Showing 99001 words to 102000 words out of 130248 words

Chapter 34 - Sirrin mu Complete by Nimcyluv.txt

25 Nov 2024

5974

motar Company ɗin securities ɗin suka ja zuwa police station.
Ambulance na zuwa asibitin aka shigar da gawarwakin zuwa lap domin yin bincike bayan nan aka fara duba daga ina mamatan suka fito domin samun sauƙin Impormation zuwa ga families nasu. Deedat na zaune ya ɗura Aditya a cinyarsa hannunta riƙe da chocolate, idanunsa akan t.v dawowarsa kenan daga Government house, gaba ɗaya yau bashi da wani kuzari fuskarsa walwala ya rasa meke damunsa kwana biyun nan fama yake da wani ciwon kai mai azaba ga rashi bacci daya rufe idanunsa zai dinga ganin wasu magic na mutane suna masa yawo a cikin idanunsa, wani lokacin har kukan mace ya keji ya rasa me yake masa daɗi, Mutsin da yaji ya sanya ya buɗe idanunsa tare da sauke ganinsa akan Ammi da take tsaye cikin kayan bacci tai kyau sosai, amma damuwa na shimfiɗe a saman fuskarta, Murmushin dole ta sakar masa kana ta sanya hannu ta ɗauki Aditya wacce bacci ya ɗauke ta a jikin Papi, ba tare da tayi masa mgn ba ya nufi part ɗinsu dashi Lokacin wajan 9 da ɗuriya tana zuwa ta bawa Nanny Aditya dama tuni Anushka tayi bacci, bayan ta bada ita ta dawo inda Deedat ke zaune, ta gefen idanunta ta kallesa taga dai hankalinsa baya kanta dan haka ta share ta ɗauki kindirmon daya sha suger da zuma ta tsiyaya masa a mug kana ta ƙara matsawa kusa dashi tare da kama hannayensa duk biyun ta zamesu daga riƙon da yaywa kansa, fararan idanunsa ya buɗe ya fara ƙoƙarin sakar mata Murmushi, bata tsaya jin wani abu daga garesa ba ta kafa masa mug ɗin a baki, sanyin kindirmon ya sashi sakin ajjiyar zcy yana ɗan matse hannunta daya riƙe, zame bakinsa yay yana sakin Murmushi yace _"it's my turn first lady"_ ya faɗa yana ɗan mannata da jikinsa ya ɗura mata a bakinta, sai da ta shanye rayuwar kana ya sakar mata fuskarta yana faɗin "Yau she za'ai wa Twins ƙanne?" Marai-raice fuska tayi tace "Ba wannan ba, Meke damun Ur Excellence ne? Kwana biyu you're not on your right sense kana sani damuwa" buɗe ido yay yana shafa kanta zuwa wuyanta yace "Uhm! Me zai damu Deedat ne banda damuwar sanyin idaniyarsa?" Kwantar da kanta tayi ƙirjinsa tace "Ur Excellence nifa bana da wata damuwa, kawai ina jin kewa ne" Kallonta yay yace "Sure?" Ta gyaɗa masa kanta yace "Kullum kina nuna cewa you're strong woman, amma damuwar fuskarki a kullum ƙara fallasa asirin zcyar ki take, Why Ayushert?? Me yasa kike son sanyawa kanki damuwa har haka ne? Damuwa bata magani sai dai ta sanyawa mutum wank ciwon nada ban, Ni Mijin ki ne idan wani abu nai mki ki faɗa min _I promise to you I'll change_ zan sauya zan gyara" girgiza masa kai tayi tana ɓoye hawayen idanunta tace "Ba kai min komai ba, kuma har abada bana tunanin zaka min" yace "Then Meke damunki gayamin?" Kuka zata sakar masa ya tashi tsaye tare da miƙar da ita tsaye yace "It's okay! Basai naji ba Allah ya yaye maki kuma ya kawo maki sauƙi" yana faɗin hakan ya jata zuwa flat ɗinsa kansa ne ya sara gabansa ya faɗi da sauri ya kalli a gogo yaga 10 da wani abu, in sha Allah gobe zai ziyarci Likita. Sheikh ya ɗan yi gyaran murya kana ya ɓoye tsoran dake ransa ya kalli Anut Amina yace "Yanzu mene na kuka kuma? _In sha Allah nothing will happen to him, in sha Allah"_ Anut Amina tace "Na kasa nutsuwa ina jin Dadyn Huda kamar baya cikin hayyacinsa, wlh ga bana faɗuwa yake" Arjun yace "Ki kwantar da hankalinki, bari Abba (Barrister) yazo muji kiran da akai masa" Granny ta cire bakin zani tace "Shkknan su kuma yaran duk a gantali za'a neme su a dinga rasawa fisabilillahi? Allah ka dubu idanun bayinka ka dawo mana da wannan bawan Allah" Lumshe idanunsa Sheikh yay yana jin Yadda zcyarsa ke bugawa tsoro da damuwa duk ya gama cikasa, amma ko a fuska bai nuna ba yana ƙoƙarin danne damuwar dake ransa, Mami kallon kowa take domin ita damuwarta a yanzu baya huce Sheikh tana tunanin ta Yadda za'ai ta samu kansa