Showing 45001 words to 48000 words out of 130248 words

Chapter 16 - Sirrin mu Complete by Nimcyluv.txt

25 Nov 2024

5968

numfashi yace "Olright bari nai driving" da sauri Arjun yace "ka rufan asiri da Granny" ko kallonsa bai ba yaja jikinsa har zuwa gaban motar ganin hakan yasa Arjun fita shi kuma ya koma mazaunin driver Arjun ya nufi seat ɗin mai zaman banza, bakinsa ya mutsa kaɗan tare dayin bisimillah key yaywa motar kana yay reverse da gudu ya har bata kan titi bakinsa ɗauke da addu'a. Sosai Fannah take kuka kana ganinta kasan shagwaɓa ya zauna mata ta maƙale mahaifinta tana faɗin "Abba ni bana son auren wlh, ko an kaini sai na gudu ni bana so dan Allah kabar ni na zauna daku" ya lura da gaske bata son Auren amma kuma harda shagwaɓarta ta Auta ƙarshen haihuwa, banda abin Fannah duk wannan jikin nata wazai mata kallon yarinya da har za tace ko an kaita saita gudu rarrashinta ya shigayi yana faɗin "Sorry Mamana ai kullum ƴan uwanki zasu dinga zuwa Ya Falta ga Yana ke ai ƴar gata ce" cikin kuka tace "Abba ni ba wanda na sani kuma ina zan dinga samun tea da daddare?" Murmushi yay mata yace "Shirme dai sai yaro banda abinki ai gidan mijin ki ne ko? So duk abinda kike so shi za kiyi" kuka ta ƙara sawa tace "Abba to muje dakai" bashi ba duk Mutanan wajan sai da suka buɗe ido Ya Falta tace "A can fa akwai t.v kullum za kina ganin Tafsir" da sauri tace "Zanga Malami na da nake jin muryarsa?" Ya Falta tace "Eh Mai zai hana" nan dai aka dinga rarrashinta harta daina kukan sai ajjiyar zuciya kawai take saukewa, Ƙanan Mama kolo ne suka yiwa Fannah wanka da Humrah kana suka shiryata cikin wani blue ɗin lace mai kyau wanda akaiwa ado da touch ɗin Flowers, kana aka ɗaura mata farar lafaya mai kyau da kuma tsada sai ƙamshi take turare ya gama ratsa jikinta sbd tun ana saura sati biyu ta fara tsugunawa akan dorot ga gyaran jiki babu kalan da ba'ai mata ba, ga wata azurfa da aka sanya mata mai tsada da kuma bangles da aka saka mata a ƙafa (Mukarram). Kitson dake gaban goshinta ya sauka har wuya zallar ƙuruciyarta ya bai yana, har bakin motar Barrister aka sanyata sai a lokacin wani sabon kukan ya ƙwace mata tana tirjewa tana ba zata ba, da ƙyar dai aka samu ta shiga ta haɗe kai da gwiwa sai sakin ajjiyar zuciya take, addu'a sosai Kawo Madu yay masu tare da nasiha kana ya jaddawa Uncle Sham dole yau ango zai tare da Amaryarsa sbd al'adar su ce haka, Uncle Sham yana Murmushi yace "In sha Allah" da haka yaja motar suka fara tafiya, Barrister ji yake kamar yasa hannu ya jawota jikinsa ya tsotse bakin kukan haka ya keji ga sihirtaccen ƙamshin ta dake sauya masa lissafi dole ya rabu da ita sbd Uncle Sham da abokinsa Sha'aban dake gaban motar. Ganin Sheikh ya ɗauki hanyar gidan Uncle Sham yasa Arjun ya kallesa yace "Ya haka?" Bai kulasa ba har sai da suka isa gate ɗin gidan yay horn mai gadi ya buɗe masa, bayan yayi parking a harabar gidan cikin ƙasa da murya yace "Allahamdulillah" kallon Arjun yay yace "Malam ɗan kawomin ƙafata" wani kallon ka rainawa kanka hankali Arjun yay masa kafin yace "me kake nufi da haka buddy? Bayan kasan abunda yake gabanmu" idanunsa akan ƙofar da zata kaisu cikin parlon Anut Amina yace "me akai?" Haushin ne ya kama Arjun yace "tambaya kake ko neman sani? Malam kada ka rainawa kanka