ma komawa yayi ya kwanta lif kamar babu ajiyar zuciya kawai yake saukewa yana safada marwa
shito ta ina ma zai fara godiya ga mashalicin shine arayuwa bai taba farin ciki kamar yanzu ba bai taba sanin ana farin ciki idan mutum yasamu abu irin yanzu ba
yaƙasa duƙawa yayi sujjadan shukkuran saboda yasan bashida tsarkin da zayyi hakan
sake zubewa yayi a gaban ta yakama hannun ta yana faza idanuwan sa da kana gani kasan sun cika da farin ciki
"am happy Nasrim kema haka ni nakine my Nana idan acikin wata duniyar muke ba tamu ba dan Allah kar mu koma idan mafarki ne muzar ce dan Allah nasan kina sona amma dan Allah ki ɗan kara koda rabin wanda nake miki ne Nana andasa sone cikin zuciyar mutum biyu har idan daya ƙalbi bai so daya ƙalbi ba so bazayyi armashi ba dan Allah kiyi magana dan nagane addua ta ta karbu duka nayi sa'an mallah kar ki a matsayin mata saura ki soni".
tunda ka hadani da Allah saboda girman sa
naji ina son ka tun a dazu da naga sirrin ka naga irin wahanan da kasha akaina cikin kowanne second nauyin ƙirjina sake ƙaruwa yake bansan inda zuciyata zata rinjayeni ba naso na daure amma gangan jikina da zuciya tafi rinjaye
amma kamar lamarin da sauri naso naja ajina amma zuciyata ta kasa bani karfin gwaiwa jinake kamar an dauramin wani dutse ne a zuciyata I'love you too karka cutar dani saboda kasameni araha kazame min Rujulussalih
abin yayi sauri yayi sauri".
ta karashe maganan cikin sakin kuka
hannunta dayan yasake kamawa yace " bayyi sauri ba my Mata kinsan tsowon lokacin dana dauka ina rokon Allah ina sadaka duk yautar da zanyi ko sadaka inayi ne akan cikar burina kuma ashe Allah ya cikamin shi kusan tsawon sati biyu batare da sani naba anyi surprise dina zan zame miki miji nagari koda zaki dinga yankan naman jikina kullum my queen kishiga bathroom dina kiyi shower ni zan shiga dayan nayi zamuyi sallahn godiya ko na daukeki ne my first wife".?
"zan tayi da kaina". tace
awannan daren bata bakine fadan irin soyayyar da Nasir ya nunawa Nanar sa bacci bayyi gan gancin doso inda suke ba sai bayan sunyi sallahn asuba
tun akan sallaya tafarajin bacci saida yakai karshe ayar da yake karantawa ya maida Qur anin ya dauke ta cak ya kwantar da ita akan gadon cire mata shijabin da jallabiyar sa dayasaka mata tayi sallah ahankali ya maida gashin ta daya bazo kan fuskan ta bude ido
tace "kuma haka zan kwanta ba komai ajikina?'.
yatsan sa daya ya daura abakin sa alaman tayi shiru tare da jamata blacken din iya wuyar ta bude ido tayi ta jefa cikin nasa ahankali ta furta
" shukuran."
smile ya sakar mata tare da kanne mata ido daya
yace " will find out".
itama tattaurar murmushi ta sakar masa
tace " thanks".
tareda jan idonta ta rofe
yajima yana zaune yana kallon ta gaba daya kan sa yagama kullewa shiyama rasa mezayyi dan moment na farin cikin da yake ciki yagama dauke masa komai gaba daya kansa a mugun kulle yake basira ta bace masa bat Mommy ya kamata yagayawa saide tayi waning din sa karya kuskura ya kirata arayuwa itace abokiyar shawaran sa Agrif ne ya fado masa sai shi da yana nan da shi zai ƙira ahanlali ya furta Allah yajiƙan ka ɗan uwana
daukan wayan sa yayi Aliyu amininsa ya kira
Aliyu yana dauka yace "ran manya ya dade".