cikin sauƙi, miƙewa tsaye Sheikh yay Arjun yace "Buddy ina zaka?" Bai kulasa ba yaci gaba da tafiya zuwa library ɗinsa, Granny tace "Itama waccen ta aro rashin kirki ta sanyawa kanta, to duk ba sai dai suci kansu ba fisabilillahi? Ni ai ba za'a kashe ni da rai na ba" sarai Arjun yasan da Fannah take kawai yay shiru tunani masu yawa na damunsa, ga lalacewar wayarsa shi dan haushi tunda ya ajjiye ta bai ƙara bi ta kanta ba. A hankali Sheikh ya tura ƙofar library room ɗin nasa, kana ya sanya kansa ciki yana ɗan fesar da numfashi su yake ya keɓe shi kaɗan ko ya samu nutsuwa a ransa, jingina yay a jikin ƙofar yana tunanin mgnar P.a ɗinsa da yace an sace motar Company ɗaya an rasa, to waye ta ɗauka me zaiyi da ita? Mene ma'anar ɗaukan da yay? Duk wannan shine abinda ke damunsa amma babu mai bashi amsar duk wannan tambayar da yay, ware fararan rikitattun idanunsa yay sbd shassheƙar kukanta da yake jiyowa, cikin nutsuwa ya fara taka ƙafafuwan sa tare da jefa manyan idanunsa yaga ga inda zai ganta, a durƙoshe ya ganta ta cure waje guda jikinta sai rawa yake sbd zazzaɓin masassara daya kawo mata ziyara, ga ƙuncin zcyr da yake damunta a kwana biyun nan, uwa uba faɗuwar gaban da take, tsaye yay a kanta yana karantar yanayin ta kasa cewa komai yay sbd idan yay mgnar wannan karan bai san mene za tace masa ba, Musamman daya fahimci abinda yake damunta wajan kashi biyu ne, cikin jikinta wanda har yanzu bata yarda dashi ba shike ƙara sanyata take masifa, ga kuma maƙa sudin abinda yake sata damuwar, wanda ya riga yasan ko menene shi ya ɗauki niyyar ɗaukan mataki cikin gaggawa yana jiran lokaci ne.
Cikin nutsuwa ya durƙosa dai-dai inda take tsugune a taushashe ya kira sunanta _"Zahraaah"_ kine ɗagowa tayi sbd haushin sa data keji amma a yanzu tana buƙatar mai lallashinta tana buƙatar mai kula da ita,tana buƙatar mai kwantar mata da hankali da sata farin ciki.
Jin tayi shiru taƙi yarda ta ɗaga kanta yasa ya ɗura lallausan hannunsa a wuyanta fiddo idanunsa waje yay sbd zafin da yaji ya ratsa shi da sauri kuma ya ƙarasa zubewa a wajan yana sanya hannunsa tare da jiyowa da ita gaba ɗaya zuwa garesa sosai jikinta ke rawa ta kasa yarda kuma ta kallesa bai tsaya jiran komai ba ya mannata da jikinsa ya rufe tsam a ƙirjinsa tare da fara shafa kanta yana bubbuga bayanta alamar rarrashi, ɗumin da taji yasa ta ƙara narkewa a jikinta harta manta da tsanar da tayi masa mai taimakon ta kawai take nema, jin yadda duk ta shige masa yasa ya sanya hannunsa ya ɓalle bottles ɗin gaban rigar sa faffaɗan ƙirjinsa wanda yake cike da gashi masu kyau da tsari sai Shinny yake ga yadda brest ɗinsa suka buɗe gefen nippy ɗinsa yana zagaye da wasu siraran gashi wanda sukai masa ƙawanya, yana gama buɗe ƙirjinsa yasa hannu ya ware mata Laffaya jikinta yana mmkin yadda take son zama da ƙananun kaya wanda ganinsu kaɗai yake sanyawa ya fita a hayyacinta ya zautar da tunaninsa.
Zare Laffaya yay ya barta daga ita sai ƙaramin sket iya laps (Cinyoyin) ɗinta sai kuma wata ƙaramar riga mara hannu wacce ta tsaya mata iya saman cibiyar ta, Booms ɗinta sun cika sosai kamar zasu fasa ƙirjinta hakan kuma baya rasa na saba da cikin jikinta daya fara ƙwari, wani irin sanyi ne ya shiga ratsa mata ƙofofin fatar jikinta zuwa cikin ƙashinta wanda kai tsaye sanyin yake samun gurbi a cikin ɓargon ta, ganin yadda jikinta ke rawa idanunta suna tsiyayar hawaye ga yadda take taune lips kaɗai yasa ha fahimci zazzaɓin ya gama cin ƙarfinta, cikin kulawa ya ware hannayenta kana ya mannata da jikinsa suka sauke ajjiyar zuciya a tare shi ya sauke numfashi ne sbd zafin jikinta daya daki farar fatarsa, ita ta saki ne sbd abubuwa kusan guda biyu na farko sanyin jikinsa wata fara connecting da jikinta, sai kuma wani shock da taji ya kamata fatar jikinta ta fara mutsawa yanayin data daɗe dashi tana dannewa ya fara dawo mata sabo, zagaye hannunta tayi ta riƙe ququnsa tana cije baki, rungome ta yay sosai yana hura mata iska a cikin