Showing 24001 words to 27000 words out of 130248 words
"kaji ɗan nema to uban waye Ranjun idan ba kai ba?" Idanunsa ya ɗauke zuciyarsa cike da tunani kana yace "Ina Buddy?" "Yana ciki kaga har lokacin Zhur yayi" bai ƙara mgn ba ya shige flat ɗin Sheikh shine fa tun daga bakin ƙofa ya fara jiyo sounds ɗin Sheikh yana sakin wani irin nishi, tsaki Arjun sbd labarin Sheikh ya fara bashi tsoro hanunsa yasa ya fara bubbuga jikin kujerar a hankali Sheikh ya taune bakinsa tare buɗe nauyayyun idanunsa da sukai masa nauyi, jajayen idanunsa ya sanya a cikin idon Arjun, gaban Arjun ne ya faɗi domin this is the first time on his life da yaga idanunsa Sheikh a haka, Sheikh kam janye idanunsa yay tare da haɗe cinyoyinsa daya kejin kamar danshi a jikinsa bai yarda Arjun yaga komai ba, Allah ya taimakesa Wheelchair na kusa dashi ya taimaka da ƙyar yaja jikinsa zuwa kan kujerar, hanunsa dafe da forehead ɗinsa wanda ya kejin kamar zai rabe gida biyu sbd azabar ciwon da yake masa, tsaye Arjun yay ya kasa koda mutsi Sheikh na shiga bathroom Arjun yaje wajan wadrp ya ɗauko masa wata tsadaddiyar shadda ƴar gske ruwan ƙwai anyi masa ɗinkin half body hatta hannun rigar half ne,kana ya ɗauko masa wata milk ɗin hula tangaran sai milk ɗin takalmi Kubta mai ƙyau, sai agogon warist company Gucci, kana farin glass ɗinsa mai ƙyau ya ajjiye masa parfumes ɗinsa duk gefe guda, Sheikh tsayawa yay yana kallon ikon Allah kamar a mafarki haka yake ganin abun abinda bai taɓa gani ba wai Sheikh ɗinsa ce take halbawa harda dripping take, sai kuma tunanin Airah ya faɗo masa lallausan murmushi ya saki kana ya saukarwa kansa shower, ba'a ɗauki lokaci ba, ya gama wanka tare da ɗura towel ya ɗan bugga bathroom ɗin, Arjun ne ya shigo kana ya fito dashi.
Duk abinda yake bai yarda ya kalli Arjun ba kuma fuskarsa a haɗe a haka ya gama shiryawa yay masifar kyau kamar dai wani ango, sai zabga ƙamshi yake sosai Sheikh yake babba mai girman gaske domin iya ƙafaɗarsa kaɗai abar kallo ce, daga nan masjid suka nufa domin yin sallar zhur then su huce gidan Redio....Mami ce zaune da ƙawarta Fariha ajjiye cup ɗin hannunta tayi tace "baki da kirki Saudat basan rashin imanin ki ya kai haka ba wlh" dry Mami tayi tace "baki da hankali solution nake nemawa kai na,kuma i alrdy make my decision babu wanda zai sauyan tunani" Fariha tace "nidai damuwata yadda Abban Taufiq yake share ni yake banza da lamari ne, i believe him baya kula wata ƴar mace bare zuciyata ta zarge sa akan mata yake mu'amala dasu har yake min wannan wulaƙancin, kullum naje masa da buƙata ta nunawa yake bashi da lokaci na, na fara gazawa wlh i can't handle it" Taɓe baki Mami tayi tace bazan san mene zance maki ba, amma zan baki number writer ɗin The new emir sai ki gaya mata damuwarki ƙilan zaki samu mafita, da sauri Fariha ta amshi number, network ta hau tare da yiwa NIMCY mgn tai mata bayanin yadda mijinta yake banza da ita koda takai masa kanta, babu jimawa Nimcy tai mata reply da;
_Matsalolin suna da yawa Malama Fariha, bansan tayaya matsalarki da mijinki ya fara ba,zan baki wasu baya nai saiki duba yanzu i don't have much time to talk about this,but we'll talk my tomorrow morning in sha Allah,Allah ya dai-dai ta tsakani_
Murmushi Fariha tayi tare da reply da heart emojin kana tace _"Thank you so much Anty Nimcyluv Allah ya ƙara fikiri😍"_
Nimcy: _Thnks lemme send it to you_
Babu daɗe wa ta fara rubutu kamar haka:
Dukkan mace matar aure ko budurwa data samu kanta a yanayi na rashin sha awar namiji to gaskiya ta hadu da kalubale a bangaren zaman aure Zata fuskanci rashin kulawa a wajen mijinta musamman idan ya fahimci batajin dadin saduwa dashi ballantana ace tanada kishiya shiyasa mata masu dabara basa nunawa namiji suna cikin wannan halin kokarinsu su gamsar dashi da abinda yakeso Hakika wasu matan tun suna yan mata suke kashe kansu da shan wasu magunguna marasa inganci da sunan ya rage musu sha awa wasu har jar kanwa suke jikawa da lemon tsami sunasha don ya rage musu sha awarsu kuma wannan duk kuskurene idan har bazaki iya azumiba to ki ajiye burin rayuwa kiyi aure domin ita Sha awa ajikin mace ko namiji ba cuta bace amma rashinta kuma cutace bazaki gane hakanba saita faru dake koda yake namiji be cika damuwa don bashida sha awar maceba amma kuma matarsa zata rasa kulawa To idan akace rashin sha awa ga mace ko rashin jin dadin jima i to ya hada abubuwa da yawa amma masana sirrin jima i suna takkaita bayanin gida uku kamar haka.