hankali mana me kake nufi da zuwanmu gidan Uncle bayan kansa shima ta can gida zai sauka sbd walimar" Ba tare da shakka ko wani abu Sheikh yace "Bana jin daɗi Arjun i need to rest" hannu Arjun ya miƙa zuwa wuyan Sheikh yaji da gaske fever ke son kama Sheikh yasa yace "Allah ya sauwaƙe" yana faɗin hakan ya fita zuwa Boot ya ɗauki Wheelchair tare da taimakawa Sheikh ya hau har cikin parlon Anut Amina ya shigar dashi Huda suka samu tana shan tea da sauri ta tashi tana faɗin "Ayyyyah sheik" Lallausan murmushi ya sakar mata domin yana ƙaunar yarinyar yana son yara a rayuwarsa, "how are you my Cutie?" Tana jan gemunsa tace "Fine" yana dry kaɗan yace "And where is your Mom?" Da hannu ta nuna masa kitchen bai ƙara mgna ba sai hannunta daya riƙe, Anut Amina ce ta fito tana faɗin "A'a angwaye ne har suka dawo" sunkuyar da kai Arjun yay Yana faɗin "Evening Anut Amina" tace "ya hanya da kuma Amarya?" cike da kunya yace "Allahamdulillah" tace "To Allah yasa albarka Aure dai sai hqr abinda kake so bashi kake samu ba yau fari gobe baƙi ai ta hqr" ya jinjina kai yace "In sha Allah Ngd Anut Amina bari na huce" tace "A'a bari kuyi lunch mana" yace "Sheikh na nan ni zani na dawo" tace "to Allah ya kiyaye" Sallama yay masu yace "sai anjima Buddy" Sheikh idanunsa a lumshe yace "Take care" yace "I'll" daga nan ya fice zcyarsa cike da tausayin Sheikh dan ya lura dauriya kawai yake amma da gske baya jin daɗi" kallon Anut Amina tayi tace "Zan kwanta Anut Amina" tace "sallah fa?" Yace "nayi" tace "abinci fa?" Yace "zanwa Arjun mgn yaywa Granny mgna ta dama min fura" tana turasa zuwa wani bedroom mai kyau tace "ai kam sai kaci wani abu kafin ka kwanta" jinta kawai yake har suka isa bedroom ɗin da ganta ta kwantar dashi tare da zare masa babbar rigar da Jamper zuwa singlet ya rage daga shi sai boxer fresh skin ɗinsa sai Shinny take luff yay akan bed yana sauke numfashi ganinsa a kwance yasa Huda faɗin "Ayyyah Sheik zan ancci" ware mata hannayensa yay da sauri ta shige jikinsa kamar yadda Uncle Sham yake mata babu jimawa bacci ya ɗauke su. Granny na zaune a parlo ita da Buhaiyya sai Mami wacce ta caɓa ado tana jiran zuwan Amarya babu wanda zaka gani kace ya nuna zallar farin cikinsa da auran Barrister Fareeq kam yana can cikin flat ɗinsa yana buga game kasancewar sabun gidan da suka koma kowa da part ɗinsa ko iya upstairs akwai flat wajan 4 dan haka wanda kakeso kawai zaka ɗauka, Amma Amarya Fannah can sama Barrister ya zaɓa mata an zuba mata kaya masu kyau da tsada hatta sutturar sawa wasu daga waje Barrister yazo dasu,hak nan Mami ma ya bata set ɗin akwati guda biyu Granny ɗaya. Wayar Granny ce ta fara ringing da sauri ta amsa tana faɗin "Aloo Ranjun" yana tsaka da driving yace "Granny anyini lfy?" Washe baki tayi tace "lfy lou tass ma kowa ina Imamun? Yana jiku shiru ne?" Gefensa ya kalla suka haɗa da ido da Aliyah da sauri ta ɗauke kanta yace "Mun daɗe da dawowa yanzu haka wajan walima zamu huce alrdy su Abba ta can suka sauka" tace "To ma sha Allah! Allah dai ya nuna min na Imamu haka" yace "Ameen daman shine yace na kiraki wai ki dama masa fura kisa zuma sosai idan ya dawo zuwa dare zai sha" miƙewa Granny tayi tace "kamar dai ka shiga raina yanzu nake cewa bari na samu ladan sa na dama masa domin nasan dole zai