kunanta a hankali kuma ya fara sutale ƴar fingilar rigar jikinta, idanunta wanda sukai nauyi ta buɗe ta kalli ƙyakkyawar fuskar mai cike da haiba jin hucin numfashinta yasa ya ranƙwafo da fuskarsa sosai hakan yasa ya ƙara matseta a jikinsa, fuskarsu ta haɗe sosai hadda bakinsu yana kan saitin na ɗan uwansa, idanunta na zubar da hawaye suna sauka a ƙirjinsa, bakinta na rawa tace "Na tsaneka Sheikh! Bana sonka" ta faɗa tana riƙe bakinsa tare da fara sha, lumshe idanunsa yay sosai ta bashi da dry, ga zafin jikinta ga masifar dake damunta ga kuma neman mgnar da take a tsakiyar daran, ƙarasa zare rigar yay da sauri ta ƙara shigewa jikinsa sbd bayyanar bawar ƙirjinta.
Barrister na zaune cikin mota shida Alhj Kamal yace "Nafa ɗauka wani ke kira ashe kai ne why baka shigo ciki ba?" Wani files Alhj Kamal ya miƙawa Barrister yace "Ga contact ɗinka Nan an kammala abinda kake nema shekara da shekaru yau ya samu congratulations" da farin ciki Barrister yace _"Wow! What a great new?_ Wow Hamdan Balarabe you're lucky dame zan biyaka?" Alhj Kamal yace "Kawai saka samin hannu a wannan file ɗin" da sauri Barrister yace "Ina file ɗin ai ba jira kawo sa kawai, Gsky ga faranta kashi 80 na burina ya cika" Alhj Kamal ya miƙa masa file ɗin yana faɗin "Haba! Nafa san yadda kake son Contact ɗin" hannu ya sanya masa yace "Bari na shiga ciki ngd Sosai, kasan komai ai?" Murmushi Alhj Kamal yay yace "Ba damuwa ngd fa" daga haka sukai sallama Barrister ya dawo cikin Parlon. A zaune ya samesu gaba ɗaya har lokacin kuma Anut Amina kuka take ta rungome Huda, Granny banda share hawaye da face majina babu abinda take, Arjun na zaune yana tunanin halin da Sheikh yake dan hankalinsa bai kwanta ba, Mami ma idanunta ba kan hanyar Library ɗin, Fareeq yay jigum yana ta tunani, Buhaiyya tana zaune da waya a hannunta bincike akai sosai akan gawar su Uncle Sham cikin Sa'a kuma aka samu Sim card a cikin aljihun sa, gaba ɗaya suna securities ɗin kansu ya toshe sun manta da gidan Redio, sosai Accident ɗin ya gigita su, domin har yanzu jini yaƙi tsayawa a jikin gawar Uncle Sham, kai tsaye aka nemi wata ƙaramar waya aka sanya sim ɗin ciki, contact ɗin ciki suka fara dubawa har suka zo kan wata number da akai saving da _DEEDAT BALARABE_ haka nan mai kiran yaji number tai masa dan haka kawai yay dailing number. Suna zaune gaba ɗaya a gida ɗaya sun kasa bacci kowa da abinda yake damunsa, Yana Ya Falta, Mama kolo matar Kawo Madu. Wayace ta ɗauki ƙara Mami dake kusa da wayar tana mmkin tafkekiyar wayar wace domin bata taɓa ganinta ba, Barrister dake tsaye ya kalli wayar yace "Wannan fa? Ina me ita?" Arjun ne yace "Ta Buddy ce" Da mmki Mami da Barrister harda Granny suka kalli wayar kafin Barrister yace "When yay waya?" Arjun yace "Ba jimawa ai Abba" a dai-dai nan kuma wani kiran ya sake shigowa Mami tai saurin ɗauka tace "Bari na kai masa" kallanta kawai Arjun yay tsoro ya shigesa, sai dai bai ce komai ba, kai tsaye Mami ta nufi hanyar Library ɗin. Lumshe idanunsa Sheikh yay yana jin Yadda Fannah ke kissing bakinsa cikin wani irin salo na musamman gaba ɗaya ba a hayyacinta take ba, fesar da numfashi yay tare da fisge bakinsa kwaɓe fuska tayi idanunta a rufe ta buɗe baki zata saki kuka yau saurin rufe mata bakin ta hanyar sanya bakinsa ciki, Wheel hannunsa na cikinta yana shafa tare dayin sama dashi zuwa tsakiyar kyawawan ƙirjinta, cikin wani irin hali ya ƙara sakar mata da wani kalar numfashi mai kama da gurnani, slowly ya zare bakin yace _"Stop cry Zahraaah, I'm here nothing will happen to you Jewel, ok just hug me you'll feel better My dear Fatima Zahraaah"_ cikin kuka tace "I hate you Sheikh Imam hamdan Balarabe na tsaneka, bana son...," Saurin matse nippy ɗinta yay wanda ya sanya tai saurin riƙe mgnar tana maƙale sa, kafin cikin zafin nama jikinsa har rawa yake ya mirginata ƙasa tare dayi mata rufa, ƙarar da yaji da kuma salatin da yaji an tafka yasa ya juya yaga Mami tsaye a kansu...