"Ali ya kake ina my sake name da my daughter da Mamar su".?
dayake firs born din Aliyu mai sunan Nasir ne kuma Aliyu yana auren Ameera yar gidan dr hafsa ne dan gidan dr hafsa Ayman kuma yana auren Zahar wanda ta girma dasu Nasrim awajen Mama
Aliyu yace " muna lafiya".
" am dan Allah Ali idan wani yabaka farin ciki kamar so da abu mai daraja me ake badawa wllh bansan me zan bata ba komai yayi kadan banida abinda zan bata".
"Aliyu yace "so dame ta baka kafin na yanke shawaran abinda yadace kabata".
tsaki Nasir yaja
yace "kamar idan macce ta faran ta maka sosai a first night".
wani irin dariya Aliyu yasaka kai maza sun shiga hannu ni dama nagayawa mommy zamuyi wining akan ka zaka shiga hannu Nasrim zata canzaka da soyayyar ta wai wayaga goga a hannu yasake kecewa da dariya
tsaki Nasir yayi yana shirin kashe wayan Aliyu
yace "garka kashe wayan nan dole kanemi shawara agun masana irin mu dan wannan ba business bane balle kace kanada karshen sani akan sa
da farko de ba wani abinda zaka bawa wanda tabaka wannan kyautar ka burge ta especially ma macce irin Halima da batasan meye rashi ba duk abinda ka bata bazaka burgeta ba abinda take bukata shine kasota ka faran ta mata ka nuna bakada wani damuwa sai nata bukar ta tafi komai mushin manci macce tafison kanuna mata so really yafi duk wani abu na duniya da zaka bata zata iya zama dakai koda adokan dajine kudin ka murkin duk baya tasiri akan macce..
Sosai Aliyu yabashi shawarwari game da yanda zayyi ya dulmuya tunanin macce
kafin ya kashe wayan ya kwanta bacci mai cike da mafarkai masu dadi
yarigata tashi duba agogo yayi karfe daya na rana daukar ta yayi cak sukayi bathroom
anyi mugun ɓata lokaci a cikin bathroom din nan tarigashi fitowa dan korata yayi acewar sa bazai ita wankan tsarki ba in bata fita ba
rasa wane kaya zata saka tayi
daga ita sai towel kawai sai ta tsaya kallon gadon yanda yake awani hargitse ita ta inama zata fara gyarashi murmushi tasake tunowa da abubuwan da yafaru akan gadon cikin farin ciki ta faɗa gadon tafara wani irin juyin dadi itace kuwa itace yau tabawa wani kanta ba Agrif ba kawai sai ta saki wani kukan da batasan dalilin sa ba
yana kallo yanda take sakin kukan tayi zaman dirsham a tsakiyar gadon
Zuba mata razazanun idon sa yayi cikin kidima yace " im so sorry please se tell me about your problem if you don't want me to cry too please my Nan"?
fadawa jikin sa tayi
tace "ni ba wani abunda yake damuna sai farin ciki son kane ya ke shirin fasamin zuciya my hear and make him become my partner in the paradise my heart .
shima cikin kuka yace
"I love you so much honey I really love you..
sake ƙem ƙeme shi tayi still de cikin kukan tace" and I love you too, my husband cikin kowane second zuciyata wani irin bugawa take da son ka
I love you too RUJULUSSALIH".
shima kukan ya sake
yace "bansan jin dadi ba sai jiya dana sameki bansan cikar buri ba sai jiya bansan farin ciki ba sai jiya ban taba sanin daraja ba saida na sameki cikin awanni 12 kin sake dulmiyar da tunanina Nana idan kina da wani buri a duniya ko ma meye ki fada zan biya miki".
"Nasri banida wani buri da yawuce kasoni bilkakkin banida wani burin da ya wuce narayu da dan uwana da banida kamar sa."
hannu yasa yana dauke mata hawayen tare da dauke nasa ma
yace "inde kula dakene zaki sameni fite da yanda kikeso and forever".
tashi yayi ya bude wodrop shiru yayi ya bin kayan ciki da suke lanƙaye kamar a shago sai kuma ya juyo yace "Nana.
