Showing 126001 words to 129000 words out of 130248 words
samu damar ƙarasawa wajan yana kallon Sheikh, Sheikh kam bakinsa ne yau nauyi komai masa ya tsaya.
Dai-dai nan kiran Fannah ya shigo answering yay yana fidda numfashi kaɗan yaji tace
"Nurul kazo"
bata jira abinda zai faɗa ba ta kashe wayar, juyawa yay hannunsa cikin na Aslam suka bi bayan Deedat Balarabe!
Da sallama irinta bayan mutane Deedat ya shiga Twins najin Muryar Papi suka tashi da gudu suna ganinsa suka faɗa jikinsa riƙe su yay sosai yana shafa kansu, yana jin Aditya na magana yay mata shiru.
Daga cikin parlon akai masa iso ya shigo yana shiga Aslam ya shiga sai Sheikh a bayansu, idanun Indoo akan ƙofa tana jiran taga me shigowar, Sheikh kasa buɗe labulan yay shikansa bazai ce ga dalili ba, amma haka nan ya samu kansa da kasa koda kwali motsi, miƙewa Indoo tayi ta nufi ƙofar yana ganin hakan ya juya zai fita tai saurin riƙe hannunsa tana faɗin "Shigo man...," Mgnar ta maƙale mata sbd zoben data gani a hannunsa ba zata taɓa zoben ba, tana haifar sa ta maƙala masa, amma kawo yanzu yaci ace zoben yay masa kaɗan.
Da sauri ta juyo dashi gabanta da mmki tace "Farin ciki na" buɗe ido yay wanda ya ɗan janye sai yanzu ya fahimci inda ya santa ta kuma san muryarta.
Bakinsa ne ya shiga motsa wa zai mgn Yakura tace "Imam ka shigo mana" hannunsa taja zuwa cikin Parlon yaja ya tsaya ji bazai iya kallon kowa ba sai kawai ya mayar da idanunsa kan Fannah ko kunyar Mutanan Parlon baiji ba.
Gyara zama Yakura tayi tace
"Allahamdulillah, Allah abin gdy yau Allah ya nuna mana wannan ranar da muke ta jira"
duk suka kalleta banda Sheikh dake kallon Fannah ita kuma ta sunkuyar da kanta ƙasa tana wasa da yatsun hannunta.
Yakura ta ɗura da faɗin "Dukkan abinda ya faru baki da laifin komai Indoo, sharrin maƙiya ne wanda kawo yanzu sunga ƙarshen su Tabbas, mgnar ɗan ki kuma ki sani yana ɗaya daga cikin mutanan da Duniya take alfahari dasu, domin Allah ya dobi maraicinsa ya haɗasa da rayuwa ta gari kuma mai tsafta, Tabbas sai dai kiyiwa Allah gdy, domin duk ladan da Sheikh ya samu kina da naki kason a ciki"
Da sauri ta kalli Sheikh shima Deedat ya kalli Sheikh kafin tace "SHEIKH!!!? Ban gane ba"
Murmushi Yakura tayi tace
"Tabbas Sheikh shine ɗan da aka rabaki dashi kuma shine sirikinku miji a wajan ƴar mu Fannah" ta faɗa tana nuna Fannah kallon faɗa Indoo tayi wato cikin jikin Fannah jikinta ne ko jikarta? Da sauri ta Miƙe ta nufi inda Sheikh yake wanda kawo iyanzu shima ita yake kallo tana zuwa ta riƙe hannunsa tace
"Da gske farin ciki na kai ɗan dana Haifa? Am so sorry Am sorry My love pls forgive me"
ta faɗa tana rungomesa, Sheikh jin abin yake kamar ba mafarki da gaske Amminsa ce a gaba sa? Da gaske mahaifiyarsa tsaye a gabansa take roƙan yafiyarsa? Tabbas ada yay fushi da ita amma tunda ya gane bata laifin komai, ya shigayi yin addu'a Allah ya karkato da hankalinta kansa ta dawo garesa, sai gashi Al'hakimu ya amsa masa addu'ar sa a lokacin mafi buƙata a garesa, uwa uwa ce wani sanyi da nutsuwa yaji yana ratsa zucyarsa, a hankali kuma yaji hawaye suna bin idanunsa da sauri ya kifa kansa a wuyanta tare da juyawa ya shiga tsiyayar da hawaye, bayansa ta shiga bubbugawa tana faɗin
"Don't cry my child, ban ƙara barinka ka yafe min dear".