(1) akwai wacce tana sha awar namiji hasalima ko zancen jima i tayi da namiji koda a wayane ko a chat zataji jikinta ya jike alamun sha awa zata bayyana a fuskarta zataji sha war namiji ya sadu da ita amma da zaran na miji ya saka jikinsa a nata saita rasa ina dadin yake ita wannan tana bukatar kyakyawar kulawar soyayya a wajen mijinta ya kamata mijinki yasan hanyoyin Wato sarrafa mace da sanin wurarenda mace takeso namiji ya taba ajikinta musamman lokacin jima i kuma soyayya itama tanada muhimmanci awannan lokacin wato tana saka mace jindadin jima'i.
(2) sannan akwai wacce ita kuma kwata kwata bata sha awa ita ko za ayi wata daya ko biyu ba a tabataba batada matsala idan kin samu kanki acikin wannan halin akwai tambaya akanki kina mafarkin namiji? kinada jinnu ma ana suna tashi? idan duk babu daya to kici gaba da shan maganin karin sha awa amma wanda zaki hada da kanki wannan duk muna bayaninsu a grp to idan kuma kina mafarki ko kinada jinnu suma suna daukewa mace sha awa ta zahiri saboda surinƙa saduwa da ita amafarki sannan zasu iya barin mijinki ya rinka jin dadinki idan sunga dama shima su hanashi saiya rinƙa jinki salam kamar ba maceba ko kuma su hanaki ni ima lokacin saduwa saiki bushe sai anyi da karfi ta shiga gaskkiya wannan matsalace kuma wani lokacin sihiri akeyiwa mace hakan take faruwa kiyi kokari ayi miki ruƙiyya wacce ta dace da sunna kema kici gaba da addu a kuma kina kwaciya da alwaa idan zaki kwanta ki karanta wasu ayoyi daga cikin qur ani sannan kina share shimfida kafin kwanciya kuma keda mai gida ku rinka addu a kafin ku fara jima i insha Allahu zakiyi mamaki
(3) haka kuma akwai mace wacce tana sha awar namiji amma ta fiso ya saka mata yatsa a jikinta tafi jindadi idan ya saka mata jikinsa sai taji daɗin ya ragu kuma irinsu zaka samesu da bushewar jiki to irin wannan itamma tana buƙatar kulawa ta musamman daga wajen mijinta sannan kada kiyi. wasa da gyaran jiki da kuma tsaftar HQ to amma inaso ki gane shifa jin dadin jima i ya danganta dagake wato ina nufin yaya sha awarki take yawan sha awarki shine yawan jin daɗinki yana iya kasancewa haka Allah ya haliccceki dama sha awarki gajeriyace ba iirin ta sauran mata ba sai kiji ƙawarki tana baki labari jin daɗin da takeyi a wajen jima i to zai iya kasancewa dama ta fiki sha awa ko kuma tafiki samun kulawa a wajen mijinta kinga kada kice dole sai kinji dadi irin nata Malama Fariha na barki lfy"
Shiru Fariha tayi ta fara tunanin maganar NIMCY, kafin ta sauke ajjiyar zuciya ta kalli Mami tace "yanzu mene plan ɗinkin? Barrister dai Aure zaiyi babu fashi" dry Mami tayi sosai tana kaɗa ƙafa tace "Tabbas naji zafin abun kuma ina kishi da dukkan wacce zai aure,amma ba zai tafi a banza ba sai nai masa tabo kamar yadda yay min zan nuna masa mata guba ne" da mmki Fariha tace "what will you going to do" miƙewa tsaye Mami tayi tana kaɗa jikinta kafin ta riƙe waist ɗinta tace "Ɗan sa Imam shi nake so ya muri jikina ya muri abinda Ubansa ya kasa murewa, Zan maida Imam mijina Wannan zai zama Sirrin mu nida shi tabbas sai Imam ya kusanci matar Ubansa....