buƙata, to Ranjun wa yake dashi wanda zai masa? Ai saini ɗin dana zame masa dole ko?" Tunda Granny ta ambaci fura Mami ta maida hankalinta tana ganin wannan kaɗai itace damar da zatai amfani dashi wajan cimma buƙatar ta a kamar yadda Barrister yake taƙamar zai angwance yau itama wlh billahi da namiji zata kwana namijin ma ɗan cikinsa, hakan yasa ta miƙe tsaye tare da shigewa falt ɗin ta wayarta ta ɗauka ta kira Fariha tana ɗagawa tace "Uwar gida ran gida ykk?" Tsaki Mami taja tace "kina da matsala yasin how many times zan gaya maki ki daina bana so? Ina baƙin cikin Auren nan sosai ba zaki gane dalili ba sai nan gaba" Fariha tace "yanzu Meyesa kika kira?" Ajjiyar zuciya Mami ta sauke tace "Maganin dana amsa a islamic kin tabbatar yana sanya mahaukacin feelings in few minutes?" Dry Fariha tayi tace "you're mad Saudat just leave it idan baki yarda ba, amma wlh i trust him he never lied to me ko ubanwa kika sakawa Maganin nan sai sha'awarsa ta mutsa bare sabon shiga irin Sheikh ai sai yadda kikai dashi,kawai dai ki shirya domin naga ɗan naki Tubarkallah he's hot" Mami tace "Yeah he's! He's" lumshe idanunta tayi tana jin tsigar jikinta na tashi tun bata haɗa jikinta da tattausan jikinsa ba da sauri ta kashe kiran sbd ƙarar motocin da suka cika gidan, ta window'n ɗakinta ta leƙa taga motar Barrister sai ta Uncle Sham da alama har sun gama walimar, dubawa tayi taga babu sweet Imam ɗinta hakan yasa taji wani iri. Nasiha sosai Uncle Sham yaywa su Mami wacce ta hakimce tana nuna ko a jikinta kishiya ai ƴar uwa ce balle wannan wacce bata fi ƴar cikin ta ba, ita dai Fannah zuwa lokacin ta gaji da kuka sai ajjiyar zuciya take saukewa musamman yadda ta samu kanta na faɗuwar gaba, flat ɗinta a sama yake amma sai Granny ta kaita wani daban a donw stairs tace zuwa da safe sai ta koma nata flat ɗin. Sheikh kam yana gidan Anut Amina shida Huda mai tayasa shira Anut Amina har mmkin yadda yake mgna da yarinyar yake wanda idan babba ne sai yayi niyya zai kulasa, da ƙyar ta samu yasha inibi amma sam yaƙi cin abinci sbd bai saba cin abincin kowa ba sai na Granny ɗinsa, wankaya sauya Anut Amina ta bashi farar Jallabiya mai kyau da santsi ya saka, 10 dai-dai Uncle Sham ya shigo sosai yay mmkin ganin Imam yace "Badai kana nan tun ɗazo ba" idanunsa akan Huda dake bacci yace "Eh Uncle" yace "sai ka shirya kwana kam dan dai dare yayi" "No! Gida zani ni gsky ka kira min buddy" wani Uncle Sham yay masa "To ina da hankali ni mutum da sabuwar Amarya ƙarfe 10 kace a kirasa idan zuwa gidan ya zama lalle muje na kaika nima dai duk a gajiya nake" wajan 10:30 Uncle Sham yakai Imam har cikin parlo sannan yay masa gud night ya fita babu kowa a parlo shiru kawai yana bin ko ina da kallo, ji yay kamar an sauya turaren da ake sawa a parlon lumshe idanunsa yay sam baya jin bacci sbd daɗewa da yay yana bacci amma kuma yana buƙatar hutawa koya samu yin tunani mai kyau, Granny ta daɗe dayin bacci yana ta zaune can kuma sai Mami ta fito tana faɗin "my sweet kai dawa haka kasa ina ta tunani" ta ƙare maganar tana tura masa Wheelchair zuwa flat ɗinsa, Barrister duban furar yay sosai yaga ta basa sha'awa hakan yasa ya sha fiye da rabi kana ya ajjiye yasan da idanun Granny biyu bai isa ya sha furar ba,yazo yi mata sai da safe ya sameta ta daɗe dayin