Bakin Sheikh na rawa a hankali cikin narkar da Murya a marai-raice kuma cike da shagwaɓa da nuni da yay kewarta fiye da tunaninta yace "Ammiiii!!" Da sauri tace "Yes! My child, I'm here nothing will happen to you again nothing" lafewa yay jikinta yana shaƙar ɗumin jikin daya daɗe yana ƙwaɗayin samunsa dai gashi yau ya samesa, hannu ta miƙawa Fannah cike da kunya ta ƙarasa inda suke tana zuwa Ammi ta haɗa ta rungome su a jikinta, kafin ta ɗura hannunta saman ƙaton cikin Fannah tana sakin dry tace "Wow! Zan zama Grandmother allahamdulillah! Allah ya inganta my dear" sun daɗe jikinta shi dai Deedat kallonsu kawai yake shima yana son jin ɗumin jikin ɗan nasa amma kunya ta haɗasa domin shi ba kamar Ammi yake ba, yana iya danne abinda ya keji.
Zama tayi tana tsakiya suna gefe da gefenta, ganin Fannah na ya motsa fuska yasa tai saurin faɗin "My dear me kikeso akwai inda yake maki ciwo ne?" Girgiza kai tayi tace "A'a Ammi" Kallonta Sheikh yay yace "You're lie Madam, ƙafarta ke zafi Ammi"
Cikin tausayawa Ammi tace "Am Sorry ƙilan kin kusa haihuwa ne"
Ta faɗa tana miƙar mata da ƙafar taba matsa mata, Sheikh a hankali ya janye jikinsa ya ƙarasa inda Deedat yake idanu suka haɗa sai kawai ya zame kansa ya ɗura saman cinyar Deedat yana sauke ajjiyar zuciya.
Shafa kansa kawai Deedat yay cike da so da ƙauna, twins suke lafe a jikin Sheikh sbd daman sun san shi a t.v da kuma wajan Amminsu.
Gyara zama Deedat yay yace "Lokaci dana bar gida na fara yawo a titi daga wannan motar zuwa wannan motar a haka har na haɗu da wani mutum mai sanin darajar ɗan adam, kai tsaye ya nufi Kasar Lebanon ina zuwa yasa akai min ta kardar shedar zama ɗan ƙasar, ashe shi ɗan siyasa ne, ba ɓata lokaci ya sani a harkar siyasa har na samu nasarar zama Governor, kullum cikin tunanin iyalina Ayushert nake, ban san halin da take ciki ba, amma ban taɓa tunanin dawowa gida ba, sbd na sani a ambaci sunan Nigeria ma, ana haka wata rana muka haɗu da Shamsudeen daga nan muka huce gida na ɗauki matata Ayushert wacce bai farin cikin ganinta kuma ban sha wahalar tafiya da ita ba, muna zuwa zaman kaɗai ci ya ishe ta musamman da take cikin damuwa iya ke nan mganar jariri, hakan yasa naje gidan marayo na ɗauko Aslam daga nan damuwarta ta ragu, bayan nan da wasu shekaru shi ne muka ƙarin samun albarka iyali ta twins, abin yay tsamari a jiya muna zaune naji Ayushert ta fasa ihu tana kiran My child gaba ɗaya ta fita hayyacinta, da ƙyar na samu kanta a nan tayi min bayanin komai bayan tafiyata, nan nima na samu kai na a so da kuma ƙaunar ƙasata ta 9ja, shi ne asubar fari muka ɗauki prvt jet zuwa nan domin anan tace zata iya samun wani baya nan"
Yakura tace "Ikon Allah kenan, Allah kuma abin tsoro, a nan kuma ta basu labarin komai har rasuwar su Uncle Sham" sosai Ammi tai kukan rashin ɗan uwanta kuma ta samu kanta da son ganin huda.
Nan suka lalace suna hira abun ya fara damun Sheikh sbd yana son keɓewa da matarsa, da daddare ya faki idanun mutane tana bacci ya ɗaga ta cak sai hotel.