Sirrin mu isn't free book is for sale contact to subscribe 08119237616






NIMCYLUV ✍🏾
22/10/2021, 10:37 - 🤔🤔: Matter's Of The Heart
77-78


_SEASON 7 KITCHEN_


_BAN TAƁA GANIN WAJAN DA SUKA ƘWARE WAJAN TSARA LAFIYAYYAN *CAKE🍰* IRIN 7 KITCHEN BA, SAU TARI NI *NIMCYLUV* BAI GIDANA YA KAN YAWAN TAMBAYTA INA NAKE SAMUN LAFIYAYYAN CHOCOLATE AND MILK CAKE KAMAR HAKA? DOMIN DUK RANAR CIKAR HAIHUWARSA NA NAKE ZUWA A TSARA MIN CAKE NA ABIN MMKI BARI KUJI YADDA ABIN YAKE._


*Mata iyayen nagarta💃🏻💃🏻*


Shin kin iya girki? Idan kin iya wane iri kikafi ƙwarewa akai?


To ba haushe ya ce dai ko kona da kyau ka ƙara da wanka🛀🏾.


Ina muku albishir da cewa Season 7 sun shirya tsaf dan koyar daku yanda zaku haɗa cake na celebration kala kala, da kuma donuts ga kuma bonus recipe na yanda zaki haɗa lemo💃🏻💃🏻💃🏻.

Duk wannan garaɓasar za'a haɗata ne da Videos kamar agabanki a keyi💃🏻💃🏻💃🏻. Baya ga haka kuma zamu baki damar mallakar pdf da zaki ajiye abunki a waya dan gaba.


Idan bakya sauyawa yara abincin makaranta kullum sai indomie wannan damar ki ce.


CAKE ƊIN SUN HAƊA DA;
Red Valvet
Chocolate cake
Vanillah.


Ring donuts
Filled donut
Bamboloni


Duk wannan abin zaki iya shine da garaɓasar Naira dubu ɗaya kacal 1k💃🏻💃🏻💃🏻. Maza biya kuɗinki a nan lambar akawunt ɗin.
0026971316
Gtbnk
Balkisu musa galadanchi.

Saiki tura shaidar biyanki ta nan. 07084161619.


Ku tuntuɓi wannan lambar domin ƙarin bayani.
08039424298.


Sai an gwada akan san na ƙwarai.