bacci miƙewa yay ya nufi flat ɗin Mami domin yana buƙatar yay mgna da ita kafin ya shige ɗakin Amaryarsa. Da taimakon Mami ya sanya kayan bacci masu taushi sbd sayin dake busawa a garin ya gama shan furar ya kwanta sai lumshe idanunsa yake Murmushin jin daɗi Mami tayi kana ta kashe masa light ɗin ɗakin tabar masa wani light blue ɗin haske,kana ta fita luff yay saman bed ɗin ya cukukuye jikinsa da duvet a zabar data fara samunsa a lokacin yasa idanunsa sauyawa sai matse ƙafa yake jikinsa duk rawa ya shiga kiran sunan Allah, babu abinda yake tayar masa da hankali sai ciwon da mararsa take masa ga yadda Sheikh ɗinsa ke halbawa ita ɗaya bai taɓa jin masifa irinta yau ba, ga Mami ta bar masa ƙofa a buɗe ga yanayin garin da ake ta walƙiya da alama koda yaushe ruwa na iya sauka, sai tsoro ya ƙara shigarsa da abin ya ishesa sai kawai ya miƙe zaune tare da jin gina da frame ɗin gadon ya shiga fesar da numfashi lokaci ɗaya kuma jikinsa ya fara ɗaukan zafi. Can cikin baccinta ta fara jin saukar ruwan sama sbd window'n dake ɗakin ba'a rufe da sauri ta miƙe jikinta duk rawa yake daga ita sai wata ƴar ficikar rigar bacci iya laps ɗinta gashi kayan sunyi mata masifar kyau, wata tsawa da taji anyi yasa tai waje da gudu sbd ganin ƙofar a buɗe, rasa inda zata shiga tayi hakan yasa ta saki kuka jikinta ya shiga rawa sam bata ƙaunar ruwan sama Allah yaga zcyarta, kamar ance ta ɗaga kanta ta hangi wani bedroom a buɗe a jikin wani flat da sauri tayi hanyar tana addu'a Allah yasa tsuhuwar ɗazo tana ciki. Yana zaune ya cure waje guda tare da toshe kunansa zuwa lokacin ya fara fita daga hayyacinsa sbd masifar data haɗe masa wacce bai san dalilin hakan ba sai abun ya zame masa sabun shiga kamar wacce aka cillo haka ta faɗo ɗakin Sheikh a dai-dai lokacin kuma aka tsaki wata gigitacciyyar tsawa lokaci ɗaya da ita dashi suka sanya kuka, tsoran daya shigeta yasa tai kansa da gudu tana neman wajan tsira idanunsa a lumshe yaji an ƙanƙamesa ana sakin kuka....






SIRRIN MU isn't free if you read for free🤷🏾‍♀️🤷🏾‍♀️🤷🏾‍♀️




It's 500 via 0116886423 sulaiman Naima s union bank. Show your evedance via WhatsApp.... 08119237616 ga ƴan Niger 84506476
21/10/2021, 07:23 - 🤔🤔: *_NLUV💞_*
3️⃣7️⃣-3️⃣8️⃣
Kusan a tare suka saki ajjiyar zcy wacce su kansu basu san suyi ta ba, jin mutum kusa dashi shima yasa ya riƙeta gam a jikinsa yana ƙara sakin kuka kamar yaro seriously ruwa har sumar dashi yake sbd tsoro tun yana yaro, hakan yasa da Sheikh da Fannah suka maƙale junansu kowa yana sakin ajjiyar zcy, sunje can ƙarshen gado sun cure waje guda, sabon ƙamshin daya fara dukan hancinsa da kuma ɗumin daya fara ratsa masa jiki wanda ya rasa daga ina ƙamshin da ɗumin suke tawowa, Fannah kam zafin jikinsa Sheikh ya sanya ta ƙara maƙalewa jikinsa sbd sanyin data keji, ga yadda take jin jikinsa da wani taushi da laushi da tsantsi yasa duk ta shagala ta kumayiwa kanta masauki a jikin nasa ba tare da wani tunani ko wane abu ba, lumshe idanunsa yay a karo na barkatai ya ƙara jin tsigar jikinsa na tashi fiye da sauran lokotan, da sauri da sauri kuma ya fesar da numfashi yana jin kumburin da mararsa take masa yana ƙaruwa, tsawarce ta lafa ya zamana sai saukar ruwan kawai hakan yasa suka ɗan fara samu tsoron ya sakesu sai a lokacin kuma kowannan su yake