Washegari suna tana zaune ne jikinsa daga ita sai bra da inner yana mata tofi yana shafa mata a cikin, duk ta shagwaɓe masa yace "Ni kam na Banu, a haka za'a haifamin guda ashirin?" Turo baki tayi tace "tab sai dai wata ta haifa maka" Kallonta yay yace "Ok aure kike so na ƙara kenan no wahala" da sauri ta kama fuskarsa tace "Wai har naji zcyta ta harba idan yara ɗari kakeso zan haifa maka amma ban jure ganinka da wata" ta faɗa da sucking bakinsa da tongue ɗinsa, Numfashi ya fesar me zafi Wayarsa tai ringing sunan Fareeq ya bayyana yana ɗagawa yace "Ya Sheikh Mami, Mami ta haukace kuma ta haihu ba kaga abinda ta haifa ba, kuma yau za'a gabatar da ratayar su Abba" ya faɗa yana sakin kuka domin abun yay masa yawa.
Sosai Sheikh yaji tausayi Fareeq kashe kiran yay ya ɗauki duguwar riga ya sawa Fannah kana ya kira number Aslam ya faɗa masu su haɗu a airport.
Ba jimawa jirginsu ya ɗaga zuwa Abuja daga nan suka huce hospital tashin hankali Mami ce sai yagar gashin kanta ta keyi tana ci, haka gashin gabanta gaba ɗaya ta jini ke zuba ta ƙasanta da kuma kanta, sai Ihu take tana faɗin ni nayi Kaza nayi Kaza kai har kwanciya nayi da ƙare, barin wajan sukai a nan Dr ya nuna masu Abinda ta haifa bambancinsa da kare kaɗan ne, domin har fuskar jaririn irinta kare ne ga wanda jela a bayansa, tsoran daya kamata Fannah yasa ta saki ihu tana riƙe mararta da sauri ya ɗauke ta cak ya nufi labour room da ita....
NIMCYLUV ✍🏾
22/10/2021, 10:39 - 🤔🤔: THE END
95-96
🎻🎸I don't know when am coming back
I'll be gone for a little while
But I will keep myself for me and you🎻🎻
🎸🎸I'll be back for you
I don't know what the future brings
But I want you to be with me🎸
🎻I go dey hope and pray say make you wait for me
'Cause I'll come back for you🎸🎸
🎻Darling, you hold my love
You are my price
And I'll run to the finish line
My love I no go leave you run🎸🎸
🎻🎻I no go bounce your call
You'll be always on my mind
Yeah yeah🎸🎸
I'll be so far away
Promise you'll wait for me
I go think of you everyday my love
Yeah yeah
🎸🎸I may not come today
But I'll be with you again
I go dey pray for you everyday my love
Yeah yeah
As I'm leaving you behind
Am gonna miss your smile🎻🎻
And the joy you bring to my wretched soul
Your loving makes me whole
This our love will never die
Darling promise you will be mine
See I dey do this thing for you and me
🎻🎻I'll come back for you
Darling, you hold my love
You are my price
And I'll run to the finish line
My love I no go leave you run
I no go bounce your call
You'll be always on my mind
Yeah yeah
I'll be so far away
Promise you'll wait for me
I go think of you everyday my love
Yeah yeah🎻🎻
🎸🎸I may not come today
But I'll be with you again
I go dey pray for you everyday my love
Yeah yeah
I'll be so far away
Promise you'll wait for me
I go think of you everyday my love
Yeah yeah
I may not come today
But I'll be with you again
I go dey pray for you everyday my love
Yeah yeah
My love, I think of you tonight
'Cause I no dey by your side
Just wait a little while yeah yeah
Know that am alright
I go see you soon
Make you wait for me, my dear🎸🎸🎻🎻
Tana riƙe a hannunsa ya kwantar da ita akan bed ɗin asibitin, gaba ɗaya Sheikh ya ruɗe musamman yadda yaga Zahraaansa tana juyi tana riƙe cikinta tana cije bakin, hakan yasa ya tabbatar da cewa wahalar take sha, Likitoci suka zagaye Fannah da wani labule, sannan sukace ya fita ya basu waje.
Kallonsu kawai yay idanunsa duk ya janye sbd damuwa yace "Kuyi aikinku" yana faɗin hakan yaja kujera ya zauna, hannunsa cikin nata yana shafa mata kai yana tofa mata addu'a, ganin take ƙoƙarin yin tsitsarar yay saurin tashi ya fice daga cikin room ɗin yana jan tsaki shiyasa a koda yaushe yara mata suna karatun wannan ɓangaren.