__________
Ganin Mami tsaye a kansu ba ƙaramin mmki abin ya bawa Sheikh ba, yama rasa mene zai yi, kansa yaji ya sara da ƙarfi wanda ya sanya yay saurin faɗin _"Yasubuhanallah!"_ lumshe gajiyayyun idanunsa yay ya shiga fesar da numfashi, ba tare da zare Fannah daga jikinsa ba ya gyara zamansa tare da ƙara manneta da ƙirjinsa, cije baki Mami tayi tana jin yadda wani abu mai ɗaci yazo ya shige ta cikin bakinta, abinda take so take burin mallaka shine wata banza ta samesa cikin sauƙi, hannu tasa ta riƙe ququnta tace _"Wow! What a nice couple"_ ta faɗa tana zagayesu kana ta ɗura da faɗin "Da kyau Imam, da kyau how long ka kasance da matar Ubanka? Ashe dalilin daya sanya kenan kaƙi amsar tayin da nai maka kenan ko? Uhm! Finally *TA FARU TA ƘARE...!* zanyi maganinku gaba ɗaya zaka gane cewa ni Saudat idan naso Mallakar abu baya yimin wahalar samu, enjoy your time Sweet Imam ka huta abinka" ta faɗa tana kallon tattausan hannunsa dake saman cikin Fannah, cije baki tayi sai kuma hawayen baƙin cikin ganin Fannah da Sheikh suka shiga zubo mata, wayar ta ajjiye masa tace "Nayi al'ƙawarin sai ka zama nawa ni ɗaya kuma zakai mmki" tana faɗin hakan tai waje tana goge Idanunta, kamar ba ita tai kuka yanzu ba.
Wata kamilalliyar ajjiyar zuciya Sheikh ya sauke what's going on? Meke shirin samun sa ne? What is this? Ya rabb, something bad gonna happen Allah ya kawo komai cikin sauƙi amma Tabbas there's something happens menene? Why bai tunanin cewa da Mutane a gidan ba? Bai damu da ganin da Mami tai masu ba, yadda jikinsa yake a mace yake komai bisa jagoranci zyrsa ba tare da tunani ba.
Kansa ya kunce komai ya dulmiye masa, gaba ɗaya ya rasa meye hakan meke damunsa, fesar da numfashi yay a hankali ya ware manyan idanunsa wanda sukai dan jaa ba sosai ba, ya sauke ganinsa a kanta tai lamo jikinsa idanunta a rufe har yanzu jikinta rawar sanyi yake sai tsotsar leɓanta fuskarta har wani yellow take, sosai yake mmkin farin farar ta amma duk da hakan bata kamashi a haske ba, yanayin farin su ba ɗaya bane, haske Sheikh irin na larabawa ne, nata kuma irin na ƴan India ne sbd yanayin jikinta sosai yake ɗaukan hankalinsa, duk wannan abun da yake bai yadda idanunsa sun sauka a ƙirjinta ba, wata wahalalliyar ajjiyar zuciya tare fisgo Numfashinsa, cikin kasalar data gama saukar masa ya nemi rigar ta ya sanya mata, kana ya haɗe ta ciff a Laffayar, tana manne a jikinsa ya miƙe da ita tsaye bai yarda ya fita da ita ba ya nufi wajan duguwar sofa a hankali ya kwantar da tare da zareta a jikinsa, da sauri ta buɗe idanunta wanda suka gama qanqancewa sbd azabar da take sha, ganinsa daf da fuskarsa yasa a hankali tace "You never changed Imam hamdan Balarabe, kullum tsanarka nake" kallon bakinta yay wanda suke mutsawa a hankali take wassafa masa zance dasu, kana ya cilla idanunsa cikin nata, ba tare da yace komai ba, ya gyara mata kwanciya ya ɗura bakinsa a kunanta ya tofa mata addu'a tare da shafa kanta, lumshe idanunta tayi sai kuma ta fashe da kuka tana riƙe hannunsa tana faɗin "Please don't leave me alone kaji" uhm rigima zalla kenan a cilla masa zafafan maganganu amma jibi yadda take marai-raice fuska, zare hannunsa yay durƙosa dai-dai tsakiyar goshinta cikin dakakkiyar muryarsa mai daɗi da amo yace _"Don't worry Zahraaah! I'll be with you no matter what happen"_ Yana faɗin haka ya juya cike da kuzari ya fara taka ƙafafuwan sa tare da fita ya rufe ƙofar da key kana ya cilla key ɗin a cikin aljihun sa. Mami na fita bata tsaya a Parlo tai shigewarta cikin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login