*END OF MY FREE PAGES HABIBATIES, TAMABAYAR A NAN A JIKIN WA SIRRIN YAKE??? GA MAMI,GA ALJANA AIRAH,GA KUMA FANNA AMAYAR BARRISTER?? ME ZAI FARO GABA? MAMI ZATA SAMU DAMAR SAMUN CIKAR BURINTA KO YAYA?? WANENE WANDA FANNA TAKE SO?? ME YASA AIRAH TA KASANCE A JIKIN SHEIKH IMAM HAMDAN BALARABE??? WANNE SIRRIN TIJAMA TAKE ƁOYEWA AIRAH???......*
*HABIBATIES TAFIYA CE MAI TSAYIN GASKE KADA KI BARI SAI AN SATO AN BAKI ZAKI KARANTA KI ZAMA MACE MAI AJI WACCE TA HUCE KAYAN SATA,BANA ALLAH YA ISA A BOOK ƊINA BUT DUK WANDA YA KARANTA FREE YASAN INA DA HAƘƘI A KANSA HAKA NE KO??? CIKIN FARASHI MAI SAUƘI ZAKI KARANTA LITTAFIN NGD SOSAI DA SOYAYYARKU DOMIN DAKU NAKE TAƘAMA MASOYA NA,NASAN KUNA SON DUKKAN ABINDA NA BAKU DAN HAKA KO NUNA MIN ƘAUNA A WANNAN KARAN KU SIYI LITTAFI NA, AKAN FARASHI ME SAUƘI.*
BOOK 1&2
AMOUNT #500
ACCOUNT NO: 0116886423
ACCT NAME: SULAIMAN NA'IMA S UNION BANK EVEDANCE OF PAYMENT 08119237616
Ga NIGER SAI SUYIWA WANNAN NUMBER MGN 84506476
Love and romantic story ba'a fara komai ba💃🏽🤙🏽
SARAUTA 👑
20/10/2021, 20:44 - 🤔🤔: &&&&&&&&&&&
2️⃣1️⃣-2️⃣2️⃣ "He made a very big mistake,wlh wlh billahi sai na sa masa dafin da zai gwamma ce bai aikata haka gareni ba,Ina da tabbacin bai san cewa nasan komai game dashi ba, shiyasa yake abinda yaga dama idan naso lokaci ɗaya zan iya wargatsa duk rayuwarsu but bana da ra'ayin hakan, Imam he's mine, he always be my side" Kallonta kawai Fariha tayi domin ta riga tasan wacece Saudat dukkan abinda tace zatai babu wanda ya isa ya hanata,idan harta sama ranta son abu babu shakka bata hqr dashi sai ta cimma buƙatar ta, bare ta daɗe da sanin cewa Saudat na ƙaunar ɗan nata "Tayaya zaki iya mu'amala da Uba da kuma Ɗa?".
zama Mami tayi tare da ɗaukan yan kakkiyar Apple ɗin dake saman plate tace "kai! kema dai ban san cewa daƙiƙiyar ƙwaƙwalwa ce take ba sai yau,sam bakya jaa kamar bai brain ɗin kifi,kinfa san wacece Saudat kin san abinda zan iya da wanda bazan iya ba right? to ki daina mmki domin kaɗan daga cikin aikina kenan".
jinjina kai Fariha tayi tace "Ba dai haka akaso ba wai ƙanin miji yafi miji kyau" Mami tace "A nan kuma Ɗan miji ne yafi miji kyau da kuma tsari ina son Imam so mai yawa bana iya control kai na idan ina kusa dashi,dat why ban fiya zama inda yake ba,amma abu guda keban mmki da Sheikh".
idanun Fariha a kan wayarta tana ƙara duba bayanan da NIMCY ta tura mata tace "what?" Mami tai shiru kana kuma taja numfashi tace "kamar baya da lfy, za kiga sometimes nakan rungome sa da gayya amma baya nuna wani feelings a kaina" wata muguwar dry Fariha tayi tace "Ayi dai mugani idan tosa zata hura wuta". tsaki Mami taja domin taga sam Fariha bata ɗauki abin da muhimmanci ba, miƙewa Fariha tai tace.