Yana fita Granny tace "Yaya? Me aka samu" shiru yay mata ba tare da yace komai ba, ganin yadda yake huci yana sakin ajjiyar zcy yasa Ammi kama hannunsa taja can wani waje ta zauna kana tabar wajan ba jimawa ta dawo hannunta riƙe da gorar ruwa mai sanyi, Kallonta yay ya kalli ruwan hannunta yaga irin ruwan da yake sha ne, tana zuwa ta ɓalle murfin gorar ta zauna dab dashi, ta ɗura masa ruwan a baki sai daya sha sosai, ta janye rubar ruwan tana shafa kansa tare da jawosa jikinsa tace "Just pray for her ok" kai ya ɗaga mata yaci gaba dayin addu'a, can Ammi tace "So tell me something about your Airah" da sauri ya juyar da kansa akan cinyarta suka haɗa ido ta ɗaga masa gira, tace "Uhm all ears" kwaɓe fuska yay yace "Ammi wane ya faɗa maki?" Kafin yay mgn Granny tace "haka kurum ba zan faɗa mata wanda suka taimake ba, na sani ko zataiwa ita Ihrahn gdy" Kallonta Sheikh yay bai ce komai wato Aljanar za'aiwa gdy lallai.
Maida idanunsa yay ya rufe ya shiga baya Ammi labari dab da kunanta sbd a hankali yake motsa laɓɓansa ita kawai ta kejin me yake faɗa.
Jinjina kai tayi tace "Allah sarki, ace Aljanu sufi mutane tausayi da kuma imani"
Shiru kawai yay hankalinsu ya koma kan Fannah, wajan 1hr kafin Anut Amina ta ƙarasu wajan tana Murmushi tace
"Congratulations Sheikh Imam Deedat Balarabe" da sauri ya miƙe tsaye idanunsa har wani ruwa yake bai tsaya jiran mene za tace ba ya ƙarasa bakin room ɗin, yana zuwa yaga baby ɗaya wajan Granny ɗaya kuma wajan Aslam.
Yasubuhanallah basu ankara ba su kaga ya zube a ƙasa yana sujudul shukri, yana Gsky ga Allah idanunsa cike da hawaye ƙasa mgn yana juyawa yaga Papi da sassarfa ya nufi wajan Deedat yana zuwa ya rungome mahaifinsa yana sakin kuka wanda ya kasa ɓoye shi a yanzu, yau kukansa ya bayyana akan idanun kowa. Murmushi Deedat yay yana faɗin "Lallai yau maza ana farin ciki, Abokina yau hadda kuka ma sha Allah, Allah abin gdy Allah ya ƙara karemin kai da kariyar sa my best friend" mutanan wajan suka amsa da Ameen Sheikh dai na maƙale jikin Deedat sai yanzu yaji kunyar kukan da yay, juyawa yay Papi ya ƙara sakin dry yace "Haka yaran zasu gana da Mahaifin nasu yana kuka" da sauri Sheikh ya ɓoye fuskarsa a jikin Papi yana ɗan sakin murmushi mai sauti, Arjun da Aliyah suka ƙarasu wajan farin cikin da Arjun yake ciki ɓata lokaci ne, yana zuwa ya amshi babyn hannun Aslm yaga macace, fara tass da ita hannunta a baka gashin nan har gaban goshi tana da tawadar Allah a ƙasan lip ɗinta, idanunta a rufe sai numfashi take saukewa a hankali..
Rungometa Arjun yana jin soyayyar Yarinyar a ransa, Kallonta yay yace "Matar Little Imam" Anut Amina tayi dace to ga ɗaya bada ta hannunsa yay ya amshi ɗaya, buɗe ido yay sosai itama macace gashinta har yafi na waccen yawa, ita kuma tawadar Allah ɗinta a saman leɓanta, itama hannu a baki a fili yace *"TAGWAYEN ASALI"* (IDAN MUNA DA RAI DA LFY, yana cikin jerin littafai na). Sukai dry Aliyah ta ɗauke su tana yabawa da kawon yaran baka taɓa bambanci da wanda suke kama a cikin iyayensu to kyau ne ya haɗu waje guda, dole ne ya bada kalar mai kyau, Sheikh fuskarsa cike da farin ciki ya amshi yaran ya rungome a jikinsa, kai tsaye ya huce ɗakin da aka kwantar da Fannah.