son yasan a jikinwa yake, ita ta fara ɗago kanta a hankali tun daga kan yatsun ƙafarsa ta fara Kallonsa har zuwa manyan santala santalan cinyoyinsa wanda suke farare ga gargasar datai masu ƙawanya, kai tsaye idanunta ya samu damar sauka akan West ɗinsa da sauri da runtsa idanunta ƙirjinta ya shiga dukun uku³ gabanta kuma ya shiga faɗuwa all her life bata taɓa ganin mai girman jiki kyau da kuma tsari kamarsa ba, is he her husband? Shine tambayar data shiga yiwa kanta kenane,Amma wannan kamar yafi mijinta ƙyan fata da kuma tsarin halitta ga kuma hasken fata, ko dan bata taɓa ganin jikinsa bane,kamar mai tsoran ganinsa ta shiga buɗe idanunta ta ƙara saukesu akan west ɗinsa abinda ta gani yasa tai sauri yin sama da idanunta kai tsaye Idanunta kuma ya samu gurbin sauka a ƙirjinsa wanda yake da daɗi ya buɗe sosai ga wasu kwantattun gashi baƙi siɗik sai sheƙi suke kasa ɗauke idanunta tayi duk da lugudan da zcyarta take mata, idanunta ta juya ta kalli yadda brest ɗinsa suke manya kamar na mace ga wani six packs dake jikin kasa kallon fuskar mutumin tayi domin bata san abinda idanunta zasu gani ba,a jikinsa yaji cewa ana kallonsa amma tsoran abinda zai gani yasa yaƙi yarda ya buɗe idanunsa, so yake ya shiga bathroom ya watsa ruwa koza samu sauƙi abinda ya keji domin raɓarsa da tayi sai ya zamana kamar ta watsa mata tsotsotsi haka ya keji wani abu na binsa kamar ki yashi ga yadda Manhoon ɗinsa ke ɗagawa samanta nayi masa wani ƙaiƙayi bai taɓa samun kansa cikin wannan masifar ba sai yau.Duk da cewa bai taɓa jin tsoran wani abu makamancin wannan ba amma haka yay shahada slowly ya fara ɗaga zara zaran eyes lashes ɗin idanunsa tashin farko idanunsa a sauya a ƙirjinta dake cikin rigar bacci data sanya domin komai ana ganinsa a sarari hatta hasken dake fita daga jikin farar fatar ta, da wani sauri ya janye idanunsa sbd arba da yay da lafiyayyun kuma tsayayyun brest ɗinta wanda suke tsaye cirrr ta jikin rigar Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ya shiga faɗa a ransa yana faɗa tana duguwa daga cikin bakinsa, kasa ƙarasa kallon fuskarta yayi hakan yasa ya zame jikinsa daga nata tare da kifa kansa a cinyarsa ya shiga sauke ajjiyar zuciya mai ƙarfi, jikinsa kuma yaci gaba da rawa ga wani zazzafan zazzaɓi daya saukar masa a lokaci guda jijiyoyin kansa sun fito sunyi raɗa raɗa banda rawa da karkarwa babu abinda yake. Lokacin da Barrister ya shiga bedroom ɗin Mami ya tarar bata har zai fita sai kuma yaji yana buƙatar mgna da ita hakan yasa ya nemi gefen bed ya zauna tare da ciro wayarsa ya fara operating wayarsa almost 10mins yana zaune kafin yaji shigowar ta, kallo guda tayi masa ta ɗauke kanta tare da shigewa cikin bathroom, kashe wayar yay ya ɗan lumshe idanunsa sbd yanayinsa da yaji ya fara sauyawa ga wani mahaukacin feelings daya saukar masa wanda bai taɓa jin irinsa ba duk iya tsayin rayuwarsa, jin abin yay masa yawa yasa ya miƙe ya shiga sama da marwa a cikin ɗakin so yake yaje ga Fatimansa amma yana buƙatar mgna da Mami very important kuma hakan yasa yaci gaba da zagaye a cikin ɗakin, a hankali abin ya fara yi masa yawa hakan yasa ya fara rungome hanunsa a ƙirjinsa daga ƙarshe kuma sai yaji Barrister ɗinsa na mutsawa ita ɗaya tana masa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login