"i think am going now, Abban Taufiq ya kusa dawowa" Mami na taɓe baki tace "iska dai na wahalar da kayan ƙara,kiyi ta rawar jiki akan mutumin da bai damu da damuwarki ba".
Murmushi Fariha tayi tace "To Mrs Hamdan zance? ko Mrs Imam zance ne? zan tafi sai mun haɗu wajan aiki" fari Mami tai tace "duk wanda kika kirani dashi is okey to me"
daga nan sukai sallama da juna Fariha ta koma gidanta.. Numfashi ya kuma saukewa a karo na wajan uku kenan, Arjun dake driving kamar zai tashi sama ya juya ya kalli Sheikh yace "Buddy akwai abinda ke damunka,ban san mene matsayina da ba saka iya sharing all your feelings with me ba, ina da tabbacin bazan taɓa cutar dakai ba" tattausan Murmushi ya saki tare dayin baya ya ƙara shigewa jikin kujerar motar, slowly yaja fararen idanunsa mai ɗauke da blue eye balls ba tare kuma da yace wa Arjun komai ba yaja ba kinsa yay Shiru, haɗe fuska Arjun yay tare da dukan staring motar yace "Damn it, you're mad Arjun" idanunsa ya buɗe ya saukesu saman fuskar Arjun kana yasa hanunsa zuwa saman innocent face ɗinsa ya shafi sajensa,cikin ƙasa da murya kamar mai raɗa yace " Arjun the know what? Lot's of folks confuse bad management with destiny. Destiny is no matter of chance, it's a matter of choices, it's not a thing to be waiting for, it's a thing to be achieved. Our destiny changes with our thought, we shall become what we wish to become, do what we wish to do when our habitual thought corresponds with our desire. Be someone recognized for havinga beautiful heart so when you leave that memory of you lingers, Arjun soon or later you know everything da nake hading nasa, ka ɗauka abunda nake ɓoye maka wata sabuwar ƙaddarar Sheikh Imam hamdan Balarabe ne, i knew everything will be ok!" Ya ƙarasa mgnar yana taune leɓansa tare sauke ajjiyar zuciya mai ɗan ƙarfi, tunda ya fara mgn Arjun yake kallonsa wani murmushin takaici Arjun yay baice komai ba ya karya kan motar zuwa wani titin daban,kamar yadda Arjun bai mgn ba haka shima Sheikh bai mgn ba sai ma lumshe idanunsa yay a hankali ya fara Mutsa bakinsa ya shiga rera karatun Alkur'ani.
Tunda suka shiga cikin Asibitin har suka zauna gaban likitan Sheikh bai ɗago kansa ba, Baƙin ciki da takaicin abinda Arjun yay masa ya hanashi ƙwaƙƙwaran mutsi, idanunsa sun kaɗa sunyi jaaa sbd damuwa, Dr ɗin ne yace "kun zauna a gabana babu wanda yay mgn" idanu Arjun ya ɗaga yasan da Dr yasan waye Sheikh ɗin da tuni ya nuna masa girmamawa,amma Sheikh bai damu sam daga ganshi ba,hasali ko hotonsa ya haramtawa media sawa, duk wanda ya san Sheikh sai dai ya sanshi ta zazzaƙar muryarsa, bayan ya gama wannan tunanin yace "Dr kai masa medical check-up" kallon Sheikh Dr yay yaga kansa a ƙasa mutum fari lafiyayye mai jiki ga kwarjini shi za'a ce za'ai wa medical check-up, koda yake daman masu kuɗin nan haka suke babu dama suji wani ciwo sai su tafi ganin likita,shi dai ko kaɗan bai ga alamun ciwo ga mutumin da ake mgn ba, gyara zaman glass ɗin sa yay yace "meke damunsa da Za'ai masa medical check-up?" Arjun kai tsaye yace "kawai muna buƙatar hakan,sbd rashin cikakkiyar lfy da rashin guzari da kwana biyu baya dasu" jinjina kai Dr yay yace "wannan bashi yake nuna bashi da lfy