Tana kwance an sauya mata kaya an tufke gashin sai Numfashin wahala take saukewa, suna jikinsa ya ƙarasa da sauri inda take ya ajjiye yaran can gadon su, ya haye nata gadon gaba ɗaya ya tattaro ta zuwa jikinsa, ya rungome ta sosai, ƙarfin matsar da taji yasa ta Turo baki gaba tana kwaɓe fuska, saurin kifa fuskarsa yay a tata hawayen farin ciki na fita daga idanunsa yace "Thank you so much Zahraaah, kibani abokan rayuwa, Allah yay maki albarka da dukkan albarkarsa, idan nine maƙulin shigarki Aljana ina mai tabbatar maki cewa na baki wannan damar tun tuni"
Ya faɗi hakan yana kissing bakinta tare da faɗin"اللهم رب كما انعمت فزدنا"
(Ya uban giji kamar yadda kayimin wannan ni imar kaqaramana) "bani da bakin gdy gareka bisa ni'imar da kayi min, ina roƙan ka ƙara min sonka da tausayin na ƙasa dani ina Alfahari da Kasancewa ta musulmi, Allah Ubangiji ka dauwamar da farin ciki tsakanina da matata, Allah ka raya min iyali ga sare min su daga ruɗin duniya"
Ya faɗa idanunsa cike da hawaye yadda yake surutai da hawaye yasa a wahalarce ta buɗe idanunta tana ganinsa ta saki kuka tana turesa bai ce mata komai ba sai rungome ta yay tass a jikinsa ko fuskarta ba'a gani.
Kwana ɗaya tsakani aka sallame su domin ta kanta ta haihu, Mami kam abu yay gaba aka ɗauke ta zuwa Asibitin mahaukata, abu yazo mata da sauƙi ɗan data haifa ya mutum, kwanan ta ɗaya a asibitin aka nemeta aka rasa, sosai Buhaiyya tai kuka babu uwa babu uba, ana saura kwana biyu suna aka rataye su Barrister Fareeq jikin Sheikh ya faɗa yana kuka a haka suka dawo gida kowa ba farin ciki a ransa da fuskarsa, Arjun kam kusan tarewa yay a Gidan shifa yaywa ɗan sa mata, Umma kam har mmkin so da ƙaunar dake tsakanin Sheikh da Arjun take, saura kwana ɗaya suna iyayen Aliyah suka zo barka tare da kayan barka masu yawan gaske.
Gidan t.v da redio da jaridu suka dinga yaɗa haihuwar da akaiwa babban Malami Sheikh Imam Deedat Balarabe.
Ranar suna yara sukaci sunan Ammi da Granny Ayushert da fatima ana ce masu *Luna & Lilah* irin kayan arziƙin da Fannah ta samu wajan ƴan uwa ɓata baki ne, washe garin suna suka sauya gida zuwa babban gidan da Sheikh ya gida mai parts da yawa.
After 5mnt
Aslm ya auri Buhaiyya, Fareeq kuma ya auri wata ƴar uwar Aliyah mai suna Maryam, Anut Amina ta samu wata mutum wanda matarsa ta rasu yana da yara biyu ta haɗa da Huda suka koma su huɗu.
Suna zaune a babban parlo yana riƙe da Luna ita kuma tana riƙe da Lilah sai kuka take domin ita rigima ce da ita, tsaki taja tace
"wlh na gaji ko a wajanwa ta samu wannan kukan ohhhu" Kallonta Sheikh yay yace "Uhm kagi nan kusan ai gado kika bar mata Madam"
Miƙewa Fannah tayi tace "Ok haka kace to gashi nan kasan yadda zakai da ita ta faɗin hakan tana ajjiye masa ita a cinya zata gudu yay saurin riƙeta ya zaunar da ita kusa dashi, kana ya bata roƙan Luna, wacce tai bacci tana tsotsar hannunta.
Lilah ya ɗura a kafaɗa ya shiga jijjiga ta yana shafa bayanta, tsitt tayi, yana jin tana tsotsar fatar wuyansa, a haka har yaji tai shiru sai yawon da take wasa dashi ya shiga gangaro masa.
Sauketa yay ya ajjiye ta saman cinyarsa, ya juya ya kalli Fannah yaga tai bacci a jikinsa Luna na cinyarta, kallonsu yay gaba ɗaya yana jin so da ƙaunar iyalin nasa na ƙara shiga ransa a yanzu kam bashi da sama dasu domin sune