ɗago kanta tayi batare data amsa ba
"wane kaya kike son ki gannin dashi".?
sun kuyar da kanta tayi tana murmushi
numfashi ya sauƙe ya ƙaraso ya zauna tareda jawo hannun ta yana murzawa can cikin maƙoshin sa yake fito da sautin maganan yace "nifa kunya baya cikin tsarina inason muyi rayuwa kai da ƙafa ki cire wani kunya ko kara gefe madam da NASARA kike magana kinga kinyi dace da duk abinda nake so kina dashi ki zabamin kayan da kike son ganina dashi".
dagota yayi suka tashi atare har gaban drower duk cikin wodrop din kaya kalolin daga blue black marrow
Kalolin sa kenan batare da ta kalleshi ba tace "zaka fita office ne?"
"no aikin me ai sai nayi ajiya anan wannan karan 6 brother zaki kawo min ba 3 ba kinga wancan karon 3 nawa ƙokarin ne kawai yanzu kuma da aka hada da naki kinga 3±3 kenan ".
ya ƙarashe maganan yana shafa tamulellen cikin ta
"inde bazaka fita ba ai ba layin suit yaka mata ka bude ba".
"kinsan ado nakeson na mikine.
batayi magana ba ta fara bude sauran kofofin wodrop din tayi mamakin ganin yana da dogin kayan hausa amma ba alaman an taba saka koda dayane dan ita bata taba ganin sa da tazarce ba
tana dubawa har ta samu wanda kayan shan iska ne zallah awajen
ga wannan ta dauko masa wani T'shirt mai yankeken hannu ja da bakin wando 3quarter ta meƙa masa noƙe kafada yayi yace "ni de nasaba komai sai de amin ".
ya ƙarashe maganan cikin shagoɓa yana tura baki
dan Allah ka karɓa kasaka koda wandon ne gacan jallabiyar ka kasaka muyi sallah lokaci yana shirin wucewa idan mun idar sai kacire kasa ƙaramin rigan"
itama jallabiyar tashi ta maida shima yasa wani suka gabayar da sallah ya tada rigima dole sai tashi tayi zata saka masa kayan
yana zaune abakin gado ta dauko boxer zata saka masa kanta a sunkuye murmushi yayi
yace "bazaki kalli baby naki ba kina tsoro ne bacci ma yake ba abinda zai miki ya gaji."
yace tareda daukan hannun ta zai daura akai
"kai kai kai tace ".
"sorry cigaba da aikin kin my queen".
cikin nutsuwa ta saka masa kayan kansa ya kalla a mirror yace "kan ne bai taju ba".
ɗaga idon ta tayi tana kallon ƙwantaccen suman sa wanda yasha mai sai sheƙi yake tace " haba my princess kaji dashi ina zuwa".
tace tare da saka shijabin ta ta fice da sauri
hannun sa yasaka cikin suman nashi yana kallon kansa ta cikin mirror afili
yace "NASARA Allah ka kasheni cikin soyayyar Halima mai saurin yafiya da iya soyayya Sadiya KINFI ZAƘI ZAƘI KINFI ƘIRKI ƘIRKI KINFI TATTABARA IYA SOYAYYA KINFI DAWUSU IYA ADO
samunki a matsayin mata babban nasara ne
NASARA NAFI SA'A SA'A"
tattausar murmushi yasakarwa kansa ya dauki
brush din ya fara taje kansa
Nasrim tana shiga ɗaki taga kiran Humairah barkatai a wayan ta
a gurguje tasaka wani riga da wando rigan yellow wandon baki dai dai jikin ta mayafin kayan shima yellow da bakin ne sunyi kyau sosai samfurin india tayi rolling mai daukan hankali da mayafin
tana kallon kanta duk da tayi kyau amma taso Mommy ta sako mata da dogayen riguna da atumfofi bakayan hausawa cikin kayan sai na gayu kawai
ƙirane yasake shigowa wayar ta zama tayi a bakin gadon ganin Humairah ce
tana dauka Humairah tace "wai ni yau ina kika shigane ko duk aikin yaran ne nakira bakiyi picking ".