ba" kallon Dr Arjun yay yace "za kayi ne ko muje wani wajan?" Murmushi Dr yay yace "No! Zanyi as your wish" miƙewa Dr yay tare da danna wata belet cikin ƙaramin lokaci wasu likitocin guda biyu suka shigo, shima Arjun ya miƙe yace "bari na kaisa room ɗin" kafin Arjun yakai hanunsa Sheikh yay saurin faɗin "don't touch me Arjun Maleek Alhassan" gaban Arjun ne ya faɗi domin indai Sheikh ya kirasa da full name ɗinsa yasan ba ƙaramin bacin rai ya shiga ba, da sauri Arjun yace "why? Idan zaka iya jure ganin kanka a haka mu ba zamu iya ba,ya kamata kasan me kake kai ba yaro ba ne"shiru Sheikh yay sai huci kawai da yake fesarwa idanunsa ya jaa sosai duk jijiyoyin kansa sun fito saman goshinsa kamar zasu tsaga fatar jikinsa su fito,hannu Arjun ya ƙara kaiwa zai tura Wheelchair ɗin cikin ƙaraji da tsawa Sheikh yace "don't ever trying to touch me, hhhhh badai da lfy ta da komai kake son cin mutuncin na ba? Ba wani abu ba ne idan kace ka gaji da ɗawainiya dani,sam ba zanji haushinka ba bazan ɗauke matsayin mai laifi ba,domin iyayen da suka haifan ma sun gaji da kula dani bare kai da kake aboki na, just go leave me Arjun leave me alone,na gode da ƙaunarka thank you so much, ciwo ne bani na ɗorawa kai na ba kuma bani na zaɓi yadda za'a haifan ba" yana faɗin hakan ya danna abun dake jikin Wheelchair da sauri ya murza Wheelchair yana ƙara mata gudu, Dr ɗin ne ya kalli Arjun yace "Daman ba da saninsa za'ai masa ba?" Kasa mgn Arjun yay sai dafe kansa kawai da yay,mai taɓa ganin ɓacin ran Sheikh Irin haka ba,abinda ya ɗauka daban abinda shi kuma yake nufi daban, Dr ɗin ne ya ƙara faɗin "idan haka ne kayi kuskure,domin duk wanda akaiwa haka sai yay tunanin kamar ana zarginsa da wasu manyan cututtuka shiyasa aka kawosa nan domin a dubasa" waje Arjun ya fita Dr yay sauriju riƙe sa yace "kada ka bisa ya riga yay fushi da better ka rabu dashi a yanzu" hannun Dr Arjun ya zame yace "Dr please" yana faɗin hakan yay waje da gudu tsayawa yay a compound ɗin hospital ɗin ganin babu Sheikh babu labarinsa sosai tashin hankali ya bai yana akan fuskar Arjun da sauri kuma ya shiga mota yay mata reverse da wani irin speed yaja motar yabar cikin hospital ɗin...
Barrister ya kalli ya kalli kawon Fannah da kuma mahaifin Baba Baa'na yace "Daman amincewar ku kawai nake jira na turo Magabata" kawo Modu yace "Wannan ba abin damuwa ba ne,mun gama bincike a kanka kamar yadda ka bada izini kuma mun yarda da dukkan nagartar ka, daga yanzu zuwa ko wanne lokaci sai ka turo iyayenka" Murmushin jin daɗi Barrister yay yace "Ngd Sosai Kawo Allah ya ƙara suttura" kawo yace "ba damuwa Allahu yasa Albarka a wannan haɗin" Barrister da Baba Baa'na sukace Ameen,daga nan Kawo ya miƙe tsaye sukai Sallama ya shiga gidansa dake gefen gidansu Fannah, Baba Baa'na miƙewa yay yace "bari na turo maka sai ana hqr,kasan ance ka haifi yaro baka haifi halinsa ba" Barrister baice domin yasan ko Fannah zata zagi uwarsa da ubansa babu abinda zai sanya ya janye mgnar aurenta,bare ƙiyayyar mace bata tasiri, Baba Baa'na kai tsaye cikin gidan ya shige a Parlour ya samu Mama kolo mahaifiyarsu Fannah ita da Yana zaune suna gyara ganyan ugun wanda zasuyi miya dashi,zama yay yana kallonsu Yana yace