" sorry Hummee ina busy ne".
"ayya sannu Nasy yara ko ga Musanat Zeenat da oga Khaflan dan idan ta Abdul da Ummda da muwadda ne za a zauna lafiya amma ai Mommy tace wai gobe zakuzo tare shine nakeson kizomin da sleeping dress idan kika hau zaki gani natura miki sunyi kyau sosai kuma company mijin kine sukayi shi".
Nasrim tace "Mommy ce
tace miki zanzo gobe".
"Eh dazu muka gama waya kinsan muma mun kusa zuwa honeymoon amma akwai wani aikin da my Hab yakeyi idan yayi free zamu zo so ina son kayan ne kafin muzo".
tabe baki Nasrim tayi
tace" idan zakiyi order kiyi malama banida wannan lokacin fitunannun yaran kuma duk zamu korosu".
wani irin zarowa ido Humaira tayi tana durowa akan cinyar Hab din nata tacire wayan tana sake kallon dan tabbatar wa kanta anya Nasrim ta kira ba izza ko Zahra ba *N shillo* a rubuce ya tabbatar mata Nasrim ce
"Nasy kina son kice min har kun dai-daita da Ya Nasir".?
"sosai Humme zayyana halin Rujulussalih na ba karamin ai ki bane in zan iya ta ƙaita harshe na zan iya cewa shi wani inuwane na musamman shi mutumin kirkine duk yanda muke daukan sa bahaka bane nacika mai sa'a Humme yana da bawa soyaya kulawa ta musamman cikin kwana daya yagama zautani!.
Humaira tace "Nasrim dawuri haka duk da dama nasan dole ki bada kai duk dadewa amma banyi sammanin sa kusa ba".
"ummm Humme it surprise me too,
and i have never thought it will happened yayi sauri nima banso haka ba".
murmushi Humaira tayi tace
"am happy namiki murnar dacewa kam kiyyi dole ki kira kanki da mai sa'a".
haka de sukayi ta fira duk akan Nasir
Humaira tace "niko Nacy kun samu kunyi magana da Izza kuwa".?
Nasrim tace "rabu da Ƴar iska nasha mata magana tana budewa tagani amma ba ripple daga k'arshema ina gani tayi blocking dina ma dan bana ganinta online bakiga jiya a 3 brother family suna ta zance da Zahra ina shigowa bata ƙara magana ba meyayi zafi".
" kai Nasy ban sanki da saurin fassara mutum ba kina da bada uzzuri kuma kiduba Beloved family naga tamiki magana acan."
"ok zan duba".
Hamairah tace "yanzu misali idan akace Ya Agrif yazo da shida Nasir wa zaki zaɓa?.
wani irin faduwa gaban Nasrim yayi
amma ta daure tace "inda zai zo ai ban auri wani ba koda shikara 50 zanyi bakamar ke da kika kasa jiran shekara 20 ba Agrif bazai dawo ba da zai dawo da yazo asan da nake kukan ya dawo kinga kashe wayar ki zanje duba yarana".
kafin Humaira ta bada amsa Nasrim ta kashe wayan tana mek'ewa tsaye ta han goshi ta cikin mirror yana sakar mata murmushi
hannun ta yakama yace "masha Allah kinfi kyau yin kyau matata sirrina farin cikina."
murmurhi tayi tace "abin alfaharina Rujulussalihi kafini kyau".
ajere suke saukowa hannun su sarke da na juna tun a saman suke kallon yaran sai faman wasa suke Abdul ne kawai bayanan Khaflan ne yafara hangosu
yace wow papa kunyi kyau kutsaya ku tsaya anan kan step din".
dasauri ya dauko camera din sa ya fara haskasu yana nuna musu yanda zasuyi
"yawwa Mami kidan kwanto jikin papa yawwa ku kalli juna yawwa kuyi kamar zakuyi kissing yawwa Mami ɗan ɗago gemun papa